Showing 6001 words to 9000 words out of 64938 words

Chapter 3 - KAWAR 'YATA CE

09 Oct 2024

2459

💦💦




*K'AWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼







*Story & written*
By
*Sumy*



*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*



*Page7*






Tashi tayi dan ta fara aiki tana sau kowa Mmmy itama ta fito.



Gaida Mummy tayi tamsa tana cewa "kinsa yau Alhaji zai dawo dan haka ayi sauri a gyara gida Sannan ashiga kitchen basai nafad'i miki kalar abinci da yake soba kin sani ko?"




Bata ce komai ba sai da Mummy tak'ara cewa "kinyi shuru kamar badake nakiba?"



Tace "eh" nasani"



Mummy wuce war ta tayi batari da tace komai ba.


Tana ganin Mummy ta wuce ta fara tsaf tace gida har zata fara morping taji ana sallama.



Amsawa taiyi tana mai juyuwa dan taga wake sallama.


Marmushi tayi tana mai k'arasuwa gare ta tana cewa

"gwaggo "in kwana?

Bata karb'amata ba tambaya ta jefu mata.

"Waya saki aiki da sassafin nan?"

"Ko masu aiki basa nan"

"Ina mutanin gidan suke?"

,Dok, a jere taje famata su kuma ba wanda ta k'arb'a .

Shuru tayi bata ce komai ba dan bata san mizata ce ba dan tasan halin yayar Daddy akwai iya fitina.



Tana cikin tunani taji tace "Fateema dake na ke fah?"


D'ago kanta tayi a kasa tace "Mummy na d'aki".

Batama bari tak'arasa fad'a ba ta wuce part din Mommy.


Knocking tayi mata Mommy tace "waye?

"Hajiya sa'a ce kisameni falon.


Batsaya jin miza tace ba ta wuce warta.


Inda tabar ta anan tasame ta kallon ta tayi da kulawa tace "kije kishirya fita zamu yanzo .

Tace "to kamar mai koyun tafiya haka takeyin tafiya har taka part dinta.


Hajiya sa'a zaune tayi saman kujera ta d'ura k'afa d'aya kan d'aya tana karka d'awa.


Haka Mummy ta same ta ta k'arasu ta zauna tana mai cewa "Hajiya kece da safen nan?"



Sai data yima ta kallon sama da kasa ta "eh nice"


Tace "wayasa Fateema aiki da safen nan?


"Shin ma ina masu aiki ne? Ko "Ina yaranki?


"Ko kin dauka aiki yakawo ta "eh"

Tace a'a "Hajiya ban sanya ta ba ita ce dai tasanya kanta"


Tace "naji ,dok, da haka akiyaye gaba,




Suna cikin hakaFateema ta k'arasu gabansu

Hajiya sa'a taci "kin fito tace "eh nafi to",

Hajiya sa'a tace ma Mummy "wai Ina yaran nan suke?


Mummy tace "suna d'aki"

Hajiya sa'a tace" kice suna can suna hutu ga baiwa ankawomuku mai yimuku aiki ko?"


Tace" a'a Hajiya

Tace to bari kiji daga yau wallahi kada akasake sata akin in dai ba dan ra'ayi kan ta tayi ba."

Indai ba haka ba ni da kaina zan dau mataki tana mai mikewa tsaye tace "Fateema muje,"


Da ido mummy tabisu zuciyar ta na kuna tana cewa "wannan matar tanasu tazame mata matsala,


Suna fita cikin wata mota suka shiga direban yatada mota suka bar gida.



Inda zai kaisu Hajiya sa'a ta fad'imishi bai zame dasu ko inaba sai wata unguwa gaban wani ma dai_dai cin gida suka tsaya .






Bala laifi shima gidan yana da kyau dan shima ginin zamanine.




Fitowa sukayi cikin mota suka K'ara sa cikin gida da sallamar su .



