Showing 6001 words to 9000 words out of 152750 words
my brother ta kashe mana Adnan" Mi茩ewa Abbu yay kafin yace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Adnan ya mutu?" Wane kalar zabura Didi tayi sai ga zani a 茩asa tama 茩asa magana.
Ummi bakinta ta rufe saboda kukan da yazo mata da sauri tayi bedroom 蓷inta, Mami kuwa idanunta kawai ta 茩urawa Abbu Allah yasa raguwar yaran duk suna makaranta Amani kuma tana bacci.
Cikin dauriya Abbu yace "Stay there Abdul-hakeem, in sha Allah on my way yanzu nan kuje gidan Baffa" yana fa蓷in hakan ya kashe wayar tare da nufar part 蓷insa..
茦asa Mami tayi da kanta sai sauke Ajjiyar zuciya take, Didi kuka kuka ta fasa tana fa蓷in "Wanne gantalallan ne Adunan? Laa Muhammadur Rasulullah S.a.w ku tare ni kada naje 茩asa"
Kwantar da Akeela akai a 茩asa Ta蓳a jikinta Malam yay yaji wani mugun sanyi, a dai-dai lokacin har sarkin ruwa yazo amma neman duniya babu Md Adnan gaba 蓷aya suka rankaya zuwa gidan Baffa, suna zuwa Malam yace "Rabi maza ha蓷u min gaushi" babu jimawa ta dawo 蓷auke da gaushi Mi茩ewa yay yana fita yace "maza sauya mata kaya Wannan na jikinta yay sanyi da yawa" Murmushi kawai Baba Rabi tayi yana fita ta mi茩e tsaye tare da kunce bakin zani wata 茩aramar (Laya) ta 蓷auko tare da samun kan Akeela wajan tsakiyar kanta ta ha蓷a da Layar ta rufke gashin wajan layar da shige ciki.
Wani Murmushin ta sakeyi ita ka蓷an tasan abinda take kafin ta sauyawa Akeela kaya ta rufe ta da zani jikinta yay sanyi sosai kamar 茩an茩ara.
Har lokacin Akeem bai shigo gidan ba, yana cikin mota sallah kawai ke fito dashi.
Wajejen Magrib Abbu ya 茩arasu daga kano da Wudil, har lokacin kuma Akeela bata farka ba, jiki a sanyaye Abbu yace "Baka da laifi, infact Adnan taimako yaje yi, Allah ka蓷ai yasan abinda ya samu Adnan, yana ruwan? Mutuwa yay? Tafiya ruwan yay dashi no one's know! Tabbas idan nace banji zafi da ba茩in cikin abinda ya faru ba nayi 茩arya, amma ni musulmi ne waman 茩addararllahu ha茩茩a 茩adrihi, kuma Innallaha ba'assabirin zanyi addu'a zan saka ai idan har Adnan n raye Tabbas zai dawo gare ni"
Jinjina kai Malam yay kafin yace "haka ne, Ubangiji yasa Adnanu yana raye yaron 茩warai" Mi茩ewa Abbu yay yace "Ina ita yarinyar ya farka ne?" Girgiza kai Malam yay yace "A'a muje ka ganta" gaba Malam yay Abbu ya bisa a baya cikin tafiyar nan nashi irin na Akeem yana sanye da wata bugaggiyar shadda dark Ash sai jaddara sai 茩amshi yake.
Malam ne ya fara shiga sai Abbu yana shiga idanunsa ya sauka akan Akeela gaba 蓷aya tunaninsa ne ya tsaya cak, zuciyarsa na wani irin harbawa Kallonta yake tamkar zai cinyeta ko ya mayar da ita ciki, wani irin kallo ne mai kama da wanda ya kamo da soyayya! "Bukar! Bukar!" Da sauri yaja numfashi yana shafa 茩irjinsa kafin ya kalli Malam da sauri kuma ya juya yana kallon Akeela dafe 茩irjinsa yay ji yay wani mugun so da 茩aunar Akeela ya sauka a zuciyarsa har yana jin idan bai aureta ba zai iya mutu....
馃槀 Alhaji ka taro match, mata biyu? Eh? Yara sama da biyar kaga 蓷anya sabuwar nona kace kana so? Jama'a me kukace anya Abbu bai so zuciyarsa ba????
