Showing 138001 words to 141000 words out of 152750 words

Chapter 47 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24660

蓷ura da fa蓷in "Wannan sune motocin da suka shiga garin Wudil da niyyar taki ne ciki, alhalin yaudara ce kawai ba takin bane anyi hakan ne da cimma wata manufa, da Wannan nake cewa ayi gaggawar yanke wa wannan azzalumin masu lalata wa jama'a siyasa da muguwar zuciyarsu hukunci bisa 茩wararan shaidu dana gabatar"
Akeem dake tsaye a inda ake tsare masu laifi ya 蓷aga kai ya kalli Bar Subash suka ha蓷a ido kallon zaka gane kuranka yay masa.
Yayinda kuma Bar Adnan yaywa Bar Subash kallon baka da hankali, bayan dugun rubuta al茩ali yace "Bar Adnan Bukar Bello ko akwai shaidun da zaka bawa wanda zai iya wanke Dr Abdul-hakeem Bukar Bello daga zargin da ake masa?"
Mi茩ewa tsaye Bar Adnan Bukar Bello yay yana mai kallon Al茩ali kafin yace.
"Ya mai girma mai Shari'a kafin gabatar da shaidu na ina son yiwa Bar Subash Kamil tambayoyi idan Court taban dama"
Gumi ne ya karyuwa Alhj Atiku shi kuwa Bar Subash bai tsammaci komai ba, al茩ali yace "na baka dama idan har tambayar tana kan tsarin da muke kai?" Murmushi Bar Adnan yay yace "Ngd" kallon Bar Subash yay kana yace "kasan wa 拼an can 拼an sandan ne?" Da sauri Tijjani yay 茩asa da kansa yana addu'ar Allah yasa Bar Subash ya amsa da "eh" kallon tsaf yay musu kana yace "ban san su ba" Bar Adnan yace "Kenan basu suka 蓷auke ka matsayin ka karesu ba kenan? Duba da cewa sune suka kama Dr Abdul-hakeem Bukar Bello da Wannan zargin" kai tsaye Bar Subash Kamil yace "basu bane" jinjina kai kawai Bar Adnan yay yace "zaka iya zama Ngd".
Kallonsa ya mayar wajan al茩ali yana fa蓷in "Ya mai girma mai Shari'a ni ban san mene ya kawo Bar Subash Kamil cikin Wannan 茩arar ba duba da cewa wanda ake magana akan su yace bai ma san su ba, bare ace sune suka 蓷auke sa matsayin lauyan da zai kare su, idan basu bane kenan su waye?" Ya fa蓷a yana kallon Tijjani yana Murmushi kafin yace "Shikenan koma mene tunda ya sako kansa ciki it's okay, idan Court ta bani dama ina son gabatar da shaida na na farko" al茩ali yace Court ta baka dama.
Bar Adnan ya bu茩aci ganin Al'kaseem wato P.a, fitowa yay ya tsaya kafin yace "Malam mene sunanka?" P.a ya fa蓷a kafin yace "Eh ni P.a 蓷in Sir Akeem ne a ma'aikatar sa mai suna Akeem better farming institute, ma'aikata ce wacce take wayarwa da masu karantar Agriculture musamman 蓳angaren noma kai, muna koyar da yadda ake numa a ilimance da kuma taimakon manoma duba da cewa yanzu noma shine tushen arzi茩in Najeriya ga wanda ya gane hakan, mun jima muna samun tarin wasi茩o ta e-mail namu daga garin Wudil akan wani company da ake son kafawa a can na Drugs, kuma kafuwar companyn dai-dai yake da rasa dubban rayuka..." In shot ya basu labarin abinda yake faruwa..
Innalillahi wa'inna ilaihir mutanan wajan suka shiga fa蓷a, mamaki kuwa hana Dad fa蓷in komai yay duk da cewa bashi da wani hurumi akan hakan amma gwamnan jihar garin yay wasa da har hakan ya kasance kuma hakan ba zai ta蓳a faruwa ba sai da sanya hannun wasu shugabanni...
Bar Adnan yaja numfashi kana ya kalli P.a yace "A lokacin mene yasa baku kai maganar zuwa sama ba?" Kai tsaye p.a yace.
"Bamu da wani evidence, irin haka kuma kafin ka kama 蓳arawo sai 蓳arawo ya kamaka".
