Showing 27001 words to 30000 words out of 64938 words
san nan shima ya wuce ɗakin amaryar sa.
*Cigaban labari*
*Muje zuwa*
*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼
*Story & written*
By
*Sumy?*
```Dedicated``` to..
```Masoyiya``` *NANA Aysha*💕💕
~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
*BISMILLHI RAHAMANIR RAHIM*
*Page* 2?3?
__________📖 Sai da tagama tunanin ta tagama rera kuka, tashi tayi taje ta gyara gidan duk da bashi da wata ƙazan ta.
Sai da taga komai yayi dai-dai, tayi wanka tashiriya tagabatar da sallah.
Bayan ta kammala sallah ta ɗauko alƙur'ani tafara karantawa cikin muryar ta mai daɗin saurare.
Sallamar da Daddy yayi ne yasa tana kai aya tasha fa.
Tashi tayi tazo har wajan dayake ta duƙa ciki da ladabi ta gaishe shi.
Sai da yaɗago kai ya kalle ta san nan ya amsa ciki da kulawa ya ƙara dacewa, "Naga fusakar ki kamar ta kunbura miyasa meta, ko kuka kiyaye ne?".
bata ce masa komai ba yace, "to kiyi hakuri nasan kaɗai ce ne kuma zaman kaɗai ce ba daɗi".
Sai da yaƙara mata kallo sosai kana yace, bari nasa akawo mana abinci nasan akwai yauwa a tari dake, dan nasan ko ɗazo bakici wani abun ƙirki ba dan ina sauri ne shiyasa na kyaleki".
Bai tsaya jin mizata ce ba, yadanna wata ƙararrawa bai jima da dan nata ba sai aka fara yi musu knocking.
Damar shigowa yaba da sai ga wata mata tashigo ɗauke da kayan abinci, saman dinning takai taje ra.
Kana ta ƙarasu wajan da suke tana mai gaishe su cinki har shin turanci
Daddy ya fara amsa mata sannan Fatima taɗago ta kalle ta sannan ta amsa mata ciki da kulewa, kana tafice warta.
Sai da ta fita Daddy ya kalle Fatima yace, "taso muje kici abinci dan nima yauwa nakeji".
Bai tsaye jin miza tace ba yatshi yayi wajan dinning yaje kujera ya zauna.
Tana ganin yatashi itama tabi bayan shi, tazo itama taje kuje har zata zauna yace, "a'a wadda ke kusa dashi yanuna mata yace, ta zauna".
Haka tazo ta zauna ba dan ran ta yaso ba, tayi saveg din su kana suka fara ci.
Daddy shi kaɗai keci ita ko ba ci takeyi ba dan inban da tsa korar sa ba abunda takiyi kuma Daddy duk yana kule da ita.
Sai da yaji cikinsa ya ɗauka san nan yakalle pelat ɗin ga ban ta.
Komai bata ciba dan haka spoon din hannu ta ya ƙara ɓa.
Kallon sa tayi abinci yaɗebo zai kai bakin ta.
Da sauri ta kauce fusakar ta "tana faɗin Daddy na koshi fah".
Kallon ta yayi yace, "naji amma ki karɓa wan nan kici".
Tace, "to Daddy bani zan ci da kai na"yace, a'a ni zan baki da kai na".
Bata iyayi masa musu dan haka sai da ta kulle idon ta sannu a hankali tafara buɗe bakin ta yafara ciyar da ita har sai da yatabbar da ta koshi san nan ya kyaleta.
Har zata tashi tabar wuri yayi sauri yace, "kije kishirya zamu fita zaga gari".
Kamar baza tayi magana ba tace, "to".
Kallon sa tayi tana son tayi masa magana kuma tafa sa.
Har tafara tafiya sai yace, "Fatima mikike son kice kinyi shuru please kifaɗa min".
Kamar bazayi magana ba tace, dama-dama kuma sai tayi shuru.
Yace, "dama me? kifaɗa mana".
Tace, "wayar da kace sai kadawo kabani nakira Ummah na".
