Showing 42001 words to 45000 words out of 64938 words
taje ta ɗauko man zatun da man habba tayi dakin Daddy, wajan mirrow ta ƙarasa duk man da ta gani sama sai da ta zoba man habba da man zaitun a cikin sai da ta kammala tafito tana tafiya kamar wata ɓarauniya, tana fitowa ta fara faɗin "Alhmdllah".
Dan ita kanta yau tasan tayi na mijin ƙoƙari duk da bama wata lafiya ce da itaba.
Har zata shiga part ɗinta momy ta fito kalon sama da ƙasa ta jefa mata kana tace.
Kije part ɗin baki ki gyara shi dan yau Maram zata zo ita da yaran ta".
Aikuwa taji dad'in faɗin wadda zata zo saida gabanta ya faɗin dan tasan kowa ce ce Aunty Maram dan tafi Aunty Nabila fitina.
Tsawar da Momy tayi mata ne yasa ta dawo cikin hankalin ta.
A hakali ta fara tako har ta kai part ɗin baki.sosai ta gyara shi sai da ta gama shima ta sanya mishi turare kana ta kulle shi sannan ta fito.
Part ɗinta ta koma sai da tayi wanka tayi sallah kana ta kwanta, bata jima ba bacci yayi awun gaba da ita dan yau iya gajiya ta gaji.
Tana cikin bacci taji hayani sama-sama, idon ta ta buɗe dan tasan Aunty Maram ce ta iso tashi tayi taga har huɗu tayi dan haka tayi sallah.
Ta jima zaune kan sallaya kafin ta tashi.ko fitowa batayi ba dan tasan ba abunda fitowar ta zata tsina na mata sai zagi dan haka tayi zaman ta tana karatun husnul musulim.
Sai daf da magarb ta sauko koshi alamun dawowar Daddy taji dan haka da sauri ta fito ta ƙarasa Kitchen.
Lemun abarba ta haɗa masa mai sanye kana ta ɗauko wannan kulle maganin da aka bata ta zuba.
Ɗauka tayi dan ta kai masa, tana fitowa ta haɗu da Kulsum.
Da gudu Kulsuma tazo gare ta tana faɗin "Aunty kinsan Momy su Afra tazo kowa?".
Fatima tace, "a'a yaushe tazo?".
Kulsum tace, "koda na dawo school sun zo".
Sai Fatima tace, "to bari naja na gaishe ta, amma ga lemu kije ki kaima Daddy, kuma kar ki fito sai ya shanye sai kizo na baki naki kunun aya da na haɗa miki".
Aikuwa da murna ta karɓa tana faɗin, "yauwa Aunty bari naje na kai masa yanzu ma yadawo".
Fatima tace, yauwa autar Momy".
kulsum na fitayi ita ko Fatima ta koma kitchen dan ta haɗama Kulsum kunun ayar ta.....
*By Summy*?
*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
*1441H/2019M.*
®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼
Story & written
By
*SUMY*✍?
*Dedicated to..*
Gaskiya writers 🥰
~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
*Page* 3?4?
*__________📖*
Har Daddy ya ɗauko wayar sa yakira doctor,amma ba wanda ya tashi a cikin su Momy.
Daddy bai jima da kiran doctor ba ya ƙarasu.
Sai da ya koma part ɗinta yace ta gara ga doctor yazo,kuka ta sanya masa tana faɗin, "Daddy nifa na warke".
Ko ta kanta bai biba yaje yakira doctor suka ƙarasu part ɗinta.
Da ƙyar tabari doctor ya dubata da kuka da komai saida yayi rarrashin ta kana tayi shuru.
Bayan doctor ya gama duba ta yayi ƴan gwaje-gwajen da zai mata yace, ma Daddy "ajima zai kawo saka mako".
Godiya Daddy yayi masa kana yara kashi har wajan motor sa,sai da yaɗaga sannan Daddy ya koma cikin gida.
kwance ya same ta, ta kife kai da gado tana kuka.
Da sauri ya ƙarasu ga reta yana faɗin,
"Dan Allah Fatyna kiyi hakuri,dan lafiyar ki tafiye man komai a wajena".
Kamar ba tasan yana yiba ta share shi taci gaba da kukan ta.
