Showing 30001 words to 33000 words out of 63648 words

Chapter 11 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3768

ta ?arasa suma a jikinsu.

Bayan sallatar gawar Ashraf da binne shi duk ana zaune ana addu'a daddy ya ce yana neman alfarma don Allah suka ce tame "Kar a tambayan hujja ko dalili a yanzu ina son a Waura auren Safiyyerh da Aliyu".


*>???for now na san a ranku za ku yi ta wasu wasu, wasu ma su ce ba su gane inda labarin ya nufa ba=??ku dai nutsu tafiyar kura ce mai tsar?a??iyya har nishaWi kuke bani idan ana comment tafiyar da hasashe ku lissafi ba zai taSa kawowa tunanin mutum ba, kar ku ji kun karaya domin na san dole a gaba zaku bu?aci labarin, har yanzu shimfiWa muke yi iya shafi 8 mukai*

Littafin MUTALLAB na kuWi ne kuma za a ke yin posting kullum. An fara biya yau domin shiga paid group na MUTALLAB.



MUTALLAB.
Book 1, 2 &3
500 Naira
0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S.... A tura shaidar biya ta nan 08164069385 ku yi ku biya a sati uku mu kammala >???


Domin gyaran nono d'
=?%?=?%?=؃?
Assalama alaikum

Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani

Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull
[10/15, 2:30 PM] Nanameera: *d'
=?%? MUTALLAB d'
=?%?*

Page 9
*Bright pens..2nd batch*

"Bani da wani zaSi sai na hakan, haWa auren Aliyu da Safiyyerh kar ku tambayan dalili kar a tambayan cikin Safiyyerh da Aliyu waye ba ?wayar halittata bace ta yi sanadin zuwan shi duniya, hankalina zai fi kwanciya kafin Ashraf ya kwana cikin kabari ya zamana Safiyyerh nada igiyar aure a kan ta" ajjiyar zuciya SharfaWi ya yi idanunsa a kan Prof Abdu Marafa ya ce "Me kake jin tsoro da kake so dole ka aurar da ita, Allah Ya gani amintar mu ya saka muka yanke hukuncin haWa yaran nan aure saboda ?arfafa zumunci, to kana taka Ubangijin talikai na tashi nasa kuma shine gaskiya, Ashraf ya rasu baya duniya ina tunanin ka bar yarinyar nan ta samu nutsuwa ta duba wanda take so yake son ta sai a yi mata aure, kar a ?untata rayuwar yarinya"

"SharfaWi ba zaka fahimta ba, ka yi mini wannan alfarma ka wakilci Aliyu ni zan wakilci Safiyyerh ga jama'a su shaida Please sai a haWa a yi addu'a har ta Ashraf" J zufa har yanko masa take yi na tsananin mamaki mene haWin Captain da Safiyyerh da za a yi musu aure? Baya son zuciyarsa ta gasgata abin da yake jin tsoro ko wassafo shi cikin kan shi, Safiyyerh fa and Aliyu? Ya Allah! Shi dai Awais kan shi a ?asa Dr Hash daman baya wajan yana can duba Fiyya tunda ta faWi wajan ya yi shiru can daddy ya ce

"Kawai alfarma nake nema zan ji daWin hakan idan ka yi mini"

"To shikenan, waye maWaurin auren?"

Daddy ya nuna wani abokinsa, SharfaWi ya ciro kuWi mai yawa a cikin aljihu ya dire ya ce "Ni SharfaWi ina nemawa Wana Aliyu Abdu Marafa auren Safiyyerh Abdu Marafa a wajan waliyi na wannan yarinya" daddy ya saka hannu ya Wauki kuWin ya ce "Ni Abdu Marafa uba a wajan Safiyyerh Abdu Marafa na bawa Aliyu Abdu Marafa auren yarinyar wajena Allah Ya sanya musu albarka" addu'a aka yi nan take kuma aka Waura auren a gaban shaidu ma Waurin ya ce

"Aure ya Wauro a kan sadakin da SharfaWi ya bawa dubu Wari biyu, Allah Ya sanya albarka tsakanin Aliyu da Safiyyerh ya kuma kaWe fitinar da kan iya wanzuwa a tsakaninsu" duk aka amsa da amin. Daddy ya lumshe idanunsa yana sauke Soyayyiyar ajiyar zuciya nutsuwar ta saukar masa, bashi da sauran fargaba a yanzu Safiyyerh ta zama matar wani.

