Showing 27001 words to 30000 words out of 152750 words

Chapter 10 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24677

BABU WANDA BABU KAWAI KO FARA BIYA KU茒IN KU AYI DAKU馃.

瞥AN NIGER SUYI MIN MGN KAI TSAYE ZAN MUSU BAYANI.

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA, VIP MUTANAN AMANA HAJIYOYI POSTING BOTH SAFE YAMMA ZA KUSA KARATU馃拑馃徎NASAN HAR KYAUTAR KU茒I SAI KUNYI MIN.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:55 - Buhainat: 1锔忊儯8锔忊儯-1锔忊儯9锔忊儯

Nayi free Page's frm 1-17 nayi adalci ya rage naki kiji tsoran Allah ki barshi ko kuma ki fitar amma littafi na na ku蓷i ne馃し馃従鈥嶁檧锔�



Yana rufe 茩ofar ya juya a hankali yana 蓷an motsa bakinsa, tare da jingina jikin 茩ofar ya shiga maida numfashi, cikin nutsuwa kuma ya 蓷aga narkakkun idanunsa cikin rashin Sa'a ganinsa ya sauka akan fure bank skin 蓷inta, he can't believe what he saw wani irin fata ne da Akeela wacce duk yadda kakai da 蓷auke ganinka akan mace never kace zaka jawa jikin Akeela aji, the body was hot and sexy idanunsa ya cilla akan yatsun 茩afarta wanda suke da fararan farce ga wata leg chains wacce tayiwa 茩afarta kyau, a hankali ya dinga sama da idanunsa yana sauke sassanyar Ajjiyar zuciya wani irin juyawa tayi wanda ya haddasa waist 蓷inta juyawa Allah ya rufa asiri saura ka蓷an 茩aramin towel 蓷in dake 蓷aure a ququnta kuncewa, 茩uri yayiwa cibiyarta wacce take 茩arama kuma mai zurfi ga wani farin stone dake manne jikin cibiyar, wani irin sarawa kansa yay da sauri ya dafe kansa yani wani irin, Akeela wacce ta juyawa 茩ofa baya sai faman hooking 蓷in bra 蓷inta take ta kasa hakan yasa ta 蓷an marai-raice fuska tare dayin wani irin jum wanda ya sanya Akeem saurin juyawa gently ya murza key 蓷in 茩ofar wani irin zafin nama yay waje yana sauke wata 苼oyayyiyar Ajjiyar zuciya hannunsa dafe da kansa dake Sara masa yay waje. Jin motsi kamar alamun mutum yasa ta juya cike da tsoro dafe 茩irji tayi tana turo baki tayi a fili kuma cikin siririyar muryarta tace "Uhm sai naji kamar an ganni Thank you God" ta fa蓷a lokacin data gama hooking 蓷in bra, a hankali ta 蓷auki handrayer ta shiga gyara sumar kanta tana gamawa ta ja towel 蓷in zuwa sama, walking slowly irin sanyin jikin nan sosai a haka ta nufi cikin bedroom 蓷in wajan closet ta nufa wata nevy blue 蓷in Abaya ta 蓷auka ta sanya tana da fa蓷in wuya ga wata 拼ar tsaga dage gaban 茩irjinta gaba 蓷aya rigar iya gwiwarta ya tsaya sai ta zama kamar wata short body, white bandaner ta 蓷auka ta 蓷ura saman goshinta gashinta yay baya bandaner dake da butterfly suka kwanta luff a goshinta, she look like took a way, kasancewar bata wani make up course bata saba dasu ba slippers ta sanya a fararan 茩afarta tana ya motsa fuska saboda yunwar data keji kai tsaye waje ta nufa cikin sanyin jiki.
