Showing 15001 words to 18000 words out of 152750 words

Chapter 6 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24678

ga program 蓷in da zai fara a M.hausa channel, a hankali ya wani ya motsa fuska yana cije bakinsa wani siririn tsaki yaja ganin kallon da P.a ke masa dariya p.a yay kafin yace "Sorry sir" banza yay masa yana shigewa cikin gidan, juyawa p.a yay zuwa gida.
Lokaci daya shiga Afaf ce a Parlo da Aleema sai Akeela dake kwance saman duguwar sofa tana bacci gashinta duk ya rufe mata fuskarta, ga wani 茩aramin Teyana wide-leg trousers dake jikinta sai Applique logo detail t.shirt jikin nan nata sai glowing yake.
Wani series film suke kalla mai suna My perfect husband a zee world.
Da sauri Afaf tace "Wlcm Hero" harara ya watsa mata cikin sauri ta 蓷auki remote tare da kashe kallon.
茒auke kai yay ya nufi upstairs, yana shigewa Akeela ta sauke ajjiyar zuciya yana dafe 茩irji dariya Aleema tayi tace "Laa! so you're pretending kenan ai kam zan fa蓷a masa" kwa蓳e fuska tayi tana langwa蓳ar da kanta gefe alamar "No" ba tare da tace komai ba kuma.
Wanka yay ya sauya kaya zuwa Racing jersey da tracksuit trousers, a hankali yake sakkowa daga steps 蓷in benen idanunsa a lumshe yunwa ya keji sosai sai baza 茩amshi yake yana tafiya kamar so, kai tsaye kitchen ya nufa domin samun mayen nasa Coffee da ice cream domin ya duba gaba 蓷aya ya shanye ice cream part 蓷insa, yana shiga ya rufe 茩ofar kitchen 蓷in tare da jingina da jikin 茩ofar ya har蓷e hannayensa a 茩irjinsa.
Tana tsaye a kitchen 蓷in tana ha蓷a tea sai zabga madara take a mug ga kyawawan 茩afafuwan ta a waje 茩afarta sanye cikin wani slippers ga laft tummy 蓷inta a lafe ya 茩ara fidda shape 蓷inta, a sanyaye take komai kamar bata so tana gamawa ta 蓷auki mug 蓷in tana juyawa idanunta ya sauka a kansa tsananin tsoro da gigicewar da tayi yasa gaba 蓷aya ta saki mug 蓷in cikin rashin Sa'a gaba 蓷aya tea 蓷in yay masa ka! Nan da nan fuskarsa tai ja idanunsa ya 茩an茩ance ya wani ha蓷e fuska ta mau a hankali kuma ya fara takawa zuwa inda take tsaye....



