Showing 48001 words to 51000 words out of 152750 words

Chapter 17 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24683

mutanan ne, sune suka sanya yaranta zama marayu, sune dalilin shigarta taka ba.
Mutumin dake cikin wayar ne yay wata iriyar mahaukaciyar dariya tare da fa蓷in..
"Abdul-hakeem Bukar Bello yanzu aka fara? Zuwa yanzu nasan ka samu gawar Baffanka ko? Ka samu labarin wu茩a aka sanya aka kashe shi da ita ko? A wannan karan shi kawai nasa aka kashe gaba baka san wa za'a kashe daga cikin ahlinka ba, wama ya sani ko kisan gaba a fara takan Amani Abdul-hakeem Bukar Bello" da wani irin sauri Akeem ya kalli Amani wacce tayi tsaye tana kallon Abbien nata,
Ba tare data fahimci abinda ake fa蓷a ba, abu guda ta sani shine sunanta da taji an fa蓷a, a hankali a Akeela ta girgiza kanta Jikinta duk rawa yake magana ta keson yi amma gaba 蓷aya ta kasa gaba rauninta ya bayyana tsoro ya shigeta fargaba da kuma zullumin daya gaba yi mata yawa yasa ta koma gefe guda ta wani irin 茩an茩ame Jikinta, shaaaa hawaye ya shiga wanke mata fuska.
Cikin wata iriyar kakkausar murya wacce babu tsoro ko kuma sarewa a cikinta Akeem yace "who are you?" Dariya Mutumin ya sake kafin kuma yace.
"Au har yanzu baka gane dawa kake magana ba, kaga 蓷an iskan yaro mai shegen taurin kai irin na Baffansa, to zaka gane ko waye a lokacin daka samu gangara jikin Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem" a wannan karan wani irin runtse idanunsa Akeem yay a hankali kuma ya zura hannunsa cikin aljihun wandonsa yana wani irin taune bakinsa tare da fesar da iska.
Cikin Wata dakakkiyar murya mai nuni da jan kunne Akeem yace.
"Mutum bai tunani da 茩wa茩walwa yake amfani, amma dakikin Mutum irin ka ya hakan amfani da zuciyarsa ne, na rantse da sarkin daya busa min numfashi ya bani rai da lafiya daga Amani har wacce kuka ambata idan wani abu ya same su, uhm.."
Ya wani taune bakinsa yana jinjina kansa, daga cikin wayar akace "Idan baka son anything happen to them ka cire hannunka daga sabgar mutanan Wudil, taurin kan da Baffanka yay mana yasa muka kashe shi, amma kai ba zamu ta蓳a laifiyarka ba, rauninka zamu kashe zamu kashe ka da ranka ne" wani irin kuka Didi ta sanya kafin ta kafa bakinta a wayar tana fa蓷in.
"Tsinanne Annamimi, mara tsoran Allah wama ya sani ko baka da zuri'a ne shege gantalalle haihuwar kan titi irin asara salamme kawai"
"Hahahaha" sautin dariyar wani mutum dake can gefensa ya cika Parlon kafin yace "ke kuma dattijo wa Wacece ke?" Cikin sauri Didi tace "nice nan Azumi ana min la茩a bi da Didi uwa wajan Bukari kaka wajan Audil haka kuma kaka wajan Tsila, to ubanka ne ya halicce mu da zaka ce zaka kashe mu, babu mai rayawa da kashewa sai Ubangiji tsinanne wama ya sani ko kai 蓷in ba zuciyar imani ne dakai ba, Tuf Tuf wlh sai nayiwa bakine tsarki da har nayi magana dakai"
Ta fa蓷a tana tufawa wayar yawo, kafin su yi magana Akeem ya kashe wayar tare da yin upstairs da sauri yake taka steps 蓷in benen yana wani irin sauke numfashi. Abbu zubewa yay a wajan tare da sanya hannunsa duk biyun ya dafe kansa, shi kansa bai san abinda ke damunsa ba, wlh ji yake kamar ya zauce ya samu matsala a 茩wa茩walwarta,
Al'amarin kullum 茩ara fin 茩arfinsa yake Mi茩ewa yay tsaye yana lumshe idanunsa a hankali kuma ya nufi part 蓷insa ganin hakan yasa Ummi bin bayansa cike da damuwa tana zuwa ta samesa a tsaye yana Safa da marwa a cikin tafkeken parlon nasa, a hankali ta 茩arasa wajansa Murya can 茩asa tace.
