Showing 6001 words to 9000 words out of 63648 words

Chapter 3 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3747

mata har suka shiga babban parlon gidan ?an samari wajan biyar a zaune a parlon duk dawowar su daga aiki kenan. Wajan tare suka dinga cewa "Sannu Manager" ta shige tsakiyar su tana kwanciya a cinyar Marafa ta ce "Thank you brothers, ku yi mini tausa akwai labari"

"Gulma dai ba labari ba, daka dawowa ko wanka ba ki yi ba kin zaunawa mutane a jiki ?azamar banza" Shiru ta yi masa don basu fiye shiri ba sosai ta juya idanunta rufe, tana jin yadda Marafa ke ta danna mata farar ?afarta. Yaya J kallonta kawai yake with different thinking running on his mind. GabaWaya suka juya jin tafiya cikin sauri ana sakkowa daga saman bene shiru duk sukai suna binsa da idanu domin basu san ya dawo gidan ba, hannunsa Waya zube cikin aljihu farar riga ce a jikinsa ta kakin sojoji a gaban rigar wajan gefe an rubuta A.A MARAFA.

"Kee!" Ya faWa a tsawace da sauri Fiyya ta buWe idanunta lokaci Waya kanta ta sara sosai tsawar ta ratsa kanta, ta mi?e zaune fuskarsa babu walwala kamar yadda itama ta yi kicin kicin da rai "Tashi a nan, stupid kawai" ta mi?e tsaye tana murguWa baki ko inda yake bata kalla ba ta nufi saman bene kai tsaye da?inta ta nufa idanunta cike da bacci ta faWa saman gado cikin ?aramin lokaci bacci ya Wauke ta. Firgigit ta farka jin sautin labaran W da ake faWa a gidan rediyo wacce take cikin Wakin nata, ta mi?e tsaye ta Wauki rediyon ta ?an?ame a jikinta tare da lumshe idanunta wasu hawaye masu zafi suna shiga bin idanunta. Ta cikin idanunta take hango fuskarsa a lokacin da rigima ta haWa su da ita sai take ganin kamar yanzu ne komai yake faruwa.

Students ne an cika sosai saboda class partyn da ake yi na kammala exam maza da mata babu teacher ko Waya tunda ta shigo hall Win makarantar tasu take duban inda zata ganshi. Cikin sa'a ta ganshi yana zaune saman window sanye da gajeren wando fari tas sai armless Win riga wacce duk aka yanke hannunta gashin kansa rabi a aske ya zubawa wani tafkeken gidan masu kuWi idanu ta waje baya ko ?iftawa kamar an ce ya juya ya ganta tsaye ta zuba masa idanu yaja tsaki kafin ta yi magana an shigo an ce "Mutallab, principal yana nemanka an kai ?arar ka wai kana son Fiyya"

Ya ware idanu abin da bai taSa zuwa tunaninsa ba kenan sai kuma ya cije baki "Shi principal Win ubana ne Malam Abdullahi kenan?" Ya juya ya kalleta sosai ya ce "Sai godiya, ni? Kuma ke hauka kenan"

"Kai ne mahaukaci" furucin ya fita daga bakin Fiyya "Kuma na yi maka nisa, kasan yadda nake da masoya a makarantar nan amma ni ubana ba soyayya ya kawo ni ba, karatu zan yi ina da buri mai faWi da zan cimma" Ya mi?e tsaye yana kallonta daga sama har ?asa a ransa yana ?issima abu "Shi uban naki can ta matse masa, karatun banza kawai ka zama mai iko shine"
"Ba dai ubana sai dai....." Ya buWe idanu sai kuma ya fasa abin da ya yi niyya ganin hawaye a idanunta abin da bai taSa gani ba. Da sauri ta fice daga hall Win ta zaga baya ta dur?ushe a wajan tana fashewa da wani irin kuka kamar zata haWiye zuciya "Daddy na shiga uku ina son Mutallab"

?an?ame redion ta yi tana sake fashewa da kuka jikinta har jijiiga yake ta ce "Na shiga uku Daddy, ba zan iya ba I can't do it ina son shi.

