Showing 9001 words to 12000 words out of 63648 words

Chapter 4 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3751

da a cikin giyar maye yake bai hana shi gano fararen kyawawan idanunta masu matu?ar Waukan hankali ba, a lokacin da take masa wannan duban ji yake kamar ba zai taSa aikata abu makamancin haka ba amma ?uruciya da wawta ya saka komai ya wakana a lokacin da duk su biyun basu ankara ba. Gani ranar yake kamar yanzu a cikin idanunsa ya juya da ?yar yana buWe idanu zuwa gefe guda sai fara hango kansu su biyun a shekarun da suka huce suna tsaye tana jifansa da wani irin kallo.

Suna tsaye za su shiga practical a lokacin, ya jingina da jikin bango ?afarsa Waya a jikin bangon Waya a ?asa ya harWe hannayensa duka biyun a ?irji students Win yake kallo yana mamakin abin da ya saka ?an mata ke burge wasu mazan, as a man kuma good man kawai ka nemi kuWi ka yi arzi?i ka shahara a duniya shi ya fi, ka zama mai i?o da faWa a ji, ka zama wanda zai iya samun abincin da zai ci da safe kuma ya ci da rana ya ci kuma da dare ya bawa ?an'uwasa da duk mai jin yunwa ya zamana kuma ka kasance mutumin da ake shakka duniya ta san da zamansa bawai kana namiji ka ?are a wajan wata yarinya ba. Yana cikin wannan tunanin ya ji an ja mugun tsaki ya buWe idanu ya ganta sosai ya buWe idanunsa da suke a rufe kodayaushe cike da gashin idanu masu tsayi.

"Kai ai babu macen da zata soka a school Win nan, sai dai kaga ana soyayya" bai taSa tsayawa ya tanka ta ba sai lokacin har zai mata shiru sai ya ce "Ok" ta haWe fuska "Saboda macen abinci ce ko iskar sha?a daya zama dole Mutallab ya amfana dasu?" Ta yi masa she?e?e tana nuna masa Waliban makarantar da kana ganinsu zaka san iyayensu nada arzi?i sosai kowanne a students ?uruciya da tashen balaga na Wawainiyya da su. Ta ce "Mata ai sune jin daWin maza, kai fa mace ko kiss bata taSa yi maka ba a school Win nan" Mutallab ya yi ta kallonta daga sama har ?asa "Matar Moh zata zama mai irin halin MOH" har ya juya sai yaga bata ci bulus ba ya tako har inda take ya zuba idanunsa cikin nata kamar yadda take kallon tsakiyar nasa idanun yana sake matso da fuskarta "About the kiss, ?ilan Moh ya ji ?an ki ya yi miki don naga shi kike bu?ata"

Tsoro ya kamata amma ta dake ta fara ja baya ya yi saurin saka ?ata ya falleta kamar zata kita ya saka hannu ya cafko gaban wandon uniform Winta ya dawo da ita dab dashi yana sauke mata numfashi a hankali kuma ya Wora fuskarsa..... "Mai dawa" kiran da aka yi masa ya saka bidiyon abin da ya faru a baya saurin gogewa a idanunsa har lokacin idanunsa na kafe waje guda sosai yake son sake tuna abin da ya faru a lokacin ya gagara. Goje ya ce "Nan ka auno kenan, na samo sha Wayan gayen nan. Ya naga kamar a buge kake?" Goje ya faWa yana tattaSa jikin Moh ya ji zafi sosai idanunsa kuma ya kaWa ya yi ja ya san babu abin da zai fahimta koda ya yi masa bayani "Mene haWin mafarauci da shaye-shaye?" Shi dai ya yi shiru kawai zumbur kuma ya mi?e tsaye kamar wanda ya tuna wani abu ya juya idanu wu?ar da ya gani a jikin Goge ya fusga duk yadda Goje ya yi da shi amma ya kasa amsar wu?ar cikin sauri kuma ya mara masa domin ganin me zai aikata?