Yace, "oh sorry naman tane" wata waye
sabuwa yamiƙa mata yace, gata nan har da number Hajiya Sa'a tana ciki sai ki kira ta dan tana son magana da ke".
Ba musu ta karɓa tayi masa godiya tayi tafiyar ta ɗaki.
Sai da ta zauna, kana tane mu number Ummah ta takira ba jimawa aka ɗaga.
Ajiyar zuciya tasauke kana tayi mata sallama.
Ummah ta najin muryar Fatima ta faɗa-ɗa fa'ar ta tace, "Fatima kece?".
Tace, "Ummah nice, ya kuke da fatar duk kuna lafiya".
Ummah tace, "lafiya kalau muke, ina fatar lafiya kuka sauka".
Bayan sun gama gaisawa suka cigaba da fira, Ummah taƙara mata har da nasiha akan tayi biyayya ga mijin ta, haka tayi-tayi mata nasiha daga baya sukayi sallama.
Kiran Hajiya Sa'a tayi itama sun jima suna fira kana tayi sallama da ita kafin suyi salama sada ta cema Fatima takira Hajiya Ummu su gaisa tace, "yanzo kowa".
Bayan sun gama waya da Hajiya Sa'a.
Kiran Hajiya Ummu tayi suka gaisa kana itama taƙara mata wani ƙarin bayani sosai tayi mata jan kunne akan tayi wa mijin ta biyya.
Suna gama waya tana cikin tunanin maganar da Hajiya Ummu tayi mata ta ƙarshe.
Sai ga Daddy yashigo yana faɗin kin shirya muta fi".
Tace, "Daddy kayi hakuri bari na shirya yace, to ina falo ina jiran ki".
Bayan ta shirya tafito tasa meshi zaune yana jiran ta .
Tunda tafi to yakife ta da ido yana kallon ta, da wani irin kyau ne taƙara yimasa.
Kallon da yake mata ne yasa taki ƙarasa tafiyar da takeyi.
Saboda wata kunya takeji idan yana mata wannan kallo.
Dan ita bata son wannan kallon da yake ma.
Tana cikin wannan tuna nin sai jinshi tayi kusa da ita yana yacewa, "kinyi tsaye kizo mutafi ko baki zowa mufa sa ? ".
Tace, a'a Daddy mutafi".
Hannu ta yariƙa suka fara tafiy, haka tafara tafita ya kamar wadda kwai yafashe ma ciki.
Haka sukaci gaba da tafiya har suka kawo wajan da motar sa take.
Buɗema ta yafarayi tashi ga kana shima yadawa zaman direba yazauna, kana yaje mota suka tafi.
Sunyi yawo sosai yakai ta wurare wasan ne da na shaƙa tawa da dama, tun bata saki jikin ta har tafara sake.
Sai da dare yayi san nan suka dawo gida.
Yana yin picking tabuɗe mota zata fita.
Hannu ta taji yari ƙe kallon sa tayi taga ita yake kallo yace, mikikewa sauri ne?".
Kamar baza tayi magana ba tace,
"Daddy bacci nake ji" tana magana kamar zatayi kuka.
Yace, "to muje kiyi bacci sai da yabaɗe yafito san nan yazo yabuɗe mata tafi to kana su shiga tare.
Da shigar ta ka tsaye bedroom ta wuce ta rage kayan jikin ta San nan ta shiga toilet tayi wanka tafi to.
Bayan ta gyara jikin ta kayan bacci tasa ka masu kauri har zata kwanta ta tuna alƙawarin da tawa Hajiya Ummu inza ta kwan ta zata sha fa turin da ta bata.
Har tasu ta barshi kuma sai tadawo taɗauka tasha fa.
Tana ɓuɗe kulbar taji ƙamshisa yayi mata daɗi sosai dan shi tafara shife jikin ta da shi.
Tana gamawa ta bi lafiyar gado ta kwan ta bacci.
