Showing 15001 words to 18000 words out of 64938 words
Sa'a baza ta cema Alhaji Aliyu ba saura shi ina tunanin gaba d'aya take son su kara, kuma wallahi Bata isa ba Dan bazamu k'yaleta ta ba Muna kallon ta, Dole mu d'au mataki akanta".
Haka dai suka k'arasa meeting d'in su, sun yanke shawarar sake ziyarar malaman su kafin jibi Dan ita Hajiya Hadiza gaba d'aya ta rud'e tafiso a mayar da yarinyar gidan ta ta cigaba da mata bauta, Dan bataso yarinyar ta zauna a gidan Hajiya Sa'a a haka dai suka watse daga gidan.
Mommy na komawa gida ta iske su Zainab a falo suka mata sannu da zuwa, ta amsa sannan ta d'aura dacewa.
"Angama aikin gida Hala?".
Suka ce eh Khalsum tace "Mommy Wai yaushe Daddy zai dawo ne?".
Tace "sai Nan da sati biyu yace zai dawo".Tace "Allah Mommy nidai ki kaini wurin daddy" Tace "naji zan kaiki" Tace "to nidai Mommy ki Kira Mani shi pls".
Tayi maganar kamar wanda take shirin yi kuka.
Tace "bazan kiraba ki bari idan ya kira zan Baki".
Da k'yar'ir tasamu Khulsum ta k'yaleta dan a gajiye take, burinta kawai tashiga d'akin ta kwanta.
Har zata shiga bedroom d'inta tace "Zainab kimana girki ko kad'an ne".
Zainab ce ta bata amsa da cewa,"Toh Mummy".
Mumy Kallonta ta maida ga Nabila dake kwance tace "Ke meza kiyi?".
D'agowa tayi ta kalleta sannan tace. Hmmmmmm Mummy kinsan yau a gajiye na dawo daga school, bazan iyayin komai ba".
Mummy tace "ke daman Nabila ba aiki kike soba".
Tana gama fad'in haka ta wucewarta d'aki.
Zainab ce ta tashi ta shiga kitchen ,inda ita kuma Nabila takoma d'ikin su ta kwanta.
Bayan ta kammala aikin ta tayi wanka ta gabatar da sallah,tunanin Fateema tashiga yi kwana biyu bata jita ba, tunda Mummy Mufida tazo suka tafi tare bata saki jin taba.
Tashi tayi taje d'akin Mumy bayan tayi mata knocking ta bata damar ta shigo bayan tashigo tace. "Mummy wai ina Fateema, har yanzu tana gidan Mummy Mufida?".
Mummy ce ta bata amsar da cewa. "Ban saniba ai ina kula dake kwana biyu duk kinbi kin shiga tunanin k'anwar ubaki batan ko?".
Tace " a'a Mummy naga har yanzo basu dawo ba shine na tambaya ko lafiya?".
Kina iya kiran Daddy ki tambayeshi. A nan tsaye Mummy ta fita ta barta.
D'ak'in su ta koma wayar ta d'auka takira Daddy, bayan sun gama gaisawa, take ce masa.
"Daddy kwana biyu Banga Anty Fatima ba, kuka san wurin da take?".
Yace "eh tana can gidan Hajiya Sa'a".
Daga d'ayan b'angaran aka bata amsar.
tace "to" har zai katse wayar, tace Daddy ko kanada number ta?".
Yace "eh bari na turumiki".
Tace "tau Daddy nagode".
Bayan ya turomata number Kiran Fateema tayi ringing wayar ta fara yi bai wuce uku ba ta d'auka, ta kara a kunnen ta, azoton ta ma t d'auka Daddy ne.
Sallamr dataji ne yasa ta gane mai maganar tace. "My sweet heart kece?".
Tace. Ba wani my sweet heart, yanzo Teema har Zaki iya kwana biyu ba tare da kinji niba hmm yanzo nasan kin daina sona".
Fateema tace" a'a wallahi kimin uzuri yanzo abubuwa sumin yawa kuma ke kanki kinsani".
Zainab tace bawani,yanzu ina kike ko kina gidan Hajiyar Mufida?".
Tace "a'a bana can".
Tace "to kina Ina ne?" Tace wallahi bansan sunan unguwarba, dan bantaba zuwan taba.
Zainab "tace yanzo baki gidan Hajiya kenan?".
Tace "eh" ba can na koma wani gida ne takawoni".
Tace "wani gidan kenan?".