Tafiya suka dinga yi har suka kawo titi ya tsayar da mai napep ya faWa shima Goje ya faWa ciki. Shi kansa bai san ina za a kaisa ba. Tafiya suka sosai har suka ?arasu daidai wajan wani ?aton kamfani wanda kaf Kano babu wanda bai san zaman wannan kamfanin ba. Iya haWuwa ya haWu ginin kamfanin ma abin sha'awa ne ga masu tsaro ta ko'ina. Ya tsayar da mai napep Win ya sauka "KuWi na?" Ya buWe ido sai ya share "Malam ha??ina na da??oka daka waje mai nisa ina da wajan zuwa" Goje ya ce "An cinye"

"Kut, ni da ha??ina daman tunda na da??o ku na ji kuna warin wiwi na san cewa Sarayi ne ku, cikakken Wan zamani ne nima ku bani kuWina yanzu ku na daki kuWin" Goje ya ce "dan babarka zo ka daka idan ka haifu" mai napep Win ya share shi, ganin Mai dawa ya yi shiru yana kallo kamfanin ya nufi inda yake ya dam?i wuyansa ya ce "Kai ka tsare ni ai....," kafin ya ?arasa maganar Mai dawa ya dam?i hannunsa ya matse ya bada sauti ?ass har lokacin ya kafe kamfanin da idanu. Mai napep Win na ihu yana neman Wauki Goje ya zaro wu?a yana bubbuWe jajayen idanu hakan ya saka ba wanda ya zo wajan kowa saurin barin hanyar yake gudun kar tsautsayi ya faWa masa. Mai dawa ya saki karyayyen hannun mai napep Win ya ?ara dam?ar Wayan zuciyarsa na tafasa har yanzu ba komai yake ganewa ba, ya sake karya hannun daman ba tare daya sake shi ba ya ce

"Goje"

"Mai dawa sarki mai jeji, sai godiya"

"Kamfanin meye wannan? Na waye kuma?" Goje ya kalli tafkeken kamfanin da manyan motoci ke ya shiga da fita kafin ya ce "Sai godiya, ciki ne a kan sabgar nan bani da ilimi akan wannan massarafar"

Mai dawa ya saki mai napep Win da ya karya masa duka hannunsa biyu yana ja da baya a hankali ya ce "Ina son shi, ina son ya zama mallakina" cikin sauri Goje ya ce "Me kake so?"

"Kamfanin"


Tana zaune akan kujerar dake haWWan office Win, cikin nutsuwa dake danna system Win gabanta files da yawa cike saman table Win hankalinta na kan aiki sosai kana kallon fuskarta zaka san serious ce ita akan aikinta bata da wasa ko kaWan. Brown suit ce a jikinta mai riga da wando ta yi rolling kanta da mayafi zagayayyiyar fuskar ta fito sosai ta saka wani shade a idanunta ba?i. Wayarta ta fara ?ara alamar kiran ta san tunda ya fara ba zai daina ba, cikin nutsuwa ta murja kujerar ta yi ba, suu kuma ta kujerar zuwa inda wayar take ta Waga kiran tana sawa a hands free

"My manager" ta Wan buWe idanu ta cikin glasses Win ta yi shiru tana ta danna system a hankali ya ce "Maamah" ya kira ta kamar yadda suka ce mata ta sake yin shiru domin bama ta jinsa sosai "Fiyya ina miki magana?"

"Yaya J yaushe zaka fara Waukan aikinka very serious, ina kan aiki fa" ya yi murmushi mai kyau tana jin sautin shi a kunnenta "Sanda kika so na zama Mamaa"

"Uhm kiran fa?"

"Kin ci abinci, nina manta Captain ya saka na kira na tambaye ki" cak Fiyya ta tsaya da abin da take ko dai bata ji daidai ba "what?" Ya ce "Kin ji ai" a ta?aice ta ce "Na ci" ya ce "Good, ?arfe nawa za ki tashi?"

