Showing 57001 words to 60000 words out of 68854 words
kalli mijinta tace "Amma Alhaji baka duba wannan al'amarin ba domin kuwa kasan cewa Nadiya ita kadai ce jinin Bilal kuma dole ne yau mu tafi da ita gida.
Ajiyar zuciya yayi yace"ke dai shaidace akan abunda Bilal yayi ma umaimah ke ganau ce ba jiyau ba,sannan ina san ku sani Alhaji Bulama a shirye yake da ya fafata da duk wani wanda zai taba masa iyalinsa kar ma ace kai Bilal ,so dole nazo da kaina Kafun shi yazo da kansa wanda kai Bilal kasan cewa wallahi idan yazo babu dadi,shiru baki dayansu sukayi yayin da kowa ke saka da warwara akan al'amarin amma tabbas suna bukatar Nadiya a tattare dasu.
Bayan lokacin da Alƙali ya yanke baki daya suka koma domin jin wanda yayi nasara cikinsu , fitowa Nadiya tayi bisa umarnin Alƙali mahmood a sabe a kafaɗarta,
Cikin girma irin na Alƙalin yace "Nadiya ga dai shari'a anayi dominki kuma shari'ar tsakanin iyayanki ne guda biyu gasu nan ,wane kike san zama da a cikin su?"
Kalan iyayann nata guda biyu tayi tace"mahaifiyata ta daukeni a cikinta tsawan wata tara ,tayi dauwaniyya dani tun ina ciki har zuwana duniya wanda a cikin rayuwata da ita ban taba sanin babu ba,duk wani abu da nake So a rayuwata ita tayi mun shi,itace uwata itace ubana sannan a wannan zama na rayuwa ta sama mun uba wanda bani da ya shi a rayuwata,
Gefe guda kuma wanda ya bada gudunmawar irinsane aka samar dani wanda tun fari yana kokwaton kasancewa tasa shin idan na zavesa sama da mahafiyata duniya baza tayi Allah wadai dani ba?
Shin menene gudunmawarsa a kasancewarsa mahaifina?
Babu ya mai girma mai shariah, mahaifina bai bari mun komai ba face kayan kunya da kayan gori,
Nuna mahmood tayi da hannunta tace"wannan yaran dake hannun a cikin halayyasa marasa kyau ya sameshi,yaro abun tausayi wanda bansan taya zan fara masa bayani menene ainahinsa ba a lokacin da ya biɗa yasan hakan,"
shiru gurin ya dauka lokacin da Alkalin ya bukaci hakan,kallan Nadiya alkalin yayi yace kina nufin kice shima wannan din ɗansa ne.
Kaɗa kai Nadiya tayi tace"tabbas na sane wanda ya samesa da Aneeesa wadda ta bamu matsala cikin Ahalinmu a rayuwa dagaa bisani kuma bayan laifin da ya kaita gidan yari Allah ya karbeta ,kafun nan kuwa ta shaida mun Mahmood jini na ne saboda Dan mahaifinane,na tabbatar da Hakane sakamakon zuwa da mahaifina yayi gidan mu akan maganar komawata gurinsa wanda nayi amfani da hakan na cire gashin kansa Nayi DNA dana Mahmood . "
Barrister salik ya dauki file din ya mikawa Alƙalin wanda ya tabbata da ba fake bane sannan ya sake bashi document wanda Mami da Papa sukayi adopting Mahmood legally .
Bakin lawyer din Bilal ya mutu murus a yayin da Bilal ke faman rarraba ido yana kallan Nadiya da Mahmood cos 'ya tabbatar da maganarta tunda tace Anisa amma a iya saninsa rabonsaa da ita bata taba sanar masa tana da ciki ba, a zahirin yanzu kuma yana mutuƙar buƙatar jininsa a tattare da shi.
Bayan shaidu da hujoji kotu tayi facali da ƙarar Bilal sannan ta damƙawa Umaimah custody ɗin Nadiya,a Haka ƙarar ta watse.
A tare Ahalin Umaimah suka fito cikin murnar cin nasara,suna kokarin shiga mota Alhji Bilal yazo gabansu,tsaye dukkansu sukayi suna san ganin mene zaiyyi,
Durkusawa yayi kan gwiwarsa 'ya hada hannayensa guri biyu yace"Dan Allah Umaimah kiyi hakuri nasan na cutar dake,bakina ma kunyar fada yake,amma ki yi mun rai ki tausaya mu ko shi mahmood ɗiin ki bani na gyara kuskurena ta hanyar bashi rayuwa mai kyau da inganci."
