Showing 87001 words to 90000 words out of 152750 words
ta sanya hijab tare da tada sallah, bayan ta idar tai azkar.
Tana idarwa wayarta na 茩ara duba wayar tayi tana sunan Soul 蓷auka tayi cikin siririyar muryarta tace.
"Assalamu alaika"
Daga can 蓳angaren Ajmal yaja numfashi ka蓷an yana fa蓷in "Mrs Ajmal Abdul-茩hadir Azeem how are you?"
Shiru tayi tana son tantance feeling 蓷in da Jalilerh ta keji akan Uncle da kuma wanda ta keji akan Ajmal, kasa tantancewa tayi har sai daya kuma cewa.
"Hello!"
Tana sakin murmushi tace "I'm fine, and you?"
Yace "ba da蓷i tunda baki kusa, Allah na matsu sosai a bani aurenki" shiru tayi masa, domin wlh kallon yaya take masa, jin tayi shiru yasa yace "Baki so na ko?" Ya fa蓷a a sanyaye maganarsa na bayyana yadda zuciyarsa ke sauyawa daga bugun da take masa, girgiza kai tayi kamar yana gabanta tace "A'a" a sanyaye ya kuma cewa "zaki auren?" Samun kanta tayi da fa蓷in "Eh" wani irin ajjiyar zuciya ya sauke yana fa蓷in "thank you My wife to be, kiyi ceton rai" fuskarta 蓷auke da dariya tace "rai kuma?" Kai tsaye yace mata " Yes! Da kince ba zaki auren ba, wlh 茩ilan zuciyata ta buga" Murmushi tayi masa kawai kana cikin serious tone yace.
"Uncle 蓷ina jibi zasu zo in sha Allah"
Kunyar daya kamata ne yasa ta kashe wayar tana yin murmushi, Mi茩ewa tayi ta nufi waje saboda wunya ta keji.
Tana fitowa ta same su a Parlo ita kuma tayi kitchen, kanta a 茩asa ta shiga tunda ta shiga yake binta da kallo, musamman yadda wandon jikinta yay mata wani irin fitinannan kyau, yana zaune kan canter sanye da Embrodiery Islamic jallabiya white colour, yay fresh dashi hannunsa ri茩e da mug yana sipping coffee a bakinsa, sai da tazo dab dashi taji mayataccen turarensa yana dukan hancinta lumshe idanunta tayi tace..
"Uhm turaren nasa mai da蓷i, amma mene yasa kullum nake jinsa"
Idanunsa a lumshe yace "茩ilan nine a ranki"
Ya fa蓷a lokacin da yake maida idanunsa kan Wayarsa yana duba Maganar da p.a yay masa a whatsapp.
Da sauri ta 蓷aga Idanunta garin matsawa kuma hannunta ya sauka akan nasa,hannun ya kalla itama ta kai dubanta kan hannun zame nasa yay yana mintsininta tare da sauka y fice daga kitchen 蓷in.
Murgu蓷a baki tayi tace.
"Sai kyau kamar mace"
Tea ta ha蓷a mai kauri ta 蓷auki cake, a nan kitchen 蓷in taci kana taci gaba da karatun ta.
Sai da aka kira Issh膩 wannan ta mi茩e ta nufi part 蓷insu, lokacin Anup tana cin kwalliya zata wajan Akeem.
A can jan bulo kuwa, Meema ce zaune ita da Azeema tace..
