Showing 51001 words to 54000 words out of 120090 words

Chapter 18 - UNCLE NE Complete

Unknown   

11 Nov 2024

5840

hankalinki,indai akan auren Jalal ne ki ɗauka yama yi"

Washe baki tayi tace "ashe,to yaushe ne?" Abbou yace "kin san yanzu za'a fara shiga har kar compaign sbd da zaɓan da yake tunkaro mu dole mutsa da komai,dan yanzu ba zai yiwu ai masa zan can aure yana cikin wannan halin ba,zai iya cewa bazai ba amma idan akai zaɓe ya samu nasara sai muyi masa mgnar"

Shuru Mama tayi Kafin tace "to nidai dan Allah ka kallaɓa ya siyomin ɗan tsiran nan,naga ɗazo yaje shufin"

Nihila dake sakkowa daga saman upstairs tace "ai fa,ke kullum idanunki yana kansa to bari naje nace masa karya siyo" Mama ta kalli Abbou tace "a'a wlh babu ruwana dake, Kabeeru ka rabani da wannan fitsararriyar ƴar taka,kai kam wlh har tausayinka nake domin ba kayi dacen yara ba" Imran da zuwansa wajan kenan yace "tunda ke kin haifi ka milallu basai ki barmu a fitsararrunmu ba" kallonsa Abbou yayi tare yi masa daƙuwa yace "ƙaniyarka Imran" Mama tace "shi wannan ai bana saka lissafi dashi" tana faɗin hakan ta miƙe tare da shigewa part ɗinta.

Nihila tace "shifa bobo azumi yake,yace ma Mummy zai je ya ɗauko ni amma ya manta" miƙewa tayi tace "bari naje wajansa..




_Na kasa jure hutun ƙwana 7 ɗin😂ga shi nan zanna posting sau ɗaya kafin mu idda 1 week ɗin,ko nrml grp ba yi masu zanyi ba🌚a wannan tafiyar sosai nake buƙatar comments ɗinku 👏🏻_

_Littafin UNCLE NE isn't free is 300 naira 600 for vip, ki turo kuɗin ki ta number asusun 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_




*By*
*NIMCYLUV*
6/18/21, 11:49 AM - Buhainat: A zaune ta samesa jikinsa jiƙe da ruwa yana sanye da farar singlet sai wando three gaiter, gabansa system ce yana ta faman dannawa kana ganinsa kasan wani muhimmin abu yake.

Zama tayi gefensa tana kallon cikin system ɗin kafin ta kallesa tace "bobo shine baka ɗakko ni ba"

Ba tare daya kalleta ba bare da saka ran zai tanka ta,yaci gaba da operating system ɗinsa,yana yi yana duba tym abd gaf ake dayin magrib,baki ta turo gaba tace "bobo ni ko?" A ɗan zafafe ya ɗago yace "out..!" da sauri ta miƙe tsaye cikinta na rawa tabar ɗakin,kansa ya sunkuyar yaci gaba da danna system ɗin.
Cikin kuka Nihila ta shiga parlour'n tana zuwa ta faɗa jikin Mameey tana ƙara sautin kukan ta, Mama dake zaune tayi shewa tace "huu huu Allah na gode maka, buba ya daki shila yooo daman ai mugune mene ya iya banda haɗe rai,mutum kamar wanda ake masa albishir da wani nasa ya mutu,bashi da aiki sai cin magani,idan zafin kai ne da taurin zcy wlh mijina ya gada wato kakansa,bashi da ake sai kunci da ɓacin rai,ni ban taɓa ganin wannan masifar ba sai a wajansu, a'a wlh koda mijina ya gada shi yana da ƙyauta da sun ƴan uwansa sam sam abin hannunsa bai rufe masa idanu ba, a'a wlh babu ruwansa" ta ƙare maganar ta jijjiga ƙafa.

Mameey ta kalli Nihila tace.

"Me kuma bobo yaywa babynsa?"