Rasa me zaiyi yayi dan a duniya, ba a buda ya Tswana duk bai wuce yaji tana kuka.
Ganin yadda ya koma kalar tausai yasa ta rage sautin kukan ta ta kalle shi kana tace,
"To zaka kai ni gida anjima daga can naje na gaida Gwaggo?".
Sai da yasau ke ajiyar zuciya kana yace,
"eh zan kaiki amma sai na dawo wajan aiki zuwa yamma sai muje".
Da hanzari ta tashi daga kwance da take ta faɗa jikin sa ta fara murna.
Jikinsa ya ƙara sanya ta sosai kana tace,
"yauwa Daddy na na gode Allah yabar minin kai"tana faɗa tana shafar gyamun fuskar sa.
Fuskar ta yaɗago suka haɗa ido kana yace, Ameen Fatyna".
Har zatayi magana ya haɗe bakin sa da nata yafara kissng ɗinta kamar zai cinye ta.
Ita kuma batayi ƙo ƙarin hanashi ba.
Wayar sace da ta fara rura tadawo dasu cikin hankalin su.
Gabaki ɗaya jikin Daddy yayi sanyi ya kasa tashi,wayar sace data cigaba da rura dan haka Fatima ta tashi daga jikinsa taje ta ɗauko.
Sunan da ke yawo saman screen ɗin wayar ta bi da kallo, Hajiya My D.
Haka yafito ɓaru-ɓaru saman screen ɗin .
sunan ta mai-mai ta har sau uku kana ta kalle shi,dan har yanzu yana nan inda ta barshi ya kasa tashi.
A netse ta ƙarasu gare shi tace, My Daddy,ahankali yaɗa go idon shi wanɗan da suka canja launi ya kalle ta,amma ya kasa magana.
Cikin muryar ta mada ɗin sauraro ta fara faɗin, "Daddy katashi kayi picking call ɗin da ake maka".
A hankali ya ɗago kai ya kalle ta ido ɗaya ta kanne masa,ta fara magana cikin muryar ta mai kashe masa jiki mai haɗi da ƴar shuguɓa tace,
"Daddy hala waye Hajiya My D? Ƙo Momy ce ke neman ka?".
A razane ya tashi daga kwanci yar da yayi, kallon ta yayi sai yace, ina wayar take?".
Miƙo masa tayi tana mai ƙara kwanciya saman ƙirjin shi.
Bai jima da ƙarɓar wayar ba akasa ke kira.
Rasa yadda zai ɗau wayar yayi dan haka sai ya tsinci kansa da tsinki kiran batari da tagani ba.
Ita koma duk abunda ya keyi tana kule da shi sai dai tayi kamar bata gansa ba,dan tunani take wacece Hajiya my D.
Kauda tunani da takeyi tayi dan haka tayi yunƙurin domin tashi daga jikinsa,maida ta yayi yana mai faɗin My Baby tah ina zakije?".
Zan haɗa maka abun karyawa ne dan nasan yanzu zakaje wuce office?".
Kallon ta yayi ciki da mamaki kana yace,
"keda baki da lafiya mezaki iya haɗawa bana so ki daina ga su Zainab kuma ga ƴan aiki dan haka bana so kibari suyi".
Cikin murya kamar tayi kuka tace,
"Daddy dan Allah kabarni na haɗama idan ma ina kwance nakejin zazzafi ya tasoman, amma idan ina aiki sai naji da sauki".
Badan yaso ba haka yabar ta tayi amma yace kaɗan zatayi.
Tashi yayi yace" "bare yaje yayi wanka.
tace, "to Daddy"
tana ganin yatashi ita ma tashi tayi taje kitchen ta fara haɗa masa breakfast.
Agurguje ta haɗa masa breakfast.
part ɗinta ta koma tayi wanka ta shirya cikin riga da sikt na ataffa ɗukin ya karɓe ta sosai.
Sai da ta feshi jikinta da turare kana ƙarasa kitchen ta ɗau breakfast ta wace part ɗin Daddy.
A parlour ta aje masa breakfasat ta ƙarasa bedroom ɗinsa.
Shigar ta tayi dai-dai da fitowar sa daga toilet.
Da sauri ta ƙarasa ga reshi ta ƙarɓe towel ɗin da ke hannusa ta fara goger masa jikin sa dashi.