Tace. " Kedai bari Zainab,ganinna banajin dad'i zaman gidan".
tace "to niki gayamin gidan mana".
Tace "ni bansan yadda zance miki ba".
Tace "tau na gode sai Kiyi ta b'oyewa wataran ai zan sani".
Nan suga cigaba da hira daga baya Zainab tama sallama ".
Da yamma duk suna falo zaune suna fira gaba d'ayansu, sai Zainab tace "Mummy muyi waya Daddy harma yabani number Fateema,tace kunyi waya da ita ne?".
tace "eh Mummy munyi".
Mummy tace ta gayamiki inda take?.
A'a kawai dai tacemin tana gidan wata mata acan Hajiyar Mufida takai ta".
Mummy tace "wace matar kenan?".
tace bansaniba dan nima nace ta gayamin amma bata gayamin ba
Mummy tace d'auku wayar ki ki k'ara tambayar ta wace matar ?".
Waya ta d'auku ta kira Fatima tace "my sweet heart ya dai?"Zainab tace kinga nasake kiranki ko" Fateema tace "eh" sai Zainab tace wai bazaki gayamin gidan da kikeba, gashi inso nakawo miki ziyara".
Fateema tace "wallahi bansan ba amma bari na tambaya Hajiyar naji".
tace to".
Tashi tayi taje d'akin Hajiya Ummu ta tambayeta, sai Hajiya Ummu tace wa
zaki ba address tace Zainab, dayake Hajiya Ummu tasani kuma gamida su, sai tace kibari zan tambaya Hajiya Sa'a duku yadda tace zan gayamiki" , tace "tom ,amma yanzo zaki kirata dan kar takuma kira bansan mi zance mataba kuma inajin kunyar ta".
Tace to "bari nakirata".
Mummy nagani Zainab taka tse wayar tace taga miki ne ?" ,Tace a'a Mummy ta katse wayar" Mummy tace, "saki kira in bazata gaya mikiba to bani wayar" Zainab sake kiran Fateema tayi ita koma Fateema tana ganin kira ya sake shigowa tarasa yadda zatayi tad'auka, da bara tafad'ama ta sai tad'au wayar Zainab tace, baki sunne na kawomiki ziyara ne?" Tace, a'a zeey Hajiya sallah take Amma idan ta gama ku message zan turamiki tari da address d'in gidan".
Tace "to yayi inajira dan idan kinturu da safe zaki ganni".
Tace yayi agaida su Mummy da Aunty Nabila da Khulsum" ,tace duk zasuji kilama har Khulsum nazo miki da ita tace, dana jidad'i sosai dan nayi missing d'in ta".
Fateema tace yasu Aysha kuna waya dasu"Zainab tace, eh" muna waya".
Fateema tace" turumin number su Zainab tace, naki sai akin turumin nima zan turumiki" tace, yayi ".
Bayan sun kammala waya Mummy takale Zainab tace nasan bazata gayamiki Ida aka kaita ba".
Mummy waya tad'aka takira Hajiya Shafa taga yamata abun da ake ciki Hajiya Shafa tace, ma Mummy tasa Zainab ta rink'a kiran ta har sai tasamu muna gidan da take, dan kinga idan akasamu muna wurin datake sai musan abunyi".
Mummy tace, "shikenan yanzo nan zan sata gaba sata k'ara kiranta".
Bayan sun kammala waya Mummy tafito falo tace Zainab Bata turuminki message din ba?".
Tace Mummy bata turuba amma idan taturu zan gayamiki".
Tace, "gaskiya kam idan taturu kigayamin nima inasun naje dan bamusan halin da take ciki ba, kuma koba kamai yakama ta Muje musan ida take".
tace nima shiyasa nakesun taturumin dan nakai mata ziyara".
A b'angarin Hajiya Ummu Hajiya Sa'a takira taga yamata ta abinda ake ciki Hajiya Sa'a tace a'a kada kuskura agayamata na gayamiki gada a fad'amusu kibarsu dan yanzu bakisan dami zasu zoba, tace wayar ma ta Fateema kab'eta ki kasheta, zan ba mijinta number ki yarink'a kira dataki antaga ki k'arb'a" tace, to Hajiya".
A can b'angaran Mummy kuwa ajima kad'an tace, "Zainab taturu miki message?" Ta a'a bata taturuba" gaba tasata tace tak'ara kiranta taji, k'iran Fateema tayi taji wayar akashe.
Tace "Mmmy wayar akashe take".
