Showing 111001 words to 114000 words out of 152750 words

Chapter 38 - Tsintacciya Complete Hausa Novel

05 Oct 2024

24707

yana mai fesar da iska daga cikin bakinsa.
Kujera aka bawa Aalam da Dad suka zauna, Laylerh ma aka bata ta zauna,Mom ma kaka.
Shiru wajan ya 蓷auka kowa da abinda yake sa茩awa a cikin zuciyarsa,
Banda Aalam daya 蓷ura idanunsa akan Akeem baya ko 茩iftawa, a ransa banda hamdala ga Ubangiji babu abinda yake,
Ganin Akeem a haka ba 茩aramin sanya masa nutsuwa yay a cikin zuciyarsa ba, har yana jin a yanzu bashi da wata sauran damuwa.
Akeem ne ya 蓷an girgiza Akeela a tsorace tare da fa蓷in "Kee! Meye haka? Open your eyes ina nan I'm with you noting will happen to you again, Abbu suma take"
Ya fa蓷a a gigice yama mance matsayinsa na likita, domin komai nasa a kunce baya gane komai sai ita daya sanya a gaba.
Abbu ne ya numfasa tare da kallon Dr yace "Dr ka sanya mata jinin nasan rashinsa ke sanyata yin suman"
Idanun Akeem daya gama rinewa da jaa ya 蓷aga ya kalli Abbu ganin yadda fuskar Abbu take a 蓷aure yasa ya kasa magana, saukar ajjiyar zuciyar da yaji a bayansa yasa ya fara 蓷an 茩o茩arin juyawa,
Amma ya kasa saboda tsoran ganin abinda zai iya 茩ara sanyasa cikin damuwa, a gaggauce Dr ya 蓷aurawa Akeela jinin tare dayi mata allurar suma, da 茩yar take iya numfashi za'a sanya mata oxygen Akeem ya hana, ya amshi ice da showel ya shiga danna mata a goshinta zuwa 茩irjinta ganin jikinta na rawa saboda soma shigar jinin.
Jadda wacce tashin hankali ya gama ratsa ta bata ta蓳a tunanin haka halin mijin nata yake ba, da sauran 茩arfinta tace "Muna jinka, bayan kayiwa 拼ar gidan shugaban 茩asa fya蓷e sai mai ya faru?" Da sauri Mom ta kalli Jadda shi kuma Dad Papi kawai ya kalla yana son yaji tabbacin abinda yake faruwa.
Idanuna ya rufe Saboda tsakani jin kunyar ganin Dad a wajan kafin a hankali yace.
"Na shiga tashin hankali sosai ganin Meema bata motsi, cikin sauri ya 蓷auke ta zuwa wani prvt hospital a sirrince aka bata kulawa, tunani na shigayi Meema taga fuskata ina da tabbacin zata fa蓷awa mahaifinta abinda ya faru da ita, nasan kuma 茩arshe zan dauma ne a gidan yari, hakan yasa na koma wajan boka yace hanya mafi sau茩i shine, a haukatar da ita ta mance kowa da komai kuma tayi nisa da garin da take, nan take na amince a kaiwa Meema aiki aka haukatar da ita, kafin na dawo hospital 蓷in na nemeta na rasa, kuma boka ya tabbatar idan ba wani ya 茩ara kusantar Meema ba babu yadda za'ai ta dawo hayyacinta, maganar fya蓷e kuma ba zata ta蓳a tunawa ba, da wannan na dogara amma kullum tunanin Meema yana zuciyata dashi nake kwana nake tashi ina yawan yin mafarkin ta, haka dai na jure har kawo lokacin da naji labarin Meema ta dawo gidan mahaifinta,
Naji tsoro babu shiri na nemi appointment na ganin President amma har naje na dawo gida bai min mganar yarinyarsa ba, har kuma kawo lokacin da naga Meema wajan taron masu sikila ta duniya, ban san yaya akai tabar hospital ba,ban san kuma Rayuwar da tayi bayan tabar hospital 蓷in ba, haka kuma ban san lokacin data dawo gidan iyayenta ba kawo lokacin da hankalinta ya dawo jikinta, nine mahaifin Akeela haka kuma Meema itace mahaifiyar Akeela ina da Wannan tabbacin"
Wani irin raunataccen kuka Mom ta saka ita da Jadda, mazan wajan kowa shiru kawai sukai.
Meema dake waje kasa nutsuwa tayi ta mi茩e tsaye sai kaiwa da dawowa take da Zuciyarta ta kasa jura sai kawai ta fashe da kuka.
Numfashi Dad yaja ya kalli Asheer yace.
"Kira min Meema"
Fita Asheer yay yana fita ya samu Meema tsaye ta 茩an茩ame Jikinta waje guda, a hankali ya tsaya a bayanta tare da 蓷an ta蓳a ta, juyawa tayi a tsorace saboda gaba 蓷aya a firgice take, tana ganin Asheer ta fa蓷a jikinsa tare sanya masa kuka, kallonta yay sosai tare da fa蓷in.
"What happened to you dear?" Cikin kuka tace "I'm scared mu bar nan please" tausayinta ya kama shi kenan Wannan dalilin shine yasa yaji Meema ba'a cikakkiyar mace ba?