"Ina da meeting Yaya J ka biyo ka Wauke ni i can't drive cikina ciwo" cikin sauri ya ce "Subuhanallahi! Bari na zo na duba ki ko kawai mu tafi gida" kashe wayar ta yi domin ba wani ciwon ciki da take so take ta saka kanta busy sosai ko zata manta da wasu abubuwan. Knocking aka fara tana ji ta yi shiru can ta ce "In" ya buWe ya shigo idanunsa ya sauka a jikin sunanta dake manne a table Win  SAFIYYERH A. MARAFA ya Wauke idanunsa yana rusunawa ya ce "Good day Maa"

Da hannu ta yi masa nuni ya zauna bayan ya zauna, still idanunta akan system tana danna keyboard ta mi?o masa file ya Wauka ya ce "Wannan fa?" A nutse ta ce "I have to ask, daga ina file Win nan? Wanne kaya aka fitar aka samu ruSanyar kuWi kashi wajan goma cikin awa guda Accounter?" Ya Wan shafa kai ya ce "Maa ni ma haka na gani, kawai aka ce na kawo ki saka hannu"

"To ba zan ba" ta ce a ta?aice. "Maa ya zama dole fa"

A hankali ta Wago idanunta sai kuma ta cire glasses Win idanunta manyan fararen idanunta tas a kan shi ya yi saurin Wauke nasa idanun saboda kwarjin da ta yi masa "Ni ce Manager, ka faWawa duk wanda ya turo ka cewa ba zan ba, ina bu?atar explanation me aka siyar a kamfanina nan har aka samu shigowar kuWi kimanin 5.1B cikin awa guda, ba details na abin da aka siya sai file na zuwan kuWin kuma yanzu ana bu?atar fitar dasu daka account Win kamfani? This is complicated" zai yi magana cikin tsawa ta ce "Out of my office accouter" cikin saurin ya mi?e tsaye yana ficewa daga officer Win. Numfashi Fiyya ta sauke ta rufe idanunta da sauri kuma ta buWe jin an shigo ba tare data bada umarnin a shigo mata officer ba. Cikin sauri ta mi?e tsaye tana Wan ja baya ta shiga ?are masa kallo daga sama har ?asa ta yi mamaki to babu security a ?ofar office Win nata ne? Da ?yar ta ja numfashi tana saukewa ta ce.

"Who are you? Waye kai.



For more information
08164069385
WhatsApp only.[10/6, 9:07 AM] Nanameera: *d'
=?%? MUTALLAB d'
=?%?*


Page 4
Nimcyluv

*Bright pens....Second batch*


?arewa office Win kallo ya yi yana buWe idanunsa akan Fiyya wacce ta Wan ja da baya tana Wauke kanta gefe. "Ya Allah i really missed her, Safiyya A. Marafa" ya furta yana kallon makaken photon Fiyya dake cikin office Win kafin ya ?arasa ciki murya a hankali ya ce

"Wa kike tunanin zai zo banda mijinki Fiyya? You're enjoying teasing me" sai a lokacin ta sauke ajjiyar zuciya a Soye tare da Wan yin murmushi mai kyau wanda ya saka shi lumshe idanunsa ya buWe "Like this.... I missed you completely Fiyya ba shiri na dawo gida fa"

"Ina yini ya hanya?" Ashraf na kallon files Win gabanta ya ce "Allahamdulilah. Ya naki aikin Manager?" Ta ce "Lafiya, me ka zo yi a kamfanin ko kana da business damu ne?"

"Eh, babban business ma" tana kallon system ba yabo babu fallasa ta ce "Ohh" kallon ta ya dinga yi yadda take operating system Win cike da nutsuwa fuskarta a kame ba wargi hakan bai hana kyan fuskarta bayyana ba ya ja numfashi ya sauke yana jin wani abu sosai na fuskarsa a kan Fiyya ya kalli agogon hannunsa ya ce "Ko gida ban je ba, ina son na samu nutsuwa da kallon fuskarki dear" kamar baza ta ce komai ba sai kuma ta ce "Ok" mamakin halinta na ko ina kula yana damunsa cikin damuwa yana sassauta murya ya ce "Fiyya" ta Wago ta kalle shi sai kuma ta zame idanunta.

