Showing 12001 words to 15000 words out of 64938 words

Chapter 5 - KAWAR 'YATA CE

09 Oct 2024

2460

cewa "mukira sauran sai muje tare kumai nene ayi agabansu.


Haka kowa, sukayi sukara su, bajimawa suma suka k'arasu.

Bayan sun k'arasu, suka wuce gidan Malam Usuman.

Fitarasu keda wuya ciyon gwaggoj, Maryam yatashi, aikowa tarin da Mufida tajine ,da sauri tak'arasu wajan ta.

Waya, tad'au ka ,takira Mamar ta, tagayama ta, abunda kefaruwa, aibata k'arasa ba Hajiya Sa'a taci gatan zuwa.


Koda Hajiya Sa'a ta karasu, gwaggo Maryam tayi nisa kamar ma bazatayi rai ba, yadda Hajiya Sa'a ,taga gwaggo Maryam batasan lokacin da kuka yakufuce mata ba.



Jinta na karkarwa takira mijin ta, tashe damasa abunda kefaruwa,


Yace ,"gashinan zuwa" bai tsaya jin mizata ceba yayanke wayar.

Da sauri yafigo muta yazo, baicemusu komai ba yad'auku ta yakai mota suma suka bi yonshi yasa ta mota bai tsaya da ita ko inaba sai wata babbar hospital dake kusa da unguwar su.


Dauri nurses suka zo da gadun da ak d'ura Mara lafiya aka d'ura ta suka wuce emergency da ita aka fara bata taimako cikin ikon Allah numfashin ta yadawo dai dai.

Hajiya Sa'a in ba ,"anbatun Allah ba ,ba abunda takeyi har sada taga Doctor yafito da sauri takarasu wajan Doctor dayake yasan ta yace ,"Doctor kwantar da hankalinki komai yadawo dai dai yanzo tasamu bacci fatarmu Allah yakiyaye gaba .

Da ,"Ameen ta amsa tanamai ajiyar zuciya ita da mijin ta Alhaji Umar.


Sai da yaga komai ya lafa yace ,"musu shi zaije yadawo, godiya tamishi kana ya wuce.


Suna kawowa k'ufar gidan Malam Usuman Kai tsaye suka wuce, da sallama suka k'arasa ciki falon sa,suka sameshi yana kallon labaru da sauri yamai da hankalinsa inda ake sallam.

Da kallo yabisu har suka Ida shigawa, bai cemusu komaiba.

Gasheshi ,"suka fara yi, bai cemusu komaiba.

Sai can,"yace yanzo damikoka zo?".

",Hak'uri suka fara bashi akan abunda sukayi mishi ".

Yace ,"nibakuyimin komai ba, wad'anda kukawa, su zakuba hakuri bani ba.

Amma ,"wallah ni kumban mamaki, wai da hankalin ku, da llimiku, aci kunzab'e matan ku, sama da iyayinku, Kuna sun ku gama da duniyan lafiya kowa,?".


Fad'a da nasiha yayi musu sosai, kana yad'ura, dacewa ,kukara rik'i ibadar ku sakaci da ibada nasa shed'annu suyi galaba da mutum".


Hanyoyi yayi tad'urasu akai, kana yace ," yanzo kutashi kuje kuneme gafar mahaiyar ku".

Suka ce ",daga cin muka fito wallahi ko saurarin muma taki".


Yace ",nasan za'ayi haka ,wallahi tayi kukan, dare, tayi narana, har tausai takebani, shiyasa bako da yaushe nake zuwa ba.

Sa'adatu ce ke zuwa kuwani lokaci saboda yanzo bawata cikarkar lafiya ne da ita ba".


Amma ",yanzo kutashi muje can wajanta".

Suka ce ",to".

Tashi sukayi suka shaga mota, har Malam Usuman, Basu tsaya ko inaba sai k'ufar gidan.

Malam Usuman yafara shiga da sallamar sa sannan Suma suka bibayanshi.

