Showing 147001 words to 150000 words out of 152888 words

Chapter 50 - Dama Ta

11 Oct 2024

8615

daure igiyar takalmin sa yace ki dubota mana.
Hadim tace "kai baza kajeba nifa na fashinci jiya ma har muka tafi banga kunyi magana ba bayan mun dawo haka meyake faruwa kaman bakwa jituwa.

"tabe baki yayi yace "nide ban ma kulata ba balle na mata nefi.

"bangane baka kulata ba inko hakane da lefin kenan Mamman katuna kayiwa Zannah alkawarin gina adalci a tsakanin mu.

"kigaya min mena mata na rashi adalci shikaran jiya naje na mata saida safe jiya da tafito lokacin tafiyan mu meyaka mata tamin data ganni tun ba d'aki daya muka tashi ba amma kinga ba ta gaidani ba to yazan mata ko ke haka kikemin kikoya mata yanda ake tattalin miji.

"To zan bincika dan nide nasan kanwata me biyayya ce inaga kamata wani lefinne kuma idan na bincika naga da lefin ka nima zan shiga yajin aiki.
Tana gama fad'a tafice awance tasamu Fandau

,"ai baki shirya ba kina kwance.?
Cikin turo baki Fandau tace Aunty yau ma wani wajen za asake fita.?
"Hadim tace "kina tufin bakinsan yaune tafiyan kuba.
"Aunty wane tafiyan kuma.?

"London zaku tafi.
Gaban Fandau ne yafadi wani irin zama zamuyi da wadannan bayin ALLAH yanzu tafiya har wani k'asan bani da matsayin da zaigaya min saide matar sa tazo ta gayamin kuma sai asanda za ayi tafiya shiyasa jiya muka dinga bin yan uwan sa ashi sallama yakeyi nikuma da nakeda yan uwan birjik tunda nazo inda banda gidan YaMuna ba inda naje.
Hadim tace "kinyi shiru time yatafi fa me dame zaki dauka na tayaki shiri.
"wai Aunty to yanzu banyi sallama da kowa ba kuma su YaZaha baza suji dadi ba wllh nide anya za ayi tafiyan nan dani kuwa.
Hadim ta zauna abakin gadon ta dafa Fandau tace" Sister to yaza ayi tafiyan ne ya matso ki musu waya kibasu hakuri nima duk zan bi gidajen su amadin ki in basu hakuri.
Fandau fadawa jikin Hadim yayi tace Aunty bansan mezan cemiki ba yanda kika dauki dangina ashe wai Basheu da Abor mota kika siya musu wllh bakiji godiyar da jiya sukeyi ba Aunty ki nada baiwar kirki wanda ba kowace macce ALLAH yabawa ba.
"yanzu Fandau dan
nayiwa yaran Baba Zannah abu har sai anamin godiya wllh baku daukeni yanda na dauke kuba sam.
"Aunty kirkinki kawai na fad'a Allah de yabarmu tare.
"Ameen nacewa Basheu din yamin les na sauran Wanda basu da mota ya turomin .
Fandau kam rasa bakin magana tayi

