Showing 33001 words to 36000 words out of 120090 words
mene yasa ba zaki amshi addu'a ta ba? ko laifin jikanyata ya shafan? bana da hannu a gudunta sannan bansan inda take ba kamar yadda na faɗa maki,da nasan inda take nida kaina zan kawo maki ita ki yanke mata hukuncin daya dace da ita,domin ita kaɗai ce ta fara bijirewa umarnin ki a wannan birnin mai ciki da iko da kuma tsantsar al'ada" ya faɗa cikin harshansa na Jewish, wata ƙara uwa sundu tayi tare da fiddo da hannunta ta fisciko Papa gabanta kafin ta fara magana cikin wata iriyar murya tace "kayi babban kuskure daka bar wannan matar a cikin birninmu,babban kuskuren da kayi na barin jikanyarka data gudu, kuskure uku akai a wannan birnin wanda bazai taɓa gyaruwa ba,na farkon kai da kanka ka aikatasa,babban tashin hankalin dani uwa sundu na shiga yadda naga wani babban al'amari yana shirin tunkaro mu" zufar data yankowa Papa ce yasa yyi saurin miƙewa tsaye yace "yanzu uwa sundu mene mafita? wacce hanya za'a bi a gano inda jikanyata take sannan mu bada auranta ga Jushoa" wata dryar ta ƙarayi kafin tace "tana cikin wani hasken wanda indai ba barinsa tayi ba,baza mu taɓa samun galaba a kanta ba,duk yadda za'ai mu rabata da wannan hasken sai munyi,domin idan muka barta tabbas zata rushe mana wannan daular tsakanin ita ko hasken dole za muyiwa wani turan aljanu domin su shiga jikinsa su wargatsa masa dukkan wani shirinsa,zai kasance wannan aljanun shune zai taimaka mana wajan ganin ta dawo birnin nufar..
bayan Papa da uwa sundu suka gama tattaunawa ya fice da sauri zuwa can fadarsa inda ake zaman jiransa,yana zuwa ya samu dubban mutanan da sukai na sarar karɓar budurcin wacce tayi masu,wasu kuma sukace gsky bata da daɗin mu'amala,bata da ni'ima sannan tana da raki dan haka zasu jira wata shekarar kafin nan wasu matan sun ƙara tasuwa, Jabir yana zaune ya haɗa kansa da quiwa yana kallon yadda Katarina ke kokawa da Zulfa wacce taƙi zama sai kukan kuraye take tana nunawa Jabir teddy hannunta,bawai yana fahimtar abinda take faɗa bane,amma a tasa fahimtar yana ganin kamar wani abunne ya samu teddyn hannun nata, miƙewa yyi jiki a sanyaye ya ƙarasa inda suke tsaye tare da kallon Katarina yace "matsa gefe muga" kallonsa tayi tace "amma jikin Ummi na ban tsoro kalli abinda take?" hannu yasa ya kama hannun Zulfa da sauri ya janye sbd cizon data sakar masa a hannunsa,wata tsayawa ya daka mata kafin a hankali ya fara tofa mata addu'a yana daga tsaye,idanunta ne suka fara rufewa jikinta ya saki gaba ɗaya sai wani hayaƙi daya fara fita ta hancinsa,ganin tana shirin faɗuwa yyi saurin matsowa ta faɗa jikinsa, rungome ta yyi sosai,yana shafa kanta sai a lokacin wasu hawayen tausayinta suka fara sakko masa daga cikin idanunsa gaba ɗaya jikin nata ya rikice a ƴan kwanakin nan,gashi Papa ya hanashi barin birnin bare yaje wajan malam ya amsar mata maganin.
Jalal na zaune yana operating system turo ƙofar parlour'n sa akai a hankali ya ɗaga idanunsa yaga Mummy ce, murmushi yyi yace "wlcm Mom" shuru tayi kafin tace "me kake yanzu bobo?" ba tare daya kalleta ba yace "ina bincike ne akan wani abu Mom"shuru tayi masa tana kallon sai da yaji shurun yyi yawa yace "ya dai?" numfashi ta sauke tace "Jalilerh babu lfy wajan ƙwana biyu,baka tambayeta ba sannan nima ban gaya maka ba,kuma ita ba fitowa parlour take ba,amma ciwon nata ya tsananta" yana kallon system ɗin yace "to akaita asibiti mana" kafin Mummy tayi magana Nihila ta shigo da gudu tana haki tace "Mummy Ja...Ja.. Jalilerh c...," bai jira yaji abinda za tace ba ya fice da sauri ya nufi part ɗinsu a hanya sukaci karo da Aryan wanda ya taho da gudu gaba ɗaya sukayi cikin ɗakin..