Bata jima da kwan ciya ba Daddy yashago ɗakin.
kallon ta yayi yaga har tafar bacci dan haka shima yaje yayi wan ka yafito.
bayan yagama gyara jikin shi yabi lafitar gado ya kwanta.
Yana kwantawa wan sihirttacin ƙamshi ne ya bige hancin sa wanda yafara jansa tun shigo warsa ɗakin.
Haka ya kwanta jikin sa duk yayi sanyi yarasa yazai yi yaji daɗi.
Ahankali yafara jawo ta jikin sa, aikowa jikin su na haɗuwa waji daya, wata irin ajiyar zuciya ya sauke.
Yana mai ƙara sanya ta a jikin sa kamar zai madata aciki.
dan ita har bacci yayi awon gaba da ita.
Kamar a mafarki taji kamar ana shafar jikin ta.
Idon ta ta buɗe taji abunda taji da gaski ne, aikowa jinkin ta ne yafara karkarwa bashiri tasan ya mishi kuka.
Yayi nisa cikin abun da yake mata dan haka bai masan ta farka ba, kukan ta dayaji ne yasa shi dakatawa dan gabaki ɗaya jikin sa yayi sanye yarasa me zaiyi.
Yana cikin wan nan tunani ne yaje zata tashi tabar wajan.
Da sauri ya janyo ta jikin sa, aikowa takara sanya masa kuka tana cewa,
"Daddy dan Allah kara budani zan koma parlour na kwan ta".
Komai bace mata ba dan ko magana ya kasa.
Ita ko sai famar kuka take masa.
Kukan nata yaji yayi masa yawa dan haka bai san lokacin da ya haɗe bakin su waje ɗaba, sai da yayi kiss din ta sun ran shi san nan yabar.
Tashi yayi yaje toilet yawa tsa ruwa kana ya ɗuru alwala ya koma falo yashin fiɗa sallaya yafar gabatar da nafila.
Tunda yatashi yabar ta take kuka tana mai dana sanin zowa ta wan nan ƙasar.
Sai datayi mai isar ta tatashi taje tolit ta watsa ruwa kana tazo ta kulle dakin san nan tayi addu'a kwanciya takwan ta bacci ba tajima da kwanciya ba bacci yayi awun gaba da ita..
*Muje zuwa*
*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼
*Story & written*
By
*Sumy?*
```Dediceted``` ```to```
*Miss xerks🌺*
~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*
*Page* 2?4?
*__________📖* Gari Yana waye Daddy da zazzaɓi mai zafi ya tashi dan ko bacci bai samu ba, danshi baya son yashi ga irin wannan yanayi dan da bai samu biyan buƙata ba sai ya ƙwanta ciyo na kwana biyu.
Ita ko batama sani ba dan tana tashi tayi sallah tayi azkar ɗin data saba kana ta koma baccin ta.
Sai datayi baccin ta mai isar ta, kana ta tashi saboda yanwar da take ji.
Da sauri tazo taɓuɗe ƙofa dan a tunanin ta Daddy yasa an kawo breakfast yaci yafi ta.
Aikowa tana ɓuɗe ƙofa taga Daddy kwance, a yadda ta ganshi ne hankalin ta ba ƙaramin tashi yayi ba.
Da hanzari taƙarasa wajan da yake kwance, tana kiran Daddy meya sameka?".
Da taga yaki bata amsa,aikowa hankalin ta ya ƙara tashi tafara yimasa kuka tana cewa, "Daddy dan Allah katashi." tana girgizar masa jiki.
Kukan ta da yaji yayi yawa ne yayi karfin halin cewa, "Teema ki daina kuka,wannan ai ƙaramin ciyo ne kinji kidai na".
Tace,"to Daddy kakira doctor Yaduba ka Mana, please Daddy." tana mai Sanya masa kuka.
Kukan nata yayi masa yawa dan haka waya yayi mata nuni data ɗauko masa.
Da sauri ta ɗauko masa wayar takawo masa.
