Showing 63001 words to 66000 words out of 152750 words

Chapter 22 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24696

ai ba'ai auren ba ko? Baki kuma da tabbacin cewa kece matar" cikin harzu茩a Anup tace.
"Afaf, Aleema nine kuke fa蓷awa haka? Dani kuke Wannan maganar ko? I'm older than you amma kuke gayan ba da蓷i?"
Shiru sukai gaba 蓷aya ba tare da sun 茩ara fa蓷in komai ba, amma a ransu suna jin a wannan karan ba zasu 茩ara barin Anup tayi abinda tayi niyya ba.

Akeela na fita ta samu Abbu a Parlo yana 茩o茩arin shiga part 蓷insa da alama, kamar yanzu ya dawo tun fitar 蓷azo da yay, Murmushi tayi har sai da dimples 蓷inta ya bayyana tace.
"Wlcm Abbu" dauriya kawai yay infact ma saboda ita yaje ya zauna domin har baya son ya dawo ya ganta, al'amarin ya kusa fin 茩arfinsa ainun, har wani fa蓷awa yay saboda tsanin damuwar da yake ciki.
Ganin yay shiru yana binta da wani irin kallo yasa Akeela 茩ara yin murmushi tana Lumshe idanunta kafin ta nufi wajan sa tana shigewa jikinsa tace.
"I miss You Abbu, yau kaje ka da蓷e ko uhm" ta fa蓷a tana tura bakinta gaba, cikin sauri Abbu ya fara satali a ransa na neman tsari daga sharrin shai蓷an.
Duk yadda yakai ga danne abinda yake ransa kasawa yay, rungome ta yay yace "miss You too Babyn Abbunta" ya fa蓷a yana 茩o茩arin 蓷ura bakinsa akan goshinta da niyyar sumbatar ta.
Tari da kuma gyaran muryar da Abbu yaji anyi a bayansa ne yasa ya juya yana mai sakin Akeela.
Akeem ne zaune watching TV 茩afarsa akan table yana 蓷an girgizata kamar yadda ya saba, gaba 蓷aya hankalinsa na kan kallon da yake ba zaka ta蓳a cewa shi yay gyaran murya ba, 蓷auke kai Abbu yay yana fa蓷in.
"Daughter bari naje ko maza jeki aikin ki" ya fa蓷a yana shiga cikin part 蓷insa tare da bag shopping 蓷in dake hannunsa.
Bayan tafiyar Abbu Akeela ta 蓷ago kai ta kalli Akeem sai kuma ta murgu蓷a bakinta tace.
"Mugu kawai" tana fa蓷in hakan tayi kitchen da sauri, da Maraitattun idanunsa wanda suke a gajiye yabi bayanta da kallo, yana wani irin cije bakinsa. bai motsa daga inda yake ba, sai 蓷an gefe daya koma daga inda yake zaune yana iya hango ta ta cikin kitchen 蓷in ta juya bayanta, tana aiki cike da nutsuwa.
Carrot ta fara gyarawa, sai green beans, da carbet, da albasa bayan ta gama gyara komai, ta kunna gas kamar yadda taga Ummi nayi, pot 蓷in farko ta 蓷ura carrot da green beans, ta fara tafasawa saboda taurin da suke dashi, 蓷aya pot 蓷in kuma bushasshen kifi ta 蓷auka masu kyau manya guda biyu, ta shiga gyarawa, bayan ta gama komai, ta fara ha蓷a carrot 蓷in da dakakken taru'u da kuma kifi da zuba curri da sauran maggi, sai 茩amshi yake.
茦ara gyara zama Akeem yay yana lumshe idanunsa saboda wani ha蓷a蓷蓷an 茩amshi daya dagi hancinsa, kafin kuma ya zubawa shape 蓷in jikinta idanu.
Cikin sauri ta gama ha蓷a Fried indomien kana ta suya 5egg kamar yadda Anup ta bu茩ata, Allah yasa ma Ummi duk ta nuna mata yadda ake.