"Meema ya gajiya Kinyi bacci sosai sai yanzu kika tashi wajan 10 ko sallar Issh膩 baki ba" Murmushi kawai Meema tayi tana son tambayar Asheer amma ta kasa, Mi茩ewa tayi tace "bari na shirya nai sallah"
Ta shiga part 蓷in da aka sauke su, daman already Jadda ta fa蓷awa Hjy Azeem she's married now, wanka tayi tai sallah ta shirya cikin wasu white cotton pajamas masu kyau, tare da sanya 茩aramin hijab ta fito, ganin Hjy Azeema akan dinning yasa ta nufi wajan tana jan kujera ta zauna,zamanta kenan ta jiyo 茩amshin turarensa fararan Idanunta ta rufe, tana sha茩ar 茩amshin turaren jikinsa, Karim ne a gaba sai kuma shi, yana tafe cikin wata dakakkiyar shadda mai kyau, hannunsa zube cikin aljihunsa, zama duk sukai suna gaida Hjy Azeema mahaifiyar Karim, bata wani ci abincin sosai ba, ta ajjiye spoon tana danna wayar hannunta, Asheer bayan yaci abincin Mi茩ewa yay saboda baccin da yay yace "Good nigh Aunty" "Night" ta fa蓷a tana kallon Meema data mi茩e tana ri茩e hannunsa, baice mata komai ba sbd idanun Hjy Azeema, part 蓷in da aka basu suka nufa suna tafe tana masa surutun nata shi dai ba ganewa yake ba, da uhm kawai yake binta har suka shiga bedroom 蓷insa, kana ya juya yace "jeki kwanta" ka fa蓷a ta ma茩ale tace "ni tsoro ina" closet ya shiga ya cire kayansa ya nufi bathroom yay wanka ya fito 蓷aure da towel da sauri tai 茩asa da kanta wajanta ya 茩arasa yana le茩a fuskarta yace "yau kuma" ya fa蓷a yana 茩o茩arin matsawa gefe yaji ta fa蓷a jikinsa tana sakin kuka, da sauri ya ri茩eta sosai yace "what happened?" Kasa magana tayi sai kuka take tana 茩ara 茩an茩amesa, tare da shafa bayansa da hannunta, wani irin mutuwa jikin Asheer yay, kasala ta saukar masa, bai san Meke damunsa ba domin ji yay kamar wanda ake bawa umarnin kasancewa da Meema a wannan lokacin domin ji yay gaba 蓷aya wani irin abu ya taso masa har yana shirin ta蓳a mazantakarsa, 蓷aukanta yay cak gaba 蓷aya ya 蓷urata bisa kan bed kana yabi jikinta ya kwanta fuskarsa dab da nata yace "Mene?" Kasa magana tayi sai bakinta kawai data 蓷ura a nasa, sai ya fahimci abinda ta keso, a hankali ya kama bakinta ya shiga kissing 蓷inta kamar wacce take jira, itama ta fara aika masa da salon da wani shu蓷a蓷蓷an tarihi ya 蓷urata akai, tunda daga lokacin basu fahimci a inda suke ba, har lokacin da Asheer ya samu damar ratsa cikin jikinta cak kuma ya tsaya saboda al'amarin da yaji ya girgiza tunaninsa yaji cewa Meema bata ta蓳a aure ba, zallar mamaki da kuma ta'ajjujin Alamarin ya sanya kawai ya kifa kansa a 茩irjinta ya saki wani irin kuka mai kama dana ladama, domin yasan cewa bai samu Meema matsayin cikakkiyar mace ba, amma babu wanda ya isa ya fa蓷awa, domin kuwa zai so yaji dalilin daya sanya yace hakan, sai da yaji kukansa sosai ita dai Meema bata gane karatun, domin tuni hankalinta yabar jikinta a lokacin guda taji kamar an zare mata dukkan wani abu na jikinta wanda ya addabeta tsayin shekaru masu yawa.... After 30mnts ya mi茩e jiki a sanyaye tare da 蓷aukan ta zuwa bathroom wanka yay ya gyara jikinsa, sanyata cikin ruwa yay dai-dai da sakin wata 茩ara da Meema tayi tana fa蓷in.
"Wayyooo, Dad! Mom ga wani abu nan zai kamani Mom...
Tsintacciya na ku蓷i ne
08119237616
SARAUTAR MARUBUTA
3/12/22, 00:29 - Buhainat: 鈥淎naa uhibbukii鈥� Cak ta 茩ara tsayar da dariyar da take, saboda a wannan karan kalmar ina Sonki 蓷in daya fa蓷a, ya fa蓷e ta ne da wani salo na musamman, da wata kamilalliyar Murya mai cike da nutsuwa da kuma tarin nagarta da yake da yay amfani da ita.