"Na kasa fahimtar me kike nufi dani Fiyya anya kina so na kamar yadda nima nake son ki? I told you na dawo saboda ke amma ki ce mini wani ok? To hell with the ok Win na tsani irin wannan Wabi'un naki, da na yi miki uzurin rashin sabo ne amma for good 5years muna abu Waya dake? Idan customers ne kya musu fara'a ki yi welcoming nasu, amma ni da zan zama mijinki kwana kwana nan kike ma haka, ko wanne gardi ya zo office naki kin zama wata kamar jerry abar kallon kowa" ya girgiza kai cikin damuwa da ?unci yana zare gilas Win idanunsa tare da buga table Win gabanta ya ce

"A cikin abu biyu dole ne a yi guda"

Kallon Ashraf kawai take ta tabbatar yana da anger issues tama rasa me za ta ce masa don takaici ya zo har office Win ta kuma yana yi mata hayaniya, yana ?o?arin tara mata jama'a. Ko motsi ba ta yi ba, tana juya kujerar da take kai a hankali idanunta zube a kansa. "Ina ji Ashraf" bata taSa kiran sunansa ba sai yau hakan ya saka ya kalleta da sauri ransa ya ?ara Saci.

"Aure ko aiki, ya zama dole ki zaSi guda Waya a ciki"

"Ok" ta sake cewa tana mi?ewa tsaye tare da Waukar jakarta da wayarta da makullin mota ta zaga a hankali zata shige shi ya yi saurin saka hannu ya ri?o nata hannun cikin sauri ta kalle shi tare da jefa masa wata iriyar harara sakinta ya yi ya matsa dab da ita yana sauke mata hucin numfashin Sacin ransa dake fitowa tun daga ?asan zuciyarsa.

"Ki bani amsar abin da na bu?ata kafin ki fita, aikin ki ko aure"

Ta taune leSenta tana ware masa manyan idanunta sai kuma ta kalli wayarta tare da buWewa ta shiga wajan photos pictures Winsa ta nemo wanda ya yi kyau sosai ya saka ?ananun kaya lokacin bashi da lafiya ta je duba shi ya fito harabar gidan tana murmushi ta ce "My patient, bari na Wauki photo as evidence karka mutu bani photon nunawa yarana masoyin da ya tafi ya bar Fiyya" a lokacin juyawa ya yi ya kalleta daga kwancan da yake ya wurga mata harara sai kuma ya mi?e tsaye yana nufar inda take ta yi saurin yin baya tana masa wani irin murmushi ya tsaya yana kallon ta sai kuma ya ce

"To make you clear, ba ki da wasu yara sai na Ashraf, ba ki da wani miji sai Ashraf ba wanda za ki yi wa takaba sai Ashraf.... Ashraf na Fiyya ne Fiyya kuma ta Ashraf ce in sha Allah" murmushi kawai ta yi bata ce komai ba ta Wauke shi photon yana langwaSe kai gefe.

Fiyya ta shafa screen Win wayarta tana kallon photon kamar yanzu ta Wauka cikin muryar mara hayaniya idan tasu ta ce "Ya ce wai na zaSa aiki ko shi, kar ya bu?aci jin amsar daga bakin Fiyya" fisge wayar ya yi "Dole ki bani amsa yanzu ba sai anjima ba" ta gyara tsaiwa tana fuskantar shi da kyau a hankali ta matsa dab da shi ta ce "Allah Ya baka wacce ta fi Fiyya" Ashraf ya yi sak can ya ce "Me kike nufi?"

"Ina nufin na ha?ura da auren, na zaSi aikin" tana kaiwa nan ta fisge wayarta cikin sauri ta yi waje ya bita da kallo zuciyarsa na ta fasa. Tana fita ta kalli security ta ce "Idan ya fito a rufe mini office" waje ta yi ko Elevator bata tsaya shiga ba ta sakko ta bene dake a wajan 5 floor office Win nata yake. Sai gaisheta ake yi amma ba wanda ta saurara idanunta har dishi-dishi yake saboda Sacin rai.