6/10/21, 1:06 PM - Buhainat: _Littafin *Uncle ne* na kuɗi ne, darling ki biya ki karanta abinda zai maki soo much enjoy how to subscribe send 300 to my account 0116886423 sulaiman Naima s, union bank 600 for vip idan idan tura show me ur evidence 08119237616_
_32-33_
A ƙwance suka sameta ƙasan carpet kumfa na fita ta cikin bakinta kamar mai dafara,da sauri Aryan ya ƙarasa inda take ƙwance babu numfashin kafin yayi wani yunƙuri Jalal ya sanya duka hannunsa ya ɗauketa cak zuwa jikinsa,ba tare daya kalli kowa ba, ya nufi wani part yana shiga ya buɗe ɗan ma dai-dai cin room ɗin wanda yake tamkar chemist,wani ƙaramin bed na marasa lfy ya ƙwantar da ita,yana gamawa ya nufi waje a baƙin room ɗin ya samu duk ƴan gidan, fuska ya haɗe yace "me kuke a nan to?" kafin kowa yyi magana Aryan yace "yaya kalli fa ko numfashi ba tayi,dan Allah bari na shiga naganta Please" banza yyi masa yyi huce zuwa part ɗinsa wata box ya ɗauka ya koma part ɗin lokacin sun koma parlour ya rage Nihila ce da Aryan wanda ya sunkuyar da kansa ƙasa kamar mai nazarin wani abun,babu wanda ya kula cikinsu,ya shige cikin room ɗin tare da rufe ƙofar,yana zuwa ya sameta kamar yadda ya ƙwantar da ita, zuwa yyi ya zauna bakin bed ɗin tare da ɗaukan hannunta yana dubawa,bayan ya duba ya miƙe ya fara duba inda zaiga allurar suma, kafin ya ɗauka yaji ta kira sunan da ƙarfi da sauri ya juya ya sameta tsaye tana kokawar kama wani abu ƙarasawa yyi kusanta,a hankali ya sanya hannunsa a saman waist ɗinta ya riƙe ta ƙam a jikin jikinsa,still ba ta daina abinda take ba,da kƴar ya ɗauketa ya nufi inda bed ɗin yake,zama yyi da ita a jikinsa kafin yasa hannu ya tallafo haɓarta, ɗan waro idanu yyi waje kafin ya saka hannu ya ranƙwashi kanta yace "eyee kune ashe" cikin ƙasa da murya yace "Jalery" ƙasa ɗaga idanu tayi ta kallesa,kuma bata bar kokawar da take ba,sai wani ihu take ƙasa-ƙasa gaba ɗaya ta yaƙoshe masa ƙirjinsa sbd singlet daya saka, ƙara jawota jikinsa yyi ya matse ta a hankali kuma ya saka tafin hannunsa ya a saman goshinta ya fara murzawa, ƙasa ya ƙarayi da bakinsa dai-dai saitin kunanta yyi bisimillah kana ya fara karanta Ayatul-qursiyyo tun tana bige-bigen har jikinta yyi laƙwasar ta fara sauke masa numfashinta a ƙirjinsa,hura mata iskar bakinsa yyi kafin yace "Jalilerh" wannan shine karan farko daya taɓa kiran sunanta,can yaji tace "ba ita bace" waro idanu yyi waje alamar mmki,kafin ya shafa sumar kanta yace "ashe? koma waye ita nake nema ba wani ba" ƙara shigewa jikinsa tayi tace "meye haɗin ka da ita? ka daina wasa da jinnu ɗan yaro" lumshe idanu yyi yace "canta matse maku, maganar meye haɗina da ita ku uban mene haɗinku da ita" ya ƙare maganar yana dungure mata kai" ihu tayi tace "wayyo ka tsokanan idona ka rabu damu muyi aikinmu,ka fita sabgar da babu ruwanka" gyara zama yyi yace "gaba ma idon zan cire,dalla ware nina gaji da ganinka,banza mara tsoran Allah" itama cewa tayi "idan kaga muntafi to mun kammala aikinmu,sannan bamu shiga jikinta danmu cutar da ita ba, muma aikomu akai" ƙara ware manyan idanunsa yyi waje cikin gajiyawa yace "to baku da wajan zama jikinta,domin ita ɗin rayuwa tace,duk wanda ya turoko kuce ni Muhammad Jalal bobo nafi ƙarfin sa" dry tayi tace "koda mun tabi wasu zasu dawo domin baza mu taɓa barinta ba" murya ya gyara ya fara karatu cikin nutsuwa yana tofa mata a kunne,ihu ta kurma har saida ya saka hannu ya toshe mata baki,cikin wata murya tace "to wai kai na taɓa ganin musulmi ya zauna da arne ne?" cije lips yyi yace "to ai yanzu kaga alama ko? to maza jeka kafin na sauya maka ka manni" kaita ɗago a hankali ta kallesa sai kuma ta kwaɓe fuska tace "me mukai maka, shikenan zamu tafi amma ka shirya dawowarmu a ko wanne lokaci" tana faɗin hakan tayi atishawa sau uku sai kuma tayi ƙwance jikinsa luff tana sauke numfashi, ƙara shigar da ita jikinsa yyi sbd zafin da jikinta ya ɗauka,a hankali yaci gaba da shafa sumar kanta yana ƙara tofa mata addu'a.
