Showing 45001 words to 48000 words out of 63648 words

Chapter 16 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3777

ya gangara ya shiga lungun titin da suke. Tunda ya tafi ya zauna cikin yan'uwansa mashaya yake tunanin ta ina zai fara? Ina zai samu mutane har ya ?wa?wule idanunsu hankali kwance? Ya yi shiru yana kallon sama yana ta furzar da iska mai Wauke da warin sholi dana bakin gabaWaya.

*****
Mutallab ya tan?washe ?afafuwansa kamar wani sarki ya kuma Wora hannunsa saman cinyarsa cikin kowacce ?afa, kallon Abbasa yake tun Wazo take magana ya?i cewa komai ko tari kuma bai yi ba, raunukan jikinsa ya kame sai saura, ido biyu za ka yi da shi ba zaka ?ara marmarin kallon nasa ba, babu rahama a fuskarsa nan zaka Wauka tunda Ammo ta kawo shi duniya bai taSa yin murmushi ba, ko haWa hanya da inda fara'a take.

"Kalli nan"

Ya dubi abin da take nuna masa, zanen kamfanin ne da photon jariran sai kuma kalmar A.M.A "Da fari mu fara gano ma'anar kalmar A.M.A, photon jariran kuma mai sau?i ne ana nuna maka har jarirai da aka haifa yau ana siyar da shi a kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, abu biyu ne wanda dole za ka yi ko kusan ukun, da fari sato ita wannan yarinyar ta yiwu a samu wani haske tattare da ita, na biyu kasan yadda duk ka yi ka mallake wannan kamfanin cikin sau?i, na uku....," sai kuma ta yi shiru ta dinga kallon Moh ciki da bai

"Waye Mutallab, waye kai, dole ka faWa mini asalin waye kai kana ji na?"

"To na ha?ura"

Ya mi?e tsaye a hankali a lokacin ras yake sai abubuwan da sukai masa tsaye a zuciya da ma?oshi "Dole na san waye kai, ko ka faWa mini ko ba ka faWa ba, abu na uku sai ranar da asalin naka ya zo kunnuwana zan furta maka shi" bai dai yi magana ba, hannunsa zube cikin alijun kayan da Abbasa ta basa ya sauya da ?yar yafi ?arfin minti ashirin a tsayen yana harhaWa kalmomin abin da zai ce mata ransa duk a jagole. "Lalacewar Moh bai kai ya sato yarinya ba"

"Kuma dole a yi hakan fa"

Ya yi waje abinsa yana yana ?o?arin ficewa daga cikin bukkar ta ce "Baka da lokaci fa Mutallab, kuma baka da ikon taSa ta a waje idan ba kana shirin komawa gidan yari bane, kasan yadda za ka yi dai wish you all the Mutallab"

Bai ?ara bi ta kanta ba, ya dinga Wora ?afafuwansa a ?asa kamar mai tsoron taka ?asa sai haWe fuska yake yana kwaSewa duniyar ya ji ta yi maza zafi ta ko'ina, ya rasa ina zai je me kuma zai yi sai Waga yatsun ?afarsa yake wanda suke zara-zara matar nan Abbasa ta fara takura masa ko waye ya ce ta yi masa gyaran farce? Yama a ka yi ta samu mai yin aski ya wani kwashe masa suma? Bakin bishiya ya samu ya zauna ya sunkuyar da kansa ?asa, zufa ta shiga tsattsafo masa ta tsakiyar goshi ya sa yatsa Waya yana gogewa ya shafa jikinsa ba kayan garawa ko Waya yana bu?atar fita daga yanayin da yake ciki, baya son tunawa ko da wasa.
_ One day i will leave you, duk son nan da nake maka _

Ya ji saukar muryarta a kansa ta sauka har ?asan zuciyarsa a Wan lumshe idanunsa da ya yi, ya juya zuwa gefe sai yake ganin bidiyon abin da ya faru bayan kammala assembly, at that time yana can baya zaune ya yi shiru yana kallon students bai san da zuwanta ba sai ganinta ya yi ta baya kamar zata shige jikinsa ya fiddo manyan idanunsa waje yana mi?ewa tsaye hannunsa Waya zube a aljihu ya dinga kallon ta da ?yar ya furta "And what is this Safiyyerh?"