Mufida ta ,amsa musu, dan lokacin tadawo dan daukar musu, abunda zasu affani.


Gaida Malam Usuman tayi, yakarba, "yace Ina Maryam take?".


Tace ",batada lafiya yanzo, haka muna asbiti ankwantashe ta".
Yace
",Yaushe abun yasame ta?".

",Tace yanzo".

Aliyu ",yace bayan fitar mu?".


Ta",eh".


Nan take hankalinsu ya Ida tashi, a tare suka tambayar ta ,"wace hospital?".

Fad'i musu tayi suka ce "tatasu sutafi".

Dasauri tahad'a kayan ta tabisu suka tafi.

Koda su k'arasa cikin d'akin, gwaggo Maryam bacci takeyi, ita ko Hajiya Sa'a tana sallah.


Wuri suka Samu suka zauna suna masu nadama da bikin cikin abunda sukayi.


Hajiya Sa'a tana gama sallah Malam Usuman yace ,"Ashe ciyon Maryam tashi yayi?".


Tace ",eh" Baba amma yanzo, da sauk".


Yace ",Allah Kara sauki"

Take ", ameen".

Sarai tagan su amma tayi kamar bata gansu ba.

Da day daya, suka fara gasheta ,amsamu su tayi kamar, bawani abunda ke faruwa.


Aliyu Yace ",yaya dan Allah kigafarce mu wallahi sharin shiad'a ne da sun zucya" .

Batace musu komai ba har suka gama abunda suke fad'a.

Gwaggo Maryam ita abbata farka ba sai daf da magarib lokacin Hajiya Sa'a tana sallah .

Ahankali, take bud'e ido, har Saida tagama bud'e idonta , abunda yafaru ta tunu tace," tasan mafarkin da tasabayine basuna suka zogare taba." tana Mai zubar da hawaye.

Bayan takammala sallah, alamun farkawar ta taji, dasauri ta k'arasu, tana ,"cewa gwaggo kin farka?".

Hawayin dataga na zuba aidon ta yasata cewa ",gwaggo ko akwai wurin da ke miki ciyo?".

Batayi magana ba, ita ko Hajiya Sa'a har zataje takira doctor sai taji anrik'e hannu.
Tace ",a'a Sa'adatu ba ,abunda kemin ciyo, nadai yi mafarkin da na saba".



Tace "a'a gwaggo yanzo ba mafarkin bane basujima da bari wajan nanba Kuma nasan yanzo zasuzo".


Tace ",to Allah kasa".
Tace ",Ameen"

Bajimawa ko, sai gasu sun zo ,zaune suka sameta rik'e da kufi ahannuta tanashan tea.


D'ay, bayan d'aya, suka fara shugowa har suka shigo gaba d'aya, da ido take kallon su .

Gaisheta suka farayi Amma ba ,Wanda ttakarbma ma

Haka suka rinka jinyar ta kullum suna can Amma bawanda ta tab'a yima magana.


Kwananta uku akasela meta, dan taji sauki sosai, haka suka dawo gida kullum suna saman hanyar gidan, kuma har yanzo, inba sallama ba ba abunda ke, had'asu.


Sunyi Bata hakur har sugaji amma ko kallo basu samuba da ita har yayar su.


Dan haka suka yanke shawara suje sugayama Malam Usuman.

Bayan ",sungaya masa yace suje gashinan zowa".


Sai da yabiya gidan Malam Garba yafad'a masa abunda kefaruwa Malam Garba yace ",to muje".

Haka suka Isa gidan bayan sunyi sallam, tabasu izinin shiga, suka shigo, bayan sungama yima ta yajiki, suka d'aura da cewa ,"kuma gami da yaran nan ne, dan Allah kiyi hakuri, sunyi kuskure kuma sungane kuskurinsu, duk, da munsan bayin kansu bane da haka dan Allah kiyi hakuri.


Dak'ir sukasamu tayi hakuri Amma kushi da sharad'i Malam Garba yace ",to akirasu".