Cikin kuka Nihila tace "ba shine yayimin tsawa ba,wai na fice na bar masa part ɗinsa" Mameey tace "eyeee! Haka akai?" Nihila ta gyaɗa kai tamkar wata ƙaramar yarinya, Mameey tace "barni dashi zai zo ya saman kinji beb"
Mummy take zaune tana faman damawa Jalal fura wacce zai buɗe baki da ita tace "ƙilan laifinta ai,kin san da shegen surutu yana azumi taje ta ta kurasa" Mameey tace "a'a Oum Jalal kedai kawai kina bayan yaronki ne,amma tabbas zai gamu dani" murmushi kawai Mummy tayi tare da miƙewa ta nufi kitchen Laure ta samu tana haɗawa mutan gidan dinner, Laure tace "Hajiya me za'ai wa yallaɓai Jalal?" Ba tare data kalleta ba tace "a'a Laure basshi,idan kin gama naki aiki jeki kawai" Laure tace "to Hajiya sai da safe" har ta tafi Mummy tace "baba babu fa? Kin kai masa nasa?" Laure tace "laaa kinga kam ma manta" ta faɗin hakan tana ɗaukan plate ɗin da ake zuba masa abincin dare a ciki,bayan ta ɗiba tayiwa Mummy sallama ta fita a part ɗin gaba ɗaya.


Tashi Nihila tayi tana goge hawayen idanunta ta nufi upstairs,kai tsaye part ɗinsu ta shige tsaye tayi sbd ganin Jalal tana tsaye gaban wardrobe sanye da hijab hannunta riƙe da casbawa,cike mmki Nihila ta kalleta tace "ohh hello" murya ƙasa irinta wanda suke tashi a bacci Jalilerh tace "hey" Nihila ta zauna bakin bed tace "hijab? Casbawa? Duk na mene?" kallo ɗaya tasowa Jalilerh ta ɗauke kai ba tare kuma da tace komai ba, Nihila tace "wannan abun shi ake kira da kafurcin mage, alwala babu salla, tayaya zaki ɗauki hijab casbawa bayan baki san me ake cewa ba,shifa addinin Musulunci ba haka yake ba,ba yadda kuke naku za kuyi shi ba,aƙwai ɗan makulin shiga musulunci,sannan aƙwai sharuɗan shiga musulunci,idan sha'awa kike abune mai sauƙi ki shiga kuma har ki rabauta da addinin" zama Jalilerh tayi idanunta na kawo ruwa cikin raunin murya tace.

"Baby what should I do, zcy ta cike take da ƙwaɗayin wannan Addinin,kuma na amince shine addinin gsky,aduk lokacin da naji babu daɗi a raina da zarar na kasance sa a lokacin da yake tsaka da bautawa Ubangijinsa,sai naji dukkan wata damunwata tayaya,haske ya maye gurbin duhun dake zcyta"

Nihila ta kalleta tace "sai ki karɓi kalmar shiga musulunci kawai,tunda har kin amince shine addinin gsky"

Hawaye na ƙara zubu mata tace "ba wannan ce matsalar ba" Nihila tace "mece?" Gyara zama tayi tace "wani gefe na zcy yana ƙaryata yardar da nayiwa addininku,sannan zcyta na cike da tsoro da kuma fargabar abinda gaba zata haifar,ban sani ba mene gobe take kira ba,amma nasan wata rana zan iya komawa birni na,kuma da zarar sun fahimci na amshi musulunci komai zai iya faruwa baby, I'm scared ina jin tsoro nasan hukuncin kisa zai iya hawa kai na" ta ƙare maganar wani kuka na ƙwace mata.


Kallonta kawai Nihila tayi tana mai nazarin maganar Jalilerh kafin taja numfashi tace.

"Ki saurari zcyrki,ki samawa kanki nutsuwa,ki cire dukkan wani kokwanto dake addabar zcyarki wanda kike ganin shine yake kawo maki wasi-wasi,dukkan abinda zcyarki ta amince da shi ne dai-dai" tana faɗin hakan ta shige cikin bathroom, kwanciya Jalilerh tayi a saman bed tana sauke numfashi,a hankali kuma taja idanunta ta rufe,cikin ƙaramin lokacin wasu tuna ne tuna ne suka fara sauka a cikin zcyarsa.

Nihila na tafi yabi bayanta da kallo harta fice daga cikin part ɗin nasa,rufe system ɗin yayi tare da shigewa cikin bedroom, system ɗin ya ajjiye a bed side, bathroom ya shiga yyi wanka tare dayin brush ya ɗaura alwala,yana fitowa ya nufi wajan dressing mirror, lotion mai sauƙi zafi ya shafa saman farar fatarsa, kafin ya ɗauki perfume ya fesa,sai da ya gama komai ya ƙarasa wajan wardrobe ya ɗauki wata maroon ɗin jallabiya ya sanya tare da ɗaukan hirami ya ɗora a saman sumar kansa,yana gamawa ana kiran sallar magrib,fita yayi daga cikin bedroom ɗin ya ƙarasa wajan fridge ya ɗauki dabinon ajwa yay bisimillah ya sanya cikin bakinsa, lumshe idanu yayi sbd zaƙi da garɗin dabinon sai da yaji guda bakwai ya kora da ruwa.