Mumy tace a kashe, hannun ta na karkarwa tace, baniwaya nak'ira ".
Waya Zainab tamik'a mata kira tayi akacemata akashe take.
Hankalin Mummy inyayi dubu yatashi tace, "tasan wannan ba akin kowa bane bace na Hajiya Sa'a".
Waya tad'au ka takira Hajiya Shafa taga yamata ta abinda ake ciki, Hajiya Shafa tace k'yalesu ai gobe ku Ina take zamu sani dan zamu fad'i ma malam abinda akeci dan Wallahi inta ci riba wancan karan wannan karen bazata ciba da ita har shi kanshi Alhajin".
A can b'agarin Daddy duk, yak'agara jumu'a tayi ta zo kodan ya koma gida. .
Suma su Mummy sun k'agara Safeya tayi suje wurin malamin su.
Ita Hajiya Sa'a ta k'agara Safiya tayi taje ta ja musu kunne, kada a kuskura agaya musu inda Fateema take....
*Muje zuwa*
*Comment*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼
*Story & written*
By
*Sumy*?
*BISMILLAH RAHAMAR RaHIM*
*Page* 1?5?
Tunda safe Hajiya Sa'a ta shirya taje gidan Hajiya Ummu, koda taje a d'akin da Fateema take acan tasamu Hajiya Ummu, tana k'ara gyaran ta.
Bayan sun gama gaisawa sai Hajiya Sa'a "tace Fateema ke kika ba Zainab number ki?".
Fateema "tace a'a Hajiya bani nabata ba".
Tace "to sai in shi Mansur d'in yabata?"
Fateema tace, "wallahi bansani ba".
Sai Hajiya Sa'a tace ma Hajiya Ummu, "kinsan gobe ne zasu wuce."
Hajiya ummu tace, "ina sane shiyasa nak'ara k'ok'artawa kafin gobe mukammala komai".
Sai Hajiya Sa'a tace," yauwa."sannan ta mayar da kallon ta ga Fateema taci gaba da cewa," kina bukatar wani Abu? dan kila har gidan ku zanje."
Fateema tace," a'a Hajiya, ki dai ce ina gashesu.
Hajiya sa'a tace," insha Allah zangaya musu".
Hajiya Sa'a da fitar ta,bata tsaya ko inaba ba sai gidansu Fateema.
Da fara'a Ummu Fateema ta tarb'e ta.
Bayan sun gama gaisawa, Hajiya Sa'a tafad'ama ta tafiyar Fateema gobe.
Mahaifiyar Fatima tayi murmushi, sannan tayi musu fatan alhairi.
Mik'e wa tayi ta d'auko wasu Kaya aleda ta mik'awa Hajiya sa'a tace,"ga sak'o ki Kai wa fatima.
Hajiya sa'a ta amshi kayan, sannan sukayi bankwana ta tashi ta tafi.
Ab'angaren su Mummy tunda safe taje gidan Hajiya Safa,basu b'ata lokaci ba suka kama hanya sukaje wurin malamin su.
Koda sukaje mutane sunyi yawa, sai da suka bari mutane sun rage sannan suka shiga.
Bayan sun kai gaisuwa gareshi sannan suka k'ara kora musu bayani, Hajiya Safa tace, "Malam gamida maganar da kasani ce har yanzu abu yak'i k'arewa.
Malam Yayi murmushi irin na mayaudaran malamai yace,"ku tsaya na duba maku na gani."
Wani babban faranti yajawo wanda aka zuba yashi aciki.
yatsun hannun sa d'aya, yasa yafara layi _layi, jin kad'an kana yad'ago ya kallesu yace," gaskiya gamida ita Fateema, akwai wani b'oyayyen wani abu, wanda nakasa ganin miye shi, amma kubari nan da kwana biyu kuda wo, amma gami da wannan auren da kuke tsammani, to baza'ayi shi ba, amma kusa ido kuyi kallo".
Sukace," to Malam, dan Allah ak'ara dubamana, dan Yanzu ma haka sun d'auke ta daga gida, kuma Malam, dan Allah ina son acire son da 'yata Zainab kema Fateema, saboda abun nadamu na.
Malam yace,"bakida matsala.
Wani d'aurin magani yabata, yace kizoba mata ga abinci ko lemu tasha ki tabbatar da tasha shi.
Ta mik'a Hannu ta amshi maganin tace,"to Malam na good."