*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*


FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE9锔忊儯
Jikin Akeela na wani irin 蓳ari tayi baya tare da manne bayanta a jikin canter 蓷in kitchen 蓷in ta wani matse idanunta, la蓳蓳anta na wani irin Ka蓷awa tana taune su gaba 蓷aya ta ji茩asu da yawo, rawar da jikinta yake ya 茩aro.
A hankali Akeem yake takuwa zuwa inda take fuskarsa a ha蓷e tamau babu walwala sai 茩wantaccen sajansa dake ta she茩i tsaye yay a gabanta yana 茩are mata kallo, 茩ara matsawa yay kusa da ita very close to her har tana jin yadda Numfashinsa ke fita ga mayataccen 茩amshin turarensa dake dakar mata hanci.
Kamar zai matseta haka ya tsaya a gabanta kafin a hankali ya 蓷aga 茩afarsa tare da sauke ta a saman 茩afarta ya wani irin murzawa.
Innalillahi wani irin azaba ta ratsa mata jiki har tana jin yadda 茩ashin yatsunta yay 茩ara baki ta bu蓷e zata kuka yay saurin sanya hannunsa tare fisgota jikinsa ya ha蓷ata da Physique chest 蓷insa ya matse ta sosai cikin wata lallausar Muryar mai amsa kowa da sanya mutum zullumi da tarin fargaba yace.
"Shittt!!! Kul Kimin kuka" wani irin matse idanunta tayi wani kalan tsoran Akeem take kamar mutuwa haka take jin tsoransa komai nasa da banne look what he did to her amma yana cewa kada tayi kuka gashi still 茩ara murje yatsun 茩afarta yake.
Hannunsa guda ya 蓷ura akan waist 蓷inta ya 茩ara holding jikinta a nasa very tight. 茒aya hannunsa kuma yana kan la蓳蓳ansa daya nuna mata alamar tayi shiru 蓷ib tai shiru kamar ruwa ya cinyeta amma jikinta yana wani irin vibration, ga wani masifafan 茩amshin turarensa wanda yake sanyata jin bacci zuciyarta na wani irin bugu beating fast fast har Akeem na iya jin yadda 茩irjinta ke 蓷agawa, ko da wasa ko baiyi tunanin kallon wajan ba domin babu haka a ransa..
茦ara murje yatsun yay da sauri ta bu蓷e idanunta tare da bu蓷e baki tace "Auchhhiiii wayyooo Baffana" ta fa蓷a tana girgiza kanta tare da motsawa zata gudu daga jikinsa yadda kake tsoransa zaka 蓷auka ma'aikatan 蓷aukan rai ta gani.
Hannunsa dake saman lip's 蓷insa ya zame tare da sanya hannun ya tallafo ha蓳arta zuwa wajan fuskarsa fuskar nata yay so cute a hannunsa musamman eyes lashes 蓷inta masu mugun tsayi da yawa.
Cikin wata husky kamar wanda akai forcing nasa dole yay maganar yace "kee!!" Da sauri ta bu蓷e idanunta tare da sauke Kallonta a gashin 茩irjinsa dake kwance fuska ya 茩ara ha蓷ewa kamar zai fashe yace "look at into my eyes witch" girgiza kanta tayi tana 茩o茩arin sakar masa kuka cikin wata 茩aramar tsawa yace "heeey!!" Muryarta na rawa tana 茩an茩anme jikinta waje guda tace "Am sorry but I can't do this" lumshe idanunsa yay sosai yana jin wani abu mai kama da mugunta na taso masa a hankali kuma ya bu蓷e idanunsa tare da sakar mata wata gigitacciyyar tsawa ha蓷i da fa蓷in "keee" Innalillahi tsawar da tayi mata yawa ne da kuma rashin sabo da tayi da ita ha蓷i da gigicewar da tayi yasa kawai ta fa蓷a jikinsa ta wani 茩an茩amesa tana sakin maraitaccen kuka ha蓷i da fa蓷in "am sorry ha....ban sakewa Hamma Akeemmm!!" Ta jaa! Sunan nashi ta rufe fuskarta a tsakiyar 茩irjinsa gaba 蓷aya jikinta rawa yake sosai.
Gaba 蓷aya ta firgita da tsawar da yay mata domin tunda take a rayuwa babu wanda ya ta蓳a yi mata something like this to wama ta sani gaba 蓷aya even friends Wannan bata dasu ita 蓷aya take rayuwarta ita kam da zama a wajan mutum irin Akeem gwamma ta koma inda ta fito.
Sauke numfashi yay tare da jan wata iska zuwa cikin hancinsa, yadda Jikinta ke rawa yasa gaba 蓷aya take neman yarda su a 茩asa, ta茩i yarda ta bu蓷e idanunta balle ga kallesa sai tura fuskarta take cikin 茩irjinsa.
Wani irin ta蓳e baki yay kafin yay baya ka蓷an tare da jingina da canter cikin wata kasalalliyyar murya can 茩asa yace "Uhm hold me tight kafin na 蓳allaki" jin haka yasa ta 茩ara tura hannunta in between his hammata tana 茩an茩amesa sosai kamar zata koma cikinsa, ganin yadda ta rungomesa irin rungumar nan ta neman tsira da rai rungumar da babu wanda ya ta蓳a yi masa ita sai Amani yasa ya wani shafa sumar kansa kamar bazai magana ba sai kuma yace.
"Duk abinda nace kice You are" da sauri ta 蓷aga masa tana 茩o茩arin zame Jikinta daga nasa yace "don't ever try" dole ta koma tare da kwantar da kanta a 茩irjinsa tana sauke numfashi a wahalarce.
