Showing 51001 words to 54000 words out of 64938 words

Chapter 18 - KAWAR 'YATA CE

09 Oct 2024

2499

firgi ta.



Da sauri ta sauke hannun ta, dukan su suka juyu domin suga kowa ye.



Kallon-kallon suka farayi tsaka nin su,dan ba suyi zaton ganin shi a wannan lokaci ba.



Shi kuma tunda suka gama metting Hajiya kulu tazo wajan sa tana masa magiyar yazo su tafi gidan ta dan wallahi tana da buƙata da shi tayi-tayin masa magiya amma ko kallo bata ishe sa ba.


Dama yaga zata dame shi ya haɗa kayan sa ya dawo gida duk da bai gama aki ba haka ya dawo gida.



Ita ko tana ganin ya rufe office ta ɗauka tafiya za suyi sai da taga ya shiga motar shi driver yaje kana ta cije yatsa ta fara faɗi, "dole gobe na kuma wajan malam dan wallahi ba zan iya barin ka ba wan'nan karon dole sai ka aureni" tare da yin kwafa ta kama hanyar gidan ta ciki da baƙin cike.



Tunda Nabila ta mare Fatima dai-dai lokacin ya ƙaraso paulour yana tsaye kumai ya faru ya ɗauka Momy zatayi magana amma yaga ita ce ki sa suyi ran shi inyayi dubu to yau ya ɓaci.



Yaci ka yayi fam ahankali ya fara ta kowa domin ya ƙaraso gare su.


Duk kan su son tsora ta daga nin yanda fuskar sa ta sauya lokaci ɗaya,ko Momy sai da ƴan cikin ta suka kaɗa saboda yanda taga ya sauya lokaci ɗaya.



Nabila guduwa taso yi tsawar da ya daga mata yasa jikin ta ya fara kar-karwa lokaci ɗaya.




Yana ƙarasowa wajan da suke ya wanke ta da mari har sau biyu kana ya dubi Maram zuciyar shi na huci yace,"minti 30 nabaki ke haɗa kayan ki driver ya mai daki gida,kuma kisani zamu huɗe nida ki"tare da yin ƙwf ya kama hanyar ɗakin sa.



Har ya tafi ya dawo yaje hannu Fatima ya ƙarasa da ita part ɗinsa,ya bar su tsaye suna kallon ikon Allah.


Itako Nabila na kuka.



Wani baƙin ciki ne ya rufe Momy wanda ta kasa cewa komai.



Har ya kai part ɗinsa ya dawo inda ya bar su anan yasa me su duban sa ya kai ga Momy kana yace,"nan da minti ashirin ina sun nagan ku a Babban paulour dan magana zamuyi".



Yana kai karshe ya koma ciki batari da ya tsaya jin me Momy zata ce ba.




Wurin da ya barta tsaye anan ya dawo ya same ta.


Ahankali yake tafi har ya kawo wajan da take,jitayi ya rungume ta ta baya sosai ya matse ta jikin sa kana ya juyar da ita ta gaban sa.



Idon sa ya kefe akan lipss ɗinta ahankali ya fara ɗukar da fuskar sa,idon ta tare rufe sai ji tayi lips ɗinsa akan nata kissing ďinta ya shigayi sosai, kodan yarege jin raɗaɗin da zuciyar sa ke masa.



Tsayuwarce ta gagare su dan haka ciƙ ya ɗauke ta ya ƙarasa bedroom ɗin shi da ita.



Kayan jikin ta ya fara ƙoƙari rage mata tayi sauri ta cire bakin ta cikin nashi kana ta fara magana can ƙasan maƙoshi tace,



"Daddy dan Allah kayi hakuri har ajima wallahi aiki...bai bari ta ƙarasa ba ya haɗe bakin ta da nashi.


Sai da ya cire mata kayan jikin ta ya fara wasa da ita sosai musan-man boobs ɗinta da suke mutuƙar ɗaukar hankali sa.



Sai da yayi wasa da ita son ranshi kana ya fara aikin a kan ta sosai ya bata wuya dan har sai da takai ga saka masa kuka ya ƙyeta.