Bayan ankirasu Malam Usuman yace ", munajinki".

Gwaggo Maryam tace ",na d'aya shine suje suneme yafiyar yayar su Sa'adatu."

Tace ",na biyu kowanen su Ina sun yasake aure ma'ana inasun sukara mata".

Tace ",kuma babu dole ".

Da ,"sauri suka cemata sun amince".

Nan su Malam Usuman ",suka fara fad'i Alhmdllh".

Nan Malam Garba yayi musu nasiha mai ratsa jiki, yasa musu albarka, yace ,"sutashi suje gidan yayar su".

Suka ce ",to".

Haka suka tashi sukaje gidan inbanda ma mijinta sanannena agari da baza su gane gidan ba.

Suna kowowa mufida da Ammar zasu fita, da sauri takara suwajan su.

Gashesu tafara yi kana tayi musu iso zuwa falon bak'i.

Sai da takawo musu abunsha sannan taje, tafadama Momy su.

Koda Hajiya Sa'a ta k'arasa falon, tsaye tayi nabin su da kallo suma haka.

Suleman yace ,"Yaya dan Allah, ki karasu kizauna please".


Ahankali tataku har takawo tazauna saman kujera.

Sun d'au lokacin bawanda ya iya cewa komai.

Sai can Munsur yayi k'arfin halin, fara magan,

Yace ,"dan Allah kiyi hakuri munsan muyi ba dai dai ba duk ni nasan bayin kammu neba, wallahi yaya kaba d'aya mantawa muka yi damuna da wasu 'yan uwa dan Allah yaya kugafar cemu".

Nan suma suka fara bata hakuri.

Tace bakumai," Allah yaya femuna".

Nan sukacigaba da fira har suke gayamata abunda gwaggo Maryam tace musu.

Tace ",amma gwaggo tayimin dai dai, saura kuma naji shuru".


Suka ce ,"a'a wallahi zamu samu matan nan bada jimawa ba".

Sai Alhaji mansu yayi gyaran muraya yace ni gaskiya Ina da wadda nake so duk da nikaina inaganin abun ba maiyuwa ba ne dan nayi taciri abun araina amma kamar lokacin nakesa shi ,bansa yadda zamisilta muku yadda nakeson yarinya ba ".

Yakuma cewa ",kunsa kuwace ce?".

"Suka ce a'a".

Sai da ya d'au lokaci, yana mai duk'ar da kanshi a kasa, saboda abun yayi mishi nauyi fad'a a aharshe.

Yace ," Fateem K'awar 'yata Zainab".

Nura da Abbas tari suka had'a baki wajan kiran ",mika ce?".

Yace ,"abunda kukaji nafad'a".

Hajiya Sa'a dataga zasu kawo mata wata hujjar da bata yadda da ita ba, tace ,"kuda kata".

Gabadaya, sukayi shuru, tace ,"Mansur kana son ta ko?".

Yace "Inson ta Hajiya".

Tace ,"ita yarinya nason ka?"
Yace ,"ita yarinya batama san Inson taba".

Tace "to kaje kasameta kagaya mata, nikuma daganan na d'ura inda katsaye".

Yace ,"Hajiya ta ina zan fara?".

Tace ",kota ina za kafara kafini sani, kuma kwana biyu na baka kazo kagayamin mi ake ciki".

Ta ",kuma cewa kuma akowani lokaci anajiran tako".


Suka "ce insha Allah."

Sai da suka ci hararsu ,sannan, sukayi mata sallam suka tafi.



*Muje zuwa*








*Commet*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR'YATA CE*



®�
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION*�
{ _Gaskiya d'aya ce daga k'inta Sai b'ata, burinmu mu fad'akar da al'umma domin ribantar duniya da lahira_.}



ğŸG. W. AğŸ
_*GASKIYA DOKIN K'ARFE*_ğŸ‡


*Story & writing*
By
*Sumy*




_Dedicated_ _to_ *my innaro*🥰





*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*






Page 1�3�



Bayan kwana biyu sai alhaji mansur yaje ya gayama hajiya sa'a, "Yace ya fad'a mata Amma Dana fad'amata sai Naga duk ta rikice, sai hajiya sa'a tace "Badai ka fad'amata ba"? Yace "eh hajiya na fad'amata".



