Showing 9001 words to 12000 words out of 64938 words

Chapter 4 - KAWAR 'YATA CE

09 Oct 2024

2458

baban ta yace a'a".

Sai intayi aure mijin ta yabar ta amma shikam bazai barta ta tacigaba ba.

Tayi kuka har ta gaji dan haka dole ta tsayda wanda zata aura
cikin samarin ta,


Wanda ta tsayad dayake shima dan boko ne kuma yace zai bar ta taci gaba da karatunta.

Ba ad'au lokaci ba akayi auren Sa'adatu da Umar inda suke cikin kwanciya hankali da k'aunar juna.


Kuma bata jima ba ta fara karatunta a Usuman dan Fodiyo .


Sukuma kannen ta maza suna Karatu Kuma suna zuwa kasuwa wanji mahaifinsu Nura da Sulaiman da Abdullahi suke zowa kasuwa.



Ahamad da Mansur da Aliyu suke gyaran mota .


Kuma da lokacin karatu islamiya yayi komai suke yi zasu barshi suje.


Haka mana boko kowane su ya nada tashi basara Dai dai gwargwado ,


Aliyu da Abdullahi da Sulaiman tari suka kammala secondary School,

Kuma cikin sa'a suka samu admission,

Haka karatunsu yaciga da tafiya har suka kammala digree d'in su nafarin cikin ikon Allah suna gamawa mijin yayar su Sa'adatu ya samar musu Aiki ,

Ita Kuma a lokacin Sa'adatu har ta kammala karatun ta tafara Aiki dan tana kammalawa mijin ta yanemu mata Aikin asbiti.




Alokacin tana da yara uku Mufida Khdija da Ammar.

Haka rayuwa taci gaba data fiya alokacin ne kuma Baban su yace Aliyu da Sulaiman da Abdullahi su fitar da matar aure dan yace bazasu joining masters ba sai saunyi aure,

Koda ma Aliyu yana da wadda yake so dan tunda yaje service wata makarkata secondary yahad'u Shafa'atu tun lokacin suka fara soyayya,

Shima Sulaiman yakawo tashi Fateema amma anfi kiran ta da Binta daya ke unguwar su daya malam Usuman shine mahaifinta matan shi biyu yana da kirki sosai kuma ko d'iyan shi ba laifi sunada tarbiya,


Shima Abdullahi yakawo tashi Lubabatu d'iya ce ga Alhaji ma'azu yana dakirki sosai harkar kasu wanci tahad'a su inda wani lokaci Alhaji ma'azu yakan aiki Abdullahi gidan sa acan ne ya had'u da Lubabatu.


Ba'a d'au lokace ba aka aikama iyayin yaran kuma kowanen su yayi na'am dajin d'an Alhaji Muhammad kesun 'yar shi,



Bawani lokace aka d'auka ba akayi bikin su,

Inda kowane su yatare a sabon gidan da yagina ma kansa,


Idan alokacin Ahamad da Nura da Mansur suka samu admission,

Bajimawa suma suka fara karatu ,

Suma basujima da aureba suka joining masters dinsu

Haka rayuwa taci gaba datafiya Kuma arzikin su na k'ara yawa .

Inda alokacin sun kammala masters d'insu sukuma su Nura da Ahamad da Mansur sun kammala digree su .


Kuma alokacin har sun kawo matan da zasu aura.

Idan Nura yakawo kanwar abukin shi Suwaiba wadda suka dai dai ta da ita .


Shima Ahamad yakawo tashi Sha'awa tana da kiri dan ranr yaje wani shago dake kusa da unguwar su bayan ya saye abunda zai saya yabi ya yafito Ashe wajan bayan kud'i wayar shi ta fad'i bai sani ba,



Ita Kuma bayan ta gama sayayyar da zatayi fitowa dazata yi taga waya yashe ak'asa tasa hannu ta d'aka tace kowaye ai zay Kira ,


Sai da yakoma gida yaga ba waya kira yayi tad'auka tayi mishi kwatancin gidansu yazo yakar ba.


Tunda ga lokaci suka fara soyayya

Shiko mansur wani Alhaji Abubakar dan siyasane sosai gyara mota ya had'a shi da Mansur yana son Mansur har yaka sance wani Abu idan zaiyi sai shawar ce Mansur yasan ya Mansur jikin shi yad'auke shi kamar d'a.

