Showing 39001 words to 42000 words out of 63648 words

Chapter 14 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3776

mini biyayya Safiyyerh, kin ji ko?"

"Na amince daddy zan amince da abin da ya fi wannan ma, Allah Ya sa shine mafi alheri a gare ni" ta faWa tana rushewa da kuka da sauri kuma ta yi waje ta nufi Wakinta ta faWa saman gado ta dinga wani irin kunjin kukan kamar ranta zai fita wai wanne irin abu ne haka? Ta shiga uku meke faruwa aure fa, auren ma da Captain innalillahi wa'inna ilaihirraji'un addu'a take Allah ya yafe mata komai ta fahimta da ?yar bacci ya Wauke ta ko abinci bata ci ba. Cikin dare ta farka ganinta ta yi rufe da bargo ta yi saurin buWe ido don bata san kwanciya a duhu gashi an kashe mata hasken Wakin babu mamaki Yaya J ne. Gani ta yi wajan Waya da rabi ta mi?e ta Wauki Wan makullin mota da wayarta ta saka hijabi har ?asa, ?ofa ta buWe ta sauka downstairs ba kowa ta buWe ?ofa ta fita mota ta shiga mai gadi ya buWe mata cikin sauri ta nufi kamfani gari shiru sai hasken fitilo na titi ta dinga duban hanya ba wanda ke biye da ita a haka ta isa kamfanin ta ajjiye motar a waje, ciki ta shiga wajan mai gadi sun jima suna magana ya ce "Ana shigo da mata cikin dare ana kuma fita da su, na yi bincike abin da ya saka ke iya Sangaren abinci kika sani to akwai asibiti a cikin wannan kamfanin" ta ce "Ka Wauki number motar ko haddacewa?"

"A'a ranki ya daWe"

"To shikenan na gode Baba, ga wannan" ta Wauki kuWi ta bashi a cikin aljihun rigarta. Tana ?o?arin buWe gate Win kamfanin ta fita kawai ta ji ?arar dingowar mutane, ta juya da sauri suka haWa idanu da Darma da kuma Goje da Mangal wani irin mummunan faduwar gaba ne ya sameta lokacin da idanunta ya shige cikin nasa shi bai kai ga dingowar ba yana zaune saman katangar shima Win ita yake kallo babu ?iftawa...

MUTALLAB PAID BOOK ne a jerin littafan bright pens. We're still on free pages kar ki bari a yi bake.
MUTALLAB.
Book 1, 2 &3
500 Naira
0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 via WhatsApp only.


DOMIN INGANTA NONO=?%?
Assalama alaikum

Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani

Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull
[10/18, 9:23 PM] Nanameera: *d'
=?%? MUTALLAB d'
=?%?*

Page 11
*Bright pens.. 2nd batch*

Ya ?ura mata idanu yana daga zaune saman katangar a hankali yake girgiza ?afarsa, fuskarsa rufe da ba?in ?yalle a lokacin duniyar ya ji tana masa daWi yana jinsa kamar a cikin jirgi ana juyawa dashi, shi ya sa ya?i sakkowa ?asa daga katangar, shi kansa bai san wacce irin ?waya Mangal ya kawo masa ba. Fiyya ma shi take kallo ganin shi kaWai ne ya rufe fuskarsa Goje da Darma da Mangal suka zagaye ta, ta juya ta kalli securityn da yake on duty ranar ta nuna masa Goje

"Su kuma waWannan fa security?" Kai tsaye ya bata amsa da "Ban san su ba, amma Hajiya akwai hatsari bamu san me suka zo nema ba" Goje ya matsa kusa da ita yana kallon ta

"Mai dawa wannan ce ?uruciyar? A hotun kamar bata kai haka girma ba, ?ar firit da ita kamar benu, nan kuma an ci kuWin jama'a an sha madara da milo an yi SulSul" sai ?arewa Fiyya kallo yake ita kuma ta yi tsaye tana jin yadda warin wiwi ke dukan hancinta kamar za ta yi amai amma ta?i matasa saboda taurin kai irin na Safiyyerh Abdu Marafa da rashin tsoro. Tsaki ta yi kawai ?asan zuciyarta kuma tsoro ne fal ga ?irjinta dake bugawa kamar zai fito waje sai buWe manyan idanu waje take yi.