Malam Yayi dariya yace,"aiku na waje na ne, kuje kawai zakiga abunda zai faruwa,
Haka suka dawo gida, da dad'i ba dad'i,.
Mummy kai tsaye d'akin su Zainab tace wuce.
Kwance ta same ta Mummy tace," Zainab yau mi kika girka mana?".
Zainab tace", Mummy kindawo?".
Mummy tace,"Yanzu nadawo, kin gama abinci?"
Zainab tace,"nakusa kammalawa.
Mummy tace,"to bari nak'arasa, dan nasan ke kad'ai ce kikayi aiki banda Nabila".
Zainab tace,"a'a Mummy,kibari nakusa k'arasawa. kedama kika dawo Yanzu."
Mummy tace,"ko yanzun nadawo, nagaya miki ni zan k'arasa girkin.dan haka banasun gardama."
Zainab tace,"to Mummy gani nayi kamar kingaji, amma kiyi hak'uri".
D'akinta ta tafi ta rage kayan jikin ta tasa marasa nauyi, tafito kai tsaye ta nufi kitchen, ta cikaba da aikin.
kununun aya tahad'a tasanya kayan gyaran shi yayi dad'i sosai, d'akin ta ta koma tad'auko kullin maganin da akabata, tadawo kitchen,kofi tad'auko tazuba kunun ayar sannan tazuba maganin a ciki ta d'an jujjuya Shi sannan ta b'oye sauran da sauri.
Dakin Zainab din ta nufa tace,"Zainab taso kiji."Zainab Tace,"to mummy.
Tana fad'a Mata ta juya ta koma kitchen d'in.
A kitchen tasame ta tace," Mummy gani."
Mummyn ta juyo ta kalleta tana murmushi tace," Dama kunun Aya ne na had'a naji kamar baiyi dad'i ba,amma kisha kiji dan kinsan ni bancika gane dad'in abunba".
Mik'o mata kofin tayi tace,"ki sha kiji".
Karb'a tayi tana maikaiwa abakin ta.
Gabaki d'aya, tashanye Shi, saboda tana tsananin sonshi sosai.
Kofin tamik'a wa Mummy tana cewa," Mummy k'aramun yayi dad'i sosai".
Mummy tayi wata irin dariya ta Jin dad'in samun nasara tace,"sarkin kwad'ayin kunun Aya,to bazan k'araba."
Zainab ta marairaice tace," Mummy dan Allah ki karaman ko kad'an ne".
Mummy "tace kije zuwa anjima idan yayi sanyi sai kisha".
Zainab cikin murnarta to,"to mummy."
Dak'in su takoma, tunda takama hanyar d'akin su sai ta dunga Jin kamar juwa nad'aukar ta.
Da k'yar takai d'akin su,tana zuwa saman gadon ta ta kwanta,bata jima da kwanciya ba wani bacci mara dad'i yad'auke ta.
Aikuwa Mummy tunda taga Zainab tasha kunun Aya take cikin Jin dad'i dan har Hajiya Safa saida takira tagayama ta, aiko sunji dad'i sosai sukace yanzu sai mujira abunda zai biyo baya.
Zainab tunda ta kwanta ba ita tafarka ba sai yamma,afigice ta mike saboda wani mugun mafarkin da tayi,gaban ta yadinga dukan uku_ uku.
Nabila dake zaune gefen gadon takalle ta tace," lafiyar ki kuwa?".
Zainab tace," lafiya k'alau, mikika gani?".
Nabila tace,"nagakin wani tashi a har gitse?".
Zainab ta share zufar data feso Mata tace,"ba komai."
Tashi tayi tashiga toilet ta watsama jikin ta ruwa tayi alwalla dan tarama sallah la'asar.
Har dare haka takejin jikin ta kamar ba dad'i.
Koda Mummy ta tambaye ta sai tace," ba komai mummy."
Mummy bata k'ara cewa komai ba, saboda tasan kafin jikin ta ya warware sai zuwa gobe.
Daddy tun cikin dare yakira Hajiya Sa'a.
ita har tsoro taji data ji kira dai_dai wan'nan lokacin.
Bata ma tsaya duba waya kirata ba, d'auka tayi takara akunnen ta.
Muryarsa da taji ne yasa tace,"Shan wai kaine, lafiya kuwa ka kirani cikin daren nan?".
Yace Kiyi hak'uri Hajiya,kinsan lokaci ba d'aya ba ne, nace bari nak'ara tuna miki,kinsan karfe tare ne zasu tashi.
