Showing 138001 words to 141000 words out of 152888 words

Chapter 47 - Dama Ta

11 Oct 2024

8607

yasake kallon ta arana na 4 Mama ta kirata tace duk abinda za ayi yau tazo ta koma gidan da
"Mama aikin fa ba Agamaba.

"ko ba agama ba kisan yanda zakiyi rasshin kuyar Nabil ya ishini bazan iya daukan magan ganun da yake fada ba yau har da Malam ya hadani jiya ma Ummin sa yaturo min wai tazo taji na boye masa mata ko ina shirin hana shine na gaya masa harda kuka yayi wa Malam abin ya isheni yanzu nazo akiran Malam yace zaikira Maimunan ma.

Fandau tana kashi waya ta gayawa Maimuna suka gayawa yar sudan tace "ai wannan aikin da na mata ya isheta ai namata aikin mekyu saide abin da nake so dake wanan aikin da namiki kisamu duk bayan wata 6 ana miki dan maku meduguri kuna da abubuwa muma anan ake kai mana wasu Gaskiya an miki aiki duk da dama fatan ki mekyu ne.

Wow wani Lalle da aka zubawa Fandau da kitso abin sai wanda yagani bayan tayi sallahn isshai ne wata me makeup ta zezara mata kwalleyan da ko mama baza ta gaji da kallon ta ba
Ta ko ina sai
ta kifta sai kamshi take bazawa ta tsaya agaban mirror ta na kallon kanta tace yanzu dama haka nake da kyu lalle a aurena na farko nacuki kaina da ta tuna yanda aka kaita daren farkon kamar wata sobon kamu ita kanta sai da taji kamar kar ta yafewa kanta

YaMainuna ta shiro tace "Fandau kizo mutafi Baa har yayi waya wai ga Nabil agida ai nikam yau sai na ga Nabil dinnan ido da ido

Agidan ta samu yan uwanta mata dayawa sunzo rakata ALLAH sarki Bagana sun tafi Niger da Shateema dan da harda Mama aka shiya tafiya sai Malam yace abari Fandau ta koma gidanta sai shi yakai maman da kansa inyaso sai suzo dasu Shateema dan bayan da ba ayi da shateema maba yatare can yaki shi yafi son Nigeria ba arage shi da komai ba

Mama tayiwa Fandau nasiya haka YaMainuna tayi ta zagawa da ita d'akin matan gidan wada yanzu sun sauko gaba daya suma sunmata nasiya BaGaji ko harda neman yafiya
Sai d'akin Malam shima nasiya yamata sosai san nan yadauko Qur ani da sallaya ya bata kamar yanda yake yiwa dukan yaran idan idan za akaita d'akin miji
Yace" kibi mijin ki rike Qur ani ki kula da ibada daga kar she yadauko alkebba kamar yanda yake yiwa sauran yaran ya rufa mata dan sai anbiya dasu fada kowace amaryar agidan zannah sai ankaita gidan SHEHU SHEHU yasa akai ta shiya sa Nabil da yazo shi zai kai matar sa abashi aka ce A a yayi zuciya ya tafi abin sa
YaMainuna tace "Baa gobe munshirya walima zamuyi wa yar uwar mu.

Malam yace "a ina zakuyi waliman ?

"a gidan ta zamuyi.
Malam yace "a a Maimutatu sau nawa take kaya muku bana so inde gidan da abokiyar zama to kugama duk abinda zakuyi agida inde ba taron suna ba ban hana ba.?

"Eh Baa wannan dinne yazo akureren lokaci bamu zaci za ayi tariyar yanzu ba ne.

"to ku hakura tunda ba sabon aure bane kuma ta adua ainda kuke ya isar.

YaMainuna tace "to Baa Allah yakara maka yawan rai.
Ta gyarawa Fandau alkebba akan lifayan ta ta kama hannun ta suka fita
Zasu shiga mota Fandau yace
tace"Yamuna ba zan shiga wajen Mama ba?
"a a Fandau kuka zaki mana ai kungama.