Zuba komai tayi a plate kana ta fita zuwa Parlo domin kiran Ummi taga girkin da tayi, tana fita Akeem ya mi茩e a karo na farko ya saki wani irin cute smile Wanda ya 茩ara fidda asalin kyansa, kitchen 蓷in yayi yana zuwa ya 蓷auke plate 蓷in duk biyun cikin sauri kuma ya bu蓷e wata 茩ofar baya wacce zata kai mutum har zuwa swwiming pool.
Yana fita Akeela ta shigo ita da Ummi tana fa蓷in.
"Allah kuwa Ummi da kai na nayi kuma..." Shiru tayi ganin babu komai a wajan kafin kace me hawaye ya cika idanunta.
"Wlh Ummi yanzu na ajjiye a nan waye zai 蓷auka" sai kuma ta sanya kuka wajan Ummi tabi da kallo kafin tace.
"Ko dai kin manta kin fita dashi" girgiza kai tayi tana 茩o茩arin kwanciya a wajan Ummi tace "rufa min asiri da birgima a kitchen bari nai maki wani yanzu" idanunta ne ya sauka akan 茩ofar da aka bu蓷e fita tayi zuwa wajan swwiming pool 蓷in, tana fita kuwa idanunta ya sauka akan Akeem yana zaune saman wata farar tattausar kujerar 茩afafuwansa duk a cikin ruwa yana cin Abincin hankali 茩wance, wlh zai ce bai ta蓳a cin abinci kamar haka ba.
Da蓷in Abincin har yay masa yawa, kasancewar wajan kuma haske ne dashi kamar rana yasa duk abinda yake Ummi na ganinsa.
Juyawa tayi tana yin murmushi kafin ta dawo tace "Daughter muna da 蓳eraye manya a gidan nan 茩ilan sune" cikin rashin yadda Akeela tace.
"Ummi tayaya 蓳era zai 蓷auki plate har biyu, ne me zance mata ne" Kallonta Ummi tayi tace "wace?" Turo baki Akeela tayi tace.
"I don't even know her name wata ba茩uwa bai manyan idanu" da mamaki Ummi tace.
"Ita ta saki aikin?" Kai ta 蓷aga tana share hawayenta tsaf, jinjina kai Ummi tayi tace "kice mata an gama dinner ke baki iya ba" zatai magana Ummi tace.
"No agreement"
Juyawa Akeela tayi cike da tsoro ta koma part 蓷in, tana zuwa Anup tace.
"Ina aikin dana saki?" Kanta a 茩asa ta 茩asa cewa komai cikin fa蓷a tace "ke Magana nake dan Ubanki ina aikin dana saki?" Idanunta ta 蓷aga wanda suka cika da hawaye tace.