Wani irin kallo mami ta bashi sannan tace,maganar banza kake Bilal,nayi imani da Allah baka da rayuwa mai kyau din da zaka iya bawa Kowa a rayuwarka ,ba Nadiya ba haka zalika ba Mahmood ba dan Haka ka dauki wannan a matsayin fansa ta akankah,wallahi bazan baka mahmood ba sannan kasa a ranka Ni da Imam ne iyayansa ,ka godewa Allah Nadiya tasan wanene kai da Bazata taba sani ba,ka shirya wata rayuwar wadda zaka rayu da sanin kana da ɗa a waje wanda baka da iko dashi,
"Aikuwa karyarki umaimah Dan wallahi babu mai sakewa tuwo suna,dole ne mu daukaka ƙara ki bamu yaranmu ,sannan abun kunya ai ba kansa farau ba ba kuma kansa ƙarau ba ehe,".
Muryar kakar Nadiya ta karaɗe gurin.
Murmushi Mami tayi tace"Allah sarki Mama Aikuwa zancenki dutse ba'a fara dashi ba kuma baza a ƙare dashi ba dan haka mu haɗu gaba idan kun daukaka karar a shirye muke fiye da yarda kuka shirya".
Basu kuma ce masu komai ba suka bar harabar gurin.
Durƙushe Alhaji Bilal yayi yana mai zayyano dana sani iri iri a ransa domin kuwa a wannan gejin 'ya tabbatar da ya rasa jininsa guda biyu wanda bincike 'ya nuna su kaɗai ne jininsa har ya koma ga Allah sakamakon hatsarin da ya samu kwanakin baya,
Haka mahaifiyarsa ta ƙaraci banbaminta suka bar gurin .
A/N
Fatan 'na sameku lafiya ,So wayata ta samu damuwa yanzu kuma dana samu nayi kokarin mayar dashi yaƙi dole 'na sake number ,
08130229878
Itace sabuwar numberta ta whatsapp sannan ina cigiyar Fatima tayi payment 'na littafi wanda nasan tayi mun magana da wancan layina,ban riƙe surname dinta ba cos nayi missing alert ɗin please idan kin gani kimin magana a layiina domin 'na baki littafin ki, nagode❤
CHUCHUJAY✍️
TBC
AHALINA
(Siblings of different father's)
Book two 'in Aure uku series
By
CHUCHUJAY ✍️
EPISODE 53&54
Koda suka koma gida sunyi mamakin tararar da Jamaimah gidan cos its not like her .
Kallo daaya mami tayi mata ta maida kalllanta kan Nameer tace "Ya maka Kyau da kowa ya hallarci zaman ƙanwarka bandaa kai sannan ina fatan zuwan nan da kayi da matarka gidan nan kasan ka karya Magana ta saboda 'na faɗa maka gaban yan uwanka bakaji ba ,inajin sai na maimaita maka gabanta,kar ka ƙara zuwa mun da wannan yarinyar mara kunya muddin ba sake banzan ɗabiunta tayi ba ,Dan Haka ka tashi ku fitar mun a gida kafun nayi mugun saba muku sosai da sosai,."
Juyawa tayi Dan barin gurin tana mai ignoring yarda Papa ke mata signal 'na tayi shiru da ido,
Rike mata ƙafa da akayii ne ya tsayar da ita,juyowa tayi Dan ganin wanene, Jamaimah ce kan gwiwowinta idanunta ɗauke da hawaye shabe shabe,Dan goge hawayen tayi ta fara magana tana mai faɗin"ban san mai zance yayi justifying abunda nayi maku ba ,it was very stupid of me,babu bakin da zan iya buɗewa na kare kaina dashi,Dan Allah mami kiyi mun rai ki hakuri ki yafe mun ,'na maki Alƙwari bazan taba baki damar da zakiyi kuka dani ba,duk wani abu da ban iya ba zan dage 'na koya da n ganin 'na zama kamar yarda kike So matar ɗanki ta kasance ,dan Allah Mami kiyi mun aikin gafara ke da Papa da ku su Nadiya,wallahi nayi Alkwarin gyara duk wani abu da yake ba dai dai ba Dangane dani ,idan nayi mara kyau a gyara mun zan gyara domin ni ban tashi ana nuna mun wannan ba dai dai Bane ,ku yafe mun dan Allah. "
Shiru dukkansu sukayi suna masu jin tausayinta ganin Mami taƙi koda juyowa ta kalleta,
Matsawa Papa yayi kusa da ita yace "Maminmu Abunda kike So kenan fa kuma tayi Alƙwarin chanzawa ,why don't we give her a chance . "
Dan kallansa tayi yayi mata alamu da ido kan ta duba,mayar da kalllanta tayi kan Jamaimah wadda hawaye ke bi ta ko ina a kuncinta,sassaita haɗe ranta tayi ta ɗuƙa tana mai kallanta cikin rashin sakin fuska baki ɗaya,
Kamota tayi ta ɗagata tana mai kallanta cikin ido ,murmushi ta saki kana tayi hugging ɗinta wanda yin haka ya saka Jamaimah sake fashewa da wani kukan cos ba abunda tayi tsammani ba,
Shafa bayanta Mami ta fara tana dariya kana tace "mene 'na kukan kuma,"
Cikin kukan tace "nazata zaki koreni ne Mami ,kukan 'na murna ne".