Faɗa mata numbar da zata kira yayi, tana kira doctor ya ɗaga tafaɗa mishi abinda ke faruwa
Ba'a d'auki lokaci ba Docter d'in yazo.
Kwocking yayi musu, tashi tayi zata je taɓuɗe masa ƙofar.har ta juya zata tafi taji Daddy yariƙe mata hannu.
kallon sa tayi tace, "Daddy doctor ne zai duba ka".
Sai da ya kara duban ta da kyau kana yayi karfin halin cewa, "badai haka zakije ba, kije kisa hijab d'in ki."
Dubin yadda take tayi dan ita sam ta manta yadda take.
Tashi tayi taje ta sanya hijab nata kana taje taɓude masa ƙofar.
Doctor na shigowa bayan sun gaisa tanuna masa wajan da Daddy yake.
Duba shi ya farayi yana tambayarsa, haka har yagama dubashi yabashi magani kana doctor yace, "kona baka magani bashi zaisa kaji sauki ba,a'a zai dai rage maka zafin zazzaɓi ne kawai."
sai da ya dubi Daddy da kyau kana yaci gaba da cewa, "idan kana son kasamun sauƙi to ga madam nan yanzu zaka samu sauki".
Yana murmushi yana faɗin haka kana yayi musu sallama ya wuce.
Bayan ya fita Fatima tazo ta sanya aka kawo musu breakfast. daƙer tasamu yaci kaɗan yasha magani ya kwanta.
Sai da taga komai yayi dai-dai har yasamu yayi bacci taje tayi brekfast ta gyara gidan kana tazo ta gyara jikin ta tazauna jiran tashin shi.
Haka dai tayi ta jinyar Daddy har yasamu sauƙi sosai dan har aiki yafita yau.
kwance take tagama aikin ta, da ba abinda takeyi inba gyaran gida ba dan koshi ita tace tafi son tayi da kan ta.
Wayar ta ce tafara ruri duba screen ɗin wayar tayi sunan Hajiya Ummu dataga yana yawo yasata yin tsaki kaɗan, sai da takusan tsinkewa kana taɗauka.
Sallama Fatima tayi bayan takarɓa suka gaisa da ita kana Hajiya Ummu tace,"Fatima shine kika daina kirana dan kar nace kima mijin ki biyyaya ko?".
Fatima tace, "a'a wallahi ba haka bane."
Hajiya Ummu tace, "ba haka bane?to miye dalilin ki? ke tsaya kiji Fatima, ko minene yanzu Shi mijinki ne, kuma ki sani ke dashi Babu Mai raba ku sai mutuwa,dan haka ki natsu kiriƙi mijinki kodan kisamu rabauta duniya da lahira."
Sai da tayi mata nasiha sosai kana ta ɗora dacewa, "kin yi affani da kayan da nabaki kuwa? kuma wallahi kada kimin ƙarya kinji ko".
Fatima tace,"gaskya Hajiya wannan na shafawar kawai nashafa shima sau ɗaya".
Hajiy Ummu tace, "Fatima wai miyasa ba kijin magana ne? dan Allah kinsa konawa Hajiya Sa'a ta kashe kuwa?"
Fad'a tayi Mata sosai sannan daga baya tadawo tana rarrashin ta.
Bayan ta gama yi Mata fad'an cikin dubara tasa Fatima tayi mata alƙawarin yau zatayi duk abinda tace tayi".
Bayan sunyi sallama tashi tayi taje taɗauko duk abinda Hajiya Ummu taba ta.
Zama tayi taci wannan taci wancan,amna dataji akwai daci Sai ta ajiye shi.
haka dai tayi-tayi har wasa-wasa taci Mai yawan gaske.
Turarurrukan ta ɗauko ta shafe duka jikinta dasu.
Nan da Nan gidan ya d'auki k'amshi gaba d'ayanshi,saboda turarurrukan suna da mugun k'amshi.