"And what is my business with you? Me kuke nema a wannan kamfanin kun zo sai warin ganye kuke mini" Mutallab ya sake buWe manyan idanunsa jin sautin muryarta za?wai a cikin kansa ya kalli bakinta dake motsawa cike da masifa duhun dare ne amma kamfanin haske tar tar ko'ina. Mangal ya lailayo ashar ya dannawa Safiyyerh "ke dan ?aniyarki mune muke warin ganyen, su waye sila idan baku ba, ?ar wahalar yarinya idan ban bawa tiger namanki Wanye ya cinye ba"

Safiyyerh ta juya ta kalli tiger daya hauro ya zauna kusa da Moh, yana zaro harshe waje ta nuna karan da hannu ta ce "abin da ya fi namana Wanye, banda rainin hankali jikin nawa zaka Wauka ka bawa shegen karan naku, idan kuWi kuke bu?ata na baku don nasa na yin caji kuke nema, stupid" Goje ya juya ya kalli Mai dawa ya ce "ba zamu rage wa yarinyar nan tsayin harshe ba kuwa? KauWinta ya yi over, ka je ka zauna matsalar idan ka sha wannan ?wayar baka gane komai yanzu babu mamaki jinka kake a saudia"
Moh ya lumshe idanunsa ya sake buWe su a kan Fiyya duk motsin da take yi a kan idanunsa sai dai ba wani fahimta yake ba muryarsa a cunkushe mai ban tsoro ya shafa kan tiger ya ce "shiit"

Tiger ya diro shima ya diro ya tsaya a kan ?afafuwansa hannunsa Waya yana murza gashin kansa wanda ya zama wani iri ba kyan gani na shegun shahararrun ?an daba Win nan.

"Mai jeji ?irit ka ankare ba lokaci ka Wa?kota a kafaWa mu fece kafin kwalawa su kawo kai dan akwai kimini a nan wancan mai fararen kayan" ya nuna securityn wajan wanda shi kaWai ne kawai ya rage. Safiyyerh ta ja baya tana juya idanunta ta ce "ban gane ya saSo ni kafaWa ba kamar wata ?ar iska ko mara gata, kai naga alamar kai ne shugabansu ko? To wallahi ba wu?a ba ko bindiga ce bana tsoro kana taSa ni sai na raba ai an ce ba wani ?wari ne daku ba" ta ?are maganar tana kallon cikin idanun Mutallab wanda tun Wazo shi take kallo shi kuma ya?i furta komai.

"Ki iya harshenki ?ar kanzagi ko na fitar miki da jini yanzu na shata miki bille a wannan fuskar kamar gwada" juyawa ta yi ta ce "Baba wai where are the securities? Where are the rest ka kira su yanzu" kafin baban ya motsa Mangal ya saka ?afa ya kwarfe shi zuwa ?asa, ya sake saka ?afa ya danne masa baki. Darma ya zaro wu?a ya ce "Ke fitsararriya ce ko? Ba wata uwar muke nema ba ke muka zo Wauka, don ke muka cikin wannan kamfanin ke za mu yi kidnaping yanzu kin fahimta kin gane ko, ki shige salin alin ko na Wauke ki yanzu na haura dake wallahi"

Fiyya ta buWe idanu tana kallon wu?ar dashi kansa Darma Win ta yi murmushi zuciyarta kuma bugawa tsoro ya shige ta, ?o?arin danna recoding take a wayarta hannunta ya shiga rawa ta dake a ?asan zuciyarta tana kiran sunan Allah da ?yar ta furta "kidnaping kuma ni, ni Safiyyerh Abdu Marafa za ku sace, ni Safiyyerh matar soja guda kuna hauka ne ko kuna tunanin mijina zai bari hakan ta kasance?"