Suna shiga wasu yan mata su gaishe su kai tsaye Hajiya sa'a falon gidan suka wuce suka zaina,




Wayar ta ta d'auku takira wata number bajima sai ga wata mata tafi to .




Zata Kai sa'a r Hajiya sa'a da fara'ar ta ta k'arasu suka gaisa da Hajiya sa'a .



Nima na gaisheta ta amsa tana fara'a bayan an gama gasawa .





Hajiya sa'a ta gyara Zama tace "inason agyaramin gatan tanuna Fateema ayimata ,dok, abunda akema amare ,



"Sannan inason akoya mata abubu gyaran jikin da yadda akeyin su ke duk abunda kikasan mace zata nema wajan gyaran jikin a koyama shi."


Tace Hajiya kada kidamu idan wannan ne kamar angama kud'i mausu yawa Hajiya sa'a ta bata tace gasu afara dasu.




Har tamik'e tace "Hajiya a kula sosai dan cikin manyan mata za'a kaita dan haka abata huru mai kyau."




Tace "Fateema ni zan wuce i dan inkwana biyu zan dawo kinji kuma ,dok Abu da akace kiyi kiyi kinji kiyi hakura please"


Har zata wuce Fateema tace "Hajiya ta juyu tace 'Fateema ko kinasu wani abu ne?"


Kanta tad'aga mata
Tace "to miye?"

Tace "inasun nayi waya da Umma ta
tace "badamuwa yanzo zan ba direba ya kawo miki tace to."

Tace "Hajiya Ummu zan wuce Amma zan ba direba yakawo mata sakon ta tace to "Hajiya sai kinji mu tace tom nagude sai anjima",



Tana fita mota ta shiga direba yamai data gidan ta taba shi wata leda tace yakoma yakai ma Hajiya Ummu a ba Fateema,





Tunda suka fita Mummy take tunanin akan Hajiya sa'a dake sun kawoma cikas dan haka dole taje suzauna da group7
dan bazata zuba ma Hajiya sa'a ido ba


Tashi tayi taje d'akin su Zainab dan sutashi ak'arasa aiki kafin Daddy ya dawo .






*Muje zuwa*






*Commet*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼







*Story & written*
By
*Sumy*



*Page 8*




Kai tsaye d'akin su tawuce Koda taje kowace su kwance ta tasame ta Nabila tana rik'e da waya ita kuma Zainab na karatun wani novel,


Mummy magana tayi musu Sannan masuka san ta shigo d'akin,


Tace "kutashi kuje ak'arasa aiki kunsan yau ne Daddy ku zaidawo ko.?"


Zainab tace "da gaskey Mummy?"

Mummy tace "zan miki karya ne?"

Tace "a'ah".

Tace to "kutashi kuyi sauri "

Nabila tace "Mummy Ina ita waccan Fateema komu zamuyi mata aiki ne?"


Mummy tace "hmmm kedai bari yanzo akanta Hajiya sa'a ba abunda bata cemin ba yanzo mahaka ta jeta sunfi ta."


Nabila tace "mekika ce Mummy."


Tace "abunda kunneki yajimiki" .

Nabila tace "Mummy yanzo Ina suka je?"


Tace "nima bansani ba."

Kowanin su kallon Mummy yakeyi ba wanda ya koma cewa komai,


Nabil tace"wai yaushe Hajiyar Mufida tazo Gidan nan"

Mummy tace "da safen nan tazo."

Mummy tace "kutashi lokaci natafiya ba ayi komai ba."


"Suka ce to"

Tashi sukayi ita dai Zainab tunda Mummy ta ke magana bata ce komai ba asalima ita tausayama Fateema takeyi,


Nabila tace "mubari tadawo wallahi ,Dok, bata fad'amuna ida suka jeba sai tayi kuka a gidan nan."


Zainab ita dai fita tayi tafara aiki ita Kuma Nabila sai da tagama cin fitinar ta San nan tafi to ,

Tace wai "yaushe Hafsatu mai aiki zata dawo?"

