Showing 3001 words to 6000 words out of 64938 words

Chapter 2 - KAWAR 'YATA CE

09 Oct 2024

2461

insha Allahu zanyi kada kisamu damu haka suka cigaba da firarsu har suka samu tasaki jikin ta suna cikin fira Ummi tazo.


"Tace anty Zainab



Mummy naki ranki.


"Tace Tau kije zanzo "tace to sai Fateema" tace Ummi ba ko gaisuwa "tace ai na gaisheki tana yatsani fuska.



Fateema tayi mumushi Zainab har zata kaima Ummi duka ta gudu.




"Tana cewa sai nagayama mumy



Zainab tace Zaki gani bayan ummi tafita Zainab "tace Dan Allah kiyi hakuri abuda ummi tayi.


Bata Kai da K'ara sawa ba tace haba miye haka zeey? kedai tashi kije kiran da Mummy kemiki.





" Tace naji tashi tayi tanacewa subari tazo.


" Suka ce to tana fita Aysha tada wo kusa da Fateema "tace ke ki bude kunniki wallahi kada ki soma kice Zaki walakanta Daddy gabansu wllh duk son da zeey kemiki saikun samu matsala.






Dan haka Kiki yaye kinji ko kuma kici gaba da ba Mummy girmanta haka Suma 'yauwansu Fateema 'tace kada kusamu damu insha Allah zan ki yayi.




Sai can Aysha "ta ce to tashi ki daukumuna kazar amarci tana Fada tana kallon.
Fateema tana dariya



Fateema tacanja fuska alamun zatayi kuka maryam takaima Aysha duk tana cewa teemana k'yaleta kinji "tace to my sweet.



maryam nasan ke kaday kikadamu Dani.


Zainab tun kafin takarasu dakin Mummy tagane cewa Mummy tayi baki Kuma tasan baza su wuce su mama shafa ba.



tana shigowa da sallam suka amsamata .





"Sukace kinacan wajan kanwa uwarki koh.





Zainab taba ta fuska batace dasu kumaiba Mummy "tace bazaki gaidasu bane 'tace inayininku Hajiya Hafsa "tace bamasu kibari sai kanwar ubanki tabaki dama ehe .




"Yakara da "cewa Kuma kije kikiramana ita in zata zo sai Hajiya kubura _tace karma tazo wallahi inci ubanta a gidannan sai Mummy "tace bakiji anma magana ba kin zobu ma mutane ido batace kumaiba tafito tana kuka,





saida tagama kuka,nta tana mai tausayin Fateema dan tasan kowaye su. sannan ta tafi takirata.





Koda tashiga tasamisu suna fira Aysha natayima fateema tsiya.







ahankali takarasu sai da ta zauna sannan "tace Teema Mummy nakiranki "tace to tana mikewa "tace my sweet maryam kubari nazo.



"Tace to ta gyara mayafinta sannan tafice tana fita.


Zainab tabi bayanta atari suka k'arasa part din mumy a parlour ta same su

Da sallam tak'arasa suna ganninta gaba dayan su suka zubamata ido suna kallon ta.


Saboda kallon da sukemata duk ta tsagu

ahankali suka karasu wajansu suka samu wuje suka zauna Hajiya Binta "taca ma zainab kitashi kibamu waje kinzo kijimi zamuce ko.


Girgizamata Kai tafarayi.


Tadaga mata tsawa da gudu Zainab tabar parlour tana kuka,



Fitarta keda wuya Hajiya shafa tace amarya Alhaji baki laifi gabadayan su suka kwashe d dariya harda tafi suna nuninta hawaya suka rika bulbula akumatunta batace dasu kumaiba har suka ga ma yima tsiya sukace tatashi tabasu wuri .



Har zata mik'e Hajiya Luba "tace ke kunyi ganganci keda iyayinki kishi da group7


Har zata sake magana tafasa tana mai nunama Fateema k'ofa

da kir ta iya tashi har zatafi ta Hajiya binta "tace saura idan yadawo ki gayamai ehe.




