Showing 42001 words to 45000 words out of 103202 words
bazai taɓa ganina da mutunci ba".?Na faɗi hakan kamar zanyi kuka.
Cikin tausayina Rashida ta da fa kafaɗa ta sannan ta ce"Khairat kada ki yi wannan tunanin,ba kowani tunani ɗan adam ya ke sakawa a zuciyarsa ba,saboda kada wataran ya rasa tunanin mw zai yi,don shima tunanin da na shi lokacin,kuma yana da kyau ki kyautata kyakkyawan zato a karan kanki,kada ki yadda da duk abinda mutane zasu faɗa akanki,ke dai tunda kin yadda da kanki shikkenan,sauran ki barwa Allah zai miki sakayya da gaggawa."
Goge hawayen fuska ta na yi sannan ce"Hmm Rashida wannan ƙazafin da aka yimin ya kasa gogewa acikin zuciyata,sunyi min illar da bazan taɓa warkewa ba,sun cutar min rayuwata,sun wargazamin farin cikina,ina rayuwa da mahaifiyata da ƴan uwana cikin aminci da kuma ƙaunar juna,amman yau duk ina wannan Rashida?Ya tafi har abada bazai dawo ba".Na faɗi hakan ƙwalla na fitowa daga cikin idanuwa na.
Sosai Rashida ke bani baki sannan ta ce"kibar komai ba komai ba,insha Allah muna nan zaune zakiga sakamakonsu,insha'Allah khairat ba zaki taɓa taɓewa ba,komai ya yi farko yana da ƙarshi,yanzu bikinku tare za'a haɗa dana yayyin ki biyu".
Tuni na fito da idanuwa na waje na ce"ikon Allah da kuma su waye?".Dariya Rashida ta yi sannan ta ce"hmm buɗe dai kunnenki sosai kiji,Yaya Salim da Mero,Yaya Aliyu da Maryam".har dafe ƙirjina na yi sannan na ce"oh ni wannan aure aƙwai rikici to shi Yaya Salim daman yana son mero ne?".Dariya Rashida ta yi sannan ta ce"ina a'i wannan duk haɗin tsohuwa Hajiya kaka ne".
sosai na ke dariya sannan na ce"caɓɓi lallai Yaya Salim har kuka sai ya yi,saboda shi arayuwarsa yana son mace ƴar boko,to yaya kenan?tunda i'ta dai mero ko aji ɗaya bata taɓa shiga na boko ba".
Nan dai muka cigaba da hirarmu har ta rakoni waje,ta ce"khairat amman na yi mamaki da bro Aliyu bai gaya miki zancen aurensa ba"?.Dariya na yi sannan na ce Hmm wata ƙila baya son asani ne?kin san halin matarsa,ni fa wallahi ya ƙara ɗin ma saboda Anty khadina sai a hankali wallahi,ni ɗinma ɗaga mata ƙafa kawai na ke saboda matsayinta na matar yaya na,saboda san bata iya magana ba".
Rashida ta buɗe baki za ta yi magana sai ga Yaya Aliyu mijinta da Nadiya ta wani hakimce agaban mota.sosai na yi mamakin ganin hakan na kalli Rashida na ce"ikon Allah sai kallo su kuma yaushe suka zama masoya har haka?".
dariya Rashida ta yi sannan ta ce"haba Khairat kamar baki san Mama iklima bane?sun neme sa ne kuma yanzu gashi sun samu,ni dai Allah na saka agabana kullum goshi na yana ƙasa ina roƙar Allah ya fiddani daga zaluncinsu ya bani haƙurin jure duk wani cin kashinta,da i'ta da Yaya Aliyun".
suna ƙaraso wa muka gaisa da Yaya Aliyu ya amsa da fara'arsa muna cikin gaisawa Nadiya ta ce"honey zo mu tafi jiri na keji bana son tsayawa".A'i da sauri naga Yaya Aliyu ya bita suka yi saman bene.