"Bestie shi ake cewa love mana" ta langwaSar da kai gefe yana sake kallon yaluwar fuskarta kamar zabiya. "To iskanci za ki mini?"

"Iskanci kuma bestie? Me ya sa kake haka ne, son ka kawai nake yi fa why are you doing this to me? Kai ba'a gane maka sam? Ko murmushin masoya ne ka dinga yi mini mana, bafa ni na Worawa kai na son ka ba" idanunta ya cika da waye tana jin zuciyarta na yi mata zafi bata ganin komai a idanunta sai fuskar Mutallab.

"A love? Shine za a yi wa mutum fyaWe a soyayyar??" Ta buWe idanu tana rufe baki jikinta har rawa yake tana jin kamar ta idda abin da zuriyarta ke umartar ta "To ka yi ha?uri idan dai na mutu ka huta, kuma idan baka zo gidanmu yau ba Allah a wajan Ammo zan kwana" fuskar nan a Waure ya ja sirirn tsaki ya shige cikin class kafin ya ?arasa ya ?ara jiyo ta a bayansa tana sake yun?urin ri?e shi da sauri ta juya sai kuma ta Wauki school bag Winta ta fice daga makarantar tana kuka.

*** "i missed the hug" ya furta ?asan zuciyarsa lokacin da bidiyon abin ya Wauke daga kusa da shi, ya yi shiru yana tunani har yamma ta yi lis bashi da niyyar tashi daga wajan baya son shiga cikin jama'a yana jin nan Win shine daidai da ina ya kamata ya Soyewa kwalawa. He feels uncomfortable a cikin jama'a haka nan.

Safiyyerh na zaune bayan ta dawo daga kamfani ko Waki bata shiga ba idan ta tuna yadda Hon MaWatai ya sake matsa mata akan hannun jarin da yake son sawa a FS WORLD INVESTMENT COMPANY sai ranta ya sake Saci, duk dukiyar da Ubangiji Ya bashi bai gode Allah ba, mutane nawa ne a wannan duniyar da basa ci, idan anci na safe ana fargabar na rana, idan na rana ya samu dare kuma sai dai a yi salatin Annabi a sha ruwa a kwanta, masifar rayuwa ta yi wa talaka dirar mikiya, yunwa na neman illata su ga lalura ga rashin aikin yi? Amma hon MaWatai shi dukiya yake nema idanu rufe ?an siyasa da yawa kansu kawai suka sani suke ginawa, mene amfanin talaka ya je ya yi zaSen? GabaWaya sabgogin dimokuraWiyya ya lalace son zuciya kowa yake bi. Ta yi tsaki tana jin ko zata rasa kujerar Manager Win ba zata taSa bari Hon MaWatai ya saka hannu a kamfanin ba.

Mi?ewa ta yi ta nufi bedroom bata Wauki wani lokaci ba ta fito sanye da wando da riga,wandon iya cinya kanta ko Wan kwali babu da mamaki take kallon Captain ganin ya Wora ?afa Waya kan Waya yana danna mata system ga wayarta a hannunsa kafin ta ?arasu ya kashe system Win ya ajjiye har wayar. "Yaya me kake nema a system Wita kuma?" Ya yi mata shiru ta zauna kawai tana buWewa bata sake kallon shi ba, ta shiga duba dukkan ayyukan da aka fitar yau da sauri ta kira accouter da number da take amfani da shi na kamfanin tana girgiza ?afa a hankali cikin faWa ta ce

"Accouter me nake gani a haka? KuWi fa kimanin miliyan 500m yanzu sun shigo account na kamfani dana gani a bayanai, bayan tafiyata me aka fitar ne shinkafa ko me?" FaWa take sosai domin ta iya faWa ajin ?arshe ce a fannin.

"Manager nifa kina tunawa accouter ne kawai, bani ke da alhakin saka hannu a fitar kaya ko shigowar su ba, kawai ni ke saka hannu a duk wani kuWi da zai shigo ya fita, i am nothing but a Accounter"
Mi?ewa tsaye ta yi tana ri?e ?ugu ta ce "Rubbish; ka tura mini ducoment na PDF via email na abin da aka siya har miliyan 500m yanzu yanzu accouter"

"Ki yi magana da Md ni kawai kuWin naga shigowar su babu wani file daya zo officer nawa, trust me manager ba zan Soye miki, na san dai bayan tafiyarki Professor Abdu Marafa ya shigo kamfanin" "daddy!"
Ta furta da ?arfi "E, mahaifinki shi"

"Kamarya to?"