Dan haka gidan Alhaji Abubakar yakoma kamar gidansu Mansur.


Alhaji Abubakar matar shi d'aya sunan ta Hajiya Asuma'u yana da yara biyar macci hud'u namiji d'aya.

Hadiza da Rukayya da Shamsiya da Hauwa wadda akifi sani da jidda sai autan su Marwan.


Tunda Hadiza taga Mansur tafara shige ma sa shikoma baya su yayi ta kauce mata yana daure mata Amma taki dainawa har yagaji yafara sake mata .


Shikoma Alhaji Abubakar yad'auka soyayya suke yaji dad'i sosai dan haka yasame mahaifin Mansur yasheda mishi yaba Mansur d'iyar shi Hadiza koma nan badaji mawaba za'a yi biki Baban su Mansur yayi mishi godiya sosai.


Bayan Alhaji Abubakar ya wuce Alhaji Muhammad yashiga gidansa yana fad'ama matan sa Suma sunyi murna sosai .


Shikuma Munsur koda yaji hankalinshi inyayi dubu yatashi....


Yace shi fah ba sonta yakeyiba yana dai kulata ne saboda Baban ta,

Mahaifinsu yace ko baya son ta sai aure ta tunda mahaifinta yabashi ita.

Hakan akayi aure ba dan rashi yasu ba.


Akowa Hadiza tana ganin Mansur da gaske ba son ta yake ba hankalin ta yatashi har tagaya mamar ta mamar ta ce takwantar da hakalinta tace mama dan baki yadda yakemin ba.

Mama tace naji dok zai daina anjima zan Aiko Rukayya takawo miki wani abu kuma duk yadda akace kiyi kiyi inhar kina son yadai na yin abunda yakemiki.

Tace tau mama zanyi inajiran ta sai tazo tace "to yayi .

Aikowa tunda ga wan'nan lokaci Mansur yakauda zancin wani rashin so,

Dan yariga yafad'a hannu su Hajiya Asuma'u .


Haka rayuwa takasan ce musu kowanin nakula da iyalinshi kuma da iyayinsu dan yanzo har Aikin Haji sunkai iyayin su suma sunje har matan sun je .


Inda a lokacin kowanin su nada yara Abdullahi .yaran shi biyar
Aysha Saudat Nasir Safuwan da Alamin.


Inda Sulaiman ma haka Halima suna cemata (Mimi) saboda sunan mahaifiyar su sai Walid sai Usuman sai Mubarak sai Yusuf .


Sai Aliyu yana da yara uku Jawad da Muhammad amma suna kirinshi (baffa) saboda sunan mahaifinsu ne dashi sai Hafsa.




*Muje zuwa*






*Commet*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*?


_BISMILLAHI_ _RAHAMANIR_ _RAHIM_


*Page11* 1?1?







Haka rayuwa taci gaba da tafiya da dad'i ba dad'i.


Su Nura nada yara d'aya, Allah yayima Alhaji Muhammad rasuwa mutuwar da ta girgiza family dinshi, dan ankwanta dashi ba'a tashi dashi ba.

Allah yak'ar b'e abun sa, sunyi kuka har sungaji.

Itama Mama Halima wata biyu da rasuwar Alhaji itama tabashi tace ga garinku.


Sosai suka shiga tashin hankali dan cikin su bama iya lallashi dan uwansa haka suka kasance babu mai iya wani abun kirki.


Musamman dasu kaga ga gwaggo Maryam har gadon asibiti ta kwanta, hakalinsu yatashi sosai ,wasu sunyi kuka, wasu ko sunyi na zuci haka rayuwa ta cigaba da tafiya .

Inda yanzo kulawarsu gabaki daya, suka tattara ta ga gwaggo Maryam dok abunda take su sunayi mata shi sosai kuma dok abunda tace musu sunayi mata biyya,haka suka cigaba da tafiyar da rayuwar su.


Lokaci yatafi abubuwa sun sauya inda a lokacin iyalin su sun k'ara yawu .