Tace "To kaban address din gidan su" yabata address d'in gidan su, tace "Kataya mu da addu'a Allah yasa a dace. "Yace ai hajiya addu'a kullum cikin yinta muke, Dan haka Ni zan wuce duk abinda ake ciki muyi waya,"Tace to Allah ya kiyaye Amma kowane lokaci zan iya shigowa gidan naku ", yace "To hajiya yaya" ya mata sallama yatafi.



Bayan hajiya sa'a taje gidan su fatima dak'yar suka amince da maganar bayan fafatawar da akayi dasu.


A b'angaren su Hajiya Shafa suna ik'irarin cewa ba macen da ita Isa ta shigo gidan su Bale har tayi kishi dasu.




Cikin ikon Allah aka d'aura auren Alhaji mansur da Fatima aikuwa jikin su Hajiya Shafa yayi sanyi, Amma duk da haka basu yarda makaman ya'kin suba.


*Cigaban labari*


Tunda Daddy yayi tafiya bai sake Kiran mommy ba, har Saida yayi kwana biyu saboda ayyuka dasuka rik'esa bai samu kiranta ba lokacin daya kirata bai mayi tunanin zata d'auka ba, can sai ta d'auka "Yace fushi akeyi ne Dani"? Tace "Ni bana fushi dakai yace "Allah yasa, dafatar Kuna lafiya"? Tace "Lafiya k'alau muke" yace "Ina Yara da k'anwar ki na Kira wayar ta a kashe"?


Tace "Ai kafini sanin inda take" "Yace dana San inda take ai bazan tambaye ki ba" tace "ka tambayi yayar ka" yace "Hajiya sa'a"? Tace "eh ita" "Yace ki gaidaman da Yara na" Tace "zasu ji" sukayi sallama ya kashe waya.




Ya Kira Hajiya sa'a bayan sungama gaisawa yace "Fatima na wurin ki?", Tace "eh tana wurina ko da wani abun ne?" Yace "A'ah dama Kira nayi naji ko tana lafiya", Tace lafiyar ta k'alau" har zata katse wayar yayi sauri yace "Yaya!" "Tace Koda wani abun ne?" yace "eh, Bata kusa ne a Bata wayar?" Tace "wace?" Yace "Fatima" Tace "Bata kusa" har zata sake katse wayar yace "Yaya Dan Allah idan nayi wani laifi ne a yafemani ayi hak'uri" Tace "inaga kamanta gwagwar mayar da muka shiga kafin iyayen ta subamu auren ta" yace "wllahi A'a Yaya ban Manta ba" Tace A'a kamanta Mana, Dan inda baka Manta ba da bazaka barta a matsayin 'yar aiki ba, to wallahi bari kaji bazan d'auka ba idan har 'yar aiki ce bakuda ka nemota, Kuma kajawa matar ka kunne itada yaranta ba 'yar aiki bace aka kawo masu ".



Yace "Wallahi Yaya banma San da cewa ana sata aiki ba, Amma kiyi hak'uri" ta k'ara d'aukar zafi tace "Inako zaka sani tunda baka kula da ita, Tace Kuma idan Kai baka d'au mataki ba wallahi nida kaina zan d'auka" tayi tamasa fad'a, shidai hak'uri kawai yake Bata daga k'arshe dai tace ta hak'ura ya bari ta turomasa number Fatima.

Bayan sungama waya takira Hajiya Ummu Tace "Ga mijin Fatima Nan zai Kira ta nuna mata yadda zatayi wayar dashi, danso nake tun a waya tarikitar dashi ya kasa hak'ura har sai ya kirani yace a mayar Masa da matar sa".