ANJIMA DA FARA PAYMENT TUN KAFIN NA FARA POSTING
*TSINTACCIYA*
NRML GRP: 鈧�300
VIP: POSTING SAFE+YAMMA 鈧�500
ACCT NO: 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616
*FITATTU HU茒U馃敟*
TSINTACCIYA
Nimcyluv
Ba茩ar fata
Autar manya
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo
SULTAN
Mss flower
Gaba 蓷aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 za ku tuntu蓳a. To show evidence of payment 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA* For more information馃槆
http://wa.me/+2348119237616
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*
NIMCYLUV
FITATTU HU茒U馃敟
_Dedicated to *ELEGANT ONLINE WTITER'S* Ina maku sahihiyar 茩auna mara algus鉂わ笍鉂わ笍_
EPISODE 4锔忊儯
http://wa.me/+2348119237616
*_domin magani dani kai tsaye_*
Jiyayi Numfashinsa na wata iriyar fusga lokacin daya sauke idanunsa a saman 茩irjinta, cikin sauri ya zame idanunsa yana shafa fuskarsa.
Bai ta蓳a ganin halittar da yaji yana mutuwar so, irin son nan mai zautar da mutane irin Akeela, at least zai iya good 35yrs ko sama da haka, kusan ji茩arsa ma take ba 拼ar ba, ko zai ha蓷ata da yaransa sai dai suyi age mate da Aleema.
Malam ne yay gyaran murya kafin yace "zauna mana Bukar" zama yay still idanunsa akan fuskar Akeela kamar zai ha蓷iye ta, saboda wani mugun kyau da tayi masa a fuska, ga 茩irjin nan dam, so Ma sha Allah, But even her lips are looking luscious succulent and irresitable every tensed man.
Shafa fuska ya sake yi kafin yace.
"Baffa badai Akeela tayi wannan girman ba?" Murmushi Baffa yay yace "Wallahi Bukar" "Allah sarki, the last time dana ganta tana primary 2 ne" cewar Abbu ya fa蓷a murya a sha茩e.
A sanyaye Baffa yace.
"Kayi hqr Bukar garin ceto 拼ar dana haifa 蓷an cikin ka yay asara nasa rayuwar" kamar Baffa zai kuka saboda damuwa cikin damuwar shima Abbu yace "haba Baffa, da abinda ka haifa da nawa ai duk 蓷aya ne ko? Blood is thinker than water, koni i can do anything for this innocent gril, she deserved it" Murmushi Baffa yay zuciyarsa na masa zafi sosai Kafin yace.
"Ban san mene yasa Akeela tayi hakan ba, tana da hankali amma lalurar da Ubangiji ya jarabce ta dashi na neman zautar da tunaninta" da Mamaki Abbu yace "lalura?" "Eh! Tana da Amosa nin jini (SIKILA), wanda ke sonta tunda yaji labarin ciwonta yace ya fasa, bazai iya zama da mai ciwon SIKILA ba, haka nan taje ta shafa masa, shiyasa na yanke shawarar bawa wani auranta mai suna Malam Buba, yana da mata uku yara goma tsoho ne domin ya girme min, yace yaji ya gani zai zauna da ita a hakan, tun lokacin Akeela ta daina walwala na san bata son shi, to idan bata Aure sa ba wane zata aura? Eh? Kasan yadda ciwon SIKILA yake kamar Annoba a wannan lokacin musamman a wannan lokacin damuna da muke ciki, wannan dalilin yasa ta nemi kashe kanta ta wuta da bala'i"
Shiru Abbu yay Mamaki duk ya kamasa, yarinya like Akeela da ciwon SIKILA? Allah Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali.
Gyara zama Abbu yay cikin serious tone voice yace.
"Cutar sikila ko amosanin jini na 蓷aya daga cikin cututtukan da za'a iya cewa na neman zama ruwan dare, saboda yadda ake yawan samun yin aure tsakanin masu rukunin jini AS da AS ko SS da AS, amma Abu mafi muhimmanci Shine babu yadda za'ai ba tare da gamayyar 茩wayayen haihu ba mutum ya samu SIKILA, babban jahilci ne ma gamai cewa za'a shafa masa, ai ba tari bane, ko H.i.v SIKILA zan iya ha蓷ata da Asthma, amma Baffa batun zaka aura wa Akeela wani can banza bai taso ba, kai mata aure inda ake sonta kuma za'a kula da ita, na tabbatar he loves her just of her beauty and.."
Shiru dan baya jin iya cewa wani abun.
A hankali Baffa yace "To Bukar yay zan? Wayewar inda kuke da nan akwai bambanci sosai" idanunsa akan Akeela yace "Allow me to go with her, ka bani ita, zan ha蓷a ta da miji na gari wanda zai kula da ita, tai cikakken ilimi inda zakai farin ciki zan ha蓷a ta da yarana" ya fa蓷i maganar ba tare daya shirya ba, domin ji yake ko mintina goma bazai iya ba tare daya kalli Akeela ba, yay hakan ne saboda ya samu very close to her ya dasa mata masifafan son sa a Zuciyarta wanda Turawa suke cewa _ETERNAL LOVE_ yasan kuma soyayyarsa da ita ba zata ta蓳a zama _FORBIDDEN LOVE_ ba.