"Abbu" shiru yay mata domin wlh bazai iya cewa ma yaji zuwanta bare muryarta har kuma yaji abinda take fa蓷a.
Ganin kamar baya cikin nutsuwarsa yasa a hankali ta nufi wajan fridge tare da 蓷akko gorar ruwa mai sanyi tare da glass cup ta dawo wajansa, hannunsa ta kama hakan yasa da sauri yaja numfashi tare da juyawa ya kalleta, ruwan data zuba cikin cup 蓷in ta 蓷auka tare da bashi.
Babu musu ya amsa tare da kaiwa bakinsa ta tass ya shanye ruwan sai a lokacin yaji wani irin abu ya sauka a 茩irjinsa jingina yay da jikin kujerar yana sauke numfashi, cikin tattausan kalami Ummi tace "what happened to you Abbu? Ka sauya U have changed wlh Meke faruwa?" Girgiza kai yay kamar zai shiru sai kuma yace. "Ina tunanin rayuwar Akeela ne, tabbas wanda suka kashe Baffa ba zasu ta蓳a barinta ba, ina jin tsoran wani abu ya same ta wlh, kina kallo Yarinyar nan ko Kallonta kayi a tsorace take balle kace zaka mata ihu wlh kana mata komai kake so yi maka zata babu taurin kai ko musu" shiru Ummi tayi amma ita sam ba taga abin damuwa ba domin tayi imani da Allah idan har Akeem na raye nothing will happen to her babu wanda ya isa yay mata komai.
A hankali kuma tace "amma ai ba abin damuwa bane" da sauri ya kalleta yace "mene? Kinji me na fa蓷a kowa, am talking about my life a..." Shiru yay domin wlh bai san yama ce hakan ba, da mamaki tace.
"Akeem right?" Kai ya 蓷aga mata yana runtse idanunsa wlh yana rufe idanunsa Akeela yake gani wannan masifar da mai yay kama wacce lukutar bala'i ne har haka, yay addu'ar yay sada茩ar akan Ubangiji ya cire masa komai amma kamar 茩ara masa wutar so da kuma 茩aunar Yarinyar ake, kullum baya iya bacci saboda tsananin damuwa da kuma hanyar da zaibi ya samu Yarinyar as his wife.
Kasa magana yay domin at this time ji yake komai nashi ya tsaya cak, gane kamar baya fahimtar abinda take fa蓷a masa ne yasa Ummi fa蓷in.
"Ya dace for now ace Akeem yasan who is he, tell him the truth" da wani mugun sauri Abbu ya kalleta kafin yace..
"Ayusher" tunda ya kira real name 蓷inta tasan da matsala hakan yasa tace.
"Na'am" ta fa蓷a a sanyaye tana jin kamar tayi broking promised 蓷in da tayi masa, cikin 蓷aure fuska babu alamar wasa ko ka蓷an yace.
"I trusted you that why na fa蓷a maki everything da nake hiding akan my poor my Akeem, wlh billahi ina rabuwa dake a duk sanda kikai 茩o茩arin fa蓷in wannan sirrin ga wani,
I'm not mad ina da hankali duk abinda nake ina sane, to stop all this kawai keep prayers for me it will be better"
Idanunta kawai ta tsora masa tana kallon yadda yake zazzaga masifa idanunsa har wani rufewa yake.
Mi茩ewa tayi ba tare kuma da tace komai ba, damuwa da kuma mamakin al'amarin Abbu ya fara bata tsoro, tana fita ya 蓷auki car key 蓷insa yay waje ta 茩ofar baya.
