Showing 111001 words to 114000 words out of 152888 words

Chapter 38 - Dama Ta

11 Oct 2024

8616

idan yariyar nan ta mutu a dalilin bacin ranka wllh bazan yafe makaba kome tayi katuna cikin ka ajikin ta cikin nan yana bata mutukar wahala amma ka kasa zuwa dubata sai fanan aiken abaka Fujjirat to yanzu gashi jikin ya matsa harda suma nabaka minti 10 naganka dan haka kashe wayan yayi yameke yace"wai Dr meyake damun Hadim ne?

Shiru Dr yayi can yanunfasa yace "ayanda Dr tan ta yake gayanin akwai matsala sosai saide muyi fatan Allah ya sauwake mata."

"Yanzu ummi tace wai har suma tayi bari namekawa habibi yaron mutafi ya haura sama Nabil sai binyaron da kallo yake

Nabil zaune abakin gadon da Hadim take kwance ya hade rai ganin yanda maman Hadim take son yimasa kwarafi amma ganin ba fuska yasayi shiru
Itako Hadim jawo hannun sa tasake yi ta kenkeme
" habibi ina kashiga kabair ne cikin nan Wllh yana bani wahala wani irin ciwo marata takeyi amma kullum bana ganin ka ina neman ka su Ummi sai suce kakoma idan nace subani kai awaya sai suce wayan arufe dan ALLAH kasa acire cikin nan Wllh zai kaini lahira ."

Nabil yace "duk abinda yake damun ki kisani alhakin
*FANDAU*
[2/8, 7:21 PM] BATUL ADAM JATTKO: NE

" HADIM." "tace *FANDAU* Nabil? kana nufin har yanzu baka cire wanan yariyar acekin babin rayuwan muba ba kaman ta daba mukayi dakai ba,
Munyi da kai daga ranan da muka rabu da ita mundena tuno ta acikin babin rayuwan mu,
har kana tunoda ita a rayuwan ka bayan ba haka mukayi da kai ba tun farko dole kacireta aranka domin yan......
"keeeeee dakata kiji idan ina mafatki kifarka naga alama ke wawuyace dakikiya da kika kasa gane meye so acikin ido da gan ganjiki to bari infito miki dashi afili inayi wa Fateema sonda ban ta bazaton wani dan ADAM zaiyiwa dan uwansa ba da kike cewa nacireta araina saide idan Zaiyuwu acire zuciyata adasa wani saide idan gan gan jikina za araba a min filla filla dan ni alluran mantau yayi kanda yasa na manta da Fatee na inko hakan fa zai samu ba to cire ta araina abune da bazai ta ba yuwuwa ba Hadim kinyin kuskuren hada zaciyata da wanda tadace da shi dan ban gane munyi mutukar dacewa da Fandau ba saida narasa ta,
kinyi kokarin hadamu kuma nagode amma hakan bazai sa na kasa daukan fansan salwan tarmin da mata ba zan bar......
Ganin yanda Hadim take fitar da wani irin nunfashi ne yasa Dr yayi saurin toshewa Nabil baki

Maman Hadim tace "Mutari barshi ya karasa ta ya futa barshi nace."

Fusge bakin sa Nabil yayi yana son cewa Maman Hadim wani abun

Ummi tace "Muktar fitar dashi kazo kaduba Hadim din."
Torashe waje dr yayi da sauri yazo ya sawa Hadim roban nunfashi yace "Ummi Nabil bashida hankali nace kudena kira mana shi wajen aikin mu tunda bashi zai bata lafiya ba yana bata mana aikin mu."

Daga Ummi har Mama Fatime kuka suke dan bawanda zai ga Hadim bai mata kuka ba


Dr Muktar ne zaune a England acikin parlour BilAL babban abokin Nabil ya kashe komai na rayuwan Fandau ya gaya masa
Ya daura da cewa "
B G abinda yasa na gaya maka komai dan inason mu hada karfi da karfi da kai wajen cikan *DAMATA* nabiyu dole sai kaine zaka iya kai ne daidai karawan Nabil wanda bai isa yanuna maka komai ba ni yafi karfina bazan taba cin nasaran sa ba."