Jin furucin Safiyyerh ya saka Moh sake kallonta da sauri yana hana zuciyarsa abin da yake ji, haka kawai ya dinga jin tafasar zuciya ya nufi wajan Safiyyerh jikinsa na rawa idanunsa suka fito waje kamar zasu faWo da muryar mai ban tsoro mafi muni ba muryar ba ita kanta fuskarsa abar tsoro ce tsaf mutum zai dinga mafarkin ta. Hannunsa ri?e da wu?a yana kallon cikin idanunta da kyau dab da ita ya ce "Ba mijinki ba ko ubanki Abdu Marafa aka bani umarnin da??owa ko kashewa sai na yi balle ke" ya cije bakinsa ya feshi ya cilla mata ?atuwar ba?ar kunama ta shige ?irjinta kai tsaye, zufa ta dinga yanko mata saboda tsananin azaba ta kasa ihu ko kuka ga warin da yake yi yana neman kashe ta, idanunta ya juye ya yi ja ta zuba masa idanu tana kallon fuskarsa data yaye,ta mi?a hannu da nufin shafo fuskarsa ta ji ya caka mata wu?ar a gefen cikinta ta yi wata ?ara tana buWe idanu duk yadda jikinta ke rawa ga jini na zuba mai hanata sake kai hannunta ta shafo fuskarsa ba, daidai nan ya yun?ura zai saSata a kafaWa suka ji shigowar motoci na jami'an tsaro, bai niyyar barinta ba yadda Goje ke jan shi da ?arfi ya saka kawai ya sake ta a wajan yana furta  Mutallab
?aya bayan Waya suka kama katangar suka haure daman kuma kaf kamfanin ita ce ?aramar katanga wacce babu kwalabe jikinta.

Securities kala biyu ne dana fararen kaya da masu uniform sai shi da yake sanye da wando three qauter da farin takalmi da riga ba?a ko p.cap Win kansa babu, ya nufe ta sauran suka nufi wajan baba suka fara Waukan statement "Baba kwantar da hankalinka babu abin da zai sameka in sha Allah, bayan waWannan ?an daban da suka zo, an bamu tabbacin a daidai yanzu Scorpion ma yana wajan nan ko kuma ya zo" a hankali Aliyu ya juya ya kalli baban jin tambayar da ake masa, sai kuma ya Wauke kai ya saka hannu ya Wauki Fiyya zuwa cikin mota bayan ya kwantar da ita ya tsaya yana kallon wanda ke Waya motar a tsaye da yake ce masa "Ya akai kuka barta ta fito cikin dare haka? Macace ita fa"

"Sir ?uruciya, thanks for the call"

"Anything for you Captain Aliyu" suka shiga mota duk suka bar wajan ya rage sai jami'an F.i.d kawai da suke tambayar baba.

Su Goje cikin kwalabati suka shige suka Soye suna zare idanu da muzurai a hankali ya ce "Akwai matsala jami'an tsaro ne fal yasin, baka dai bar sheda ba kuma me ya saka ka caka mata wu?a idan ta mutu fa?" Moh ya yi shiru can ya ce

"Ba zata mutu ba"

"A ciki ka soka mata wu?ar fa? Baka kalli yadda jini ke zuba bane da zaka ce wai ba zata mutu ba?" Kai tsaye Moh ya ce "ba zata mutu ba"

"A buge kake shi ya sa, askira ka caka mata fa na Wauka tsoratar da ita kawai za ta yi"

A firgice ya kalli Goje idanunsa kamar za su faWo "Goje, idan ka sake maimaita mini cewa na saka mata wu?a zan maka jahilci yanzu wallahi zan iya kashe ka"

"Kashe ni mana daman ai daba babu wata amana a ciki dole na faWa, Wa?kota aka ce kawai ka yi ba kashe ta ba" Mutallab ya wani juya cikin zafin nama ya dam?o wuyan Goje cikin sauri Darma ya shiga tsakiya ya ce "Sai godiya kar a yi haka akwai amana, kai Goje ka iya bakinka idan ba farkawa kake so ka yi ka ganka a ?iyama ba" Moh ya cije bakinsa kansa na wani irin sara masa yana girgiza kansa ya kalli sama "duk sanda na sake ganinta sai na kashe ta don uwarka" duk sukai masa shiru sun daWe a wajan kafin jami'an tsaron su bar wajan suka fito tare da barin wajan suma kallo Waya za ka yi wa Moh ka Wauke kai saboda yadda yake huci ya fiddo da ?arin jikinsa neman inda zai sauke kawai yake.