Kasancewar rasuwar Wan babban mutum ce kamar SharfaWi ya saka manyan mutane zuwa gaisuwa, ?an kasuwa da ?an siyasa da wanda dai suke jin kansu wasu ne a garin. Kallo kallo aka shiga yi tsakanin Hon MaWatai da Eng Ali wali dukkan su cikin shiga ta alfarma, ga mutane da take musu baya kowanne da tarin ?an jagaliya da ?an daba gudun kota kwana. Hon MaWatai ya yi murmushi yana mi?awa Ali wali hannu ya ce

"Kwana da yawa Ali wali?" Ali wali ya Wauke hannu sai kuma ya juya ya ce

"Ba yanzu ba ka jira na wani lokaci komai zai haska, za a yi tsawa wal?iya ta bayyana munafukan da suke Soye cikin duhun ciyayi" murmushi Hon MaWatai ya yi kawai yana furta "Allah Ya nuna mana" gaisuwa duk sukai sai dai daddy tsakaninsu kawai addu'a ya mi?ewa daga wajan. Bayan yin ta'aziyya Hon MaWatai ya ce "Allah Ya yi wa Ashraf Rahama, ya ta?aita iya kan shi" SharfaWi ya juya ya kalli Hon MaWatai kana ya kalli Eng Ali wali sai kuma ya ce "Amin, yanzu ba gashi ba gwanin sha'awa a dinga siyasa bada gaba ba sai an fi samun nutsuwar zuciya data ?wa?walwa duk wanda zai samu wannan kujerar Ubangiji ya gama rubutawa kawai dai lalube ake yi cikin duhu ku haWa kai da hannu kowa ya yi kamfel nasa babban jin daWin ba jam'iyyarku Waya ba"

Cikin jinjina kai Hon MaWatai ya yi murmushi daman shi bashi da wata matsala da Eng Ali wali shi yake haukan shi hankalinsa na kan wanda ya yi shiru, shirun nasa kuma yana nufin babbar barazana a gare shi "Siyasa ai ba zata haWa musulmi irina faWa da wani ba, munga jiya mun ga yau muna da tabbacin za muga gobe mai kyau, ni fatana na samu gurbin saka hannun jari a kamfaninka idan aka bani dama an yi mini komai SharfaWi" daddy na jin su can aka kira shi waya da sauri ya mi?e tsaye yana neman uzurin tafiya Eng Ali wali ya bisa da idanu.

Cikin dare Fiyya ta farka da wani irin ciwon kai na Sari guda, ta kasa buWe idanunta a hankali ta saka hannu ta dafe kan ta duk da halin cewa bai hanata yin addu'a ya yi tashi a baccin ba domin tabbatarwa da kanta ba a cikin kabari ta farka ba. "Sannu Maama" shine abin da Ummi ta iya cewa tana hamdala a ranta domin shirun ya yi yawa ta dam?e hannunta sosai

"Ummi kai na ciwo, ciwo nake ji a gefen kaina" jikinta har rawa yake na tsananin ciwo Ummi ta ce "Maama zai daina in sha Allah, bari a kira likita"

"Ummi daddy fa?"

"Yanzu ya fita, ki yi ta addu'a komai ya yi farko yana da ?arshe, wannan ciwon kan zai daina miki watarana buWe idon ki kalle ni" a hankali ta buWe idanun ganin yadda idanun ya yi jajir ya saka Ummi cewa "Subuhanallahi wannan jan kuma na magani da mene?"

