Showing 48001 words to 51000 words out of 63648 words

Chapter 17 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3787

da suke son cikawa manufar da bata san ta mece ce ba. Ta Wago kanta da ?yar tana buWe kumburarrun idanunta saboda kukan da ta yi da hanzari ta fara buga ?ofar da hannunta tana girgizawa tare da faWin.

"Wai baku da imani ne me na yi muku idan kuWi kuke bu?ata ku bani waya na kira daddyna zai biya duk abin da kuka bu?ata na fansa ta, macace ni fa a gidan mijina kuka je har gabansa kuka sato ni, don Allah ku buWe mini wallahi wari zai kashe ni babu iska a Wakin ku tausaya mini" abin da take faWa tana dukan ?ofar da hannu, amma ko tari ba ta ji sun yi ba, kuma tana da tabbacin suna jinta ta sake Waga murya ta ce

"For the sake of Allah, da girman iyayenku ku mayar dani gida gaban iyayena me na yi da za a yi garkuwa dani,ku barni da raina kar ku kashe ni zan muku kwatancen gidanmu ku je wajan daddyna a baku dukkan kuWin da kuke bu?ata, idan ba ku yarda ba ku a cikin kuWina zan baku wallahi mahaifina ya ji abin da ya same ni mutuwa zai yi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un me na yi muku ne kukai garkuwa dani na shiga uku ni Safiyyerh Allah ka kawo mini Wauki" ta sake dur?ushewa a bakin ?ofar ta tura kanta cikin cinyoyinta saboda warin sholi daya gama hautsina mata ciki kamar kayan cikinta zai fito haka Safiyyerh ke ji, duk girman idanunta sai da ya yi mitsi-mitsi abin ka da zabiya da ?yar take buWe idanun nan, ba sunan wanda bata kira ba hadda Anty Turai akan su kawo mata Wauki Yaya J ya sha kira. Ta sauke ajjiyar zuciya tana karanta addu'ar neman tsari da kuSuta daga magauta ta yi zumbur ta mi?e saboda fitsarin dake mintsinin mararta.

A can wajan Wakin a cikin gidan da su Goje basu san da shi ba, duk suna zaune suna busa kayan shaye-shayensu haya?i ya cika wajan, wani na shan sigari wani na shan sholi wani wiwi sun hautsina sai surutai suke yi. Moh na gefe Waya ?wance ?afarsa ya Wora akan Waya idan yana acting ka Wauka jinin sarauta ne ko wanda yake da aljanu sarakai a kansa, duk ihun da Fiyya take yi da surutai yana jinta. Goje ya kalle shi ya ce "Wannan yarinyar tafa dame mu wallahi, ka kira ka faWa masa tunjiya mun Wakko ta ya san abin yi"

Shiru ya yi yana sake kaWa ?afarsa a hankali har lokacin idanunsa a rufe yake. Goje ya kalli ?ofar Wakin da Fiyya ke ciki ya sake kallon Moh kafin ya mi?e tsaye ya ce "Ina da matsala da jin kuka gaskiya, ko dai a rufe mata bakin ko a Sara bakin biyu yanzu da askira"

"Mangal"
Da sauri Mangal ya kalli Moh jin ya kira shi domin tunjiya da suka Wakko Fiyya ko tari bai sake yi ba, bai runtsa ba har gari ya hawaye ba wanda kuma ya kula a cikin su. "Ankar sarki, faWa taka cikawa tamu akwai wani sagi a ?asa ne?"

"Bana son haya?in nan" lokaci guda suka kalle shi a take suka cillar da sigarin tare da saka ?afa suka murje "Angama sai mene na gaba?" Bai magana ba ya juya musu baya a hankali ya buWe idanunsa ya zaro takardar da yake faman ajjiya kamar rai, kusan kullum yana karantawa sama da sau wajan biyar a rana abu Waya ne amma sai ya ji baya fahimta,baya kuma ganewa, ya zubawa rubutun idanu Goje shima ya le?o kai yana kallo ganin ya ninke ya Soye ya saka ya yi siririn tsaki "Na ji takaicin rashin makarantar da ban, shi ilimi ko yaya yana da rana"