Tana fitowa ta samu Akeela dur茩oshe ta 茩an茩ame Jikinta waje guda, tama kasa kuka sai Ajjiyar zuciya take saukewa, a hankali Ummi ta sanya hannunta da niyyar ta蓳a ta wata razananiyyar 茩ara ta sanya tare da fa蓷in
"Wayyooo Allah Bobbo!!" saukar sautin Muryarta a cikin kunansa da kuma yadda ta ambaci sunan "Bobbo" ya sanya shi tsayawa cak tare da juyawa ya kalli downstairs 蓷in da sauri kuma ya juya ya nufi part 蓷in gym 蓷insa, yana zuwa ya zame rigar jikinsa nan da nan mur蓷a蓷蓷an jikinsa ya bayyana ga yadda duk six packs of his body 蓷insa suka bayyana, nonowasa har wani irin rawa suke saboda yadda suke da girma,
Jikinsa na wani tsuma ya wani mashine Muscle asylum ya shigayi da sauri yana wani irin huci da fesar da iska, kamar wanda zai sauke fushinsa da kuma 蓳acin ransa akan mashine 蓷in ya 蓷auki good 30mnts kafin ya nufi wani mashine 蓷in Chic Physique yana farawa 茩irjinsa ya fara wata 茩ara yana bu蓷ewa, Wannan dalilin yasa kullum 茩irjin Akeem 茩ara fa蓷i yake sai ya sanya mutane biyu zuwa uku ya rufe ruff.
A hankali Mami dake ba茩in 茩ofar gym 蓷in ta shiga knocking amma yay banza, bawai dan baya so a shigo ba kawai baya jin zai iya bu蓷e baki haka yay Magana ne.
Jin shiru yasa Mami bu蓷e 茩ofar a hankali ta shigo, tana shigowa ta same zaune da sauri ta 蓷auke idanunta saboda wata 茩yakkyawar bugawa da Zuciyarta tayi, wlh zata iya cewa bata ta蓳a ganin Mutum like Akeem ba.
Ai Wannan mace ta shiga hannunsa ta shiga uku a wajansa, 蓷auke wannan tunanin tayi kafin kuma a hankali tace.
"Nasan ranka ya 蓳aci tunda har ka sauke fushinka akan wannan gyms 蓷in, amma Akeem ina ga zaifi ka zame hannunka akan wannan mganar kafin su fara yi mana 蓷auki 蓷ai 蓷ai,
Kaga wlh shigowar Yarinyar nan ya zama bala'i mun rasa Adnan gashi yanzu hatta Abbu bana gane kansa, gaskiya a nemi mafita ko dai akaita wani wajan ko a sallamawa gidan marayu ita"
Ta fa蓷a kanta a 茩asa dan bata jin zata iya kallansa saboda yadda jikinsa yake ko riga babu, jin shiru yasa ta 蓷aga kanta amma ga mamakinta ko inuwar Akeem babu,
Wata 茩wafa tayi kafin ta fita daga cikin part 蓷in.
Ummi ta kalli Akeela wacce Jikinta yake rawa cikin tausayinta tace.
"Sorry Daughter nice"
Ta fa蓷a tana rungome ta, wani irin 茩an茩ame jikin Ummi tayi tare da fashewa da wani irin kuka mai tsoma zuciya, daman wajan kukan take nema ta rasa dan haka yanzu jikin Ummi ya zame mata wata mafaka,
Baba Rabi dake tsaye tace.
"Ina tsoran ranar da mutanan Akeela zasu har zu茩a sai kowa ya raina kansa" da sauri tace "a'a bana son mugun bakin can, can in sha Allah bakinki ya sari 蓷anyan kashi ta Allah bata Mutum ba magani zan nemu mata yanzu nan"
A hankali Ummi tace.
"Akeela" cikin kuka tare da jan ajjiyar zcy tace "Ummi Bobbo, Bobbo zani Ummi zan mutu dan Allah ki kaini"
Da mamaki Ummi tace "Bobbo?"
Kallan su Aleema tayi da suke tsaye sai zare ido suke kafin kuma a hankali tace "waye haka?" Girgiza kai sukai Afaf tace.
"Ummi bamu san shi ba"
Jinjina kai Ummi tayi tace "ok rakata wajan Akeem kilan ko bata jin da蓷in ne" da sauri Akeela tace "A'a Ummi bana son shi, bana son zuwa wajansa ni Bobbo"
Didi ce tace "jama'a mun shiga uku, uban waye Bobo kuma ko zo蓳o ne" rasa abinda za suyi mata sukai sai kawai Ummi ta kwantar da ita akan kujera ta shiga yi mata addu'a tana shafa kanta babu jimawa ta fara sauke numfashi mai zafi alamar bacci ya 蓷auke ta.
"Ohh! Ubangiji gamu gareka" Ummi ta fa蓷a cike da tausayin Akeela.