Uwa sundu ce ke tsaye hannunta sai fidda wani irin haske yake,ta ɗauki wajan 5minutes kafin hasken ya ɗauke,tana a tsaye jushoa ya shigo yana zuwa ya baje gabanta tare da ɗaga hannunsa sama,kansa ta shafa tare da zana masa wani jan abu, dry tayi tace masa "komai yyi dai-dai daga yanzu zuwa ko wanne lokaci zata dawo zuwa birnin nufar,sai dai aƙwai babban lamari wanda nima na kasa ganesa,mun tura mata mutananmu sun zauna a jikinta domin su shiga cikin tunaninta" ƙara zubewa Joshua yyi yana ƙara ɗaga hannunsa sama yana yiwa uwa sundu jinjina" wata ƙarar rawace tayi ƙara alamar an amshi riƙonsa.
Abbou ne zaune a main parlour suna tattaunawa akan zaɓen cikin gida daya rage ƙwana biyu a gudanar dashi, Jalal ne yace "eh Abbou an gama komai kawai lokaci ake jira" Aryan ne ya kalli Abbou yace "Abbou wani taimako na keso wajanka ban sani ba ko zakamin? kallonsa kawai Jalal yyi Abbou kuma yace "haba ƴan uku mai zai hana indai ina da iko a kansa" Aryan yace "Abbou ina son Jalilerh aurenta nake sonyi" gaba ɗaya mutanan ɗakin suka ɗago kansa suna kallansa,banda Jalal wanda yake kallon b.b.c inda ake watsa labarai akan zaɓen da za'ai na cikin gida, Abbou numfasawa yyi yace "Aryan tayaya zan baka auran yarinyar dani kaina bansan wacece ita ba?" kan Aryan a ƙasa yace "Abbou Please, i love her da gaske zan aureta babu ruwana dako wacece ita,tunda dai yaya ne yazo da ita ai shikenan" Mama dake sakkowa tayi saurin faɗin "kulll na ƙara jin wannan maganar mu zaka janyowa jafa'i,yarinyar da take da gayyar aljanu uban me zakai da ita..., ohhh banda yaran zamani wazai kalli idon ubansa yace aure ya keso,mu namu auran sai munje ɗaki muke ganin wanda aka ɗaura mana aure dashi,yana ta rarrayarmu sbd mu zauna dashi,huuuuuh!! zamani ya lalace duniya ina zaki damu" haɗe rai Aryan yyi yace "kee sbd kinƙi auren shine zaki hana wasu? kuma yaushe nace aure na keso da zakimin sharri,idanma shi nakeso meye ruwanki ne kinjini da mata" salati ta rafka tace "uwarka salamutu da ita kake bani ba,shiyasa gsky tayi ƙaranci daga nace kayi aurenka abinka yafi ka zauna Kamar wannan basa mudan shine zakai min sharri,ato ai darajar ɗa namiji sai da mata,itako mace darajarta ɗakin mijinta" ta ƙare maganar tana shirin zama kan kujera taji ta zauna a ƙafar mutum da sauri tayi baya ganin ƙafar mutum,wani ihu tayi sbd arba da Jalilerh da tayi a ƙawance jikinta ya ɗauki rawa ta fara faɗin "wa'innahu sulaimanu" wani murmushin gefen baki Jalal yyi kafin ya ɗauke kansa yaci gaba kallon labaran, Aryan ne ya kalli Abbou yace "Abbou Please" kallon sa Abbou yyi yace "tambayi yayanka" kallon Jalal yyi wanda ya ɗauke kai tamkar ba yaji abinda suke faɗa,cikin Muryar damuwa Aryan yace "Please yaya help ur biogical brother" miƙewa Jalal yyi yace "bana da lokacin wannan shirmen..