sai Hadim din dince ta tashi shiya mata kayan bata musa mata ba dan wani kiman ta take gani Hadim acikin whadrrop din Fandau taci karo wasu magun guna wanda da gani tasan na matane Tajiyo ta kalli Fandau tace kai yar uwa haka kike harka kin bar yayar taki a kasa nima ki daurani network bana ta kwasa ta zubawa jakan da take shiya kayan Fandau
Fandau sun kuyar da kanta tayi cikin kunya Hadim ta zo kusa da ita ta zauna tace "yar uwa da gaske nake dan Allah Mama ce ha hada miki wannan kayan wllh ina bukatan su danni bani koda kawaye anan narenasu sai turawa maganin bature yana k'a idodi kashinan yajanyo min matsala shine nake son yin amfani da namu na nan.
Fandau ta sauke ajiyar zuciya tace "wasu Mama ce ta had'amin wasu kuma YaMuna ce kisamesu.
"ok zan samesu amma sai kun kusa zuwa."
"ah Aunty ba dake zamu tafi ba.
"Eh nafison nabaku *DAMAR* ku kud'an ci amarci daga ke sai shi zaku tafi ko Akkam ba dashi za ajeba dan Gaskiya na shiga hakkin ki daga farkon auren ku shiyasa nace inason yanzu na gyara kurena.
Nabil ya shigo yace My one ya akayi kinsan time yayi kika zauna haka Hadim ta kama hannun Fandau ko wanka batayi basu ka tafita a airport Hadim ta rungumo Nabil shima yaji tausayinta yana goge mata hawaye yace "My one kawai mutafi abin mu Hadim sakin sa tayi ta karbi Akkaam ahannun Fandau tarike hannun Maaf da BilAL tasa su ta sake jan Fuj ta shige mota ta bawa drive umarnin yaja suka Bar wajen ita ko har akusa rufe jirgi Fandau bata da niyar shiga shiko ma dan girman kan yakasa mata magana yana so saita shiga ya shiga kawai sai yazo yakama hannun ta Ascort din shi suka dauki ja kansu suka shige dama shi ajirgi wajen zaman sa na musamman ne har nan yajata ya kuma kulle wayen ya dauki glass ya maka a fuska yaja laptop dinshi ya kunna bai sake ko kallon inda ta keba har 12 narana a gogon 9ja yanuna bai kulata ba bai bude wajen ba balle ma aikatan su zo suyin maganan abinci ko bacci ta kasa saboda yunwa can taga yazuge jaka ya dauko takeaway yabude wani kamshin taji tasan dambun kazane ya sake sa hannun ya dauko wani karamin flask tare da ciro cup yazuba coffee yana ci yana kurban coffee bai ko kalle inda takeba yace "idan zaki ci kici mana kinwani zubamin ido sai kinsa na kwaru.
Abin ya bata mamaki me yake nufi shifa yamata lefi kuma yafita daukan zafi ita ma hankalin ta ta maida kan wayan ta wayan sane yayi kara ya dauka tanajin muryar ta gane Mama ce tace "Nabil haka kuma zamuyi da kai ashi dama matar kake nema kwana 2 ko awaya.
"haba Hajiya Mama yaza kimin wanan fassara wllh ban samu zama bane shekaran jiya wani ma aika cinmu ne bashi da lafiya sai da naga yatashi k'asan su nasamu nusuwa jiya kuma mukaje Damasak kinga yanzu ma muna cikin jirgi zamu koma.
"zaku koma shine bako sallama da an kawo min ko Dauda da Hajara ai.
"Mama ai su suna gida dan bada My one muka zama ba nida Ummul kaam ne.
"Ayya yanzu ina ita Fandau din.?
Yajuya yakalli Fandau shi take kallo amma sai yace "Mama tana bacci ne.
"to ALLAH ya sauke ku lafiya.
Fandau ba karamin haushi taji ba ga idan awayan tane ko takira ba zai shiga ba tunda suna sama dan nashin ma international ni yasa kuma dasafe ma bata da kudi awaya dan ita tunda taje da dan kudin da Habiba ta sa mata take amfani a wayan da ya k'are ko bata da ko asi
Har kusan 3 na yamma yanwa yana cinta shiko yayi bacci yasa tayi sanda ta dauki guntun naman daya bari ta fara ci ita da take son tadan taba yanda bazai gane ba amma sai jinta tayi yace "kuma sai Kinga makerin *kwanon*
[3/13, 5:57 PM] BATUL ADAM JATTKO: Itade dan kunya tarasa mezata ce shikuma ya mayar da kansa ya rufe idon sa
Basu jitun ba har suka zauka sai yau Fandau ta ga matsayin Nabil a London yanda akazo taran sa

