Showing 18001 words to 21000 words out of 64938 words

Chapter 7 - KAWAR 'YATA CE

09 Oct 2024

2456

ta jiran jirgin su yasauka yakusa minti talatin kafin jirgin yasauka, tunda mutane suka fara saukuwa yake ta zuba ido amma bagan taba.


Sai can yagan ta har tasauko sun jera ita da wannan saurayin, dasauri Daddy yatashi yaƙarasu wajan dasuke, Daddy kiran sunanta yayi da karfi, yace "Fatima".


Cak tatsaya ita batayi gababa ita hatayi baya ba, saboda tagene shi, da sauri Daddy yakarasu kabanta yace Fatima baki ji ina kiranki ba? ".

Batace dashi komai ba sai wannan saurayi dasuke tare ne yayimasa magana bayan ya gaisheshi, yace inganin kamar bata da lafiya dan tun ajirgi take kuka".


Ajiyar zuciya Daddy yasauke kana "yace masa nagode"yace bakomai jikarta yamiƙa ma Daddy yayi musu sallama ya wuce warsa.


Hannuta Daddy yaje yace Fatima muje gida kisha magani sai ki kwanta"binshi tayi batari datace masa kalaba har suka kawo wurin da motar shi take, budemata gidan gaba yayi kana shima yazo yashiga suka wuce gidan dayake zaune aciki.



Sai da yayi picking sannan yafito yazo yaɓuɗe mata ta fito, tana fitowa jiri yaɗibeta sauraka kaɗan tafaɗi dasauri ya tare ta tafaɗo jikin sa ita batama saniba saboda kanta dake mata matsanan cin ciyo.


jikinta yaji yayi zafi sosai "yace fatima dama baki da lafiya ne?".


Bata ce masa koma ba dayaga alamun ba magana zatayiba, yarufe mota suka fara tafiya alamu yaga bazata iya tafiyar ba dan hak cak yaɗauketa kamar wata ƴar tsana bai tsaye da ita ko ina ba sai bedroom ɗinshi kwan tarda ita yayi yafara koƙarin rage mata kayan jikin ta alamun taji kamar zaicira mata hijab, bashiri tasanya masa kuka tana cewa "Daddy dan Allah ka kyaleni banda lafiya" tana mai sanya mishi kuka.



"Yaci to naji" wayarsa yaɗauka yakira doctor.


Aikowa tanajin yakira doctor taƙara sautin kukan datakeyi tana cewa, "nibanason doctor yazo" lallashin ta yafarayi yana bata hakuri yana cewa "ba allura zamikiba dubaki kwai zaiyi yabaki magani".


Suna cikin hakan yaji kamar anayi masa knocking yace "mata ina zowa" tashi yayi yaje, kodayaje yaɓeɗe kofa doctor yagani, bayan sun gaisa yayima doctor iso har wurin datake kwance.


Akowa tana ganin yashigo da doctor takara ƙarfin kukan datakeyi tana cewa Daddy na warke, kace yatafi yarsa pls".



Da ƙir ya lallasheta ta tsaye doctor yadubata magani yarubuta mata sanan yace ma Daddy adaina sata cikin damu yanzo haka damuwa tayimata yawa".


Daddy "yace, insha Allah" sallama doctor yayima Daddy kana yawucewar sa.


Daƙir Daddy yasamu taci wani abu tasha magani, batajima dashin maganiba bacci yayi awon gaba da ita saboda acikin magani da yarubuta har dana bacci akwai.


Daddy yanaganin tayi bacci ajeyar zuciya yasauke kana yatashi yashiga tolit ya watsa ruwa yafito bayan yatsane jikinsa daga ruwa bayan ya kammala abun da zaiyi godon datake kwance yaje yahau yace shama bari yaɗan kanwata kafin tafarka danshima a gajiye yake bayan ya kwanta jikin sa ya jewota yayimu rufa da bargo baijima da kwanciyaba bacci yayi awun gaba dashi.




Zainba koda tafarkar taji jikinta yasake bakamar jiyaba dan haka tana gama sallah tashi tayi taje kitchen ta haɗamusu brekafast bayan ta kammala abunda zatayi taje tayi wanka tashirya tafito falo kuda tafito har su Momy da Nabila da Kulsun da Ummi sun fito ita kaɗai sukejira afara brekafast, tana karasuwa ta gaida momy da Nabila suma su Kulsum suka gaisheta, zamatayi suka fara berakfast.