Kamar daga sama haka ya faWo cikin gidan, jikinsa duk li?e da bandeji jini na Wiga kaWan-kaWan kwana biyu yana jinyar raunin bai san waye ya yi masa Winki ba. Idanunsa jajur har lokacin saboda bai gama dawowa daidai ba sai muzurai yake yi ya ja ya tsaya yana kallon murhun da aka sauke abinci akai ya juya ya kalli Wanwaken dawar da Inna Binta ta yi ta shiga da?i Wakko magi ta barbaWa ko arzi?in yaji bai samu ba, yaja kwanon da hurWu-hurWu yake tura Wanwaken kafin wani lokaci ya kammala cinyewa tas ya zube a wajan ya kwanta ya rufe idanu, wata nutsuwa yake jin daya kwanta a tsakar gidan mahaifin nasa. Ya yi kamar bacci yake yana jin Inna Binta ta lailayo ashar ta ?unduma ta ce "Wanne Wan abu takazar ne ya cinye mini abinci Mufee wanne mayunwacin ne mara godiyar Ubangiji" tsit ta yi ganin Moh kwance hannunsa duk manja taja baki ta tsuke ta Wauke kwanan tana suWewa a zuciyarta tana jan Allah Ya isa. Har ya shiga Wakin Ammo ta bankaWa labule ta ce "Wallahi abincin da Wan ta'addar Wanki ya cinye mini Allah Ya isa, kawai kin haifa mana jaraba ko WanWana Wanwaken ban yi bafa ya cinye" ta dinga zagin Ammo ta uwa ta uba ta shige Waki tana sake suWe kwanon da ?yar ta samu rancen Wari biyu ta yi cefane da ledoji ta dafa.

Tana shiga Waki ba jimawa ta ji an bankaWo labule sai ta zuciyarta ta buga ganin shi tsaye hannunsa ri?e da gora ya suke askara a gefen ?ugunsa ga gori a hannunsa, ya juya ya kalli Mufee da hannu ya yi mata alama data fita cikin sauri ta fice tana fita muryarsa a da?ushe kamar dole ya ce "Tiger spider a yi mata aiki" manyan karnukan suka faWa cikin Wakin Inna Binta ta fara ihu tana ma?ale jikin sif "Nafsi nafsi jama'a na shiga uku ya Allahu Ya Rahmanu, don Allah ka yi ha?uri MuWallabi zan bawa Ammo ha?uri ka rufa mini asiri kar Mufee ta zama marainiyya" Haushi kawai karnukan suke Tiger na kai mata cafka Inna Binta ta fashe da kuka fitsari na bin ?afarta ta ce "Hal'?taka hadisul gashiya ni Binta na shiga uku"

Moh ya ce "Sai godiya" gabaWaya karnukan suka tsaya cak Inna Binta na haki ta ji?e gabaWaya da fitsari har lokacin tana ma?ale jikin sif kamar ba zai magana ba ya ce "Bani ?udin nan" jiki na rawa ta mi?a masa Wari biyar Win hannunta ya amshe ya yi waje ta sake sif Win ta fashe da kuka tana faWin "Tsinannen yaro manta ganin yaron dake son uwarsa kamar mutuwa ba irin shi" Moh na fita ya le?a Wakin Ammo ta Waga kai tana ganinsa ta Wauke fuska ya yi ta kallonta ya jima tsage kafin ya sauke labulan ya juya. Yana fita wani babur na tsayawa a gabansa aka cillo masa takarda da gudu aka ja babur Win tare da barin wajan. Ya Wauki takardar ya buWe rubutu ne bai fi layi biyu ba a hankali ya fara karantawa.