A hanya ta ha蓷u da Aleema wani irin Murmushi Aleema tayi tace "Ohh Wow! Gsky i never see a beautiful lady like you Akeela, u're lucky kina da masifar kyau ki godema Allah" Murmushi Akeela tayi har beauty point 蓷inta ya loma kafin Akeela tayi magana Afaf tace _鈥淵ou are a darling鈥漘 ke abar su ce Akeela tama kasa magana sai kallonsu kawai take domin sai ta kejin Abun Extraordinary a gareta no one's daya ta蓳a yaba kyanta shiyasa take jin wani mugun da蓷i idan sun ce ta a da kyau. Aleema ce tayi saurin cewa "Amma the dress" sai a yanzu ta samu damar juya fararan idanunta ciki siririyar muryarta tace "what wrong with my dream Leema?" Cikin sauri Afaf tace "is noting Beb, yayi maki kyau wallahi kamar Maheyk" dariya Aleema tayi tace "what a nice name _Leema_, Ohh Lord nita musamman ce" ta蓳e baki Afaf tayi tace "Akeela nima a bani sweet name mana" Murmushin nan nata mai saukar da nutsuwa tayi tace "Afaf means _Purity_ ai name naki yafi na Leema da蓷i" "ohh abin haka ne ko zan kuyi yadda ake wariyar launin fata" wani cute smile Akeela tayi kamar ba zatai magana ba sai kuma tace "Uhm your name means _Learned_ Daman" dariya duk sukai kafin Aleema tace "hehehe duk sunanki yafi Akeela fa _Clever, bright_" shiru kawai tayi tana jin da蓷in zama dasu, domin ta jima ba tayi dariya irin wannan ba gaba tayi tana 蓷an lumshe idanunta tana tafiya Aleema tace "Amma mene yasa baki fa蓷a mata Hero yana Parlo ba?" Ta蓳e baki Aleema tayi tace "i hve a reasons" Kallonta Afaf tayi tace _鈥淩easons鈥�?_ jinjina kai tayi tace "yeah! I hate that gurl ANUP time 蓷in hutun ta ya kusa, kin san yadda take mutuwar son Hero ga bata da kunya, Mami da Abbu sunyi decided na get them marriage before hakan ya faru ina son Hero ko Akeela wani ya fa蓷a son 蓷an uwansa, I'll try my best wallahi idan ina da numfashi Anup never marry Akeem" Shiru Afaf tayi kafin tace "me zaki to?" Murmushi kawai Aleema tayi tace "watching and see" hannun Aleema Afaf ta ri茩e tace "I'm with you, I'll support you wallahi wow! Wallahi har naga yadda za'a sha masifar soyayya" dariya itama Aleema tayi tace "zan wure mata kunne ta fara masa rashin kunya" zaro ido Afaf tayi tace "why?" "Uhm tana masifar jin tsoransa, kuma rashin kunyar zai taimaka wajan 茩ara kusantar junansu ke dai jira ki gani" ba tare da Afaf tace komai ba suka shige bedroom 蓷in su. Akeem na fita yaci karo da Didi wacce ta zube a Parlo tana rusar kuka ga Abbu na zaune yana bata Hqr, tana ganin Akeem da mi茩e da wani irin sauri tana fa蓷in "Annamimi, wanda baya jin tsoran Allah Ubangiji baya bacci dai, inata addu'a Allah ya tuna asirin mai yi min sata nayi masa uwar watsi,tirrr da Wannan mummunar halayyar taka wallahi ka 蓳ata wayonka" juyawa tayi ta kalli Abbu yace "wallahi shawara zan baka bawai basir ba kayi hanzarin sama masa tufi wajan Malamai, tunda shi ashe karatun nasa iya kul'azu ya tsaya" Abbu kam cewa yayi "To Didi duk abinda kika ce, kai Akeem bata abatar ka siya mana" da sauri tace "Ina zai siya yana min ba茩in cikin na samu, a toh mutum dai ba sai dai yaci kansa ba" ta fa蓷i hakan tana kwace robber zumar ta, Akeem baya gane yaran nata domin ko inda take bai gani ba, sai ma hannayensa daya sanya duka biyun ya kifa a saman fuskarsa yana sauke wani zazzafan numfashi, ji yay gaba 蓷aya shan zumar ya fita a ransa baya son Komai, Abbu dake kula da yanayin 蓷an nashi duk da cewa bai gane halin