Bayan sun kammal Zainba da Ummi suka dauke kayan da suka ɓata suka maisuwa kitchen, bayan sundawo suka zauna sukafara fira yaushe Daddy zaidawo.


Suna cikin firar sai Momy tace, "Zainba nace wai Fatima har yanzo bata turumikiba? ".


Zainba tace, "Momy kyaleta ni yanzo ko magar ta banaso saboda abunda tayimin jiya ya ɓatamin rai, amma nasan ko inatake zatadawo kuma wallah sai tagane kurinta".


Sai Momy tace, "nasan kodama bazata gayamikiba" Zainab tace" Momy kobata gayamin ba ai zata tabbata agidan Hajiyar su Mufida ba".



Nabila tace kubarta ai nasan kafin Daddy yadawo zata dawo hmmm zata ci ubanta aigadannan".


Zainba tashi tayi tace ni wallahi ko zancinta banasun anayimin dan sai naji zuciya ta na kuna".


Momy murmushi cin nasara tayi kana itama tatashi ta koma part dinta....







*Muje zuwa*






*Commet*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*





*BISMILLAHI RAHAMANR RAHIM*




.


Page1?7?




Tana shiga wayar ta taɗauko ta kira k'anwar mahaifiyar ta Hajiya Shafa, tagayamata abinda ke faruwa.

Daɗi taji tace saura yanzu auren Alhaji sulaiman muji mizai wakana.

Momy tace,"ai wannan auren baza'ayishi ba, Amma kisa ido kiyi kallo".


Haka sukasha firarsu daga baya sukayi sallama.


Kamar amafarki yaji wayar sa sai ruri take, tashi yayi daniyar yakashe wayar.

Sunan da yagani ya bayyanane yasa shi yin picking batare da yashiyar ba.



Sallama yayi mata, bayan ta amsa masa Hajiya Sa'a tace, "Fatima tasauka?"

Alhaji yace, "Hajiya dan Allah kiyi hukuri bankiraki nagaya miki ba,"

Cikin b'acin rai tace,"ni ban tambayeka dogon turanci ba, tasauka ko bata sauka ba?"

Alhaji cikin rashin Jin dad'in abinda Yayi mata yace, "tasauka Hajiya."

Bata bari taji mi zai ida cewaba ta yanke kiran.

Wayar yabi da kallo ya d'an yi murmushi yace, "Yaya hukuma, Allah ya huci zuciyar ki,ajiye wayar Yayi ya koma barcin sa.


Wani mafarki ne tayi mai ban tsoro za dan haka afigice tafarka da addu' a abakinta, gabanta nata dukan uku uku.

Tashin datayi afirgice yasa Daddy yafarka, yana cemata, miya faru lafiya?" batayi masa magana ba tunanin mafarkin datayi takeyi.

Wani katon maciji ne yake bin ta, duk in da tayi sai yabita, dataga haka gudu tafarayi dan neman wurin b'oyo.

Aikuwa shi d'inma saurin ya k'ara yi yana biye da ita har takawo bakin Ƙofar ɗakin su Zainab.

knocking tafara yi musu iya k'arfin ta.

Tana cikin knocking d'in Zainabu tafito da sauri taɓuɗe mata ƙofar.

Aikuwa tana ganin Fatima ce ta haɗe fuska tace, "lafiya kikemana knocking yanzon nan?".


Fatima cikin saurin magana tace, "Zainba maciji ne yabiyoni, har takai ƙafa ɗaya ɗakin da sunan tashiga, Zainba tasa dukkan k'arfinta ta turo Fatima waje, tamai do ƙofar tarufe, kuma dai dai lokacin da macijin nan ke kawowa.

Har yatada kai alamun zaiyi sara, itakuma Fatima tafarka.



Daddy yana mai cewa, "Fatima bakiji ne ina maki magana kinyi shuru yana kai hannunshi jikin ta.


Afirgice tadawo duniyar tunani da tashiga, aikowa suna haɗa ido da Daddy tafashe da kuka, tana mai faɗawa jikinsa, tana cewa, Daddy dan Allah kamai dani gida wurin Ummah na.dan ina ji ajikina kamar wani abu zai sameni pls".

