Showing 93001 words to 96000 words out of 152750 words

Chapter 32 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24709

dalili ba.
A kira na uku Akeem ya 蓷aga hakan yasa Asheer cewa.
"Hello"
Akeem time 蓷in yana part 蓷insa tare da p.a suna yin magana akan kiran da Abdul-aziz Bamali yay masa kamar ba zai magana ba sai kuma yace.
"Assalamu alaika" ajjiyar zuciya Asheer ya sauke kafin yace "I'm sorry bro kana lafiya?" 茒an jim yay kafin yace.
"Who am i speaking with?" Asheer yace "Asheer Ahmad Adil, na amshi number ka wajan taron da akai 2days back" jinjina kai yay yace "uhm kana lafiya ya iyali" Murmushi Asheer yay tare da kallon Meema wacce take kallonsa yace "Allahamdulillah ya naka iyalin" a hankali Akeem yace "Allahamdulillah" shiru duk sukai Asheer dai ya kasa juriya yace "You look like familiar"
Meema wacce take sauraran su tace "Bro ina yarinyar dana gansa da ita" Asheer yay Murmushi yace "daman na kira ne kawai mu gaisa" Akeem na amsar File 蓷in hannun P.a yace "thank you" Asheer na 茩o茩arin kashe kiran Meema ta amsa tare da fa蓷in "Uhm kana lafiya" tsayawa cak Akeem yay daga duba file 蓷in, dalilin saukar Muryar Meema da yaji,
Muryar daya yake dai-dai da bugawar zuciyarsa dama Numfashinsa baki 蓷aya, Tabbas yasan mai Muryar,
Amma a yanzu yasan ba ita 蓷in bace kawai ka mancecrniya ce, shirun da yay ya sanya Meema fa蓷in "Hello"
Sai a lokacin yaja idanunsa ya lumshe yana sauke numfashi kasala da kuma kewa ya saukar masa,
Cikin 茩asa da Murya yace "Allahamdulillah" jin hakan yasa Meema fa蓷in "ina matar taka?" Ware fararan idanunsa yay yana mamaki sai kuma yace "Mata?" Tace
"Eh, wacce na ganku tare ranar taro" numfashi ya sauke yana girgiza 茩afarsa yace "lafiyarta lou" ya fa蓷a cike da girmamawa da kuma zallar ladabin daya samu kansa ciki,
"Is she your wife?" Maganar data samu kanta da furta wa kenan wanda ya sanya Asheer kallonta tare da juya idanu alamar "why do you asking?" Kallonsa tai tana 蓷auke idanunsa saboda sumbatar goshinta da yay, a hankali Akeem yace.
"In sha Allah" Murmushi tayi tace "I'm happy for you, Allah yay maku albarka" cikin kasalar daya samu kansa yace "Ameen, Ngd" sallama sukai suna gamawa Asheer yace "mene yasa kika karanci likita?" Tace "saboda ina so" yace
"To ba dashi kika dace ba" idanu ta juya tace "why?" Yace "Are You questioning me?" Gira ta 蓷aga masa tace "Of course" yace "uhm da lawyer kika dace wannan tambayar naki is too much" mi茩ewa tayi tana fa蓷in.
"Uhm good night" shiru yay mata ya koma ya kwanta abinsa yana danna Wayarsa hankali kwance ganin Hakan yasa tace "Baka da lafiya ne" still Shiru yay mata cikin damuwa ta dawo kusa dashi tare da bu蓷e baki zatai magana kafin ta 茩arasa ya jata zuwa bed tare da rufe su da duvet ya kashe light.
Akeem kuwa suna gama wayar ya kalli P.a tare da juya file 蓷in hannunsa yace.
"Zanyi signing 蓷in gobe ok" jinjina kai P.a yay kafin yace.
"Gaba 蓷aya an kammala aikin sabon takin da akai, kuma anyi selecting na duk garin da za'a kai, amma har yanzu akwai wanda suke 茩orafi akan takin kwanaki"
Gorar ruwan daya 蓷auka ya kai bakinsa sai daya sha sosai yace.
"Ka tabbatar da kyan wannan an samu nafdac ta duba" p.a yace
"Yana da kyau sosai, komai anyi sa bisa tsari kamar yadda kake bu茩ata, kayan aikin duk daka sanya a nemu an kawo"
A wannan karan hankalinsa gaba 蓷aya yana kan system ba tare da yace wani abu ba, gane shirun nasa yasa p.a fa蓷in.