"Yanzu kenan kun samu hujja?" Cewar Bar Adnan kai p.a ya 蓷aga alamar "eh" Bar Adnan yace "tana ina?" Akeem ya nuna yace "Ducoment 蓷in yana wajansa" dafe kai Akeem yay lokacin da aka bu茩aci ya bada ducoment nan ya tuna ya bawa Adnan 蓷in ai, Murmushi kawai Bar Adnan yay yace "I understand" ya fa蓷a yana nufar wajan jakarsa, sai a lokacin Tijjani yaja numfashi sbd Ducoment 蓷in yana hannunsa wanda Bar Adnan 蓷in ya bashi.
Wani ducoment ya 蓷auka tare da bu蓷ewa ya shiga duba abin ciki, duk wani illar companyn yana ciki da kuma mugwayen camecal 蓷in da Za'ai amfani dashi, wanda zai lalata ruwan Wudil da kuma hunhun Mutum..
Maga takarda ya bawa shi kuma ya bawa al茩ali, ga sunan mutane guda uku nan Abdul-茩hadir Azeem, Tijjani, sai kuma Alhj Atiku.
Sosai Al茩alin yay mamaki yace "Ba Abdul-茩hadir Azeem ya rasu ba?" P.a ya 蓷an dur茩osa yace "Eh! Haka ne, kafin rasuwar ai komai ya kammala ko wanne akwai signing nasa a ciki" da sauri Tijjani yace "茩arya ne Wannan ba ducoment 蓷in bane?" Yama fallasa kansa ba tare daya sani ba..
Alhj Atiku kowa kansa kawai ya sunkuyar yana mai wani 蓷aci a ransa, Al茩ali yace Tijjani ya fito, ba musu yaje ya tsaya yana fa蓷in..
"Ko mene aka shirya ai da sanin Asheer 蓷in, domin yana 茩ungiyar mu hatta Wannan ducoment 蓷in da Akeem ya basa mu ya bawa" Murmushi Adnan yay yace.
"Ayyah! 茦ila baku karanta ducoment 蓷in da kyau ba, amma yanzu idan yana wajan ka duba" 蓷auka yay abinda ya gani ya girgiza tunaninsa ganin yana neman yarda ducoment 蓷in yasa Adnan ya amsa.
Ya bayar aka bawa al茩ali rubutun Tijjani ne ra蓷au ina yace.

_Na yarda na amince nine na bada umarni a kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, akan tuna mana asiri da zaiyi_
Daga 茩asa kuma rubutun Alhj Atiku ne yace.

_Nima na amince ko mene ya faru da sanya hannun na a ciki na wajan kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, babu ruwan Asheer Ahmad Adil a ciki_

Sai rana, lokacin, da kuma sa hannu.

Bayan an gama karantawa ne Bar Adnan yace "Ka tuna sanda kuka kirani? Akan in shiga jikin Akeem ko meke faruwa na fa蓷a maku? Kafin nan nace ko fa蓷a min dukkan abinda kuke shiryawa da kuma abinda kuka aikata? To anan kuka fa蓷i kisan da akaiwa Baffana, sosai naji kaina ya sara na shiga tunani kamar nasan mai suna har ruwa sai da kuka bani nasha, kana nace ai rubutu akan kune kuka kashe sa babu sa hannuna koda wani abu ya faru,
Daman kuma kun fa蓷a min Papi wato Abdul-茩hadir Azeem bashi da masaniya na kisan, bayan kunyi rubutun kuka mance ducoment 蓷in ni kuma na 蓷auka, tun a lokacin na shiga tunani, ina kuma jin Akeem a jinin jikina da zuciyata, bana iya bacci ko matata ta tambaya ina ce mata babu komai tayi min addu'a, lokacin da idanuna ya sauka akan Abbu ranar 蓷an 茩aramin hauka nayi ga ciwon kai ga yawon ganin reflection na wasu 苼oyayyun fuskoki,
Ranar kowa da Amani ta fa蓷a ruwa na cirota ranar nasan waye ni, ranar memory na kai na ya dawo, a kuma lokacin na fahimci ba komai yasa nake ganin kamar nasan Meema ba sai fuskar Akeela dake kama dana Meema, kasantuwar fuskar Akeela na fara gani tun a lokacin naji ina son fuskar amma 茩addara ta rabani da fuskar, ina ganin Meema kuma duk soyayyar da nakewa Fuskar Akeela ta koma kanta, naci gaba da 蓳oyewa ne nima har lokacin da gsky zatai halinta, na girgiza sosai lokacin da naji labarin abinda Mami taiwa Akeela, har kuka nayi ta wahalar masu da Yarinyar duk tasan cewa jinin Abbu ce bata da tabbacin abinda Baba Rabi ta fa蓷a, ni kuma ina dangin Akeela sunyi min gata a lokacin dana rasa nawa, sun mai dani mutum babu cuta babu tsangwama sai zallar soyayya, son da suke min suka bani 拼arsu na aura, na kuma yadda cewa da 茒A da DUKIYA ba'a san me mura ba sai Ubangiji hakan ka蓷ai ya isa mai tunani yaji tsoron Allah, 蓷a a duk inda yake ba abin wula茩anta wa bane,
Babu wanda yasan wane zai zama gatansa 蓷an daya haifa ko kuma 蓷an wani, ko babu 茩addara ta zuwan Mutum sanadiyyar fya蓷e ko zina, akwai 茩addara ta mutuwa da zata rabaka da dukkan yaran daka haifa, wazai ri茩e su baka sani ba, ka ri茩e 蓷a da zuciya 蓷aya shine imani da kuma jin茩ai.