Ta k'ara fashewa da sabon kuka.



Sai datayi mai isarta sannan tayi shuru, Daddy yafara cewa, "Fatima dan kinyi mafarkin wani abu shikenan zaki ce wani abu zai sameki? kenan kin san gaibu?"

Da sauri taɗago kanta takalleshi tanamai girgiza masa kai alamar a'a,.

Numfasawa Yayi yace,"to in har bakisan gaibu ba, kidaina cewa haka kinji"

Fatima tace, "to Daddy"

Daddy yace, "kuma kitashi kiyi addu'a kikoma bacci,da ikon Allah bazakiyi kowane mafarkiba."

Fatima a tsorace tace, "Daddy bazan iya bacci ba."

Kama hannunta Yayi ya mik'ar da ita Yana cewa, "to tashi ki je kiyi alwalla kiyi sallah."

Ba musu ta tashi ta bishi har toilet ya rakata tayi alwalla.

Sallaya ta shimfid'a ta kabbara sallah,
shima Daddy alwallar yayo ya rab'a kusa da ita ya fara sallar, suna masu kai kukansu ga mahalicinsu.

Sai da sukayi sallah asubah saku tashi, ita tafara tashi taje takwan ta Daddy sai da yaga bacci yaɗauke ta sannan shima yaje ya kwanta.



Daddy yafara farkawa tashin sa ba jimawa itama tafarka, dasauri tatashi cikin jin kunya tayi toilet.

saida tayi wanka, tafito, inda tabarshi annan tasameshi.


Har zata wuce, kuma ta tsaya nesa dashi, ta na mai duƙawa tace, Daddy ina kwana.


Ido yazuba mata yana mai kallon ta kamar bazai karɓa ba, yace, "kintashi lafiya?" tace, "lafiya ƙalau".


Bata sake magana ba shima haka, shiri takeson tayi amma takasa, saboda kallon ta da yakeyi, daya fahimce haka tashi yayi yakoma parlour.


Daɗi taji dan haka taji daɗan shirya wa cikin tsanaki.

Bayan ta kammala shirin ta ta zauna tayi tagumi tana tunanin 'yan gidan su.

shi kuma Daddy ganin lokaci yaja, dan haka tashi yayi yaje yakirata domin suyi breakfast dan yanasun yafita, dan haka kai tsaye yashiga d'akin a haka Daddy yashigo yasame ta.


Bata masan ya shigo ba sai da taji yace,"fatima lafiyarki ƙalau kuwa?" tace, " ba komai Daddy" yace, "yaza kice bakomai, kuma gashi na sameki kina tunani."

Fatima tace ina son ne nayi waya da gidanmu ne,."tana magana da kanta k'asa.


Daddy yace,"to naji zan baki waya, amma sai nadawo dan fita zanyi jirana akeyi, dan haka kizo muyi brekafast kinji".


bamusu ta tashi tabi bayan shi sukaje sukayi breakfast.


Bayan sun kammala agorgoje yaje yashirya ya fito inda yabar ta anan yasame ta yace, "my teema ni zan wuce kiyi hukuri zan barki ke kaɗai."

Fatima tace, "ba komai Daddy Allah ya kiyaye hanya".


Wani farin cikine ya ziyarce shi,bai san lokacin da yace,"my teema na nagode kwarai."

Har yakai ƙofa zai fice,juyuwa yayi yace kishirya idan nadawo za mu zagaya gari".



Ahankali tace, to" bai jime tace ba dan haka yace, "Fatima kobazaki jebane?"

Tace, "Daddy zanje saika dawo koh." yace, "eh"


Kana yaficewar sa.







*Muje zuwa*





*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*





*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*




*Page* 1?8?



Da kallo tabishi har yafita, hawaye suka fara zuba a idon ta, ahankali tafurta cewa, "nikuma haka tawa k'addara take,baban ƙawa ta shine mijina.

Tana tunanin tana kuka Mai ban tausayi.


Sai datayi mai isarta sannan tayi shuru.

Tunani haɗuwar ta da Zainab tafarayi.