Dan shi idan ran she ya ɓaci in bai kasan ce da mace ba komai zai iyayi dan shi kafin ya yan ke hukunci ya rage zafi da Faty shi rabin ranshi.



Jikin sa ya matseta sosai kana ya fara bata hakuri sai da yaga ta hakura kana ya tashi yaje toilet da kansa ya haɗa musu ruwan wanka kana ya zo ya ɗauke ta yaje suka yi wanka a tare sai da suka shirya suka fito paulour lokacin duk su Momy sun fito zaman jira fitowar su.




Sai da ta kawo masa abinci yaci, kana ya zo ya zauna kusa da su.



Sai da yayi gyaran murya kana yace,"yanzu Hadiza keda nake gani mai hankali ashe ba haka kike ba,ace wai kece ke tura yaran ki su mari mata-ta kuma kina amatsayi na mahaifiya mai bada tarbiya wallahi ko da ace wani ya gaya min haka da ba zan yarda ba wai kisa yara su mare matar da nake aure,wai kuma tarbiya ce kike koyar da su amma laifi nane dana ƙyale ƙi na zuba miki ido dan atunani na ki mai kular min abinda na wo ce to.. ashe ba haka ba amma wallahi da kunya ace kana kishi da ƴar cikn ka".


Sai da yayi musu tas kana ya numfasa tare da duban su yace,"kuma daga yau waɗan nan yaran ya nuna Zainab da Nabila yace, "naba ko wata biyu kuka wumin mijin da zaku aura kuma inba ku kawo ba ni da kaina zan baku wanda nake su na aure muku dan haka ku tashi kubani waja kuma ga Fatima nan idan nafita na dawo natarar da gawar ta agidan nan".



Kallon sa ya maida ga Maram yace, "ke kuma ki tashi ki koma gidan ki in kin gama dukan mata-ta ga driver can najiran ki.


Har ta buɗe baki dan tayi masa magana ya ɗaka mata hannu tare da nuna mata ta tashi.



Momy ko ita har zata yi masa magana ya tashi ya bar wajan tare da ce ma Fatima taje ta shirya zasu tafi".







*#Vote*
*Comment*
*Shere*





*Sumy M Nai'ge*🌸
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦






*ƘAWAR ƳATA CE*
*1441H/2019M.*





®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍?*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_



```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE?*_


Story & Written
By
*Sumy M Na'ige*




```Dedicated``` ```to```
*MRS BASAKKWACE*🥰🥰



*Congratulations Maman Muhammd, ina tayaki murnar kammala book ɗinki JUYIN RAYUWA Allah ya baki ladar fadakar wa kuskure Allah yayefe ameen.*








~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~





*Page* *40*




*_________*📖 Yau ma kamar kullum tana idar da sallah asuba Bayan ta gama azkar ɗin da ta saba, tashi tayi taje kitchen dumin ta haɗa musu breakfast duk da yanzu akwai masu aiki amma ita tafi su ta haɗa mishi breakfast da kan ta.



Da yake yau weekend ne Daddy bada wuri zai fita ba dan haka ta tsaya ta b'ata lokaci wanjen haďa masa breakfast.



Duk da yau ba itace da duty ba amma ta tsaya ta bata lokaci sosai wajen haɗa masa abun karyawa.



Tare da ƴan mutuna ta gama,komai sai da ta kai dinning kana ta bar ma ƴan aiki saura tafice zuwa part ɗinta dumin tayi wanka duk da yau bata jin wani daɗin jikin ta dauriya ce kawai take har ta samu tayi wannan aikin.



Toilet taje domin tayi wanka sai da ta haɗa ruwan wanka kana ta ɗauko turarin ta na wanka mai masifar ƙamshi tare da wata powder mai fitana nin ƙamshi ta zuba aruwan aikuwa suna haɗuwa waje ɗaya wani k'amshi ne ya tashi mai san yaya zuciyar duk wanda ya shaƙe sa.



Wanka ta tsaya tayi kana tafito daga cikin toilet ɗin.



Shiko Daddy yana tashi yayi wanka ya fito parlour.




