Showing 54001 words to 57000 words out of 63648 words

Chapter 19 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3779

ce

"Wannan yarinyar ?ar wasa ce bayan kuWi data iya sarrafawa har rashin kunya ta iya Allah kar ka rabu da ita" Shi dai Moh na tsaye yana kallon ta ita kuma ta kasa jure ganin ?wayar idanunsa ta yi ?asa da kanta tana murguWa masa baki, bata ankara ba ta ji ya cilla mata ba?ar kunawa cikin riga ta zumduma ihu a gigice ta yi kansa zata ri?e shi ya yi saurin baya yana ficewa daga gidan Goje yana ta dariya da buga ?afa

"Kinga aikin Mai jeji gana Scorpion nan"

****Eng Ali wali yana zaune a gidan wutawarsa yana zantawa da wasu manyan mutane masu taimaka masa a harkar kamfel ya dubi P.a ya ce "P.A ina tunanin iya abin da ake bu?ata kenan kuma na bada, ka sani ba kuWi yanzu a ?asa kamfen ya cinye komai, you can manage ko?"

"Ba damuwa amma muna da raguwar list na local government wajan biyar da bamu je ba yanzu haka, ga ?an media sun matsa kasan mutane babu amana gwara a fara watsa musu hatsi tun yanzu fa a yi maganin yunwar data addaba musu" Ali wali ya yi murmushi yana juya kai kafin ya ce "Ku je za mu yi magana zuwa dare ina da hira da ?an zuwa dare we'll talk" P.A ya kalli mutanen ya ce

"Don't make any mistakes idan kun shiga gidan rediyon ku tabbatar kun yi abin da ya dace, kar kuma ku nuna wata ala?a tsakaninmu da ku yadda na faWa muku haka zaku faWa" "In sha Allah, ai harma da abin da baku bu?ata ba mu indai za a biya mu ai bu?atar maje hajji sallah zamu farfaWi ayyukan bogi da ya yi kuma ya yi mana"

"Nice to hear this, you can leave ku je"

Tafiya suka yi suna murnar ?ar dubu biyar biyar Win da za a basu akan faWar abin da ba haka bane. Ali wali na shirin mi?ewa ya ji numfashi a bayansa ya juya da sauri, tsaye ya ga Moh fuskarsa rufe sai ?wayar idanunsa da take a fili ya cake yana muzurai. "ka bani tsoro amma"

"Mara gaskiya ko a ruwa zufa yake"

"Me na yi na rashin gaskiya?" Ya yi masa shiru yana wani irin fito ya Wauki ?afarsa Waya ya Wora saman kujera yana zaro kunama ya ajjiye saman kujerar wajan ta fara yawo tana Waga ?ari sama ta kumbura sosai. "Yaushe ka shigo? Na ce ni zan dinga nemanka bawai ka dinga biyo ni duk inda nake ba, bana so a san ina mu'amala da kai"

"Saboda annoba ne ni? Tunda ka jawo ni haka zaka shanye duk abin da na dama, na kwalo yarinyar mene next?" Murmushi Ali wali ya yi ya ce "Ai na san kun Wakko ta, tunda CSP ya yi mini magana akan case Win kidnaping sannu namijin duniya"

"Zan kawo ta nan"

"Ina? A'a ka bar ta nan wajanku zan baka key Win wani gida sai ku tafi can kwafi sararawa ni bani da gaske koda zaka dinga huta gajiyarka a wajanta kana rage zafi" Moh ya Waga kai ya kalli Ali wali da kyau.

"Wacce gajiyar, sanyi ne a jikinta?"

"Kana abu kamar ba wayayye ba, mu bar maganar ka yi mini aiki na farko and i appreciate it. Sai batun Scorpion" daidai nan kunamar dake yawo a wajan ta shige hannun Moh ya matse ta ya yar waje guda Ali wali ya cigaba da cewa "Scorpion ba zai bar mu ba, Hon MaWatai yake hari a yanzu nasan kuma bayan nan ni ne a list, yana neman zame mana masifa yana kawo mana barazana a akan siyasarmu gwara Hon MaWatai ya samu dukkan abin da yake nema a mulki ya samu nasa rabon ni yaushe na fara? I will never let that happen ba zan bari ya yi galaba akai na ba"

"Me za ka yi?"

