Showing 42001 words to 45000 words out of 63648 words

Chapter 15 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3788

kammani?" Ta Wago ta kalli Sp Ghali dake tsaye ta ce "Idan na gane kamannin sai me za'a yi to?" "Zamu kira a zana mana fuskar wanda kika gane ne"

"To ban gane ba"

Duk suka tsora mata idanu musamman daddy ta buWe idanunta itama ta ce "Kamarya? To na gane ne?" Daddy ya ce "Maama wa kija ji ya ce wani abu?"

Sp Ghali ya dinga kallon Safiyyerh yana jin wani irin abu a ransa na motsa masa sai ya yi murmushi ya ce "dear kin ce basu nemi komai ba, ba wanda kika gane ba suna amma haka kawai sai su caka miki wu?a think Safiyyerh" sarai Safiyyerh ta tuna sunan da ta ji ya ambata na Mutallab sai ta yi shiru a hankali kuma ta ce

"Sp kasan matsalar da ?asar nan take ciki musamman Jiharmu akan ?wacan waya, wayata zasu ?wace ni kuma na hana saboda ina da abubuwa a ciki shine sukai mini haka" ya jinjina kai ya ce "Haka ne dear za mu yi bincike zan gano kowaye za mu hukunta shi ?ar?ashin hukuma bisa kundin da aka wanzar, get well soon dear" ya sake faWa yana murmushi kan ta dai a ?asa yake. Sallama sukai dasu daddy suka tafi. Captain na zaune ko tari bai yi ba wayarsa kawai yake dannawa can ya mi?e ya fita daddy ya bisa da kallo haka Yaya J ganin ko sannu bai yi Fiyya ba daman bai jima da zuwa ba.

Eng Ali wali ya dinga kaiwa yana kawowa ransa duka a Sace ya kalli Mai dawa ya ce
"Yanzu daka kashe ta fa? Wai me kake nufi da wannan abin da ka yi ne Mutallab?"

"Ka dai na yi mini ihu kamar Malam Abdullahi" Ali wali ya jinjina kai kawai ya ce "Kasan ka raina ya Saci kake cewa haka? Ya zan aike ka ka yi sato yarinya kuma ka caka mata wu?a salon ka Sata mini aiki da sanyin safe ake kama fara ba mai dawa"

"To na fasa"

Ali wali ya buWe idanu ya ce "Meka fasa Win? Ba dai Wakko yarinyar ba kake nufi?" A ta?aice ya ce "Shi"

"Haba uban mafarauta, kai baka san wasa ba kai kamar Wa kake a wajena fa" sai a lokacin Moh ya buWe idanu ya kalli Ali wali yanzu dai normal yake ba'a buge ba "baka haifan ba, san da aka haifan baka da labari" ya yi fito yana mi?ar da ?afa ya ce "To ka kira Wan naka ya yi maka aikin, mu fa kuke sawa a wahala har a yi zaSe aci a cinye ka hau kujerar ba lallai yaranka suna ?asar ba, ba'a rainawa Moh hankali ka bar mu matsayin ?an daban kawai" Ali wali ya ce

"Ya batun yarinyar?"

"Na ji" ya ce yana mi?ewa tsaye har zai shige ya dawo ya Wauki bandir Win kuWi ?an dubu-dubu ya watsa cikin aljihu. Sautin daya ji kamar gurnani kamar kuka kuma ya sa ya nufi ?ofar da yaje jin hakan ya murWa handle zai buWe cikin sauri Eng Ali wali ya riga shi ya ce "Haba Mutallab idan iyalina ne a ciki fa?" Moh ya zubawa Ali wali ido ya kalli ?ofar sai kawai ya fice yabar wajan. "?an wahalar yaro Wan jaraba Allah Ya nufa na lashe kujerar ganina sai ya yi maka wahala"

Hon MaWatai yana zaune ya kalli Sp Ghali ya ce "Ka lemo record Win nasa?"