"Hajiya Sa'a tace," ina sane ban man taba, kuma bari kaji idan kadame ni ba inda zataje"Hak'uri yabata yayi mata sallama.
Har zata koma bacci taga hud'u saura dan haka tashi tayi ta d'auro alwalla tafara gabatar da nafiloli har akayi kiran sallah.
Hajiya Ummu da gama sallah asuba taje d'akin Fateema, koda taje saman sallaya tasame ta, tace,"Fateema kitaso muk'arasa kafin Hajiya Sa'a takaraso".
Fatima tace, "to" tana mai tashi daga saman sallaya.
Hakata cigaba da gyaran ta har Hajiya Sa'a tak'araso, koda tazo har Fateema tayi wanka tayi breakfast tashirya.
Bayan sun gaisa Hajiya Sa'a tace," tashirya ko, dan saura minti talatin su tashi".
Hajiya Ummu tace, "komai angama, ke kad'ai muke jira".
Godiyya Hajiya Sa'a tayi mata, tad'auko kud'i masu yawa taba Hajiya Ummu.
Hajiya ummu ta fara zuba godiya, sannan tayi masu fatan alhairi.
Kiran Fateema tayi, bayan tak'ara fad'a mata wasu abubuwan,sai ta rakasu har wajan motar su, saida taga sun d'aga sannan ta koma cikin gida cike da murnar kyautar da Hajiya Sa'a tayi mata.
Koda suka k'arasa filin jirgi, saura miti biyar jirgin yatashi.
Don mutane har sun farashiga, aikuwa ana kawowa gare ta, gabaki daya jikin ta yafara karkarwa.
Aikuwa sai tafashe da kuka, tana cewa dan Allah ku maida ni wurin Umma na.
Hakuri Hajiya tayi taba ta har suka samu ta shiga jirgin.
Hajiya Sa'a sai da taga tashinsu sannan takira Daddy ta fad'a mashi sun taso.
*Muje zuwa*
*Comment*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR 'YATA CE*
®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼
*Story & written*
By
*Sumy*✍?
*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*
*Page* 1?6?
Kai tsaye Hajiya Sa'a bata tsaye ko ina ba sai gidan Gwaggo Maryam koda taje a falo tasame ta tana kallon labarun hausa, da sallam tashiga falo.
Amsawa Gwaggo Maryam tayi dauke da murmushi a fuskar ta, tace," Sa'adatu ce?"
Tace, "Gwaggo nice, daga filin jirgi nake kinsan yau amaryar Munsur zata je wajansa"Gwaggo Maryam tace to yanzo sun tashi ne?".
"Hajiya Sa'a "tace eh yanzo suka tashi"fatar alhairi Gwaggo Maryam tayi musu, taƙara da cewa, " Sa'adatu nace wai yabatun amaryar Sulaiman bansa kijin me akeciba".
Hajiya Sa'a "tace Gwaggo kinsa yanzo komai munkammala, gamida auren nashi lokacin da sukace kawai mukejira" sai Gwaggo Maryam tace" yanzo saura kwana nawa?" Hajiya Sa'a tace sati biyu yarage yanzo har ɗaurin aure" gwaggo Maryam tace to itama yarinyar kina kulata kamar yadda kikema Fatima ko?".
"Hajiya Sa'a tace, gwaggo ai wannan basai na tsaye gyaran taba dan kinga ba kamar Fatima ce ba".
Gwaggo Maryam tace "kin tabbata ko?".
Bayan sunyi firar dasukeyi Hajiya Sa'a sallam tayima Gwaggo ta koma gidan ta.
Tunda tashiga jirgi takife kai da gwaiwar ta, take ta kuka, har sauka bata saniba, sai da akafara fita wani saurayi dake kusa da ita yaga alamun batasan sun sauka ba dan haka ya ɗan buga seat ɗin da take zaune, kana taɗago kanta wanda yake mata masifar ciyo, idonta sunyi jawur kamar garwashi, yace subuhanallah, yace wai dan Allah mike damunki? " tunda kikashigo cin jirgin nan kike kuka har yanzo".
Batace dashi komai ba dan ita batamasan miyake cewa ba saboda ko gane batayi sosai saboda kanta dakemata matsanan cin ciyo.
Dayaga alumun bazatayi magana ba jikarta yaɗaukar mata "yace muje ko".
Kamar wata sauna haka tabi bayanshi har suka sauka.
Daddy ko tunda yaga jirginnsu yakusa sauka yakarasu airfort ya zauna yake