Showing 90001 words to 93000 words out of 152750 words
aka zuba kayan ciki,
A bayan mota aka sanya masa kafin mata ta 蓷auki a.t.m 蓷insa ta bashi tana fa蓷in "Thank you sir"
Bai kalleta ba ya shiga mota abinsa tare ta bata wuta ya nufi gida,
Kusan a tare napep 蓷insu Akeela tayi parking da motarsa, hakan kuma ya faru ne dalilin matsalar da napep 蓷in ta samu, tsayawa tayi domin babu wani ku蓷i a wajanta tama rasa mene za tace, mai napep 蓷in yace "Hajiya ina jira"
茦an茩ame Jikinta tayi bakinta ya shiga motsawa, duk abinda suke akan idanunsa a hankali ya bu蓷e motar ya fito yana mai 茩ara kame fuska babu alamun wasa, a hankali ya 茩arasa wajan mai napep 蓷in, ba tare da yace komai ya zaro wallet daga aljihun sa, shi yama mance yaushe ya sanya ku蓷i yasai abu sai dai ta Atm, 2k ya 蓷auka ya basa mai napep 蓷in yace.
"Yalla蓳ai 500 ne"
Kallonsa yay tare da lumshe idanunsa a hankali ya sanya hannuna tare da kama hannunta saboda ganin yadda take 茩o茩arin shigewa cikin gate 蓷in.
Da sauri ta kallesa sai kuma ta 蓷auke idanunta tare da murgu蓷a masa baki tace.
"Malam ka sake ni"
Banza yay mata sai ma janta da yay zuwa cikin motar ya tura ta ciki, wajansa ya koma ya shiga tare da danna horn, duk abinda take yana lura da ita amma yay mata banza, da sauri gatekeeper ya bu蓷e masa gate, kana ya shigar da motar yana gama parking ya kashe motar tare da lumshe idanunsa ya jinjina da jikin kujerar yana sauke numfashi, juyawa tayi ta kallesa ka蓷an sai kuma a lokacin ta kula da yadda 茩irjinsa yake wata harbawa domin 茩arara kake ganin 蓷agawar da 茩irjinsa yake, ta蓳e bakinta tayi, tare da juyawa zata fita taji motar a rufe, cikin sauri ta juya tace..
"Zan fita" idanuna a rufe bai ce komai ba sai ma 茩ara kwanciya da yay akan kujerar yana fidda numfashi, a 蓷an hasale tace.
"Jira na suke fa"
Idanunsa ya bu蓷e tare da juya ya kalleta sosai kafin a hankali Murya kuma kamar ba nashi ba yace "okey" ya fa蓷a yana unlocked 蓷in motar kamar zata tashi haka ta fita zuwa cikin gidan.
Tana shiga ta samesu a main Parlo duk sunyi wanka sun shirya ciki fara'a Didi tace.
"Ga Tsila ga Tsila" Murmushi Akeela tayi tace.
"Didi, Ummi, Mami sannunku da hutawa"
Ummi tace "yawwa Daughter daman ke ake jira, jeki kiyi freshen up ki shirya kiyi Lunch time ya kusa" Anup kam tsaki tayi a hankali tace "munafuka"
Caraf Didi tace "A'a baiwar Allah, Wacece ke? Daga ina haka zaki ce munafuka? Kul na 茩ara jin Wannan haramtacciyar kalmar ai wannan batsa ce 茩arara"
Baba Rabi dai Murmushi tayi, Mami kuma Mi茩ewa tayi dai-dai shigowar Akeem hannunsa ri茩e da kayan shopping 蓷in, Salama kawai yay tare dayin Sama abinsa, da idanu Ummi ta bisa saboda sauyin da taga yayi sosai, Anup kuwa Murmushi tayi tare da Mi茩ewa tsaye tabi bayansa "Haba 拼ar ai ko a gidan karuwar wannan sai anja aji bare kuma keda kike neman a soki" sai a lokacin Baba Rabi tace "haba Didi ai bashi da lafiya ne" da sauri tace "Sada茩allahul azeem, yama mutu mana amma Meye nata ita? Wannan ai cusa kai ne wata 茩armashu da ita kamar 蓷an kampai"
Didi ta 茩are maganar tana tura dan茩wali gaba, Akeela kuwa tana zuwa ta cire kayanta tare da shigewa bathroom wanka tayi sosai kana ta fito 蓷aure da towel, tana fitowa Aleema tace.