Yana faɗin hakan ya shige part ɗinsa,Hibba na zaune ita da Hajja Ayushert ta kalli mahaifiyarta tace "Hajja what should I do,ina son shi? Wannan lokacin kine na samawa gudan jininki farin cikinta,mai yasa baki son abinda na keso,ina da kuɗi ilimi,dukkan abinda na keso ina samu,mene yasa ba zaki tayani samun soyayya ba?mene yasa keda Dad bazaku tayani son abinda nake so ba" ta ƙare maganar cikin rawar Murya, kallon ta Hajja tayi tace "kuɗi na iya siyan komai Hibba,amma ban isa na siya maki soyayya da kuɗi ba,bana da wannan ikon,tayaya ma zan tayaki son abinda ban sani ba?ke kanki baki san wane shi ba" shuru Hibba tayi domin tasan abune mai wahala Hajja ta fahimci abinda da ta keji a cikin zcyarta ba,dawa zatai sharing na damunwata ko besty zata kira ta gaya masa ya rabbi ,ta wulaƙanta kowa akan soyayya taci ZARAFI n mutane da yawa akan soyayya,da ace tasan abinda su keji kenan tabbas da batayi masu haka ba, miƙewa tayi tsaye tare da ɗaukan key ɗin motar ta,ta kalli Hajja wacce hankalinta yake kan labarai sbd maganar da taji wani Prince Hassan nayi akan ɗan takarar shugaban ƙasa tace "Hajja zani school yanzu,aƙwai wanda zanwa lectures zuwa yamma" kai Hajja ta ɗaga mata, a can Haske t.v kuwa Jalal ne zaune gaban ƴan jaridu gaba ɗaya sun saita Camera a kansa wasu kuma sun saita recording domin ɗaukan maganganunsa, ɗaya daga cikin ƴan jaridai ne mai Suna Sahabi yace "Muhammad Jalal bobo muna maka barka da zuwa,a ta ƙaice menene yaja ra'ayinka harka fito takarar shugaban ƙasa?" Hibba dake ƙoƙarin fita tayi saurin juyawa sabida sunan da taji an ambata na Muhammad Jalal bobo..
Da Saurin ta zauna t tare da lumshe idanunta sbd arba da tayi da kyakkyawar fuskarsa wacce take cike da haiba kwarjini,yana sanye da wani maroon ɗin shadda mai ɗinkin wando da kuma half ɗin riga iya waist ɗinsa,sai Black ɗin hula da farin glass sai juya Fararan ƙwayar idanunsa yake,shuru tayi tana kallon sa kafin taji Hajja tace "ya naga kin zauna?" Kallon sa tayi tace "Hajja shine" tace "shine wa?" Cikin rawar murya tace "Hajja shi na keso shine wanda nake gaya maki" waro idanu tayi tace "what!? Kinsan me kike faɗa kowa,wannan fa shine wanda yake neman kujerar Dad ɗinki are you out of your sense Hibba? Kina da hankali kowa?" Itama Hibba tace "Hajja babu ruwana da harkar siyaysarsu ni shi na keso,shine kwanciyar hankali na" shuru Jalal yyi kafin ya ɗan ja kujerarsa baya tare da shafa sajen fuskarsa yace.
"Bana da buri ko sha'awar yin siyasa,hasali ma bata birgeni,sai dai a lokacin da naje karatu Paris naci karo da abubuwa wanda gwamnati bata taɓa magance sa,a lokacin naso na juya yanayin karatuna sai dai shima harkar lafiyar dana karanta is my hopely..," shuru yyi sbd zafin da yaji maƙogarankansa nayi kafin ya ɗura da faɗin "Women trafficking,Na fahimci ƙalubalan da mata suke samu,ana amfani da talaucinsu ana lalata masu rayuwa,ana amfani da rauninsu ana ruguza masu farin cikinsu,wanda duk abubuwan dake faruwa da matan babu ƴar ƴan masu kuɗi cikinsu, gaba ɗayansu talakawa ne,shin talaka ba mutum bane? Shin talaka baya da ƴan cin kansa ne?.., ɗan jaridar ne ya katse sa da faɗin "Muhammad Jalal bobo kana mana bayani a cikurkuɗen,bani kaɗai ba nasan da yawan mutane basu mafahimci mene kake faɗa ba, ko dai zamanka na Paris yasa ka manta harshen ka?" Jafar dake gefen Jalal yyi saurin kallon mutumin kafin ya janye idanunsa,Hibba shuru tayi na kallon yadda yake mutsa bakinsa a hankali,a nan kuma ta fahimci rashin ingantacciyar hausa da babu a bakinsa, murmushin president Mubarak Yahya cibo yyi kafin Lamir dake gefensa yace "bana gaya maka babu abinda ya iya,bari kaji wannan tambayoyin da akai masa bazai amsa ba,sai dai wancan mai siffar magen ya fanshe sa" dry sukai shida Gwamna Faisal Lawan suka tafa, murmushi shima Jalal yyi yace " Ina nufin safarar mata..