"Ina zargin wannan takardar bata tsafi bace, kamar ita ce ransa ko iskar dake sha?a ya manta da komai amma banda ita, watarana sai na sace ta yasin" dariya Goje kawai ya yi ya san Mangal faWa kawai yake yi. "Mai dawa kasan a yankinmu an sace mutane har biyu, yau da sakaliya anga gawar Waya ba idanu" ya juyo a hankali ya zubawa Goje idanu kamar mai tunani sai kawai ya mi?e yana taku WaiWai ya fice daga cikin gidan, suka bisa da idanu ganin yau ya zama wani so silence kamar ba Moh ba.

Safiyyerh ta ji an turo ?ofar da sauri ta mi?e tsaye tare da ja baya, mutum biyu take gani Goje da Mangal shi kuwa tunda ya cillar da ita a Wakin bata ?ara ganin shi ba. Abincin hannunsa ya cilla mata da ledar ruwa pure water ta kalli takeaway Win da ruwan, ta Wauke kai a hankali tana sake ja baya "Saura ki ?i ci kamar na Wazo, idan kuma kika sake yi mana amai a nan sai kin lashe abin ki tas" ta ?urawa wajan ido ta ce "Ba zan iya cin abinci a nan ba, ni bana shan ruwan leda abincin ma ba irin wannan nake so ba, ko nama babu akai"

"Kuma a ina kike tunanin ganin nama? Don ma kin samu an kawo miki dar yarinya saboda kina Manager kun saba cin mai kyau a sha mai kyau, a saka suttura a shiga mota a kwana cikin a.c ga naru a gida 24/7, a ci shinkafa basmati da ruwan gora dole ki ce haka, Wiyar ?aruna"

Girgiza masa kai ta yi muryarta na rawa ta ce "Da gaske nake maka, ni kawai a bani ruwan jakar da lemo ko snacks" Goje ya dinga kallon ta ganin she is serious juyawa ya yi zai bar wajan ta yi saurin cewa "Don Allah ku bani waya na kira daddy na maka al?awarin yanzu za a kawo kuWin da kuke bu?ata wajan nan akwai sauro headache da fever zai kamani" ta langwaSar da kai gefe alamar neman alfama.

"Ki jira Mai dawa ya zo, sai ki tambaya bani da ikon haka. Da kike maganar kuWi kin ji mun ce muna bu?ata ne? Ba kidnapped Win ki mukai domin a bamu kuWin fansa ba, mun sato ki saboda a koyawa asawa hankali a rage masa tsayin harshensa da yake da kauWi kin gane? Daga yanzu ki cire rai da samun ?anci"

"Daddy?"

Safiyyerh ta faWa a gigice tana dafe kan ta idanunta ya cika da hawaye, tausayin kanta dana daddy ya cika mata zuciya babu wani wanda take so a duniya sama da daddy da Ummi me za su yi masa rayuwarta suke son kassarawa tabbas idan suka taSa kimar mahaifinta. "Me daddy ya yi muki, mene ala?ae sato ni da kukai da mahaifina me kuke nema a wajansa na ro?e ka da girman Allah kar ku cutar da mahaifinsa kar ku illata rayuwarsa, shi ne jin daWi da farincikin zuciyata, ku duka kuna da iyaye na tabbata ba za ku so rasa su a rayuwarku ba ka ji tausayina Please brother"

"Ni ba brother naki bane ni Wan daba ne sunana Goje kin gane, idan kina bu?atar wani abu kina iya bubbuga ?ofar" kafin Safiyyerh ta yi magana ya yi sauri rufo ?ofar ya fita. Ya je ya samu Moh a wajen gidan zaune ya sake tan?washe ?afafuwansa ya kalle shi sosai kana ya ce

"Scorpion"

"Kana son faWar sunan, zan manna maka hauka Goje zan ja maka ruwa". "Me ya sa baka son na dinga faWa ne? Ai dafinka ma ya fi na kunama ni ina son sunan" Moh ya yi shiru yana sake harWe hannayensa duka biyun ya zubawa samaniyya idanu. "Idan zan nuna maka asalin kalata a Scorpion ba zaka Wauka ba, za ka daina haWa idanuwa dani sau?in sunan na wajan faWa ne, ka kalle ni a Moh ko Mai dawa ok"