Bata ce komi ba haka take tafiya har takai part dinta inda ta barsu nan tasa mesu jikin ta asanyaye ta zauna.



Maryam "tace sweet teema lafiya dai koh.



"Tace lafiya k'alau tana murmushin karfin hali Amma Zainab bata yaddaba tadai k'yaleta batace kumiba.




Haka sukayi tafirarsu har magarib sukayi sallah sannan sukayimusu sallam to fah na Fateema tafar rikice musu da k'ir tabarsu suka tafi tafiyar suke da wuya ta fara San arta sai da tayi mai isarta sannan tayi shuru .





Toilet taje ta sakar ma kanta ruwa sannan ta ɗoro Alwala tayi sallah sannan tafara aikin ta na tunani .




Daddy tunda yafita aiki ya hanashi fitowa Yana tason ya dawo Amma Babu hali shi ai bai samu kan saba sai dab da magarib .


Ya fito koda yafito anata kiraye-kirayen sallah masallaci ya wuce bayan ya angama magarib bai fito ba sai da akayi sallahe Isha'i.



Sannan yayo gida Yana shigowa part Ɗinsa ya wuce bayan yayi wanka yana fitowa rik'e da towel yana gogar jikinsa Mummy ta shigo taci kwalliya tayi kyau sosai tak'arasa tana "cewa Alhaji kadawo "yace kinganni sai yanzu. "ta ce Allah tun dazu mu ke ta ji ran dawowar ka.



Tana karb'e towel d'in dake hannusa tana Ƙarasa goge masa jikin sa.


cike da duniyan ci bayan ta kammala ta shafe shi da mayuka masu Ƙamshi ta Ɗauko mishi kaya marasa nauyi .


bayan ya kammala sanya kayan parolurn yaje yazauna ta kawo mi shi abinci ya d'an ci ba sosai ba "yace ya Ƙoshi.



Dan shi ba abincin ke gaban shi ba .


Burinshi yaje ya ganta ko zai samu natsuwa.


Nan Mummy tayi tajansa da fira Amma duk abunda take zuciyar shi naga haskin idaniyarshi .



tana tayi masa fira wata yana fahinta wata ko sai yace eh.


Haka har su ka kai goman dare ba tare da ya samu yagan taba.

Daya ga abun ba mai Ƙarewa bane "yace wai ina yaran nan?".


"Tace tunda akayi sallah suka shege Ɗaku nan su ban kuma Jin motsin suba".

yace "Ok".


"Yace bari na tashi naje naga Ƙanwarki".

Yana faɗin haka sai da gabanta yafad'i amma tada ke tayi mumushi tace "to muje na raka".


Yace "kidai haɗa min ruwan lipton kafin nafito"



Tace "to dan ba haka ta soba".
tace "zan haɗa"

yace "ok" yafice ..





Tunda ta kammala sallah take kan sallaya tayi kuka, tayi tunani har bacci ya ɗauketa a haka.



Daddy ya same ta ya ƙaraso wajan ta a hankali yakai hannun shi yana shafar fuskar ta.


Ji tayi kamar wani abu na shafar fuskar ta da sauri ta buɗe ido .



Suka had'a ido da sauri ta miƙe zaune jikin ta sai rawa yake "tace Daddy ina wuni sai da ya lumshe ido yace "kina lafiya".


tace "lafiya k'alau"





kanta na Ƙasa tashi yayi yazo dab da ita ya zauna yana "cewa "mi kika ci yau?".



yana kallon ta ba tace komai ba tashi yayi yaje wurin Mummy yasa ta haɗa mishi tea ya kawo ma.



ya kawo mata mik'a mata kofin yayi ta karb'a.



Ahakali ta ke sha har ta sha sosai.


Sannan ya zuba mata abinci yace "kici" tace "Daddy na Ƙoshi"



Yace "kici ko kad'an pls" saboda kunyar sa da ta keji a hankali ta soma ci taci ba sosai ba tace "ta Ƙoshi" ruwa ya kawo mata tasha yace ko ke fa.




sunda ɗe bai tashi ba ita ma bata ce komai ba a haka har bacci ya ɗauke ta.