Gunsu matar SHEHU tayiwa Fandau nasiya tare da bata turaruka da wasu abubuwa ta hada mata bayi 2 tace zasu koya mata wasu abubuwa da zai mata amfani sannan aka rakata bangaren SHEHU yamata nashi nasiyan tare da yimata kyuta
Aka kwashesu sai gidan Nabil da yake shagari quarters gida ne nagani na fad'a dan an shafti jeji inya ganin ka fadin yanda gidan yake b'ata lokacine
Part din Hadim aka fara yi da ita
Hadim uwar yan mata ta tarasu suna zaune su yasmin Hadim ta karbe su bayabo ba fallasa da sukace amana dariya tayi tace "amana na karba Aunty muna tun agaban Baa.
Addua sukayi suka ce to inane part din nata dakan ta tashi ta kama hannun Fandau ta raka ta har bedroom tace "bari akawo muku abinci.

Suka ce laki barshi wllh munci a gida kuma da muka je sheuri sai da kuka kara.
Tace "aiko dan ku akayi dan haka sai kun tafi dashi.
Zahra tace "Wllh zaki hadamu da aiki dan wllh kowacce gidan ta zata wuce dare yayi.
AISHA tace "akawo kawai sai akai gidan ai zaiyin amfani suda suke da almarai.
Bayan tafiyan su Fandau zama tayi agan gado meyafi wandan dadi na bari ana farko *DAMA TA* ya kufcemin gani cikin yan uwana ankawoni cikin mutumci
Tana wannan taci anbude kofa dama fuskan ta arufe yake amma daya ke liffayan shara sharane tana ganin su gaban tane taji yabadi tunowa da ranan da ta fara ganin su ahaka ta gan su randa Sani ya kaita London ahaka suka shigo shigan su iri daya hannun su sakale da na juna suna tabu ahankali suyi matukar kyu koda yake dama sarakan kyune dan Fandau kyun Hadim har tsoro yake bata
Ahaka suka karasa suna jifanta da murmushi tana kallon su tacikin mayafin sai da suka zo kusa ta sunkuyar da kai zama sukayi abakin gagon Hadim ce ta fara magana tace amarriya ko me dan kiraki mani kinga tarishi ya maimaita kansa ko nice de Halima Jaji nashiko miki da mikina Muhammad akaro na biyu kamar yanda muka maki mamaki awancen karan yau ma zamu sake jefaki..............


*kashhh* 🤦‍♀
*Sister kuyi hakuri bana jin dadi ne wllh*
*B JATTKO*
[3/9, 3:08 PM] BATUL ADAM JATTKO: *DAMA TA*




*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

Wanan shafin nakune group na masoyan Fandau da Nabil khulud na baku wannan duk ka 🤣🤣🤣

🌈Kainuwa writers Asso🤝🏻

*48*

Cikin wani salon mamakin domin mun jijina miki kedin me sa a ce ba k'aramin sa a kikaci ba kin samu mijina kuma nima na yarda na karbe ki abokiyar zama dalilin karamcin da Baban ki yamin shiya nunamin Duniya ba komai bane shi tunda har ya danne barin cikin yar da ya haifa yabawa yar wani hakan yanunamin wannan hadisin da ake cewa kasowa dan uwan ka abin da kasowa kanka,
ina fatan zamuyi zama na fashimtar juna my star ba kace komai ba.

Murmushi yayi yace my one inada abinta cance amma naga bakuwar tamu kamar ta nacikin bak'unta ne saida safe zamuyi zama na musamman.
Hadim tace" ummm to yanzu saide nace muku saida safen ku ko,
auna manta ban fa siyi baki.

Nabil yace "Gaskiya ne dan yanda aka ja faska aka rufen nan inaga saikin siya.