Ahankali take gogar masa jiki har ta kammala,mayukan da ke gaban mirrow ta ɗauko ta shefe shi dasu cikin wani salo data ke masa wanda yasa gaba ki ɗaya jikin sa yayi sanyi.
Saida ta kammala shirin sa kana ta je hannun sa kamar raƙumi da akala , har wajan da breakfast yake, zaunar dashi tayi ta haɗa masa tea tazo har gaban sa ta fara bashi yana sha.
Ahankali take shayar da shi har ya cika cikin sha sosai dan badan komai yasha sosai ba dan kada ya daina kallon ta dan ba karamin kyau ta masa ba.
har zata tashi ta maida kayan da suka ɓata ya jawota jikin sa yana faɗin kema sakin yi naki braekfast kafin natafi dan nasa ba abunda ke cikin nan nake".yana faɗa yana lalubar cikin ta.
Wanda ta haɗa ya ɗuko ya fara bata. ba musu ta karɓa saida yaji cikin ta ya ɗago kafin ya kyale ta.
Tashi yayi yace, "shi zai tafi jiran sa ake office".
Addu'a tafara yimasa sosai dan haka yaji daɗi aran sa.
basan lokacin da ya jawota jikinsa ba ya fara bata kissing son ran shi .
Saida taga abun na Daddy zai wuce wuri dan haka tayi hanzarin ƙwatar kanta.
Zama yayi itama ta zauna kusa dashi. suna cikin dai-dai ta numfashin su sai ga Momy ta shigo ɗakin ɗauke da sallama abakinta.
Ai wadda tagani zaune kusa da Daddy ne yasa takasa ƙarasa sallamar.
Ita ko Fatima gabanta ne yafara dukan uku-uku amma sai ta dake.
Ahankali ta ɗago kanta ta ta kalle Momy wadda ita ma ita take kallo,tana mata kallon mamaki.
Ahakali Fatima ta buɗe baki tace, "Momy ina kwana?".
Sai alokacin da tayi magana Daddy ya ɗago kai ya kalle ta dan shi bai ma san ta shigo ba.
Kallon da taga Daddy yayi mata yasa ta gane cewa ba wancan Daddy data sani ba ne, dan haka ta amsa mata ba yabo ba fallasa.
Dubanta ta maida ga Daddy ta gaisheshe.
Amsa mata yayi yana mai meƙiwa tsaye yana faɗin,
"ni yanzu zan wuce dan jirana akeyi a office".
Momy kallon sa tayi tace,
"yanzu zaka fice ko braekfast bakayi ba?".
Yace, "kina can kina barci ina kika san nayi braek.ai kanwarki tabani nayi dan haka ni zan wuce" yana mai kallon Fatima.
A dawo lafiya ta ƙara yi masa.
Momy ita tama kasa magana sai can tayi masa adawo lafiya.
Tana mai bin bayan sa dan tayi masa rakiya.
Har ya kai ƙofa ya juwu ya kalle Fatima yace,"Fatyna".
Gabanta ne yasake dukan uku-uku,Momy da ke tsaye ta kalle aikuwa kallon da taka watsa mata yasa cikin ta murɗawa .
Yace, "taso muje kimin rakiya ba musu tazo suka tafi har wanjan motar sa.
Har ya shiga mota driver ya kunna zasu tafi da sauri ta ƙarasu jikin motar tafara faɗin,
"Daddy dan Allah kafin kaje office kafara zuwa wajan Kawo Gwaggo".tana faɗa kamar zatayi kuka.
Sai da ya laƙace hancin ta kana yace,"kada ki damu inasha'Allahu daga nan can zan wuce fatana dai kitana dar min gift ɗin da zaki bani kafin na dawo".
Sai da ta shafe gyemun fuskar sa kana tace,"baka da matsala Daddy fatana dai ka kulamin da kankai.
Yace,"insha Allah" driver na mai jan mota suka ɗaga.
Gabaki ɗaya ta manta da Momy na wajan tsaye sai da suka ɗaga tajuya domin ta tafi suka haɗa ido......
*#Comment*
*#Vote*
*#Share*
*Sumy✍?*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*ƘAWAR ƳA TA CE*
*1441H/2019M.*
®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION*.?
