Showing 57001 words to 60000 words out of 64938 words

Chapter 20 - KAWAR 'YATA CE

09 Oct 2024

2478

san'nan ta dawo ciki da kewar Fatima dan kwana biyu ďin da tama ta har ta ƙara shiga ranta dan ta fahince ta tana da saukin kai.





Tunda suka shiga mota Daddy bace mata komai ba abun ta kaice ko kallon ta yaƙi yayi dan ko fuskarsa juyar da ita yayi gefe ɗaya.




Abun ya bata mamaki sosai amma sai ta ƙyale shi har suka kawo gida.




Driver nayin parking Daddy ya fito bai ma bari ta fito ba yayi tafiyar sa ya barta.




Sosai abun ya ƙara ɗaure mata kai amma sai tafi to ta ƙarasa daga ciki.



Ba kowa afalo dan haka ka tsaye ta karasa part ɗin ta.



Kiran sallah aka fara dan haka tashi tayi ta gabatar da sallah azakar taci gaba dayi har akayi isha'i tagabatar da ita bayan ta kammala tashi tayi ta sake wanka tasa ka wasu figagin kayan bacci wanda dasu da babu duk ɗaya bayan ta gama ta feshi jikin ta da turare kana ta ɗauko wani zumbulelen hijab ta saka ta kulle part ɗin ta ta sauko ƙasa.




Koda ta sauko Mumy suna falo zaune tafiya taci gaba dayi har ta ƙarasu wajan da suke.




Mumy ta kalla ciki da ladabi da sakin fuska ta gashe ta.




Kallon ƙasa da sama Mumy tayi mata kana tace, "munafuka kin gama muna furcinki kin dawo".




Murmushi Fatima tayi batace da ita komai ba.



Duban ta tamaida ga Zainab tace, "Zeey kina lafiya?" wai dan Allah inasu Maryam da Aysha ga baki ɗaya na daina ganin su nace lafiya dai ko?".




Zainab tace, "lafiya ƙalau suke amma nasan satin nan zasu shigo kin san za'akawo kayan auren mu".....bata ƙarasa faɗa ba Mumy ta bugar mata baki ta dinga zakin ta tana faɗin,



Wan'nan muna fukar zaki tsaya kina faɗa ma abunda ya shafeki salon taje ta bi-biya taga waza ki aure ta aure shi"haka Mumy tayi ta masifar ta amma Fatima ba abunda tace mata dataga abun Mumy sai karuwa yake taja ƙafafunta ta wace ɗakin Daddy.





Tana shiga daga ciki ta zare hijab ɗin da ta saka kana ta ƙarasa bdroom ɗinsa.





Zaune yake yana waya da Hajiya Kulu da ta dame shi akan yazo wajan ta amma yace mata sai gobe haka dai taci gaba dayi masa naci har tayi nasarar yace mata gashi nan zowa.




Yana aje waya Fatima na shigowa dan har ya fara shirin fita.



Ahankali take ta kawa har ta ƙarasu cikin ɗakin tsaye tayi tana kallon sa dan shi bai ma san ta shigo ba ƙamshi turarin da yajine yasa ya ɗago kansa ya kalle ta ba shiri suka haɗa ido murmushi tayi masa mai ƙara mata kyau, ga bansa ne ya faɗi irin yadda ya ganta dan gabaki ɗaya ta can zama sa kamar ba itaba, lokaci ɗaya ya taso gare ta,da sauri ta faɗa jikinsa sosai ya ma tsata jikinsa yana saukar da numfashi da sauri da sauri.




Bai cemata komai ba bakin su ya haɗe waje ɗaya ya fara kissing ďinta kamar ya cinye ta gabaki ɗaya ya ma manta da wata Hajiya Kulu bare alƙawarin da yayi mata na ga shinan zowa.




Ɗaukar ta yayi caƙ ya karasa saman gado kayan jikin ta ya cire mata ya fara wasa da ita son ran shi duk da ita baso take ba amma saboda abunda Hauwa tace mata yasa tabiye mishi.






Sosai ya bata wuya a wannan daren dan ji yake kamar ya shekara bai gantaba haka yake ji.




Sai da komai ya lafa su kayi wanka sukayi addu'ar barci suka kwan ta.