The following days.
I. Qasim ya ce "Tunda ta bar I.c.u ai Allahamdulilah, she will soon recovering"

"Dr Qasim ba dai abin ku kuke mana na likitoci ba, ya jikin Maama don Allah ita ce kawai last hope Wina" Dr Qasim ya yi murmushi ya ce "Safiyyerh zata ji sau?i in sha Allah, ba'a caka mata wu?ar inda za ta yi mata illa ba ta zubar da jini sosai ne sai kuma zuriyarta data ninka gudun da take yi, ka yi mata addu'a"

"Shikenan Allah Ya bawa Maama lafiya,zan iya shiga ai kwana biyu ba'a barin mu shiga sai na ji kamar har yanzu bata dawo hayyacinta ba" I. Qasim ya girgiza kai ya ce "Daddy kana son Safiyyerh da yawa, shiga ka ganta" har bakin room Win da take ciki ya shiga ya shiga sanye da kayan daya dace a shiga aga mara lafiya. I. Qasim ya juya ya fita daddy ya zubawa Safiyyerh idanu tana ?wace ta sake yin fari a barka da farar mace ta Wan faWa an ja mata rigar marasa lafiya zuwa saman ?irjinta duk da baya kaya a jikin sai iya rigar an buWe wajan ciwon da akai mata aiki a wajan ya zuba mata idanu ya matsa a hankali yana kama hannunta addu'a ya shiga yi mata sosai ta samu sau?i zuciyarsa duk babu daWi idan ya rasa Maama bai san yaya zai yi ba kuma.

"Allah Ya baki lafiya Maama, don Allah ki rage wa kan ki fitina da za?ewa cikin wasu al'amuran kalli yadda za ki saka rayuwarki ta lalace, Safiyyerh ban shirya ba ban shirya ba Safiyyerh" ya dam?e hannunta yaga bakinta na motsawa amma sam baya jin me take cewa. Ta shi ya yi ya fita yana sake yi mata addu'a a ransa na samun sau?i da rangwame.

Bayan ya fito waya ya saka ya kira Aliyu yana Wagawa ya ce "Aliyu kana ina ne, an fito ita daga i.c.u amma babu kai a wajan bana son haka fa, da baya da yanzu ba Waya bane matsayin Safiyyerh ya jima da sauyawa"

"Allah Ya sauwa?e"

Kawai Aliyu ya furta ta cikin wayar daga nan ya yi shiru ran daddy ya sake Saci yana jin kamar ya yi kuskure na aurawa Aliyu Safiyyerh na dam?a masa dukkan ragamar rayuwarta da tunanin zai kula da lamarin Safiyyerh amma ba lallai hakan ta kasance ba, sosai abubuwa da yawa ke damun zuciyarsa yana hana shi sukuni tare da rashin isasshen bacci, idan Safiyyerh ta tare a gidan mijinta dole ne ya amshi responsibility da Ubangiji ya Wora masa na mijinta.

Ummi na kallon daddy da jajayen idanunta ta ce "Ina ta zuba idanu rayuwar yarinyarta na neman lalacewa, ka yi abubuwa da yawa Professor na ja baki na yi shiru da tunanin duk abin da ka yi daidai ne, zuciyata ba zata Wauka ba Safiyyerh gabaWaya nawa take ni kawai ta ha?ura da aikin wannan Companyn da bana gane masa ai shekarunta bai kai ya kawo ba, ban shirya rasata ba" daddy ya yi shiru yana kallon yadda Ummi ke kuka.