Ya maida ta saman gado ya gyarama ta Kwanciya ya rage mata hasken wuta yajawo mata Ƙofa ya fitowar sa.




Yakoma part Ɗinsa Koda yakoma Mummy tana nan tana jiransa tace "ka dawo?" yace

"eh"




Lafiya take ko yace "eh" Dan Shima bacci yakeji ko lipton bai tsaya shaba ya kwanta bai jima da kwanciya ba bacci ya ɗauke shi......


















Muje zuwa






*Commet*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦




*K'AWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼







*Story & written*
By
*Sumy*


*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*





*page 6*





Kiran sallar farin Daddy yafarka da addu'a a bakinsa.


Tashi yayi ya shiga toilet ya watsa ruwa ya d'uru alwala yafi to



sai da yayi na fila yakai kukan shi wajan ubangiji bayan ya kammala ya tashi Mummy.




Cikin magagin bacci tace "natashi"



Fita yayi yayi part d'inta Koda yaje akan sallaya yagan ta karasowa yayi yace "Ashe kin tashi?"





Tace "eh"

Daddy wucewa yayi masallaci bayan ankamala sallah bai shigo gidaba sai da gari yayi haske .



Yadda yabar Mummy haka yasameta.




Da sauri yak'arasa wajan ta.

Yana cewa" Hajiya baki tashiba? kitashi gari har yayi haske"




Ahankali take b'ud'e idonta ta sauka kan gado part dinta takoma sai da tayi abunda takeyi sannan tayi sallah .





Koda Fateema takamala sallah tayi azkar ta gyara komai na part d'inta tayi wanka tashirya bai laifi tayi kyau kwance take saman kujera tana Tunani umman ta.





Da Baban ta da k'anneta kewar su ,dok, ta addabe ta.




Kuma gashi yanzun ko waya bata da ita bale taji 'yan gidan su.





Jitayi yau tana sun jin muryar Ummn ta taji bazata iya hakura ba tashi tayi waje zata je dakin Zainab.




Steps day ta taka suka hada ido Daddy shima yazo wajanta .





Da sauri ta kuma ta zauna bisa kujerar falon hankali yataku zuwa gareta.




da sauri ta ce Daddy ,"in kwana?" kallon ta yayi yace "lafiya k'alau sannan yakara da cewa "ina zakije kamar ba zatayi magana ba tace "wurin Zainab"




"Yin me i Yana kafeta da ido .



Tace "wayar ta zan karb'o nak'ira Umman ta tana fad'i kamar wadda akayima tilas.





Fita yayi bajima da fitaba yadawo riki da kwalin waya a hannunsa mika mata wayar yayi ta karb'a





Yace akwai slm aciki yakuma yace "Dan Allah Fateema kiyi hakuri kinji wllahi sonki ne ya rufemin ido bana ganin kumai sai ke.






" Dan Allah inason kiba ni had'in Kai muyi Zama na amana wllahi Fateema ba dan naci zarafinki ba na aureki.



" Nasan ni ma laifine gareki Amma "Dan Allah ki yafemin .




Kamar wani karami yaro Daddy dok ya rakicema ta.


Ita abun nashi yanzo har tsoro yake ba tace "Daddy dan Allah kaje kada Mummy tashigo please"



Kamar tayi kuka yace "ko tashigo mizatayi ?

ta "a'a Daddy wllahi kunyar ta nakeji tana mafashewa d kuka,




Yace "naji daina kuka yanzo zan tafi Amma kishirya a kowani lokaci zakimin rakiya bai jira mizatace ba yafice



Da kallo tabishi tana koma Mai Mai tawa rakiya Kuma tanasheri hawaye wai yau daddy ne a ma tsayin mijin ta .


Wayar tadauka ta kunna ta taga akwai slm tunani tayi akwai kude a wayar kowa.



Number daya ce kuma tasan ta Daddy ce.