_(Wai namijin da bai san budurcin mace ba, bai ta蓳a mu'amala da mace ba tayaya yake gane ita ba cikakkiyar budurwa bace?)_
Rarrashinta yay cikin lallami yace "it's okay dear jikin Akeela zaki gani sai mu tafi"
Girgiza masa kayi tace.
"Are you sure?" Gira ya 蓷aga mata yace.
"Of course habibty shall we?"
Kai ta 蓷aga masa ya kama hannunta suka nufi cikin room 蓷in, suna shiga Abbu ya wani ware idanunsa waje ba dai wannan ake magana akanta ba? Ashe zai 茩ara ganinta? Daman Ubangiji na sane da addu'ar sa kenan?.
Meema kuwa girgiza kai ta fara lokacin da idanunta ya sauka akan Papi da kuma kan Abbu jikinta yana rawa ta fasa wata gigitacciyyar 茩arar daya sanya Akeela ra zana ta 茩an茩ame hannun Akeem tana sauke ajjiyar zuciya.
Da sauri Mom da Dad suka nufi kanta Domin duk duniya basu da wani abu da suke so kamar Meema, ruwa aka yayyafa mata "Mom! Dad na shiga uku zai kashe ni dan Allah ka barni kada ka cutar dani" Wannan sune kalaman da Meema ta shiga fa蓷a,
Rungome ta Mom tayi tare da sanya kuka,
Laylerh bata saba jin hayaniya haka ba, hakan yasa kanta ya shiga sarawa hawan jininta na neman tashi, a taushashe Aalam ya bu蓷e baki cikin nutsuwa da kamala ha蓷i da irinta Akeem ya kalli Azzam yace.
"Bani maganin Laylerh Azzam" fita Azzam yay babu jimawa ya dawo hannunsa 蓷auke da maganin, Aaliyah ce ta amsa ta bawa Laylerh tare da shafa hannunta.
Saukar Muryar Aalam cikin kunnuwan Akeem ba 茩aramar haifar masa da kasala yay ba,
Gefe guda kuma yana jin sanyi na saukar masa.
A hankali Abbu ya kalli Meema yace.
"Ashe daman zan 茩ara ganinki? Mene yasa kika tafi? Mene yasa kika barmu da ri茩o har haka?"
Dad ne ya kalli Abbu domin yasan waye shi yace.
"Kai ma kasan Meema?"
Jinjina kai yay yace "Na santa sosai, lokacin ina neman takarar kujerar 蓷an majalista _(Members federal house of Representatives)_
Ina da wani Malami wanda yake yimin addu'a da saukar Alkur'ani, ya bu茩aci kuma na taimaki mace wacce take halin rayuwa da mutuwa, na dawo daka wani meeting ina kan hanya lokacin ana tsaka da ruwan sama ina sauri na isa gida, nazo kan titin Sabon gari dai-dai gefen wata Bola idanuna ya sauka akan wata mahaukaciya wacce take tsirara babu komai jikinta, na jima ina kallonta ina jin inama na shige sai kuma na tuna da maganar Malamina, hakan yasa na sauka daga cikin motar zuwa wajanta, kanta a sunkuye yake ta 茩an茩ame Jikinta ruwa na dukanta amma hakan bai hanata ambaton sunan Allah ba,
Wajanta na nufa amma tsarin Halittar jikinta ya 蓷auki hankali na, yasa na shiga surutan da banma san ina yinsu ba, da 茩yar na iya janyeta a wajan ina jin idan na taimake ta Tabbas bu茩ata na zai biya, wani gida na shiga da ita a wannan lokacin na nemu mata biyu sukai mata hauka suka sanya mata kaya, bata duka bata magana sai dai ambaton Allah, akai akai taci abinci ta茩i sai da akai mata allura Sannan bacci ya 蓷auke ta, kana likita yasa mata drip wanda zai taimaka wajan samun 茩arfin jikinta, ni kuma ina fita na bawa wani babban Malami ya fara mata saukar Alkur'ani, daga nan kullum sai nazo wajanta da kaina nake bata abinci sai dai kawai tai ta kallo na bata magana, wani lokaci kuma kuka take na rasa kanta sai na rarrasheta da 茩yar take yin shiru, kwanci tashi ta fara zazza蓳i kwajin farko likita ya tabbatar tana 蓷auke da ciki, na razana sosai amma na dake naci gaba da kula da ita, har cikin ya isa haihuwa lokacin bana gari a ranar data haihu na dawo,
Ko gida banje ba na nufi wajanta amma babu ita babu labarin ta, sai yarinyar data haifa kwace cikin jini abin mamaki kuma an yanke cibiyar Yarinyar, neman duniya na nemeta na rasa,
Ina 蓷aukanta kuma na nufi Wudil wajan Baffa na gaya masa komai hatta matarsa bata san zuwa na ba, ya amshi Akeela wace na bata suna iri na Akeem, Wannan shine"
Nan ma shiru akai har lokacin Mom kuka take hakama Meema.
Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke kafin Yace.
"Tunda yau ya zama ranar bayyana gaskiya nima zanyi amfani wajan fa蓷awa Akeem gsky game da rayuwarsa"
Da sauri Akeem ya kalli Abbu cike da mamaki p.a kuwa Murmushi kawai yay.
Kallo ya koma kan Abbu inda yake fa蓷in.
"Kamar yadda kayi tunanin cewa nine mahaifinka ba Gsky bane, baffa shine ya haifeka kawai ya bani kai saboda so da kuma 茩aunar da nake maka"
Yana yin shiru p.a yace
"Baffa bai gaya maka gsky ba, amma gaskiyar magana tana cikin wannan ducoment 蓷in"
Amsar ducoment 蓷in Abbu yay, Aalam kuwa tuni jikinsa ya gama bashi Baffa baya raye tunda har yabar wasiyyar komai game da rayuwar Akeem.
A 蓷an razane Abbu ya 蓷aga kai ya kalli Aalam kana ya kalli Akeem a fili kuma yace.
"Ikon Allah ga zahiri kuwa a bayyane, gaskiyar maganar sarauta da tace TSAMMACI ABINDA BAKAI TSAMMANI BA"
da rashin fahimta Arif yace.
"Mene a jikin ducoment 蓷in?"
Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke ya fara karatu abinda yake jikin ducoment 蓷in kamar haka.