Koda gari ya waye tana idar da sallah da azkar ɗin da ta saba har taso tafice amma yariƙi ta yace,


"Fatima ina zakije?".



Kallon sa tayi tace "zanje ɗakina na shirya".




Duban ta yayi da kyau kana yace, "Fatima mena miki yasa ki ke guduna ne?".




Tace, "komai baka mun ba Daddy kai ɗan ne ke shareni" tana faɗa tana cinnu baki gaba.




Yace, "ai dole na share ki tunda kinje wajan Hajiya kin barni.


Bai bari tasake magana ba ya haɗe bakin sa da nata daga nan labari ya sauya,...sune basu fito ba sai goma saura



Parta ɗinta ta koma tayi wanka ta fito,koda ta fito ita kaɗai suke jira zama tayi suka fara bearkfasat bayan sun kammala Daddy duban Mumy yayi yace, "ki gayama ƴan uwanki ranar da za'akawo kayan auren yaran nan"..yana faɗa yana tashi domin ya fita saboda Hajiyar sa ta dame shi da kira gashi har Fatima ta fara zargin wani abu akai.


Mumy ba tare da ta dube shi ba tace, "zan gaya musu".






Har ya kai baki ƙofa Fatima takira shi,tashi tayi ta ƙarasa wajan da yake kana suka cigaba da tafiya har wajan motar sa.


Kallon sa tayi tace, "Daddy lafiya naga sai sauri kayi kafita?".




"Lafiya ƙalau yace da ita ya ƙara da cewa jirana akeyi shiya sa".


Tace, "yau ƙarfe nawa zaka dawo?".




Sai da ya duba agogon dake hannun sa kana yace, "ƙarfe biyu insha Allah" tare da shiga mota driver yaja suka wuce ita ko ta dawo daga ciki.



Tana shogo wa Mumy ta kalle ta tace, "wai me kike taƙama dashi ne da zaki ce kiyi masa rakiya bata re dana baki dama ba ".






Fatima bata cemata komai ba ta haura sama ta barta tana kumfar baki.


Ba ita ta sauko ba sai wajan ƙarfe biyu na rana ta sauko kitchen ta shiga koda taje ƴan aiki sun gama komai dan haka ko mawa tayi domin tayi wanka.




Bayan tayi wanka ta shirya wayar ta ta ɗauko domin ta kira Daddy taji lafiya har yanzu bai ƙarasu ba gashi har huɗu saura.



Kiran sa tayi amma tana ringing ba'ayi picking.




Sai da takira har sau uku aka ɗauka ajiyar zuciya ta sauke kana tayi sallama mai-mai kon taji muryar Daddy sai taji ance, "ke ƴar jagaliya.... kin dame mu dakira fah,hala baki san yana tare da amaryar sa bane da zaki dame mutane to wallahi kikiyaye ni dan ni ba tsarar yinki ce ba,kuma zamu haɗu dake lokaci kaɗan zan shigo gidan kuma zaki kuyi dana sani keda waccan tsohowar"....tana kaiwa nan ta katse kiran batari da taji me Fatima zata ce ba.



Mamaki ne ya rufe ta ga baki ɗaya ta kasa koda sauke wayar akunne ta tama rasa me zatayi taji daɗi ba abunda zuciyar ta ke tuna mata inba maganar Hauwa ba.



Ita ko Mumy tunda Daddy ya fita ta yafa mayafin ta taje wajan Malamin ta ya bata maganin da zata zuba ma Fatima cikin ta ya zobe.



Shiko Daddy bai masan tayi wan'nan wayar ba dan lokaci bacci ya keyi,Kuma bai dawo gida ba sai da akayi sallah magarb kana ya dawo.....






