Dan a lokacin Mansur da Hadiza nada yara biyar , Maryam wadda taci sunan gwaggo Maryam Amma suna kiran ta (Maram),sai Nabila sai Zainab sai Asma'u wadda taci sunan Mamar Mummy Hajiya Asuma'u amma suna kiran ta da(Ummi) sai Ummu kulsum wadda suke kira kulsum .

Kuma daga nan haihu tayi tsayin ta da farko Alhaji Mansur yadauka Hajiya Hadiza wani abu tayi ,amma daga baya yaga itama tadamu da d'au kewar haihuwar dan gaskaya tana son ta haifi namiji kuba komai ai ita ce da komai .


Tunda yaga ta birkici ido rufe haihu take neman tayi hardai ma yanzo taga komai nashigo masa takowace hanya dan haka bazata yadda wata tazo ta haifi d'a namiji ba,? tace "bazan ma biri tashigo bale ko macci ta haifa.


Dan yanzo kowanin su ya gina wani fantamemen gida Kuma har sun sa lakaci da zasu tare.


Aikowa matan najin a sanya lokaci da zasu tare suka shirya meeting domin sanya sabowar d'amara dan su atunaninsu majan su aure zasu k'ara.


Dan alokacin shama Abbas za'ayi aurinsa da wata yarinya jamila.

Ai babban tashin hakali garesu duk bafi neman matar da Alhaji Mansur da Aliyu Da Sulaiman sukayiba .

Aikowa kar kasu kaga yadda su Mama Safa Da Mummy Hadiza Da Binta suka d'au hauka saka d'ura saman kansu .


Aikowa babu shiri suka je wurin malamman su
sai da suka tabbatar musu in aurine baza'ashi ba sannan hankalin su yad'a kwanta, dan sun san malamman su namusu aiki mai kyau.



Bayan sundawo gida sai suke nunama mazan su a komai lokaci ne dashi Kuma ai zasu zauna lafiya da su amaren.


Aikowa mazan su sukaji dad'i dan haka komai zasuyi sai sun gayamusu dan ko lefe su suka ba kud'i suka had'u abunda sukesu .


Hidama fa takan kama idan yayari su Sa'adatu ta koma besy dan har hutu tadauka wajan aikin ta tada wu gida ita da yaran ta dan tagaji da yawon da takeyi.


Biki yaraye saura kwana uku ida su Hajiya Safa suka koma komawa wajan malamman su suka koma sheida musu tabbas baza'ayi aurin ba su sa ido suyi kallo.



Aikowa ansanya amare lalle duk abunda akeyi na alada angabatar .

Ranar jumu'a da safe su Alhaji Mansur suka kawo ma gwaggo Maryam da yayar su da k'annen mahaifinsu goro a rabama muta ne.

Haka kuwanin su yarabama mutanin unguwarsu goro.


Abu kamar had'in baki bayan sallah jumu'a sai gasu sunzo gidan malam Usuman k'anin mahaifinsu , bayan su gaisa yace musu lafiya sukace magana zasuyi dashi yace to suwuci falon haka suka wuce .

Bayan sun zauna Alhaji Aliyu yace dama abunda keta fi damu akan maganar aurin nanne yace "to ina ji " yace dama wata tafiyace takama mu kuma za'a d'au lokaci bamu dawo ba shine muka yanke shawara kawai mufasa aurin dan haka afad'ama iyayinsu suyi hakuri munfasa kuma duk abunda muka basu mun bar musu har lefe har sadaki".



Malam Usuman yace ai "wannan maganr banza ce dan zaku tafiya zai sa afasa aure?

Tashi sukayi Sana mai cemasa "yayi hakuri Kuma yaba iyayin yaran hakuri dan yanzo saura minti biyar jirgin su ya d'aga".


Malam usuman yace "ni zaku mada karamin mutu?."

Hakuri sukayi tabashi sukace kuma "bazasu samu zuwa wajan gwaggo ba yagayama ta. "


Basu tsaya Jin mezaiciba suka bari gidan da sauri .


Aikowa malam Usuman kai kawo yafari yi a falon yarasa ma mizaiyi .


Dayaga zaman da yake bashine mafitaba dole yatashi yaje gidan abukin sa malam Garba yafad'a masa abunda akeciki.


Malam Garba hukuri yayi taba malam Usuman yana kwantara masa da hankali yace kuma haka Allah yak'addara koda ma can ba matan su ne ba, dan haka tun lokaci bai jemana ba muje mugayama iyayin yaran.