"Shine ban sani ba" sai kawai ta kashe wayar ta ajjiye waje guda, ta sauke numfashi da ?yar ta shiga uku meke shirin faruwa ya ake ?o?arin amfani da ita ba tare data sani ba?"

"Yaya" bai amsa ba idanunsa a ?afarta ta ce "Yaya bacci nake ji" "to ina ruwana"

Sai kawai yaga ta Wora kanta a cinyarsa maimakon ta juya masa baya sai ta juyo wajan cikinsa ta yi shiru tana kallon ?irjinsa dake buWe. Ta yi shiru tana sauke numfashi shi dai bai yi magana ba, bai Wauka haka take da masifa ba yana jin ?irjinta na Wagawa a hankali kuma bacci ya Wauke ta. Cikin baccin ta ji hucin numfashi ta buWe idanu kallonsa ta dinga yi yadda ya kifa fuskarsa a tata hannunsa Waya tam?e cikin nata "Captain" da sauri ya buWe idanun ya ?urawa cikin idanunta ido sai kuma ya Wauke fuska yana haWe rai. Fiyya bata ce komai ba ta mi?e zaune shi kuma ya shige cikin part Winsa yana taku da sauri sai shafa kai yake yi.

Notification ta gani kamar wancan lokacin sa?o ne ta dm nata. Ta buWe ba wani magana mai tsayi bane sai dai maganar dab take da rusa tunaninta ta bi sa?on da kallo inda ake cewa.
_ bai ci a ce kin yi mantuwa mai nisan haka ba, ki tuna akwai hak?in wani kan ki Allah Yana kallon ki TIGER _ ta dafe kan ta to hak?in waye a kanta waye mai wannan sa?on kuma? Tsaki ta yi ta mi?e ta bar parlon. Bata sake ganin Captain ba har dare ta yi kwanciyarta.

****
Cikin sauri take tafiya tana yi tana juyawa sauri take ta isa chemist amsar maganin ga dare ya raba mijin nata ya fita. Kamar daga sama taga mutane sun tsaya gabanta fuska rufe "Su waye ku? Don Allah ku rufa mini asiri magani zan siyo" muryarta na rawa ta yi maganar. HaWa idanu sukai sai suka Waga ta sama tare da danna ta cikin napep Win basu tsaya ko'ina ba sai wani kango a nan taga wasu mutanen kwance kamar basu da rai, kuka take tana duk addu'ar data zo bakinta "Don Allah kar ku cutar dani don Allah ku rufa mini asiri da yarana da rayuwarsu"
Tana ji tana gani suka danneta tun tana ihu har ta kasa jini kamar an yanka rago babu imani suka cire ?wayar idanunta duk biyun tare da watsa su cikin aliju da gudu suka fice daga kangon.

Bayan ta dawo daga wajan aiki ta shige gidan Anty Turai saboda kiran da ta yi mata, a parlo ta samu Anty Turai da yaranta da kuma wasu ?an mata zaune. "Ina yini Anty?"

"Sannu matar Captain Aliyu Marafa?" Cewar Anty Turai ita dai Safiyyerh idanunta akan waya bata ce komai ba Waheeda ta ce "Mama wai shi Uncle captain Win son ta yake yi ne? Ni banga abin so a jikin wannan zabiyar ba sam sam wallahi" Zahiderh ta yi saurin cewa "Ina fa? Captain ne zai ce yana son Fiyya never wallahi, kawai dai auren dole aka yi masa, wannan fari ko na lalura"

Safiyyerh dai jinsu take Anty Turai ta ce "Sannu Safiyyerh, ya kamfanin yanzu ai Aliyun ya bar nan wajan Zahiderh ya zo ki dinga ha?uri da shi ya jaddada mini baya bu?atar ki cikin rayuwarsa bai san me zai yi da zabiya ba" mi?ewa Safiyyerh ta yi ta ce "To Anty a Waura masa aure da Zahiderh ni bani da wata matsala, zabiya kuma ina jira ku halitto irin kalar idan da sau?i, so kuma ba abin da ya yi mini zafi da shi zan zauna da mijina haka tunda zaSin daddy ne, wallahi babu wanda ya kai level Win Wagawa Fiyya hankali" Anty Turai ta mi?e tana nuna Fiyya idanunta ya rufe sam bata kula da shigowar shi ba, balle ankarar da ita da su Waheeda suke ta Waga hannu zata mari Fiyya dake tsaye tana juya idanunta ta ji an ri?e hannun.