"Ban iya ba ai" kut da wani irin sauri ta 蓷auke Akeela da mari kafin tai magana ta 茩ara sauke mata mari, dai-dai lokacin Akeem yana shigowa cikin part 蓷in neman Amani, a zaba da kuma ra蓷a蓷in da yaywa Akeela yawa domin ba'a ta蓳a yi mata mari har haka ba, ba'a ta蓳a dukan ta, nan da nan fuskarta tayi jajirrr Jikinta na rawa ta juya zata gudu tana juya ta ganshi tsaye hannunsa zube cikin aljihun wandonsa yana wani irin ya motsa fuska jikinta na rawa bata tsaya jiran komai ba, ta fa蓷a jikinsa tare da 茩an茩amesa tana wani irin razananan kuka yadda take kuka san cewa ba'a ta蓳a dukan ta ba, bakinta na rawa tana 茩ara 茩an茩amesa sosai tace "wayyooo Allah Bobbo na, wayyooo Hamma Akeemmm ka 蓳oye ni zafi wlh" ta fa蓷a tana 茩ara 茩an茩ame Akeem wanda idanunsa yay jajirrr, hannu Anup ta 蓷aga zata jawo Akeela cikin wani irin sabon yanayi mai wahalar ganewa Akeem ya sanya dukka hannayensa yay hugging Akeela bag, ganin ba kowa Parlo daga su sai Anup yasa ya 蓷aga idanunsa ya kalli Anup a hankali ya maida fuskarsa ga Akeela wacce har lokacin jikinta 蓳ari yake,wato dai naka sai naka duk yadda takai dayi masa rashin kunya amma gashi tazo wajan har jikinsa ta 蓳oye tana bu茩atar ya taimake ta, cikin son fitar da Anup daga cikin rayuwarsa gaba 蓷aya ya zame hannayensa a hankali ya sanya tafin hannunsa ya tallafo fuskar Akeela kwa蓳e fuska tayi tana kallonsa cike da shawaga蓳a tace "Hamma Akeemmm wlh tsoro na keji, duka na zatai ka tafi dani" idanunsa yaja kawai ya rufe a hankali kamar wanda ake fisga ya manna fuskar shi anata, a hankali kuma cikin son nunawa Anup cewa blood is thinker than water ya manna bakinsa akan idanun Akeela tare da fito da tongue 蓷insa ya bawa Idanunta wata Amintacciyar tsotsa.....


*TSINTACCIYA* Littafin ku蓷i ne,ki biya ki karanta, 500 for vip... 300 for Nrml grp.... Via 0116886423 sulaiman Naima s union bank....08119237616


SARAUTAR MARUBUTA
2/25/22, 18:25 - Buhainat: Zuciyarsa na tsananin harbawa, ya zare bakinsa daga saman eye lashes 蓷inta bayan ya zare mata tsinken daya gani akan gashin wanda yake 茩o茩arin shige mata cikin idanunta.
A hankali kuma cikin sanyin jikin da kukanta ke son haifar masa, ya bu蓷e idanunsa tare da gyara tsaiwarsa, cikin nutsuwarsa da kuma kamewar fuskarsa ako da yaushe wacce ba'a kawo masa raini ya wani sanya hannunsa tare da zare Akeela daga jikinsa yana matsara da ita gefe guda.
Kamar zai shiru sai kuma ya kalli fuskar Akeela wacce tayi jajir yatsun hannun Anup ya fito sosai a saman fuskar, kana kuma a hankali a kuma karo na farko ya kalli Anup wacce take tsaye ta cika tayi fam,
Kuka take son yi na wula茩anci da Akeem yay mata a gaban Akeela, amma bata jin ko dukanta yay zata iya kuka akan idanun Akeela, bare kuma harta bata damar da zata raina ta.

Cikin 茩ara kamewar fuskarsa wacce babu 蓷igon Rahma ko ka蓷an akan ta, ya 蓷aga hannunsa tare da zuba su a Cikin aljihun wandonsa yana jifanta da wani irin hargitsastsan kallo wanda babu wanda zai iya tantance wanne irin kallo ne da kuma fassarar kallon, kafin kuma ya numfasa ya bu蓷e bakinsa dake 茩amshin Affter Vescent mint mouth wash cikin dakakkiyar Muryar nan nashi mai cike da garga蓷i babu wasa yace.
"Why?"
Ajjiyar zuciya Anup ta sauke tun zuwanta sai yanzu taji Muryarsa wacce ta azabtu da rashin jinta na tsayin wasu watanni.
Cike da kararraya ta kalli Akeem tana wani juya masa jiki da kuma shaffaan 茩irjinta wanda maza suka gaba ta蓳ewa tace.
"Na santa aiki ne, almost 40mnts kenan, shine yanzu tace batai ba, and she keep me waiting shine yasa na daketa ai nayi dai-dai ko My dee? My husband to be?"
Jinjina kansa yay domin tuni ya 蓷auke kansa daga gare ta ya mayar kan Akeela wacce take shasshe茩ar kuka, tana yarfe hannunta har yanzu fuskarta ra蓷a蓷in azaba take mata.
