Showing 39001 words to 42000 words out of 152750 words
yanzu ya tafi waye zai 蓷auki dukkan wani 茩alubalanta har haka? Daga can bakin 茩ofa Abbu dake tsaye yace "Ni, nine nan Akeela" ita wlh bama tasan cewa a fili tayi maganar ba, A hankali Akeem ya zame jikinsa daga gefen Akeela ya mi茩e tsaye ko Abbu bai kalla ba ya fita kai tsaye kuma 蓷akin Baffa yake ya shiga, cikin nutsuwa kuma cike da tarin jarumtar ya tattaro dukkan 茩arfin da yay masa saura ya fara shirya Baffa da hannayensa, tuni jama'a sun fara cika unguwar Akeem da kansa yaywa Baffa wanka yana tsaka dayin wankan ne kuma ya hangi wani zobe a hannun Baffa hannun ya kama tare da zare zoben ya sanya shi cikin aljihunsa, dukkan wanda yaga Akeem a wannan lokacin saiya tausaya masa ya wani fa蓷a ga kuma Azumin da yake, a hakan ma dan yana da mugun shanye abu a ransa da kuma jarumta.
Dubban jama'a suka sallaci gawar Baffa kana aka kaisa gidansa na gsky ana dawowa ana sallar magrib, bayan an idar ne Akeem ya juya a hankali tare da kallon jama'ar da suke wajan cikin sakin Murya da kuma tawakkali yace "Muna gadiya 茩warai da gaske Allah ya ji茩an Baffa yay masa rahama, amma zaman makoki muma a yau 蓷in nan in sha Allah zamu koma gida, sai kuma na dawo" gaba 蓷aya suka amsa da "Ameen" mi茩ewa yay gently yana tafiya a hankali bakinsa 蓷auke da sallama ya shiga yana shiga Ummi ta 茩arasa wajansa tace "Akeem ko ruwa baka sha ba" Kallonta yay idanunsa na lumshewa ba tare da yace komai ba, p.a ne ya kalli Ummi yace "bari na samu masa Coffee" jinjina kai Ummi tayi tace "Yawwa Al'kaseem maza kaji" Akeem kowa sama sama yake jinsu domin baya fahimta a hankali kuma ya fara gani wani dishi dishi, duk yadda yakai da ri茩e kansa kasawa yay wani irin jiri ya kwashe sa bar barshi ko'ina ba sai 茩asa da 茩arfi Ummi tace "Subuhanallah Akeem mene ya sameka mun shiga uku" da wani irin sauri Didi ta fito tana fa蓷in "Ii''ilafi 茩urash" ta fa蓷a tana nufar wajan Akeem, Akeela dake zaune bayan tayi sallah jin sunan Akeem yasa ta fito da gudu har tana tuntu蓳e jikinta na rawa ta sanya hannunta ta janye Didi wani fa蓷awa jikinsa tayi tana sakin kuka tare da fa蓷in...
Yanzu muka fara馃
#love
#romance
#destiny
*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HU茒U馃敟*
BA茦AR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA*
2/4/22, 18:43 - Buhainat: Da sauri Abbu dake shigowa ya sanya hannunsa tare da 蓷aga Akeela yana fa蓷in "be careful" kallon Abbu tayi tace "Abbu fa蓷uwa yay, Baffa ya fa蓷a min ya zama komai nawa i don wanna lose him, dan Allah kace ya tashi na rasa Baffa idan na rasa Bobbo Abbu zan mutu" wani irin bugawa zuciyar Abbu tayi wlh banda 茩arfin hali da kuma juriyar daya samawa kansa babu abinda zai hana shi fa蓷uwa, cike da tarin fargaba tsoro firgici yake bin Akeela da kallo, Tabbas dole yay wani abu zai ta 蓳oye gskyr al'amarin yadda babu yadda za'ai aure ya tabbata tsakanin Akeem da Akeela wlh at this point ji yay