Dalilin daya sanya Akeela taji kamar an sanya mashi mai tsini an caki tsakiyar Zuciyarta dashi ne,
Wani irin juyawa tayi a hankali tana kallonsa, har lokacin hannunta yana bakinta saboda dariyar da take,
Takai wajan mintuna 3 kafin ta iya zame hannunta dake kan bakinta,
Maraitattun idanunta masu 蓷auke da wutar tsanar sa ta zuba masa,
A wannan karan shima 蓷in ita yake kallo, da gajiyayyun idanunsa masu kashe zuciyar ko wacce 拼ar mace,
Idanunsa yaja ya lumshe ya shiga sauke ajjiyar zuciya, kafin kuma gently ya mi茩e tsaye yana mai gyara zaman bluetooth 蓷in kunnansa,
Hannunsa zube cikin aljihunsa walking slowly yake taka 茩afafuwansa akan kwantattun kurayen ciyayin da suke wajan,
Cikin salo Akeem ya kuma basarwa tare da kame fuskarsa har zuwa inda take tsugune tana kallonsu,
Zuwansa wajan yay dai-dai da mi茩ewar ta, tare da 蓷auke kanta ta zubawa ruwan da yake gudana idanu, a cikin ranta take fa蓷in.
"Daman nasan kunne na ne ya jiye min rubish"
Ta fa蓷a tana 茩ara kallon ruwan tare da jan numfashi.
Ganin ta mayar da kanta gefe daga kallon da yake mata ne, yasa a hankali ya 蓷aga idanunsa daga kallon ruwan da yake,
Tare da sauke Kallonsa akan 茩yakkyawar fuskarta,
Yana karantar yanayinta, kafin kuma a karo na farko ya 茩ara jan numfashi yana cije lips kafin kuma ya saki wani ha蓷a蓷蓷un cute smile wanda ya sanya gaba 蓷aya manyan dimples 蓷insa lomawa,
A hankali cikin wata ba茩uwar murya wacce Akeela bata ta蓳a saninsa da ita ba, yace.
"Ina Sonki Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem"
Yana fa蓷in hakan ya 茩ara juyar da kansa da sauri yana kallon ruwan hannunsa 蓷aya kuma yasa akan bluetooth yay pretending yana amsa waya.
茦ara juyawa Akeela tayi Zuciyarta na bugawa da 茩arfi ta tsora masa Idanunta, kafe shi tayi da idanunta tana son 茩ara tabbatarwa kanta abinda kunnuwanta ya jiye mata a yanzu.
A jikinsa yake jin saukar idanunta, ganin yadda ta tsare ta da idanunta babu alamar kuma zata juya 蓷in ne yasa,
Juyawa a hankali tare da cilla idanunsa cikin 茩wayar idanunta, eyeballs to eyeballs suke kallon junansu kuwa kuma da abinda yake masa yawo a zuciyarsa.
Sosai suke kallon tsakiyar 茩wayar idanun junansu, Akeem yana hango wutar tsanar da yake kwance cikin idanunta
Yayinda ita kuma ta kasa fahimtar nasa sauyin idanun, bata san yanayin ba, bata san kuma yaya yake ba wannan dalilin yasa gaba 蓷aya ta kasa fahimtar abinda yake cikin idanunsa.
Cikin zazza茩a kuma sassanyar Muryar da Akeele bata ta蓳a saninsa da ita ba yace.
鈥淚 Love You鈥�
Ya fa蓷a a kamilance yana kuma murza bluetooth 蓷in kunnansa har zuwa lokacin,
Cikin tashin hankali tsoro, fargaba da kuma ru蓷u ha蓷i da firgici tace.