"An samu matsala sosai a zauran majalisar 蓷inkin Duniya wanda yakai ga rikici sosai aka tashi daga tattaunawar bayan an tabbatar da cewa an sauke ministoci guda 10 cif daga kujerun su, haka kuma an maida sabbin ministoci guda 10 but till now ba'ai mentioning name's 蓷in su,amma jiki na yana tabbatar min cewa Tabbas akwai sunanka"
Yana gama fa蓷in maganar Akeem ya mi茩a masa wata gorar ruwan mai sanyi yace "drink"
Ba musu ya amsa ya fara sha kana ya mi茩e yace.
"Goodnight" idanun Akeem akan system yace.
"Bil khairan alal khair send my regards to Momcy" yace "I'll" ya fa蓷i hakan yana fita saboda dare yayi.
Yana fita Akeem ya mi茩e tare da rufe 茩ofar part 蓷insa bayan ya duba ko'ina na gidan ya tabbatar komai lafiya,
Wanka yay ya sauya kaya zuwa white cotton pajamas,
Ya fesa perfume tare da sanya minti a bakinsa, kwanciya yay yana lumshe idanunsa fuskarta ya fara yi masa yawo hakan yasa ya 蓷an mirgina ka蓷an tare da jawo pillow ya rungome, time ya duba yaga 11:03 ya tabbatar yanzu tayi bacci, idanunsa ya 茩ara rufewa bakinsa 蓷auke da addu'ar Allah yasa bacci ya 蓷auke sa, sai wajan 3 na dare ya samu bacci ya 蓷auke sa.

ABUJA ASOKORO
Sai wajan Issh膩 jirginsu ya sauka saboda jiran da sukai airport,
Suna sauka wata mota tazu 蓷aukar su, kai tsaye aka nufi dasu Asokoro gida mai number ta 111, gaba 蓷ayansu suna a gajiye ne musamman Akeela da bata saba hawa jirgi ba, sai abin yay mata yawa domin har wani zazza蓳i ta keji,
Gashi sam bata da sakewa musamman yanayin yadda taka mutane a cikin gidan,
Duk sai ta zama wata Uncontactable, suna shiga wata tattijuwa suka fara cin karo mai suna Dada, tana zaune cikin shiga ta alfarma ga wasu 拼an mata kusa da ita, da alamar jikoki ne,
Sai wata daga can gefe mai suna Fati, daga alama bata son mutane sosai, Murmushi Dada tayi tace.
"Ma sha Allah, lale lale da zuwan kishiyoyi"
Aleema ce tace "Lallai ma tsohuwar nan kina hutawa" Dry Dada tayi tana fa蓷in "Yarinya yanzu ko a kasuwa aka samu nida ke sai an siye ni kina zaune" Afaf tayi saurin fa蓷in "Allah ya sauwa茩e waike Dadan nan Meke kika 蓷auki kanki ne?"
"瞥an mata" ta bata amsa idanunta na sauka kan Akeela wacce take tsaye kanta a 茩asa,
Babu wacce tace mata zauna hatta Mami banza tayi da ita, sai a lokacin Dada tace..
"Ba茩uwa mukai ne" juyawa sukai gaba 蓷aya harda Fati suka kalli Akeela, da 蓷an damuwa Aleema tace.
"Dada 拼ar Baffa ce fa"
Juyawa Dada tayi ta kalli Mami tace.
"Khadijah itace wacce kike fa蓷a min ko? Allah sarki" Mami ta bu蓷e baki da 茩yar tace "Eh Dada"
Sai a lokacin Akeela ta 蓷aga kanta suka ha蓷a idanu da Dada a hankali kuma ta dur茩osa cikin muryarta mai sanyin nan tace "Ina yini Dada"
Ta fa蓷a kamar yadda taji suna kiranta dashi, Murmushi Dada tayi tace.
"Lafiya Allahamdulillah ya 茩arin hqri?" Tace "Allahamdulillah" Aleema ce ta Mi茩e tace "Dada yunwa na keji" Dada tace
"Ai kuwa duk cocon basa nan, saboda dare yayi" cikin sauri Anup tace
"Akeela ko zaki mana?" Da idanu ta kalli Anup ba tare da tace komai ba tana 茩o茩arin yin magana Mami tace
"Me zai hana tayi itama za taci ai, ki nuna mata kitchen Afaf kuje kuyi wanka kafin ta gama" Mi茩ewa tayi ta nufi part 蓷in da take sauka idan tazo, Anup kuma ta mi茩e tana wani irin yin murmushi kafin tace "Follow me na nuna maki kitchen ko" a sanyaye tabi bayan Anup tana jin yadda zafin zazza蓳in ke son cin 茩arfinta suna isa kitchen ta nuna mata ita kuma ta juya.