Cikin son jin abinda Akeela zata fa蓷a ya 茩ara jan numfashi tare da lumshe idanunsa yana fesar da iska yace.
"Meyasa?" Turo bakinta tayi tana buga 茩afa a 茩asa kamar 茩aramar yarinya domin a haka Baffa ya raineta tace.
"To ba nayi ba 蓳era ya sace" wata uwar ashar Anup ta saki wanda yasa Akeem yay saurin Kallonta, yana 茩ara ha蓷e fuskarshi wlh rabon da yaji zagi har haka ya manta cikin 茩arfin hali irin na Anup tace.
"My dee kaji wani rainin hankali a nan, uban wanne 蓳eran ne yay girman da zai 蓷auki plate 蓷in abinci?"
Marai-raice fuska Akeela tayi tace.
"Wlh haka Ummi tace akwai Manyan 蓳eraku" da sauri yaja idanunsa ya lumshe wato Ummi ta gansa kenan yana cin indomien? A harzi茩e Anup tace.
"So u can cook again kenan?" Idanunsa bakan window'n bedroom 蓷in su Akeela da iska ke Ka蓷awa cikin lafiyayyiyar muryarsa mai tsananin taushi da sanya zuciya nutsuwa yace.
"Idan ita ba zata iya ba ke fa? Ko ba macace ke ba? Idan har kin amsa sunan mata cook for your own self ki daina sanya wasu tunda ranki zai 蓳aci, idan kuma namiji ne a gabana sai kici gaba" ya fa蓷a yana nufar wajan window'n a hankali kuma ya le茩a kansa ganin hadari kamar ruwa zai sauka yanzu yada ya jawo 茩ofar ya rufe.
Murmushin dole Anup tayi tana fa蓷in "ok My dee bari nayi mana wani nida kai nasan bakai dinner bama lallai ace ita ta iya girkin ba" duk abinda take fa蓷a yana jinta yana kuma fahimta amma ko ka蓷an Maganar baya gabansa.
Remote ya 蓷auka ya kashe A.cn kana ya kunna heater saboda sanyin saukar ruwan sama da garin ya 蓷auka.
Nan da nan 蓷akin ya 蓷auki 蓷umi a hankali kuma ya juya ya nufi fita waje, da sauri Akeela tabi bayansa jin alamun ta yasa ya tsaya hannunsa zube cikin aljihunsa,
A hankali ya juya tare da kafeta da wani irin kallo kamar wanda yake karantar yanayinta sai kawai ya juya ba tare da yace komai ba, domin waccen mai 茩irar muciyar ta sanya yay magana da yawa.
Yana gaba tana binsa a baya yana zuwa main Parlo Amani ta mi茩e da gudu ta nufi inda yake ga Mamainsa sai yaga ta shigesa ta nufi wajan Akeela tana fa蓷in.
"Anuty beauty na" Murmushi Akeela tayi dimples 蓷in ta ya loma kamar yadda na Amani yay kafin ta dur茩osa dai-dai tsayin Amani tace.
"Eyee 拼ar abinta, how are you?" Murmushi Amani tayi tana fa蓷in "Allahamdulillah" ta fa蓷a tana juyawa tare da kallon Akeem wanda yake zaune yana kallonsu tace.
"Abbie kaga irin abina da naka ko?" Ta fa蓷a tana shafa dimples 蓷inta, ya motsa fuska Yay hakan yasa nasa dimples 蓷in yay mahaukacin lomawa daman shi ko yaya ya gyara fuska sai ya bayyana bare kuma yay Murmushi sai numafashin mutum ya kusa 蓷aukewa, kai tsaye ba zaka iya tantance tsakanin Akeem da Akeela wane yafi fari ba? Amma kasantuwar Akeela macace mai tsarin halitta da kuma kamilewarta kai tsaye za kace Akeela tafi Akeem kyau da komai.