Jin muryar Sarkin ruwa a bakin 茩ofa na sallama yasa Baffa Mi茩ewa cikin sauri yay waje.
Yana fita Abbu ya mi茩e, cikin tafiyar nan wacce ya kejin kansa ontop, a hankali ya 茩arasa inda Akeela ke shimfi蓷e kamar ma matacciya,
茦irjinta dake sama da 茩asa ya kalla ganin hakan yasa ya tabbatar she still alive.
Tsaye yay a kanta yana sauke numfashi tare da lumshe idanunsa slowly kuma ya 茩ara bu蓷e idanunsa, kamar zai juya sai kuma ya sunkuya dai-dai kanta yana Kallon Zallar kyan fuskarta.
Hannunsa ya sanya ya 蓷an 茩ara zame zanin kanta nan take sumar kanta ta bayyana irin sosai 蓷in nan gata rabi ba茩a rabi jaa.
Wani cute smile yay yana yin 茩asa da bakinsa zuwa saman fuskarta bakinsa ya manna a goshinta tare da bata wani special kiss wanda ya kejinsa best kiss in his whole life.
Baffa ne ya kalli Sarkin Ruwan kafin yace "fatan an samu Adnanu 蓷in?" Girgiza kai Sarkin Ruwan yay yace "gaskiya babu wani labari, amma dai ga abinda muka samu" ya fa蓷a yana mi茩awa Baffa rigar jikin Md Adnan kar蓳a Baffa yay yace "to mungode 茩warai shi kuma Allah ya bayyana mana shi, idan yana raye ya kai sa hannu na gari" da Ameen Sarkin Ruwan ya amsa.
Har Baffa zai juya sai kuma ya nufi motar Akeem yana zaune zuwa lokaci ya zame rigar jikinsa daga shi sai singlet mur蓷a蓷蓷an 茩irjinsa ya bayyana, ga sumar nan har lokacin na zubda ruwa, banda sauke numfashi babu abinda yake.
"Mai sunan kawo" Baffa ya kira Akeem, gently ya 蓷aga kansa tare da sauke ganinsa akan Baffa kallo guda yay masa ya 蓷auke kansa yana taune le蓳ansa tare da lumshe gajiyayyun Maraitattun idanunsa.
"Nasan kana jin haushin na ne ko? Kana ganin kamar da gangan nai hakan ko, to wallahi tsananin son da nakewa yarinya ta yasa nai haka amma nama fika ba茩in ciki a yanzu haka"
Shiru Akeem yana danna system 蓷insa ba zaka ta蓳a cewa dashi Baffa yake Magana ba, fuskarsa looking okay Babu wani sauyi.
Sanin halin Akeem yasa Baffa juyawa.
A tsaye Baffa ya samu Abbu yana kallon Akeela kafin yace "to ko dai kwana za kuyi ne?" Girgiza kai Abbu yay yace "A'a yanzu zamu tafi in sha Allah" da sauri Baffa yace "to bari na kwaso kayanta ko" kallon Baffa Abbu yay kafin yace "haba Baffa no need, Akeela is like my daughter zan mata komai" murmushi Baffa yay hawaye na saukar masa domin gani yake 茩anin nasa kawai daurewa yake rashin Md Adnan ba 茩aramin babban gi蓳i bane a rayuwarsa.
Baba Rabi ce ta shigo idanunta yay jaa sosai irin taci kuka ta 茩oshi, kafin ta kalli Abbu tace "Mungode sosai Alhaji Bukar Allah ya bayyana mana Adnanu cikin aminci" "Ameen" kawai Abbu yace domin sosai zuciyarsa ke masa zafi kuka ne kawai da bazai ba, amma ganin fuskar Akeela na yaye masa wani 茩uncin.
Baffa ya nufi wajan Akeela zai 蓷auke ta da sauri Abbu yace "A'a Baffa, Ni da zamu tafi tare bari na 蓷auke ta"
Hannu yasa ya 蓷auke ta sassanyar Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke yana jin zuciyarsa na sanyi sosai, wani mayataccen Murmushi Abbu yay tare da fakar idanun Baffa yay wani tura 茩asa tsakiyar wuyanta...