Ganin tayi k'ila ba kud'i a ciki Kuma gashi tanasu jin Ummanta .




Tashi tayi taje wajan zainab takar b'o wayar dan wannan ba Kati aciki .



Sauka tayi taje dakin Zainab koda tasau ka taga falon dok ayamutse tayi mamaki Amma ita dai yau Ummanta takesun ji shiyasa bata bi takan sa ba.






Ta wuce d'ikin Zainab knocking tayi taji ba'a yi magana ba takoma wani knocking da yake d'a kin su d'aya da anty Nabila.




Afusace tafito tabud'e k'ofa a tunanin ta Zainab ce tana b'ud'ewa zatashi ga da sauri ta tunku d'e ta ba wani shiri tajita k'asa daf .





Da sauri Zainab dake toilet tafito ganin Nabila bakin k'ofa yasa ta k'arasuwa da sauri.



Fateema tagani tana k'ukarin tashi Amma tagaza da hanzar tayo wajan ta tana mik'ar da ita.



Tana cewa "baki ji ciyoba ko? ta ce"eh"



Nabila ta karasu wajan su tana huci da yatsa take nuninta tana cewa "kada ki kuskura ki Kuma d'auku kazamar k'afarki ta ma cuta ki zo dak'in nan .




Wllahi kika K'ara sai kinyi dana sanin.

muna fukar banza muna fukar yaufi.



Mai fuskar muna fakai Ida aka ganta kamar ta Allah.


Kamar haya niya Mummy taji dasauri tafi to tana kallon su bakin k'ofa Amma kumai batace ba.




Asalima dadi taji abin da Nabila ta yi ma Fateema Zainab data ga cin mutuncin bama k'arewa ba ne.






Ta ce "haba anty Nabila Dan Allah kibari kin tureta yanzo da ta jiciyo fa? mizaki ce ?



Nabila tace "Oh har yanzo kinan Baki rabu da itaba Kena Koh?



"Amma anyi asararriya awajin nan dok abunda tamiki bazaki bartaba kenan?"kin fison ta d uwari ki.?


Tana mai janyo Zainab tana Sanya ta ad'aki .




Taci "ke kuma kafin na k'irga uku kin bar wurn nan tana kuka kasa kasa zuciyarta na Kuna tafa ra takawa sannu sannu.







Har zata far hawa steps din farin Mummy tayi sauri tace "amarya mu Fateema yau ya akayi akabar falon kaca kaca haka.




Tsayi tayi bata ce kumai ba Mummy tace "fateema kobakijiba ne.



Dan Mummy nuna tayi kamar bata San miya faro ba .



A hankali tace "yanzo nakesun nayi Mummy" .



Tace to "a yi sauri pls" dan yau muna da baki ta ce "to Mummy.



A haka tafara gyaran gida tanayi ta goge kwalla har ta gyara falon tsaf.



ta San ya turarin hayaki masu kamshi gaske bajimawa gida yadau kamshi .





tana kammalwa kitchen ta wuce ta hada break fast ta jera a dinning sannan ta wuce part dinta .





shigar ta keda wuya tafashi da kuka tana mai tausayi kanta tajima a haka daga baya tashi tayi tayi wanka takwan ta




Wayar da Daddy yakawo ma take ta juyawa tana tunani yazatayi tanasun jin iyayin ta wani hali suke ciki Amma bata samuba tana haka har bacci ya dauke ta.






Daddy baima San wanasn da ake tuyawaba Dan Yana ko mawa part dinshi anty shi tayimishi Kiran gaugawa shiya sa ko breakfast ba tsaya yi ba yafita


Ita ce bata farka ba sai sha biyu saura cikinta yafa suwa alamun yauwa takeji Dan rabunta d abinci tun darin da Daddy ya tsareta sai taci.








da sauri tayi kitchen d'inta ta had'a tea tasha sannan taji dama koshi da k'ir ta iya Sha .






Tana zaune saman kujerar falon kulsum tazo da gudunta tana cewa "anty Fateema dake zaune tace "na am" kulsum .