"What?" Ta fa蓷a tana dafe 茩irji tare da zato fararan Idanunta waje,
Jikinta na wani irin rawa na tsoro, tsaiwarsa ya gyara yana tura hannunsa cikin aljihun wandon Suit 蓷insa, yana lumshe idanunsa kafin kuma ya ware su tass a kanta, muryarsa a wannan karan a raunace ta fito saboda sanyin da bakinsa yay yace.
"Yes! Am madly in love with you Keelerh! I really really love you more and more most"
Ya fa蓷a yana kallon cikin idanunta yanayinsa kuma ya nuna tsoran jin wata kalma a karo na farko na rayuwarsa.
Cikin ki蓷ima da firgici Akeela ta shiga marin fuskarta tana fa蓷in.
"Wake up Akeela, Akeela wake up" ta fa蓷a tana 茩ara marin fuskarta tare da 茩an茩ame Jikinta waje guda.
Cikin nutsuwarsa ha蓷i da kamewa irinta kamilallun mutane ya fara takuwa zuwa inda ta 蓷an ja baya,
Jikin Akeela na wani irin kerma da 蓳ari ta matsa bakin ruwan tare da sanya hannunta ciki ha蓷i da 蓷ebuwa ta watsa a fuskarta,.
Tana runtsa idanu tana sauke ajjiyar zuciya kana kuma ta shiga girgiza kanta, kamar wacce taga abin tsoro da kuma firgitar wa, "Wake up Akeela, me kike haka? Wanne mugun mafarki ne ya sameki a yanzu, no wake up dan Allah baki saba mafarki irin wannan ba"
Ta fa蓷a tana 茩ara watsawa fuskarta ruwa tana kuma marin kanta, duk abinda take yana tsaye yana kallonta yana kuma sauraran abinda take fa蓷a, abubuwa biyu ya taro ya ha蓷e masa,
Ganin har zuwa lokacin jikinta rawa yake yasa ya ta 茩ara takuwa zuwa inda take tare da sanya hannunsa ya mi茩ar da ita tsaye bisa kan 茩afafuwan ta, hannunsu akan kafa蓷arta ya shiga 茩are mata kallo,
Zuwa lokacin hawaye ya gaba wanke mata fuska cikin sanyin murya tace.
"Mafarki nake ko? Kace min mafarki nake mana kace na tashi gari ya waye please"
Ta fa蓷a wasu hawayen na 茩ara zubu mata Jikinta naci gaba da rawa har 茩afafuwanta na nema gaza 蓷aukan gangar Jikinta.
Idanunsa ya lumshe wanda suka sauya sosai tare da 蓷an matse shoulder 蓷inta cikin 茩asa da murya dai-dai kunanta yace.
"You Are not dreaming, it's real INA SONKI Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem"
Ya fa蓷a yana 茩ara mammatsa kafa蓷unta,
Sai a lokacin ne kuma Akeela ta tabbatar ba mafarki take ba gaskiya ne, sai lokacin ta 茩ara fahimtar da gske ne abinda yake faruwa da ita a yanzu.
Hannunsa dake kan kafa蓷arta ta zame, a hankali ta shiga ja baya tana girgiza kanta idanunta na zubar da hawaye ta shiga nuna kanta tace.
"Ni kake so? Ni kake fa蓷awa kana so na, da gske ni kake furta wa kalmar so? Eh? Uhmm"
Ta fa蓷a tana 茩ara yin baya har zuwa lokacin idanunta na zubar da hawaye tace.
"Ka mance Wacece ni? Ni mumu, ko kuma village gal ko dai witch ko dai ka manta anya bada Anup kake ba, uhm babu yadda akai muke kama da ita kodai you're still sick ne?ciwon cikin yasa ka manta who i I'm?"
Ta fa蓷a tana rufe bakinta saboda kukan da yake shirin cik 茩arfinta, idanunta har lokacin yana kansa.
Kamar yadda take kallonsa haka yake kallonta har kawo lokacin baka gane abinda yake kan fuskarsa bare kaga sauyawar yanayinsa.