"Ummi jimawar da ta yi a kwance da ciwon kan shine ya saka idanun ja yanzu daddy zai shigo Fiyya zata ji sau?i ki kwantar da hankali" daidai nan daddy ya buWe ?ofa ya shigo J na bin shi a baya da Dr Hash, ganinsu kuma ya saka komai ya dawo tunanin Fiyya ta runtse idanunta tana jin fargaba na saukar mata. "Da gaske Ashraf ya mutu daddy? Da gaske an binne Ashraf babu Ashraf ya mutu yanzu haka yana kwance cikin kabari mijin da zan aura ranar Waurin aurena ya mutu daddy na shiga uku" daddy ya kama hannun Fiyya cikin nutsuwa ya ce

"Laa, sam ba ki shiga uku ba tana iya yiyuwa ya shige iyakar shi ne, kuma mutuwa a ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????hannun Ubangiji take idan lokacin ya yi kota wacce siga ce dole wannan rai ya koma wajan wanda ya samar dashi, Maama da gaske mijin da za ki aura mutu ki sawa ranki ha?uri ki yi masa addu'a ki saka salama ki Wauka bashi ne zaSinki ko alheri gare ki ba, Ubangiji na yin komai a lokacin ya yi niyya babu mai tuhumarsa hujjar hakan domin shi ishasshe ne ki yi addu'a Safiyyerh Ashraf is no longer alive pray for him" juyawa Fiyya ta yi ta zubawa daddy manyan idanunta wanda yake cike da hawaye da ?yar ta ce "Ashraf ya mutu ya bar ni cikin zullumi daddy, inama tuntuni aka Waura mini aure da shi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wayyo ni Safiyyerh"

"Zullumi na me kuma Safiyyerh kin ga abubuwa da yawa a rayuwa sai mutuwar Ashraf zai tsaya miki? Ba za ki yi addu'a ki sawa zuciyarki sallama, kuma wani hanin ga Allah baiwa ne kamar yadda aka sanar yau Waurin auren ki da Ashraf Allah bai yi ba, haka kuma al?awarin Allah gaskiya ne igiyar auren wani ta hau kan ki Maama" ta yi shiru don ta tabbatar daddy ba zai fahimce ta ba, ba zai gane me take nufi ba, ta yi missed Ashraf tun ba'a je ko'ina ba ta ji inama ita Ubangiji ya Wauki rayuwarta ya bar Ashraf ko da bai aure ta ba, babu mamaki ta dalilinsa wani ya san abin da yake Soye gashi ta mutu ya barta da wani irin damuwa ba tare daya bar mata ?ofa ko Waya da zata gane ba komai ba.

"Daddy me ya sa ka haWa aure na da Ashraf tun fari?" Daddy ya kalli Fiyya cikin kwantar da hankali "Saboda ya cancanta kuma ya dace Maama ki yi shiru da wannan maganganun duk zafin ciwo ne yake sawa kike furta su kamar saukar ruwan sama ki yi addu'a" ta jinjina masa kai a hankali ta zare hannunta daga cikin nasa idanunta rufe sai sauke numfashi take yi ba tare da ta ce komai ba ta juya ta kwanta maganganun Ashraf na dawo ba, a ranta ta dinga masa addu'a ita bata taSa sanin bashi da lafiya ba, he never told her he was sick innalillahi.
Dr ne ya shigo zai yi magana daddy ya yi saurin girgiza masa kai alamar kada ya ce wani abu serious Dr Win ya zubawa Safiyyerh idanu ya ce "za'a sallame ta yau kamar yadda ka bu?aci baka son kwana zan mata allura amma before"

"Thank you Dr"

Dr Hash ya mi?e ya ce "daddy zan je asibiti ina da aikin dare Awais zai yi dropping nawa bana jin daWi" Ummi ta ce "Kuma baka jin daWin zaka tafi kamar dole ka yi kwanan tsaye ba'a Waukan uzuri ne" ya Wan yi murmushi kawai ya ce "Ummi ai ba zai yiwu na amshi kuWi na ?i aiki ba, sai Ubangiji ya kama ni da wannan hak?in ki yi addu'a zan iya" ta ce "To Allah ya sauwa?e ya bada sa'a ya kuma kare"

"Amin Ummi"