"Duk yadda nasu ai min irin kalbar ki da henna naki amma abin bai ba, naki yafi kyau Allah Hero yana sane ya kaiki ke 蓷aya sbd ki fimu kyau a wajan dinner" a sanyaye tace "Dinner?" Afaf tace
"Yeah ki shirya yin make up Ma'ahh" kallonsu kawai tayi domin bata tunanin zata wajan wata ana dinner, shiryawa tayi cikin wata jallabiya mai kyau saboda tafi jin da蓷in dugwayen riguna,
Sosai kuwa tai mata kyau ta 蓷ura vail a kanta tare da 蓷aukan wayarta ta fita zuwa Parlo, kai tsaye dinning tayi ta fara cin abinci ka蓷an taci ta mi茩e,
Lokacin wayarta na ringing kuma tasan Ajmal ne, cikin main Parlo ta dawo duk an fitar da kayansu zuwa cikin mota na Akeela ake jira, Ummi ce tace "Daughter jeki amsa kayan naki wajan Hero kizo ku tafi" turo baki tayi tace "Ummi bari na 蓷auki wanda kika ban"
Da mamaki tace "to bance ba, kije ki amshi wancan no agreement" turo baki tayi gaba kana ta nufi upstairs,
Ita wahala yanzu bata son duk sabgar da zata ha蓷ata dashi, Akeem kam yana shiga part 蓷insa bathroom ya yay wanka sosai zuciyarsa a cun茩ushe ko riga bai sanya ba sai 3gauther ya fito Parlo yana baza 茩amshin Radox Feel Active Shower Gel, yana tafiya a hankali kansa a 茩asa, yana zuwa yaji ana knocking door 蓷in, da 蓷an sauri ya kashe gaba 蓷aya light 蓷in parlon yay Wani irin duhu sosai, kasancewa duk windows 蓷in a rufe suke.
Tsayawa yay a bakin 茩ofar kafin ya ri茩e handle 蓷in ya bu蓷e yana bu蓷ewa ya shige bayan labule, Cikin nutsuwa ta shiga Parlon ganin kuma duhu ya sata yatsuna fuska, ganin yadda take 茩o茩arin kunna torchlight 蓷in wayarta yasa a hankali a kuma taushashe yace.
"Peto my life"
Jikinta har rawa yake wajan juyawa tana wani irin sakin dariyar farin ciki tace "You?" Idanunsa ya lumshe kamar ba zai matan ba sai kuma yace "yeah! Ur Bobbo come closer" jikinta na rawa tama mance mene ya kawota cikin part 蓷in na Akeem,ta nufi wajan Bobbo da sauri inda take jiyo hucin Numfashinsa tana zuwa ta tsaya cak Saboda karo da tayi dashi, shiru shima yay yana sauraran bugun zuciyoyinsu baki 蓷aya,
Kamar wanda ake ja da 茩arfe haka ya sanya hannunsa duk biyun tare da ha蓷ata da jikinsa ya tura fuskarsa cikin wuyansa yana sauke numfashi kamar yadda take saukewa...
Kuyi hqr馃憦馃徎ban iya cewa a yanzu zanna posting sau biyu ba, saboda uzurin dana baku, nasan kune masu supporting 蓷ina, haka kuma ba zance na daina posting sau biyu ba, kawai sai yadda kuka gani.
Thank you for choosing TSINTACCIYA鉂わ笍 08119237616
3/12/22, 00:29 - Buhainat: Cikin shagwa蓳e fuska tace "shine baka zuwa ko?" Ajjiyar zuciya kawai Akeem ya sauke har zuwa lokacin kuma yana ri茩e da ita ya kasa cewa komai, sai Numfashinsa da yake 茩ara zafi,
Jin shirun yay yawa yasa ta 蓷an bugi kafa蓷arsa kamar zatai kuka tace "uhm say something, kaga unguwa zamu" a 蓷an kasalance yace.