"Zan tabbatar an nemo shi an Satar da shi, don ba haka kawai yake yin abin da yake ba akwai abin da ya taka yake ta?ama da gadara dashi, ka yi ?o?arin nemo mini shi kafin hukumar FID su kama shi zan ruSanya maka abin da duk na yi niyya"

"To kuna da case da shi?" Ali wali yace "Pardon? Kamarya kenan"

"Basar"

Key Win gidan ya basa, hadda na mota Moh ya?i amsa wai he don't know how to drive ya basa kuWin abincin Fiyya mai kyau da duk abin da take so.

"Ka?i faWa mini waye kai dai ban san komai dangane da kai ba Moh, sunanka kawai na sani Mutallab without surname and middle name, whatever shikenan dai" Moh ya ?ara Waga ?afa zai fita Eng Ali wali yace

"One more think Mutallab"

"Ali wali ka kira ni da Wan daba ko Wan ta'adda sai mu yi magana" Ali wali ya yi murmushi ya ce "Sai godiya" ya tsuke fuska Moh.

"Professor Abdu Marafa ya mini mummunan tabo a zuciyar matasan jihar nan,ya Sata mini suna na ji ina son WanWana masa kwatankwacin abin da ya yi mini ta hanyar ramuwar gayya wacce ake cewa tafi ta gayya daWi, kamar yadda ya Sata ni shima haka nake so a Sata tarihin tarbiyyar gidansa da sunan da yake ta?ama da shi, a dinga masa kallo a matsayin wanda ya gaza" Ya yi shiru yana sauke numfashi yana duba wayarsa ganin shugaban jam'iyya na kiran shi ya mi?e tsaye.

"Bayan sato budurwar ?arsa da kuka yi har gida, ina son ka yi Safiyyerh Abdu Marafa fyaWe, ina son ka yi wa Safiyyerh Abdu Marafa ciki kaga tana da auren wani, wani kuma daban ya yi mata ciki wanin ma Wan daba, Wan daban da basu san waye shi ba, kaga Safiyyerh zata haifi Wan zina ko"

"?an zina?"

Moh ya maimaita a fili Ali wali ya ce "To Wan mene? Yayinda da wani wanda ba mijin yarinyar ba ya keSe da yarinya har ta samu ciki wannan cikin ya sunan shi? Cikin shege ba haka lissafin yake, idan na ce wani zan bawa wani aikin lissafin Eng Ali wali bai gama cika Wari over Wari ba, dole kai zaka aikata haka Mutallab dole kai zaka yi wa Safiyyerh ciki domin dauWar gora ciki kan shata"

"Wanne zunubi ita yarinyar ta aikata, gyatuminta ne kamar batun nan ba zan ba, shi kuma daman cikin yinsa ake yi? Ba kawai girma yake ba?" "Au baka san yin ciki ake ba? Shekarar nawa?"

"Koma mene ba za a yi ba" Ali wali ya yi murmushi ya ce "Dole zaka yi, ka rubuta kuma ka ajjiye sanda za ka yi baka sani ba jeka" bai wani Wauki maganar Eng Ali wali da muhimmanci ba ya fice daga gidan.

***Safiyyerh ta rufo ?ofar bayan ta gama dubawa ta kalli Goje ta ce "Kawai ku siyo mini kayan abincin na dinga dafawa sai ina san muku?"

"Kin iya wato ne?"