Hajiya Ummu Tace "Baki da matsala indai wannan ne" ta mata sallama, sannan ta tashi taje d'akin da Fatima take shigarta keda wuya wayar Fatima tafara ruri, ta tsaya a bakin k'ofa tana kallon Fatima Tace mata " Ba wayar ki bace take ringing?" Fatima Tace "eh itace" Hajiya Ummu Tace "kid'au ka Mana koba mijinki bane yake Kira?" Tace "eh shine" Tace "ki d'auka Mana Kuma kisan yadda Zaki magana dashi ba kamar yadda zakiyi da sauran mutane ba, ki lank'wasa muryar ki ki karai rayata" koda Hajiya Ummu takai k'arshen maganar ta har Kiran ya katse wani ya saki shigowa.



Fatima ta d'auka tace "Assalamu Alaikum" tana Mai jin kunyar hajiya Ummu, ajiyar zuciya yafara yi Mai k'arfi kamin ya amsa sallamar da "Wa'alaikumus Salam" Tace "Daddy Ina wuni?" Yace "Lafiya k'alau kwana biyu nabar jinki nayi missing d'inki sosai, Baki ko nema na" Tace "Hmmmm Daddy ya aiki?" Yace aiki Alhamdullillah Yaya ta d'auke Mani ke ko? Amma idan nadawo Zaki koma ko?" Tace "umm" hajiya Ummu ta Harare ta ta mata alama da ba haka zata ce ba Tace "eh zan dawo" yace "yauwa" haka yayi tajan ta da fira tana nok'ewa duk da hajiya Ummu na hararar ta, Amma ta kasa sakin jiki dashi sosai.



Yace "Fatima Baki ma kewata ba ko?" Tace "A'a Daddy nayi kewar ka" yace "Hmmm kozaki zo kitayani aiki idan nagama muzo tare?" Dayake wayar a handsfree take sai Hajiya Ummu ta harereta, Tace "duk yadda kace Daddy" yace ohk "inaso kizo idan na kammala aikin da nake sai mu dawo tare" tace "to Daddy" daganan sukayi sallama da ita.



Bayan sun kammala wayar hajiya Ummu Tace "yanzu Fatima haka zakije kina wannan kunyar, koma miye gara ki ajeshi tun anan tunda Allah ya Riga da ya k'addara mijinki ne ba yadda zakiyi, Kuma aljannar kice Zaki nema idan kin tsaya Dan kanki idan ma Baki nema ba Dan kanki kowa tashi tafishe shi, Dan ko mamar ki aljannar ta take nema.



Dan Haka kema ki tsaya kinemi taki, Tace "insha Allah zan kiyaye nagode" Tace "Allah yasa danma Kar watarana naje gidan ki Naga sab'anin abunda nakoya maki Allah zamu sab'a dake" Tace insha Allah hajiya bazamu sab'a ba".



A b'angaren Alhaji kuwa bayn sun gama waya da Fatima ya Kira Hajiya sa'a, yace "Yaya dama k'anwar ki nakeso ki aramani tazo ta tayani aiki kamin na kammala saimu dawo tare" Tace "bazan bayar ba salon kamayar da ita 'yar aiki" yace "haba Yaya Wallahi bazan mayar da ita 'yar aiki ba, karmuyi haka dake pls" Tace "bafa zan bayar ba Dan haka sai anjima" tafad'i haka tana Mai niyyar katse kiran.


"Yace Dan girman Allah Yaya kada ki kashe ki bani ita sati biyu kacal ne zamuyi kamin na k'arasa mu dawo" Tace "Sai nayi shawara, idan nyi shawara zan Kira ka" ta datse kiran.



Bayn sun gama waya da daddy hajiya sa'a ta Kira hajiya Ummu tafad'a mata yadda sukayi da daddy, Tace tanason a k'ara shirya Fatima saboda tasan ko gobe Tace ma Daddy ta yarda biza kawai zaisa a mata ta biyoshi.