Har suka hau ban daina kallonsu ba na juyo na ce"Rashida Alkah ya baki haƙurin jure komai, ya ƙwato miki mijinki a hannunki".
Muka yi sallama akan za tazo waje na awannan satin,abin mamaki ina fitowa daga gidansu Rashida naga wannan motar a ƙofar gidan,na buga wani uban tsaki kusan awata huɗu amman suna zaman jiran gawon shanu.
Hanyar titi na yi ko waiwayonsu banyi ba,har na tsayae da keke napep kawai sai naga wannan mutumin ya fito yaje wajen me keken ya nuna masa wani kati,ai da gudu mutumin ya tafi,ni kuwa haushi duk ya kama ni,na gallawa mutumin harara wani a mummurɗe dashi,na ce"wai don Allah bawan Allah sata na yi muku kome?kun dameni sai bina kuke?".
Murtuke fuska ya yi sannan ya buɗe baki zai yi magana,aka buɗe murfin motar,sosai na buɗe idanuwa na ina kallon wanda ya fito daga cikin motar ƴar pos ɗin dake hannuna ta faɗi a ƙasa.
*Miss green ce*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨
Instagram links👇
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ɗinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
*A C Ƙ*
MISS GREEN
*39⬜40*
. . . .ban gama mamakin ba sai da ya matso har kusa dani sannan na buɗe baki na a hankali na ce"daman kai ne"?.Murmushi ya yi har fararan haƙoransa suka buɗe sannan ya ce"Eh ni ne duk da ni ban taɓa ganinki ba?Amman nasan ke ko da a tv kin taɓa ganina,zan gabatar miki da kai na duk da nasan kin san sunan nawa,Ahmad A.Abubakar,commisioner of police bani da aure ayanxu amman ina da niyyar yi ƙwanan nan tunda dai yanzu na samu wadda na keso".
sunkuyar da kaina ƙasa na yi,kaf duniya ina tunanin babu macen da za tace bata son Ahmad don babu abinda baagi dashi,ƙyau,kuɗi,addini,ilimi,tarbiyya,kamala,sanin ya kamata,kai har dama waɗansu abubuwan.
Ganin na yi shiru sai ya ce"a gaskiya ni ada na fitar da yin aure arayuwata saboda bazan ɓoye miki ba na taɓa yin aure acen baya sai dai gaskiya ko kusa banji daɗin auren ba,saboda banyi dacen mata ba,zanso inji sunanki baiwar Allah don naga kamar wayo ki ke son yimin ina ta zuba ba tare da kin faɗa min sunanki ba?".
a hankali na ce"sunana Rahma amman ana kirana da khairat".
"Wow nice name,sunan mahaifiyata ne da ke gaskiya naji daɗi,ammsn ina son ki faɗamin kina da ra'ayina ko kuwa?Don gaskiya ni arayuwata bana magana biyu,kawai idan har ina son abu to babu tabbas shi ɗin na keso babu mai canjamin tsari na,don Allah khairat inason ki faɗamin gaskiyarki akaina?Ni dai har ga Allah kin tafi dani baki ɗaya,na sadaukar da aikina na awa kusan huɗu saboda ke,wanda atarihi na ban taɓa yin hakan ba".
Sunkuyar da kaina na yi don a gaskiya bazan ɓoye masa komai ba,don ayanzu an bada ni kuma ma gaskiya ko da ba'a bada ni ba,maƙalalliyar zuciyar nan ta wa tana wajen Yaya Bilal,duk da babu abinda Yaya Bilal zai nunawa Ahmad ɗin sai dai kawai fari,amman banda wannan babu abinda zai nuna masa.
A hankali na ce"kayi haƙuri C/M ayanzu haka har an saka ranar aure na nan da sati uku masu zuwa za'ayi bikina,amman ka yi haƙuri gaskiyar daka baƙata ita na faɗa maka".na faɗi hakan ina sunkuyar da kaina ƙasa.