Mi茩ewa Dada tayi duk suka shige part 蓷insu, ya rage sai Fati wacce har lokacin babu wanda ta kula sai danna waya take abinta.
A hankali Akeela ta fara duba kayan kitchen 蓷in komai akwai ta rasa mene zatai mai 蓷an sau茩i haka, ganin babu lokacin yasa ta fara 蓷aukan wani kifi guda uku manya ba bushasshe ba, 蓷anye ta wanke tare da gyarawa ta kunna gas kana ta 蓷ura tukunya ta sanya kifin, albasa ta yanka manya manya dai ta zuba Ginger a ciki, kana ta fara feraye dankalin turawa, tana gamawa tayi blending kayan miya babu tomato's, lokacin kifin ya gama, cikin 蓷an sauri ta soya kayan miyan tare da 蓷ura sanwa yana tafasa bayan ta sanya maggi ta zuba dankalin tare da dafaffiyar albasar,
tare da kifin ta rufe, pineapple juice ta fara ha蓷awa mai zu蓳o, tana gamawa ta sanya fridge lokacin gaba 蓷aya gidan yay shiru, tsaye tayi tana duba wayarta yau gaba 蓷aya ba suyi waya da Ajmal ba, 5mnts ta 茩ara ta gama girkin ta zuba cikin warmers, tare da fita ta waje, tana fita Mami ma fitowa cikin shigar bacci kallo 蓷aya tayi mata tace.
"Kin gama" kai ta 蓷aga mata tace "kije to kiyi wanka kice masu su fito" ta fa蓷a tana nuna mata,
Part 蓷in da suke, cikin gajiya take tafiya da 蓷an sauri taja baya ganin wata mace ta fito kana kallon matar kasan ba kirki gareta ba,
Kallon Akeela tayi tace "Ke kuma fa?" Jikinta ta 茩an茩ame tace 'ina yini" tsaki taja tana yin waje abinta, jikin Akeela na rawa ta shige ciki duk sunyi wanka sunyi sallah Afaf na ganinta tace.
"Kin gama ka ruwa can na ha蓷a maki" Murmushi tayi tace "thank you"
Fita duk sukai ita kuma ta shige bathroom domin yin wanka.
Suna fita suka samu Mami duk ta zuba masu fatan dankalin a plate tare da juice 蓷in, zama sukai suka fara ci sai a lokacin Mami tace.
"Fati waike baki iya gaisuwa bane? Wlh Aunty Yana kin sangarta yarinyar nan"
Matar data ha蓷u da Akeele mai suna Yana tace "Rayuwa ce kowa abinda yay niyya shine yake, Anup meet at my room" ta mi茩e tare da barin wajan,
Anup kam sai da taci plate biyu ta mi茩e, babu jimawa Akeela ta fito sanye da duguwar riga peach mai kyau 蓷aya daga cikin wacce Akeem ya siya mata, ta 蓷ura wula a kanta, kanta a 茩asa ta 茩arasu wajan Aleema taja mata kujera, kallo guda Fati tayi mata ta 蓷auke tana ci gaba da cin Abincin, zama Akeela tayi Afaf tace "Mami ina abincin Akeela?" "Daman ba taci ba?" Kallon Akeela Aleema tace "kinci?" Girgiza kai tayi tace "ina gamawa Mami tace naije na wanka na kiraku" Mi茩ewa Mami tayi tace
"Ki dafa wani to domin an cinye" gaba 蓷aya suka kalli Mami Afaf kamar tai kuka tace "Amma Mami ya haka?" Ha蓷e fuska Mami tayi tace.
"The you have any problem Afaf?" Girgiza kai tayi tace "noting"
Mi茩ewa Akeela tayi cikinta na wani irin kukan yunwa amma ta daure ganin hakan yasa duk suka mi茩e Aleema na fa蓷in.
"Muje na rakaki kiyi ni ban iya ba" girgiza kai tayi tace "No, na 茩oshi" "Are You sure kin 茩oshi?" Cewar Afaf kai ta 蓷aga tana zuwa ta hau gado ta kwanta, gaba 蓷aya tausayinta ya kama su da sun haka ne da basu ci nasu ba,
Wayarta ce ta shiga ringing a hankali tai answering tana manna wayarta a kunne tare da fa蓷in.
"Hello" ta fa蓷a a sanyaye saboda juyawar da cikinta keyi, Ajmal dake kwance yana fama da nasa ciwon yace "what happened with your voice?" Kamar ba zatai magana ba sai tace "bacci nayi ne" ajjiyar zuciya ya sauke tare da fa蓷in "how are you my beauty? I miss you so much kamar nai hauka" Murmushi tayi tace "How are you" yace "I'm fine kefa ya jikinmu" shiru tayi kafin tace..