Bai ce masu komai ba, yana zaune har Abbu ya fito sanye cikin jallabiya, ya fa蓷a sosai azabar soyayyar Akeela kullum barazanar rasa lafiyarsa yake.
Yana fitowa Amani tace "Abbu" kanta ya shafa yace "Amani Abdul-hakeem Bukar Bello bari muje masjid na siyo maki chocolate da yawa keda Babyn Abbunta" Mi茩ewa Akeem yay Abbu na gama shi kuma yana biye dashi.

Lokacin da suka isa Masjid 蓷in gaba 蓷aya gari ya gama riki cewa da hadari samaniya tayi wani irin ba茩i, ga wata iska dake Ka蓷awa wacce take tawowa da rugugin hadarin, gaban Akeem ne ya fa蓷i, Allah ya sani babu abinda yake tsoro sama da ruwan sama, lalura yake sashi sosai, yana shiga firgice musamman idan yaji tsawa ta sakko, ranar da ruwa ya dakesa kuwa baya bari kuwa ya zauna lafiya, cikin 茩ara saurin tafiyarsa ya shige gaban Abbun Murmushi Abbu yay domin yasan za'a rina, yana shiga Masjid 蓷in ana tayar da sallah dan haka ana idarwa bai tsaya yin addu'a ba ya nufi gida tare da barin Abbu, babu kuwa a main Parlo dan haka kai tsaye wajan dinning ya nufa, yana zama Anup ta fito cikin sabuwar shigarta ta wata 蓷ammiyar riga zama tayi kusa da kujerarsa, tana zama Aleema da Afaf suka zauna tare da ha蓷a baki wajan fa蓷in.
"Lailatan Sa ida" idanunsa ya bu蓷e tare da lumshewa ba tare da yace komai, Akeela kam Didi ta kalla wacce take fa蓷in "naji ance zaki shafin gobe ko? Ai kuwa zani nima" a Marai-raice Akeela tace "Didi ban son zuwa ni" tafi Didi tayi tace "Na isa girma ban fara irgar dangi ba, ke kuwa a saboda me? A'a wlh ba kinzo nan ba, ba zaki jamin zagi da ba茩in jini a wajan waccar matar ba, muna zauna ne kawai da ita amma babu wanda yasan Zuciyarta har gobe wlh kamar dai 蓳auraniya haka hake idan taga Mutum" ta fa蓷a tana 蓷aukan zumar ta cikin tura baki Akeela tace "anyya Didi ni tsoran Mami nake" cikin zare ido Didi tace "eh to, banga lafin ki ba, kin san 拼ar Maiduguri ce wlh yanzu sai taiwa mutum asiri,babu mamaki ita tayiwa Bukari yin duniya nace yay aure ya茩i, to matan nasa ne ba imani ne ya ishe su ba, daga mai zuba min 茩ashi babu nama sai wacce zata zabga yaji acikin abinci kamar dai mayya haka ne, kinga kuwa ina ni ina zama ai dole Bukari yay aure daman shawara nake nema" ta fa蓷a tana yin 茩asa da kanta kafin tace.
"Ku蓷i nake dashi ina fa蓷a maki kamar hauka ko shugaban 茩asa bazai fa蓷a min su ba, Shine nace kiban shawara ko dai naje 茩auye kawa nayowa Audil aure wannan lalacewar nashi ya fara damuna, ko kuma ki rakani mu zaga gida gida mu za蓳ar masa matar aure" dry Akeela ta saka tace.
"A'a Didi ina ganin kamar dai zuwa 茩auyen zaifi fa, wlh daman mugu ne na tsane sa, bashi da kirki ko ka蓷an yace baya so na baya 茩aunat nima wlh idan na ganshi kamar na sha茩e sa" Didi wacce ta kula da tsaiwar Akeem a cikin parlon nata tace "a'a, al Muslimu akul Muslim, haza kuma haramun, ba'a cewa an tsani mutum yooo bawan Allah kamar Audil mai tsananin kula da ha茩茩in mutum ina zance haka, wanannan shawarar taki ta zuwa 茩auye nemawa Audil mata sam bai ba wannan muguwar shawara ce"
Turo baki Akeela ta 茩ara yi tace.