Nimcyluv tayi gsky da tace tsammaci abinda bakai tsammani ba, ba zan ta蓳a shu蓷ewa ba, ba tare dana shi mata albarka ba.
Da ace 蓷an daka haifa shine mutum da Oumuu Ayman bata ri茩e Julde ba, da ace 蓷ana kowa ne da Deen bai raini Moon har ya aureta ya kaita masarautar su ba.
Haka kuma da ance 蓷ana kowa ne da YA LEE bai 蓷auki NOOR daga cikin 茩abilan da ko addini bai je musu ba, ya kawota Barack 蓷in su ya ajjiyeta ba tare da sanin even his parents ba bare abokan aikinsa na sojoji su samu damar lalata mata rayuwa ba (SOJOJIN 茦ASATA). A madadin Mamina ina mai baku hqr akan kuskuren da tayi dan Allah ku yafe mata, ina mai jin kunya sosai 茩warai da gaske"
Shiru yay yana goge hawayen daya sakko masa, Mami kowa kuka take sosai Abbu farin ciki na bayyanar 蓷an nasa yasa ya kasa cewa komai, sai yanzu kuma ya fahimci Meema zaman da tayi dashi tai masa mugun sabo yasa ta saka aka bawa Adnan irin fuskarsa.
Ajjiyar zuciya ya sauke yace "Bisa 茩wararan shaidu dana bayar ina ro茩an Wannan Court mai adalci data 蓷auki mataki akan wannan mugwayen mutanan,kuma ta wanke Dr Abdul-hakeem Bukar Bello akan zargin da ake masa my bro is Innocent, sauran baya nan shigar da farar da sukai yana cikin wannan recording 蓷in, domin ina zaune akai maganar komai" ya fa蓷a yana bada memory hannunsa al茩ali ya amsa.
Jama'a suka fara tsinewa su Tijjani domin tuni an fito da Alhj Atiku waje, nan aka yanke musu hukuncin kisa ta hanyar rataya domin sun kashe Baffa kuma sun kashe jama'ar Wudil kusan guda biyar zuwa goma. "Section 221 of Penal Code ta yanke musu wannan hukuncin bisa tarin shaidun da aka bayyana" al茩ali ya buga guduma kana yace "Su kuma Wannan 拼an sandan da basu san aikinsu ba, sun gabatar da abu ba tare da bincike ba suka tafi da babban mutum a gaban ahlinsa suma Court ta yanke musu hukuncin gidan 蓷an kande na gyara halinka" farin ciki Sosai akai kuma aka wanke Akeem tare da cin tarar 蓳acin suna da sukai masa ku蓷in yace akai garin Wudil a bawa wanda aka lalatawa gonakin su..
A hankali Akeela ta mi茩e daga kusa da Meema tana tafe a hankali idanunta cike da hawaye kai tsaye wajan Akeem ya nufa da yake bawa wasu 拼an jarida hqr akan ba zai iya Shira dasu ba.
Tunda ya ganta ya gyara tsaiwarsa domin jama'ar da suke wajan rabin hankalinsu yana wajan Akeem 蓷in.
Tana zuwa zata shige jikinsa yay saurin kama hannunta tare dayin waje da ita.
Murmushi kawai Dad yay yana jinjina soyayyar da yakewa Akeela, Aalam daman bai zo da 茩yar ya zauna ma zuwa bayan shari'ar domin hankalinsa yay gida.
Sosai Mami Akeela kuka har sai da tace "babu komai na yafe maki baki min komai ba"
Akeem na zuwa waje ya samu P.a shida Aleema a tsaye sai a lokacin ya kula da Karim da Ajmal, ganin zasu nufi wajansa yay saurin amsar key 蓷in hannun P.a da sauri Ajmal yabi bayan Akeem shi kuma Karim ya tsaya da Afaf suna gaisawa.