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira_.}
```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN K'ARFE•🏇?*_
```Dedincanted```
to *Family*🥰🥰
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad~@
~GaskiyaWritersAss~.
*INAMA WRITTENS ƊIN GASKIYA WRITTENS BARKA DA DAWOWA HUTON ƘARSHIN MAKO*🥰
*BISMILLAHI RAHAMANR RAHIM*
*Paga* 3?3?
*__________📖* Koda ta shiga ɗakin Daddy Yana zaune saman kujera yana hutawa dan yau a gajiye ya dawo.
Da murnar ta ta ƙarasa gareshi tana faɗin.
"Daddy sannu da zuwa ga lemu na kawo maka ka sha".
Dariya yayi mai ɗan sauti kana yace, "yau autar Momy ke tarbana?".
Tace, "aikuwa Daddy dan yau Momy ta Aunty da ɗiƴan ta take shine nace bari nazo wajan Daddy na".ta ƙarasa zancin ta mai zubu masa lemu ta miƙi masa ya ƙarɓa ya sha.
Tunda ya fara sha ya fara jin wani sanyin daɗi na ziyar tar zuciyar sa, dan haka yasha da yawo kana ya aje yace, amma Kulsum kin taimawa Daddy ki dan haka, keje ga chocolate can ki ďauka ke kaďai".
Aikuwa tun bai kai ƙarshin zan cin ba ta antaya da gudu taje ta ɗauku.
Jug,ɗin da ke gaban Daddy ta ɗauka tana faɗin Daddy nagode,naje naci abuna bada Ummi ba bada Afra ba".
Shi dai Daddy kallon ta yake yana murmushi har ta fice.
Kitchen ta koma wajan Fatima da murnar ta, Daddy ya bata chocolate.
Ko kunun ayar bata tsaya karɓa ba, ta aje jug ɗin hannu ta ta fice da da gudu.
Ita dai Fatima da kallo ta bita,jug ɗin da ta aje ta d'auka ta buɗe kaɗan ne ya rage,aiƙuwa wani daɗi ne taji, lokaci ɗaya ta fara faɗin, "alhmdullah".
Tana gama haɗa kunun ayar ta ɗabi wanda zata sha saura tasa a fridge.
Part ɗinta ta koma taje tayi wanka ta shirya ta ɗauko husunil musulm ta fara karantawa kafin atada sallah.
Daddy ko tunda Kulsum ta fice,tashi yayi yaje toilet domin yayi wanka.
har ya fara wanka yaji zuciyar sa ta fara tashi,k'ok'arin amai ya fara aikuwa ba bata lokaci ya fara amai,saida ya yi amai sosai kana ya ɗago kansa dumin yasa karma wajan da yayi aman ruwa,aikuwa wani baƙin abune yaga shine ya amayar,abun ya bashi mamaki dan shi bai san yaci komi ba tun safe sai yanzu da Kulsum ta kawo masa lemu yashi.ruwa ya zubama wajan kana ya fara wanka dan jikin sa duk yayi masa ba daɗi.
Koda yafito wanka mam shfawarsa da ke saman mirrow ya ɗauka waɗan da ta haɗe su da man habba,su ya ɗauko yashe jikin sa da su kana ya kwanta saboda gaba ki ɗaya jikinshi yayi sanyi.
Bai jima da kwanciya ba bacci ya ɗauke shi.
Momy ko tana can ɗakin baƙi ita da yaran ta suna fira dan yau babbar ɗiyar ta tazo gida wadda ke aure abuja,wato Maryam(maram).
Tana da yara biyu Affan, Afar,.yau suka kawo ma su Momy ziyara dan sunjima basu zoba.
Fatima ko sai da aka tada sallah,tashi tayi tayi sallah.bayan ta kammala tajima tana azkar kana ta tashi.
Zama kaɗai ce taji ya ishe ta dan haka ta taso ta sauka ƙasa.
Koda ta sauk ba kowa har zata zauna wani tunani ya faɗu mata,part ɗin Daddy ta kama hanya dumin taje duk a tsorace take amma ta dake ta kama hanyar ta tafi.
A hankali take tura ƙufar shiga,koda ta ƙarasa Parlour baya nan dan haka ta ƙarasa bedroom ɗinsa.
Kwace ta same sa yayi nisa cikin bacci,a hankali ta ƙarasu har ta kawo wajan da yake kwance.