_AMIR AALAM ADIL_ shine gaskiyar sunan Akeem, 蓷ane kuma ga Sarkin Makka wato Mai martaba Aalam Adil Jahid, bani na haifi Akeem ba ban ta蓳a samun 蓷a ba, Ubangiji yayo ni 蓷aya daga cikin wanda basu da rabon samun 蓷a a wannan duniyar, Wata rana munje aikin hajji nida matata Rabi bayan mun gama aikin hajji ciki ya bayyana a jikinta nan murna sosai, kai tsaye kuma na kira 蓷an uwana Bukari na fa蓷a masa, a wannan lokacin kuma na samu ganawa da Sarkin Makka akan wani aiki Mutum mai karamci sosai wanda a lokacin sarkin Makkah ba kowa bane face Adil Jahid, lokacin kuma Aalam 蓷a ne wajan Sarkin Makka amma yana da mata wacce take 蓷auke da ciki itama amma nata ya samu kafin na Matata, kwanci tashi matarsa Laylerh ta haihu aka samu kyakkyawan yaro wanda babu na biyunsa a kyau, shine AMIR AALAM ADIL wato Akeem.
Bayan wata biyu da haihuwar Matata Rabi ta haihu yarinyar tazo babu rai, sosai nai ba茩in ciki kuma nai addu'ar samun alkairi, Rabi kuma ta shiga duguwar suma bata san cewa yarinyar data haifa ta rasu ba.
A daran wannan ranar ina kwance a inda muka sauka naji ana buga 茩ofar gidan da nake kamar za'a 蓳alla ta, da sauri na fita ina zuwa naga Aalam cikin mawuyacin hali, jaririn hannunsa ya bani yace, jeka dashi na bar maka shi duniya da lahira inda address naka da komai, idan hali yayi zan sameka,
Cikin mamaki nace "Ranka ya da蓷e tayay zan iya kula da wannan jiririn? Bayan shi 蓷in tsantson sarauta ne" cikin kuka Aalam yace
"Kai naji kana addu'ar samun zuri'a ta gari, ka 蓷auka Amir kai ne ka haifesa na tanadi ke蓳antaccen jirgi yanzu zai 蓷auke ku yanzu zuwa Nigeria, ban baka ko sisi ba domin kula da rayuwar Amir ina so ka rainesa da halaliyarka ka 蓷auke sa matsayin 蓷an daka haifa, amsar Amir nayi aka samu mota aka sanya rabi ciki wacce har lokacin bata tashi daga duguwar suma ba, muna zuwa airport zamu shiga jirgi na 蓷auki photona wanda muke tare da Bukari na bawa AALAM, saboda koda babu raina ya shaida fuskar Aalam, akan idanunsa jirgin mu ya tashi, ashe wai a can gidan sarautar Mai martaba Adil ne yay murabus ya 蓷ura Aalam akai, shine wani yabi dare ya kashe Mai martaba ya kuma nemi kashe jaririn, dalilin daya Sanya kenan aka bani ri茩on Amir wanda na sauya masa suna zuwa Abdul-hakeem ina kiransa da suna Maudo domin na lura mahaifiyarsa bafulatana ce, duk wannan lokaci sau 蓷aya muka samu ganawa da Mai martaba Aalam wanda ya sauka 9ja muka ha蓷u dashi a ke蓳antaccen waje lokacin shekarun Akeem 10 ciff a duniya a lokacin na fa蓷a masa na sauya masa suna kuma ina Kiransa da Maudo,
Dai-dai lokacin muka shiga fari gonaki suka bushe saboda wani lalataccen taki da ake bamu, albarkatun noma suka lalace, wannan dalilin yasa nace Bukari ya sanya Akeem bangaren Agriculture, ban ta蓳a nunawa cewa ba Bukari bane ya haifi Akeem domin tun yaye na barshi gidan Bukari lokacin matarsa ta haifa 蓷a mai suna Adnan,
Har yanzu dana rubuta Wannan wasi茩ar Rabi bata san abinda data haifa ba shine Akeem ba.