"Yadda ka ce haka za a yi, ya zamu yi da yarinyar nan yanzu? Kwananta Waya da wuni fa, kuma bata cin abinci"
Cikin rashin fahimta Moh ke kallon Goje su yake ya tambaye shi wacce yarinyar bakinsa kuma ya yi masa nauyi ya dinga juya idanunsa akan fuskar Goje, fahimtar hakan ya saka shima Goje cewa

"Manager wacce Ali wali ya saka mu Wakko yarinyar da muka je gidansu jiya" haWe fuska sosai Mai dawa ya yi idanunsa ya shige ciki haka kawai Sacin ransa ya sake ninkuwa ya yi shiru ya datse laSSansa kamar zai raba su gida biyu ya yun?ura zai tashi Goje ya ce "Wannan sauyin na yanzu na mene? Na fara jin daWi a raina kwana biyu baka sha ?waya ba, lafiya dai?"

"Mutallab" still ya yi shiru Goje ya sake kiran sunansa yana le?a fuskarsa ganin babu alamar zai kula shi kawai ya mi?e ya fice ya bar wajan.

***GabaWaya suna zaune a cikin parlon banda shi dake tsaye, zuwan nasan ake jira amma tunda ya shigo bai kalli kowa ba balle ya yi magana, fuskar nan a murtuke kamar kodayaushe. Yaya J, Awais Dr Hash, Anty Turai Waheeda sai Ummi dake zan gefe bata cewa komai sai goge hawayen da ya?i tsaya mata take yi. Daddy baya uhm baya uhm'uhm kansa a ?asa zuciyarsa ta bugawa da ?arfi yama kasa yarda da abin da ake faWa har lokacin gani yake wasa ake yi masa da hankali da kuma wahalar da zuciyarsa da ake saboda anga yana ?aunar Safiyyerh ?auna mai tarin yawa an fahimci ita ce rauninsa.

"Captain Aliyu Abdu Marafa shiru ba naka bane, ba muzo nan da a shiru ba a matsalar kidnapping ba a yi mana wasa" cewar Sp Ghali daya ?ara amsar case Win Safiyyerh a karo na biyu ya Waga kai ya kalli masu gadin asalin gidan da kuma na part Win su Captain sai kuma ya ce "Heyy you man, mene sunanka da aikin da kake yi?" Cikin rawar murya ya ce "Sunana Isma'il ni mai gadi ne YallaSai"

"Isma'il sanda abin ya faru ?arfe nawa ne? A daidai lokacin kana ina kuma?" "Ban san ?arfe nawa bane a lokacin don ban duba a gogo ba, sanda abin ya faru kuma ina bakin gate ne amma kafin nan na mi?e na shiga banWaki kama ruwa wallahi gaskiya nake faWa maka YallaSai"

"To na ?aryata ka ne? Kenan Isma'il bashi da sani akan waWanda suka shigo gidan ko? Da Wauke Safiyyerh?". "Duk abin da na ce maka na yi ?arya abu Waya na sani fitowar su Wauke da ita, hannunsu ri?e da makamai Waya ya ce na buWe ko ya Sola mini ciki na ji tsoro ha?i?a sai na buWe ashe sun yi parking mota wata Saka mai kyau daga can gefe"

Murmushi kawai Sp Ghali ya yi yana duban Waya ma'aikacin ya ce "Kai kuma fa? Mene information?" Shi wannan jikinsa har Sari yake don tsoro ya ce "Yadda na gansu Allah Ya sa naga Annabin Rahama, misalin biyu da arba'in ne ina zaune na ji ana dirowa ta katanga kafin na yi magana Waya ya make ni yana nuna yatsarsa a baki alamun na yi shiru, ni kuwa na yi shirun don wallahi a lokacin na Wauka mai gida shi sojan kenan daman shi ke kai wa dare a waje saboda yanayin aikin nasa, suka Waure ni ina hango sanda suka nufi part Win tunda can babu masu gadi daga nan ban san mene ya faru ciki ba sai gani mukai sun fito da ita a kafaWa kamar ma a sume take yadda ta langwaSar da kai"