zuciyarsa ya kusa bugawa da jin kalaman Akeela, da 茩yar yaja numfashi yace "listen Akeela babu abinda zai samu yayanki okay, baki da lafiya U shall go back to your room before we leave ok" kai ta 蓷aga a hankali kuma ta kalli Akeem wanda yake kwance jikin Ummi yana 蓷an sauke numfashi domin wlh shi kansa bai san lokacin da jirin yaci 茩arfinsa ba, bayan ta shiga cikin 蓷aki ne Abbu ya sauke wata 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya kafin ya 茩arasa wajan Akeem yana fa蓷in "Maudo Baffa sannu kaji" ya fa蓷a yana kama shi tare da mi茩ar dashi tsaye, yana lumshe idanunsa ya 蓷an zame jikinsa ka蓷an da sauri Abbu yace "ka bari na kaika" wani irin cije bakinsa yay tare furzar da Iska yace "zan iya Abbu" sakinsa Abbu yay walking slowly ya nufi 蓷akin da Akeela take ciki, saboda 蓷aya 蓷akin su Baba Rabi ne cikinsa, Didi ce ta fashe da kuka tare da fa蓷in "banda zuciyar imani irinta Audil ai sai shima ya mace min, wa yake da shi yanzu a gidan duniyar nan banda Allah da kuma ni fisabilillahi, na rasa Baffa shima Audil ina neman rashi, wacce kalar lukutar masifa ce Wannan? Ohh Muhammadur Rasulullah s.a.w" Ummi ce tace "kiyi hqr Didi addu'a kawai za muyiwa Baffa" cikin kuka Didi tace "Me Baffa ya tsare wa wani? Har haka dan Allah to wallahi san sun ga masifa kai amma wa 蓷an nan ko haihuwar salamammu wanda basu da rabon duniya bare na lahira" hannunta Ummi ta kama a hankali ta nufi cikin 蓷aki da ita, suna shiga P.a yay sallama ya shigo hannunsa ri茩e da wata 茩atuwar leda Abbu yana daga cikin da茩i yace "come in p.a" shiga yay ya samu Akeem zaune saman bed ya 蓷an jingina ka蓷an hannunsa dafe da kanta da masa wani irin masifafan harbawa, ledar Abbu ya amsa takeway ne yana bu蓷ewa yaga meet shawarma, ga wata 茩atuwar gashadshiyar kaza, dai kuma coffee mai zafi da kuma wani ha蓷a蓷蓷an soayyan 茩osai, ganin p.a yasa Abbu ya fita domin gani yake akwai wata babbar matsala idan ya bar Akeem da Akeela su 蓷aya, abinda basu sani ba daga su har Akeem zallar kewa da kuma rashin jigo bango abin jigina kawai Akeem, through bai san asalin waye Baffa a wajansa ba, amma gangar jikinsa na nuna kewar mahaifi da Akeem 蓷in yay, kuma duk inda ta ke damuna ga rashin kuzari da 茩arfin jiki na azumin da yake.
Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke a hankali kuma ta 蓷aga Idanunta tare da saukesu akan fuskarsa wani irin ya motsa fuska Akeem yay hakan yasa ta 蓷an tura bakinta gaba kafin wasu hawaye Masu zafi suka sakko mata, dukkan abinsa take yana lura da ita ta蓳e bakinsa yay a hankali kuma ya kalli p.a cikin 茩asa da Murya yace "p.a kai kayan mota" "okey sir" p.a ya fa蓷a yana kwasar kayan ta tass zuwa mota.
Baba Rabi ce ta 蓷aga labule ta shigo Akeela na ganinta ta saki kuka tana fa蓷in "Mama, Baffa shkknan mun rasa Baffa?" 茒auke kai Akeem yay kafin ma Baba Rabi tayi magana ya mi茩e tsaye yana dafe da cikinsa dake masa ciwo domin gaba 蓷aya ji yay baya jin da蓷in jikinsa.