Matsawa yay zuwa inda take yana 茩o茩arin ri茩e hannunta tayi saurin jaa baya, tana maka masa wata uwar harara,
Al'amarin daya sanya Akeem wani irin ware manyan idanunsa with so much surprised yake dubanta, baki ya bu蓷e zai magana tai saurin 蓷aga masa hannu babu shiri yay shiru sabis ganin yadda ta birkice kamar ba ita ba.
A sanyaye Akeem ya langwa蓳ar da kansa gefe guda idanunsa sunyi jajir yace.
"Don't reject me Keelerh, when? Where u have no idea sanda na fara sonki, ina iya mutuwa idan kikace a'a"
Ya fa蓷a cike da raunin Murya wanda shi ne frist time da rauninta ya bayyana, fuskarsa ta bayyana zallar gaskiyar da yake cikin zuciyarsa,
Cike da zallar mamakinsa da kuma yadda ya marai-raice fuska lokaci guda kamar ba mur蓷a蓷蓷an Hamma Akeemmm 蓷in data sani ba, cikin ko in kula tace.
"So what idan ka mutum? Hhhhh? You have absolutely Lost your mind, come back to your right sense please, ka mance ne? Have you forgotten?
Ta 茩are maganar tana sakin kuka wanda ita kanta bata san dalilin yin sa ba, gani take gaba 蓷aya Akeem ya raina mata hankali, ya bata auren wani and yanzu yana maganar he loves her idan babu ita zai iya mutuwa,
Ya mance all abubuwan da ya dinga yi mata, ya 蓷auka cewa hatta ruwan daya cillata bata sani ba,ya kirata da sunayen da idan Court zata kaisa Tabbas zai yaci yari, amma ta share taci gaba da zama saboda yana rayuwa ne 茩ar茩ashin kulawar Ubangijin da kuma nashi, da kuma abinda Baffa yace kamar yadda ya fa蓷a,
"I hate you"
Shine kalmarsa wacce ba zata ta蓳a iya mancewa da ita ba, har gaban abada never!
A hankali Akeem ya matsa inda take yana ware idanuna sosai wane ya kejin suna 茩o茩arin rufe kansu, hannunsa ya mi茩a zai kama nata tayi saurin ture hannunsu yana girgiza kai,
Tare da yarfar da hannun nata, Akeem kuwa cikin kwantar da murya mai cike da rauni da kuma nuna bu茩ata na zallar abinda zuciya ke muradi da kuma son kancewa da ita, yace "please! Please! Please" ya fa蓷a cikin wani emotional sound.
Tare da 茩ara ri茩e hannunta gam a cikin nasa yana kallonta da kuma sauraran abinda zata fa蓷i,
Akeela kuwa hawaye ke wanke mata fuska, tana 茩ara runtse idanunta kafin kuma tace.
"Wlh bazan ta蓳a sonka bare kuma kayi tunanin zan aureka so please let go of me"
Ta fisge hannunta tare da 蓷aukan hand bag da wayarta ta fara tafiya, takawa Akeem yay tare da 茩o茩arin bin bayanta cikin sauri ta 蓷aga masa hannu tare da fa蓷in.
"Kada ka wahalar da kanka Abbien Amani, I'll never ever loving yadda kasa Aure na da Ajmal ba fashi"
Tana fa蓷in haka ta fita ba tare data tsaya sauraran abinda zaice ba, harta fice daga cikin Gusto Restaurant 蓷in, ta shiga tafiya ba tare data san inda take sanya 茩afafuwansa ba.
Akeem kuwa zamewa yay a wajan tare da zuwa 茩afafuwansa gaba 蓷aya cikin ruwan, ya shiga fesar da numfashi da sauri yana wani irin taune le蓳ansa idanunsa suka riki蓷e tare da sauya launi, ganin baya gane hakan yasa ya mi茩e gaba 蓷aya tare da 蓷aukan key 蓷insa da kuma Wayarsa ya nufi compound kai tsaye motarsa ya shiga lokacin daya fita ko mai kama da ita bai gani ba.