_Mai dawa baka gajiya? Sau dubu zaka kula mace sau dubu zamu kashe ta. Karo na uku kenan ga misali akan matarka nan_ da jan biro akai rubutun ya juya da sauri amma tuni babur Win ya Sace Sat waye wannan? Su duka shi ne silar mutuwar su kenan? Waya ya amsa hannun wani Almajiri ya kira wata number ana Waga aka ce "Sai godiya" Ya numfasha

"Duk inda ?an daba suke ka haWa mini su" ta cikin wayar aka ce "Mene haWinka da daba ko dai ka fara shaye-shaye a state cid Win?" Moh ya cije baki ya ce "Zan fitini mutane, na ji daWin zama can"

"To me za su yi maka?" Wannan yaran da suka sare ni iyayensu za su Wauki sabbin ciki yau, ?an cikin gari ne a yi mini kan me uwa jawabi" yana faWin hakan ya kashe kiran ya goge number tas ya lumshe idanunsa ya buWe sai kuma ya cije leSe zuciyarsa zafi take sosai ji yake dama ya yi kuka, amma ba a haife shi don ya zubar da hawaye ba ya Waga idanu sama ya ce "Da gaske ni na kashe ta amma ba zaku taSa sani ba" daidai lokacin mafarauta suka kawo kai suna busa ?aho da buga gangaga suka zagaye Moh ana "Sai Mai dawa ina uban wasu ga namu wuya a ina wuya a daji, kai ne mai Tiger kai ne mai gadon tawada" Jikinsa ya hau Sari da karkarwa tsumin shi ya motsa idanunsa na ?a??afewa ya yi kururuwa tare da Waga gora sama ya ja ya ?ame sai jikinsa dake rawa ya fara "La'ilahaillahu, sai ni Wan babana Malam Abdullahi Wan malam Wan gatan Ammo ?anin Sa'adah ?anin Bafullatana waye ce bani ba MuWallabi sarki Mai dawa da jeji" gabaWaya suka zagaye shi suna sake zuga shi daidai lokacin kuma suka ganta kamar daga sama.....


*In sha Allah za ku ji abin da baku taSa ji ba =??*


08164069385
WhatsApp only
[10/4, 9:17 PM] Nanameera: *d'
=?%? MUTALLAB d'
=?%?*



Page 3
Nimcyluv

Bright pens....Second batch


Da sauri ya nufe ta kamar zai kai mata cafka, ta yi saurin ja baya idanunta cikin nasa. Yana tangaWi ya ja ya tsaya a gabanta tare da ?ura mata idanunsa da suke lumshewa, har yanzu jikinsa Sari yake domin basu daina buga ganga da ?ahon da suke busawa ba kamar masu yin gangi.

Hannunsa ya Waga musu cikin sauri suka daina abin da suke, cikin izza da gadara ya basu umarnin tafiya har lokacin idanunsa yana kanta ganin yadda take kallon shi kamar ya ta saba ganin halittarsa. "Ban yi zaton a haka zan ganka ba, autan Ammo me ya sa?" Ya Wauke kansa yana haWe fuska sosai ba wargi banda cewa ita ce ba zai taSa tsayawa ba. Cikin raunin murya kamar za ta yi kuka ta ce "Me za ka yi da wu?a haka?" Ya buWe ido sosai sai bai magana ba, a hankali ma ya bi gefen ta zai huce ta yi saurin ri?e masa hannunsa tana faWin "Ni Win ma? Yau za a ji kan mu da kai, kar ka faWa mini sauyin da ka yi ya zagayo har kai na?"

Ya Wago kai ya kalle ta ya kalli hannun data ri?e shi da shi, hannunta fari tas saSanin nasa da yake mai kauri kuma ba?i irin na majiya ?arfin nan wanda suke tashe akan shekarunsu. "Don Allah ka tsaya mu yi magana, ni ko gidan ba zan shiga ba wajanka na zo" ya cije bakinsa ya mai da kai gefe cikin muryar mai kauri ya ce "Kin ci darajar ?an Amina, mene sakin?" Ta girgiza kai kawai tana duban gefe dakalin dake wajan ta gani ta je ta zauna akai, ta yi masa alama ya zauna amma ko motsi bai yi ba, ta san cewa yana jinta amma hankalinsa na kan hanya sai waige-waige "Mutallab ka kalle ni bafa wani zai kawo maka farmaki ba" ta nisa idanunta cike da ?walla ta ce "Don Allah kai ne ka kashe ta? Ba zargin ka nake ba Autan Ammo ni me iya rufa maka asiri ce idan ya zama kana da laifi ka faWa mini gaskiya na maka al?awarin ko Ammo ba zan faWawa ba, ka kashe matarka ko ba kai bane?"