Hadim haurawa tayi kan gadon ta dan d'aga mayafin ido ta zaro tayi saurin sakin mayafin tana karanta Innalillashi azuciyar ta ita da kamshin da take ji ajikin Fandau tun sanda zata rakota d'aki ma yake sawa gabanta yake faduwa balle
Yanda taga fuskan ta tasan ta sha gyara duk da bawani tarkacen makeup ne afuskan ba dan ko janbaki ba asamata ba dan meyin makeup din haka tace lips dinta kalan yayi daidai da makeup dinta dan shima ja ne gashi sai sheki suke
yanzu wannan zan bari da mijina nashiga ukku amma sai ta dinka karanto adua sai ta sauke ajiyan zuciya
Nabil yace "yade my one?
Murmushi tayi tace "wllh my star amarriyar tayi nayi kuskuren bude fuskan ta batare da biyaba yanzu de kai zaka biya.
Dariya yayi yace "ai nasan my one tana jidani baza ta yanka min abin da bazan iya ba me ki keso na bada.?

Hadim tarasa mezata ce kawai sai ta Kalli hannun sa tace "zobin ka zaka bamu.

Yakalli tsadeden zoben yatsan sa wanda yake iri daya dana yatsan Hadim ma ya ciro ya meka mata ta karba ta janjo hannun Fandau zata sa mata a ya tsanta wani irin laushi taji wanda Hadim bata ta b'a sanmanin akwai shi fatan mutum ba ga Lallen nan yagama hawa kan hannun Nabil zubawa hannun ido yayi Allah Allah yake Hadim ta fita dan idan ta matsa zai iya kof sawa agaban natama zoben taga ya karawan hannun nata kyu dayake na farin daham ne
Da ganan ta sauko a gadon tameke hannun ta yaruko yace "ya haka yana kallon fuskanta tace" da akayi me?
"naga kin meke baki budemin fuskan da nabiya ba.

Azuciyarta tace bazan iya budewa naga ka kalli wanan fuskan nata ba
Afili kuma
Tace" ai dan ansai da maka abu balalle abude kagani ba zaka iya budewa da kanka musamman amarriya ai angonta yaka mata ya bude ta dan abata matsyin ta na amarriya ko.
"to yanzu ina zaki da kika meke.?
Hadim tace "kasan nabar yara banason wani yafar ka bai ganni ba.
yace "ok muje na rakaki.
Suka fice
A parlour ta tsaya tace "ka koma rakiyan ya isa Allah ya tashemu lafiya.
Yace "nide sai na kaiki har wajen yaran ki naga kwanciyar ku.
Haka suka tafi har bedroom din Hadim sai da ta kwanta yayi adua yasha feta sannan ya da go fuskan ta cikin damuwa yace "my one ke ta musamman ce wllh ina tunanin yanda zan iya kwana ba tare da inajin nun fashin ki ajikina ba bawai bana son kasan cewa da Fandau bane a a kedin dake na shak'u ki min adua naza ma adali a tsakanin ku kinji.
Wani irin sanyi Hadim taji aranta wanan magan ganun nasa shi yake samata shakku na cewa Nabil bai dena jida ita ba
Tace "nima haka Abul Fuj wllh har tunanin nake yanda zanyi na lallashi zuciya ta bayan nasan zaka kwana rungume da wata.
Rungumo ta yayi yana goge mata hawaye
Yace"ki tashi kiyin sallah kiyin adua zaki samu nusuwa kuma kibar wayan ki abude zan kiraki anjima.
Tace"to ka tashi ka tafi kaga kar mushiga hakkin wata dan dare yayi saida yayi kissing dinta ya saketa yajuyo yabi yaran da ad'ua duka yayi kissing dinsu yaja blanket ya rufefi yace "my one kirufe idon ki bana son kiga fitana.
Murmushi karfin hali tayi ta rufe idon yadago hannun ta yamata kissing yace gobe amiki lalle kinji kanta ta g'ada
Yace" sai dasafe ya fita
Da sauri sauri yake taka mata kalan jiyake kamar ba zai karasa ba
Har yanzu tana nan inda suka barta k'arasawa yayi yana murmushi yana dafa hannun yace" yar Mama kinga ma guje gujen ki yau gaki ad'akin Muhammad Habubakar damasak tsawon watanni 10 kenan ina fama da rashinki hawa yayi yace "wai wannan din wane irin turaren ne Wllh tun a general parlor na fara jin kamshin sa.
Cikin tattausan muryar ta tace "wanda katsa akayan lefene.
Janyi hannun sa da yayi niyar bude mata fuska yayi yada murmushi ya dafe kai alaman mantuwa yace ,"gori najiran ranansa wllh kokarin samun ki yasa na manta da ana wani lefe arayuwa amma kada kisamu damuwa za amiki lefen da ba atabayi wa kowacce irin macce ba ai wannan bai kai gori ba da kanki zaki hadawa kanki lefe dan banason lefe ya toyemin wani jin dadin.