Mummy "tace satin nan idan suka gama biki zata dawo."

Dan ita Nabila ba gwanar aiki ce ba shiyasa komai bata iyaba Zainab ce keyi ko girki ita ce Amma Nabila shara da wanke_wanke kad'ai takeyi Amma koshi ba koda yaushe ba,


Haka saka cigaba da aiki Mummy ko takoma d'aki tana tunanin mafita,



Sai da Hajiya sa'a ta tafi Hajiya Ummu takai Fateema wani d'aki tace "gashi nan ki zauna kafin mugama aikin."


Tace "to"


Bayan tafita Fateema tabi d'akin da kallo karamin d'akin ne mai had'i da toilet d'auke yake da gado da k'ara mar wardrobe d'akin yayi mata kyau sosai tana cikin haka Hajiya Ummu tazo takawao mata sakon da Hajiya sa'a tabama direba yakawo,


Karb'a tayi sai da tabari Hajiya Ummu ta fice Sannan ta bud'a tana b'ud'ewa waya tagani mai kyau kunnawa tayi ta duba ta ga akwai slm Kuma aikwai kud'i aciki cahji tasanya dan ba cahji aciki sai takira Umma ta,


Tashi tayi tashi ga toilet tayi wanka tana fitowa gyara jikin ta tayi ta kwanta ba ita tashiba sai da akayi sallah azahar tashi tayi tayo alwalla tayi sallah bayan ta kammala ta d'auku wayar ta kunna tasa number Umma ta takira,




Sai da takusa tsinkewa aka d'aka ajiyar zuciya tasaki mai k'arfi shuru tayi batayi magana ba sai data ji ana sallama

Muryar kanen ta taji yana sallam da sauri tace "Nasir Ina Umma?"


Yace "Anty kece ?"

Tace "eh nice"

Yace "ga Umma"

Ta ce "to"


Umma yamik'ama sallama tayi tanajin muryar Umma ta fashe da kuka,


Acan b'agarin Umma shuru tayi sai can tayi k'arafin halin cewa "tunda kuka zakiyi to sai anjima" ai da sauri tace "Dan Allah Umma kada ki tsinke kitsaya tana share hawayin ta.

Umma tace "waye cemiki kuka, na magani da ace kuka na magani kin san da ba ayi auren nan ba, dan haka kisama zuciyar ki salama shawara daya zan baki kiyi hakuri ki dauka wan'nan tana daga cikin jarabawarki dan haka ki tsa ya ki canye ta kuma kibi mijin ki sau da k'afa kada ki d'auka wani abu kika zonema agida a'a kid'auka aljanarki kikazo nema."


Haka Umma tayi tayi mata nasiha har taji sanyi a zuciyar ta ,

Tace Umma" insha Allah zan yi"

tace "to Allah yayi miki albarka"

tace "Ameen"

Sunjima" suna fira sai can taci "Umma yaushe su anty Fauziya zasu zo".

Tace "bansani ba sai munyi waya zan tambaye ta".

Tace "to Umma"

Umma tace "kashe wayar zuwa anjima dan gabaki nan nayi tace "to Umma ki gaishe da babana dan banida number kowa tace "to zasuji"


Wani dad'i taji dataji muryar Umma ta,

Tana cikin haka wata yarinya ta tashigo da sallama takawa mata abinci tace "gashi tace" to nagode" tace "Kuma tace in "kingama kizo a fara aiki "tace to ganinan zowa ".



Bayan ta kammala ta tafi suka fara aiki Hajiya Ummu ta fara nuna mata wasu abubuwa,



2 dai_dai suka kammala Sannan kuwa yakama gabansa ,


Mummy koda ta koma da'kin tayi wanka tashirya tayi kyau tana jiran dawowar Daddy har yamma tayi bai k'irata ba sai can wayar ta tafa rura da sauri ta d'auku wayar ta tana karawa a kunne ta,

Tace "ka k'arasu ne?"