Ya juya da wani irin sauri yana kallon fuskarta da take kallon shi cike da damuwa, idanunsa ya yi jajur naman jikinsa na motsawa ya kasa furta komai. Mi?ewa Anty Hameeda ta yi tana girgiza kai kuka na cin ?arfinta "Ko minti ashirin ba mu yi da kai maka matarka ba, sai labarin mutuwar ta muka ji da kisan wula?ancin da aka yi mata. Mutallab kai ne fa muka gani tsaye akan gawarta, kai ne fa ri?e da wu?ar da aka kashe ta da ita jikinka duk jinin matarka innalillahi wa'inna ilaihirraji'un na kasa yadda ka kashe ta, daman soyayyar da ka nuna mata na iya fatar baki ne?" Wani irin ihu Anty Hameeda ta yi tana kaiwa jikin bango ganin ya Waga hannunsa ya yo kanta sai kuma ya tsaya cak, a hankali da baya da baya ya dinga ja yana ?are mata kallo sai kuma ya taune bakinsa idanunsa kamar zasu zazzago don girma kallo Waya idan ya yi dasu sai an razana da ?yar ya iya ware laSSansa biyu da sukai masa nauyi sosai ?asan zuciyarsa na ta fasa banda cewa Anty Hameeda ce tabbas da sai ya karya ta gida huWu.

"Ni na kashe ta, ta cancanci haka ne" ya juya da sauri Tiger da spider da rainbow suka bi bayansa kamar zai tashi sama haka ya sha kwana. Zubewa Anty Hameeda ta yi a wajan tana rushewa da kukan ba?in ciki, su waye suke da saka hannu wajan lalacewar Mutallab? Ba komai ta sani ba ita ba ma'abociyar zaman garin bace ita da mijinta ta dinga kuka da ?yar ta rarrashi kan ta, ta mi?e tsaye kamar zata shiga gidan nasu sai kuma ta fasa tana ?o?arin barin wajan ta ji Malam ya ce "Hameedatu me kike anan ina mijin da yaran naki?" Kanta a ?asa ta ce "Suna gida, ina yini Malam?" Ya jujjuya yana kallon hannunta ganin babu komai ya ce "Ba za ki shiga bane?" Ta girgiza masa "Zan juya wajan Mutallab na zo" ya jinjina kai domin ba wannan ne a gabansa ba.

"Ba wata mutalla da zan iya samu a wajanki na siyo wainar rogo?" Ta buWe jakarta ta zaro kuWi tana irgawa ya yi maza ya fisge ya ce "Mene na lissafi? Maza jeki wajan yaranki kuma na ja kunnenki babu ke babu yaron nan idan ba su kike watarana ya ja miki masifar da za ki ?are rayuwarki a gidan Wan kande ba" bata ce komai ba sai data juya zata tafi ta ce "Duk lalacewar Mutallab kai ne ka haife shi, jininka na wanzuwa a nasa" tana kaiwa nan ta yi gaba abinta saboda Sacin rai da damuwa ko gabanta bata gani sosai.

Moh na kwance a saman wani dutse idanunsa a rufe tun bayan barin shi wajan Anty Hameeda ya zo wajan ya kwanta, zuciyarsa a cunkushe take babu gurbin samun sau?i a cikinta duk yadda ya ke son tuna waye shi me ya sa ya zama haka sai ?wa?walwarsa ta yi hooking, ya Wauki zafi sosai ta yi ta processing ya ji Ammo Winsa kawai yake son kasancewa da ita yanzu. Ya motsa kaWan zazzaSi ne sosai a jikinsa saboda saran da aka yi masa bai gama warkewa ba, baya kuma shan magani wacce zata iya kula da shi baya jin zai iya zuwa wajanta. Ya ?an?ame jikinsa sosai abubuwa da yawa baya son tunawa sai ya cimma muradin zuciyarsa sai ya Wauki fansa na abin da aka aika, sai ya bayyana abubuwa da dama tunda har suka bari ya shiga cikin gidan yari ya kuma yi shekaru uku a Cid ya rayuwa cikin masu aikata manyan laifuka. A sama ya ji an kira sunansa