"mene ne bukatan naka duk temakon da kake nema awajenan zanyi inde za afidda yariyar nan acikin kunci dan an zalinceta,
kuma Shiddams yayi mugun bani mamaki ko zai boyewa kowa Gaskiya bai kamata ya boyemin ba bamusaba boyewa junan mu komai ba tunmuna yara atuna nina ko kisa zamuyi mu binne dashi."

Dr yace "inason kanuna masa pic din yariyar da sunan zaka aureta,
Kaga daganan zai gigice yace itace wacce yake nema matar sace kaga zakace ita wanan tayi haifuwa Har 3 yaranta 4 kai ko matar ka ko haifuwa batayiba kaga dole yafadi Gaskiya dan kasan sa shegene yadasa sonsa sosai azuciyar yariyar yanzu ana fitowa da ita inde bai tona asirin da kansa ba to zai yaudari yariyar bazata fada ba dan nafuskan ci hakan yake sonyin dan yanajin kunyar tonon asiri kaga nafiso rigima yashiga tsakanin ku sosai yanda zai tona asirin sa agaban manya dakansa."

"ok na fashimceka ina photon yariyar?

"natura mata inbox."
BilAL yace "amma ina tausayin iyayen yariyar musamman uwar ta yaka mata tasani dan tasamu nusuwa."

Dr yace" yes zanje Nigeria jibin nan dan banason Nabil yadame ni dan jiyama kiran Ummi ne ya hana nacemin sai yaga uwar yaron nafison idan natafi tukun kufara karawa dashi gashi kuma Hadim cikin satinnan zata haifu bana son ta haifu ahannu na dan idan Maganan Fandau ya baiyana zasu iyace wada gaiya nayi dan haka gwara ayi bani ciki kasan mata dan inaganin take taken uwar ta."

BilAL yace "aiki za amata meyasa?

"wllh matsala ne babban a mahaifiyar ta damani Habiba tana yawan gayamin Hadim tanada yawan cushe cushen maganin mata batare da ka ida bato wanan ne yassada mata cancer a bakin mahaifiyar ta duk da bai shiga ciki ba yanzu haka yaron cikin ba shida koshin lafiya tuda a mani da zai shiga ya shafi cutan shiyasa ta ke yawan ciwon mara wanda wata kila idan ancira dan saide ayanke makaifar dan zai iya bin cikin ya kasheta
Kuma bayan haka bata da kugunda za ta iya haifuwa da kanta saide acira nande yamasa bayanin da yagani da kuma wanda Dr Hafeez yamasa."

Jinjina kai BilAL yayi yace "lalle sakaiya yanzu baya zuwa lahira."

"Yawwa kaga idan naje Nigeria zan bari sai bayan Hadim ta haifu na gayawa ita Mama Aisa kokai dan ta kwantar da hankalin ta kaima kabar aikin ka sai Hadim ta haifu ka fara dan abin ya tafi daidai."

BilAL yace "ok amma kafinnan gawata shawara mezai hana kafinnan kabawa ita Fandau din private no na shi Nabil din tafara chatting dashi tace tana son sa nasan bazai yarda ba daga baya idan yaki amin cewa kuma ta cemasa ita dama shaharan sa awasan kwallo take so tunda yakita ita yanzu tasamu wanda takeso kuma dan kwallo kamar sa sai ta tura masa pic dina tace gashinan kaga zai zo yasame ni idan yazo kuma nima sai na gaskanta masa nace ga pic dinta gaka hakan zanfi hawa da plans dinmu ko bawai ni na baiyana masa itaba."

Tafa masa Dr yayi yace "well-done shiyasa akace sarkin yawa yafi sarkin karfi."

Fandau zaune agaban Dr yace"kinji de abinda nagaya miki idan soyayar ta rufe miki ido kika nuna kekece kin rusa jindadin ki yancin da muke son samo miki bazai taba samuwa ba kiyin komai yanda nagaya miki."

Tace" ALLAH yaya zanyi yanda kace."

Yace "Gud jeki fara tundaga yanzu."