Baki ɗaya suka suka dariya.
Kamota Mami tayi tace "Ya isa ,zauna ki goge hawayen nan bana san sa,"
Hannu tasa ta goge tace "'na goge Mami ,sunki su tsaya ne".
Murmushi Mami tayi tasa hannunta ta goge mata hawayen kana tace"ita rashin biyayya ba ƙaramun rashin daɗi take haifa maka ba tsakaninka da mutane,musamman idan yau akace macece bata da kunya da biyayya,"Tun da fari Jamaimah ban tsane ki ba kawai halayyar da kika zo mana da itace ta bata mun rai fiye da maganar Aurenku 'na wauta,Amma Alhamdulillah ai yana da kyau dama kayi ba dai dai ba kasan kayi,we have a big plan for you muna jirane dama ki san menene zakiyi ma Aurenki Kafun mu mu saka baki,sai gashi Alhamdulillah kin nemo hanyar gyaraawa,insha Allahu kuma zamu taimaka miki wajen yin haka .
Zama Papa yayi daga gefen Mami yana mai faɗaɗa murmushinsa yace "haka maganar Mami take,ki saka a ranki a kasar nan mu iyayankii ne ba iyayen mijinki ba,sannan insha Zamu je gurin iyayenki zamu gyara komai".
Batare da jin kunyarsu ba Jamaimah tace "Papa bazasu rabani da Nameer ba?
Wallahi da gaske Nake 'na bar halayyataa ta da,"
Babu Abunda Nameer yake sai blushing,kallansa Mami tayi tace"yana ta faman blushing,wane ya faɗa maki ana nuna wa namiji wannann son 'na i cant do without you"?
Gyaran murya Papa yayi yace "well wasn't expecting This from you,kinga Nan Jamaimah ki nuna ma mijinki He's your everything cos kullum sai ta faɗa mun she cant do without me a thousand times without numbers So kar ma Ki fara biyeta ne. "
Dariya suka saka baki ɗayansu yayin da Jamaimah ta duƙar da kanta suddenly tana mai jin kunyarsu.
Abincin da ta kawo musu wanda tayi da taimakon hafsa wadda taje gida Aunty shatuh tayi musu introducing ,daɗi sosai Jamaimah ke ji ganin yarda suke nuna santin Abincin ,tabbas da tasan haka normal family yake da tuni ta ƙwatar da wuya ta zauna sun nuna mata soyayya irin wadda suke nuna mata a yau koda kuwa bata kai adadin ta yau ɗin ba.
Bayan sun gama ne Mami ta umarci Nameer da ya kaita gidan su Ummu da Gidan Daddy Bulama ta gaidasu ,a nan ɗin ma ba karamar soyayya Jamaimah ta gani ba ,soyayyar familyn mijin nata take ta mamaye dukkan wani sashe 'na zuciyarta domin sun karramata a rana guda kawai.
Kallan Nameer wanda ke driving ɗinsu Dan komawa gida tayi ,murmushi tayi ta kama hannunsa tace "baby 'na lura kana mutuƙar cikin farin ciki ,".
