Showing 21001 words to 24000 words out of 152750 words

Chapter 8 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24675

kuwa firgita jikinta na wani irin 蓳ari ta mi茩e zata gudu da wani irin sauri yasa hannunsa ya ri茩e wist 蓷inta tare da wani irin juyo da ita ya ha蓷ata da.....



馃槀 nifa na rasa gane kan bawan Allan nan Akeem what de you nufinka eh? Remain 1 page free pages ya 茩are 馃し馃従鈥嶁檧锔�.




*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

_Will Akeem ever fall for Akeela? The way she has fallen for him??_

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1锔忊儯3锔忊儯
Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar wani zaizo, kama hannunta yayi ba tare daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata yawa ne yasa ko magana ta kasa,
Jikinta ya 蓷auki 蓳ari sanin bata da wani mataimakin sai Allah yasa tabi bayansa babu gardama amma tuni hawaye ya fara bin kyakykyawar fuskarta,
Da wani irin 茩arfi cike da Zallar mugunta yake janta zuwa samansa, suna isa bakin 茩ofa ya sanya fararan hannunsa masu 蓷auke da wasu kwantaccen gashin dogwaye luff dasu, cikin nutsuwa ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar tare da turawa tsayawa yay bakin 茩ofar still bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake, idanunsa ya bu蓷e sosai tare da saukewa a saman la蓳蓳anta wanda suke jajirrr dasu sunyi pink yirrrr dasu, da sauri kuma ya 蓷auke idanunsa yana ta蓳e fuskarsa shiga cikin parlon nasa yayi, Akeela kanta a 茩asa ta ri茩e bakin buhhh 蓷inta wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta gaba 蓷aya fararan dogayen 茩afafu wanta ana ganinsu, wani ajjiyar zuciya ta sauke tana 茩ara 茩am茩ame Jikinta bakinta na rawa sosai, ba tare da tunanin komai ba taji ya sanya hannunsa tare da fisgarta zuwa cikin parlon nasa, maida 茩ofar yay ya rufe binta yay da kallo from head to toe kafin a hankali ya shige zuwa ciki,
Kai tsaye wajan fridge 蓷insa ya nufa a hankali ya dur茩usa tare da sanya hannunsa ya bu蓷e fridge 蓷in power horse ya 蓷auka tare da ice cream da cake wanda cinsu ya zame masa kamar masifa.
Saman doguwar kujera yaje ya zauna tare da zube kayan hannunsa a kan center table, cikin nutsuwa ya sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa nan da nan mur蓷a蓷蓷an jikinsa ya bayyana, ko ina na jikinsa a mur蓷e yake Musamman Physique chest 蓷insa ga wasu manyan nonuwa da yake dasu nipples 蓷in nan sunyi yirrr dasu, tsakiyar 茩irjinsa duk gashi ne wanda sukai masa kyau mati茩a.
Cake 蓷in ya 蓳are a hankali yay Bismillahi tare da bu蓷e bakinsa ya sanya, za茩i da kuma da蓷in cake 蓷in ya haddasa masa lumshewar idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, baya yay tare da jingina da jikin sofar gently kuma ya mi茩a hannunsa ya 蓷auki remote ya kunna channel 蓷in N.c.c ya fara kallon Labarai gyara zama yay sosai ganin an nuna zaman majalisa wanda ake a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a 茩asar Amurka KENA BETANCUR POOL/AFP.
Idanunsa ya bu蓷e sosai ya zubawa zauran idanu wanda ake taron cikinsa wato United Nations.
Shugaban zauran Akeem ya kalla mai suna Abdul-茩hadir Azeem (Chief of Staff) fuskar mutumin babu walwala kana kallonsa kasan ba kirki zai ba, a hankali kuma aka nuno shugaban lafiya wanda yake fa蓷in.
"June 19th was officially designated as World Sickle Cell Awareness Day,The international awareness day is observed annually with the goal to increase public knowledge and an understanding of sickle cell disease, and the challenges experienced by patients and their families and caregivers, kowa ya san cewa wannan rana a ita ake Wannan taron kuma ake tattaunawa da masu ciwon skila tare da family nasu, while mun ware manyan likitoci guda mace 蓷aya namiji 蓷aya wanda za suyi muhimman bayani akan wannan ciwo na sikila, mutum na farko shine Dr Abdul-hakeem Bukar Bello, sai kuma Dr Meema Ahmed Adil President's daughter, wanda za'ai taron ne a babban asibitin dake Nigeria a garin Kano wata Asibitin Murtala Muhammad, Wannan zaure na United Nations ya ware adadin ku蓷a蓷en kimanin 100.25m domin taimakawa masu wannan ciwon" shiru yay saboda tafin da aka 蓷auka.
A hankali Akeela ta bu蓷e idanunta tare da sauke idanunta akan cineme ta kalli mutumin dake bayani, she's was shock da taji labarin domin kaf Duniyar nan ta 蓷auka cewa ita 蓷aya kawai take da wannan wahalalliyar ciwon.
Samun kanta tayi da son jin ragowar zan can, ana August gashi ance june kenan da sauran lokaci sai wata shekarar ma, cos already time ya shige.
A hankali Akeem ya 蓷auki ice cream 蓷in ya fara sha, a ransa yana ta tunanin Wacece Dr Meema ganin irin wannan sabgar bai damesa ba yasa kawai ya cire tunanin hakan a ransa.
Shi ya riga daya mance da itama gaba 蓷aya a 蓷akin, hakan yasa yaci gaba dayin abinda ya shafe sa, a lokacin kuma tunanin 茩auyen ne a ransu ya 蓷auki niyyar a wannan weekend 蓷in zai je yaga Meke going.