Misalin 1:43 dare ya nutsa ana samawa zuciya nutsuwa ya yinda kowa yake bacci a lokacin ne safiyarsa ta waye. Ya tsaya a ?ofar gidan yana kallon gate sosai ya jima a wajan kafin ya juya ya kalli Goge da Darma cikin hanzari Goje ya shiga buga gate Win gidan kamar zai cire shi, sun jima kafin daga bakin ?ofar suji an ce "Waye?" "BuWe" Goje ya ce yana zare wu?a tare da matsawa jikin ?ofar mai gadin a ruWe yake sosai ya ce "Kamarya na buWe a wannan zamanin da muke cikin insecurity na sani ma ko ?an fashi ne?"

"Sune" Darma ya ce yana yin muzurai shi kaWai ne a cikin su yake a buge shi Moh abin da Mangal ya bashi har yanzu bai gama sakin shi ba, shi ya sa ba komai yake ganewa ba. "Wallahi ba zan buWe ba, babu mamaki kun ji Alhaji Wada ya dawo gari shine za ku yi masa fashi"

"Ko ka buWe gidan nan na rantse da ?an Amina na shigo sai na yi maka Salli-Salli" ai kowa mai gadin ya ce "Ka yi mini Wari-Wari ma amma babu abin da zai saka na buWe daman ?asa babu lafiya ga yaron can daya dawo abin tsoro ana ta surutu a unguwa ya kashe matarsa kuma ya shigo cikin al'umma zai lalata jama'a..." Kafin ya ?arasa faWa Moh ya saka ?afa ya daki ?aramar ?ofar nan take ta Salle ya faWa cikin gidan, da sauri mai gadi ya ja baya ba wani sanin Moh ya yi ba kawai zancen ya dawo kunnensa da labarin kisan daya game ko'ina a shekaru uku da suka shige. Goje ya da?o mai gadin ya falle shi ya faWi "Kai har ana cewa ka buWe ?ofa kana ?i?"

"Goje"

"Sai godiya" Moh ya numfasa yana dur?osawa daidai fuskar mai gadin "Me ya ce a yi masa?" "Sai godiya Wari-Wari ya ce yana bu?atar tsini" ihu mai gadin ya saka ya ce "Wallahi tallahi ?arya nake"

"ZaSi Waya" cewar Moh yana fito da askira ya ajjiye gefe ya sake fito da wata wu?ar ya ajjiye ya jima a du?e kamar mai tunani sai ya ce "Ko Salli-Salli ko ?an uku ko na jaki"

"?alli-Salli" mai gadin ya ce da sauri ya Wauka wani abun za a Salle da idanu ya kalli Goje da Darma suka ri?e mai gadin tare da juya shi yana ihu da komai Moh ya Wauki ankarar ya dinga tsaga masa a baya jini na fitowa shi kansa zuciyarsa ce kawai ke ingiza shi ya yi hakan kuma daidai gani yake yanzu daidai yake da tsarar kowanne mutum haka ?wa?walwarsa ke karantar da zuciyarsa. Tun mai gadin na kuka har ya yi la?was sai nishi yake fitarwa, suka yar da shi a wajan cike da tafiyar ta?ama yana taku WaiWai jikinsa na buWewa cikakken namiji a tsaye matashi dake kan lokacinsa. Cikin sa'a ya samu ?ofar shiga babban parlon gidan a buWe ya kutsa kai yana kallon tangamemen parlon ya dinga kallon komai, iya haWuwa ya haWu sai ?arar a.c ya lumshe idanunsa ya buWe ya jima kafin ya ?ara shiga cikin Waya parlon su Goje na biye dashi.
Alhaji Wada na zaune shi da iyalansa basu da jima da sauka daga ?asar ba. Yana saman kujera matarsa na gefe sai yaransa guda biyu mace da namiji kayan ciye-ciye fal a gabansu bama su damu da cin abincin ba sai ice-cream dake hannunsu suna sha. Da sauri Alhaji Wada ya mi?e tsaye yana kallon matasan da suka shigo ya juya ya kalli matarsa da yaran ya ce "Su waye ku? Me kuka zo yi mini a

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login