A watara akashirya debate a makarantarsu government school, ta ƴan mata da private school, ta ƴan mata.

Debate d'in daya ɗau hankalin mutane da dama musamman malaman su.


Haka akaci gaba da fafatawa a wajan debate d'in, cikin ikon Allah makaran tar gwamnati ta canye, aikowa murna wajan malaman su ba'acewa komai.

Bayan an gama abunda za'ayi an raba kyautunkan da za'a raba, mutane suka fara watsewa, bayan mutane sun watse, akabar malamai da ɗaliban dasukayi debate domin suyi metting, babban malamin su ya tashi yayi musu nasiha, yaƙara da cewa,"kada kusama ranku komai, saboda bakuyi nasara ba, a'a kuma kunyi ƙoƙari sosai, kuma kada kuji haushin su kuɗauka haka shine mafi alhairi dan haka kada kusama ranku komai."


Nunfasawa Yayi Sannan yaci gaba da cewa," kuma kada kuɗauka dan kunfisu ƙokarine, a'a kuɗauka Allah ne yabaku nasara."

Haka yayi tayi musu nasiha har kowanensu sukaji zukatan su sunyi sanyi.

Bayan yagama bayani kowaninsu ya kama gabansa.


Bayan sun fito daga hall d'in dasukayi debate d'in. tana tsaye tana jiran abokan tafiyar ta, sai ji tayi anayi mata sallama, "Assalamu alaikum ya Fatima."

Sallamar dataji anmata yasa ta kalli wajan da akemata sallamar.



Amsawa tayi tana mai kallon ta, sai tace mata,"da fatan kin gane ni."

Fatima tayi murmushi tace, "sosai naganeki ba sunan ki Zainab ba? Ko bakece mukayi debate tare ba?"

Zainab tace, "eh nice,Amma Ina fatan zamu zama ƙawayen juna."

Fatima tayi murmushi tace," miza hana, Allah dai kasama ƙawancen albarka".

Zainab tace, "ameen"sai Zainab tasake cewa, ko zan samu number ki?" Sai Fatima tace, "banida waye sai dai nabaki ta Ummatah".

Sai Zainab tace "zaki iya bani inba damuwa"

Fatima tace, "badamuwa"

Bata number tayi itama Zainab ta rubutama ta tata sukayi sallama suka wuce akan sai sunyi waya.



Tunda ga wannan lokacin zumunci yaɗuru tsakaninsu, har suna kawoma junansu ziyara.

Har Zainab tasanya Baban ta ya maida Fatima makaran tarsu.don haka suka Zama makarantarsu d'aya.


Tunda ga wannan lokacin duk, abunda Daddy Zainab zaiyima ta sai yawa Fatima dan yanzu wata kulawa yake ba su yanaji dasu sosai.

Momy har mamakin Daddy takeyi, taga gabaki ɗaya, ya ɗauki kulawa yaba Zainab da Fatima ba kamar da ba.



Dan Daddy har wajan baban Fatima yaje yace masa," "yana son yabashi Fatima takoma gidan sa da zama.sannan yak'ara dacewa amma inba damuwa."

Baban Fatima sai da yayi ajiyar zuciya kana yace, "banki takaba,amma nasan ko ta koma wajan ka dazama to lalle yayana sai yadawo da ita, amma kayi hakuri zan shawarce shi, duk yadda muka yanke zan neme ka".


Daddy yace, bakomai Baban Fatima.

Sannan ya mik'e tsaye Yana Mai cewa," ni yanzu zan wuce, sai najika kenan."

Kuɗi masu yawa Daddy ya ajema Baban Fatima , yana cewa," gasu aba yara."


Baban Fatima yace, "haba Alhaji harda wata ɗawainiya"

Daddy yayi murmushi yace, "a'a ko d'aya."

Godiya Baban su Fatima yayimasa, yana mai rakashi har bakin motarsa kana ya shiga yawuce.shikuma Baban Fatima ya koma cikin gida.



Koda Baban Fatima yafaɗama yayan sa, cewa yayi sam bazai yarda ba.

Dan haka,faɗama Daddy duk yadda sukayi da yayanshi Yayi, sannan yahaɗa masa da ban hakuri.

Daddy yace, "bakomai tunda tana zuwa,watarana ma har kwana tanayi,ai ba komai".