"Me kika zo yi nan?" Murmushi tayi tace "kaya nazo amsa ai" "wanne?" Shiru tayi sai kuma tace
"Wanda mukai shopping" ha蓷e fuska yay kamar tana kallonsa yace "dawa?" Tana ri茩e hannunsa tace "Hamma Akeemmm" "owk" ya fa蓷a yana 蓷an sakin hannunta tare da kama kalbar da akai mata yana murzawa "why do you ask?" Ya bu蓷e ido sosai yace "Noting, I Only want to know.... Yau 蓷in zaki tafi?" Tace "Eh, naji kamar da Hamma Akeemmm za'a" shiru yay yana jin kamar yabi abinda zuciyarsa ke muradi a yanzu 蓷in, how long zai kasance a haka matsayin Aljanin da bata san ko waye ba, tayaya kuma zai fahimtar da ita cewa shine, anya ma zata yadda, numfashi yaja kafin kuma a hankali ya sanya hannunsa tare da kama hannunta yace "Meyasa kike son binsa? Why not Abbu ko wannan saurayin naki?" Tace "Abbu ai babba ne, ni kuma ai bazan bi wani ba, kuma Abbu yana zuwa aiki" tana gama yin maganar yace "shi Akeem 蓷in bai zuwa aiki?" Tace "Yana zuwa he's a doctor" Akeem yace "Uhm i see" tace "za kazo can 蓷in?" Shiru yay mata abubuwa da yawa sun taro sunyi masa yawa, shirun daya sanya tayi rau rau da idanu kafin kuma tace.
"Please mana" still Shiru ya 茩ara hakan yasa ta fara buga 茩afa tare da sakin kuka da 蓷an sauri yace "probably" Akeela tana 蓷an kwa蓳e fuska tace "Probably? Baza kazo ba bayan za muyi 2days a can" hannunsa ya zame a nata tare da mayar da shi cikin aljihunsa yana gyara tsaiwarsa yace "zan zo" Murmushi tayi tace "tace sai kazo" yace "In sha Allah... Tell me Akeela who is ur first love?" Dariya tayi sosai kafin tace "拼ar yarinya dani tab... I don't love" lumshe idanunsa yay yana 蓷an jin sanyi a ransa at least nauyin da zuciyarsa yake masa ya ragu sosai fiye da baya kafin ya 蓷an numfasa yace,
"Uhm i see.." tace "ehmn ba kaga ganni 茩arama ba" ware idanunsa dake a Lumshe yay yace "Uhm how old are you?" Ya fa蓷a yana 茩ara kame muryarsa sosai yadda bazai gane ba tace.
"Soon zanyi clocking 18.." shiru yay can kuma yace "can u marry someone 2times ur age?" Murmushi tayi tace "I don't know" baya yaja da 蓷an sauri ganin wayarta n 茩o茩arin kawo haske yace "Ok take care of yourself zan tafi" wani iri taji kamar ya tafi tafe "And you too" jinjina kai yay yana tafiya a hankali yace "close your eyes idan kika ganni a haka zaki tsorata" da sauri ta rufe idanunta sosai shi kuma ya shige bedroom yana kunna light 蓷in parlon. not too long da tafiyarsa ta bu蓷e idanunta lokacin wayarta nayin haske ganin sunan Ummi yasa ta dafe 茩irji tare da fa蓷in "Ohhh Dear Lord" da 蓷an sauri ta 茩arasa bakin bedroom 蓷in tare dayin knocking, Akeem na jinta yay mata banza ganin tana 茩ara 蓳ata lokaci yasa ta tura kanta ciki ba tare da sallama, yana zaune akan sofar dake gefen bed 蓷insa lokacin ya 蓷auki wata red 蓷in Armless ya saka tare da sauya perfume 蓷in jikinsa,
Ya mi茩ar da 茩afafuwansa gaba 蓷aya zuwa kan 蓷aya sofar yana Ka蓷awa a hankali idanunsa manne cikin glass yana operating system 蓷in, hannunsu ri茩e da HDA fresh fruit Yana sha ka蓷an, tsaye tayi a gefe guda tama rasa ta inda zata fara sai rarraba idanu take gaba 蓷aya ta mance da abinda ya faru a Gusto Restaurant domin bashi ne a ranta ba, cikin gajiyawa da tsaiwar da take masa aka yace "have your way idan ba cinye ni zaki ba" baki ta murgu蓷a masa kamar yana kallonta yace "Uhm" cikin rashin kunya tace "wai kaban kaya" har lokacin idanunsa akan System abinda bata sani ba duk abinda take yana ganinta hakan yasa bai ma 蓷aga kansa ba, ganin yadda yay mata banza yasa tace "tafiya za muyi" a takaice yace "owk" tace "kayan" gently ya ajjiye system 蓷in tare da 蓷aga idanunsa ya kalleta sosai kamar ba ita ta gama yi masa kukan shagwa蓳a ba yanzu cikin nutsuwa da kamewa yace "kin ban ajjiya ne?" Girgiza kai tayi tace "Ohhu! Nidai haka Ummi tace min" Mi茩ewa yay daga zaunan da yake ya shiga Kallonta frm head to toe, kafin a hankali ya shiga takawa zuwa inda take yana zuwa tana ja baya cike da tsoran Abuja zai mata,