Angama shirya musu komai na abinci ita ko dama yinwa take ji gardawan duna fita ta na hawa kan dining shikuma ya haye sama da taga ma tashiga d'akinta nada tashiga bata gansa ciki ba tayi wanka tashiga rama sallolinta tana idarwa ko adua ba ta tsaya yiba ta bi lafiyan godo dan ita amma abin mamaki bata ga Nabil ba har wahegari saida daji yunwa ta shiga kichen dinta akwai komai saide ta jin bakinta take bata sha awan komai sai kawai ta daura ruwan tea tayi hadin kauri tasha tashiga taci wani uban makeup ga ta tsuke cikin kananan kaya tafito man parlor tana tafiyan ta na daukan hankali a falon ko tasamu Nabil yana waya "haba my one kema kinsan duk inda bake dushune haskena idan ankawo yaran ki kirani zamuyi video call dasu tana lafiya a a kikira awayan ta mana.
Hadim tace " ai bata kirani ba bani da no. nata tasa sim ne.?
Yace"ban sani ba.
"to dan Allah kabata wayan zamuyi magana.

"yace girman kine My one yi miki abinda kika so kinci sa ako gata nan.

Me kawa Fandau wayan yayi ranta ab'ace ba abin da take tunawa sai _My one inda bake duhune_
Ahaka har ta k'arasa ta karbi wayan
tace "Allah ya demaki Auntyna yakike ya yaran.?
"lafiya sister kun sauka nafiya.?
"Eh Aunty.
"ya baki nemeni ba na tambayi My star baki sa sim bane yace bai sani ba nace bangane bai sani ba yace na tambaye ki yanzu zaman da na fuskan kunayi kuka cigaba dayiko.
Fandau shiru dayi danme zata moyewa Hadim ai bayan ita Hadim har matsalan da tasamu ta gaya mata komai ai gwara ita ma tadauki Hadim ayanda ta dauketa kawai sai tace "Aunty toni yazan masa shine fa yadena min magana.?
"kin masa wani lefine.?

"nide bansani ba.
"to kinsan abinda nakeso dake ki samesa ki tambaye sa idan da lefin da kika masa kibashi hakuri Nabil yana da saukin kai amma gawan da baisan halin saba bazai gane ba kuma duk girman lefi idan kika bashi hakuri yana da saurin yafiya kuma kinga ni zaman mu dashi mutane suna ga kaman na mallake shi magana ta kawai yake amfani dashi to wllh kawai sanin halin sane kinga idan yamin lefi koda zan shikara ina fushi wllh banza zaiyi dani saima yafini dauka zafi saide ni na koma nabashi hakuri kije kibashi hakuri zan sake gaya miki sauran halayin nasa idan ki kasa sim bari naji ta Akkaam yayi kashi.
Fandau tace, "to Aunty na gode.
Tana sauke wayan ta je inda yake ta sugunna tace" YaShid antashi lfy.
Saida yawani sha mur yace"bakiga alama ba ko kinga a lamun rashi lafiya ne.

Tace, "Allah kaifa kanin lefi amma....
,"saurara malama da namiki lefin ban baki Hakuri ba kike neman gayamin magana tambayi My one na tab'a bata hakuri akan namata wani lefi har zakice inje sai kin girma nadawo da ga karshe ma kikace na maidaki gigan ku dan kinga na damu dake ko.
,tace"to kayi hakuri kaji.