Yace "a'a Hajiya kuyi hakuri dan bazan samu dawowa ba wallahi har yanzo bamu gama aiki ba k'ila ma sai nan da sati uku ku biyu".



Bata bari ya k'arasaba ta yanke wayar ....



*Muje zuwa*




*Commet*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*K'AWAR* *'YATA* *CE*

®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼





*Story & written*
By
*Sumy*


*Godiya mai tarin yawa ga sister me Gwaza da aunty baby Allah yabar zumci mai d'urewa*





*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*





*Page 9*








Mummy wani bakin ciki ne yaru feta batasan lokacin da takai zaune ba,

Shiko Daddy daya ga takashe wayar yace "bari yabar zuwa anjima dan yasan yanzu tayi fushi koya Kuma kira ba d'auka zatayi ba."

Kuma yakira wayar Fateema ita kashe ma nata yake, amma bari yabari ko zuwa anjima,


Mummy tace "shikenan yanzun Alhaji ya ruguzama ta abunda tashirya".

Waya ta d'auka takira Hajiya Shafa tana gayama ta abunda Daddy yace ,

Hajiya Shafa tace "koda ma Ina sun nakiraki nagaya miki gobe zamuyi meeting saboda ko yanzo abunda yafaru dake shine yakesun faruwa da daya daga cikinmu".


Mummy tace "cikin mu kuma?"

Hajiya Shafa tace "sai dai mun had'u"


Mummy tace ina
za'a yi meeting d'in?


Hajiya Shafa tace
"Gidan Hajiya Binta".


Tace "to yayi sai mun had'u"

Suna gama waya Mummy tafara kai komu acikin da'ki,

Tace "nasan ba Aikin kowa bane sai na Hajiya sa'a kuma dole zamu taka mata birki "


Gaba d'ayan su bawanda yayi baccin kirki dan kowa buri shi safeya ta waye su had'u meeting ko za'a samu mafita,



Musamman wadda abun yasha fa yanzo,

Tunda gari ya waye kowanin su burinshi yayi sauri yaje suji matakin daza su d'auka dan baza su zubama wan nan lamarin ido ba,


Ko breakfast d'in kirki Mummy bata tsaya yiba tafi to,


Kai tsaye d'akin su Nabila tashiga taga basa ciki falo ta wuce acan tasame su suna breakfast k'arasu wa tayi wurin su da sauri Kulsum tace "Mummy fita zakiyi?

Mummy tace "eh" fita zanyi "

Tace "Mummy zan biki"

Tace "a'a kibari in Auntyn ki zasu fita suje dake".

Tace "to Mummy zasuje dani ko?"

Mummy tace "eh"

Mummy ta kalle su Nabila tace "ni zanfi ta".

Adawo lafiya suka kayi mata ,


Direba Mummy takira tafad'a mishi idan zaika ta,

Yace "to Hajiya"

Suna kawowa mai gadi na bud'ema wata mota shima direba Mummy yakutsa hancin motar sa yashiga yanayin yana packing Mummy ta fito ,

Mummy tace "Hajiya Luba kice tare munka k'arasu" sunama juna murmushi tace "kedai bari Hajiya Hadiza na k'agara safiya tayi dan naga abunda baka dauka komai ba shiya kesun baka matsala".


Suna masu karasawa cikin parlour d'in daza'a meeting ,

Da sallama suka shiga Hajiya Shafa suka amsamu su, k'arasu wa sukayi suna cewa Har kun iso Hajiya Luba tace "nace ma nice zan fara zuwa Ashe ku rigani"


Hajiya Shafa tace "badole muzu da wuri ba naga wanki hula nasun yakai mu dare".