Kuma Bata shirya bashi ita ba yanzu sai komai ya kammala, Tace "kinsan cikin manya matane zata kishi banaso a samu matsala ko kad'an" Hajiya Ummu Tace" Baki da matsala indai akan wannan ne, Sukayi sallama.




Bayan kwana biyu daddy ya shama hajiya sa'a Kai Dan Allah ta yarda ta turomasa Fatima dak'yar ta yarda, murna a wurin sa ba'a cewa komai Yana ta murnar Fatima zataje wurin sa.



Bata yarda zata bashi itaba Saida ta gindaya Mai sharad'i "idn har suka dawo bataga Fatima ta canza ba shida ita har abada," "yace ya yarda bama za'a samu matsala ba" Tace "zuwa ranar Friday za'a mata biza" yace "Allah ya kaimu" Tace "Ameen" sukayi sallama.



Tundaga lokacin Nan kullum sai ya Kira Fatima, mafi akasarin wayar su a gaban hajiya Ummu takeyi tana koya mata yadda zata Masa magana aikuwa ya k'ara rud'ewa yaga duk Jumu'a ta dad'e Bata zoba.



Burinshi kawai Jumu'a tazo ranar da zaiga Fatima shi ko zai samu natsuwa, haka akayi ta shirya Fatima kamin ranar Friday Koda ranar Friday tayi idan kaga fatima bazaka gane taba saboda yadda Tasha gyara.



Fatan ta sai walkiya takeyi tayi sulb'i ga wani fresh din datayi ga wani sihirtaccen kamshi da takeyi............





*Muje zuwa*


*Comment*
And
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR 'YATA CE*




®�
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION*�
{ _Gaskiya d'aya ce daga k'inta sai b'ata burinmu mu fad'akar da al'umma domin ribantar duniya da lahira._}


ğŸG. W. AğŸ
_*GASKIYA DOKIN K'ARFE*_.ğŸ‡



*Story & writing*
By
*Sumy*




*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*

Page1�4�


A b'angaren su Hajiya Shafa sun sake shirya meeting d'in, kamar yada suka Saba had'uwa su bakwai yau ma sun Had'u, bayan gabatar da gaishe -gaishe tsakanin su mommy Tace."A gaskiya naga abun nan yak'ici yak'i cinyewa, kuma gashi Hajiya Sa'a ta d'auke yarinyar nan bansan a inda takai taba nayi bincike iya bincike bangane inda takai taba, kuma an tabbatar man da fatima Bata gidan, Hajiya Sa'a dan Haka nake so aman bincike akan ina ne Hajiya Sa'a ta kai Fatima".



Hajiya Shafa tace "yaushe tazo ta d'auke ta?". Mommy Tace "wllhy bayan tafiyar Alhaji tazo ta d'auke ta". suka ce "ai baki gayamana ba tun lokacin da sai mu San abunyi". Tace "ai nazo nafad'a sai naji ance auren Alhaji sulaiman za'ayi shiyasa hankali na ya d'auku ban fad'aba".

Nan suka ce "bari harda shi zamu sa a bincika a inda yarinyar take".

Tace hakan ma yayi dan dai ni gaskiya banaso yarinyar ta zauna a gidan, kwata- kwata bana so ace wannan yarinyar itace kishiya ta koda ta zauna a gidan nafiso ta zauna a matsayin'yar aiki na, amma ba'a matsayin kishiya ba ko bai sake ta ba sunji sungani zata iya zama to a maisar Mani ita a matsayin 'yar aiki gidana dan banaso ace kishiyata ce.




Hajiya binta Tace "Nima dai gaskiya a san abinyi dan bama son ace tashigo gidan".

suka ce dukkan mu yakama ta mu d'au mataki dan tunda biyu suka fara, suma sauran a can sukayi.



Hajiya Shafa tace "hakan ma suke nufi dan da Hajiya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login