*#Vote*
*Comment*
*Shere*






*Sumy M Na'ige*🌸
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦









*ƘAWAR ƳATA CE*
*1441H/2019M.*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍?*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_



```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE?*_





Story & Written
By
*SUMMY M NA'IGE*✍?




*Didicated to..*
*Neat lady* 🥰🥰




~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~





*Page 44*





*__________📖* Hawaye masu zafi suka fara zuba a idon ta,wayar dake gaban ta ta ɗauko takiri Hauwa tana ɗauka ba tace da ita komai ba saboda zuciyar ta dake ma ta zafi sai da ta fitar da isaka mai zafi kana tace, "Aunty Hauwa nikam gida zan koma dan ba zan iya ba wallahi koda ma iyaye ne nake ma biyayya to a gaskiya yanzu bazan iya ba".





Hauwa tace, "me yafaru teema?".



Tace, "komai ya faro"nan ta kwashe duk abunda ya waka na tsakanin ta da Hajiya Kulu ta faɗa mata.




Sai da Hauwa tayi ajiyar zuciya kana tace, "Fatima tafiyar ki gida ba itace mafi taba,shawara da zan baki ita ce ki tsaya ki taimake Daddy ki dan wallahi ya faɗa tarkon Hajiya Kulu tun da jimawa kuma shi kansa baya sun zaman sa da ita amma yarasa ya zaiyi saboda Hajiya Kulu shu'umar mace ce ban san yadda zan baki labarin ta ba dan haka kiyi affani da son da Daddy kemi ki ki haɗa da addu'a ki raba shi da ita dan Allah Fatima kada kije ko ina, ko Alhajina yasu yara bashi da ita amma ya kasa please Fatima ki tsaya ki cece uban ɗanki ko ƴarki kuma uba ga masoyiyar ki ke ko ba komai tsakanin ku to zaki samu lada sosai a wajan Allah".




Haka tayi taba Fatima shawara har ta yarda zata tsaye tayi yadda tace amma da sharɗin itama zata sama ta hannu,daga baya sukayi sallama akan sai sun haɗi.





Suna gama wayar ta ɗan ji sanyi abunda ke damun ta, kusan magarb ta sake wanka taje ta shirya cikin wata riga da sikt na atamfa, sosai suka karɓe ta jikin ta ta feshe da turari tayi sallah har isha'i sai da tayi kana ta sauko kasa.






Koda ta ƙarasu parlour su Mumy suna nan zaune suna kallo.



Ƙarasuwa tayi ta zauna kana ta ɗago da kanta ta gaishe da Mumy.



Ƙarɓawa Mumy tayi ciki da sakin fuska haɗe da ƙaƙalo murmushi da bata shirya ba.




Fira ta fara jan Fatima da ita,abun ya ba teema mamaki sosai amma sai ta basar suka cigaba da firar su har su Zainab.





Suna cikin fira Mumy ta tashe taji kitchen ta haɗu kunun aya tara dara bashi gida biyu ɗaya ta zuba wani ɗaurin magani ta juya har sai da magani ya haɗe da kunun ayar kana ta ɗauko ta fito dash parlour.



Wajan da Fatima take zaune ta ƙarasu ɗaya kofin ta miƙa mata tace "gashi ki sha ke kaɗai nasan idan na haɗeki da na su Zainab za su shanye su barki".





Godiya Fatima tayi mata tana me karɓar kofin da ta bata.



Ɗaya ko ta miƙa ma yaran ta suka fara sha.



Fatima ɗauko wanda Mumy tabata tayi ta zoba a kofi dani yar ta sha sai sukaji salamar Daddy.



Da sauri Kulsum ta miƙe zowa gare shi tana faɗin "oyoyo Dadddy " tare da karɓar kayan dake hannun sa.



Kayan da ya sayo musu ita da Ummi ya miƙa mata tare da faɗin "ke da Ummi" ya wuce warsa ɗaki tari da kira Fatima ta kawo mishi ruwa.




Har zata tashi taji Mumy tace, "kiyi zaman ki bari na kai masa".





Komai Fatima bata ce ba Mumy taje ta kai masa ruwa.




Mumy na tafiya Nabila na fitowa daga ɗakin ta,zama tayi kusa da su sai Kulsum tace "Aunty kina can kina waya muka sha kunun aya bada ke ba"...ta ƙarasa maganar tana mata dariya.





Har zatayi magana idon ta ya kai ga wanda Fatima ta zoba domin ta sha ta tashi ta ɗauko batare da tace ma Fatima ta bata ba ta ɗauko kofin gabaki ɗaya ta fara sha.





ita dai Fatima ko mai batace da ita ba dan ita yanzu duk abunda ya shafe madara ba sun shi takeyi ba.





Daddy yace da Mumy takira masa Fatima.



Koda ta fito har Nabila ta gama shan kunu ayar har an mai da kofin kitchen.





Mumy na faɗa mata tashi tayi taje ɗakin Daddy.





Koda taje yana parlour zaune zama tayi nesa da shi ta fara gaisheshi.