"Na samu Hon amma cin dai amana ne irin namu na jami'an tsaro amma fidda record Win wani criminal ya saSawa kudin tsarin ?asa" Hon MaWatai ya ce "Waye Mutallab?" Sp Ghali ya ce "Nothing serious about him hon, shekaru uku da suka shige an kama shi da laifin kashe matarsa ranar da aka kai masa ita matsayin amarya, kafin nan yana da record na zama gidan yari na watanni sai kuma taSa guduwa Legas, a baya kuma kafin hakan shi mafarauci ne ma'abocin shiga jeji ya yi farauta"

"Hon akwai matsala ne? Na ga ka yi shiru?"

"Batun Scorpion ba, case Win yarinyar nan Manager a ranar ance shima Scorpion ya je wajan" Sp Ghali ya ce "Hon Scorpion da ?an siyasa irin ku yake da matsala fa, ko mutumin daya kashe last yana da za hujjar kisan mune dai bamu sani ba, waye Scorpion ba wanda ya sani jami'an mu na neman shi haka F.i.d Federal investigation department wallahi suna kama shi wannan kisa ne nan take ko su yi masa allurar hauka" "Al'amarin Scorpion ya yi kama da Waukan fansa fa, za mu zuba ido ya kashe mu ne? Ku hanzarta nemo ko waye Sp Ghali"

"In sha Allah Hon"

Aliyu na zaune saman kujera daddy ya ce "Kaji ai ko?" Ya jinjina kai kawai "Zuwa dare sai ka Wauke ta ku tafi can part Win dake gidan daman tuni an zuba komai empty dai yake to Wazo an kaiwa Safiyyerh kayanta, Aliyu Safiyyerh amana ce idan ka ci amana ba zan yafe maka ba, na yi ha?uri na rabu da kai amma na so kun bar ?asar gabaWaya" addu'a daddy ya yi musu sosai duk da Fiyya bata wajan. Aliyu ya tashi ya fita. A daren ranar ?an jarida suka shigo saboda hirar da za su da daddy. Sosai aka yi hirar inda yake cewa. "har kullum ni Professor Abdu Marafa bana goyan mutumin da bashi da wata nagarta wanda baya duba rayuwar yaranmu matsa wanda kuma zuwa gaba sune zasu gaje mu, duk wanda ya bu?aci ku zaSe shi ku fara duba nagartar shi waye shi, bane background na rayuwarsa waye shi tun farko? kar a yi amfani da talauci da rashin iliminku a saka ku yi zaSan tumun dare a wannan lokacin matasa yana da kyau ku yi gangami ku magana da murya ku saka iyaye na gida ?anne da yan'uwa su zaSi cancanta, wannan masu gamu taliya gishiri ko masu siyan ?uri'ar mu basu ne wanda suka dace ba, ?uri'armu ita ce ?a'cinmu kana siyarwa baka da damar yin zaSe ku kalli yadda ake mayar da ?ananan yaran ?an daba masu bangar siyasa ana basu ?waya suna aikata zunubi suna kai kansu inda za'a kashe su, ku faWa mini ko sau kun taSa ganin Wan wani daga cikin ?an takarkarun nan? no! Sai yaran talakawa wanda basu da ilimi ko basu da sana'a sai a yi amfani da wannan damar a janyo su a kurSata musu rayuwa a ?arshe kuma ko gidan yari yaro ya tafi wallahi sai dai iyayensa su yi fafutuka duk da cewa har da laifin wasu iyayen a lalacewar yaran, matasa ku haWa ?ungiya da za ku dinga taimakon juna kar ku yadda da mulkin kama karya kuna kallon shekaru huWu da suka shige yadda zaSe ya kasance"

"Professor Abdu Marafa kenan a yayin da yake bawa matasa shawara akan su mi?e tsaye domin ?watuwa jiha ?an'cinta. Professor mai ya sa duk maganar da zaka yi akan matasa ne? Da batun shaye-shaye ko daba?" Daddy ya rantse idanunsa yana jin zuciyarsa na yi masa zafi can ya ce

"?an jarida kenan baki abin magana, saboda matasa sune yau, sune gobe haka jibi matasa sune cigaban ?asan idan har aka tsaya musu aka fitar da iri mai kyau, shaye-shaye kuma....," sai kawai ya yi shiru. Yakasai ya ce "GabaWaya abin da zamu iya naWa kenan a wannan satin, zamu cigaba da bibiyar professor Abdu Marafa domin ganin ha?ar tasa zata cimma ruwa ko yaya ne? Ni Khalid A Yakasai nake cewa a huta lafiya"