Fitowa Akeem daga cikin bathroom fuskarsa fess ba zaka ta蓳a cewa akwai abinda ke damunsa ba, cikin nutsuwa ya zame towel 蓷in jikinsa kasancewar ya saba yana fitowa wanka yake cilli da towel 蓷in ya zauna haka,
Wata Gymshark sports t.shirt ya sanya a jikinsa tare da wani wando camouflage-print cargo trousers a hankali yay Unzipping rigar faffa蓷an 茩irjinsa ya bayyana ga ruwa yana 蓷an sauka ka蓷an ka蓷an.
Wani Scuff faux-shearling slippers ya saka a 茩afarsa, tare da zuba hannunsu a cikin aljihunsa, a hankali ya nufi parlo sumar kansa duk ta baje da ruwa,
Zama yay kan kujera tare da 蓷ura 茩afarsa akan table ya shiga girgiza ta kamar yadda ya sama,
Ha蓷a蓷蓷iyar Wayarsa ya 蓷auka kamar baya son dannawa haka yake shafata, number p.a ya 蓷auka tare danna kira babu jimawa p.a dake zaune kusa da Antynsa ya 蓷auka yana fa蓷in.
"Assalamu alaikum"
Kasancewar baya cikin wani yanayi da kuma rashin sabo da magana da bai ba yasa a hankali yace.
"Uhm wslm, ka turawa shugaban ministoci sa茩o ta mail 蓷insa ka ha蓷a mana zama soon" kafin p.a yay Magana tuni Akeem ya kashe wayar, tare da narkewa jikin kujerar yana 茩urawa wani waje daban ido..
Abbu kai tsaye wajan wani abokinsa Aliyu ya nufa, har office 蓷insa akai ma Abbu isu, yana shiga Aliyu yay Murmushi yace "wlcm Bukar Bello" zama Abbu yay bayan sun gaisa yay shiru yana tunani lura da hakan yasa Alhj Aliyu yace "is everything okay?" Shiru babu amsa hannunsa ya sanya tare da ta蓳a Abbu a firgice Abbu ya bu蓷e bakinsa yace "wlh idan banci yarinyar nan ba mutuwa zanyi...



*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/17/22, 11:21 - Buhainat: "wa kake magana akan ta kuma Alhj Bukar Bello?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke yana kamar zuciyar zata buga saboda wani bala'in so da kuma tarin 茩aunar da zuciyarsa kewa 拼ar cikin nasa Akeelerh.
At this point ji yake kansa har wani haya茩i yake, damuwar da yake ciki tasa baya fahimta baya kuma gane komai,
Al'amuran companyn sa duk sun tsaya, gaba 蓷aya contract 蓷in daya amsa shima ya kasa aiwatar da komai, ji yay gaba 蓷aya Duniyar ta tsaya masa baya jin da蓷in ta,
Idan yay tunanin cewa Akeele is his daughter sai yaji ya tsani kansa, amma idan ya tuna zafi da kuma ra蓷a蓷in da zuciyarsa ke masa akan son kasancewa da ita,
Sai da manta who is she to him, he madly love with her.
Alhj Aliyu ne ya kalli Abbu yace "anya lafiyar ka 蓷aya kowa Alhj Bukar Bello?" Girgiza kai Abbu yay yace "wlh bani da lafiya, i think kamar ma na haukace ne wlh billahil lazi nake fa蓷a maka" da sauri Alhj Aliyu yace "Subuhanallah! Hauka fa? A'a da Sauran ka mahaukaci ai bai gane ya haukace, yanzu what's going on?".
Idanu Abbu ya 蓷aga tare da kallon Alhj Aliyu cikin damuwa yace.
"Ina cikin matsala wlh, wata musifa ce take shirin kunno min koma ta Kunno min ina fa蓷a maka" tattara dukkan wani hankalinsa yay zuwa kan Abbu yana son fahimtar gskyr abinda Abbu yake fa蓷a,
Amma babu abinda ya gano sai zallar tarin gasky da kuma fa蓷in ha茩ik茩anin abinda yake ransa.
"Yasubuhanallah, wanne abu ne har haka yau kuma ya samu Bukar Bello bayan nasan you're strong" Alhj Aliyu ya fa蓷a yana janye file 蓷in gabansa, tare da zubawa Alhj Bukar Bello idanu.