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*
NIMCYLUV
FITATTU HU茒U馃敟
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
EPISODE5锔忊儯
Http://wa.me/+234811237616
Bayan sallar magrib motocin su suka fara shigowa cikin ha蓷a蓷蓷an titin _Railway quarters Nasarawa, Kano_
A gida mai number 112 suka fara shigar da motocin bayan gatekeeper ya bu蓷e masu 茩aton gate 蓷in.
Motar Abbu ce a farko shida Bala driver sai Akeela dake kwance a baya.
Mota ta biyu kuma P.a a ciki shi 蓷aya yana janta motar 茩arshe kuma Oga Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ne zaune ya 蓷ura hannunsa guda 蓷aya a saman string motar 蓷aya hannunsa kuma ya tsakiyar kansa yana hargitsa sumar kansa, a hankali kuma yake sauke ajjiyar zuciya ajajjere.
Zafi da ra蓷a蓷i da zuciyarsa ke masa na tawowa da Akeela da Abbu yay yafi komai ba茩anta masa, cos she's the reason behind anything daya samu Md Adnan.
Bama ya so ya bu蓷e ido yaga yarinyar shiyasa yau zamansa cikin motar tare da lumshe idanunsa yana so Abbu ya shige da ita domin ta riga data zame masa mujiya.
A hankali Abbu ya bu蓷e back seat tare da zura kansa cikin motar, dim! dim!! dim!! Haka zuciyarsa ke bugawa aduk sanda ya kalli 茩yakkyawar fuskarta wata nutsuwa ta saukar masa.
Zama yay cikin motar tare da mi茩a hannunsa gaba 蓷aya biyun ya jawota sosai very close to him, hannunsa dake rawa yasa tare da yin baya da gashin ta wanda ya sauke wai wist 蓷inta,
Lumshe idanunsa yay cikin 茩asa da Murya yace "Uhm baby na mai kyau, nine ko?" Ya fa蓷a yana shafa kanta sai kuma ya cireta sama tare da fito da ita daga cikin motar, dai-dai kunnanta kamar wacce ta kejin sa yace.
"I'm your dad, your boyfriend uhm baby kina cin abinci kuwa? You are so light Baby" ya fa蓷a yana tafiya da ita kamar wani mai sabon jini bayan yay jika da ita.
P.a dake tsaye ya 蓷auke idanunsa a hankali kuma yabi bayan Abbu da some things na Md Adnan.
Tsayawa Abbu yay tare da danna wani ma danni a hankali 茩ofar ya fara ja baya tare da bu蓷ewa ciki ya shiga babban Parlo ne daga cikin 茩ofar, iya ha蓷uwa ya ha蓷u komai na Parlo Ash ne daga kujeru zuwa Flowers da labulaye anything dai.
Ga 茩atuwar cineme kusan rabin bango sai deep frizer mai gida wajan uku,ga senter table a tsakiyar mai 蓷auke da wata 茩atuwar flower jikin bangon parlon duk Album 蓷in ayatul kursiyu ne, da fatha e.t.c
Daga can bayansa yaji ana fa蓷in.
"Ya..yah kamar dai 拼an gudun hijira kuka fa蓷o mana gida babu ko Sallama? A'a babu ruwana kuda Allah tun dai duk musulmai ne a gidan da haka nan kamar 拼a拼an arna zaku fa蓷u mana gida, ai ko 拼an dama ne ku kwayi sallama musan da zuwanku kuma musan abinda zamu baku"
Kallon Didi Abbu yay kafin yace.
"Afuwa Didi"
Ta蓳e baki tayi kafin tace "A'a astagafirullah mene kuma afuwa fisabilillahi kamar dai nace akan Bukari siya min tsire? A'a ni rayuwar duniya mai sau茩i na 蓷auke ta, Wacece wannan kuma Aljanu take ko shan Inna ce ta kamata"
Ta fa蓷a Idanunta akan Akeela wacce take jikin Abbu.
P.a Murmushi Yay domin yana son dramer tsohuwar kafin yace.
"Barka da dare Didi"
Washe baki Didi tayi tace "A'a 茩asimu ince dai ka samu matar aure? Yooo ba Gwamma kai ba ko babu komai zan baka shawara mai kyau kabi, kaga dai babu dangi iya babu na baba jin茩ai da tausayi irin nawa nasa aka baka aiki gashi kuma yanzu nace kaje wajan yarinyar idan ubanta har yanzu ya茩i yadda ta Aure ka kawai kayi mata ciki kaga ko babu komai dole a baka ita ka aura ni wallahi yarinyar ba tayi min ba" shi dai Shiru kawai yay yana Murmushi ita a dole shawara ta bashi idan kuwa haka ake bada shawara da an shiga uku.
Kwantar da Akeela Abbu yay a hankali kuma fara fa蓷in.