Ta fada jikin ta tace "anty mummy nakiranki gabanta sai da yafadi acikin ran ta tana ta fadin Allah kasa lafiya.



Tashi tayi suka sauku ita d kulsum tun kafin takarasu suka fara antayama ta hararar datasa hanjin cikin juyawa.







Na take jikin ta yadau rawa haka takarasu wajan su su uku ne zaune cikin shiga ta alfarma kuwace naji d nira da gayo kallo daya zaka musu kaga suna kama da Mummy.




Koba a fad'a ba dagani family d'in Mummy ne.



Hajiya Asma' u data daka mata tsawa bata san lokaci da kuka Mai k'arfi y kub'ucema taba .



Dan ita gaba d'aya tsoron su takeji

jikin ta na karkarwa ta k'arasu gabansu

Dan gaba d'ayan su ba alamun Wasa atari dasu kafin takai wajan su ta dur kusa tafara kuka,


Hajiya karima tace "baki mayi kuka ba wllahi sai nan gaba.






Mutukar kikace Zaki ciga ba da Zama gidannan wllahi ko kukan jini sai kinyi.



Bata ce musu komiba kuka take mai ban tausai sai dayar tace "ina mai baki sha wara tun ba aje ku anaba kibar gidan.




Wllahi ku kiyi Dana sanin zuwaki duniya.



Suna gama fadar haka Nabila tace "kuma kije ki duramuna abinci rana kuma idan kin gama kije d'akina ki gyaramin.




Kuma kije ki gyaramin Wanda anty Mimi zata zauna dan nasan kowa ni lokaci zata zo.




kuma wllahi dok bakiyi min dai dai ba jikin ki zai gayamiki jikin ta nakar karw tatashi ta tafi kitchen tana kuka.




Zainab ko dok tanajinsu Amma Mummy ta hana tace kumai .


Sai dai tashige d'aki tayi ta kuka tana mai tausayi teemar ta .



Haka tawuni aiki ita abba ta samu kanta ba sai daf da magarib Dan Koda tagama aikin d akasata Mummy tace ta "dura na dare .

Daddy kiran Mummy yayi yace mata tafiya takamashi tayi mashi addu 'a tace adawo lfy .

Tana kwance wayar da Daddy yakawo mata ta fara rura tayi mamakin mai kiranta Amma dan tasan bawan da yasan ta da wannan slm .




dauka tayi taga mekiran ta har wayar ta tsinke aka Kuma Kira .



Haka tad'a ka takara a kunninta batayi magana sai da yayi a jiyar zuciya sallama yayi mata sai yanzo tage ne. kowaye .




kenan daddy ne kamar bazata ammasa ba amma ta "amsa yace "kin wuni "lafiya

tace "lafiy kalau


Yaci "kin ga ban dawo ba ko tafiya takamin yanzo Amma kiyi hakuri kwana hudu ne zanyi insha Allah.


Zan dawo aiyi min addu a.



Kamar bazatayi magana ba tace "Allah yaka lafiya yamai daku lafiya.


Wani dadine yaziyarci zuciyarshi Yana Kiran "amen ameen.




yace "kuma dok abuda kikesu kimin magana kuma anty sa' a zatazo kowane lokaci zaki iya ganin ta.





Kinji kiyi hakuri idan nadawo har wajan su Umma zankai ki kinji ko.




Tace "to yace "mikika ci ta ce "abinci yace "nasan bakici komiba.

" Amma Dan Allah ki tausayamin kici ko zan samu sukuni.

Gajiya da wayar tayi tace "to yanzo bari naje na ce.


Yace
" yauwa Bata bari ya koma magana ba ta yanke wayar .




Tunda Daddy yatafi kullum ciki aika ce ai kace take Zainab tayi kuka har tagaji watarana takan fake idon su Mummy taje ta tayata.




Haka taka shanan wuyar aiki har lokacin dawowar Daddy.



Ranar da Daddy zaidawo tun wuri Mummy ta aika a kirata .





*Muje zuwa*



*Commet*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login