Koda ya tashi Momy ta koma part ɗin ta dumin tayi wanka ta shirya.




Paulour ba kowa dan haka ya haura sama dumin ya gani ko teemar sa ta tashi.



Shigowar sa paulour n ta yayi dai-dai da fitowar ta daga toilet.



Wani ƙamshi ne ya dake ancin sa,aikuwa bai sai lokacin da ya sauke wata sa sanyar jiyar zuciya tare da kai zaune cikin ɗaya daga cikin gujerun paulour.




Ga ban merrow ta zauna ta fara shefe jikin ta da mayuka masu ƙamshi haɗe da humra masu daɗin shaƙa.



Ta jima tana kwalliya kana ta tashi domin ta saka kayan ta.



Gown ɗin shadda tasa ash color ɗinki ya karɓe ta sosai saida ta kashe daure kana ta feshe jikin ta da turare ta ɗauko ta kalme masu tudu tasa kana tafito dumin ta sauka ƙasa.





Shiko tunda ya zauna ya kasa tashi har ta gama shiri.

Kamshi turaren ne ya dake hancin sa dan haka ya tashi dumin ya ƙarasa cikin bedroom ɗin ta.



Itako zata fito karo da juna sukayi ido ta ɗago suka kalle juna,wani ƙaya taccin murmushi ta sakar masa wanda ke ƙara mata kyau.




Ido ya kefata dasu ya kasa koda mutsa ƙafar shi saboda tunda ya sheƙi wannan turarin jinki sa yayi sanyi sosai dan haka bai san lokacin da ya jawo ta jikin sa ba.



Ahankali ya ke sauke nun fashi kana ya sunkuyar da kansa wajan wuyan ta ya fara shaƙar ƙamshin jikin ta ahakali ta buɗe bakin ta cikin kasalaliyar murya tace, "Daddy ina kwana?".



Bai samu damar karɓa bata ba, idon sa ya dago ya kalle ta ba shiri ya haɗe bakin sa da nata yafara kissing ɗin ta sosai tare da shaƙar ƙamshin jikin ta.



Bakin gado ya ƙarasa da ita wasa ya shigayi da ita sosai ƙuƙarin cire mata kaya kijin ta ya fara,ba shiri ta cire bakin ta ana sa ta tashi zaune cikin yane yi kamar zatayi kuka tace, "Daddy kamanta ne yau bani ce da duty ba".





Kamar ba zaiyi magana ba, saboda ga baki ɗaya jikin sa yayi sanyi sosai ya ma kasa magan.




Sai da ya dai-dai ta na tsowar sa kana ya ɗago kai ya kalle ta yace,"ina sane kuma ke ɗin ce dai ke sani shiga wani hali"yayi maganar tare da tashi ya shiga toile.




Kallon sa tayi tace, "Daddy ni me nayi?".



Bai bata amsa ba kuma da ya fito bai tsaya komai ba yace ta zo suyi breakfast.




Kallon sa tayi tace, "gata nan zowa".




Bai tsaya jiran ta ba ya fice dan yasan da ya tsaya wani abu zai iya shaga tsaka nin su shi ina yana tare da teema gaba ki ɗaya baya da na tsowa sai yaji shi ajikin ta.





Sai da ta koma gyara jikin ta kana ta fito.


Koda ta sauko ita kadai suke jira dan har sun zauna saman dinning.



Kamar bata son tafiya haka take ta fiya har ta ƙarasu ga resu Momy ko inban da aka mata harara ba abunda takeyi.



Shi ko Daddy tunda ta fito ya kefi ta da ido kamar bai taɓa ganin ta ba.


Ɗayan kujer ta je ta zauna kana ta dube Momy ta gaishe ta.



Sai da Momy ta watsama ta harara kana ta amsa da "lafiya ƙalau".




Bawan da ya sake magana da Nabila da Zainab duk suna wajan amma sun kasa gashe ta bare su Ummi, Kulsum ce ta buɗe baki tace,



"Aunty Fatima "ina kwana?".





Sai da Fatima tayi murmushi kana tace,"Kulsum kin tashi lafiya?".

Tace, "lafiya ƙalau Aunty".