"Ummi!! Mami!!"
Mami ce ta fara fitowa idanunta ya kumbura sosai saboda kuka, ba茩a kana ganinta kaga mahaifiyarsa Md Adnan zatai shekaru wajan 42 tana sanye cikin wani ha蓷a蓷蓷an lace, Zama tayi a kujerar dake farcing Abbu ba tare da tace komai ba.
Not too long Ummi ta fito daga part 蓷inta hannunta ri茩e da wata 茩yakkyawar Yarinyar zatai shekaru 4 haka fara ce sosai kamanin Akeem zane ra蓷au a saman fuskarta Amani kenan jika a wajan Alhj Bukar Bello 拼ar kuma wajan Dr Abdul-hakeem Bukar Bello.
Zama Ummi tayi kusa da Mami tana sanye cikin wata orange 蓷in lafaya tai mata kyau sosai zatai shekara 45 haka amma jikinta a murje yake sosai har tafi Mami gogewa da kuma wayewa.
"Barka da dare ya hanya" Ummi ta fa蓷a murya 茩asa.
Kallon su duk yay kafin fuska a 蓷an ha蓷e domin bai fiya sakin fuska ba idan ba ke蓳ewa yay da matansa ba yace.
"Kunga abinda ya faru da Adnan ko? Jikina yana bani yana raye kuma komai jimawa zai dawo gare mu, i believe cewa komai sai Ubangiji ya tsara mu 蓷auki hakan a wata sabuwar 茩addara daga Allah wacce ya jarabce mu domin gwada imanin mu, ko yarda na yarda cewa hakan ya faru ne dalilin shigarsa ruwan, amma ruwan ne dai kawai ya zama sanadi amma tuntuni Ubangijin AL-ARSHI ya tsara faruwar hakan a Lauhil Mahfouz..."
Da sauri Didi tace.
"Sada茩allahul Azeem,amma dai Bukari ka cuce mu da baka zama malami ba ka rasa mai zakai sai siyasa, ai yasin naji da蓷i daka sauka daga kujerar mulkin baki 蓷aya, ai da wallahi har govmet hausi 蓷in zani nace bada yawo na ni Uwarka idan suka za蓳e maka, haka kurum na fita waje a dinga shunani da baki ana gata can 蓷an ta yana handime ku蓷in jama'a"
Ta fa蓷a tana cuna baki gaba, shi dai Abbu bai ce komai ba domin yasan rikicin tsofa ne.
"To! Ubangiji ya dubi idanun mu ya sanya Adnan yana raye ya kuma dawo gare mu, Allah ka dubi halin da muke ciki"
A sanyaye Mami tace "Ameen" idanunta na 茩ara kawo ruwa ajjiyar zuciya Abbu ya sauke kafin ya kalli Akeela yace.
"茒iyar Baffa ce da Baba Rabi dalilinta Adnan ya fa蓷a ruwan kuma Thank God Dr ya ciro ta..."
A nan ya kwashe labarin kakaf abinda ya faru ya basu.
Ihu da kuuu Didi tasa zani na fa蓷uwa tace.
"Kun kashe min Adnanu wallahi hisba zan kaiku"
Tana fa蓷in hakan ta nufi waje a hanya taci karo da Akeem dake shigowa fuska ya ha蓷e sosai ko alamun annuri babu.
Ganin haka yasa Didi washe baki tace.
"Yooo yanzu naji bayani ai cewa nayi bari na le茩a naji mai gidan Shiru fa"
Bai 茩ara kallon ta ya matsa can gefe sallama ma ciki yay kai tsaye upstairs ya nufa wajan part 蓷insa.
Ganin haka yasa Abbu fa蓷in "Dr kazo ka duba Akeela" jin sunanta yasa Akeem yaji kansa ya sara Mami kam Mi茩ewa tayi domin tunda taji a kanta Adnan ya fa蓷a ruwa taji wata muguwar tsanarta ya cika Zuciyarta.
Da 蓷an sauri Akeem ya 茩arasa haurawa saman ko takan Abbu bai bi ba ganin hakan yasa Ummi fa蓷in.
"Bari na duba ta"
茒aukan ta Abbu yay zuwa part 蓷in yaransa mata, 蓷akin duhu alamar duk sunyi bacci On yay na wutar bedroom 蓷in Aleema,Afaf duk suna kwance wajan Ameera da take zuwa hutu ya kwantar da ita, lokacin tuni Ummi ta 蓷auko kayan aiki, cikin sauri ta fara duba ta ganin har yanzu da ruwa a cikinta yasa ta danna cikin da sauri sai ga ruwa na fita.
Tana 茩ara dannawa Akeela tai