"Ki tashi muje dare na yi" da sauri ta kalle shi tana share hawaye ta ce

"Kuma ban gane muje ba zuwa ina?"

"Ai kin san majinyata basa kwana a wannan hospital Win, patient ne kawai yake da alhakin kwana" tun kafin ya kammala magana take girgiza masa kai "i don't think zan iya barin wannan asibitin da Safiyyerh ita kaWai, ni bana ma ganewa irin haka ka yi musu magana ko a nan zan iya kwana I'll manage" Daddy ya yi gaba yana furta "Kar na sake maimaita miki" dole ta mi?e bayan ta sake le?a Fiyya ta yi waje.

Kafin a rufe shigowar masu ziyara Yaya J ya daWe zaune gaban Fiyya yana kallon fuskarta, da kwanakin baya ne zai ri?e hannunta cikin nasa yana ta mata sannu da addu'a yanzu kallon ta kawai ya kasa koda yin addu'ar ma, can ya mi?e ya fice haka Awais da Dr Hash duk suka shigo basu da tabbacin bacci take ko farkowa ne ba ta yi ba. Wajajen 2 na dare ya buWe ?ofar ya shigo bayan I. Qasim ya bashi damar hakan daman aikin kwana zai yi idanunsa a kanta har ya shigo ya rufe ?ofar a hankali ya tsaya gabanta hannunsa biyun zube cikin aljihu ya Wauki minti a ?alla ashirin kafin ya ?arasa ya zauna bakin gadon har yanzu bacci take ya dubi hannun da ruwa yake shiga ya dubi Waya hannun da jini ke shiga a hankali ya kama hannun drip Win da yake Wan mitsi-mitsi ya ri?e cikin nasa a hankali yake murza yatsunta can ya ji ta ri?e hannunsa ya Waga kai yaga tana jujjuya kanta sai a lokacin ya lura da sauyin ?arar da na'urar ke yi.

Safiyyerh tana buWe idanu ta rufe saboda wani fau Win haske daya shige mata ciki sai kuma hawaye ya fara bin idanunta ya Wan sunkuya yana kallon fuskarta. Ta sake buWe ido ta kalle shi ta dudduba taga ba kowa ta rufe idon still ta buWe har lokacin jujjuya kanta take yi "Yaya" ya yi mata shiru ya sake cewa

"Me na yi musu?" Still shiru ya yi mata ta buWe idanu ta kalle sai ta fashe da kuka sosai ?irjinta na Wagawa ya dam?e hannunta

"Yaya"
"Safii..." Ya kira sunanta a hankali ta ce "Kai na zai cire ?irjina ciwo cikina ciwo yaya mutuwa zan yi"

"Allah Ya yi miki Rahma" sai kuma ya matsa dab da kan nata ta saka hannu ta ri?e nashi ta yi shiru a hankali ta sake cewa "Captain"

"Manager"

"Na ce musu mijina soja ne, wai ko sojan zasu kashe balle ni" ta yi shiru ta sake cewa "Ka ri?e mini kai na ciwo yake mini sosai na shiga uku daddy wayyo" maimakon ya ri?e kan nata sai ya Wora goshinsa saman nata, ta buWe idanu ta kalli fuskar Captain kamar zau haWe da data a nutse ya ce "sun kashe kin?" Ta girgiza kai

"Me ya sa?"

"Ban sani ba" ya Wan murza mata goshinsa yana kallon cikin idanunta ya ce

"Saboda ke matar soja ce" ta yi shiru kawai tana kallon shi can ya matsa yana sauka ya zauna saman kujera.
Washegari da sassafe ?an sanda suka shigo room Win lokacin tana zaune ta Wan jingina da jikin gado, statement na abin da ya faru suke tambaya. Sp Ghali ya kalli Safiyyerh data sunkuyar da kanta ?asa ya ce "Da suka zo sun faWa miki abin da suke bu?ata?" Ta girgiza musu kai.

"Za ki iya gane wani daga cikin su? Suna ko

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login