A can downstairs kuwa Abbu ne kwance a bedroom 蓷insa Mami na gefensa tayi shiru tunani fal a ranta, abu biyu ne ya shige mata ga rashin Adnan ga kuma matsalar mijinta, a koda yaushe suka zo kwanciya 5mins yay masa yawa wajan kawowa, tana da ishasshiyyar lafiya a lokacin da shi burinsa ya cika ya samu gamsuwa a lokacin ne ita kuma masifar sha'awar ta zata motsa, ta rasa da waye zatai sharing damuwar ta, ita ka蓷ai take fuskantar Wannan problems 蓷in na rashin gamsuwa ko hadda sauran mata kamar ta.
Kuka ta fashe da shi da sauri Abbu ya bu蓷e idanunsa tare da mi茩ewa yace "Mami" bata kallesa ba kuma batai shiru ba ganin hakan yasa yace "please dan Allah stop cry Meke damun ki? What happened to you Khadijertou?" Cikin kuka tace "what should i do? Eh? Jina nake kamar zan mutu You older than me, bu茩atarka na biya shikenan, You doesn't care about me ya nake I'm ok ko mene, na samu nutsuwa ko yaya? Kullum cikin ciwo nake me kake so nayi eh?"
Kallonta yay yama kasa Magana daman yasan wannan zan can ne baki ya bu蓷e zai magana tace "look! Abbu baka sona is Okey, amma kana son nabi maza ne? Abinda banyi da 茩uruciya ta ba sai yanzu, idan problem 蓷in daga nine I'm ready to accept it kuma na gyara na nemi magani, amma zama haka ba zai yiwu ba, I'm so horny bana iya bacci wallahi billahi ni da ace ka ra蓳eni gwamma na zauna hakan nayi managing kai na hakan nan, amma ace 2mint da kwanciya mutum ya samu gamsuwa ni kuma ko ohhho! wacce kalar azalce haka ta hauni" kuka ta fashe dashi sosai tana ri茩e cikinta dake matsananci ciwo zuwa Mararta.
Kasa magana yay sai mi茩ewa yay kawai tare kama hannunta ya jawota tare da bata side hug.