Cikin tashin hankali Abbu yace "Ina sonta, i love her wlh kamar raina idan ban aureta ba ina jin fa mutuwa zanyi"
A wannan karan Murmushi Alhj Aliyu yay tare da yin baya ya shiga juyi akan chair 蓷in da yake zaune yace.
"Love? Wa kake so to? Ai ina tunanin is noting serious fa, kawai tell her it'll be better for you" Mi茩ewa Abbu yay walking slowly a cikin office 蓷in Alhj Aliyu yana wani jan numfashi da 茩arfi wlh kowa na office yana iya jin yadda zuciyarsa ke beating so fast fast haka, cikin 茩asa da murya kamar wanda yake shirin yin kuka yace.
"I love my brother's daughter Akeela, ina son 拼ar Ayub Bello Abdul-hakeem ne wlh, tayaya ina matsayin uba a gareta zuciyata zata kamo da son 拼ar cikina? Ina jin kunyar kai na ina kuma tsanar kai na, a hakan kuma kullum cikin addu'a nake amma abin kamar musifa ba, ji nake idan na ganta kamar...uhm" ya wani jinjina kai tare da taune bakinsa like Akeem did, abin kamar almara haka Alhj Aliyu yake sauraran dukkan abinda Abbu ke fa蓷a kafin kuma yace.
"Wonderful, ina karanta littafai a Okadabooks irin na online writers haka kamar su Nimcyluv, Sumayya takori,ina kallon Indian series film a zee world, ina kallon movie, ina kallon corean Film amma ban ta蓳a cin karo da labari irin haka ba, baya son kasancewa da Yarinyar kake kamar wata prostitute ba, a'a tsakwaron sonta kake na son kasancewa mata da mji Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wai kuma kace 拼ar gidan Ayub ce?"
Kamar Abbu zai kuka yace "wlh fa" ya fa蓷a yana har蓷e hannayensa a bayansa looking Alhj Aliyu,
Kafin a hankali yace "ina tunanin hakan 茩addarar tace, amma 茩addarar ta rasa ta yadda zata zo min sai ta haka? Anya 茩addarar tayi min adalci kowa?" Jinjina kai Alhj Aliyu yay kafin yace.
"The only person you are destined to become is the person you decide to be. ka fara ya茩i da zuciyarka ka fara nisanta kanka da ita, am your friend childhood so I can give you a good advice wannna abun is totally haram"
Zama Abbu yay yana fa蓷in " i knew,amma what should i do Alhj Aliyu? Ina son na 茩ara tsayawa takara a za蓳e mai zuwa, amma Wannan abin kamar zai kawo min cikas, kasan wlh bana iya bacci sai na duba Clinic 蓷in Matana na 蓷auki maganin bacci, cos ina rufe idanu na kawai Yarinyar nake gani"
Lallai abin ya zama babba domin Alhj Aliyu bai tunanin haka abu yake da girma a zuciyar Abbu ba cikin tausayin Abbu yace.
"If you are a believer of fate, that things happen for a reason, that there is a greater force controlling the way our lives would unfold, how the challenges will untangle and all that.
If so, then here are the best destiny quotes you can relate to, or maybe argue with these quotes about fate and destiny that will help you understand more about life path.
What better way to show the world that you can change destiny than make the choices now, wlh kayi ya茩i da zuciyarka ko akwai destiny akwai son zuciya, domin 茩addarar ina iya koyan yadda za'a kula da ita, stay with your own wives make them happy, forget about the poor innocent girl 蓷in can, If you make the right actions to take today, then you can genuinely determine our destiny.
Who knows, really, but maybe you are truly destined for one another, don鈥檛 you think so too?"
Ya 茩arasa maganar yana duban Abbu, ganin kamar ma baya gane abinda yake fa蓷a yasa yace.
"Allah ya kyauta, amma Wannan abin da muni yake 拼ar cikin ka?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke a hankali kuma ya juya tare da kallon Alhj Aliyu yace "lemme tell you something"..... Akeem ne zaune looking his daughter Amani, yadda take wasa da drawing books 蓷inta na makaranta, kafin kuma ta 蓷aga kai tace "Abbie mene yasa Anty beauty take kuka kullum? Yanzu ma Ko abinci ta茩i ci, Ummi tace ko breakfast ba tayi ba" ta fa蓷a tana tashi tsaye tare da 蓷aukan wata blue color ta shiga shafawa zanan da tayi, Kallonta kawai yake ba tare da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login