Kallon sa tayi da kyau,cikin ranta tace ƙila ko sallah Daddy bai yiba.
Dan haka a hakali ta zauna saman gadon da yake kwance.
Tunanin yadda zata tadashi ta fara yi domin yatashi yayi sallah.
Hannuta ta ɗura saman ƙirjin sa tafara shafawa a hankali,a hankali ya fara ware idon sa,itako tana ganin haka duk da a tsorace take tafara sakar masa wani ƙayataccin murmushi.
Ido ya kife ta daso, tunani yafara ina yasan ta?aikuwa lokaci ɗaya ya tashi zaune.
Kallon ta yakeyi kamar bai taɓa ganin ta ba.ita ko duk tsoro ya rufeta dan haka tayun ƙura dumin ta tashi.
Cikin hanzari yajawo ta jikin sa yana cewa.
"Zainab ina kikaje na daina ganinki,me namiki kike guduna,wallah da gaske sonki nake yi bazan iya rabuwa dake ba".
Ajiyar zuciya ta sanya mai sauta kana ta farawa Allah Kirari. kana tace,"Daddy yanzu katashi kayi sallah daga baya mayi magana".
Tana mai tashi ta bar part ɗinsa.
Da ido ya bita har taɓa ce ma ganin sa kana ya tashi domin yayi sallah.
Alwala yayi yafice zuwa masallaci.
Ita ko tana ƙarasawa part ɗinta ta faɗa saman gado ta fara kukan.
Dan ita bata san kukan me zatayi ba,amma tayi godiya ga Allah sosai da ya fara karkatu mata da hankalin mijin ta gare ta.
Ƙuma ta ɗau ɗanmar yaƙi da duk wani wand ke son rabata da mijin ta.kuma zata tayi masa biyayya kamar yadda tasan zatawa wanda ta keso idan ta aure shi,dan haka duk wata kunya da tsoro zata ajesu waje ɗaya ta yima mijin ta biyayya kamar yadda ya kama ta.
Dan haka ta shi tayi taje tayi wanka tayi sallah isha'i.
Bayan ta kammala,tashi tayi tayi taje wajan mirro ta fara shefe jikin ta da mayuka masu ƙamshi,bata tsaya wata kwalliya ba,gown ta atamfa ta saka tayi mata kyau sosai dan haka ta ɗan zauna ta idar karatun addu'ao in ta,sai ta sauka ƙasa.
Shiko Daddy tunda ya fita bai dawo gida ba saida akayi sallah isha'i,kana ya dawo.
Ana gama sallah ko gasai wa da mutane bai tsaya yiba ya fice domin burin shi ya dawo gida ko zai ganta.
Cikin sauri yake tafiya har kawo gida .
Yana ƙarasu wa falo tsaye yayi dan Momy ita da yaran ta yanzu sun dawo nan falo suna fira.
Afra da Affa ne suka zu da gudu wajan Daddy suna faɗin,oyoyo "Daddy Aunty Kulsum".
Hannu sa ya ware suka shiga yana mai jin daɗin ganin su.
Zama yayi yana mai dura afra aciyar sa.
Maram ta tasu har wajan da yake ta duƙa ta gaidashi,amsawa yayi yana mai farin cikin ganin su.
Ya tambaye ta gida lafiya tace eh duk lafiya suke.
Fira suka fara yaushe gamo,amma rabin hankalin sa yana kan Fatyn shi.
Har sha biyu saura bai samu tashi yaje wajan ta ba, kuma gashi bacci yaji dan yau ya kwaso gajiya a wajan aiki,dan haka part ɗinsa ya wuce yaje yayi wanka kana ya kwanta bacci ciki da tunanin ta.
Ita ko tunda taga bai zoba har tasu taje wajan sa kuma ta fasa dan haka tayi shirin kwanciya ta kwanta bacci.
Itama Momy da yaran ta suka tashi wukaje ma kwancin su kana ita ko ta wace part na Daddy.
Ba wani bacci kirki tayi ba dan ƙarfi biyun dare ta farka ta fara na filfili,tana kai kukan ta ga Allah.
Sai da akayi sallah asuba kana tayi sallah ta ɗan kwanta.
Shiko Daddy yau koda ya tashi ya makara shiyasa bai