Akeelah
Hawaye ne ya sakko daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta cikin tausayin kanta ta 茩ara ware idanunta akan t.v tana jin bayanin da ake, a hankali shugaban lafiyar yace "zamu sakko da wannan taron wanda zamu gabatar soon, saboda yawan mace mace da kuma tarin masu sikila da muke dasu yasa dole a gabatar cikin wata mai kamawa in sha Allah period zamu sanar da mouth, day, time"
Jiki a sanyaye ta mi茩e a hankali kuma ta zare hular kanta tare da wani irin baza gashin kanta ya sakko har waist 蓷inta ta zama kamar wata 拼ar India she look like Maheyk.
Jikinta yana wani irin Ka蓷awa ta 茩an茩ame Jikinta waje guda walking slowly ta nufi inda Akeem yake zaune ya shagala da shan ice cream 蓷insa yana danna system 蓷insa hankali kwance ba zato ba tsammani yaji Akeela tayi wani irin..



Dan Allah dan Annabi, dan darajar iyayenki da kimar da suke dashi a wajanki kiji tsoran Allah idan kin siyi littafi na kada ki fitar, ku蓷in karantawa kika biya bana mallaka ba, idan taimako kike sonyi zaki iya biya ba ya zama mallakin ki a sakarwa kowa as free ki samu lada馃槏馃憦馃徎 ha茩茩in mutum masifa ne sosai wallahi.