Dr Win ya yi wa Fiyya allura ta samu bacci mai nauyi, Ummi dai kallon daddy take jin ya kira Aliyu ya zo ya Wauki Fiyya nan da 20 minutes shi zai tafi tare da Ummi har lokacin Aliyu bai san da batun auren ba kamar yadda Fiyya bata Wauki maganar daddy serious ba. Ya gyara mata kwanciya ya mi?e Ummi ta mi?e tana shafa kan Safiyyerh a haka suka fita. Har wajan ?arfe 1:30 Fiyya na kwance tana bacci lokaci zuwa lokaci wata nurse ke shigowa duba ta. Yana tsaye hannunsa biyu zube cikin aljihu ba zai ce ga abin da yake tunani ba, amma fuskarta kawai yake kallo ganin yadda a bacci ma take Sata rai ta sauke ajjiyar zuciya, ?ofa aka buWe ya yi saurin yin baya yana kame fuska sosai.

Dr ya kalli Captain ya ce "Sai yanzu na Wauka ma ko a nan zata kwana" Aliyu dai ya yi shiru ya zaro waya ya fara dannawa "ga maganganun nata wannan za a yi amfani da shi lokacin...," "Ka kira su, sai ka musu bayani" shi daya tsaya tunanin yadda zai tashe ta yake ga daddy sai kiran shi yake banda haka da ba zai zo bama, ya saka ?afa ya fara zungurun gadon dr ya ce "Allurar da aka yi mata nada ?arfi sai dai ka Wauke ta" siririn tsaki ya yi "to Wauke ta kai" ganin fuskar Aliyu cikin serious ya sa dr ya nufi Fiyya zai Wauke ta zuwa waje kafin ya ?arasa kawai yaga Captain ya saka hannu da drip Win da mayafin nata ya Waga sama ta zabura ta yi saurin ri?e shi Idan ba kuskuren ji ya yi ba ya ji kamar ta ce "TAHHB" ya sata gaban mota ya kwantar da kujera kamar wanda ake bi haka yake jan motar.

****
Yana dur?ushe ya tsattsare mutumin da jajayen idanunsa wanda suka shige ciki alamar a buge hannunsa ri?e da askira gefe kuma jibgegen karan shi Tiger ne da duk a cikin karnukan ya fi son shi. Ya saka askira Win a cinyar mutumin ya nutsa jini ya fara fita sosai yana ihu da kururuwa cikin tsakiyar daren ga duhu ko'ina ya ce

"Wai me ya sa baka da imani ne, zaka raba mini cinya biyu"

Duk da cewa a buge yake amma tar ya buWe idanunsa, cikin muryarsa da kana ji ka san shi ba ma'abocin magana bane da wani kalar sautin mai kama da gurnanin zaki ya ce

"Ka gane ni yanzu?" Ya jinjina kai yana wani irin nishi da kakari kamar na mutuwa ya ce "Na gane na gane, wallahi na gane ka"

"Good" ya sake nutsa askirar ya yi feshi kunama ta faWo ta shige cikin wandon birnin ya ce "Sanda aka yi mini baru ma'ana aure, da nazo kai na ganin bakin ?ofar gidana, haka ne?" Ya sake faWa yana ?ara cilla masa wata kunamar ba?a ?irin ta sake shigewa cikin wandon mutumin, Darma da Goje sun tale shi kowanne ya take hannu Waya mutumin ya yi shiru hakan kuma ya sake fusata Moh ainun

"Idan aka bani ciwon kai hauka nake yi ba zaka ka ji daWi ba, a yunwa ce nake, yi batu" kamar zai mutu cikin kakarin mutuwa ya ce "Zan yi, zan yi magana" suka sake shi suna kallon shi.