Daddy har zai fara break ya kai duban sa ga su Nabila,sai da ya haɗe fuska kana yace, "kuba baku iya gaisuwa ba ne?".




Kasa da kansu suka yi aɗan tsawa ce yace, "baza ku gaishe ta ba ne, Kulsum ta fiku ahankali gashi ita ce ƙara ma".







Zainab ta buɗe baki tace, "Daddy kayi hakuri baza mu sake ba.kana ta kai du ban ta ga Fatima tace,"Aunty Fatima ina kwana?".





Sai da ta ɗago kai ta kalle ta kana tace, "lafiya ƙalau Zeey".



Nabila ko ciki-ciki haɗe da ya tsane fuska kana tace, "ina kwana?".






Amsa mata Fatima tayi haɗe da sakin fuska kana suka cigaba da break ɗin su.




Gaba ki ɗaya baka jin mutsin komai sa na cokali.





Bata wani ci da yawa ba taji zuciyar ta ta fara tashi har ta so ta daina ci amma kuma ta ciga ba da cusawa aikuwa ta na kai spoon ɗin bakin ta ta fara kakarin amai da sauri ta tashi dumin ta ƙarasa waja amma saboda ya zo mata bata san lokaci da ta durkusa ba ta fara fesu shi kamar zata amaye ƴan cikin ta.




Da sauri Daddy ya taso ya ƙara so gare ta bai damu da aman da take fesawa ba da sauri ya jawo ta jikinsa Ga baki daya aman ya wanke masa jikin sa.




Bai ma damu da aman da ya ɓata masa jiki ba ya taso da ita daga durƙushen da take ya na fadin,



"Fatima dama baki da lafiya ne?" Ita bata masan ya na yi ba Because duk ta fita hayyacin ta Jikin ta ga baki daya duk ya saki.




Shi kuwa gaba ki daya hankalin shi ya tashi ya rasa ya zaiyi da ita
Ita kuwa mummy tana gefe tana kallon shi ta kai cin shi ya kamata sosai ji take kamar ta naɗa mishi ɗan banzan duka.





Gashi Shi kuma ya rasa yanda zaiyi da ita duk Tausayin ta ya kamashi ji yake kamar yayi kuka.




Zainab ce da taga mom ba ta da alamar tashi dan haka cikin hanzari ta miƙe ta ƙarasa gare su tana faɗin,





" Daddy muje akaita hospital" dan a lokacin ita ba ta masan ida kan ta ya keba Daddy shi gaba d'aya ma ya manta da wani zancen Asibiti saboda tsabagen ruɗewa.




Da sauri cikin hanzari ya ƙarasa part din shi rigar da ke jikin shi kawai ya canja ya fito falo.





Ko da ya ƙaraso falo zainab ta taima ka mata ta kaita toilet Tare da taimakon Ladidi yar aiki suka gyara mata Jikin ta .









Suna fitowa daga toilet da sauri ya ƙarasu garesu cak ya dauketa bai tsaya da ita ko ina ba sai harabar gidan tare da kwallawa direba kira


Cikin hanzari gudu-gudu ya ƙaraso yana fad'in Alhaji ranka yadade gan...... Baima ƙarasa maganar ba saboda halin da ya ganshi ciki da hanzari yaje ya tada mota Suka nufi hospital




Ita kuwa mummy mutuwar zaune tayi saboda ganin yanda Daddy ya dauki Fatima agabanta kuma duk ya wani bi ya ruɗe Kamar bai taɓa ganin ana amai ba Sai da tayi ƙwaf tace, "hmmmm tama mutu ni ina ruwana".



Sai Nabila Tacce, "Nifa mummy gani nake fa kamar Zanci Anty Maram gaskiya ne yarinyar nan ciki ne da ita" .






Tana faɗin haka Sai da Gaban mummy ya faɗi yayi wani duuuuuuuuummm Sai tace, "koni kamar haka na ke gani Amma wallahi tayi kaɗan ta haifeshi agidan nan ko da kuwa cikin ne bare ma bashi ba ne".