Ahankali yasa hannun ya daga mayafin shima ido yazaro yaja wani nunfashi
Cikin in ina yace " Alhamdulilah mata kece haka Allah na gode maka da kanin baiwa da matar da ganin ta yake karamin nusuwa Masha ALLAH
Mata me zaki cewa wanan ranan?
Tace "inajin sa kamar bazai wuce ba Nabil nasha wahala da narasa ka arayuwa dan Allah kar ka k'ara bari murabu koda na kwana dayane wllh kafi hasken rana haskaka zuciya ta burina narayu da kai.

Ai baisan san da yajawo taba "yace Rabbi soyayyar mu kai ka hukunta kuma kaine majibi cin lamuran mu ALLAH ka amince narayu da da abin kaunata
Mata bar batun rana daya ke kashi fuska ke hasken farin wata ce mesa nishadi haka sukayi ta musayen kalaman soyyyya daga nan yace "muje muyi alwala muyi sallahn godiya ga Allah tare da rokon sa yabar mu cikin aminci ko a wajen shiga bathroom ma cewa yayi kishiga ki fito dan yasan idan yadake ya shiga da ita sallahn da yayi niya bazai yuwuba dan haka saida tafito ya shiga bayan sun idar ya dafe kanta yamata adua dama yasan tasan komai dan haka yace " me zakici.?
tace "naci abinci yanzu de inason cin tufa idan awai. Yameke yana cewa "ni na isa ina shirin ajiye maiyar apple agidana na kasa ajiye wa. Yanufi wajen
bude fridge filet ya dauko ya sa apple din aciki ya ajiye ya fita kichen yadauko dan kara min wuka yayiwa apple din kananan yanka ya yajawo ta jikin sa ya ware liffayan ta wani irin yar yaji ajikin sa da kyar ya daure ya dinga bata abaki tana ci "mata wacece ta miki wanan kalle.?
"Ummu Salma ce yar gidan YaMuna.
"wacece YaMuna?
"YaMainuna ita ce babba a matan gidan mu tafi YaBunu ma.
"ok da ita Ummu Salma din zamu koma ta namiki wanan lalle acan ta iya.

Tun yana dan shafa hannun har ya zarce sauran gurare itako
Abin nasa ma tsoro ya bata asanda ya mata fatale da kaya ganin yanda sandan girman sa yaringa wani irin zungurin ta da sauri ta ja jikinta ta koma gefe dakyar yabude idon sa yace "mata Wayyyo mata me kika yiwa fatan jikin ki da kika janye naji kamar kin rabani da rushina yana maganan yana Matsowa kusa da ita
tace "Allah Abul kaam bazan iya yanda kake soba kagan kafa kaji tausayina.
,"nima kiji tausayina wllh sonki ne yamai dani haka da tsantsan bukatan ki shi yasa asanda bama tare idan na tuno ki har kuka nake idan ina tare dake ne kawai nake jin wannan yanayin ko bakya sona ne.
Ina sonka Habibi ba zan iya daikan ka bane.
Mekewa yayi ya dauketa cak ya daura ta bed bawata wata kawai ya haye mata tace "habibi kar ka shigeni ahaka Wayyyo Allah.
Cikin dashewar murya yace ki rikeni gyam kuma ki rufe idon ki
Saida ta rafe idon yanemi kofa yarasa sai a nan yagane me take tsoro ashe amatse take hade bakin su yayi sannan yayi addua saduwa sannan ya nemi hanyan ahankali sa ansa ma yasamu wajen da lema wani azaba taji duk da baikai daren suna farko ba amma sai da tasa k'ara ai Nabil kuka kurun yakeyi wuwu ita ma tanayi saide ita nata na azabane sai sun batu yake "Wayyyo Allah mata kasheni zakiyi Duniya akwai mata Awai muna mata Gaskiyar su Usman da suka ce da matar dare da matar rana wayooo mata kimin adalci kibar ni haka.