A parlour ya samu Abbou,aryan, Imran, Irfan, da kuma Jafar wanda zuwansa gidan kenan,kallonsu kawai yayi ya ɗauke kansa,gaba ɗaya suka nufi cikin masjid, cikin nutsuwa Jalal yake jan sallar har suka idar,zama yayi tare azkar bai wani daɗe ba ya fita daga masallaci,a parlour ya samesu gaba ɗayansu Jalilerh ce kawai bata wajan,itama a kallon da yayi masu ya fahimci bata wajan,kai tsaye ɗakinsa ya nufa.

Mummy ce ta kalli Nihila tace "baby jeki kaiwa yayanki kayan buɗe baki"

Turo baki tayi gaba tare da langwaɓar da kai gefe guda tace "Mummy faɗa zai min fa"

Haɗe fuska Mummy tayi tace "kada ki sake na ƙara magana Nihila I'm warning you" kuka tasa tare da maƙalewa jikin Irfan tace "Mummy zageni zaiyi ban son faɗa" Mama tayi salati tace "a'a shila kike kowa banson sharri da wannan daren,wacce gantalailliyar magana ce wannan babu daɗin ji,Jalalu mai taɓa zagi ba, a'a wlh babu ruwana bazan ƙarya Allah ya kamani ba,kedai kawai kice ƙiywa za kiyi mata, daɗin ta ma uwarki ce bani marainiyar wayanki ba"

Abbou dake zaune yana duba wani abu a wayarsa yace "leave her" Mummy tace "Amma Abou Jalal bobo azumi yayi fa,nan da can ba zata je ba,ko ni take buƙata naje?" ba tare da ya kalleta ba yace "Nusaibat jeki kaima yayan naki kayan buɗe baki kinji ko"

Nusaibat dake zaune kan sofa,cikin jin daɗi tace "to Abbou" ta faɗin hakan tana yin hanyar kitchen.

Tana shiga ta samu komai Mummy ta haɗa masa a tray, ɗauka tayi ta nufi part ɗinsa da try ɗin hannunta.

Mama tace "ahhh to Saibala aƙwai son zama lafiya,yarinya mai hankali sai na ganta a jebe tana tafiya kamar a karkace,uhmm Allah na tuba yoo meye na halittar ta banda....,"sai kuma tayi saurin yin shuru sbd Jalilerh data shigo cikin parlour'n,ba tare data kalli kowa ta nufi cikin kitchen, Mama ta taɓe baki tace "ai kaji irinta yarinyar sai iyayi,jibi yadda take son fin ƴar masu gidan ƙyau,ƙaddara kenan"
tea ta haɗa mai kauri kana taja kujera a cikin kitchen ɗin ta zauna,a hankali kuma ta fara juyawa spoon ɗin dake cikin glass cup ɗin.
Ganin tea ɗin ya huce ta fara sha a hankali ta nayi tana rufe idanunta duk ta zama very silence,tana nan zaune taji an buɗe ƙofa an shigo bata damu da sanin ko waye ba taci gaba da shan tea ɗin,jin gine yake jikin ƙofa ya harɗe hannayen sa a saman ƙirjinsa ya zubawa bayanta idanu.

Sosai taji idanu a kanta,hakan tasa ta miƙe tsaye tare a ajjiye cup ɗin a wajan sink,sai data wanke sannan ta juya, tsayawa tayi sai kuma ɗauke kai,ta gefensa ta raɓa zata huce yayi saurin riƙe hannunta,cikin ƙasa da Murya yace "soul" da ɗan mamaki ta kallesa ba tare kuma data ce masa komai ba, ƙara riƙe hannunta yayi yace "i want to talk to you" hannunta ta zare daga cikin nasa ta juyawa tayi tafiyarta ta barsa wajan..



Washegari da safe ya kama Monday,da sassafe samarin gidan suka shirya suka nufi wajan aiki,a nutse ya gama ɗaura agogon hannunsa yana gamawa ya fesa parfume ya ɗauki keys ɗin motarsa ya nufi waje,a main parlour ya samu Mama tana ganinsa tace.