Sai da akayi i'sha Daddy yadawo tunda ya shigo falo yaji wani kamshi mai sanyin daɗin gaske sai tashi suke acikin gidan.
parlour ya zauna yana shaƙar ƙamshin wani daɗi nashigar shi azuciya gaba ɗaya jikin sa yaya sanyi danshi yakasa ƙarasawa cikin d'akin dan ita bata masan yadawo ba.
Tagama shirin ta tayi kyau sosai wayar ta ta fito ta d'auka.
Tana fitowa taga mutum zaune dan har yaso yabata tsoro, tsaye tayi takasa ƙarasawa taɗau wayar kuma takasa komawa.
Kamar mutsi yaji ya juwa dan yaga ko miye, ita yagani tsaye kamar wadda aka dasa waje ɗaya.
Murmushi yayi Mata,sannan ya zuba Mata dukkan idanuwanshi Saboda ba karamin kyau tayi masa ba.
Riga da siket ne sanye ajikin ta pink colour kayan sun karɓeta.
A hankali yafurta tare dayin k'asa da muryarshi yace,"kizo mana".
Yi tayi kamar bata ji shi ba, sai da ta d'anyi seonds sannan tafara takawa a hakali har takawo wajensa.
Durkusawa tayi cikin ladabi ta gaida shi.
Ajiyar zuciya yayi Sannan ya amsa acan kasan mak'ogwaran Shi,sautin muryarshi ya nuna shauk'in tsananin sonta a bayyane.
Tashi tayi taje takawo masa ruwa masu sanyi.
Tana ajiye masa yajawo ta jikin sa. ƙoƙarin tashi ta rink'ayi amma ya hanata.
Rungume ta Yayi a jikinsa yana shaƙar kamshin jikin ta yace,"duk ni akayi wa wannan kwalliyar? gaskiya na gode sosai".
Ƙokarin ture shi ta rink'a yi tana cewa, "Daddy dan Allah kabar ni naje sallah zanyi".
Akasalance yace, "bakiyi sallah bane?"
Fatima K'ara marairaice wa tace, "eh banyi ba".
Daddy ya numfasa Yace, "to kije kiyi kizo kibani abinci naci kinji."
Fatima jiki na rawa tace, "to sakeni natashi".
Bayan ta tashi yabi ta da kallo har sai da yabar ganin ta kana ya sauke ajiyar zuciya yace, "my teema inasonki dayawa" maida idanuwansa Yayi ya lumshe Yana aiyano ta ajikinsa.
Har tagama abunda takeyi tadawo a inda tabarshi anan tasame shi zaune.
Kallon ta yayi yace, "teema inason nayi wanka ki haɗamin ruwa please".
Tace, "to tashi tayi taje ta had'a mashi ruwan wanka. tana cikin haɗamasa sai ganinshi tayi ya shigo a toilet ɗin.
Da sauri ta kama hanya zata fito aikowa ya riƙeta yace, "tazo suyi wankan tare."
aikuwa kuka ta sanya mashi dolen shi yabar ta ta fito.
Tana fitowa tana share hawaye tana faɗin,"wai shi Daddy nan ko kunya ta bayaji ni fah ƴarsa ce"
Bayan yayi wanka ya fito takawo masa abinci yaci.
Bayan yagama ci yazo wajan datake ya zauna aikuwa yana zama ta miƙe zata tafi riƙeta yayi yace, "ina zakije ki tsaya muyi fira please".
Tace, "a'a Daddy bacci nakeji kabari sai gobe zamuyi fira".
Yace, "to sai da safe tace, "to Daddy".
Tana shiga bedroom ɗinta har da sanya key ta rufe kana tayi wanka tazo tayi addu'a ta kwanta.
Shiko Daddy sai da yagama kallon da yakeyi yatashi dumin yaje ya kwanta yana tura ƙofa yajita rufe key din sa yaɗauko yazo yabude yashiga kana ya kulle.
Saida ya canja kayan sa zuwa kayan bacci kana yazo yayi addu'a shima ya kwanta dan ita tajima dayin bacci.
Yana kwantawa yajawo ta jikin sa turarin da tasanye ne