Sai da taje bango Ya ya tsaya tana rufe idanunta ya jima yana 茩arewa fuskarta kallo kafin ya ran茩wafawa dai-dai kanta yace "tsammaci abin baki tsammani ba" idanunta ta bu蓷e tace "bangane ba" gira ya 蓷aga yace "I love You" idanunta ta 蓷auke daga garesa tana jinjina 茩arfin halinsa juyawa yay abinsa tare da 蓷auko kayan ya bata, amsa tayi tana murgu蓷a baki yace "baza kici kin gode ba" hararsa tayi tace "Eh 蓷in" tana juyawa da niyyar barin bedroom 蓷in yay saurin sanya hannunsa ya kama nata kafin tai magana ya ha蓷ata da jikinsa yace "take care of yourself" yana fa蓷in hakan ya saketa tare da shigewa bathroom, sandarewa tayi a wajan bata san mene yasa baki 蓷aya bashi da kunya ba, fita tayi tana fita Anup taja tsaki Mami kuma ya 蓷an kalleta sai Ummi da tace "me kika tsaya yi ne" shiru tayi mata tana shiga part 蓷in Didi, ta sameta zaune tana jin Redio, daga tsayan tace "zamu tafi" kallonta Didi tayi tace "to ni daga ni sai ni bani da abinda zan baki Tsila, duk sun barni a gantale da cewa nayi ko kai da 茩afa na kaza ne ana bari na insiyar na samu taro da sisi, Amma shiru kin ganni nan hqr ne dani da kuma tawakkali" murmushi kawai Akeela tayi tare da ficewa lokacin su Ummi sun duba kayan ta zuba mata cikin trolley bag, Baba Rabi tace "ki kula da magani" tace "In sha Allah Mama" Ummi tace "Allah ya kiyaye Aleema ki kula da ita kin san ba saba fita tayi ba" Aleema tace "in sha Allah Ummi bye" fita sukai gaba 蓷aya Anup a gaban mota, Mami a gidan tsakiya ita da Afaf Akeela da Aleema a gidan baya, motar su na fita Akeem yaja numfashi tare da juya zuwa cikin gym 蓷insa.
Asheer ya kalli Dad yace.
"Dad tun 蓷azo kake son fa蓷a min wani abu ka kasa, please feel free Dad na kasa fahimta Meema ta fara ja baya dani tunda ta samu lafiya ina yawan ganin abubuwa a cikin idanuna, 茩wa茩walwata kamar zata tuna min wani abu haka na keji ina jin ciwon kai sosai Dad, so please ka fa蓷a min koma mene"
Ajjiyar zuciya Dad yay yace "Asheer my son duk abinda na fa蓷a ka fahimce ni nasan kana da dauriya banyi kuma hakan dan son zuciya ba, sai dai ina ganin shine mafita sosai" kallon Dad yay kafin yace "In sha Allah Dad" gyara zama yay sosai kafin yace "Asheer a zahiri ba nine mahaifin ka ba, nima tsintarka nayi......" Ya kwashe komai ya fa蓷a masa, tun kafin ya gama Magana wata zufa take yankowa Asheer ta ko'ina a jikinsa, tsoro da razani ya ratsa masa kofofin Zuciyarsa cikin damuwa yace "Dad do you mean babu wanda yasan waye ni? Hatta ni kaina ban san wane ni ba? Bani da kowa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" girgiza kai Mom tayi tace "kana damu kana da Meema, kada ka damu kanka in sha Allah soon zaka tuna waye kai 蓷in" Ajjiyar zuciya kawai ya sauke idanunsa sun cika da 茩walla amma ya kasa fitar dasu, a hankali kuma Dad yace "Kana da Meema, Meema is your wife Asheer" Already Meema ta san da maganar sbd Mom ta fa蓷a yana 蓷aga idanunsa suka ha蓷a ido da sauri ta juya tare da shigewa cikin part 蓷inta kunya duk ya cika mata zuciya, shirun da yay yada Dad cewa "fatan zaka amshi Meema hannu biyu tare da 茩addarar data fa蓷a mata, domin ban sani ba ko har yanzu akwai Sauran rashin lafiyar a tattare da ita, nayi tunani babu wanda ya dace ya samu auren Meema sai kai saboda sha茩uwa da kukai da juna, ban san mene yasa ba amma Meema da kanta ta za蓳i fuskar da za'a saka maka, wannan ka蓷ai yasa na san cewa akwai dalili, koda baka sonta nasan Tabbas wata rana za kaso ta in sha tashi kaje" Asheer zama yay kamar wani statue,
Ba'a san waye shi? Meema matarsa ce? Abubuwan da suke masa yawo a zuciya kenan, wanda kuma suka sanya masa damuwa a cikin zuciyarsa kenan, Mi茩ewa yay ya nufi part 蓷in sa, yana zuwa ya kwanta yana al'ajabin abun a kansa tare da matsawa kansa son tunana abinda ya shige.