"Nidai bana son shi wlh Allah dama yabar gidan" ha蓳a Didi ta ri茩e tace "wlh kamar ina da wu茩a a 蓷akin nan ai yanzu sai ai maganin abun ka sheshi kawai ki huta,ai idan kana jin haushin Mutum maganinsa kake mutum da gidan ubansa ace wai dama ya fita to kai Audil kana ji kasan zaman da zakai da ita"
Da sauri Akeela ta kwanta tana rufe idanunta taji 茩amshin turarensa amma bata 蓷auka shi bane, yana tsaye a bakin 茩ofa idanunsa yay Wani irin jaa wanda ba wanda zai iya cewa ga dalilin sauyawar idanuna, ba tare da yace komai ba ya sunkuya tare da 蓷aukan robber zuma ya fita, yana fita Didi ta sauke ajjiyar zuciya tana fa蓷in.
"Kai Wannan yaro ba dai kwarjini ba,wlh ji nai na 茩asa fa蓷in wani abun, tashi Annamimiyya wai nan bacci kikai?"
Kuka Akeela ta saka tace "shine baki gayan yana nan ba?" Dry Didi tayi tace "Ubanwa ta aike ni Wannan hukuncin? Baki na tuff" Akeem yana fita kitchen yay babu wanda zai ce ga lokacin daya shige, lokacin kuma ruwa ya sauka da gudu ga wata iska mai 茩arfin gaske.
Aleema ce tace "Akeela Abbu yana kira zu kiga sabbin phone's daya siya mana" Mi茩ewa Akeela tayi a sanyaye Zuciyarta cike da tsoran ganin Akeem, tana zuwa Abbu ya 蓷an ja numfashi yace.
"Daughter" Murmushi tayi ba tace komai ba sai Baba Rabi da tace.
"Ashe kina wajan Didi"
Jinjina kai tayi Ummi kuma tace "ba kiyi dinner ba daughter?" Kallon Ummi tayi tace "I'm okay Ummi" ta fa蓷a Idanunta akan Abbu,tana kallon kallon banzan da Anup ke mata amma tai mata banza,Abbu ne ya kalli yaran nasa yace.
"My beautiful girls kun girma ya dace ace kuwa yana da waya right" gaba 蓷aya suka ha蓷a baki wajan fa蓷in "Yes Abbu" Murmushi Yay musu yana 蓷auka wata kwalin iphone 12 pro max mi茩awa Afaf yay, kana ya 蓷auki wata ya mi茩awa Aleema amsa tayi wata ya 蓷auka ya bawa Akeela wata white colour, amsa tayi tana jin wani da蓷i yana ratsa ta, Anup wacce take jiran ya bata ta bu蓷e ido ganin babu wata dai wata 茩aramar system ash color mai masifar kyau yace "guess??" Aleema da Afaf suka ce "for Akeela" Ummi tace "for me" Mami tace "for Akeem" Murmushi yay ya kalli Akeela yace "and you?" Ka fa蓷a ta 蓷aga tana wani irin lumshe fafaran idanunta cikin siririyar muryarta mai 蓷auke da rauni tace " I've no idea" kallon Ummi yay yace "matar nan kin fini ku蓷i ina pharmacy 蓷in? Har zan 蓷auki ku蓷i na siya maki abu?" Dry su Aleema sukai kafin suce "kai Abbu zaka iya mana for choosing her as a wife sai kai mata gift" Mami ya kalla yace "And you wai Hero? Nine zan 茩arawa mai 茩arfi 茩arfi? Wlh Abdul-hakeem ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login