****
Numfashi Mutallab ke fitarwa a hankali jikinsa duk yanka saboda faWan da suka yi da ?an cikin gari bai san adadin mutanen daya sara ya fitarwa da jini ba, bashi da tabbacin ko bai yi kisa bama rabin fuskarsa duk yanka ne wani wajan har ya zame masa tabo. Goje shima cikinsa rauni ne da ?yar yake fidda numfashi a hankali ya ce "Sun kashe Darma fa, ni ban Wauka haka zuwa kamfel Win yake ba, wallahi sun kashe Darma na yi ?o?arin kai masa Wauki amma ta kai nake"

"Goje"

"Na'am, Sarki"

"Nemi maSoya" ya ce "Idan na Soye kai fa? Naga ba zaka iya tashi ba gwara ni ma kai ma da tuni sun kai ka kushewa, gashi wannan Wan jakar Mangal ban san inda yake ba, balle a jira Ali wali a faWa masa koda taimakon da zai mana"

"Wai baka jina idan ba ?iyama kake shirin zuwa ba ka tashi ka face Goje" da sauri Goje ya mi?e ya yi kwana saboda ?arar motar kwalawa da ya ji, Moh ya saka hannunsa a aljihu ya danna laya tuni ya Sace a wajan.

Abbasa ta dinga kallon Mutallab kamar baya numfashi ta girgiza kawai ta kalli mai yi masa treatment Win bayan ya gama ya mi?e ta ce "Sannu da ?o?ari" ya jinjina mata kai ya fice kawai. Ta yi shiru tana sake kallon ?an'malam.

Kamar yadda daddy ya bu?ata Safiyyerh ta tare cikin part guda da yake gidan daga can baya, ita dai da to kawai take binsa sai kuma idanu ta yarda ba zai zaSa mata abin da bai dace da rayuwarta ba, ta amince zata zauna da Captain Aliyu zata koyi son shi. Cikin sauri yake gudanar da komai kamar mai tsoran wani abu. A harabar gidan Aliyu na tsaye yana kallon Awais da yake cewa "Yaya ban gane tambayar da kake mini ba"

"Ya sunanka ma?"

Da mamaki Awais ya ce "Ikon Allah Yaya ni fa ?aninka ne tsayin shekaru baka san sunana ba?" Aliyu ya haWe fuska ba wasa ya ce "Kuma dole akai na haddace, seriously bana iya tunawa"

"To kai ne Baba captain Aliyu sai Junaid sai Dr Hash sai ni Awais sai Maama" "Ok, shi likitan wanne allura ya ke yi mata ban damu na san ba a baya yanzu ina so"

"Wai Dr Hash da ya kewa Fiyya? Ban sani ba gaskiya Yaya why not ka tambaye shi?" Wata tsawa ya dakawa Awais yana cewa "Get lost mumu" fita ya yi daga cikin gidan gabaWaya.

Har Waya saura Safiyyerh na kwance a bedroom ta yi shiru tana jin ciwon na yi mata zafi ta yi kuka sosai na rashin sanin dalili har bacci ya Wauke ta. Cikin bacci ta ji an buWe ?ofar an shigo ta yi saurin rufe idanu yana sanye da kayan bacci farare ya ?arasu ya duba magungunan yaga ko Waya bata sha ba, ya ?arasa bakin gadon ya zauna shi gabadaya ya manta cikakken sunanta na gaskiya rashin sanin ne zai ce kawai ya saka hannu ya janyo ?afafuwanta zuwa ?asa ta matso dab da shi da sauri ta buWe idanu, suna haWa idanu ta tura baki tana juya fuska