Daddy da Captain suka runtse idanunsu lokaci Waya, kowanne tunanin da yake daban a ransa, is he a loser? Captain ke tambayar kansa or he is falled as a husband maybe da yana kwana Waki Waya da Safii da hakan bai faru ba, idanunsa ya ?ara sauya kala. Daddy ma nasa tunanin dabanne, ko dai ya yi gaggawa ne ba yanzu ya dace ba? Ko mistake ya yi daya aurawa Aliyu Safiyyernsa ne? Is he a loser? Daya kasa tsare rayuwar yarinyarsa mace Waya tilo a duniya ko dai da gaske he is falled as a father?

Kafin kowa ya yi magana ta shigo cikin gidan a gigice duk da nutsuwar da take da ita, da sauri kuma Daddy ya mi?e tsaye cike da tsoro da mamaki hatta Captain sai da ya ji wani abu mai kama da faWuwar gaba, who told her? Tun kafin ta yi magana daddy ya yi saurin matsawa kusa da ita ganin yadda take ta zare idanu fararen idanunta fuskar nan nata ya Wakko rana kamar ta yage don fari "Zahiyerh"

Girgizawa daddy kai ta yi a daburce ta ce "Ina Maama?" Ya yi shiru yana ?o?arin ri?e hannunta ta ?wace ta yi baya da ?arfi kuma ta ce

"Ina Maama? Ka bani ita na tafi da ita where is Safiyyerh"

"Safiyyerh has been kidnapped"

"Kidnapped?" Ta maimaita tana juyawa ta kalli Sp Ghali anya ya san wacece ita da yake furta mata maganar anyi garkuwa da Safiyyerh kai tsaye bai tauna harshe ko ya lissafa maganar ba, Safiyyerh fa? Sp Ghali zai yi magana daddy ya girgiza masa kai yana sake kallon Zahiyerh wacce zuciyarsa ke buWewa a duk sanda ya kalle ta. "Ummimi please ki kwantar da hankali ki samu nutsuwa tafiyar nesa kikai jirgi kika hau"

"To na ji, ka faWa mini meke faruwa da Safiy???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yerh?" Daddy ya sauke numfashi a hankali kuma ya nuna Sp Ghali ya ce "As he said, he told you already Safiyyerh has been kidnapped"

"Uhm"

"Komai zai daidaita Ummimi" ita dai bata sake magana ba can ta Waga kai ta kalli Aliyu da sauri ya zame idanunsa ?asa ta harWe hannayenta a ?irji ta tsaya jikin hawa steps Win bene. "Afuwa Sp muje ko?"

"Next question Win mu akan Captain ne"

"Ok ka yi mana" in ji Anty Turai.

"Aliyu kafa yi ha?uri kalar aikin ku na sojoji daban, namu daban kowa da nasa iyawa da ?warewar a nasa Sangaren ok. Aliyu kai ne zaka faWa mana abin da ya faru a cikin gidan su waye suka sace maka mata har cikin gidanka a matsayinka na soja wanda kodayaushe zaka iya samun ?arin matsayi na aiki, ya akai haka ta faru? Su waye?"

"Ban sani ba"

Kai tsaye Captain ya bada amsa "Baka sani ba? Har kuma suka ji maka ciwo kada ka saka na fara zarginka na yi tunanin sace Safiyyerh set up ne kuma ne ka yi plans Win hakan, ka sace matarka?"

Aliyu ya dinga kallon Sp Ghali a hankali kuma ya ce "E". "kana nufin ka sace matarka Safiyyerh?"

"E" ya sake cewa
"Aliyu!!" Daddy ya kira Aliyu da ?arfi ya mi?e ya ce "Da gaske ka sace Safiyyerh?" Kamar idanun Captain za su faWo ?asa saboda yadda suka fito waje sai kawai ya lumshe ido ya buWe ya ce "E, na sace ta daddy" yana cewa ya fita daga parlon yana banko ?ofar da ?arfi kamar ya cire ta. "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!" Muryar Ummi ta karaWe parlon ?an mazan dai sukai shiru.