"shine kika ebo makeup kika za gani maye ko kije sai kin girma saiki zo ki ban hakuri.
Idon ta ya cicciko da kwallah ta dan lonkwabo da kanta tace "to ga wayan. Zai karbi wayan tattausan fatan hannunta yagogu da nasa ai bai san sanda ya fusgota jikin saba
Ya sauke wani wawan ajiyan zuciya a file yace "YAALLAH idan ka dauke yarinyar nan arayuwata bansan yazanyi ba rayuwata saida sa hannunki *mata*.
dukan kirjin sa tafara Allah ban yarda ba kaida kace nayi yarinta ba abin da zan baka.
,"bariki ga abubuwan da zaki mani mata kafin tayi magana ya hade bakin su ya sungume ta yayi sama saboda wannan parlour general ne masu aiki suna iya shigowa
Washigari yace" zamu fita fa dan na siya miki sim card da sauran abubuwan da kike bukata tana kwance a cinyar sa tace "suna sayar da garin kunan tsamiya kuma du a kayan fruit din da ake kawowa ba kwaiba da sauri ya dagata yace "da kaske kike AISHA tazo kena kawai sai ya d'agata sama ya fara juyi da ita saida ta gaji tace "dan Allah ka saukeni
Wacece kuma AISHA.
"yace mesunan Mama mana ai nasan nemam kunun tsamiya awajen ki da albarka yake zuwa My one zata sha albishir. ya dauki wayan sa da sauri ta warce tace "ya daga cewa ga abinda nake so sai ka fassara ni da wani abu dududu yau shi nayi wanda kwana 1 dayin wanka na taro sai kace wata akuya.
Yace nide Bani waya na nagayawa My one tashi tayi da gudau dawayan da zasu fita siyayya rin kayan da yasa shi yakawo mata tasa yanda suke shiga da Hadim
Fandau ta kalli kayan ta tabe baki tace "bazanyi wanan shigan ba.
Yace "dan me kinsan kudin da na kashi akansu guda 100 nasa aka bugo fa.
Tace"saboda kauyan cine kuma kowa da nasa salon.
"kede awai kice bazaki yi shigan Hadim ba sabo da kishi.
"Eh kace hakan ma lefine dan nayi kishin abinda nake so ai naga wani ba akan kishi idon sa rufewa yake yaka ma dukan yarinya har gaban uwarta.
"Shikenan mata duk abinda zakice yau bazanyi fad'a ba dan ranan farin ciki ne agida ana birthday din Fuj anan kin bani wani cikon na 5 cikin shikaru 4 kinban farin ciki ai ni yanzu ko kwai kika cewa da gashi ajiki saide nace yalas.
Liffaya tayi ya mata kyu ahaka suka fita yasha yawo da ita sun jidi kaya wane lefin wata tana zuwa kida ta sa sim Habiba ta bara kira tana dauka tace my auny habiba tace" bawani sai yanzu kika ga daman kira bayan kuntafi ko sallama.
"kiyi hakuri Aunty kuna raina wllh kafin mudawo bani da kudine awaya da muka zo kuma sai yanzu nasa sim daga nan de suka gaisa harda su Nol ta kashi ta kira Mama itama sun sha fira ta kiya Bagana da sauran yan uwan ta Hadim da Farida dade sauran mutane na suke cewa ta kirasu washe gari Nabil suna da wasa kuma anshirya dashi anan club suka hadu da su Farida da sauran su Nabil ya gaba tar da Fandau koda zai shiga Drssing room da ita yashiga bayan bawan da yata ba shiga da matar sa dokane da d'akuna ne ajeri kowa da no nasa d'aki me number 12 suka shiga komai na ball awai duk no 12 takalma da riguna gassunan daya wa alankayi "isauri kisamin kinga mun kusa makara haka ta sa masa kayan wajen daure kalmine ta kasa ya daure kayan sa yana mata dariya tanacewa "wannan ta kallmin amma na karfeni kafin yabata amsa an farayi masa knocking ya nagani time saura kad'a a hura wasa ya tashi da sauri ya kama hannunta haka ya kaita ma zaunin ta sannan yace "mata addua tana masa da saurin ya fad'a file sunga gama duk wani shirin su aka fara wasa ita Fandau bata dauki wani ball abin kallo bane kawai ita matan da suka nutsu suka mayar hankali kan kallon ita kuma take bi da kallo su Farida ko kifta ido ba ayi ji anyi wani uban ihu duk wajen yarude cikin tsoro ta waiga jin ana ambatan Shiddams sai kawai taga anyi sama dashi ana cillashi itama jitayi ana rungume ta tako ita matan turawa dasu Zahra can aka sake mayar da hankali kanwasa ba ajima ba aka sake shima shiddams din ne yayi nasara da aka sake kuma abokan hamai yane suka samu daganan aka fito hutu shiddams yana haki sai faman zuba masa ruwa ake har ogan wayen Shiddams din yayi anawani shafashi ya same yana taku cikin sauri ya karaso inda Fandau take yakama hannun ta sukayi wani d'aki d'akin ya kayatu sasai zubewa yayi a kan gadon yana maida nunfashi saida ta tausaya masa d'aga kanshi tayi ta daura acinyar ta tace "wai haka kake shan wahala dan me baza ka bari ba ko magana bai mata ba yafara dannan Kafansa dan namasa kafan tashiga yi can akayi knocking a falo yace taji ta bada izini ashigo abinci ne kala kala aka shiko dashi Fandau ta dauko tashigo masa dashi dak'er yata shi ya fara ci yaci sosai sanan ya dauki wasu magun guna yakora sanan ya tashi ya hau wani injin ya fara wana shi ba ajima ba ya sauko garau dashi yana mata dariya yace "mata kar ki damu muje time yakusa awannan ma su suka samu nasaran daya aka tashi 3 1
Fandau taga alert na kudi dayawa har million 40 a storace tanunawa Nabil yana yani yace kudin kine ita ma Hadim nata yaje mata amma kowane wata haka zaki cigaba da gani.
Tace "menayi za abani wanan uban kudin.?
Yace "gumin mijin kine mata kinga ko ai kema gumin kine.
Tace "to yanzu mezanyi da wanan kudin.
"ke kika sani itade My one duk aikin alkairi takeyi dashi ke kuma bakida yan uwan da zaki musu alkairi.
Tace "akwai duk su Hafsa sai na tsiya musu motoci dan naga yanzu shisu ke gasa.
Nabil yayi dariya yace "ai wannan Hadim ta regaki duk ta tsiya musu saide ki duba wani abin alkarin kimusu.