da yake ciki ba amma hakan bai hana shi fa蓷in "Son" shiru no feedback domin Akeem yay nisa a tunani sai wata zufa dake tsastsafo masa a goshinsa, dafa kafa蓷arsa da Abbu yayne ya sanya ya zame hannayensa daga kan fuskarsa a hankali kuma ya kalli Abbu da wani irin sauri Abbu yace "Subuhanallah Abdul-hakeem what wrong with you kalli yadda idanunka sukai mahaukacin jaa fa" kallon Abbu yake ba tare da yace komai ba gyara zama Abbu yay yace "Look Akeem ni Mahaifinka ne, I'm your father u can share all your fellings to me, keep silent baya magani damuwa kaji, Ohyyyah tell me Meke damun ka,kowa yana da damuwa ni kaina ina da ita ji nake kamar abinda na keso bakai na so shi ba ko kuma ya haramta a gareni amma babu yadda hakan 茩addara ta ne" ware gajiyayyun idanunsa Akeem yana bin Abbu da kallo a hankali kuma yace "I'm fine" baki Abbu ya bu蓷e zai magana amma ya kasa zuciyarsa tayi wani 茩yakkyawan bugawa a hankali yake bin Akeela da kallo baya yayi ka蓷an yana fa蓷in "Yasubuhanallah, Ya rabbi ka kawo min 蓷auki" Akeem tuni ya gane Wacece tazo da haka sai ya 茩ara ha蓷e fuskarsa kamar hadari wanda yake shirin saukar da ruwa, a hankali kuma ya sauke numfashi tare da rufe idanunsa, Akeela wacce ke zuwa Bama ta kula dasu a wajan ba gaba 蓷aya hankalinta yayi kitchen tana zuwa dai-dai saitin 茩afar Akeem ya wani 蓷aga 茩afar tare da sanya mata ita, ai kuwa gaba 蓷aya tayi baya kamar zata fa蓷i sai kuma tayo gaba ta kifa kansa tan sakin 茩ara, da sauri Abbu ya sanya hannunsa tare da dafe saitin zcyarsa ganin Akeela kwance male male a saman Akeem, shi kuma ya wani rufe idanunsa irin ko a jikinsa bai ma san mene faruwa ba, baki ta bu蓷e tare da fashewa da kuka tana fa蓷in "Wayyooo Allah Baffa, leg 蓷ina uhm wayyoooo" gaba 蓷aya jikin Abbu rawa ya 蓷auka tama gama ru蓷asa kukan shagwa蓳a ne,ko kuma na sangarta jin kukan yake har 茩asan zuciyarsa dan shin kuma da yaji a idanunsa ne ya sanya yay saurin kai hannunsa wasu hot tears ne lallai son Akeela ya zame masa masifa he cry because of her wacce masiface idanunsa ya bu蓷e suka ha蓷a da Akeem, cije baki kawai Akeem yay a hankali kuma ya mi茩e tsaye tare da yin wurgi da Akeela baya tayi zata 茩ara fa蓷uwa cikin sauri Abbu ya tafiya ta fa蓷a jikinsa. yana fa蓷in "Akeem!!" Ya fa蓷a cikin 蓷aga murya yana jin zuciyarsa na wani irin zafi, Akeela kowa jinta jikin Abbu yasa ta saki wani irin kuka domin seriously ta fara gajiya da irin halin Akeem ya tsaneta bai sonta gwamma ta bar masu gidan su, cikin damuwa Abbu yace "shittt, stop cry daughter" idanunta ta 蓷aga tana kallon Abbu cikin wata iriyar Murya mai rauni tace "Abbu ka mai dani wajan Baffa, acan ba'ai min mugunta" wani irin fa蓷uwar gaba ne ya samu Abbu cikin rarrashi yace "Akeem yayanki ne Babyn Abbunta ki daina jin tsoransa haka nan yake, kwana biyun nan ban san meke damunsa ba he changed komai nasa ya sauya, Ohyyyah shiru come here baki damuwa tunda ina nan ai ko" shiru tayi tana sauke numfashi da sauri kuma ta zame jikinta ta nufi kitchen tana share hawaye, da idanu Abbu ya bita zuciyar na masifar bugawa komanta yana tafiya da ruhinsa kaf yake da zaucewa al'amarin ya kusa fin 茩arfinsa wacce kalar masifa ce wannan son 蓷iyar yayansa wanda suke ciki guda dashi, mene yasa zuciyarsa ke son yaudarar sa da abinda yake haramun ne a kansa? Mi茩ewa yay jikinsa a matu茩ar sanyaye ya nufi part 蓷insa yana zuwa ya kwanta amma sam ya kasa