Showing 9001 words to 12000 words out of 152888 words
ne a kujera da yake fuskan tan nasu
Nabil yayi gyaran murya
"sani kasan dalilin da yasa na kira ka
"sani yace a a yallabai
"na kira kane acikin duk kan mutanen da na ke tare dasu nafi yar da da'amanan ka bugu da kari baka da yawan magana baka shiga abin da ba ruwan ka dan haka nake' son saka cikin wani sirrina dan nasan kai amincicce nane.
"sani yace haka ne yallabai duk yanda kake son kasan cewa dani za ka sameni fiye da yan da kak'e so
Babu ne kawai baka min ba
"Nabil yace tom masha Allah
Inason kamin alkawari idan nayi sirri da kai duk rinsi ba za kagayawa kowa ba ba na fatan kowa yasani da gani sai kai sai mata ta.
"sani yace yallabai na dauka wllh idan kayi sirri dani ko wuka aka daura min bazan bude wannan sirrin ba.
"Nabil yace sani aure nake sonyi na sirri ba tare da sanin iyayena ba haka ita ma yarinyar basani kowa nata shiya sa nake son kafita da ita daga garin munyi da ida akano za adaura auren amma kuma gaskiyan ba a kano za a daura ba saboda kada wata ran tane mi shedu a inda aka daura a kaduna ko zareya nake son a daura.
"sani yace tom yallabai ita kan ta, kana, boye mata wani abu kenan.
"Nabil yace sosai
Nan Nabil ya kwashe komai game da manu far su yagaya wa sani
"
"sani ya.ni sa yace yawwa oga nagane nufin ka nace wa kaduna kano ko da za tace bata yar da ba, tane miwajen ko amma yaza ayi kana nufin ba tasan kano ba
"Nabil yake ai yanzu muka gama waya da ita tace ita ko damaturu bata, taba zuwa ba.
"sani yace idan muka jen kano ta tambaye ni fa kasan fa'kano baya buya
Yace kai da zakayi hanya KADUNA meya hada ka da cikin gari kayan ki baya kuma gudu zakayi sosai yan da baza ta tsaya kalle -kalle ba.
Sani "yace tom yanzu idan muje kadunan yaza ayi da yanda auren zai kasan ce waye zai yarda ya daura aure batare da shedu ba.
"Nabil yace wannan yarage kai da uwar dakin ka dan ni ba nawa ciki ita ta' tsara abin ta, yak'arasa magana yana kallo Hadim.
"shima sanin kallo ta yayi yace uwar dakin na muna jiran ki.
"hadim tace idan kukaje ka samu irin anguwan masu ka ramin karfin nan za kasa mu masallacin dai dai rin ankusa shiga sallah din na ka samu limamin
Kace masa kanna son daurawa kanwar ka aure amma da ita zaka je idan malamin yace ina manyan ku ko yace daga ina kuke kace ku marayune a Lagos kuke da zama amma asalin ku yan Niger ne
Kunzo kaduna ne dalilin fita da kanwar ka waje za a mata aikin idon tom bayan kunzo nan se awajen aikin ka akace ba abaka izine ba
Shine wani abokin ka a India yace katuro ta shizai mata kowai tunda acan yake
Ganin ba muharra min ta bane yasa kace a a shine abokin naka yace shi da ma yana son' ta idan kana tsoron wani abune kadaura musu aure kafin ka turota kai kuma kafi amin cewa da hakan shine kake son adaura yanzu dan yan zu za su tashi yan ayi adaura auren lokaci zai kure
Nasan zasu bukaci koda a waya ne ka hada, su da, walilyan ku se ka kirani zan sa waya ta a muryan maza muyi mgn dashi idan sun bukaci na mijin se ka kira Nabil
Wannan shine ka dai hanyar da zai bamu *daman* auren boye asauka ke.
"sani ya tafa mata
Yana cewa kai uwar daki na baki da, wasa
"shiko Nabil rungume ta yayi yana cewa my one ta ina kike fidda basira kine.
"tace Wllh dole ne my swt yan da wannan baZAINABU din taku tada ge za ta aura maka, mesu nan ta wan da bazan iya jurewa, hakan ba.
"Sani yace yanzu goben da yau she za mufi ta
"Nabil yace da a suba.
"sani yace zaku sameni me rike muku sirrin ku ku ma zan yi duk yan da zanyi na ga ma sa mu wa ni matsala ba awan nan aikin da ka bani.
"Nabil yace na gd.
"nine da gdy yallabai kafi ko, mai awaje na, fana mu Allah yara haihuwan da, zatayi na narko ta haifi yara 3 ko 4 kaga kwalleya yabiya kudin sabulu.