"Mene wato?" Ya ce "Shi girkin nake batu" ta jinjina masa kai ya mi?e tsaye ya ce "Da kin yi dabara daman ba ki da wani amfani. Ita mamaki ta yi ganin kitchen hadda tukunya plates da spoons ga risho da sauran tarkace. Babu jimawa Goje ya dawo hannunsa ri?e da Indomie guda biyar da ?wai guda goma hadda kayan miya da magi ya bata ya ce

"Ta yi musulmin daWi kin ji Manager"

Ta samu kanta da yin murmushi a ranta kuwa dabara take yi ta samu hanyar guduwa. Suna tsaye ya faWo cikin gidan sai ya yi turus yana kallon Goje ya?i yadda ya kalle ta, ta ?asan idanu ita kuma take binsa da idanu mamakin yadda jikinsa yake a murWe take har ?asan zuciyarta ta ji tana shakkarsa. "Barka da antayowa mai jeji ya ?arin ha?uri" banza ya yi masa ya shige ciki Safiyyerh ta ce

"Au rashi ma aka yi masa?"

"Yayarsa aka sace sai jiya aka kanta an ?wa?wale mata idanu" Safiyyerh ta zare idanu tana dafe ?irji sai tausayinsa ya kamata a raunace ta ce "Kuma bai je gida ba? Anya yana son yayar tasa kuma kun tabbatar wannan ba mahaukaci bane?" Shi dai tuni Goje ya bar wajan. Ta gama dafa Indomie wacce ta ji azabar Attahiru rabon da ta shiga kitchen a rayuwa ta manta fuskarta ta yi jajir da wani irin roWi-roWi idanun sukai micin-micin ta dinga mata ?ai?ayi fuskar saboda zafin wuta ta nemi kaWan ta juye musu a faranti.

Moh yana kallon yadda ruga lauma kamar mayunwata sai jan yaji suke yi ya kalli Indomien ya kalle su can ya mi?e ta ce "Kai baza ka ci ba? Ni ina son yin sallah fa" duk suka share ta, suna gama ci suka fice tare da rufo ?ofar ya rage sai ita kaWai ta haWe kai da qwwia ta dinga kuka kamar ranta zai fita har bacci ya Wauke ta a wajan.

Cikin bacci ta ji an cillo mata abu ta mi?e da buWe idanu tsaye ta ganshi ya juya baya leda ce ya cillo ta buWe taga duguwar riga guda biyu da hijabi da takalmi ta yi ta mamakin yadda ya san size Winta ta mi?e tsaye yana jin zata zo wajansa ya nufi hanyar fita ta sha gabansa ya yi turus ta dinga kallonsa shima yana kallonta

"Wai kai baka yin magana ne, ko ?ar dariya babu kafin na tafi mu ?ulla mu zama abokai" ta mi?o masa hannu ya kalli hannunta mai Wauke da siririn zobe sai yatsunta zara zara da su "Am Safiyyerh Abdu Marafa You?" Ya sake yin shiru ta langwaSar da kanta gefe guda ta ce "Ina son zama ?awarka fa, zan maka labarin daddyna da yadda yake so na, da labarin kamfanin da nake aiki hadda labarin Ashraf wanda zan aura ya mutu aka aura mini captain labarin Ummimi da Kinal ?awata i will tell you everything, abota Frist?" Ta sake mi?a masa hannun a karo na uku. Gefenta ya bi ya shige yana rufe ?ofar gidan ya bar ta tsaye da hannu a ?a?e takaici ya ishe ta shi wannan yana Wan ta'adda yana jin kansa kamar Wan gidan ?aruna saboda faWin rai ga miskilancin masifa the manager ita Safiyyerh take magana ake sharewa bai san cewa akan dole take yin maganar ba? Ta lumshe idanunta hawaye na cika cikinsu da ?yar ta yi alwala ta fara jero salloli. Goje ne ya shigo da sauri ya ce

"Ke kina ina fito maza taso" ta mi?e za ta yi masa gaddama kawar Moh ya shigo ya dam?i hannunta ta kalli ba?in hannunsa da Wan mitsitsin nata farin hannun ya jata sukai waje mota ta gani bai tsaya jiran komai ba ya dannata a gaba Goje ya shiga baya Mangal dake tsaye ya ce

"Waye zai ja motar yanzu? Ni ban iya ba kuma haka?"