Akai tsaye fita yay a tsakar gida ya samu Didi tana ganinsa tace "Audil na zonan zo kaji" wani irin marai-raice fuska yay tare da narke jikinsa domin yana mutuwar son Didi ko rashin lafiya yay ita yake sawa gaba ko Abbu,mugun shagwa蓳a蓳蓳e ne shi idan yana ciwo, hannunsu ta kama tace "Sannu Maudo na" hannunsa ya zame yana wani irin lumshe idanunsa yace "Didina" ta fa蓷a yana kwanciya jikinta tare da sakin Ajjiyar zuciya, sumar kansa ta shafa tace "kada ka barsu Maudo,sun aikata babban Zunubi basu cancanci zama da kwanciyar hankali ba" cije bakinsa yay domin shi ka蓷an yasan plan 蓷in da yake dashi a kansu, muryarsa ya rage sosai kafin yace "Didi" sumar kansa ta 茩ara shafawa cike da so tace "mene ya faru" a karo na farko kenan a rayuwarsa da yaji yana son gazawa bai kuma san cewa mutuwar Baffa ya ta蓳a shi har haka ba yace "Baffana Didi, na rasa Baffa" kafa蓷arsa ta daka tace "a'a babu ruwana kada ka zama gantalalle mana Audil, kayi masa addu'a Tabbas jikina ya bani Wannan mutanan sun riga da sun wanke dukkan zunuban Baffanka, kaga ba ganin ido ba bawai kuma munafurci ba, ban ta蓳a ganin zuciyar adalci da kuma imani irin taka da kuma ta Baffa ba, a'a babu ruwana Ubangiji ma ai sai ya kamani idan ban fa蓷i gsky ba, domin sai na zama butulu kayi hqr ni 蓷in nan na isheka komai bance kowa ya damu kansa dakai ba" lumshe idanunsa ya sake yi yana 茩ara narkewa jikin Didi a hankali kuma yaji wani bacci na fisgarsa, idanunsa ya bu蓷e kana ya zare jikinsa ba tare da yay Magana ba ya nufi waje kai tsaye kuma bayan motar ya shiga ya kwanta.
"Ohh Muhammadur Rasulullah s.aw kai dai ba sai ayi maka abu saboda Allah da kuma Manzonsa ba, yaro jaraba na 蓷aukar sa" da sauri kuma ta rufe bakinta tana fa蓷in "Astagafirullah Tuf Tuf Ubangiji dai ya ji茩an Baffa" ita kanta kamar ta zare ne ga kuma tsufan dake damunta amma rashin 蓷a ba 茩aramin abu bane musamman babban 蓷a.
Baba Rabi ce ta kalli Akeela cike da kuka dabara tace "zo nan Akeela farin ciki na" da sauri Akeela ta nufi wajan Baba Rabi tana zuwa ta shiga Jikinta tana 茩ara sakin wani kuka gaba 蓷aya jikinta yay wani irin zafi alamar shigar zazza蓳i cikin dabara tace "daina kuka, kina da yayanki Abdul-hakeem, ga kuma Abbu ga Didi ga Ummi baki rasa gata ba, dukkan abinda Abbu zai Maki to lallai Abbu da Akeem za suyi maki shi" ta fa蓷a tana tuna Tsakiyar gashin Akeela a hannunsa kuka ta sauke 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya ganin har yanzu layar na nan jikin gashin Akeela babu yadda za'ai mutum ya kula da ita idan har bashi ne yasa ba..
Cireta tayi a jikinta kafin kuma ta sanya hannunta ta share hawayen ta tass yace "yi shiru, nasan cewa anci zalinmu kashe Mutum kamar Baffa ba 茩aramin abu bane amma Ubangiji na nan nima zan biku nayi kwana biyu kafin na shige Maiduguri" tashi tayi tana kama hannun Akeela tana fita ta samu Abbu, Ummi, Didi a waje Abbu na ganin Akeela ya kama hannunta yace "shiru Kinji Babyn Abbunta daina kuka" kanta ta 蓷aga tana bin gidan da kallo domin gani take tamkar za taga Baffa, fita sukai aka sanya kwa蓷o a cikin gidan.
Abbu ya shiga motarsa Ummi na haka sai Baba Rabi da kuma Didi, Akeela na 茩o茩arin shigowa Ummi tace "a'a Akeela shiga motar Hero" du茩ule hannu Abbu yay a hankali yace "damn it" cikin sauri Didi tace "Ya..yah kake surutu kamar zautacce Bukari" girgiza kai yay yace "ina jin zafi da kuma 蓷aci rashin Baffa ne Didi" ya fa蓷a yana sauke idanunsa 茩asa cike da tarin nutsuwa kanta a 茩asa ta nufi motar yana ganinta ya 蓷auke kansa tare da ajjiye mug 蓷in hannunsa dake yake sipping coffee 蓷in, p.a ne ya bu蓷e mata 茩ofa ta shiga wani irin rufe idanunta tayi gam gam saboda 茩amshin dake tashi cikin motar a hankali taja numfashi kuma ta sauke, motar su Abbu ce ta fara yin gaba sai kuma tasu Akeem.