Gyara tsaiwarsa yay Muryar nan nashi kamar ana buda algaita yace "witch" bakinta na rawa tace "i am" tsaki yaja yana 茩ara murje yatsun 茩afarta yace "pairy, mumu jakaness, emty head" wani runtse idanunta tayi sharrrr kuma hawaye suka zubo mata muryarta na rawa tana son fashewa da kuka tace "i am" shafa lafiyayyiyan gemunsa yay yace "aljanar ruwa, Kidnapper mai cin naman mutane 拼ar yankan kai" kuka na kwance mata tace "i am" wani shu'umin Murmushi Yay Wanda ya jima bai irinsa ba kafin yace "Uhmm mai warin hammata" wani raunataccen kuka ta fashe da shi tama kasa magana hannunsa yasa ya zareta daga jikinsa harya juya sai kuma ya dawo ya 蓷auki mug ya fara ha蓷a coffee ko inda take bai 茩ara kalla ba, yanzu haka sai yay wanka domin shi da gaske warin take masa sbd rashin tsoran Allah irin na Abdul-hakeem Bukar Bello.
Ya gama ha蓷a coffee ya nufi wajan 茩ofa tafiyarsa ma ka蓷ai abar kallo ce har zai fita sai kuma ya tsaya cikin wata kakkauran murya yace "ki fa蓷awa wani kiga sai na bawa karnuka sun cinye namanki" yana fa蓷in hakan ya fita.
Zubewa tayi a wajan tana sakin wani sabon kukan gaba 蓷aya taji ta fara tsanar zaman gidan saboda shi.
Yana fitowa idanunsa ya sauka akan Didi tana zaune saman kujera an 蓷ura 茩afa 蓷aya kan 蓷aya tana ganin ta washe baki "kaga irin albarka, kai dai kaji da蓷in ka tausayinta ka蓷ai yasa a soka baka da 茩yashi ko ka蓷an shiyasa nace babu wanda zan fa蓷awa zaka siyo min nama, ato kaf Duniyar nan wa kake dashi mai sonka da sanya maka albarka ai sani 蓷in dana zame maka dole na haifi gantalallan Ubanka" banza yay mata yana zaman kan sofa a hankali yake sipping coffee 蓷in a bakinsa, Ummi ta fito daga part 蓷in Abbu yana biye dashi da alama alwala yay idanunsa ya juya ganin babu Mami yasa ya nufi part 蓷in ta.
A can cikin bedroom ya sameta zaune ta zabga tagumi idanunta yay jajir a gefenta ya zauna yana Kallonta a hankali itama ta kallesa kafin kuma kuka ya kwance mata bakinsa ya bu蓷e yace "come here" da sauri ta 茩ara jikinsa tana fashewa da kuka sosai, bai hanata ba sai da tayi mai isarta kafin yace "Mami nasan dole kiji zafi domin ke 蓷in uwa ce, duk yadda zanji ciwon abin ba kamar ke ba, amma wallahi bana baccin kirki kullum da damuwa nake kwana, ya Adnan yake? Wanne hali yake ciki? Yana raye? Baya raye? No one's know, amma dukkan abinda ya samu bawa rubutacce ne daga Rabbil izzati mai kowa da komai, ko da ba'a ce ruwa ya fa蓷a ba Tabbas zamu nemesa mu rasa, amma har yanzu jikina yana bani Adnan yana raye koma zai dawo garemu in sha Allah, so kiyi hqr kiyi accepting Wannan destiny 蓷in you're muslim a musulmi should trust 茩addara good or bad ok!"
Kallonsa tayi kamar yadda yake kallonta kafin tace "Abbu ina jin babu da蓷i 茩warai rashin 蓷a ba 茩aramin abu bane, kullum ina addu'ar Ubangiji ya kare min Adnan aduk inda yake,amma idan na kalli wannan Yarinyar zuciyata zafi take inside of kai punishing 蓷inta akan dalilinta muka rasa Adnan amma ka 蓷auke ta ka sanyata cikin yaranka me kake expecting idan wani abu ya samu 蓷ayan su?" Tunda ta fara magana yake kallonta kafin yace "jinina kike son na wula茩anta Khadijertou? 茒iyar yayana Baffa zan ci zarafi, ko bayan raina nasan Baffa zai kula da komai na iyali na mene yasa kike son ni naci zarafin tasa 拼ar 茩waya 蓷aya tilo? Please bana so ki barni da masifar da take shirin kunno mini please" shiru tayi masa tana sauke ajjiyar zuciya, Mi茩ewa yay da ita kafin yasa hannu ya share mata hawayen cikin damuwa yace "Ni Ubane kuma mijine mai adalci, amma hakan ba zai sanya na茩i bin abinda zuciyata keso ke muradi ba" da rashin fahimta Mami tace "Me kake muradi Abbu" hancinta yaja yace "time zaizo Ohyyyah go and pray" "bana yi" zare ido yay yana fa蓷in "eyee ba茩in ciki ido biyu Allah ya Bukar Bello ba'a 蓷akin Mami yake ba dana shige" ya fa蓷a yana ficewa.
A hankali Akeem ya mi茩e kai tsaye suka nufi Masjid suna fita Akeela ta fito da sauri idanunta duk yay jaa sosai ga lip's 蓷in nan yay wani pink yirrrrr dashi.
Didi ce ta tafka satali tace "Innahu sulaimanu wa Innahu Bismillahi Meye haka kamar wata munafuka kuma jama'a na shiga uku ke zonan" kwasa Akeela tayi da gudu tana nufar part 蓷insu dan Didi ta iya bala'i da surutan tsofa.