Moh dake shirin shiga mazaunin driver ko me ya tuna ya kalli Safiyyerh a karo na farko ta ji muryarsa a sake ya ce "Dawo nan" tsoran shi take ji ta fito ta koma wajan driver ya dawo ita ta tashi, ya cilla mata key Win motar "Muje" bisimillah ta yi ta fara driving ta juya ta kalle shi ta ce "Ina?" Ya bata wayar hannunsa wacce yanzu ya shigo da ita ta duba location da ya fara driving cikin sauri har suka bar wajan.

Mintuna kaWan da barin su motoci suka tsaya a ?ofar gidan Captain ya fito jikinsa danye da uniform na sojoji da suka amshe shi sosai ga ?atuwar bindiga sauran yaransa suka fito a hankali ya dinga bin wajan da kallo har ya shiga cikin gidan abin da ya fara cin karo da shi ya sanya zuciyarsa bugawa ganin rigar baccin Fiyya yashe a ?asa ya Wuka ya Wauki rigar idanunsa ya sauka akan wani busasshen jini ya dinga kallon gidan a nan ya kalli ?wayoyi kala-kala da wu?a?e da gorori ya lumshe idanunsa "Where are you Wife? Ina suka kai mini mata?"

"Captain kuma ka tabbatar tracking Win nan ya nuna?" Ya jinjina kai don baya jin zai iya magana. "Sun gudu, amma ya akai sukai san an yi tracking location nasu har suka gudu da wuri haka?"
Captain ya girgiza kai irin bai sani ba "Ka kwantar da hankalinka matarka zata kuSuta ko kana tunanin sun yi mata wani abu ne?" Captain ya nuna masa rigar baccin Safiyyerh da jinin dake wajan mutumin ya dafe kai ya ce
"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, in sha Allah ba abin da muke zato bane muje" fita sukai Captain ya ji a ransa ba zai bar abin haka nan ba.

Mutallab wani gida ya kai su madaidaici mai kyau da tsari da yake can bayan gari duk suna zaune Safiyyerh kanta na ?asa tana mamakin yawan shiriun bawan Allan nan, idan ya yi shiru shi kaWai sai ya saki ajjiyar zuciya ko ya ?urawa waje guda ido.

***Wajan sati guda babu labari akan batun sace Safiyyerh ba kiran waya babu komai Daddy ya hana a faWi maganar ko a social media ko a gidan rediyo ya ce a bar ta tsakaninsu. Yana ?wace hannunsa ma?ale da ruwa muryarsa a hankali ya ce "Aliyu waye ya saka?"

"She is my wife daddy"

"And? ?an sanda ne kai ko soja?"

"Zan iya amfani da uniform Wina ko babu haka ai she is my responsibilities yanzu na kula da ha??ina zan ji na zama lusari idan ban nemo Safii ba, kar ka dakatar dani daddy police su yi nasu aikin ni na yi nawa"

"Ka cire hannunka a ciki Aliyu"

"Ok zan jire akan wanne dalili?"

"Aliyu yanzu baka tunanin dalilin hakan su yi mata wani abu ne? Baka san su waye mutanen nan ba, duk abin da zaka ji a bayan nawa dana Zahiyerh yake kar ka yi kuskuren da za su salwantar da rayuwar Maama na ro?e ka, mutanen ba mutunci ne da su ba kamar komai hannun Sp Ghali" Aliyu ya mi?e ya nufi ?ofa "I am sorry daddy idan kaga na tsaya to na mutu ne, idan da numfashi a ?irjina ba zan gusa ba sai na dawo da Safiyyerh cikin rayuwata i am sorry" yana cewa haka ya bar Wakin.





Daddy ya rufe idanunsa daya cika da ?walla ya wani irin ramewa ko abinci baya ci Ummi ta ce "Ka san halin Aliyu da baka fito masa ta haka ba, gwara ka saka Ummimi yi masa magana" daddy ya?i cewa komai. Wayarsa ta fara ?ara number ya gani sai ya yi sauri ya Waga yana kaiwa kunne aka ce.