"Zan saka bindiga na harbe ki a iska kina juyawa" ta kalle shi ta ce "To yaya ciwona ka fama mini" kallon da yake mata ya saka ta mi?e zaune "kin accepting auren?" Ta jinjina kai ta ce "Na yi kamar yadda ka yi na san daddy yana da nasa dalilin damuwata Waya na rashin sanin gaskiyar ni ce ?ar daddy ko kai, amma aure tun kafin na zo duniya Allah Ya rubuta wanda zai zamo miji gare ni ina da sani daidai gwargwado zan zauna ?ar?ashinka duk da baka so na, ko kana so na?" Ya girgiza mata kai alamar

"A'a"

"Ni ma,sai mu koyi son juna" ya kalleta kawai sai ya ce "Muga ciwon" "Yaya a wajan ?irjina ciwon yake fa" da rashin fahimta ya kalli ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????irjin ya kalleta kuma ya nisa ya ce "Kuma mene a ?irjin?" Ya faWa yana yaye rigar.


WE'LL SOON END OF THE FREE PAGES. Ku hanzarta biyan 500 domin karanta Mutallab posting za mu babu Sata lokacin ba lallai ku fahimta a yanzu wanda suka shiga paid group sune da batu ko rabin book 1 babu shiga ba. Tsakiyar labarin akwai muke, mene ya faru a farko me zai faru tsakiya ba zaku taSa sani ba ko a sashe.

MUTALLAB.
Book 1, 2 &3
500 Naira
0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385
[10/21, 2:10 PM] Nanameera: *d'
=?%? MUTALLAB d'
=?%?*

Page 12
*Bright pens..2nd batch*


Hannunsa ta cire da sauri ta ce "ciwon fa a wajan ?irjin yake yaya" da mamaki Captain ya kalleta ya kalli ?irjin, da gaske bai san mene matsalarta da hakan ba. Ya Wauki lokaci kafin ya ce "kuma mene special a ?irjin?"

"Baka sani ba?" Fiyya ta bu?aci jin amsa ganin har lokacin kallon ta yake da alama processing ?wa?walwarsa take yi shi dai ya san wajan da aka caka mata wu?ar kawai zai gani. Bai sake cewa komai ya mi?e tsaye ya nufi fita, Fiyya ta bisa da idanu tana jinjina rainin wayon Captain yana abu kamar baya fahimta. Ta yi shiru bayan fitar tasa, ta Wan jingina da jikin gadon thinking me ya sa abubuwa suke juyawa tare da faruwa ne? Ba wani tsanar Captain ne a zuciyarta sosai ba, kawai yadda yake abubuwansa ke ?ular da ita amma kaf yayyanta tana matu?ar so da ?aunar su. Damuwar bai shige dalilin daddy na aura mata Captain ba, bayan shi blood brother Winta ne. Yanzu ita ce ba jinin daddy ba ko Aliyu? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!

Da sauri ta ri?e ?irjinta jin zuciyarta na harbawa, duk yadda take ?o?arin ko a cikin bacci ta sake ganin gilmar reflection Win shi ta gagara, ko sautin muryar tasa ma ta mata sai kuma tunanin mahaukacin daya caka mata wu?a ya faWo cikin ranta wai shi Mutallab? Who is he?

"Who is he?"

Muryarta ta sauka a tsakar kanta tana nanata mata tambayar da zuciyarta ta yi mata a fili. "To ya Wauke ni ya yi mini me? Safiyyerh Abdu Marafa ai ba sa'ar yara bace, bata zama teddy ba, the whole manager anya ya san me yake ce mini? Ba sai ya sake ganin ko inuwar fiyya ba balle ya aiwatar da abin da ya yi niyya a kaina, aikin banza aikin wofi don ma dai ban san ya zaro wu?ar bane zuwa gaba Captain zan lallaSa ya ara mini bindigarsa problem solved"

Ita kaWai take ta yin mita ta zubawa madubi idanu bayan ta mi?e tsaye. Wanka ta yi tare da alwala bayan ta idar da sallah ta Wauki skin products mai kyau dake sa fatarta laushi ta yi ta ?yalli, tana son amfani da kayan Aisha s bayero skin care nd herbal medice, ta Wauki riga mara nauyi saboda ciwon jikin nata. Kasa bacci ta yi ta Wauki system Winta ta fara dannawa hannunta ri?e da ruwan zafi ta jima suna tattaunawa da Md da Secretary ta email kafin ta rufe system ta yi addu'ar bacci ta kwanta sai dai ciwon ya dameta da zafi har zazzaSi ya saka ta.
Washegari da ?yar ta yi sallar asuba don bata yarda ta shige ta, ta rufe jikinta da duvet ta girgiza kai da ?yar baccin ya sake Wauke ta. Har 12 bata fito ba, sanin abin da ya faru da ita ya saka ba'a nemi ba'asin rashin zuwan nata kamfani ba.