"Mutane kala biyu ne suka shigo a wannan daren da aka kawo ta, na farko sun bani kuWi fuskar su a rufe take na biyun ma sun sake bani kuWi suma fuskar su a rufe take amma sun bani sa?o na baka tun a wannan lokacin, bayan an kama ka na rasa wa zan bawa na dinga bulayi kawai na ha?ura, daga baya kuma aka zo aka sake cewa na bada wannan sa?on na ce a'a sai sukai mini tagoma shi da kuWi har miliyan Waya kawai na basu ai kan ?asar nan yadda muke fama da babu da yunwa ga iyalai ina dasu kawai na amsa na bashi"

Darma ya ce "ka ji kimini ?an yankin nan ba za ku gama da duniya lafiya ba, da ?yar kusha ruwan alkausara" Moh ya zubawa mutumin jajayen idanunsa sai kuma ya mi?e tsaye magana yake son yi amma ta ma?ale a harshen shi da ?yar ya ce "Ku yi masa Salli-Salli" yana cewa haka ya juya.

"Baka ji ba, ai na haddace abin da aka rubuta harafi uku ne a jiki. A.M.A, sai wani suna nada ban kamar sunan asibiti kamar sunan unguwa idan na tuna zan zo na faWa maka amma don Allah kar ku yi mini komai a tausaya mini sabuwar amarya ce dani"

"Ni tawa matar ko kwana ban yi Wakinta ba, duk irin gwagwarmayar dana sha, uhmmm" ya yi shiru a lokacin sautin muryarta yake ji na kakarin mutuwa a kunnensa can ya mi?e kawai ya yi gaba. Goje ya ce "Zan dinga zuwa lokaci lokaci domin kana cikin taskar Moh"

Da sauri suka bi bayansa ganin har ya yi nisa sosai "Mai dawa daman ka iya yaran nasara na ji ka ce Good"

"Na yi kala da wanda iya turanci ko mota ko amfani da waya ne?" Kallon tsaf sukai masa Darma ya ce "Ciki ne kai yasin sai fama kake da kan ka ba wannan maganar a basar kawai ya maganar Wawan nan?" Kamar zai yi shiru sai ya ce "Bana son sabga da mace zan iya kashe ta kamar yadda itama Wayar na kashe ta"

Darma ya fashe da dariya sosai yana kaWa kan shi ya ce "ba wannan ba wallahi wata figigiya da ita, suma dai basu da man kai wai ita ce manja" Goje ya ce "matsalar kai da?i?i ne ajawo sam ciki ne kai, manager ake cewa dake mayen garau garau ne kai wai manja ai uwar manja gaja kawai" Darma dai bai kuma Goje ba ya ce "Maganar gaskiya wannan za a iya karya mata ?ugu a wajan Wakko ta ma sille kenan, Mai dawa ko kai baka ganta bane" Ya yi musu shiru yana jinsu dai "Sai godiya, ina magana baka ganta ba wata ?ar shila da ita?"

"Ita wa?"

"Manja Win"

"Idan ka ?ara ce mana manja a wajan nan za kaga manja ganin idanunka, Wan wahalar yaro kawai" Mutallab dai idanunsa a lumshe tunanin da yake yi daban, kalmomin da mutumin ya faWa masa nata yawo a cikin kan shi. A.M.A Ya kasa fahimtar kowanne harafi me yake nufi sai kawai ya taune bakinsa ?irjinsa na buWewa duk jikinsa tsami yake masa ya buWe idanunsa ya kalli sama yana ganin yadda gajimare ke gudu yana haWewa tare da warewa muryarsa bata wani fito sosai can ?asa ya furta kalmar.

"her eyes look alike, tiger".

Washegari misalin 12 na rana Safiyyerh na saman bene cikin Wakinta ta dinga kallon Kinal bata da nutsuwa sosai da babu abin da zai hanata yin dariya. Kinal ta share hawayenta tana Sata fuska cikin sanyin murya ta ce "Kalli yadda sukai mini da fuska daga tambaya na Wauka za su faWa mini ashe ?an wahala, ni bada wata munufar na je wajan su ba wallahi kawai su bani amsa na ?ara gaba"

"To ga amsar nan ai"

"Maama fuska ita ce kyan mace fa, yanzu idan tawa ta lalace waye zai aure ni haka? Sun kusa tsaga mini baki gashi yanzu ina da aiki a ?asa sosai har Hon MaWatai zan yi wa wa?a" Safiyyerh ta yi shiru tana tunani so take

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login