ABUJA
*Aso Rock Presidential Villa*
A hankali ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar ya shiga cikin wani makeken bedroom kusan dai gidan Shugaban 茩asa wasting time ne tsayawa description nasa just imagine.
Tsayawa yay yana 茩are mata kallo kafin a hankali yace "Meema" shiru tayi kanta a 茩asa ta tura hannunta a tsakanin cinyoyinta sai sauke Ajjiyar zuciya take..
Wata macace zatai sa'ar Akeem shekarunta kusan 32 amma idan ka ganta zaka 蓷auka bata shige 25 ko 26 ba tana da kyau sosai fara tass da ita gashinta ya sauka sosai..
Ganin yadda tai masa shiru yasa ya girgiza kai tare da fa蓷in "ohh Rabbi ka kawo min 蓷auki" ya fa蓷a a hankali ya gyara zaman babbar rigar jikinsa babban mutum ne shekara wajan 65 to 67 fari ne kamar Balarabe wajanta ya 茩arasa yana zuwa ta 蓷aga kanta a tsoro ce domin kullum cikin firgita take kwa蓳e fuska tayi har zatai shiru sai kuma tace "Dad" gashinta ya tattare tsaf kafin ya sanya ribbon ya ha蓷e mata su yace "oyaa stand up" tashi tayi a hankali har yanzu idanunta a 茩asa yace "Your Mom told me har yanzu baki breakfast ba what exactly wrong with my darling eh?" Kwa蓳e fuska tayi kafin tace "Dad how is he?" Dafe kai yay yace "Ya rabbi Wannan mutumin ba kuwa asiri yay maki ba Meema? Mun tsinci Mutum a hospital daga zuwa zaga marasa lafiya kince dole dole a 蓷auke shi na 蓷auke sa gashi can ana kula dashi amma dole sai an fita dashi waje" kamar zatai kuka tace "Dad why?" Shafa kanta yay yace "come with me" Kallon Mahaifin nata tayi PRESIDENT AHMED ADIL kenan.
Kama hannunta yay kai tsaye ratsawa yay ta ha蓷a蓷蓷an parlon yarinyar tasa kafin ya nufi wani corridor a nan zaka samu main Parlo iya kar ha蓷uwa ya ha蓷u wata mata ce zaune tana kallon Aljazeera zatai shekara 54 tana sanye da wata ha蓷a蓷蓷iyar shadda ko'ina na jikinta she茩i yake ga wasu gold a hannunta murmushi tayi tace.
"Ok dake kaine ta kulaka ko yayi" Murmushi Dad yay mata kafin yace "Meema kullum jin kanta take wata 拼ar baby look da aure tayi da wajan yara biyu uku har hu蓷u gareta" dariya Mom tayi tace "aifa" hannunta yaja yace "bari na karata wajan mutumin 蓷an yanzu bazan 茩ara barinta fita ba"
"Adawo Lfy Ur Excellency" fita yay kafin ya shiga Elevator kai tsaye kuma da shiga ya dannawa lift 蓷in 1floor, tana kusa dashi sai Ajjiyar zuciya take saukewa a haka suka sauka jama'a kuzo kuga haukan securities sai ku 蓷auka ya茩in duniya ake, da sauri aka bu蓷e masu 茩ofar wata lafiyayyiyar mota, kai tsaye wani Aso Rock Clinic Gulps suka nufa motar guards na biye dasu.
Sun 蓷an jima suna tafiya a cikin gidan kafin su 茩arasa gaba 蓷aya guards 蓷in sukai masu rumfa Meema dai sai 蓳oyewa take domin tsoran mutane take sosai.
A haka suka isa wani Dr ya tar蓳esu bayan President Ahmad Adil ya zauna ya dubi Dr yace "Yaya jikin nasa?" Ajjiyar zuciya Dr yay kafin yace "To da sau茩i amma he's in critical condition sosai" gaban Meema ne ya fa蓷i da sauri ta ri茩e Dad kafin Dr ya 蓷ura da fa蓷in "He lost his memory and fuskarsa ma ta lalace baki 蓷aya.....