Bayan ya sanya Akeela a mota yana 茩o茩arin juyawa Ajmal yace.
"Ba wani abu ya kawo ni wajanta ba, kawai i came to tell her something"
Hannu Akeem ya har蓷e yace "Uhm About?" Ajmal yace "her property, dukkan abinda Papi ya bari nayi bincike duk halak ne companyn da suke 茩o茩arin yine kawai haram kuma ban sa lissafi dashi ba, anyi rabon gado daman nazo mata da dukkan takardun filayen data mallaka guda 30, da kuma tsabar ku蓷i 250m" numfashi Akeem yaja baice komai ba,ya juya ya kalli Akeela da kanta ke 茩asa yace.
"Hubb come out"
A sanyaye ta fito tana jin duk wani iri a Zuciyarta ga kuma aman dake tasu mata.
Da 茩yar ta bu蓷e baki tace "Ina yini bro" Murmushi Yay mata yace "Lfy, ya jikin naki?" Tace "Allahamdulillah" Akeem kawai jinsu yake amma baya son tsaiwar da suke.
Gaba 蓷aya takardun ya ha蓷e a wani file ya bata,kana yace "ku蓷in kuma ki bada acct number a zuba maki"
Juyawa tayi suka ha蓷a ido da Akeem tana 蓷an langwa蓳ar da kanta gefe tace "Zauj" fuskarsa babu yabo ba fallasa ya 蓷aga mata gira alamar mene, wajansa ta 茩arasa ganin yadda take 茩o茩arin sanya idanunta cikin nasa yasa ya 茩ara yin 茩asa da idanunsa ji tayi duk babu da蓷i tace.
"Your details bank" a ta茩aice yace "ki bada na Momma" kamar zatai kuka tace.
"Na san da ita ai Zauj ka bani we'll talk later" banza yay mata ganin haka yasa Ajmal yace.
"Babu komai tsakani na da Akeela, koda rashin sani ne yanzu kada ka manta 茩anwata ce uba 蓷aya, kallon sister nake mata, abeg don punish her sbd ni" gently ya 蓷ago kansa ya kalli Ajmal kamar zai magana sai kuma ya fasa, yana maida Wayarsa aljihu yace "I'll send it to you later" yana fa蓷in hakan ya jata zuwa mota ya zaunar da ita,shi kuma ya shiga wajan driver yaja motar da gudu suka bar cikin Court 蓷in sai tsaki yake ja, yana hargitsa sumar kansa.
Gajiya tayi ta 蓷ura hannunta akan nasa tace.
"Zauj me nai maka ne?"
Banza Yay mata tasan halinsa idan ransa ya 蓳aci baya iya Magana, amma duk da hakan sai da ta 茩ara shagwa蓳e fuska tace "dan Allah kayi hqr kaji Zauj my teacher told me cewa fushin miji hatsari ne ga matarsa kayi hqr Zauj"
Still Shiru yay mata sai kawai ta fashe da kuka tana 蓷ura kanta a cinyarsa da sauri yay parking jin kan motar na neman 茩wace masa.
Wani wawan numfashi yaja da 茩arfi tare da sanya hannunsa ya 蓷ago ta gaba 蓷aya zuwa jikinsa yana matseta a 茩irjinsa yana sauke numfashi.
"I'm sorry Zauj ban sakewa" ta fa蓷a tana 茩ara narke masa a hankali yake jan Numfashinsa yana sauke wa, har yaji zafin zuciyarsa ya dai-dai-ta, a hankali dai-dai kunnanta yace "Please Hubb kada ki barni kinji, ina Sonki da yawa ina tsanin kishin ki"girgiza masa kanta tayi tace "Kai ne duniya ta Zauj, kai ke farin ciki na, kaine kuma tubalin rayuwata, ba zan iya barinka ba, dan Allah ka daina nuna fushi akai na zuciyata babu da蓷i Zauj" vail 蓷in kanta ya zame ya shiga sha茩ar 茩amshin sumar kanta yana shafa bayanta kafin a hankali ya 蓷ago kanta ya manna bakinsa akan ya shiga kissing 蓷inta yana jan numfashi, wani kalar da蓷i Akeela keji wanda yasa gaba 蓷aya ta narke masa, ga 茩amshi turarensa dake kwantar mata da tashin zuciyarta, ganin yana neman ficewa hayyacinsa ya zame bakinsa da 茩yar tare dayi mata 茩uri da ido, itama shi take kallo cikin nutsuwa tace.