"Baka da lafiya ne?" Kamar tana kallonsa ya girgiza kai tare da fa蓷in.
"Lafiya nake, soon Zaki zama Matana dat why nace jikinmu" lumshe idanunta tayi saboda tunawa da maganar Bobbonta da tayi kafin kuma tace.
"Ina Abuja fa" da sauri ya tashi zaune cike da mamaki yace "Are You serious Wify?" 茒aga kai ta yi tana jan numfashi sosai ta kejin yunwa amma ko ruwa bata samu damar sha ba,
A sanyaye Ajmal yace.
"Uhm Get ready da safe zan zo" zare ido tayi tace
"A'a please kaga bana gida kuma" yace
"Kuma me? Kada nazo na ganki abinda baki sani ba tuni ankai ku蓷in na gani ina so kuma an bani ke, na kuma sanya lokacin auren mu wata biyu masu zuwa"
Zare ido tayi tana jin gabanta na fa蓷uwa sosai sai kawai tayi shiru, Ajmal hannunsa akan mararsa yana aikin nasa daya sama, a hankali kuma yake sauke numfashi wanda har cikin kunnanta take jiyo sautin fitar numfashin nasa cike da mamaki tace.
"Are you okay" shiru yay mata saboda wata zufa dake yanko masa a lokacin gab yake da samu salama cikin damuwa tace.
"Baka da lafiya ne?" A hankali yace "uhm" tace "Meke damunka" cikin 茩asa da Murya yace "i need you please ina son ai auren mu nan da 2 to 3week mana" shiru tai masa jin abin nasa yana girma tace "bye" yace "wait" shiru tayi yace "Abuja ina?" Tace "naji ance Asokoro" a hankali yace "okey ki kula i love You" kashe wayar yay yana 茩ara matse mararsa lokaci guda kuma ya 茩an茩ame jikinsa waje guda yana fidda numfashi.
Da Subhi kuwa Akeem ne yake sakkowa daga strains 蓷in bene, yana sanye da tattausan Embrodiery Islamic jallabiya cotton ash, yana fitowa ya samu Abbu tsaye yana jiransa a tare suka nufi masjid bayan an idar suka dawo a tare, a Parlo Abbu ya zauna yana shan black tea Akeem kuma ya haura sama, saboda Litinin ce yana azumi kamar yadda ya saba.
Yana shiga cikin bedroom 蓷insa ya zame jallabiyar jikinsa ya kwanta kan bed tare da lumshe idanunsa yana jin bugun zcyarsa samun kansa yay da son jin muryarta sai kawai ya 蓷auki Wayarsa tare da kiranta da asalin family number nasa, lokacin Akeela tana kwance sai bacci take looking damn cute, sama sama ta kejin ringing 蓷in waya wanda kuma shine kira na biyu, da 茩yar ta bu蓷e idanunta wanda sukai mata nauyi sosai, kafin kuma a hankali ta mayar ta rufe lokacin tana danna answering, manna wayar tayi a kunnanta tana fa蓷in.
"Hellooo" ta fa蓷a cikin sanyin murya da tarin gajiya, Ajjiyar zuciya Akeem ya sauke lokacin da yaji sautin saukar muryarta acikin kunansa, shiru yay har Akeela ta kaji ta 茩ara fa蓷in.
"Hello" a wannan karan idanunsa ya runtse tare da dafe saitin zuciyarsa saboda tsananin buga masa da tayi da 茩arfi sanadiyyar jin muryarta mai cike da tarin bacci, jin shiru yasa Akeela bu蓷e idanunta tare da duba screen 蓷in wayar ganin number ce babu suna yasa ta mayar da wayar kunanta tana fa蓷in.
"Tashi kiyi sallah" ya fa蓷a cikin sanyin murya kamar ba Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ba, cikin sauri ta zare idanunta cike da mamakin jin muryarsa, 茩ara ware idanunta tayi gaba 蓷aya mamakin abin take domin tama mance dashi.
"Ki tashi kiyi sallah nace"
A hankali ta rufe idanunta tare da fa蓷in "ina ka samu number ta?" Bai bata amsa ba sai cewa da yay "I Said wake up and pray okey" zata kuma magana yace.
"Nace ki tashi kiyi sallah ko?" Baki ta turo tare da murgu蓷a bakin tace "to"
Yace "ke! Nine kike murgu蓷awa baki?"
Zare ido tayi tare da cire wayar tana mamaki kana kuma ta mayar da wayar tace "Ni kuma?"