*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:54 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1锔忊儯4锔忊儯-1锔忊儯5锔忊儯
Fa蓷awa jikinsa tare da sakin wata gigitacciyyar 茩ara wacce ta sanya Akeem saurin ware narkakkun idanunsa tare da sauke ganinsa a kanta, wani irin mur蓷ewa jikinta yake tamkar ba mutum ba, ga wani rawa ha蓷i da kyarma da 蓳ari da naman jikinta ya shigayi kana ganin Akeela kasan she's not on her right sense, irin something is fishy 蓷in nan.
Gajiyayyun idanunsa kawai ya sauke akanta yayinda zuciyarsa ta shiga wani irin masifafan harbawa fuskarsa babu walwala ko ka蓷an, ba茩in ciki da haushin yadda ta fa蓷a masa jiki yafi masa komai ciwo, cikin 蓳acin rai bai ba duba condition 蓷in da take ciki ba ya wani irin Mi茩ewa tsaye da sauri tare da sanya hannunsa ya fisgota ha蓷i da mannata jikin bangon parlon nasa, idanunsa na wani irin ruwan zallar bala'i ya mannata da jikin bangon tare da sanya hannunsa a wuyanta ya sha茩eta yadda Jikinta ke rawa haka nasa ke rawa, yama kasa magana saboda tsananin 蓳acin rai, cikin tsananin 蓳acin rai ya bu蓷e bakinsa cikin wata kakkausar murya yace "you're mad jakaness, jikina sa'anki? Eh? I'll killed you village gal" ya fa蓷a jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a idanunsa yay Wani mahaukacin jaaa gaba 蓷aya ya fita a hayyacinsa ba zaka 蓷auka mai hankali bane saboda yadda yake huci kamar kumurcin Maciji.
Cikin wata iriyar Murya mai tsanani taushi da kuma amsa kowa Akeela ta bu蓷e bakinta tare da fa蓷in "mune zaka kashe ko ita? Duk abinda zakai a yanzu mu zakaiwa domin ita 蓷in bata da wani laifi mune ne muka ziyarce ka" wani irin kallo yay mata har zuwa lokacin idanunta a lumshe suke suna zubar da 茩walla, girgiza kai yay yana wani irin taune bakinsa cikin ransa yake fa蓷in "za'a rina gayyar aljanu kawai" 蓷ago idanunta yay wanda sukai wani irin bala'in jaaa kafin a hankali Murya babu wasa yace "open your eyes" girgiza masa kai tayi zaka 蓷auka tasan abinda ta keyi kafin tace "i can't" cije baki yay yana wani 茩ara sha茩e mata wuya cikin 蓷aga murya yace "Open your eyes" da sauri itama ta sake girgiza masa kai tace "ban mu iyawa" kafin Akeem yay magana Didi wacce ta shigo tayi saurin fa蓷in "tsinannu gantalallu, to ubanwa kuka ajjiyewa a Jikinta? Wallahi Ii''ilafi 茩urash, tub! tub! tub! To basai kuci kanku ba Allah kurwarta 蓷aci gareta" ta fa蓷a tana ri茩e zani dake neman fa蓷uwa a hankali Abbu ya shigo sai Mami kana Ummi ta shigo sanye da hijab idanunta akan Akeem kasa magana tayi dan she can't believe ace wai Akeem yayma Akeela haka.
Cikin 蓳acin rai Abbu yace "Well-done Abdul-hakeem Bukar Bello, Well-done" ya fa蓷a yana 茩arasawa wajan da sauri Akeem ya saki wuyan Akeela tayi wani luuu zata fa蓷i cikin zafin nama Abbu ya rungome ta a jikinsa yana 茩ara kwantar da ita cike da 蓳acin rai a kuma karon farko na rayuwarsa ya kalli Akeem yace "what nonsense! Eh? Kasheta zakai eh Dr nace mekai mata da harta suma haka eh?" Shiru Akeem yay kansa a 茩asa idanunsa a lumshe wani irin ba茩in ciki da kuma tarin tsanar Akeela ya 茩ara nunkuwa cikin zuciyarsa, a karo na farko na rayuwarsa ta dalilinta a yanzu ta sanya mahaifinsa yana 蓷aga masa murya a all his life har kawo yanzu bari wannan bata ha蓷a shi da Abbu ba amma yanzu da girmansa da komai har 拼ar ajjiye akan Wannan yarinyar mai kama da TSINTACCIYA a idanunsa mahaifin zai masa fa蓷a,
Ummi dake tsaye tace "Akeem" a hankali ya 蓷aga idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Ummi..," wata tsawa ta daka mai wacce tunda yake bata ta蓳a yi masa irinta ba kafin tace "shut up! Akeem this is not how I train you 拼ar Uwarka jininka? Eh Akeem? Where is your heart da har zaka sanya hannunka ka sha茩e wuyan yarinya nan, U hate her is your problem amma baka da ikon da zaka sanya hannunka a kanta idan har ba kuskure ta aikata ba, ko dan ciwonta ai ka daga mata haba, bata zo nan daka a wula茩anta ta ba, baka san Wacece ita ba ko Do you know what gal has been through? Ka ban mamaki baici ace kayiwa jinin Baffa haka ba, da kasan waye Baffa da bakaiwa abinda ya haifa haka ba wallahi zan baka mamaki" Mami wacce ke tsaye ranta duk ya 蓳aci domin har cikin ranta take jin fa蓷an da akewa Akeem wai kuma akan wannan Yarinyar cikin jin haushi tace "haba Ummi it was a mistake wanda kowa nayi kunsan Akeem ba mai shiga sabgar mata bane, inside of ku tambayi dalilin zuwan ta part 蓷insa sai ku hau yaro da fa蓷a" da sauri Didi tace "A toh! Yau ni naga ruwan masifa ai she daman indo ba 茩aunar yaron nan kike ba? Kai ma da laifinka wallahi idan nace ka kaf fa蓷in gidan nan nine kawai ke sonka to daman idan bani ba wazai so ka ai nice dolenka" Kai Akeem ya 蓷aga tare da kallon Abbu a hankali kuma ya kalli Ummi da sauri kuma ya nufi saman sofa ya 蓷auki car key 蓷insa ya nufi fita waje, cikin sauri Ummi tace "Akeem where are you going ina ne zaka nine kayiwa zuciya?" Ko tsayawa bai ba bare ta sanya ran cewa zai dawo, hankalin Abbu ne ya tashi domin yana masifar son Akeem kamar ransa, ya rasa Adnan bazai saken da zai rasa Akeem ba salati Didi ta fasa tace "Huuuu! Jama'a mun shiga uku wanne irin gantalallan Bukari ya samu ne? Anya ba'a sauya maka shi a asibiti ba wannan ba茩ar zuciya har ina, to wallahi sai dai kaci kanka tass" wani irin Mi茩a Akeela tayi a jikin Abbu bakinta na motsawa a hankali kuma tace "Abbu Hamma Akeemmm kada ya fita" da sauri Didi tazo tana dungure mata kai tace "Annamimiyya mai zubin munafukan farko ashe kina ji kikai shiru waike salammiya" yanayin Akeela yasa Ummi saurin cewa "Abbu anya ba mutanan 蓳oye bane kuwa?" Kafin Abbu yay magana Akeela ta fasa wata gigitacciyyar 茩ara tare da zabura ta nufi waje da gudu, cikin sauri Abbu ya mara mata baya yana fa蓷in "Akeela! Akeela!!" Ganin yadda take gudun kamar barewa Abbu bai san lokacin da yace "Babyna, Babyn Abbunta Stop" daga Ummi har Mami babu wanda yasan me yake nufi, cikin zafin nama kuma Akeela tai waje gaba 蓷aya kasancewar 茩ofar a bu蓷e take saboda ficewar Akeem daga cikin gidan.
Kai tsaye gate ta nufa shima yana bu蓷e gaba 蓷aya ta fice daga cikin estate 蓷in tana sharara uban gudu, daga ita sai Nightgown gashinta duk a zube tamkar mahaukaciya a haka ta nausa kan titi babu ko slippers.
Fitowa Abbu yay zuwa complete 蓷in yana fa蓷in "Bala, Isa, Rabi'u" ya shiga kiran driver da gatekeeper da mai shukar Flowers, amma gaba 蓷aya babu ko wanne bacci duk suke, jin shiru yasa Abbu komawa da gudu cikin gidan dai-dai lokacin kuma su Afaf suka fara daga baccin da suka fara domin duk da wuri suke bacci.
Car key ya 蓷auka ya fito da sauri Mami tace "Ina zaka at this time?" Bai ko kalleta ba ya nufi wajan 蓷aya daga cikin motocin sa ya shiga key yay mata ya fita da gudu tare da barin estate 蓷in, kuka Didi tace "Bukari ka kawo masifar duniya gidanka" cikin damuwa Ummi tace "Didi Aljanu ne da Yarinyar wallahi kuma sune suka tashi" wani zaro ido waje Didi tayi tace "Muhammadur Rasulullah s.a.w shine ke kuwa kikai min shiru itana da surutu yau na shiga wallahi gidan zan bari" juyawa Mami tayi ta shige ciki Ummi ba haka da gudu Didi tabi bayansu har zaninta na fa蓷uwa.