Sunyi tafiya mai nisa yaji ta zamu kanta a hankali ta 蓷ura masa akan cinya, da sauri ya bu蓷e idanunsa da suke a lumshe yana wani yatsuna fuskarsa tamkar yaga kashi hannunsa ya 蓷ura da niyyar zame ta ko mene kuma ya tuna sai ya rabu da ita, a yadda yake yana jin fitar numfashinta da 茩yar saboda zazza蓳in dake jikinta, rufe idanunsa yay yana jin yadda p.a yake sharara gudu. A can jan bulo kowa motar su Ajmal ce tayi parking cikin damuwa ya fito daga cikin gidan yana tafe Karim na biye dashi cikin gidan suka shiga a main Parlo suka samu wata mata mai kimanin shekaru 45 tana sanye da wani farin lace mai kyau, zama Ajmal yay kusa da ita fuskarsa babu walwala kallo guda tayi masa tasan sam ba'a dace ba Murmushi tayi tace "Ajmal my son kun same ta" idanunsa ya bu蓷e cikin damuwa yace "Momma bazan iya barin garin nan ba, dan Allah ki samu abin fa蓷awa Jadda please" zare ido tayi tace "wai na cewa Jadda me? Kasan da yadda ta bari ka baro Abuja zuwa kano kowa? Wlh ba ruwana please" kafin ma Ajmal yay magana kira ya shigo wayar Momma ganin vedio call ne yasa tayi dariya tana 蓷auka tace "Jadda ha yaronki ba ruwana yace sam bazai dawo ba" fuskar wata magidanciyar macace ta fito a茩alla zatai shekaru 55 tana kallon Momma tace "Azeema ban son damuwa please ki tattaro yarona ki kurosa nan, wlh nayi kewarsa mahaifinsa ba zama yake shi kuma dana samu ya dawo daga U.k da 茩yar shine zai samu 茩afar yawo ya barni ni 蓷aya" Ajmal ne ya amshi wayar yana fa蓷in "please Jadda zan dawo ne soon abu nake nema kamar rai ina samu zan dawo" kallon tsaf tayi masa ya 蓷an rame tace "Ajmal me kake nema har haka? Idan abun ku蓷i ne kasan Allahamdulillah akwai ku蓷in Ubanka nada ku蓷in da zai siya maka dukkan abinda kake so" idanunsa ya bu蓷e da sauri Karim yace "A'a Jadda Wannan karan soyayya ce ta Kama Ajmal, daga kallo guda ya fa蓷a soyayya" da mamaki Jadda tace "soyayya?" Mi茩ewa Ajmal yay ba tare da yace komai ba ya haura sama, ji yay tsigar jikinsa na tashi wani irin fitinannan Abu nayi masa yawo a jiki, wani yanayi mai kama da tashin masifaffiyyar sha'awar dake damunsa, da 茩yar ya samu ya fa蓷a kan bed yana wani irin nishi tare da shafa mararsa ji yay numfashinsa na fisga kamar zai mutu cikin sauri ya zame wandonsa a hankali yay 茩asa da boxer jikinsa, jikinsa na wani irin rawa da 蓳ari ya wani irin danna hannunsa cikin boxer tare da kama....