A hankali yace "A'a ni"
Shiru tayi ba tace komai ba, ta 茩ara Lumshe idanunta saboda baccin da yake cinta yace.
"Tashi" ware ido tayi tace
"Na tashi" yace "tashi zaune" da mamaki take sauraransa kamar a sama taji yace "Mamaki?" Ita wahala a yanzu mamakin surutunsa take bata ta蓳a tunanin yana magana har haka ba, yace "tashi zaune" a hankali ta tashi zaune yace "stand up" nan ma a hankali ta mi茩e tsaye tana murza idanunta dake cike da bacci yace "shiga bathroom" ba musu ta bu蓷e 茩ofar bathroom dake kusa da ita ta shiga, sai da yaji 茩arar bu蓷e 茩ofar Sannan ya kashe wayar yana sauke numfashi.
Alwala tayi tare da yin Sallah bayan ya idar ne ta tashi su Aleema Ita kuwa bacci kasa 蓷aukan ta yay saboda yunwar data keji gashi kuma azumi zatai yau 蓷in dan haka tai addu'ar Allah ya sanya mata hqr da juriya.
Da Yamma aka fara shirin tafiya walima saboda haka tsarin nasu bikin yake, za'ai litinin talata safiyar juma'a a tafi da ita zuwa Legos a can za'a 蓷aura aure ai dinner daga nan su shige Paris ita da mijin.
Misalin 4 na Yamma Akeela na zaune Afaf da Anup da kuma Aditiya suka shigo gaba 蓷ayansu sunyi make up musamman Aditiya ita da take amarya, Murmushi Aditiya tayi tace.
"Kina zaman jiran 蓷aki ko Akeela tashi ki shirya zamu shige Cocktail daga nan zamu shige wajan walima" Murmushi tayi lokacin ta galabaita sosai a hankali tace.
"Ayyyah! Ai da kun tafi kawai ina azumi fa" Afaf tace "ai baki isa ba, akwai kayan bu蓷e baki a can" Mi茩ewa tayi jiri na 蓷aukan ta, wanka tayi har lokacin suna 蓷akin hadda Fati wacce take danna wayarta hankali kwance tai kyau sosai,
Aleema tace "muje ai maki make up 蓷in" zare ido tayi tace
"A'a please kawai ban kayan na sanya" Ya tsuna fuska Anup tayi ta fita daga cikin bedroom 蓷in, Fati kam sai a yanzu ta 蓷an saci kallon Akeela, bisa dole Akeela ta zauna aka fara mata kwalliya Aleema sai vedio take kamar itace amayar, wayyoooo Allah zo kuga yadda tai kyau cikin ash 蓷in gown 蓷in ko amarya albarka, gaba 蓷aya jinta tayi a takure, Afaf ta bata hand bag 蓷inta itama ash sai hill 蓷inta shima ash, vail ta 蓷auka yana da girma Afaf tace "kut sai kace matar aure gsky cire" girgiza kai tayi tace.
"A'a please" dole suka hqr mota suka shiga baki 蓷aya sai Akeela dake Shirin shiga mota, Mami tayi saurin fa蓷in "Akeela zoki gaisa da Yayata sai ku tafi tare da Anup" da sauri Aleema tace.
"Mami bari na sakko sai mu tafi tare" tace "bance ba kamar za'a cinyeta" kama hannunta sukai su kuma driver ya jasu zuwa hall 蓷in da Za'ai cocktail 蓷in kasancewar iya 拼an mata ne.
Suna fita Mami taja ta tsaya tana kallon Akeela kafin tai magana Yana ta fito sai kuma Anup Fati na can gefe tana waya da amarya, ciki salo Anup tayi dariya sosai tace.
"Kaga Tsintacciya"
Da Sauri Akeela tace "TSINTACCIYA?" Mami tace "Eh mana, Tsintacciya mara uwa da uba wacce akai cikin shege aka haifeta, haihuwar kan Bola kawai" a razane Akeela tace "Mami bangane ba" wani irin wawan mari Anup ta sauke mata,kafin ta motsa Mami ta 茩ara sauke mata Wani sai da suka sauke mata mari guda biyar ciff, tsananin gigita da kuma fitar hayyaci yasa Akeela Numfashinta ya tsaya na wasu seconds kafin kuma wani irin raunataccen kuka ya sauke mata tace.
"Mami duk abinda nayi is okey to me dan Kinyi min fa蓷a, amma ki daina ha蓷ani da kalmar Shegiya wlh zuciyata zata buga" dariya Mami tayi tace.
"Ki mutu mana, ai baki

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login