itako ta kanta ma take Nabil bai sarara ba harsai da yaji ta sake masa gaba daya ya mirgina gefe yana maida nunfashi sai kuma yaji wani irin zazzabi ya rufeshi yana ganin yanda take fitar da nunfashi amma yarasa ko d'aga hannun sa ya daura bata yana son ya ja bargo yarufe su amma ya kasa
Fandau da kyar ta daidaita kanta taja ta sauka tana taku ahankali ta shige bayi da kyar ta daga kafanta ta shiga cikin bathtub din ta saki ruwan zafi ruwan yana ratsata ta lumshe ido dama YaZaha ta fada mata zata sha wahala dan wani hadin dorrot da suka bata sun ce ko yatsa da kyar yake shiga sai yafi wata Budurwan hadeta gashi ko tagani
Tagama ta fito daure da towel sai dan karami tana gode kanta dashi abin mamaki ayanda ta barshi ahaka ta sameshi ko rufuwan baiyin ba itade taja jakan kayanta da tazaro wani rigan bacci ta da aka gama hadeshi da turaru kan wuta tasa tun kafin ta hau gadon taji hakoran sa suna hadewa tsayawa tayi kallon sa taga yana karkarwa da sauri ta karasa hawa tace "habibi me? Meyake damun ka dakyar ya daga hannun sa ya kamonata zafin taji rau a gigice ta matsa daf dashi ta jasa jikinta zafi sosai yake bugan ta cikin kuka tace" habibi kayi magana mana me yasa meka.?
Hannunta yakama yadaura a wuyansa ahankali ya bude bakin sa yace "kasala ne yafi damuna na kasa tashi ga kuma jikina zafi.
Fandau tace yanzu Habibi ya zanyi.?

" kibar kuka dauko k'a yana ki samin.

da sauri tadauko kayan ta sa masa
Tace "sannun YaShid yazan maka?

Yace "daukomin wayata.
da sauri tameka hannu ta jawoshi yace kimin dialing din Dr Hafeez da dauri ta shiga contact din tsabar gigita ta sha wuce no din ta kyar ta samo saida taji yana ringing har sai da tayi calling so 3 taji anyi picking cikin muryar bacci taji ana cewa "Shiddams meyake faruwa ?
Kara masa wayan tayi akunnen sa
Yace "wllh nine jikinane ya mutu da kyar nake motsashi ga zazzabi?

Yanzu Shid zazzabi har yakai kakirani karfe ukku na dare haba kawai sauron Barno ya tabaka gaka bature....

Nabil Yace"Ni ba sauro bane daganan ya kwashe yanda yakeji ya gaya masa da abinda yafaru itako Fandau shine da fad'a itace dajin kunya.

"tsaki doctor yayi yace kana da karfin sha awa kasan haka tun kana saurayi meyasa kake son tarawa kanka sha awa wllh idan kana bari (mani) yana taruwa maka da yawa wata rana ba k'aramin lila zai maka ba dan haka shawaran da zan baka kacire tsoron Hadim ka kara aure kawai dan wannan rashin lafiyan nata ne da kadade ba ka samu nusuwa ba shine katara sha awa wanann zazzabi na lafiyan da kasamu ne nasan kafin ka samu nusuwa kana fama da ciwon mara sosai to yanzu lafiya ka samu kuma nanda awa 1 zaka ware.

Shiru Nabil yayi yana gaskanta Dr to ko da yamman nan da abin ya matsa masa saida ya rage zafi da Hadim amma shi kansa yasan tun daren da yafara sanin Fandau bai taba jin sha awar wata macce ba idan yanemi Hadim jiyaje sha awan sa ya karuwa bawan gamsu mararsa yayi ta masa ciwo Ya Allah kasa na nuna adalci a tsakanin mata na ita wanda nake son kar ta gane ita nake so itama Hadim Allah kar kasa ta gane abaya take
Dr yace"ko kasauka ne? yace inajin ka yanzu yazanyi na

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login