Wajejen ?arfe biyu ta buWe idanunta dalilin ?amshin da ta ji da kuma goshinta da ake murzawa a hankali, ta juya ta kalle shi taga waya ya ke yi muryarsa ?asa tana jin yadda yake magana one by one jin ana kallon shi cikin sauri ya ce "i will call you later"

Ya juya suka haWa ido a hankali ta ce "Ina yini?" Ya yi mata shiru yana kallon kanta da sauri itama ta kalla sai yanzu ta lura kan nata yana cinyarsa ne shi kuma hannunsa na gefen fuskarta "Waga ni"

"Yaya bani lafiya fa" ya harareta kawai ya yi shiru shima ya ji zazzaSin ta juya masa baya tana sauke kanta idanunta rufe zafin zazzaSin na ?aruwa ji tayi ya Wago ta zaune kamar wacce zai zaunar a cinyarsa ya faki idanunta ya dam?e gefen cikinta ta yi ?ara tana ri?e shi "Ki dai na yi mini sauti haka, za ki je zaman barrack lazy" ta haWe fuska tana ji yana taSa cikinta yaga wajan ciwon na jini ya saka hannu ya shafi ciwon ya taSo jinin da hannu can ya mi?e yana juyawa.

"Captain jini wajan yake yi ka fama mini na shiga uku" idan ba kuskuren ji ta yi ba, muryarsa ta ji ya furta "Allah Ya ?ara"

Cikin dare ne yana tsaye ya fito daga cikin motarsa sanye da manyan kaya na alfarma da fuskarsa rufe da facemask ya dubi yaran da suke gabansa ya ce "Ina bu?atar aiki cikin gaggawa bana son wani mistake idan aka samu akasi ina cikin taraddi, kuna kallo abu ya taho lokacin na neman cimmana" Ya buWe idanu yana sake dudduba inda yake tsaye gani yake kamar ana ganinsa za kuma a iya gane wanene shi.

"Mai gida wanne kalar aiki ne ya fito da kai cikin duhuwar nan, faWa taka cikawa tamu sai da kai iya wuya ba wani shege a baya wallahi" ya Wan yi murmushin jin daWi yana kallon mai maganar da kana ganin shi zaka san a buge yake cikin maye kamar kullum

"Idanun mutane nake so, maza uku mata uku" ya ce yana kallon wanda yake faWawa maganar ganin yadda ya yi shiru kamar dai ban fahimta ba. "Aiki ja idanun bama na mutum Waya ba? Akwai kuskure fa"

"Yanzu akwai wani aiki da zan iya sakawa ka yi mini da zai fi ?arfinka? Kai Win amintacce nane na kuma yarda da ?warewarka ina jin daWin business da kai wallahi" ya zaro kuWi masu yawan gaske ya mi?a masa, ya sake zaro wata ?waya kala daban-daban masu kyan gaske da tsada kana gani kasan manya ne ke shan irin ta. "Ka fara ri?e wannan kuWin nasan kana bu?atar caji a kanka kafi yin aiki yadda ya kamata, idan ka kammala ka sanar mini zan faWa maka inda zaka ajjiye ko?". "Ka yi ?arko irin na dabino sai da kai wallahi yau zam dani, ko kan mutum ka ce na kawo maka a yadda ?wayar nan ke buWe mini tunani kawowa zan, ba ?aramin ilimi ne dani ba da tuni fa ni zan yi ministan kuWi nace na fasa, kaf ?asar waye bai sanni ba don uwar mutum" sambatu kawai yake na maye ya bugu ?arshen buguwa, shi mutumin dariya kawai yake basa hakan kuma na yi masa daWi ainun. Mota ya shiga ya bar wajan shi kuma

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login