Kallon ta yayi yace, "dawo nan mana Fatyna".





maganar da sukayi da Hauwa ta tuna dan haka bamu su tazo gare shi.



Jikin sa ya jata yace "yau nasan fushi akeyi dani ko? to kiyi haƙuri nima wani aki ne yari ƙeni" tare da kai hannun sa yana shafe cikin da ke jikin ta.




Kauda abunda takeji tayi a zuciyar ta kana ta kwantar da kanta ƙirjin sa san'nan tace "to Daddy amma gobe idan zaka jima tare zamuje sai nataya ka aikin ".



Murmushi yayi mai ɗan sauti kana yace "insha'Allahu ba zan sake jimawa ba".



Bai bari tayi magana ba ya haɗe bakin sa da nata ya shiga wasa da ita son ran shi.




Shi kadai yake abunsa amma ita ko kukan zuci takeyi dan jitake kamar ta naɗa masa ɗan bazan duka.




Fatima na tashi Mumy ta kalle Zainab tace "ina kofin da Fatima ta sha kunun aya?".




Kulsum ce tayi saurin tace "ai bata sha ba Aunty Nabila ce ta shanye shi gaba ki ɗaya.....ai bata kai karshin zan cin ba Mumy ta fara salati tana ihu.....




Ita ko Nabila tunda ta sha kunun ayar ta fara jin cikin ta na juya mata kaɗan-kaɗan aikuwa Mumy na fara salati taji cikin ta yayi wani masifar juya mata kamar ƴan hanji cikin ta sufito.




Wani uban ihu ne ta zuba tare da faɗuwa ƙasa sume.




Ai ba Mumy ba har Zainab sai da hankalin su ya tashi haɗe da saka nasu nasu ihun.


Gabaki ɗaya Mumy ta rikice tarasa ya zatayi inba safa da marwa ba ba abunda take.





Jinin da suka ga yana fita ta ƙasan Nabila yasa suka ƙara wani ihu,ita ko Mumy inaba kuka da zakin Fatina ba ba abunda take .




Zainab ce taje da gudu part ɗin Daddy domin ya fito aka Nabila asibiti.




Shiko gaba kiɗaya ya burki ce burin sa ya kawai yaji ya afka aciki.....



Bugun ƙofar da Zainab keyi ne yasa Fatima tayi masa magana dan shi bai masan tanayi ba.



Sai da tayi masa magana har sau uku kana ya gane me take nufi.


Ba dan ranshi ya soba ya tashi ya sanya jalabiyar sa itama tasaka kayan ta suka fito.



Zainab ya gani nan take faɗa masa abunda ke faruwa,ihun da yaji Mumy nayi ne yasa ya ƙarasa parlour da gudun sa.



Abunda yagene yayi matuƙar razana shi dan haka bai tsaya komai ba ya ɗauke ta suka wuce asibiti shida Mumy da Zainab,aka bar Fatima da Kulsum da Ummi.




Koda suka isa asibita karɓar ta sukayi aka fara bata taima kon gaugawa.




Likitoci sun sha wahala kafin su samu jinin ya daina zuba.




Bayan komai ya dai-dai ta suka fito Daddy ya tambaye su mike damun ta suka ce su basu gane komai ba amma idan ta farka zasu ƙara binci ke akai.





Godiya Daddy ya musu kana yace ma Mumy shi zai koma gida sai da safe tare da cema Zainab ita ma tazo su tafi gobe sai tazo da safe.




Haka akayi suka bar Mumy ita kadai tana zubda hawaye da ƙudurun ramuwa akan Fatima.





Yana dawo yaje ɗakin teemar sa suka cigaba da baccin su.




Har akayi kwana biyu Nabila bata farka ba abun yaba likitoci tsoro sosai, Mumy ko in ba kuka ba ba abunda take dan ko lokacin da Fatima tazo da banda Daddy da ta haɗe ta duka.




Ita ko Fatima tunda taga abunda Mumy ta mata bata sake zuwa duban Nabila ba.




Mumy na asibiti jinya shiko Daddy yana gida tare da teemar sa ba abunda ke fitar da shi sai aki kuma da ya gama zai dawo gida wajan Fatyn shi.




Ita ko Hajiya Kulu kwana biyu ta daina ganin Daddy sosai hankalin ta ya tashi dan haka ta koma wajan malamin ta ta faɗa masa abunda ake ciki.



Yace mata mundin yana tare da yarinyar nan Fatima to koda ansakeyi masa aiki zai kara,kuma lokaci kaɗan zata rabaki dashi mudin baki tashi tsaye ba.








Sosai hankalin ta ya tashi dan yadda takejin Daddy aran ta to komai zata iyayi kuma ta ɗau alƙawari sai Daddy ya rabu da Fatima cikin satin nan..




Ita ko Fatima tama manta da wata Hajiya Kulu harkar gaban ta takeyi sai neman kariya daga Allah....






*#Vote*
*Comment*
*Shere*








*Summy M Na'ige*🌸
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦









*ƘAWAR ƳATA CE*
*1441H/2019M.*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍?*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_