Fandau
Rasa, inda zatayi da wayan tayi ta fadan kangon gidan wanda ake karatu da daddare nan suka gama magana amma yaja ta sun ba ta lokacin dayawa
Tana fitowa taga'har anyi shara matan gidan suna ta, faman yi mata habai ci da dan fadan su na bata musu shara kan lokaci ba dan de suna shakkan fandau ne da bagana ce da, se inda mai yak'ere
Ko kallon inda suke ba tayi ba tawuce dakin su.
Bagana ce tashiga
"tace haba ya fandau ina kika shiga ne ke kullum se kinsa an mana gori agidan nan kin san sharan kine kika bare kika fita
Suna cewa uwar mu azaune su dafa su bata mu azaune
Sharan ma, de nayi zakiyi da naga abin yayi yawa na, tashi na, share.....
Ke ta dakatar da bagana "anki amu su sharan banzaye kawai macuta bin cin suden banza na zalin cin ko ba aga ban mu suke dafa abin da, ransu yake, so, ba bayan sun gama jagolgolon su sun ba mu mu na gani baza abamu ba in munci nama a gidan nan se juma a shi ma, dan rago ake yankawa ne su bamu yan da ran su yake so su kwashi sauran su shige da,kin su duk lemukan gwan gwani da naro ba da baba yake sawa ashigo dashi sun taba bamu da muda, almajiran gidan nan ki gaya mun ban ban cin mu wllh nede naku
Sa dena musu bauta.
"Bagana tace hakane kam nan da wata 2 ai shikenan kina gidan shatiman ki wllh yafandau kinyi dace shatiman yana da zuciyan ne ma yabude shagon sa na kansa ke' kam kin dace se de fatana Allah yasa ya soki.
Tsaki fandau tayi tace can ta, matse ma sa kar ma yasoni baya gabana Wllh.
"ya fandau kin sanme kike cewa kuwa?
"Fandau tace meko nace?
"naga da'kina son shatiman shene de baya sonki
"fandau tace tom nima yanzu nace banayi kuma Wllh bashi zan aura ba
"bagana tace kin san me kike cewa kuwa yafandau
Kin manta waye babane
Tom idan bakya son sa ina wani ke da bawan da, ya taba, cewa yana son ki
"fandau tace aganin ki ba zan baki mamaki
Jattko
08062383027
[21/11, 1:02 pm] +234 806 238 3027: *DAMA TA*
*NA*
*Batul Adam jattko*
KANUWA writers
*8*
"dariya bagana tayi tace ai mamaki daya' zaki bani naga kin ja hankalin shatiman yafara sokin......
"dakata Fandau katse ta cikin tsawa kar kika ra yimin maganan Wannan shatiman yau she na fara wasa da ke
"bagana tace afuwa yar uwa na,bari
Dan bagana tana mugun shayin yayar ta ta duk da ba,wani ratane tsakanin su ba.
*waye*
*nabil shid*
Nabil da'nega
*Alh abukar manga*
Alh abukar dan asalin maiduguri ne cikeken kanuri
Su ukku iyayen su su ka ahaifa ZAINABU itace babba da tazara sosai tsakanin ta da abukar wanda kafin ahaifi wanda ya biyo ba yan sa ita ZAINABU har anyi auren ta wanda yabiyo bayan abukar shine inusa
Iyayen su sun da de da rasuwa tunkafin auren abukar shiyasa suke daukan ZAINABU tamkar itace uwa da uban su dan itace ko mai nasu, abukar yana da matan aure biyu da yara da dama Maimutatu itace uwar gida suna ki ranta da bani se ummin Nabil itace amarriya
Sunan ta Hajara duk yaran ita ma ummi suke kiran ta Maimutatu yaran ta 9 amma mata ta fara haifa 6 mata 2 maza matan ta fara haifa
Ita kuma hajara ummi yaran ta 5 mata 2 maza 3 nabil shine babba se kamal se Hanif se Jidda nabeela
Akwai hadin kai da fashin tan juna agidan yan da baza ka gane dan, wannan d Wannan ba ban banci kawai yaran ummi fararene irin sol din nan tunda, ita ummi shuwa ce Maimutatu kuma kanuri...