"Yawwa irin albarka taimako nake nema wajanka" da ido kawai ya kalleta ba tare da yace komai ba, Mama tace " daman madarar nono nake son ka siyamin..,"shuru tayi alamar tunani sai kuma tayi saurin faɗin "yawwa da biyar a raye" kallonta yayi ta gefen idanu can kuma ya nufasa yace "wani abu ne haka?" Mama tace "eh mana wannan lemon na zoƙa" dryar Nihila tayi tace "she means five a live" gama yayi Nihila ta bisa a baya har zuwa wajan compound yana zuwa drever ya ƙarasu ya amshi key ɗin,back seat ya zauna turo baki Nihila tayi tace "yaya ka ragen hanya mana" da hannu yay mata nuni data shigo,tana shiga drever ya rufe motar suka bar compound ɗin gidan.
Hawayen dake idanunta da goge tare da bin motarsa da idanu,a hankali kuma Jalilerh taja jikinta ta koma cikin gida.



_UNCLE NE isn't free is fore sale just pay 300 account number 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_



*By*
*NIMCYLUV*
6/19/21, 5:39 PM - Buhainat: A hankali motarsa take tafiya suna tafe motocin securities ɗinsa nabin bayansa,a kishin giɗe yake idanunsa a lumshe yana sauraran bugun zcyarsa dake fita da sauri da sauri tamkar wanda yay tsere, Nihila dake zaune gefensa tana kallonsa tace
"bobo"
ware gajiyayyun idanunsa yayi tare da sauke ajjiyar zcy a hankali kuma ya gyara zaman babbar rigar dake jikinsa cikin rashin son magana yace
"uhm"
Nihila ta ajjiye littafan hannunta tace
"bobo ancemin dukkan namiji kuma lafiyayye baya kaiwa shekarunka yake aure,sannan aure na yaye ƙunci damuwa da rashin sukuni,amma kai mene yasa baka son yi aure ko baka da wacce kakeso ne?"
Ta tambayeshi ba tare da tunanin komai ba,kallonta yay ta gefen idanunsa kafin ya ɗan haɗe ransa yace
"ke a ina kika ji?
Nihila tace
"jiya naji Mama na faɗawa Mummy a parlour,ni kuma na fito zani kitchen"
ɗauke kai yay wajan 10 seconds yace
"ashe kin iya gulma?"
Ɗan langwaɓar dakai tayi gefe tace
"a'a yaya ai basu san na ji ba,kuma kai ma ai naga ka zama babba age ɗinka yakai kayi aure" lumshe idanunsa yay kana ya ƙara buɗe su yace
"to ban niya ba"
dry tayi tace
"ai kam yaya Aryan yace soon zai aure"
da mmki ya kalleta yace "yaushe yace hakan?" Turo baki tayi tace
"jiya naji suna maganar da yaya Jafar har shima yace wai da wuri zai ina gama makaranta"
ka faɗa ya ɗaga irin ku a jikinsa ɗin nan,a haka tana masa su rubutu har suka ƙarasa University ɗin bai ce mata ƙala ba,harta fita sai kuma ta tsaya sbd maganar da taji yayi
"ki jira ni"
kaita ɗaga tace "bye bobo"
bai kalleta ba har suka fice daga cikin makarantar.