```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE?*_





Story & Written
By
*SUMMY M NA'IGE*✍?




*Didicated to*
*Mumy Kulsum*
*Mumy Abdullah*




~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~





*Page 45*




*_________*📖 Nabila sai da tayi sati biyu a hospital suka dawo gida, bayan sun gama yimata binci ke amma ba'aga nu komai ba.




Duk yadda Hajiya Kulu taso tara ba Daddy da Fatima amma abu bayi ba, dan shi kamar lokaci ake ƙara saka masa son ta azuciya.




Ba inda bata jeba amma bata ci nasara ba amma tayi alƙawari ko wane lokaci ne sai ta rabasu.




Suku sauran 'yan group7 ankawo musu amare, duk abunda sukayi bai yi ba awannan lokaci, dan amare sun tare ba yadda suka iya haka suka zoba ido suna kallon baƙin ciki dan ita Hajiya Hafsa har kwanciya sai da tayi hospital satin ta uku aka sallame ta.




Lokaci yata fi abubuwa sun sauya na daɗi da rashin sa babban tashin hankali a wajan su alokacin Allah yayi ma Gwaggo Maryam rasuwa mutuwar tayi matuƙar raza nasu, sunyi kuka har sun gaji sun barma Allah ikon sa.




Ita kuma Fatima yanzu cikin ta ya kai watan haihuwa dan ko yaushe ina saran haihu warta.



Gidan su sun so Daddy ya kawo ta ta haihu a can amma yace a'a sai ta haihu zai kawo ta,dan ko Hajiya Sa'a taso ya mai da ta amma yace a'a tayi hakuri har ta haihu, ba yadda ta iya dan haka ta kyale shi.




Dan yanzu sosai take samun kulawa wajan Daddy da Hajiya Sa'a da sauran ƴan uwansu har ma dana ta dan Kaka Amo koda yaushe tana bisa hanyar gidan Fatima.



Kuma yanzu amaren da aka kawo sun haɗe kansu da Fatima sosai suka samu fahin tar juna danshi yanzu ko su Mumy da Hajiya Shafa sunyi wani aiki baya ta siri, dan dawani abu yasa mu ɗayan su to zama zasu sugano me yasa meshi, in wanda baza su iya magan ce shine ba da kansu sai su faɗa ma Malamin su Fatima na islamiya.






Ga Hauwa ita ma ba'a bar ta abaya ba wajan kula da Fatima, dan yanzu cikin yayi girma sosai.





Mumy ko tana ganin cikin yaki zube wa ta koma wajan malamin ta ya bata magani yace da Fatima ta fara na ƙuda azoba aruwa abata tasha, yace mata koda ta haihu komiye to bazai zo da rai ba.





Tundaga lokacin Mumy ta fara sa Fatima jikin ta sosai har ta ɗan saki jiki da Mumy dan ta ɗauka cewa

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login