Bayan ta gama komai na kwanciyar ta har Akkaram yayi bacci ta hawo wayanta
Whassapp ta shiga taci sa ako yana online

Shiko Nabil alokacin tunanin Fandau dinshine ya dameshi yanzu ma chat yake da Sani akanta yana masa bayanin yanda binciken yake bawani cigaba
yaga message ji yashiko da bakon number daya ke wayan private ne yasan na jikin sane amma duk da haka yaki budewa dan yasa bazai wuce kannen sa ba dan ba no din kowa yayi saving ba
Ita ko Fandau ganin shiru yasa ta dinga damunsa da call

Gani yanda aka damoshi da call dinne yayi tsaki yabude message din dan inda a general wayan sane baya kula bakon number

_*amincin ALLAH ya tabbata agakeka ka shugaman yan wasan Duniya haske kashe fitula abu FUJ*_

Yana gama karantawa cikin mamaki yace towaye ai kannen sa basa masa irin wanan sallama abokan sa kuma zai iya irga iya wanda yabawa wanan numbar amma sai yasamu kansa da mayar da *Ripley*
[2/9, 9:37 AM] BATUL ADAM JATTKO: _*wake makana dan bani da contact din*_

Dadi Fandau taji dan doctor yace sai sa a ya amma

_*dama nasan baka da contact dani amma ne ina da kai kuma ni me bibiyar rayuwan kace Shddams nasha yimaka magana a kowacece kafa ta media amma ba Ripley sai da nasha wahala kafun nasamu nasaran samun wanan private din naka dan ance kafi yin Ripley idan akama magana dashi*_

Tsaki yayi kamar bazaiyi Ripley ba kumade yayi

_*ba abane amsa bafa waje magana*_

_*sorry abu FUJJI sunana Fateema maiyarka me bibiyar rayuwan ka dan ALLAH kadauki al amarina da girma dan saboda kai nabar katsata da iyayena nazonan london*_

Sai asannan Nabil yaduba number yaka ni na England ne

Amma jin sunan Fatima yaji bazai iya sharewa ba

_*me kikeso awajena harki ke bibiyar rayuwata*_

_*yawwa Abu Fujjirat tun ina yar yariyar nakamu da sonka yan gidan mu sunamin dariya wai ina zangan ka balle kasone naki kowa akan ka bana sauraron kowa akan ka na bijirewa iyayena akanka nakasa karatu akanka kaga yanzu haka da sunan karatu nasa aka kawoni kasan amma ni nasan bakaratu nazoyin ba naso neman sonkane dan ALLAH kayiwa Fateen adalce ta samu wajen koda kadanne amatsayi zuciyar ka in kuma hakan bazai samuba to koda amatsayin yar aikin gidan kane nide indinga ganinka in bazan samu so na aureba kamar yanda akecewa kafi karfina*_

Dan kari wani asher ya maka yace yaushe mata suka fara renani har zasu kawonin wani kalman banza amma da yatuna mesunan Fateema ce mace mafi girma agareshi bayan Ummi sa ba abinda yake so arayuwan sa sama da Fatin sa da Fujjirat dinsa dan haka yamarar mata Ripley

_*nagode da SOYYAYAR ki bazan miki rashin mutumci ba saboda darajan sunanki aguna saide nabaki hakuri kiyi kokarin cire sona azuciyar ki dan zociyar Nabil a rufe yake*_

Itama ta mai damasa da
_*kaji tausayina kaduba raunina kaduba al amarina da girma kodan alfarman sunan nawa ko wataran zansamu kasone duk da ban san wane irin daraja Kabawa me sunan ba nagode da yaza medaraja awajen ka*_

_*Fateema kenan zaki batawa kan ki lokacine nagayaki ~zuciyata~ arube yake*_

_*nede hakan ma nagode kayarda muna gaisawa*_

Yace
_*no problem*_

Ita ma tatura masa _*gud bye*_

Saida yagama yafara tunanin meyayi kenan harshine yau ya saurari wata macce har tajashida fira haka yayi mamakin kansa daganan yakoma kan aikin gabansa da Sani

Itako tana gamawa ta fada tunani to Wacece Fateeman tasa tasan de ba ita bace to wacece ko kanwar rasa ce tunda matar sa ai sunanta Halima

Nabil yakira doc yace "doctor gani gidan ka amma ance bakanan kayi tafiya."

"eh gani a kasata...

"what!! Nigeria
"doctor yace kayi kakuri ban sanar da kai ba anne meni ne da gaggawa shiyasa."