yin bacci ma shagwa蓳ar ta da muryarta su ka蓷ai ke masa kizo a kunansa, Mi茩ewa yay tare da fa蓷in "dole na siya maki waya Babyna" yana fa蓷in hakan ya nufi bathroom ya 蓷aura alwalar sallar Issh膩. Akeem shower ya sarkawa kansa yana wani irin fidda numfashi gaba 蓷aya gargasar jikinsa ta mi茩e tsaye kashe shower 蓷in yay idanunsa akan mirror'n bathroom 蓷in a karo na farko ya wani irin yin cute smile irin smile 蓷in nan wanda sai mai matu茩ar Sa'a ne yake ganinsa a fuskar Akeem even his late wife wallahi da tana raye zata iya cewa rana biyu ya ta蓳a yi mata Murmushi first night da kuma ranar data haifa masa Amani, abu na biyu dake sanya Akeem Murmushi idan ransa yay mugun 蓳aci, yanzu ma Tabbas ransa ne ya 蓳aci a hankali ya fesar da iska yana wani shafa gashin 茩irjinsa tare da tura 蓷aya hannunsa cikin sumar kansa dake zubar da ruwa, bakinsa ya bu蓷e tare da kama lip's 蓷insa na 茩asa ya wani irin taune le蓳ansa idanunsa yay jajirrr jikin wata iriyar da茩ushewar Murya yace "Uhm Abbu" sai kawai yaja idanunsa ya lumshe cikin sauri kuma ya fita daga bathroom 蓷in wata ash 蓷in jallabiya ya sanya a jikinsa ya fesa perfume kafin ya 蓷ura half hula white colour a kansa, a hankali yake sauka daga strains 蓷in benen bakinsa yana motsa wa, yana sakkowa Abbu na fitowa daga Parlo hakan yay dai-dai ta fitowar Akeela daga cikin kitchen hannunta ri茩e da coffee da plate 蓷in chips, 茩amshin turarensa da taji ne yasa dukkan jikinsa ya 蓷auki rawa, wani irin kwashewa cup 蓷in yay tare da yin 茩asa ji kake tasssss ya bada wani irin sauti me 茩arar gaske, gaba 蓷aya cup 蓷in ya tarwatse Coffeen kuma yabi hanya, Abbu ne ya kalleta Akeem kuwa da sauri yay gaba Ummi dake tsaye tace "Kinga mala'ikan naki ko?" Caraf Didi tace "A'a ba dole ba, billahi 蓷azo na kusa sakin fitsari, a toh dan dai ni nasha tabara nasha yasin ne sai dai kallo daga nesa, wallahi Tsila idan ki kaga yana zaro harshe kiyi ta kanki yanzu zai lashe ki ta tass" wani irin fashewa da kuka Akeela tayi tana 茩an茩ame Jikinta waje guda ganin hakan yasa Ummi kama hannunta tare da janta zuwa cikin part 蓷in ta, zaunar da ita tayi saman sofa kana taje wajan fridge bottle water na 蓷auko da glass cup ruwan ta tsiyaya tace "drink" hannunta na rawa ta amsa ta wani manna a bakinta da sauri kuma ta shanye ruwan tana maida numfashi, gently kuma ta zauna kusa da Akeela tare da kama hannunta tace "mene ya faru?" Sautin kukanta ta 茩ara tana jan numfashi tace "I'm scared Ummi ina jin tsoransa" shiru Ummi tayi kafin tace "Uhm wonderful, the more kina gudun sa the more yana 茩ara tsorata kina jina?" Kai ta 蓷aga mata "No! Speak up you're not a child kina da baki ki daina maida kanki baya, kalleki ko Amani ta fiki wayoo common Daughter" shiru Akeela tayi tare da sanya bayan hannunta tana share hawaye kafin Ummi tace "Take time to know yourself, Know thyself said Aristotle, When you know who you are, you can be wise about your goals, your dreams, your standards, your convictions. Knowing who you are allows you to live your life with purpose and meaning, baki da lfy so ki daina sanya tension 蓷in Akeem akanki haka yake ina fata ace one day ya sauya, abu 蓷aya zaki idan yace yi kaza just do, Kada kiyi masa musu mur蓷a蓷蓷an hali garesa, kina jina" 茩ara 蓷aga kanta tayi ha蓷e fuska Ummi tayi tace "I told ki 蓷aga Kanki" a hankali Akeela tace "Sorry Ummi ban sakewa" hancinta taja tace _"You are a