Akeem kuwa yana fitowa kai tsaye motarsa ya nufa idanunsa a Lumshe ko ganin gabansa ba yayi, wani irin zafi da tafasa zcuiyarsa ke masa, yana shiga motar ya jata da gudu bayan ya danna wani hargitsastsan horn da dauri Isa ya tashi daga baccin da yake ya bu蓷e masa gate fita yay da motar yana 茩ara gudun motar tafiya yay mai nisan gaske har yabar gaba 蓷aya cikin Rail way 蓷in kafin ya nemi hanya yay parking motar, kansa ya kifa akan string motar yana sauke wani zazzafan numfashi jikinsa duk rawa yake amma har kawo lokacin fuskarsa bata nuna damuwar da yake ciki ba sai idanunsa kawai da suka sauya kala.
Akeela kam gudu kawai take tana bin sahun motar Akeem tun tana gudu ka蓷an har ta fara mai yawa, kasancewa gudun ba nata bane na Iskane yasa itama ta fice daga cikin Rail way 蓷in,
Akeem na zaune cikin motar yana sauke numfashi a hankali ya 蓷aga kansa dai-dai lokacin da Akeela tazo ta gaban motarsu ta shige, bayanta yabi da kallo yana ganin yadda take gudu tamkar mahaukaciya tun yana iya ganinta har ta 蓳ace masa da gani, ta蓳e bakinsa yay a hankali yay baya tare da kwanciya a jikin kujerar motar yana maida numfashi tare da dafe kansa wanda matsanancin harba masa.
Duk inda Abbu yake tunanin ganin Akeela ya duba amma babu ita tashin hankalin mara misaltuwa ya sauka akan fuskarsa, yasan Akeem tun inda yake sai kula da kansa Amma Akeela waye ta sani a wannan garin? Musamman Wannan hargitsastsiyar unguwar tasu, jiki babu 茩auri ya koma gida har wayewar gari basu runtsa ba,Didi data rufe idanunta zata bu蓷e da sauri tana fa蓷in "Muhammadur Rasulullah

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login