"Mai dawa, sarki mai jeji" bai buWe idanunsa ba, bai kuma Wauki murya ba haka baya bu?atar sanin waye don hakan babu abin da zai ?are shi da shi. Ya nemi waje ya zauna yana furta "Ka saSe Mai dawa ka basar, fansa kake bu?ata ba raunin zuciya ba, ka ajjiye tunanin baya ka fuskanci burinka ka zama abin da kake muradi kafin aga bayanka" har lokacin bai buWe idanu ba, ko inuwarsa bata motsa ba. Mangal ya Waga kai yana busawa samaniya haya?in sigari "Idan kana son yin bacci cikin nutsuwa ka manta komai ya kamata ka sha wannan" ya zaro abu a aljihu yana kalle-kalle sai a lokacin Mai dawa ya buWe rinannun idanunsa ya juya ya kalli mai maganar irin kallon waye kai? Mangal ya ce "Ka dake musulmi akul musulmu, zuwa na yi na taimaka maka"

"Ri?e wannan tiramol ce, ko doki ya sha sai ya gane barno gabas take kana afawa za ka ji zam-zam komai ya zama labari" Mai dawa zubawa ?wayar idanu shi bai taSa shan ta ba, bai taSa shaye-shaye ba ya juya ya kalli Mangal "Da gaske zan yi bacci?" "Darr ne ai aikin wannan kamar yankan wu?a ne, mai ?irin ce da ?yar aka bani ita ina karSa na do?u nan" jikin Mai dawa na rawa ya amshi ?wayar guda Waya ya cilla cikin bakinsa, yana runtse idanu ya yi shiru. Mangal ya zubawa Moh idanu a ransa yana jin wani daWi da kuma farinciki bai taSa yin aikin da za a bashi kuWi masu yawan da aka ce ba irin na yau, gashi ya yi nasara Moh ya sha ?wayar. Jikin Moh ya Wauki rawar zafin zazzaSi duk da irin dariyar da yake da ita, gashi duk inda ya motsa ciwon shi jini yake babu wani wanda zai iya duba lamarinsa sannu a hankali ya fara dafe kan shi da wani irin gurnani yaga sama na jujjuya masa ya Waga hannu da niyyar ya tare sama ya faWo daga saman dutsen sai saka hannu yake yana tare sama a hankali kuma jikinsa ya fara saki yana jin wani shuu a tsakiyar kansa yana game jikinsa gabaWaya zuciyarsa da tunaninsa suka dinga kissima masa kawai ya kashe kansa ko ya cinnawa gidansu huta gabaWaya kowa ya mutu har shi.

Ganin laSSansa na motsawa alamar yana magana ba'a ji sosai ya saka Mangal matsawa tare da kafa kunnensa a bakin Mai dawa cikin mawuyacin hali yake furta "Safiyyerh... Safiyyerh...Safiyyerh" Mangal ya maimaita sunan a fili  Safiyya? wace haka? Ko ita ce wacce ta mutun wacce aka kashe? Ya mi?e tsaye ya Wauki wayarsa wata number daya haddace ya saka ya kira ana Wagawa Mangal ya ce
"Sakin nan ya kammalu, yanzu zan zo a taya na amshi fararen" shiru ya yi yana sauraren mai maganar kafin ya ce "Jira jira jira nifa cikin uwata aka haifan ba Wan zina ba, na maka al'?awarin dole zan bawa Mai dawa ?wayar kuma da sannu zai zama namu. Sai dai na ji yana kiran sunan wata Wawa wai Safinu ko Safiya?" Ya ?ara yin shiru ya numfasa ya kalli Moh dake kwance a wajan ya ce "A'a Oga ni bana sabga da masu Wan kwalin nan. Da ?irin ka oga kanka baya kullewa a fice kake sai na do?u yanzu" Kashe wayar Mangal ya yi kuma ya goge kiran cikin sauri kuma ya bar wajan.

Baya tantance halin da yake ciki, sai dai yanayin na yi masa daWi sosai shi ba'a sama ba shi ba'a ?asa yana fatan ya dauwama har ?arshen rayuwarsa. Duk

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login