Wani mugun jiri yaji yana ɗibarsa duk da jikinsa yadda ya ke kamar rainon ƴan rastling amman sai da ya kusa faɗuwa,ya buɗe kyawawan idaniyarsa sannan ya ce"khairat haƙiƙa kin burgeni da faɗamin gaskiya da ki ka yi amman ko babu komai inason ƙulla zumunci da gidanku,idan an tashi ɗaurin aurenki zanzo,ga wayata sakamin number ɗinki".?Ya faɗi hakan yana jin adadin zafin zuciyarsa na ƙaruwa,ciwon kansa nasan tashi masa ƴan awanni da haɗuwa da yarinya yaji kamar zai mutu idan bai aure taba,gaskiya wannan yarinyar tana da sa'a sosai don matan da suka amsa sunansu mata masu ji da kuɗi da komai,sunsha zuwa wajensa da furucin soyayya amman ko kallon ƙurarsu baiyi yanzu gashi kan yarinya ƙarama wacce a ƙiyasinsa bata fi 17 zuwa 18 ba.
Samun kaina na yi da murmushi na amsa na saka masa na bashi,ya yi murmushi sai naga kawai hawaye suna zubo masa ya ce"khairat Allah yasa albarka acikin wannan auren na ki,idan babu Albarka Allah ya wargazar ko ƴata Inaas ta samu uwa tagari kamarki".
Buɗe idanuwana na yi sanna na ce"au daman kana da ƴa ne?".Murmushi ya yi sannsn ya ce"ina da ƴa shekararta biyar amman yanzu mun rabu da mamanta tana hannun mahaifiyata,kullum burinta in samo mata momi amman na kasa hakan tunda bab haɗu da wacce na keso ba,sai yanzu Allah ya yi gashi kuma wani mai sa'ar ya rigani,to shikkenan ni zan tafi khairat saduwar Alkhairi".
Tafiyarsa ma kaɗai abin kallo ce ina tsaye naga sun tsaya akusa dani ya ce"khairat idan babu damuwa shigo mu sauke ki agida?wannan titin babu kowa kuma bai kamata ki tsaya ke kaɗai ba,alhalin kuma kina amatsayin mace,macen ma mai daraja".
Samun kaina na yi da yarda dashi na shiga muka tafi,har mukaje bai ƙara ce wa komai ba nima kuma bance ƙala ba,da zan fita har na saka ƙafufuwana awaje ya ce"khairat"!.
Juyowa na yi cikin mamakin jin kirana da ya yi,na juya ina kallonsa na sunkuyar da kaina don bazan iya kallon cikin idaniyars ba,don yana da ƙwarjini sosai.
Ya ce"khairat idan na yi miki ƙyauta zaki amsa"?.Ya kunnomin wannan tambayar na ce"zan amsa C/M tunda daga hannun mutum mai alfarma ta fito kuma mai mutunta mutane".
Ɗan murmushin jin daɗi ya yi sannan ya ɗakko wani envelope ya miƙomin,amsa na yi cikin nutsuwa sannan na ce"na gode!ka gaida min da Inaas".
Sosai naga murmushi ya bayyana akan fuskarsa saboda aduniya yana son mai son nasa,musamman ma kuma Inaas ƴarsa ya ce"naji daɗi khairat insha Allah zan kai gaisuwarki wajen Inaas".
Nima murmushin na yi sannan na ce"to na gode sai anjima".ina faɗar hakan na juya zan tafi gida sai naga Yaya Aliyu da Anty khadija zasu fita.
Tsoro ya kamani don nasan sun riga da sun ga C.M don haka na sunkuyar da kaina,ganin hakan yasa M.C fitowa suka gaisa da Yaya Aliyu sannan ni kuma na yi cikin gida kunya duk ta isheni.
ina shiga Anty Khadija ta shigo ita ma sai naga tana wani washe min baki ta biyo ni har ɗakina lokacin ina cire kaya da ɗaurin ƙirji ajikina, sai kuwa ta ce"am daman khairat tambayarki zanyi"?.Ɗan ɗaure fuska na yi kaɗan don nasan tambayar daza ta yi kenan na ce"uhm ina jin ki"?.