"Amma doctor kana sane da muna cikin wanan matsalan zaka tsalake kayin tafiya."

"Sorry Shid nifa bansan yanda sanyi da wanan matsala bane abin yana bani mamaki yaza ayi d'ana yayi kama dakai sak ni kaina badan nasan yariyar arufe take adaki kuma da security ba da bazan yarda da kai ba."

"to ai kaji matsala bai kamata katafi muna cikin wanan matsala ba."

Dr yace "tome mafita anaka bangaren."

Nabil yace "inaso naga yariyar kaga idan tayi yanayi damu farace kaga yaro uwar sa yabiyo kaga yazama dole ka baiyanata kowa yasani dan adena zargina."

"yazauke ajiyan zuciya alamun da damuwa amma aransa dariya yake sosai yace "Wllh baka kirin take kuma mummuna ai Habiba ba hauka take ba zata hadani da mekyu ta kwaceni bakace."

"Innalillashi wainnah illaishirajununa ALLAH humma gafuni!
Yace "sai kazo mayi abu daya ya kashe wayan
Cikin jibami indan Kinga Nabil sai kin tausaya basa ga neman Fatima gakuma wanan matsala da yatunkarosa

*Yau*
Hadim ta tashe da labour sai ihu take mamar tana toshe mata baki dan acewar ta bawani Dr da zasu kira da kanta zata haifu dan ita tunda suka fara maganan aiki tace inta fara nakuda bazata jeta kaya musu ba suna yawan zagayota dan haka ma ta sakace kofan ta ajiye Ummi akofan idan sunzo tace bacci take tunda sun tanka sai sun tsagamin y'a ba zasu san ma tana nakuda ba sai ta haifu shegu mayu."

aiko Ummi ta zauna duk da ba son ranta ba taso Hadim ta samu kulawan likita tunda de a asbitin take dande tana tsoron yayarta ta ne

Tun Hadim tana iya jure ciwon ta ta galabaita cin dan take yazo mata cinyar ta ta dafe jiyar tace mama dan yazomin ciyata kamar ta cinya zai fito nakeji Mama kiji tausayina kikira min doctor zan mutu aiko Ummi tana ganin cinyar ta ganshi akun bure sunttom nashiga ukku mezangani ni Fatime dan yadawo cinya na shiga ukku Hajara kizo kiga ikon Allah."
da gudu Ummi ta shigo aiko ita ma dora hannu tayi aka tafara iho da gudu nurse suka shigo Hadim kam ba fakin magana juya kai kawai ta ke danjin kamar ana sa wuka ana yanke mata naman cinyarta take ji bakinta abode koda man rufeshi bata samu ba nurse duna ganin abinda yake faruwa ko daman fita basu samu ba da sauri dayan ta danna kararawan doctor nan da dan doctor yazo yana zuwa a tsorace yace " oh my God!!" da kansa yada ga Hadim nurse suka temaka masa suka daura Hadim da tariga ta sume suka fita da kita
da kyar akasamu nasaran daidai ta dan akacireshi amma baizo da rai ba

Nabil zaune gaban likitan doc ya fara masa bayani kamar haka

"Sir matsala matar ka babban ne shine yasa muka riketa a hannun mu dan idan ta fara nakuda tana farawa mu cere mata kuma kullum ina jadda da musu idan tace tana jiwon labour kar abari ta kara ko sakan daya dan idan ba ayi gaggawan cirewa ba daga ita har baby cikin suna cikin matsala gashi ansamu akacin haka ta samu matsala fiye da ma tunanin mu,
Saboda idan akabari yaron yabar mahaifiyar to zai gamu da cita to yabar mahaifiyar yafito file dagin mahaifar anisa yake da yafito kuma bashida kofan fitowa dan kugun ta bazai bude ba shine dalilin da yasa yaron yabi hanyan cinyar ta dan yana neman hanyan fitane ga shigan sa mahaifiyar idan ba ayanke ma zai iya baza mata cutar cancer acikin ta dole muka yanke shi amma fa dauk wanan ba shine damuwar ba

*BABBAN DAMUWAN* shine cinyar ta dayaron yabi dole sai anyi aiki ahan sa inba baka ba zai kamu da cutar gaba daya har yakai ga yankewa dan haka zamu mata aiki mucire iya naman da kwayar cutar ta taba."