Sai da ta numfasa tace, "Ƙo miye gama ƙaryar iskancin ta take yi wlh kwanan nan sai ta bar gidan nan ko da mi take taƙama da shi".






Ita kuma Nabila ta ce, "wallali kuwa Mummy dan ni na tsani ganin ta agidan nan".




Mummy komi ba ta ƙara cewa ba tashi kawai tayi ta wuce part dinta



Ita kuma zainab tunda suke wannan maganar ko mi bata ce musu ba kallon su kawai takeyi dan ita duk tausayin Teema ya cika mata zuciya.





Suna ƙarasawa Hospital Emergency room Suka karɓeta Likitoci suka Fara bata taimakon gaggawa



Tunda aka shiga da ita Daddy sai safa da marwa yake yi zufa sai tsayaye yake masa ajiki.


Yana cikin haka likita ya fito da sauri Daddy ya ƙarasa gare shi yana tambayar sa jikin ta.



Sai da likita ya dube shi da kyau kana yayi masa maga cikin kwantar da murya yace, "ya biyu shi office...






*#vote*
*Comment*
*Shere*





*Sumy M Na'ige*🌸
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦





*ƘAWAR ƳATA CE*
*1441H/2019M.*



®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍?*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_



```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE?*_


Story & Written
By
*SUMY M NA'IGE*✍?







```Didicated to...
My Family 🥰```







~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~






*Page 41*



*_________*📖

Koda suka isa office kujerar zama doctor ya nuna masa,sai da ya zauna kana ya fara yi masa baya nin abun da ke damun ta.




Doctor yace, "yanzu komai ya dawo dai-dai sai dai aƙara kula da ita sosai dan bata yawan cin abinci ko abu mai gina mata jiki dan haka a kula sosai".




Sai da Daddy ya numfasa kana yace, "insha'Allahu doctor zan ƙara kula sosai ya ƙara da cewa yanzu ya jikin nata?".





Dactor yace, "yanzu jikin ta ya dawo dai-dai nan da awa ɗaya zata farka insha'Allah kuma idan na ƙara dubata naga ba wata matsala sai na salame ta".




Godiya sosai Daddy yayi masa kana doctor yayi masa jagora har ɗakin da aka kai ta.



Suna shiga ɗakin da sauri Daddy ya ƙarasa gareta.




Kwance take saman gadu da ƙarin ruwa ahannun ta.




Ahankali Daddy ya ƙarasu ga ban gadon da take kwan ce ya zauna yana kallon ta lokaci ɗaya har tayi rama.




Daddy ya nan zaune har awa ɗaya ta ciki ,cikin ikon Allah sai gashi ta buɗe idon ta,da sauri Daddy yazo ga reta yana faɗin, "ya jikin".



Komai bata ce masa ba,dan haka da sauri yaje yakira Doctor.





Tare suka shigo Dactor ya cire mata ƙarin ruwan kana ya fara duba ta.




Sai da ya duba ta sosai sa'anan ya ruɓuta mata magani kana ya rubuta musu ta kardar sallama.




Sai da Daddy yasai magani kana suka shaga mota driver yaja suka wuci gida.





Sunayi parking Daddy da hannuta ya riƙo saboda jirin da bai gama sakin ta ba.




Ahankali suke tafiya har suka ƙarasu paulour dai-dai lokacin da Zainab ta fito a ɗakin su.





Da sauri ta ƙarasu garesu tana faɗin,"Daddy ya jikin ta?".




Yace, "da sauki Zainab"yana mai ƙarasawa da ita part ɗin ta.





Zainab taje ta gayawa Momy sun dawo.



Sai da tayi mata wani kallo kana tace, "to meya dameni aciki da dawo warsu da rashin da wowar su da zaki zo ki gaya min eh?".




Tace, "Mumy kiyi hak'ur idan nayi laifi" tana mai ficewa daga ɗakin.






Sai da Zainab tajima da fita Momy tashi tayi ta fito bata tsaya ko ina ba sai part ɗin Fatima.




Koda ta shiga bata same su paulour ba dan haka kai tsaye ta wuce bedroom ɗin ta.




Sai da ta shiga tayi sallam gaban ta ne ya faɗi irin yadda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login