Fandau tayi kawaye Habiba ma tazo har lokacin komawar su gida yayi lokacin Cikin Fandau watan sa 6 daidai
Hadim sai murnan zuwan me gida ake YaMuna takira yar sudan ta gyarata sai Mama itama ta mata ita kanta tana jin canji ajikinta
Da sukazo Nigeria Fandau ta zaga dangi yan uwanta ji suke kamar su maida ta ciki har Niger taje anyi bikin Jidda da Afwan sunta fi India su yasmin duk anyi auren su
Da suka zo tafiya Fandau da Nabil basu ji dadin rabuwan suba
Dasu kaje can ma haka kullum suna nane da waya abin har yadan fara damun Hadim amma ta danne dan musamman ta ta tuno Fandau tana da ciki watan su 1 yatsiri tafiya Nigeria acikin watan saida yayi sati 2 yazo daya dawo da wata 1 yasake siran tafiya saida yasake cin sati 2 yadawo har de Fandau ta haifu dan ta namiji Zannah yamasa huduba da Haruna SHEHUN Barno suna kiransa Emir ita da yan uwan ta sun sha shagali suna sosai da gaiya Nabil yaki yazo saida Fandau tayi kwana 4 suka zo lokacin watannin Hadim yakusan cika dan saura wata 1 kuma yayi hutun wata 1 dan haka daya tashi tafiya Da Fandau aka tafi amma da yaran Akkam kawai aka bare su dan ansasu school ne awanan zuwan Nabil shiru kake ji yanayin de waya da Hadim ya nagaya bata galamai na kwantar da zuciya idan yafara Fandau take kai auran mijin wata ko matsala
Amma da Fandau ta gama nata takoma na Hadim ya shigo sai aka sake komawa gidan jiya mama sosai ta masa fad'a tace meyasa ida Halima ce baka zuwa kana son kasa han kalin mutane yakoma gidan ka ko ka kawo rashin jutuwa atsakanin matan ka ko ta fada sosai yace "zai kiyayi
Amma yana koma ya kasa hakura yace zai tawo
Ranan da zaizo Nigeria Hadim da yara sun rako shi airport sunkusa tashi Hadim tace "Mamman ina so idan kaje katawo da ita muzauna tare nakega kaman yafi ba kamin adalci arayuwa ba nason sai Duniya ta gane haka ka dawo da ita idan ba haka ba bazan kara zuwa k'asan ba.

"My one yanzu kece zakice

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login