Sai ta nemi waje ta zauna ta ce"yauwa me ye kuma haɗinki da Commisioner of police"?.Tambayar ce tazo min abaza ta sai na ce"babu komai sai zumunci".
Sai kuwa ta ce"a'ah fa khairat bana son ƙarya ni dai a iya sanina kaf ƴan uwanmu ban taɓa jin ance ɗan uwan mu bane,sai dai idan saurayinki ne?Ammsn gaskiya kuwa idan haka ne kin more saurayi mutum har mutum a tsaye kamar shi ya yi kansa,ga kuɗi ga komai,kuma naji ma ance ɗan sarauta ne ko"?.Ta faɗi hakan tana washe baki.
Ban kula taba sai kuma ta ce"amman khairat yanzu sabida Allah ai an kusa bikinki sai dai ya yi haƙuri,amman wallahi ni dai da so samu ne ki aureshi don ni har yafi min yaya Bilal wanda a kullum ya ke wulaƙanta ki".
Banza na yi mata sannan na yi shigewa ta banɗakin dake manne ajikin ɗakina ina mamakin shegiyar gulma irin ta anty khadija.
Ganin banyi magana ba yasa ta tashi ta fita,babu abinda M.C ya ɓoye wa Yaya Aliyu a game da haɗuwarmu,ya amshi number yaya Aliyu ya ce"idan auren Khairat ya tashi ku faɗa min".sosai Yaya Aliyu yaji daɗi sannan suka yi sallama da M.C ya shige mota.
Bai dawo gidan ba ya shige mota don ɗakko mama a filin jirgi da ƴan uwanta har uku,saboda bikin khairat don Yaya Aliyu ya yi mata bayani sosai amman fa mama ta yi baƙin ciki sosai,don gani take ai itama uwa ce kuma ya kamata ayi mata uzuri a nemi shawararta don za'ayi wa ƴar ta aure ba tare da saninta ba,badon Aliyun ya faɗa mata ba sai dai taji a gari kuma ga auren Salim da kuma Auren Aliyu ɗin,mama ta dinga yi wa Aliyu faɗa akan ƙarin auren nasa,amman sai Aliyu ya yiwa mamansa bayani sosai na abinda yasa zai ƙara auren,itama maman tasan wasu daga cikin halin Khadija ɗin, ta yi musu fatan alkhairi da samun zaman lafiya mai ɗorewa.
***
"Ahmad lafiya naga yau duk idanuwanka sun kumbura kamar ka yi kuka?me ya faru da kai"?.Hajiya Ramatu ce ke yi wa ɗanta C.M wannan tambayar?.
Babu abinda ya ɓoye wa mahaifiyarsa akan Khairat,ya ƙara da faɗin "Hajiya yanzu mata nagari sunyi ƙaranci acikin wannan al'ummar tamu,za kiga mata suna shiga ba-ga matan aure ba ba-ga ƴan mata ba,haƙiƙa babu abinda yasa ni son khairat sai wannan Hajiya shigar tama kaɗai kamar ta matan aure ce,uwa uba tarbiyya."
"Ka yi haƙuri Ahmad Allahn daya jarabce ka shi zai baka mace tagari,wacce zaka yi alfahari da ita,khairat kuma ka cireta aranka kada ka faɗa halaka tunda dai kaga ita yanzu ta kusa zama matar wani,kuma kasan neman aure cikin aure haramun ne".
Suna cikin maganar Inaas ta taho da gudu ta rungume Abbanta tana ce wa"ireally miss u my dady".ɗaga ta sama ya yi yana mata wasa suna ta dariya gwanin ban sha'awa.
****
Sosai aka shiga hidamar biki,Anty khadija har da tafiya gida yaji wai don yaya Aliyu zai ƙara aure kuma ya munafunce ta,Alhmdlh Hajiya kaka ta samu lafiya sakamakon wajen magani da aka kaita wadda ƙawarta Hajiya Inna ta kaita. Kuma aka tabbatar musu ce wa asiri ne.