Shafa hannun nata yayi a hankali yana mai facing titi yace "'na tuna nace miki ki taimaka mun na taimake ki,abunda nake nufi kenan,family na nasani basu da damuwa ,and dama 'na faɗa miki kece Kaɗai zaki iya daidaita komai wanda you Just did and bazan boye miki ba hakan ba ƙaramun gurbi ya sake buɗa miki ba a zuciyata,you earned more of My love ,My Queen,i love you To the Moon And back and 'i cant wait To show you that tonight,its gonna be steamy,"
Maganar ya ƙarasa yan mai cije lebensa 'na ƙasa.
Dukan wasa ta kaimasa tace "get lost you naughty boy."
A tare suka saka dariya cike da nishaɗi,
Serious face ta saka tace"kana tunanin zuwa Dilah is a good idea?
Cos tsoro nake ji sosai wallahi."
Murmushi yayi yana mai rubbing hannunta yace "its a good idea hayatee domin kuwa Ya kamata ace 'in laws ɗina sun san dani and only God knows 'in mutuƙaar san na gana da iyayen da suka haifa mun wannan kyakyawar halittar nayi masu godiya domin babu abunda zanyi 'na Biyasu,
Hannun nata ya kama yayi kissing wanda yayi dai dai da danna horn ɗin da yayi bakin gate ɗinsu ".
Cikin lokacin ƙanƙani gateman Ya buɗe masa Ya danna kan motarsa ciki,har ya shiga gidan tana kallansa,sai da yayi parking kana ya kalleta Ya ɗaga girarsa guda ɗaya yace"nasan ina da kyau ki daina kallo na haka after all im all yours kiyi yarda kika ga dama dani."
Murmushi tayi tana mai tsintar kanta da yin blushing ,cikin fuskar tausayin kanta idan sunje kamaru tace "ina tunanin yarda family na zasu ƙarbi Aure na da kai,Ina jin tsoro kar su rabani da kai ,zasu soka kamar yarda family ɗinka suka so ni?"
Juyowa yayi yan facing ɗinta sosai yace"abu guda ɗaya na yarda dashi wanda shine ni dake Allah yayi mu domin juna,ke kaddara tace nima ƙaddararki ne,it been ages tsakanina dake But kin riƙe mun kankii da Aurena, and lastly we came together' a yanzu yarda nake jina mutuwa ce kawai zata iya rabani dake ba mutum ba,so kima cirewa kanki damuwa ki ƙwantar da hankaliki,and maganar familynki bazasu soni ba haba ke kam who will resist me?"
Habarta Ya kamo yace"kalleni fa"
Duka ta kaimasa tace get out you bragger.
A tare suka saka dariya a yayin da suka fito a motan Suka taka ciki a tare.
Falon tsaf hafsa ta gyara kafun ta fita cos har girkin dare tayi masu dan dama ta yi dasu a yau zata koma gidan Aunty shatuh amma zata 'na kawo mata ziyara akai akai,
Sosai suka sha tataburza tsakaninta da Jamaimah akan abun alherin da ta yi mata 'na zinare yari da sarka da zobe ,hawaye kawai hafsa ta fara domin bata san abun alherin da tayi ba Allah ya haɗata da mutanen kirki haka,gashi nan kuɗin da Nameer yace zai bata Ya tura account ɗin Aunty shatuh wadda tuntuni take tambayarta Yarda za'ayi dashi tace ta aje mata zata karba idan ta nutsu.
Kai tsaye Jamaimah dakinta ta faɗa domin watsa ruwa duk da kuwa yarda Nameer yayi nacin su shiga suyi tare ta ƙiya dan tana san sake tsaftace kanta cos tasan yau Nameer a hannu yake ,ita ɗin ma bazata boye ba tana buƙatar zama abu ɗaya tare dashi.
Ta jima cikin bathtub ɗinta wanda yasha roses da shower gels masu ƙamshi,bayan ta fito ta duƙufa wajen daily night routine ɗinta wanda ya zamar mata jiki,kafun kace mene ɗakin Ya ɗauki ƙamshinta ,sallah ishai da taji An fara kira tayi kafun ta buɗe wardrobe ɗinta ta ciro wata fitinaniyar rigar bacci baƙa wadda tasan tabbas duk wanda ya kalleta ciki yasan "Sugar im ready for you ce."
Ƙara saitaa kanta tayi kana ta fita dan nufa ɗakin sa,
Zaune ta tarar dashi bakin bedside hannunsa ɗauke da wayaarsa ,farar jallabiyyar dake jikinsa da ƙamsshin da yake shine Ya tabbatar mata da yayi wanka yayi sallah ne,
Daga idanunsa yayi ya saukesu kanta lokacin da ƙamshinta na musamman da sallamarta suka kawo masaa ziyara,
Wata irin seductive tsayuwa tayi kana tace "you're looking yummy kamar wanda zaije ziyarar ba zata.