Nabil tunyana yaro yake mutukar son ball kullum yana gidan su abokin sa, bilal suna kallo tashan ball sosai shida bilAL ra, ayin su yazo daya ko da lokacin sasu a makaran ta yayi adare aka' sasu
Kan su baya ja sede afito, dasu wasa ka, wai anan za agane su mazane amma aciki aji kamar sokayi lokacin jarrabawa kusan susu ke daukan ajin malam tunsu na complain har suka gaji wani malamine yaga, yanda suka mayar da han kalin su wajen wasan kolon ne yasa yace wata kilah anan abincin su yake shene yadage, musu irin idan za ayi gasa na makaran tu yake hadawa dasu duk da basu kai ba amma abin mamaki sunfi manya bada shimma ba taba .kai su ga'sa sun ba da kunya ba se de sulashe
Tun suna primary school ake fita da su jahuhi ga san bilAL Nabil yara ne da suka sha hara tun suna yara karatu ko ba abin da suka sinta har suka gama primary din su ganin haka'
Baban bilal alh maina khange ya yanke shawarar fita da, bilAL England dan sashi amakaran koyar da ball din gaba, daya wato poot ball academy
Atake yana gaya wa bilal yace ina shifa ba inda zai je inko ba. Haka ba se de idan da, abokin sa, Nabil za a fita ta a kayi akayi yaki daga karshe
Alh maina ya nemi shawaran baban Nabil alh abukar yace shi bashi da kudin da zai fida dashi waje dan yakoyi wata ball acikin yaran sa maban da Nabil ne kada'i meyin private school duk comvt suke yi shima ga nin Nabil shini babba a maza shiyasa.
'alh maina yayi Murmushin yace alh abukar ni yar dan ka nake buka' ta bilal da Nabil dayane awaje na
Alh abukar yace
' yace aini idan za ka yanke hukun ci akan Nabil base kasa nar dani ba
Haka aka tarka tasu aka kai su kasan na England
Aiko a nan ne suka san an sasu makaran ta dan ko yaran turawa basu girma suke ahaka suka, gama
Secondary school din su koran graduation din su
Yan gidan su bilal kam duk ka sukaje
Shiko Nabil inusa ne yaje kanin baban s
Sunsamu karramawa sosai sun sha kyututuka dan gasu sun murje sunyi kyu dan duk kan su farare ne shikam Nabil yasa je da turawan sosai se kyu ma daya fi dayawa acikin su
Atake malamn su suka bada shawaran I'dan suka gama hutun su, suzo su jona degreen.
a, nan dan shekara 2 ne bawani dade wa zasuyi ba
Dawowar su gida yaga hadim din sa ta, girma hadim ka, mar yan da nagaya muku yar gidan yayar ummin sace da ummi da mama wato fatime uwa da uba daya su 6 amma 2 sun rasu yan zu saura fatime
Da, ummi da abba musa da abba jabir
A Wannan zuwan ne suka nuna bajin tan su wan da ba cikin maiduguri ka'dai ba Nigeria ma tasan da zaman su wan da awan lokaci du du du bazasu wace shikara 17 dan asan da, sukayi degree din su ma a san nan suka, cika 19 yarane ashe karu amma bame kallon su bai ce mudu cikakkun samari bane
Basu wani da de dazuwa ba bilal yayi aure amma Nabil yace shifa yayi yaro dayawa
Hadim ba nacin da batayi ba yace tabari ta, gama sucondury tukun
Wasa wasa wadan nan yaran sun gan gar kananun yan ball na Nigeria a na haka
Super eagles suka dauke su mafarin dau kakan su ken
Ko daya basu sha wahala ba su ka sha hara duniyan ta san su baye Nabil kafan sa, mey sa dane
Ahalin yan zu nabin yawuce tunanin me tunani ganin yan da kafan sa yake da sa da ne yasa baya zaman kungiya daya in da aka fi siyan sa da dara, ja
Nan yake zuwa yana da mugun daukaka yau na
Real Madrid Manchuria da Munich arsenal dade sauran su
Ban ban cin sa, da bilal kenan dan shi bilal kaifi daya ne idan yamasa korafin meso bazai zauna waje daya ba amma bai yada super eagles ba sabo da, kishin akasan sa
Dariya yake 'yace my friend kaifa bason kudi kake ba cikin sa kataso
Sabanin nida duk dan ginmu dani suke ta kama
Ka ga dole nayi zafin nema tun kafin sufa yazo mini
'Bllal yace handama de irin naga koyan zu ka'ajiye aiki kana da, abin da har jiko kin ka baza susan mey ba, buba da ko yanzu kafi wani governor Nigeria kudi ga gauka ka
Dariya yakeyi ya kyale bilal dan shi yasan irin tarin alheran da, yake samu
Yayi aure da hadim yanzu shekara 6 kena Allah bai basu haifuwa ba
Wannan kena ta kai cecen tari shin
Nabil kena
Fandau zaune
Akan gadon ta Baccci yaga gari idon ta yanzu shike nan nan da awane ka'dan zata bar mama ta da bagana tabi namiji
Anya batayi gan gan ci ba amma idan tatuna kala mai da Muhammad yake fada akan ta yana kara kar fafa mata, karfin guwwa na zai
Ingan ta mata rayuwa musamman na cewa da yayi zai ne mawa mama lfy yan idon da take kanin kamar shine idan
a ka, samu su jin dadi kamar kowa
Amma