Da k'ar malam Usuman yayadda zaije .

Malam Usuman yace to mufar wajan ita mahaifiyar su dan ko ita bata san mi ake ciki ba.

Yace "to muje."

Koda sukaje gidan ana ta aiki 'yan uwa na kusa dana nesa ma duk sunzo.


Kai tsaye d'akin gwaggo Maryam sukaje suka sameta ita da jikukin ta su Mufida, gaida Malam Usuman da Malam Garba sukayi sannan su Mufida suka fita daga d'akin.

Sai da Malam Usuman ya gyara zama yafad'i mata duk abunda ke faruwa.

Tace wallahi Malam Usuman basu isa su samuyi kunyaba nan take tad'au zafi tafara fad'a kun San mai hukuri bai iya fad'a ba sai da ta tsaya , san malam Garba da malam Usuman suka fara kwantara mata da hankali suna bata baki tayi hakuri kada suyi jayayya da ikon Allah .


Ko ita dak'ar suka shawu kanta Amma badan ta hakuraba ita bak'in cikin ta ma wadda Mansur zai aura d'iya k'anwar mamar su Halima ce wato margayiya.



Suna cikin tattaunawa yayar su Sa'adatu ta shigo d'akin ganin su Malam Usuman da Malam Garba yasa tasu ta koma amma sai gwaggo Halima tace "kidawo kiji abunda k'annen ki suka samu."


Dawo wa tayi tace "gwaggo misuka yi hala?.


Nan malam Garba yafad'a mata abunda kefaruwa .


Aikowa irin yadda tanuna tama fisu shiga tashin hankali tace wallahi baba basu isaba, su cimana mutun ce sujewo mana abin abad'a ba .

Nan malam Usuman da Malam Garba sukayi tabata hakuri tace Baba kasan wadda Mansur zai aura d'iyar mama Safeya ce k'anwar mamar mu Kuma wada Aliyu zai aura d'iyar muk'uciya taci , nan tasan yamusu wana kuka maiban tausai ,sun wahala kafin tasauko.


Haka sukayi tabata hakuri har tace musu ta hakura.


Nan suka tafi gidan iyayin yaran suka fad'a musu dayake duk kan su dattawa ne suka ce Allah ne bai rubutu matan su ba ne .

Haka sukadawo suka fad'a ma gwaggo Maryam tace "to Allah kasa haka shine alhairi".

Haka akayi bikin Abbas jikin su duk asanyaye dan su Mansur da Aliyu ko wayar su ba'asamu .


Tunda ga wan'na lokaci sukashiga sawar boye da ita ita bata nemesu ba suma basu nemeta .

Sukuma su Hajiya Safa ba k'aramin dad'i sukajiba, dan haka suka koma wurin malamman su suka yimusu godiya sanan kuma suka ce sun aiyimusu aikin wannda indai mace ce bazasu iya d'aga ido sukalleta ba koda a ce jinin su ce.

Haka aka tabbatar musu da Aki ayi angama.


Tundaga lokaci su Hajiya Safa suka mallake mazajin su sai yadda suka ce haka zasuyi ko suna su ko basasu.

Ko wuri gwaggo Maryam ma sun dai na zuwa iyakara su da ita suyi mata aike .

Abun nabasu mamaki har yadawo Basu tsoro ita da yayar su Sa'adatu .


Dan watarana tanajin ancewa ga Sulaman can d'an ta yazo gidan su matar shi Banta Amma ita rabun data ganshi har ta manta.


Dan shi Hajiya Sa'a tasauku daga fushin datakeyi dasu.

Suka tashi neman taimako makarkata islmiya haka ma ta zauri sadaka suka sanyi ai musu safkar k'ur 'ani, haka suka dage wajan neman taimako ita da gwaggo Maryam.




*Muje zuwa*








*Commet*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*



*BISMILLAHI* *RAMANIR* *RAHIM*

Page1?2?


Haka, suka cigaba da neman tema ku, ita da gwaggo Maryam, har Malam Usuman yasa hannu dan yace", wannan abu baza'a k'yaleba a zoba musu ido ba sai yadda sukayi".