Ai kuwa Hajiya kaka na samun lafiya ta sanya rigima wai sai dai in dawo gidan ayi buki anan,don dole muka dawo har Mama.
Ƴan gidanmu na nan da halinsu na ƴan munafunce2,Mama ta hure kunnunanta ko nemansu bata yi ba,wanda dai yazo wajenta shikkenan,don maman Arman kullum tana wajenmu don duk muna ɓangaren Hajiya kaka,su Mama Iklima baƙin ciki kamar zai kashesu tun daga kan haɗin da aka yi har zuwan mama gidan,don gani suke kamar ta dawo ne,don yadda suka tsani mutuwarsu haka suka tsani mama.
*****
"Jidda don Allah ki yi haƙuri abisa duk abinda ya faru,wallahi bana son yarinyar nan dole kawai za'ayi min,na yi miki alƙawarin ko shiga ɗakinta ma bazanyi ba".
Murmushi jin daɗi jidda ta yi sannan ta ce"hmm gaskiya ni dai duk haka banji daɗi ba,amman ba komai ka riƙemin alƙawari.
Nan dai suka gama ƴan hirarrakinsu na masoya,sannan ya bawa jidda check na kuɗi ta siya wasu abubuwan don hatta kayan ɗaki shi ya ɗauki nauyin yinsu.
****
Alhaji Damas ya ce"goje ayau na ke son nunawa ɗan talikin nan bai isa ya ce zai ja dani awajen ɗana morewa da amaryarsa ba,zan nuna masa shi har yanzu yaro ne ƙarami,zan koya masa babban darasi wanda sai ya yi dana sanin taɓani,zan koya masa hankali da kuma jan kunne yadda ya kamata,maza ku tafi ko kawo min ajiya ta".
*miss green ce*
*MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨
Instagram links👇
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ɗinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
[23/09, 16:20] Miss Green🍀: 41. .. . . 42
Bilal yana tafiya Jidda ta shiga gida tana shiga gidan kuma wani yaro ya shigo ya ce"wai inji Bilal wai jidda tazo"?.Ɗan murmushi jidda ta yi sannan ta ce"oh yau kuma A.D soyayyarcs bata ƙare ba ko kuwa?".Ta faɗa wa mamansu Bilal ne yazo bari taje,mamanta ta
"ikon Allah ai naga yanzu ya tafi kuma daman bai tafi bane ki ka dawo"?.ɗan murmushi jidda ta yi sannan ta fita tana ƙara jin son Bilal aranta.
Irin motarsa sak ta gani a ƙofar gidansu babbar jip mai shegen ƙyau,ta ƙarasa ta ɗan ƙwanƙwasa ganin ba'a buɗe mata ba,janyo ta taji anyi cikin motar,ta buɗe idanuwa sosai saboda tsoro,wani mummunan mutum ta gani akusa da ita yasha malun-malun fara ƙal,dariya sosai ya ke ɓaɓɓakawa sannan ya ce"kada kiji tsoro na ƴan mata amaryar wannan satin".sai ya ƙara ƙelƙelewa da dariya.
Sosai taji tsoronta ya ƙaru ta ce"don Allah bawan Allah kai waye"?.
Babu abinda Alhaji Damas ya ɓoye mata na dangan takarsu da Bilal na yadda suke takun saƙa.
Sannan ya ce"ina son ki bani haɗin kai akan abinda na keson inyi,bujeremin dai dai ya ke da mutuwar Bilal da kuma iyayenki,idan ki ka bani haɗin kao zan baki kuɗi mai tsoka wanda har ki gama rayuwarki baki ƙarar dasu ba,yanzu abinda na keso dake ki faɗawa iyayenki ce war zaki fita da Bilal siyayya".
watso masa manyan idanuwanta ta yo tsoro ƙarara ya bayyana a idanuwanta,ji take tamkar za tayi fitsari saboda tsoron mutumin babu yadda ta iya haka ta kira waya ta shaidawa mamanta zasu fita da Bilal".