"Barka, ina magana da Professor Abdu Marafa na sani ko baka amsa, zan fara da yi maka ya jiki don ina da ya???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????inin kana nan zuciyarka na ciwo bari na Wora maka da wata maganar ban sani ba ko zaka iya jure jin abin da zan faWa. Yarinyar da kake ji da ita ni na saka a sato mini ita Safiyyerh kenan ina son ka lashe aman da ka yi da kanka. Professor ni Wan siyasa ne lissafin Wan siyasa daban yake dana Malami, bana barin kota kwana daman mun saba saka jama'a a uku, wallahi ka shiga komata yanzu nine da wasan ka fara lissafa ranakun mutuwar yarinyarka daga yanzu" da sauri Daddy ya ce

"Waye kai?"

"Sarai ka Wauki ne muryarta professor, kana magana da Eng Ali wali mai neman takarar Wan majalisa, ka hanani bacci yanzu lokaci ne da zaka ji abin da nake ji". "Ali wali me kake bu?ata me Safiyyerh ta yi maka karka cutar mini da yarinyar don girman Allah kar ka taSa ta"

"E, ba zan taSa ta ba muddin ka yi abin da nake so"

"Me kake so?"

"Ka dawo jam'iyyata kuma tsagina ka lashe aman da ka yi ka kuma gyara Sarnar da ka mini na rusa mini dukkan shirina, yadda ka Sata sunana a wajan matasa da al'umma a gidan rediyo da kai da Wan jaridar da yake mara maka baya ku sake sabon lale wajan wanke ni inma kana bu?atar kuWi zan bayar hakan ba laifi bane ba"

"Uhm Ali wali kenan tun yanzu har ya yi sauri haka? Ni kake cewa idan ina bu?atar kuWi kaga na yi maka kala da mabu?aci? Kamar dai ka manta waye Professor kana bu?atar tuni na, laaa la la dama sauran lokaci ai. And da kake batun Safiyyerh tunaninka ita ce raunina ko?" Daddy ya tsige ruwan hannunsa da ake ?ara masa ya sakko daga saman gadonsa daman tuni ya nunawa Ummi ?ofar fita tun kafin ma ya Waga kiran.

"Ka yi kuskure sosai, Safiyyerh is nothing to me kuma she never be my headache idan ka so ka saka wu?a ka yankata a yanzu is doesn't matter for me, idan akan Safiyyerh ka kira ka mini warning ka makara Ali wali tunda Safiyyerh ta bar gidan nan ko da dai da rana ban taSa tunaninta ba siyasa ce kai kuma yaro ne mu zuba mu gani"

A Sangaren Ali wali dariya shima ya yi ya ce "Lallai prof ka cika Wan siyasa, to wallahi ka shirya ganin gawar Safiyyerh a wannan daren ku tara ?an jana'izarta". "Idan ka haifo kuma kai cikakken Wan iska ne idan har ba zina akai ka haifeka ba na ro?e?a Ali wali don Allah ka kashe Safiyyerh nima fa wani aikin ka rage mini..," ?it Ali wali ya kashe wayar daddy ya saki dariya yana wani irin murmushi wata number ya kira ana Wagawa ya shige toilet yana saka key, ya jima ciki kafin ya fito ya zauna saman gado Dr Hash ya shigo da Yaya J ganin daddy zaune ya saka dr cewa "Daddy ya jikin naka?" Hawaye ya cika idanun daddy ya ce "ba abin da zai tafi daidai babu Safiyyerh zuciyata zafi take my innocent Fiyya, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ina tsoran halin da Ummimi zata shiga" ganin hawaye a idon mahaifin nasu ya saka Junaid ficewa dr ya zauna ya dinga lallaSa daddy da bashi bakin za a ga Safiyyerh in sha Allah.

Aliyu yana zaune a Wakinsa aka buWe ?ofa tare da shigowa ya Waga kai ya kalleta ya mi?e da sauri duk da babu fara'a a fuskarsa amma sai da ya saki ajjiyar zuciya. Ta juya idanunta "Nan ka Soye?" Ya girgiza mata kai

"Ka cigaba da binciken inda Safiyyerh take Aliyu kar ka saurari mahaifinka ka ji ko?" "in sha Allah Ummimi" ta zuba masa ido sai ta juya ya ce "Tafiya za ki yi?"

"Me zan maka?"

"Love, ganin ki nake son yi"

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login