"Karya yake yi" Ummimi ta ce har yanzu ta?i zama lokaci zuwa lokaci kuma tana duba wayarta kawai sai tabi bayan Aliyu. Daddy har jiri yake gani baya so a fitar da maganar ya fiso a yi komai secretly har Safiyyerh ta dawo gare su amma sai yaushe ne?. Only God knows.

****Ammo na zaune ta yi shiru a Wakinta kamar kodayaushe ta yi nisa a tunaninta bata ma san Malam ya shigo ba sai muryar Inna Binta da ta ji a sama wajan ?ofar Wakin tana faWin "Yanzu don Allah Ammo da rana ma ba za ki daina kwantar miji kina satar kwana ba, wacce irin jaraba da masifa ce haka ni Bintalo jaraba kala-kala Malam Win duk da basir ya cinye shi da rana ma ba za a bar mana miji mu dinga ganinsa duk da ba wata tsiyar yake yi mana ba" Ammo ta cira kai ta kalli Inna Binta ta juya ta kalli gefe har yanzu ba taga Malam ba cikin rashin fahimta ta ce

"Kamarya?"

"Ohho shafa ki ji mace an girma amma sai shegen munafurci da kissa wato kafin ki gama sallama Wan naki wa duniya kafin ya gama zama Wan ta'adda ya miki aikin mallake malam ko? Shi ya sa kaf gidan nan kin fi kowa yawan yara" Ammo ta kasa cewa komai da ?yar ta buWe baki ta ce

"To ina Malam Win yake yaushe ya shigo mini?" Ta banka mata harara ta nuna mata malam dake zaune ya yi shiru a hankali ta furta "Ikon Allah ki yi ha?uri ban san ya shigo ba" Malam ya yi gyaran murya ko kallon Inna Binta bai yi ba cikin damuwa ya ce "Ammo ki nutsu ki ji me zan ce miki babu tabbacin abin dai har yanzu, ki yi ha?uri idan har hakan ya kasance gaskiya"

Jin haka ya saka Inna Binta neman waje ta zauna a bakin dakalin Wakin Ammo ita dai wacce ake maganar domin ta shiru ta yi tana bin Malam da kallo gabanta na faWuwa ba wai yanzu ta saba da faWuwar gaba ba, ta ji wannan ta musamman ce. "Gawa aka tsinta....," "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Na Ammo?" Malam ya ?ura mata idanu bai taSa zaton tunanin wancan gantalallan yaron mara amfani a duniya zai zo ranta bq, ya girgiza kai kana ya yi shiru caraf Inna Binta ta ce "Idan shine ai gwara ka faWa ko kuwa? Kai aka cire masa ko wu?a ce harsashi ne ko rayata ko babbake shi aka yi kasan haka ake yi wa ?an daba, wallahi wani da aka rutsa shi ?an unguwar jahilin duka sukai masa, ashe shima dai irin tsinannen yaron naka ne wu?a bata huda shi, suka dinga rutsa masa dutse aka ina sai da kan ya ya yi dugu-dugu a nan cikin gari akai abin, da iyayen nasa suka je wajan ?an sanda cewa sukai su yi ha?uri gawar ba zata Wakko ba ta yi muni yaron nan dai da yake bashi da rabon rahama ko sallah ba a yi masa ba, yana can za a yi gwaje-gwaje da gawar ?an makaranta daman ?arshen duk wani Wan daba kenan"

Malam ya yi shiru bai yi zaton haka Inna Binta take ba, Ammo rasa kalmar da za ta yi amfani da ita ta yi wajan yi wa Inna Binta, ta yi shiru tana sunkuyar da kai.
"Malam ka faWa mata kawai sai ta Wauki don gana"

"Wallahi tallahi ko"

Mama ta yi caraf ta faWa ashe itama tana laSe a jikin taga daga waje. Ya girgiza

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login