Sai wajan yamma ya ƙarasa babban hospital ɗin dake nan IBADAN,yana shiga kai tsaye ya nufi office ɗin babban likitan,bakinsa ɗauke da sallama,ganin mutum zaune da kuma likitan yasa ya ɗan tsaya, fara'a fal fuskar doctor ɗin yace
" your excellence barka da zuwa"
Doctor ya faɗa yana jawa Jalal kujera zama yay Kafin ya sauke numfashi ya saci kallon mutumin dake kusa dashi yace "mun same ku lafiya? Ya masu jiki"
Doctor yace "Allhamdulillah ya fama jama'a,ga zaɓe na ƙoƙarin zuwa kuma,in sha Allah mune da nasara"
Jalal lumshe ido kawai bai ƙara magana ba,ganin hakan yasa Doctor ya kalli mutumin yace
"Alhaji Jafar ina jinka har yanzu jikinne?"
Jafar yaja numfashi yace "wlh fa, yanzu ma haka sai tai ta zubar da jini kuma hakan bai taɓa faruwa ba sai wannan karon,ganin hakan yasa nace bari nazo nan tunda daman kai ka fara dubata,ko sanin zuwa nan a can garin mu ba ai ba"
Doctor yace
"ikon Allah,gashi duk am mata wasu gwaje-gwaje amma an rasa gane kan abun"
Jafar yace
"haka fa"
Jalal dake zaune yana sauransu ya ƙara satar kallon Jafar ɗin da ɗan sauri ya janye idanunsa sbd haɗa ido da sukai da Jafar wanda shima yake kallon Jalal,
Doctor yace
"to ai faɗuwa tazo dai-dai da zama ga babban likita zaune yana jinka ma"
Doctor ya faɗa yana nuna Jalal da hannu,shikam Jalal nunawa yay kamar bai san dashi ake ba, Jafar yace
"Ni kamar kallon sani nake masa ma"
dry Doctor yay yace
"ai ba abin mamaki bane,kasan a nan IBADAN shine ya fito takarar governor a jam'iyyar D.R.P "
jinjina kai Jafar yay yana mai ƙara kallon Jalal wanda yay burus dasu yace
"Assalamu alaika" lumshe ido Jalal yay haka nan yaji bai son haɗa ido da mutumin can ya nisa yace "wasalamu alaika"
ya faɗa yana miƙa wa Jafar hannu,shuru sukai tare da riƙe hannun juna, Jafar yace
"ina maka fatan alkairi,ya baka Sa'a" Jalal ya ɗan cije lips yace
"Ameen ya hayyu ya ƙayyumu"
Jafar ya ɗan ja fasali yace
"To bawan Allah ina neman alfarma wajanka,ina fatan zaka dubi matsalar ƴar uwata ta"
ajjiye wayar hannunsa yay a karo na farko ya tsurawa mutumin ido kafin ya ɗauke idanunsa yace
"dubawar ba shine matsala ba, lokaci shine matsalar Muhammad Jalal Kabeer bobo"
da sauri mutumin ya kallesa yace
"ina jinka"
Jalal yace
"kaga yanzu lokacin da muke dashi a rana na nema yake yay min kaɗan,so idan nace maka to zan iya ƙin cika alqawari,amma abu ɗaya za'ai ka amshi number ta,bayan election sai kayi min magana, i promise you in dai matsalarta bai fi ƙarfi ba zan duba"
cike da farin ciki Jafar yace
"ai babu damuwa zaɓan kamar yanzu ne, Allah dai ya bada Sa'a"
Jalal da Doctor suka amsa da "Ameen"




Daga haka Jafar ya amshi number Jalal wacce yake using da ita ko da yaushe,yana karɓa yay masu sallama yabar office ɗin shi dai Jalal da ido kawai yake kallon mutumin, ajjiyar zcy ya sauke yace
"meke damunta?"
Nan Doctor yayma Jalal ba yanin komai sai dai ya ɗan ɓoye masa wani abu.
Jinjina kawai yay kana yace
"result ɗina ya fito?..


Da yamma misalin wajan 5 motar Jalal data securities ɗinsa sukai parking a parking space na cikin makarantar,da sauri securities ɗin suka firfito tare da zagaye motar tasa,zaman rigar sa ya gyara kafin ya fito,cikin nutsuwa yake tafiya securities na biye dashi har ya kawo office ɗin,
tsayawa sukai shi kuma ya shiga ciki hana shiga wani lecture Aminu yay saurin miƙewa tsaye tare da faɗin
"ur excellence barka da zuwa"
hannu Jalal ya miƙa masa sukai musabaha kana ya nemi waje ya zauna, shuru ne ya biyo baya shi lecture Aminu ya rasa me zai cewa Jalal sbd ƙwarjininsa yay masa yawa,shi kuma Jalal yana jin nauyin magana sbd maƙoshinsa dake masa soya,ga kuma yawan maganar da yaya a yau ɗin nan..
Can lecture Aminu yace "ur excellence did you need something?"
Ware ido Jalal yay yace "what about my sister?" Ɗan jim lecture Aminu yay kafin yace
"Nihila Kabeer bobo?" Juyawa idanunsa yayi yace
"bobo?"
Jinjina kai lecture Aminu yay yace
"ai ur excellence da haka take amfani dashi,wani lokacin kuma bobo kawai ake kiranta"
cike da gamsuwa Jalal bobo ya jinjina kai kafin yace
"i na son Form"
lecture Aminu yace
"ur excellence form kuma?"
A taƙaice Jalal yace
"eh for new student" lecture Aminu yace
"to ur excellence zan bawa Imran ya tahu maka dashi"
miƙewa yay ya nufi fita ba tare da yace komai ba.
A bakin motarsa ya samu Nihila ita da wasu ƴan mata guda biyu tace "bobo wannan they're my friends wannan Nusrah wannan Taslim"
Nusrah tace "ur excellence barka d yamma?"
Bai kallesu ba ya shige cikin motarsa yana faɗin "yawwa"
Nihila tace
"bye darliy sai gobe" warping sukai mata ta shige mota sauran securities ɗin suka shiga tasu kai tsaye

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login