6/10/21, 1:10 PM - Buhainat: _Littafin *Uncle ne* na kuɗi ne, darling ki biya ki karanta abinda zai maki soo much enjoy how to subscribe send 300 to my account 0116886423 sulaiman Naima s, union bank 600 for vip idan idan tura show me ur evidence 08119237616_
_34-35_
Gaba ɗaya suka ɗaga kai suna kallon sa hadda president Mubarak Yahya cibo, numfashi ya sauke tare dasa hannu yaja ma dai-dai cin gemunsa yace.
"SAFARAR MATA shine abinda nake nufi,ana fakewa da guzuma a harɓi karsana,ana ɗaukan mata a matsayin za'a basu aikin yi ko kuma a sama masu aikatau a wani gidan masu kuɗin,abin mmkin shine yadda ba'a basu aikin yi a ƙasar da suke sai an fiddasu wani ƙasar da ban..,"shuru yyi tare da jan numfashi kafin ya lumshe idanunsa few seconds ya ware a kan camera,da sauri president Mubarak Yahya cibo ya sunkuyar da kansa domin ganin yake kamar shi yake kallo,duk da cewa basu taɓa ganin juna ba, murmushi yyi yace "abinda yake ƙara ban mmki idan an fiddasu wata ƙasar bawai aikin suke ba, a'a ana sai dasu ne ga wasu ɓata gari su kuma za suna pursing ɗin su sunayin abinda ba suyi niya ba,za suna sex dasu da sama da maza 4,ko matarka ta gida ba lallai ta juri hakanba bare ƴan mata wanda basu san matsayin hakan ba, human trafficking yana sanyawa rayuwar mata ta lalace wasu sanadin haka dukkan wani good habit nasu ya lalace,all this ace shugabanni basu san da hakan ba? Babu yadda za'ai ace ana fita da dubban mata wata ƙasar da niyar basu wani aikin ko kuma a kaisu aikatau ace shugabannin mu basu sani ba...," Shuru yyi kafin yaja wani glass cup tare da ɗaukan bottle water ya ɓalle murfinta ya tsiyaya a cup ɗin tare da kaiwa bakinsa, bayan ya shanye ruwan ya ɗura da faɗin.
"Abu na biyu shine SHAYE-SHAYE"
Da sauri Jalilerh ta ɗago idanunta a hankali ta sauke a saman fuskarsa,kafin ta juya ta kalli Aryan dake kusa da ita,tana juyawa taga ita yake kallo, idanunta ta bayar kan t.v lokacin da taji ya ɗura da faɗin.
"Mun taɓa tunanin mene yasa ƴan siyasa basa saka yaransu a bangar siyasa? Mun taɓa tunanin mene yasa ba'a neman matasa sai lokacin siyasa ?mun taɓa tunanin mene yasa matasa basa da aikin yi a wannan lokacin?" Cije lips yyi tare da sunkuyar da kansa,sama da 20 seconds kafin ya ɗaga idanunsa yace.
"Matasa sune ƙasa,matasa sune iyaye,matasa sune shugabanni,amma yanzu an maida su ƴan shaye-shaye an maida rayuwarsu gurɓatacciya, shugabanni suna amfani da matasa a harkar siyaysarsu,suna haɗasu da manyan DRUGS menene aike faɗawa wata ƙawaya ma?" ya faɗa yana kallon Jafar,da sauri Jafar yace "a rungumi doki" taɓe baki yyi yace "i can't call this name with my munths, ƙarfi ƙwayar da yadda take aiki a brain yasa aka bata wannan sunan,wacce duk mutumin ɗaya shata kai tsaye cikin tunaninsa take shigewa ta hargitsa ƙwaƙwalwarsa, hakan zai sanya mutum ya dinga aikata abu ba tare daya san mene yake aikatawa ba,babban zunubin baza su taɓa sallah ba,sai Lokacin da ƙwayar ta sake su suka daina mayan, kuma ace ASSALATU WAƘATIHA shin su mene nasu hukuncin a