darling Akeela_ Akeem baya son musu, baya son kallo, idan zaki magana dashi baya son munafurci kiyi magana kai tsaye, kinga komai na gidan nan shike yinsa, ko kayan make up zaki siya wajansa zaki ya baki ku蓷i, dress, airtime, shoe bank, Duk shine ke siya everything da kike bu茩ata just go to him, idan yana waje ki daina tsorata bai son hayaniya kinga Akeem uhm he's very stubborn amma yana da tunani gane abinda ke ransa yana da matu茩ar wahala now idan kin gama komai kije ki bashi hqr domin har yanzu yana jin haushin abinda ya faru munyi masa fa蓷a a kanki" kwa蓳e fuska Akeela tayi cikin damuwa tace "Ummi fa蓷a zai min fa" Mi茩ewa Ummi tayi tace "No! Bazai baki nasan Akeem idan ransa yana 蓳ace ko bu蓷e ido ba yayi balle ya kalli mutum yay fa蓷a, kawai say sorry to him idan da abinda kike bu茩ata ki fa蓷a masa" Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke tace "thank you Ummi" Murmushi Ummi tayi tace "ur wlcm dear" fita tayi lokacin duk suna kan table suna yin dinner Akeem kuma yana ri茩e da hannun Amani dake yi masa surutu, tana zuwa Abbu ya sauke ajjiyar zuciya hakan yasa Akeem kallon Abbu a hankali kuma ya 蓷an kalli gefen Akeela wani ta蓳e bakinsa yay, Akeela jinta take wata uncontactable a cikinsu hakan yasa a takure take kai Chips 蓷in bakinta ba taci da yawa ba ta mi茩e ta nufi kitchen, Akeem mi茩ewa yayi da Amani Murya can 茩asa yace "Abbu,Ummi,Mami Good nigh" fashewa da kuka Didi tayi tace "Wallahi sai dai ka kashe ni amma bazan fasa cewa kai jikana bane, In sha Allahu wata rana sai kazo gabana neman wani abu za kaga rashin mutunci" yana haurawa upstairs yace "Idan kin mutu kuma fa?" Me kuwa Didi zatai ba rushewa da kuka ba, da 茩yar Abbu ya bata hqr tana fa蓷in tattara kayana zanyi naje inda ake so na. Akeem ya shiga part 蓷insa Amani tace "Abbie zanyi bacci dakai kaji" Kallonta yay kana ya zauna saman kujerar dake kusa da fridge 蓷insa yace "Ina Assignment?" Da sauri tace "Laa Aunty tayi min" Kallonta yay domin bai gane be tace da sauri tace "Anuty Akeela me irin sunanka Abbie" ta蓳e baki yay a hankali ya 蓷auki dabino ya sanya a bakinsa yana zame rigar jikinsa. Akeela dake tsaye bakin 茩ofar shiga Parlon nasa Zuciyarta na bugawa tsoro duk ya gama kamata a hankali ta mur蓷a handle 蓷in bakinta 蓷auke da sallama ta shiga cikin murna Amani tace "oyoyo Anutyna" lumshe idanunsa yay tare da narkewa jikin kujerar a hankali yake tauna dabinon hannunsa akan 茩irjinsa yana shafawa, shiru Akeela tayi idanunta akan Amani wacce take kama da mahaifinta, kamar daga sama taji saukar Muryarsa yace "Amani close the door and go to my bedroom" cikin ladabi ta rufe 茩ofar tare da barin wajan, Shiru ne ya biyo baya kan Akeela na 茩asa wanda tuni hawaye ya fara fita daga idanunta ba tare da tasan kona mene ne ba, a karo na biyu yace "get out" cikin sauri ta 蓷aga kanta maimakon ta fita sai ta nufi inda yake tana zuwa ta zube a 茩asa wajan 茩afafuwan ta ba tare da tunanin komai ba ta wani fashe masa da sabon kuka tana fa蓷in "I'm sorry Hamma Akeemmm" shiru yay mata hakan yasa taci gaba da kuka hawayen na sauka akan 茩afafuwansa mi茩ewa tsaye yana ya motsa fuska kafin yace "fita" jikinta na rawa ta mi茩e tsaye zata juya taji ya wani irin fisgota tare da cillata saman kujera a hankali kuma shima ya zube akan kujerar ya wani sanya hannunsa ya sha茩e wuyanta idanunsa

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login