_Ki guji ha茩茩in wani domin bala'i ne wallahi sosai fa, idan kina son this book ki siya akan 500 ko nrml grp 300 nidai bazan yafewa dukkan wanda zai karanta bai biya ba haka kukai min akan ABU MALEEK_



*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*


FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616

EPISODE 1鈨�0鈨�


Kuka Meema ta sanya wanda ya 茩ara tayar da hankalin President Ahmad Adil,cikin damuwa yace "he looses his memory? I understand,but problem 蓷in fuskar fa? How long zai kasance cikin rashin sanin wane ne shi?" Kafin Dr yay magana Meema tace "i don't understand Dad,loosing memory kamar ya?" Cikin nutsuwa Dr 蓷in ya kalleta kafin yace "everyone forgets things atimes,how often have you misplaced your car keys or forgotten the name of a person you just met,some degree of memory problems as well as a modest decline in other thinking skills,is a fairly common part of ageing,there's a difference,however between nrml changes in memory and memory loss associated with alzheimer's disease and related disorders,and some memory problems are result of treatable condition Madam Meema Ahmed Adil" shiru tayi idanunta yay rau rau zai kawo ruwa kafin a hankali tace "kenan bazai iya tuna waye shi ba? Balle ya tuna abinda ya faru dashi,more explanation please" farin glass 蓷insa ya 蓷auka tare da sanyawa cikin nutsuwa yace da Meema "he looses his memory,he can't remember anything about his life,and normal age-related kin gane ba? Memory loose doesn't prevent you from living a full productive life for example,you might occasionally forget a person's name,but recall it later in the day,amma tunawa lokaci guda it's difficult,you might misplace your glasses sometimes,or maybe you need to make lists more often than in the past to remember appointment or tasks. These changes in memory are generally manageable and don't disrupt your ability to work,live independently or maintain a social life" Dr ya 茩are maganar yana sauke numfashi baya jin hausa ko ka蓷an hakan yasa dukkan wani bayani da zai yi dole sai dai yay da yaran nasara Ingilishi kenan.
Kasa magana Meema tayi bata san mene yasa ba amma wani mugun jin tausayin mutumin take kafin a hankali tace "alright yanzu dole sai the same abinda ya faru da shi ya sake faruwa zai iya tuna waye shi?" Ta fa蓷a abinda Dr 蓷in ya fa蓷a,jinjina kai yay kafin yace "sure" mi茩ewa President Ahmad Adil yay yana kama hannun Meema kafin yace "Dr ka shirya komai na tafiyar cikin week 蓷in nan za'a fita dashi" ya fa蓷a yana jan Meema zuwa waje,kallonsa tayi tana kwa蓳e fuska kafin tace "Dad" ba tare da ya kalleta ba yace "what again Meema?" Idanunta na kawo ruwa tace "Dad i want see him please! Please Dad" tsayawa yay yana kallonta kafin yace "Look Meema wannan ba age 蓷in soyayya dashi bane,infact kin girme masa respect yourself ok?"

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login