Bayan anyi akida kwana 3 tukun Hadim ta farfado Mamar Hadim tayi nada banda kuka ba abinda take yanzu shikenan ancire mahaifiyar kuma kafan Hadim yana cikin hatsari da ta sani da tabari an cire tunda cikin yashiga watan haifuwa sukace za acire amma tasamu Dr Muktar tace bata yarda ba abari kwana kinsa yacika haka Dr yada katar da aikin akan abari sai taji nakuda yanzu gashi yanda ta kasance

Nabil azaune abakin gadon Hadim bayan ta farfado kafanta nade da bandage
Cikin kuka tace, "Nabil da gaskene dan da na haifa ya mutu?
duk yanda Nabil yake jin haushinta da kuma alwashin da yadanka na idan ta haifu aranan a. Furzin zata kwana yarushe dan wani mugun tausayin ta dayakeji
Yace "yamutu Hadim danki mekama dasu Maaf sak ya mutu dalilin sakaiya Hadim mun tafka kuskure kituna rananda yariyar nan zata haifu kika rufe kofa kikace bazan kai ta hospital ba ko?
Togashi da Allah yaso saka mata ke akan godon asbitin kike amma uwar ta haife ita ta hana akira miki doctor har kika gamu da matsalan da bakaramin sa a kikaci bada ba ayanke miki kafa ba dan koyanzu doctor yace ba zaki iya dakawa yanda kike daba dan har kashin ki ankankare ancire mahaifiyar ki saide kiyi fadan ALLAH yabaki lafiya kinemi duk inda yariyar nan take kinemi yafiyar ta."

"Nabil yanzu ka nanufin anciremin *mahaifa*
[2/9, 10:11 AM] BATUL ADAM JATTKO: Kuma *kafata*bazan iya taka shi kamar da ba?

Yace" Hadim naki da sauki ma nima bansan ta ina zai zomin bansan tawane hanya Allah zai cire hakin yariyar nan ajikina ba tsorona kar ALLAH ya jarrabeni ta hanyan Fujjirat ni idan ni abin zai samu komai ma yasamen amma bazan iya jure na Fujjirat ba Hadim
Yanzu haka ina cikin tashin hanka da ALLAH ne kadai sheda na dan gidan abokina yayi mutukar kama dani ban san yazanyi da wannan kaddaran ba Hadim kincuceni
kin cuceni kema kincu ci kanki duk su kuka suka fara kamar za su shide
Hadim tace yanzu shikenan anmatar ni tsohuwar dole mazanyi period adan banida mahaifa ba inda jinin zai taru ajikin ba haifa Awai wani jijiya da yake mada ni ima ka mata narasa Nabil nawa nake zan rasa wadan nan abubuwan da kake cewa naje nanemi yafiyar yariyar na yanzu naji na tsane ta ma yanzu naji inason kara batar da itama dan yara su tabbata nawa dan nasan yanzu dasu kadai na tsira."

tafara wani irin kuka na taba zuciya
Ido yazuba mata yarasa abin cewa ma
Can yace "abinyi....


*To masoyan Hadim sorry fa sakaiya yanzu baya zuwa lahira banyi dan bana donta ba saide ina son nuna nuku illar cutarwa musamman awanan zamanin ya Hadim zatayi da kafan zata taka kamar da ko zata zama gurguwa tayi nadama? kamar yanda Nabil yayine?*

*Karku manta akwai karon Nabil da BilAL fa*
*Ga Fandau da Nabil kuma*

*Ga matsalan kama da dan gidan Dr abinfa yayiwa Nabil yawa wayyo team Shiddams kusa bo mafita cikin comment dinku*


*Zakujine insha Allah* *muna tare*
*B JATTKO*
[2/18, 9:39 PM] ‪+234 816 362 8229‬: *DAMATA*




*NA*



*BATUL ADAM JATTKO*


*Gargadi*
*Banyarda ajuyamin lbr ta kowane irin sigaba saida izini dan lbr DAMATA ba kirkirarriyar lbr bane lbr ne dayafaru da gaske sai abinda aka dan kara dan kawatar da lbr banso fadamuku lbrn Gaskiya neba sai danaga wani matsala yana neman

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login