Tundaga wannan lokacin Fatima ita bata koma ba amma kamar ta koma dan idan kaganta agida bazakace ba Momy ta haifeta ba, duk, da ma Momy bason zaman nata takeyiba, dan bada son ranta take zama agidan ba.

Sai dan sanin halin Daddy datayi a yanzun.



Haka rayuwa taci gaba da tafiya har su Fatima suka kusa kammala makarantar su.

dan yanzu gaɗaya zaman ta yadawo gidan.

Duk da itama badan son ranta take zama gidan ba, sai dan Zainab da Daddy, domin kota koma gidansu, Daddy sai yaje shida Zainab sun ɗaukota dan idan batanan ko abincin gidan Daddy baya ci.

Abun na d'aure ma Momy kai dan har saida takai da yimasa magana.




Yace, "mata kawai yanajin su ajikine saboda yaga suna ba karatunsu muhin manci shiyasa yake kara kulawa dasu".


Momy tace, "to kadai rage, tunda ba su kad'ai ne ba, kuma fah, kada kamanta Zainab ce kaɗai ɗiyarka, bada Fatima ba."

sai Daddy yace, "ni duk, ɗaya na ɗaukesu"

Momy bata sake magana ba tafita daga ɗakinsa zuciyar ta na k'una.



Sai da tafice Daddy yace, nasan kishine bakomai ba inama acekin san me zuciyata ke ciki gami da ita Fatimar, da bansan mizaki kasance ba.



Babban tashin ahankalin Daddy duk bai wuce, ganin Fatima dawani saurayi suna zan ceba, aikuwa Daddy yashiga tashin hankali sosai, dan har sai da yakwanta,ciyo kwana biyu


Bayan yasamu sauk'i yakirata.

Bayan tazo ta gaida shi ya amsa. sai Daddy yace, "Fatima".

ɗago kanta tayi ta ƙalleshi,yace, "shekaran jiya, waye yazo wajanki kuna zance dashi?".


Kasa tayi da kanta, batace komai ba, Daddy yace, "wai ba magana nake maki ba ne?"

konan batace komaiba, Daddy yace, "imma saurayinki ne to ki ajeshi waje daya, dan karatu nakeson kuyi ba soyayyaba, dan haka duk na sake ganinki dawani saurayi sai ranki ya ɓaci, dan haka kitashi kitafi kuma ki gayama, ƴar uwarki sakona".


Tashi tayi bata tsaya ko ina ba sai ɗakin su.

Acan tasamu Zainab kwance, sannu sannu take tafiya kamar mai koyon tafiya, har ta kawo bakin gado ta zauna.


Zainab tad'ago kai ta kalleta tace, "my sweet sister, lafiya naganki haka, ko ankoma fad'a da hayat ne?"ahankali Fatima tace, "ko d'aya, takara da cewa, Daddy ne yaganmu shikaranjiya yazo fira, shine yanzu yakirani yamin kashedi akan karnasake kulashi, nan dai tagayama Zainab abunda Daddy yace.


Zainba tace, nikam gaskya nayi nisa wajan son Kabir , sai dai nace Allah ya tabbatarmuna da alhairi" dan dawanda keson Zainab da mai son Fatima abukaine dan lokacin da suka zo zance wajan Zainabu a lokacin Hayatudeen yaga Fatima, aikowa shikenan ya likemata saida yaga yasamu shiga a wajan ta.

Dan da farko tak'i saboda ita aganinta basudace ba badan komai ba sai dan shi iyayen sa masu haline ita saɓanin haka dan ita mahaifinta sai ya fitane suke samun abin kaiwa baki,


Zainab takara dacewa wai ma zaki tsaya jiran hayat d'inki har yadawo daga wajan karatu, koma naga kamar gidanku bazasu bari kicigaba da karatu ba har dai yadda nake ganin yanayin yayan babanku".


Fatima tace, "nima haka nake gani,da wuya su barni" sai Zainab tace, "aikuwa da bansan yazamu kasan ceba, dan yanzu naga alamun, kina mutuwar sonshi".


Sai Fatima tace, "yana iya tunda nayi ta kaucemasa amma yaki barina gashi yanzo abunda nakema godu yafaro dan nama

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login