Wata ajjiyar zuciya Laylerh ta sauke, yayinda Aalam kuma ya zame a hankali tare da kallon gabas yay wa Ubangiji godiya, ta hanyar yin sujudil shukri,
Akeem kasa motsi yay, wato bayan zallar so da kuma 茩aunar da ya kewa Akeela harda so irin na ha蓷uwar jini,
Yana jintae a dukkan wata 茩ofa ta cikin zuciyarsa, Wannan dalilin yasa Amani ke kama da Akeela, Akeela kuma ke kama dashi ga kuma kamar da Meema take da Akeele, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali, wanda bai ji tsoron Allah ba ya shiga uku,
Mulki ya sanya kayiwa 蓷an uwa musulmi illa, yasa ka kashe mutum ka haukata mutum, haka kuma kyakyatatawa mutum zato yafi ka muzan tashi, ka kalli mutum kawai ne amma kasan baiwar dake jikinsa ba,
Haka kuma haifar yara irin su Akeela baya nufin zina akai aka haife su, zina shi ne yin sex ta hanyar amincewar ko wanne jinsi,
Amma ita Akeela fya蓷e akaiwa mahaifiyarta kuma aka haukata ta Wannan dalilin yasa akai mata kallon TSINTACCIYA.
Gama Labarin yay dai-dai da 茩arewar jinin da aka sanyawa Akeela lokacin kuma yaja domin har anyi sallar Asr,
Ganin jinin ya 茩are yasa Akeem zare mata jinin bai kula kowa na Wajan ba ya sanya hannunsa duk biyun ya 蓷auki Akeela zuwa 茩irjinsa ya rungometa sosai, yana shirin fita Papi yace.
"Ina zaka jemin da yarinyar?" Wani mugun kallo Akeem ya watsawa Papi yace "kai ba kaji kunyar fa蓷in abinda ka fa蓷a ba?"
Papi yace "koma mene i made a mistake, amma ka sani Akeela 拼arta ce ina da ikon zartar da komai a kanta dan haka ka ajjiye min ita nan mu huce gida taga gidan ubanta"
Banza Akeem yay masa ya nufi 茩ofa da sauri Papi yasha gabansa yace "wlh ka fitar min da yarinya sai na kaika Court" Aalam gyara zama yay ba tare da yace komai ba, Tabbas Papi yana da iko akan Akeele domin jini yafi ruwa 茩auri, blood is thinker than water amma shima Akeem akwai jinin Akeela dake gudana a nasa jinin,
Rai a 蓳ace yace "kafin ka kaini Court ni na jima da makaka a Court lokacin kawai nake jira kuma yanzo" ganin abin na neman zama fa蓷a yasa Abbu fa蓷in.
"Dr bashi 拼arsa"
Kamar Akeem zai kuka yace "Abbu why?" Cikin 蓷aga Murya yace "nace ka bashi 拼arsa ko? Ai ya fika iko da ita dan haka ka bashi ita ka huce muje"
Sai a lokacin P.a ya 蓷an shafa kai kana yace.
"Meyasa zai bashi ita Abbu? Bayan cewa ita Akeelar matar Akeem ce...


TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616
Dan Allah dan girman Allah kuji tausayi na, ku daina karantawa ba tare da kun biya ba馃槶馃憦馃徎.

No edited馃槖

NIMCYLUV
3/16/22, 17:02 - Buhainat: 95-96
Queen of writer's
#Nimcyluv
鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍
_TSINTACCIYA nidai nasan a ko wanne lokaci Wannan littafin na ku蓷i ne, ki biya ki karanta_
#500
Sulaiman Naima s union bank 0116886423
Chat me on whatsapp 08119237616.


鈥淲hat Are You saying Al'kaseem?鈥� Abbu ya tamabayi P.a cike da tarin mamakin abinda yake fa蓷a daga cikin bakinsa, ba tare da tsoro ko kuma shakka ba P.a yace "Yes! Abbu Akeela is his your tun zuwanta gidanka, Wannan rubutacce ne a cikin 蓷aya daga cikin wasi茩ar da Baffa ya bari, Tabbas Akeela matar Akeem ce"
Cikin rashin yadda Abbu yace.
"Mene tabbacin ka na fa蓷in hakan?" P.a ya bu蓷e ducoment 蓷in hannunsa ya zaro wata farar paper ya bawa Abbu, karantawa Abbu ya fara a Zuciyarsa,
Ganin hakan yasa Dad cewa "Karanta muji mana" ya fa蓷a a hankali, Aalam Adil Jahid kuwa har lokacin bai sake magana ba, domin bata cikin tsarinsa.
A hankali Abbu ya fara fa蓷in.
_鈥淏ani da shakku da irin tarbiyyar dana bawa Akeela, ko wanne kalar hukunci na zartar a kanta za tabi, dan haka ba sai na tamabayi_
_ra'ayinta ba, a kullum ita 蓷in mai biyayya ce, Maudo shine yake da wahalar sha'ani, shine wanda ba'a iya juyawa lokacin guda, ban ta蓳a yi masa ba dai-dai ba_ _amma a yau zan aikata, ina fatan zai fahimci baffansa ya kuma gane manufarsa tayin hakan,_
_Dalilin aurawa Akeela wani tsoho da nace shine ya sanya take neman kashe kanta,_
_Akeela tana da rauni kuma yarinya ce mai hqr duk da ta kasance_ _TSINTACCIYA a gareni amma da idanun basiri da kuma hikima nake kallonta Matsayin 拼ar kamar kowa ba_ _TSINTACCIYA ba,_ _rauninta ya fara tun tana da shekara 5 a duniya, a nan na fahimci ciwon sikila da take dashi,
Lokacin data girma ta san hankalin kanta bata fita ko'ina saboda_ _ciwonta, amma duk da hakan bai hana ciwon tashi ba, duk sa"aninta sunyi aure, amma ita duk wanda yaji tana da sikila ya kan hqr da aurenta,_
_Dalilin daya Sanya na yanke hukuncin aurar da ita ga wani, tunda ya amince zai amsheta a yadda take,_
_Lokacin da aka samu nasarar samun Akeela a raye nai farin ciki sosai, sai dai nayi ba茩in ciki saboda mun rasa wani shashen, bayan tafiyar Akeela gidan Bukari na yanke shawarar mene zai hana na ha蓷a auren Maudo da Akeela?_
_A Wannan ranar banyi bacci ba sai dana tabbar an 茩ulla aure tsakanin Akeem da Akeela, na zama waliyin Akeem, inda kuma Jafar ma茩oci na ya zama waliyin Akeela na bada sadaki dubu goma da kuma 茩atuwar gonata, akwai shaidu na sanya sunansu a bayan Wannan paper, akwai shara蓷i idan har Akeem bai amince da auren ba ban amince a bashi ita ba, Yaron kaifi guda ne baya ji sam, abinda ya tsara shine yake, Akeela kuma_ _macace idan mijinta na sonta koda bata son shi wata rana zata so shi, da zuciya guda na ha蓷a auren Maudo da Akeela domin zata samu farin cikin a wajansa鈥漘

Date: 17/8/
Sign:~Ayubbello~
Shiru kowa yay sai Akeem daya 蓷aga jajayen idanunsa tare da kallon Abbun nasa, cikin rawar murya yace.
"Abbu I love my wife, wlh ina sonta tun tana 茩arama

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login