*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HU茒U馃敟*
BA茦AR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA*
2/4/22, 18:43 - Buhainat: 3锔忊儯1锔忊儯-3锔忊儯2锔忊儯
Karim ne ya kalli Jadda yace "wlh Jadda Ajmal ya haukace masifar son Yarinyar yake, gata ita kuma kamar Aljana mun nemeta mun rasa hatta sunanta fa mun mance sa, can u imagine muna gantali a titi just to fine out the beautiful young lady" shiru Jadda tayi tana nazari kafin tace "waye mahaifinta?" Watsa hannunsa yay yace " i have no idea, Munje dai gidan su a yaran da aka lissafa mana babu mai irin sunan da mukaji mutumin ya fa蓷a" jinjina kai tayi kafin tace "yanzu yaya Ajmal 蓷in Karim?" Ajjiyar zuciya Karim ya sauke kafin yace "wlh Jadda he's critical condition na matsalar soayya tsoro na 蓷aya ciwonsa ya tashi be course of her yana mata wani irin internal love ne" Mi茩ewa Jadda tayi domin Ajmal Shine rauninta shine kuma dukkan wani hope nata Momma dake gefe tace "clam down Jadda in sha Allah zan sameta u don't have to be worrie" Jadda ta kalli Momma tace "Azeema Ajmal is my world my hope my ambition, zan iya kashe komai dan ganin ya samu abinda ya keso amma ina jin tsoro wlh I'm scared" da mamaki Momma tace "tsoro? Name kuma Jadda?" Idanunta ta 蓷an runtse kafin tace "idan ya samu Yarinyar yazo kuma bata son shi fa? Nasan Ajmal wlh he's crazy mahaukaci ne akan abinda ya keso zai iya samun matsala akan soyayyar Yarinyar nan" girgiza kai Momma tayi tace "in sha Allah noting will happen zai alkairi kiyi masa addu'a kawai" "ina kanyi Karim go And check him please" mi茩ewa Karim yay yace "Ok bye Jadda" fita yay yabar Momma sukaci gaba da magana da Jadda.
A hankali ya tura 茩ofar bedroom 蓷in da Ajmal ya shiga tun daga bakin kofa yake jiyo wani irin sexual urge sound na fitowa, cike da tsoro da kuma tashin hankali Karim ya 茩arasa shiga cikin bedroom 蓷in abinda kuma ya gani yay matu茩ar gigita shi, ya sauya masa dukkan wani lissafi dake kansa, idanunsa ya 茩ara kaiwa kan Ajmal da yake wani irine murza mararsa yana wata mi茩a alamar ya fice daga hayyacinsa yana gab kuma da samawa kansa nutsuwa ta hanyar amfani da hannunsa, wata 拼ar 茩ara ya saki yana 茩an茩ame jikinsa kafin kuma jikinsa ya saki baki 蓷aya da sauri kuma ya kifa tare dayin rufda ciki yana sauke numfashi, a wani irin sanyaye Karim ya 茩arasa cikin bedroom 蓷in domin ya kasa gasgata abinda idanunsa suka gane masa a yanzu ne, cikin ka蓷uwa yace "Me nake gani Ajmal? Kasan girma da kuma zunubin dake cikin Masturbation kowa? Kasa illar da Istima'i ke kawo?" Sosai Ajmal yake jin maganar Karim amma yay masa maza domin yasan he never understand his fellings a yanzu in this case ma ya zame dukkan hannunsa akan tunanin da Karim 蓷in yake. Mi茩ewa yay ba tare daya kalli Ajmal 蓷in ba ya nufi bathroom kana ya shiga sakarwa kansa shower, girgiza kai kawai Karim yay yana zaune har Ajmal ya fito 蓷aure da towel fuskarsa babu yabo ba fallasa yace "tommorow by 10 zamu fita" tsaki Karim yay yace "ba zani ba" sarai yasan haushi Karim yaji hakan yasa yace "then I'll go with my own self".
A hankali motar su Abbu tayi parking kana motar Akeem ta shigo, fitowa duk sukai da sauri Abbu ya shige cikin gidan domin baya son kowa ya fahimci abinda ke ransa kuma yake damunsa har yake shirin fallasa a fili, Ummi ce ta mara masa baya sai Didi, a hankali Akeem ya bu蓷e gajiyayyun idanunsa wanda sukai masa wani irin nauyi, wani irin kasala ne ta lullu蓳e masa jiki yayinda ya kejin kansa nayi masa rasawa ga wani nauyi da kan yay masa, wani irin juyawa Akeela tayi hakan yasa gaba 蓷aya ta shige jikinsa wani masifaffun harbawa zuciyarsa tayi, a hankali kuma ya sauke wani wahaltaccen numafashi Akeem ya sauke a hankali kuma jijiyoyin kansa suka tashi tare da firfitowa, yayinda tsigar jikinsa kuma ta shiga tashi tare da zubewa.
Wata kuma sabuwar kasalalliyyar ajjiyar zuciya ya sauke yana mai matse idanunsa da suke a lumshe kafin kuma a hankali ya ware su tare