Hadiye wani mayen miyu yayi yana mai aje wayarsa kan gadon ya taso gareta sai da ya zo daf da ita ya saka hannu a waist ɗinta ya jawota jikinsa sosai ,bakinsa yasa saitin kunneta cikin raɗa yace"ziyarar bazata zani mana amma a jikin matana mai kyau ba ,ina fatan zata ƙarbi baƙoncina,ƙarasa maganar yayi yana mai licking gefen kunnenta wanda ya bata wani irin chill tun daga kanta har zuwa yatsunta,"Cikin wata irin shagwababiyar murya tace"ni dai kazo muje muci abinci tukunna,"
Bitting lips ɗinsa na ƙasa yayi 'in an erotic manner ya kamo butts ɗinta ya haɗata da jikinsa sosai yace"it seems har yanzu bakije gurin da nake so kije ba ,well im hard for you cant you feel me ?"
Kanta ta saka kan kafaɗarsa tana maiyin yar karamar dariya tace"ka ƙwantar da Hankalinka Alhaji im all yours for tonight But ina san tuna maka that im a virgin so ka bini a hankali,i might be old But im still tender ,"
Ɗago wuyanta yayi yana mai kallan kwayar idanunta,romantically ya fara teasing mata kiss,sai ya buɗe lips ɗinsa sai yayi teasing ɗinta,kafun tayi Aune kuma yayi capturing lips ɗinta 'in a romantic and slow motion ,hannu guda yasa yana mai rabata da yar figilalliyar rigarta yayin da take reciprocating ta hanyar balle masa button guda dake saman jallabiyansa,
Kafun tayi wani yunƙuri ya kama gaban jallabiyan nasa ya rabashi biyu,
Gasping tayi tana mai raba lips ɗinsa da nata tace "its expensive"
Hannunsa yasa yana mai squeezing exposed boobs ɗinta da suke very fluffy ,kana yace"not as expensive as This moment,kizo 'na nuna maki yarda nake sanki,kilan ma 'na cilla kwallo a raga kinga idan yazamana you got pregnant For me shikenan case ɗin DILAH ya kare, "
A tare suka saka dariya inda ya kuma capturing lips ɗinta ya ɗauketa yana mai spanking Butts ɗinta a hankali yan mai mayar da lips ɗinsa gareta da zafi zafi .
Tabbas wannan dare yazamana dare da ya mayar da Nameer da Jamaimah abu guda yayin da a bangare ɗaya soyayyar junansu ta sake kullluwa.
CHUCHUJAY ✍️
[3/10, 8:53 AM] Chuchujay✍️: AHALINA
(Siblings of different fathers)
Book two in Aure uku series
By
CHUCHUJAY
EPISODE 5⃣5⃣◽5⃣6⃣
Zaune Nadiya take cikin office ɗinta tana juya biron dake hannunta yayin da hankalinta da zuciyarta gaba ɗaya suka karkata ga tunanin abun ƙaunarta wanda yau ƙwana huɗu kenan tunda 'ya je holland bai kirata ba gashi ita kuma bata samun sa bama tasan ta ina zata fara samun nasa ba,
Wayarta ta sake kunawan tana mai duba IG page ɗin sa ga mamakinta sai gani tayi yayi posting minti uku da suka wuce,
Ƙaramun murmushi tayi a fili tace "so ƙalau ma kake nake faman ɗorawa kaina damuwa,okay suit your self,"aje wayar tayi tana mai saƙa da warwara ,knocking akayi mata wanda ta bada izini a shigo,sakatariyarta ce fuskanta ɗauke da murmushi tace "Ma lokaci yayi sannan motar is ready sannan pilot ɗin is standby ke Kaɗai yake jira "
Duba agogonta tayi tace "Okay ki mun Magana da Naomi cos ina san ta bimu cos shes needed there ,"
Kaɗa kai sakatariyar tayi ta fita,tana fita ta ɗauko Wayarta tayi dialing numbern Papa wanda kira ɗaya ya ɗaga ,tun kafin yayi magana ta rigasa ta hanyar faɗin"Papa yanzu zamu wuce ghana ɗin amma zuwa gobe zan dawo insha Allah,kafaɗa ma