Gwaggo Maryam abu duk yadame ta, ta rame har ciyo sai da takwan ta dan ma Hajiya Sa'a koda yaushe tana leko ta, ita da yaran ta.

Dan ita gwaggo Maryam gani take ace yara bakwai duk, ba mai leko ta, data tunu haka sai ciyon ta yatashi, Hajiya ",sa'a tayi tayi mata magana ta tarage sa tuneni arain ta amma taki.

Tace ",Sa'adatu bazan iyaba ina dai rukon Allah sauki, kiduba kiga fah jiya zanje barka Ina fita nakawo gidan su Binta naga Sulaman yakawo yaranshi gidan kuma yagan ni amma sai yayi kamar bai sanni ba, tana mai fashewa da kuka.


Itama Sa'adatu abun yab'ata mata rai Amma tadake tana bata hakuri tace komai lokacene da shi tayi taba ta hakuri har ta d'an sauka.


Kiran Baban su Mufida tayi ",taneman ya bar Mufida da Khadija suzo wanjan gwaggo, dan kar abar ta bakowa kuma taga kamar ciyonta,, nasu tashi".



Yace ,"bakumai yace ",takirasu tagaya musu dan baya gida , yakar dacewa , Allah ya bata lafiya sai nazo anjima". Tace ",to"



Bayan su Mufida sunzo shima Baban su yazo tabishi suka koma gida.

Shigar su keda wuya tafad'a jikin shi tana kuka, mai cinrai.


Bai hanata ba sai datayi mai isar ta sannan yafara lallashin ta yanuna mata tace ,"gaba da hukuri komai mai wucewa ne, da k'ar yasamu tayi shuru, nan take itama zazzab'i yarufe ta, sai da tasha magani takwan ta, ya gyara Mata kwanciya sannan shima ya kwanta.



Haka, rayuwa taci gaba da tafiya.


Haka skacigaba daneman tai mako basusa gajiya ba.

Suma su Hajiya Safa ,"haka suka cigaba da kaima malamman su kud'i aiyi musu aiki lokaci lokaci.


Ance dai komai da lokacin shi duk abunda kasa Allah gaba zaka dace komai tsawun lokaci, mai hakuri natari da riba.

_Komai_ _kakeyi,_ _arayuwa_ _kasa_ _naci_ da hakuri, _dan_ _shi _ko_ _malamin_ _arbiya_ _yace_ ", _duk_ , __wanda__ _yanacema_ _bukun_ _kufa_ _wata_ _rana_ _za'a_ _b'ud'e_ _masa,_ _koda_ _kara_ tune kanace _natabbatar_, _koda_ __k'wak'walwa_ka_, _bata_ _d'auka_ _wata_ _rana_ _zata_ _d'auka,_ _dan_ _haka_ ko rok'un _Allah_ _ne_ _,kana_ _ce_ _kada_ _kasa gajiya_ .

Aikowa ranar gwaggo Maryam tana zaune ita da Mufida suna fira, sallama taji anayi ,sun d'auka ma Ammar ne, gwaggo Maryam tace ,"bazaka shigo ba?".

Wanda taga yashigo yasata mikewa tsaye bata kara Ida mikewaba biyu suka, yashigo


Kallon, kallon, suka farayi tsakanin su, kowanisu yara sa bak'in magana, hamdale tafariyi ma Allah da kirari ,kana tayi k'arfan halin tace wa ",miya kawo ku gidana ?".


Bawanda yasamu bak'in magana, tsawa ,tadaka musu,tace" ,Meya kawoku gida na?" kufitar min daga gida, ku akwai wanda yaginamin shi, acikin ko?".


Konan bawanda yayi magana, gwaiwowi su ,"saka fara kaiwa kasa suna neman gafarar ta, da yafiyar ta".


Amma tayi kamar bata tab'a sanan inda suka fitoba .

Tace ,"kubarmin gidana inba haka ba zan fad'i mumunar kalma akan ku, abunda ban tab'ayi akanku ba to yanzo, zanyi ".

Bashiri suka tashi suna masu fitar da hawaye, dan su basu tab'a gani tayi fushe ba, balema irin haka.



Jikin su a sanyaye haka suka fito a gidan, asuron gida suka tsaya, suka yanke shawara suje gidan Malam Usuman.

Aliyu yayi k'arfin halin,

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login