Da daddare Asheer ya dawo daga sallar Issh膩 jikinsa sanye da jallabiya kai tsaye kuma bedroom 蓷insa ya shige tare da zama yana danna Wayarsa yana jin yadda kansa ke masa ciwo sosai, Mom dake Parlo suna dinner tace "Meema ki kai masa dinner part 蓷insa" shiru tayi kanta a 茩asa sai dai Mom da gaji tace "Maryam dake nake" Mi茩ewa tayi tsaye cike da kunya amma ta kasa cewa komai tray 蓷in ta 蓷auka lokacin tana sanye da jallabiya ta 蓷aura 茩aramin hijab a kanta, a hankali take Knocking 茩ofar daga can ciki yace "come in" kamar ba zata shiga ba sai kuma ta shiga yana zaune lokacin ya zame jallabiyar jikinsa babu riga sai 3gauter a jikinsa, da Sauri ta 蓷auke kanta tare da ajjiye tray 蓷in zata juya yace "taimakamin da bottle of water Anuty Meema" wata kunya ce ta kamata har lokacin kuma bata kallesa ba, ta nufi wajan fridge ta 蓷auko masa mai sanyi guda 蓷aya, bashi tayi ya amsa yana tashi zaune tare da 茩are mata kallo komai nata ya sauya kamar ba ita ba, she's younger than her age, tana bashi ta juya yace "ina zaki?" Tsayawa tayi kanta a 茩asa Mi茩ewa yay tsaye tare da nufar inda take yana zuwa yasa hannuna ya juyo da ita suna farcing juna yace "Uhm" juya masa tayi ita abin kunya ke mata wai 茩aninta shine zai zama mijinta murya a kasalance yace "Muna fa蓷a ne?"
Girgiza masa kai tayi yace "to meye ake juya min baya haka" shiru tayi sai kuma tace "eat your dinner" girgiza kai yay yace "a'a" tace "why" kai tsaye yace "bana jin da蓷i" da sauri ta 蓷aga Idanunta tare da juya ta kallesa tace "what happened to you Meke maka ciwo" ganin yay shiru yasa ta mi茩a hannunta zata 蓷ura a wuyanta ba zato taji ya 蓷aga ta cak bai tsaya ko'ina ba sai kan bed da sauri ta runtse idanunta Zuciyarta na halbawa lokacin da taji bakinsa akan nata..
3/12/22, 00:29 - Buhainat: Idanunta ta runtse tana sauraran abinda Asheer yake mata, gaba 蓷aya kunya ya gama kamata duk Yadda tasu yana shi abinda yake 茩o茩arin yi amma abin ya girmama tana kallo yay abinda ya keso kana ya 蓷auke ta zuwa bathroom, bayan sun gyara jikinsu ta sanya Jallabiyar sa ne suka fito yana tsokanarta tura baki gaba tayi tace.
"Allah bana so"
Dariya yay mata yana zama tare da kama hannunta ya zaunar da ita a gefensa yace.
"Ni kuma ina so"
Rufe fuskarta tayi a hankali kuma cikin serious tone yace.
"Maryama"
Yadda ya kira sunanta a nutse yasa ta 蓷ago kanta tare Kallon cikin idanunsa a hankali tace.
"Uhm" gyara zama yay ya ri茩e hannunta sosai kafin yace.
"Tell me something"
Idanunta ta juya tace "what?" Yace "do you love me? I mean kina son Aure na dake?"
Kasa magana tayi domin kwarjinin da yay mata hakan yasa ta sunkuyar da kanta 茩asa cikin lallami yace "it's okay, na fahimta zoki kwanta to"
Ya fa蓷i hakan yana 蓷aukan Wayarsa tare da yin dailing number Akeem wacce ya amsa,
Wayar nata 茩ara ba'a 蓷aga ba, haka nan ya samu kansa da son yin magana da Akeem 蓷in ba tare da wani