Akeela kuwa duk da tafiyar da take ashe akan titi take ta ha蓷a wani traffic mai yawa, mutane suka shiga zaginta wasu kuma suna fa蓷in wannan daga gani akwai abinda ke damunta.
Gefe ta sauka tana basu hqr kafin kuma ta tsayar da mai napep ta shiga, tafiya mai nisa sukai lokacin ta daina kukan sai ajjiyar zuciya da take saukewa.
"Hajiya ina zan kaiki?"
Sai a lokacin ta tuna cewa ba tama gaya masa inda zai Kaita ba,
A sanyaye tace "Railway quarter's" "okey"
Akeem kai tsaye wani ha蓷a蓷蓷an mall ya shiga, yana shiga ma'aikatan wajan sukai masa sannu da zuwa kamar yadda sukewa costumers nasu,
Kujera ya samu ya zauna tare da yin shiru yana sauraran yadda zuciyarsu ke wani irin bugawa da 茩arfin gaske,
Ya 蓷an jima zaune ba tare da yay komai, domin he's has already forgot cewa yana cikin mall 蓷in, sai da wata ma'aikaciya tazu tace.
"Sir the you need some help?"
Idanunsa ya bu蓷e da 茩yar tare da yiwa matar kallo 蓷aya ya 蓷auke kansa, ba tare da yace komai ba, sai wata jotter da pen ya 蓷auka tare da rubuta.
_鈥淜aya all, shoe, size 36, expensive bag, abaya, jallabiya for beautiful lady, costumeties, perfumes, inners鈥漘
Ya rubutawa ya mi茩a mata tare da maida idanuna ya rufe yana mamakin yadda ya rikice lokacin 蓷aya, ya 蓷auka hqrinta zai tasiri a kansa amma yay mistake,
Ya 蓷auka abin zai zo da sau茩i amma yay babban kuskure domin ta shammace sa,
Matar tace "Sir Shekaru?"
A ta茩aice yace "17 to 18"
Yana gama rufe bakinsa tace "size na bra fa?" Shiru yay domin a nan dai bai san mene zai ce fa, ganin bashi da alamar magana yasa tai shiru tare da juyawa ya shiga loda masa kaya kamar hauka.
Wasu 拼an mata ne suka shigo su biyu, dukkan su farare dasu ganinsu kasan cewa wayayyu ne, tun shigowar Anisa idanunta ya sauka akan Akeem, ba zata mance fuskarsa ba, da 蓷an sauri ta dagi shoulder 蓷in ta kusa da ita tace.
"Hee Aziza kinga abinda ido na ya gani kuwa?" Juya idanu Aziza tayi kana ta kalli Anisa tace "me kenan?" Murmushi tayi tace.
"Uhm ba nace sai na nemusa ba? Kalli can Dr Abdul-hakeem Bukar Bello wanda muka gani a t.v"
Da sauri Aziza ta juya domin bata yarda cewa shi 蓷in ne da gske ba, lokacin da idanunta ya sauka akansa kusan suman tsaye tayi, ashe yadda suke tunanin ganinsa har ya shige haka,
Ya fi kyau a zahiri fiye da cikin Camera, da 蓷an Mamaki tace "Subuhanallah, Ubangiji yay halitta a nan, wlh shine" Anisa tace "to what are you waiting for? Muyi masa magana" girgiza kai Aziza tayi tace.
"I can't" "why?" Cewar Anisa Murya a can 茩asa tace "wlh yay min kwarjini, Wannan macan da zata samesa sai Sa'a, 茩ilan ba 拼ar 茩asar waje ce"
Shiru Aziza tayi tana tunanin kafin tace "Bari nai masa" Akeem na jin hakan ya mi茩e tsaye tare da zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa domin duk Maganar da suke yana ji kuma yana fahimta,
Jine dashi kamar Maciji, fuskarsa a ha蓷e kamar hadari babu walwala a cikinta yay waje abinsa yana fesar da iska,
Yana fita ma'aikaciyar tabi bayansa da manyan bag wanda