Hajiya Binta batace komai ba dan ita tata ta isheta ,

Suna haka su Hajiya Suwaiba ita da Hajiya Sha'awa da Hajiya Jamila suka K'ara su,


Basu jima da K'ara su waba aka fara meeting Hajiya Shafa tace "nasan wasu daga cikinmu basu san danmi aka kira meeting d'in gau gawa ba,

To bakomai bane sai abuda yafaru sati biyu da nawace shike sun kuma faruwa yanzo,

Dan haka kusani idan
mukayi sake kojibi shi zai K'ara faruwa dan haka bazamu zubama masu so ganin bayammu ido ba."


Kowanin su shuru yayi bai ce komai ba ,
Sai can Mummy tace "wai wace acikin mu?"

Hajiya Shafa tace "buku gane abunda nake nufiba ne naji kowa yayi shuru ?"

Sai hajiya Luba tace "munso a ganar damu"

Hajiya Shafa tace "to kunsan Alhaji Mansur zai K'ara aure?"


Dakarfi suka ce "mikika ce?"

Tace "abunda kukaji"

Takara da cewa "tun kafin Hajiya Binta ta sani, nasani, "

Dan bayan Alhaji ya dawo jiyi bai jima da shigowaba Hajiya sa'a tazo bayan mun gaisa tacemin ina yake nace yana d'akisa"

wucewa tayi tasameshi sai dana bari tajima dashiga natashi domin nashiga ina kawowa k'ufar naji tace "yanzo bazasu barshi sati biyu ba"


Yace "Hajiya munyi munyi sun k'in yarda dan haka mukace to Allah yakaimu ai da sati biyu da wata d'aya duk dayane inda rai da lafiya tace "to shikenan Allah yakaimu lokaci"

yace "ameen"

Tace mishi "ni zan wuce yace "to Hajiya takara dace wa "kaima inajiran taka", banji abunda yace mata ba dan takamu haryar fita nikam nakuma wurin danake zaune,

Dan haka dole ne muta kama Hajiya sa'a birki dan wallahi wannan karun bazamu zuba mata ido ba".

Sai can ta koma cewa "Amma kubani nan da kwana biyu komai nayanke zan nemeku ".

Hajiya Binta tace to "dan wallahi nikam bazan iya zama da kishiya ba."

Haka kowa yayi tafad'in abunda zaiyi,

Ahaka taru ya watse sai nan da kwana biyu,..

Wacece Hajiya sa'a ?",






Muje zuwa




*Commet*
Nd
*Share*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*


*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*

Page1?0?

Hajiya Sa'a ta kasan ce yaya ce ga maza jin su Mummy ,Su takwas iyayin su suka haifa kuma ita kad'aya ce mace kuma ita ce babbarsu

Alhaji Muhammad shine mahaifinsu yana da rufin asiri dai dai gwargwado dan akwaishi da wadatar zuci shiyasa mutane da dama sukemishi kallon mai kud'i.

Matan shi biyu da Halima da maryam

Yaransu takwas Halima ita ce uwargida san nan Maryam ita ce amarya.

Mama Halima itake da yara shidda sa'adatu da Aliyu da Nura da Abdullahi da Ahamad da Mansur.

Ita koh Gwaggo Maryam tana da yara biyu da Sulaiman da Abbas.

Suna kiranta gwaggo saboda ita da Alhaji Muhammad auren zumunci ne sukayi dan d'iyar k'anin Baban shi ce.

Mama Halima da gwaggo maraya suna zaman lafiya sosai dan idan kagansu bazakace kiyoshi ba ne dan suna zaman mutunci kowacin su nada hakuri da kawai ci dan shi baza ka iya babbace yaran su ba.

Kuma Alhaji Muhammad baya nuna ma kowacin su babbanci haka ma yaran shi yana kulada su dai dai gwargwado kuma kowanin su yasan
yashi makarantar addini da ta zamani haka suka ciga da rawuwar su babu fada babu zagi.

Lokacin da Sa'adatu takammala secondary School,

Tasu ta cigaba da karatunta dan har baban a bukiyar ta Amina yasamu musu admission d'in usuman dan Fodiyo unversity Amma

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login