"I love You Zauj" Daman abinda yake jira kenan yace "I love you too Hubb Allah yay maki albarka ya bamu zuri'a na gari" tana shafa sajan fuskarsa tace "Ameen ya rabbi, Allah ya 茩ara maka arzi茩i,da kuma wadatar zuciya, ya tsare min kai daga sharrin shaidan sharrin mutum da aljan, ya baka halak ya raba ka da haramun Zauj" da蓷in da yaji yasa ya kasa magana sai kawai ya sumbaci goshinta tare da kwantar da ita a 茩irjinsa yace "Sleep" kwanciya tayi tana rungome sa tare da shafa fuskarsa zuwa gemunsa, a haka yaja motar yana sakin Murmushi kafin su 茩arasa gida har tayi baccin nata, wanda kuma ciki ne yake sata yawan bacci.
A ranar ma cikin dare yaje ya 蓷auke matarsa, washe gari nayi jirgin su Aalam ya tashi bayan Azumi ko cikin Azumi kuma Akeem zaibi bayansu.
Ranar Akeem yay kewar iyayensa duk da ba wani sabawa yay dasu ba, Mami kuma ta koma gida ta fa蓷awa Dada duk yadda akai, har sakin da Abbu yay mata yanzu kuma babu abinda take 茩auna kamar mijinta.
Wata washe garin Abbu shima ya koma gida shida Didi dasu Aleema da Ummi, da Adnan wanda zaije ya fara gyara gidan da yayi domin kafin azumi Meema ta tare, shi kuma Akeem yana gidan Dad sai jikin Akeela ya 茩ara sau茩i zasu tafi.
Ranar da aka 蓷auki Azumin farko na watan Ramadan ranar Akeem da Akeela suka sauka a Kano, an gyara komai na gidan musamman part 蓷insa, dake cikin dare suka sauka sai kawai ya shige da Akeela zuwa part 蓷insa, lokacin da 茩ara fari da 茩iba duk da cikin dake cikinta yana mugun wahalar da ita.
Sai da akayi azumi goma Adnan ya 蓷auko Meema zuwa gidanta dake gaban na Abbu gidan Akeem kuma a gaban na Adnan, suka fara soyayya hankali kwance lokacin cikinta ya fito.
Yau ne aka 蓷auki azumi na 29 tara wanda kuma shine na 茩arshe gaba 蓷aya Azumin kuma guda goma kawai Akeela tayi ansa mata ruwa yakai sau biyar cikin watan Ramadan, yau an samu ta nayi fitowa tayi daga kitchen tana sanye da abaya lokacin gab ake da kiran sallar magrib, kai tsaye kuma part 蓷in Akeem ta nufa sbd wayarta data manta tana shiga ana kiran sallar magrib 蓷in, gani tayi baya Parlo sai kawai ta shige ciki tana kiran "Zauj! Zauj" rungometa da akayi daga baya yasa ta juya shine sai zabga 茩amshi yake cikin wata tattausar jallabiya, kwa蓳e tayi tace.
"Uhm Allah ka sakeni" hancinta yaja yace "bance kada ki 蓷auki azumi ba?" Shiru tayi masa sakinta kawai yay yace "Jira na dawo kada ki fita, akwai milk ki 蓷auka kisha kada kuma kisha ruwa sosai" yana fa蓷in hakan ya fita bayan yaci dabinon ajwa a bakinsa...
Bayan anyi sallah suka dawo gida tare da Adnan da Abbu Meema anan za tasha ruwa, coffee kawai yasha da kunun tsamiya mai da蓷i ya nufi part 蓷insa Ummi dai ko tambayarsa Akeela ba tayi ba, daman Baba Rabi tuni ta tafi 茩auyen su.
A kwance ya sameta tayi wanka tana 蓷aure da towel 蓷insa, tunda ya ganta yaji yanayinsa ya sauya, yana zuwa ya 蓷auke ta cak zuwa kan bed tare da kashe wutar 蓷akin, idanunta cike da bacci tace..
"Zauj me zakai?" Yana wura mata iska yace "kekam kwana nawa ban miki komai ba? Kullum kina wajan Ummi tana hanaki samun lada" idanunta na lumshewa tace "Ayyah Zauj ka barni kaji" yana zame mata towel 蓷in yace "ka蓷an zan" "uhm" tace kawai yau duk wani iri take jinta dauriya kawai take, tana jure abinda yake mata yana gamawa kuwa tace "Zauj" yana shafa kanta yace "Hubb" zamewa tayi a jikinsa tana ri茩e cikinsa tace "Zauj cikina" ta fa蓷a tana sakin kuka da sauri ya kunna

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login