Tun zuwan shi ta ji ?amshin turaren nasa, ya tsaya a bayanta Anty Turai ta kalli Aliyu ta kasa cewa komai ya saki hannunta yana matsawa bayan Fiyya ya zagaye hannunsa a ?ugunta ya jata jikinsa daga baya yana sake kallon Anty Turai "Shekararki nawa Anty yaushe na zo gidan naki kuma? And who told you bana son ta?" Duk a dagule yake maganar yana sake haWe Fiyya da ?irjinsa kasancewarta duguwa sosai so ma sha Allah. "Aliyu ni zaka shigo gida ka faWawa haka?"

Bai kalleta ba sai Fiyya daya kalla wacce take shirin juyawa idanunta cike da hawaye ya yi saurin ri?o hannunta yana "Wait" sai kawai ta kifa kanta a ?irjinsa tana shasshe?ar kukan da bata shirya saboda ganin idanunsa "Anty karki sake mini haka"
"Idan na sake me za ka yi Aliyu na ce me za ka yi?" Ya girgiza kai ya rungume Fiyya tsam a jikinsa ya ce "Ban san me zan iya yi ba, kawai dai na faWa miki, kuma i love my wife" Fiyya ta yi saurin Wago kai ta kalle shi ya Wage mata gira "Yes, I Iove You Safii" yana cewa haka ya kama hannunta suka fice.

***
Suna zaune a dabarsu ya yi sauri ya mi?e tsaye Goje ya ce

"Sai godiya, ina aka nufa don shirwa kake baka jewar banza, Sauna mai tafiyar Waukan rai jeji naka dabbobi naka, a lafiya mai dawa" jikinsa ya ji ya fara kakkarwa tsohon tsuminsa na neman tashi ya yi ?asa da kansa yana ?o?arin hana kansa yin kirari da amsar sa?on Goje, ya bar wannan layin tuni. Da ?yar yana girgiza kai ya ce

"Goje"

"Sai godiya, wuya a ina wuya a daji kai ne mai dawa da jeji na Malam Abdu shalelen Ammo, ?anin Sa'adah da Bafullatana a lafiya aminin Hamida, Sauna taka mesa taka ba wani bayanka jan biro maganin da?i?in yaro Allah Ya ja da ran mai dawa" gabaWaya jikin Mai dawa Sari yake yana dam?e hannunsa wajan ganin mai Waga su sama ba har can cikin kansa yake jin kirarin. Kawai ya juya ya bar wajan "Wai ina zaka ne kasan yanayin da ake ciki fa akwai cinnaku"

"Baka haifan ba balle ka tambayan karka biyo ni" yana cewa haka ya bar wajan ya jima yana tafiya kafin ya ?arasu gidan sai ya saka ma?ulli ya buWe ya shiga.

A Sangaren su Safiyyerh tunda suka bar gidan Anty Turai suka shiga mota basu ce komai ba ya kuma haWe fuska itama bata ce komai ba, daidai wani gida a bakin titi taga ya tsaya ya kalle ta "Kar ki fito jira ni nan" ta jinjina masa kai. Fita ya yi ta jingina tana Waukan waya, abin da ta fara cin karo da shi a X picture Win wani kyakkyawan yaro yana murmushi ya rufe idanunsa saboda hasken da ya yi masa yawa kamar ka taSa shi jini ya fito, ta dinga kallon picture Win sai kawai ta yi skipping zuwa next tweet.

A hankali ya buWe ?ofar ya shiga idanunsa zube a saman tafkeken screen Win computer dake jikin bango, gabaWaya wajan nau'in kayan computer ne kala-kala. Ya Wan dafa kafaWar wanda yake zaune akan kujera yana juyawa a hankali, kallo Waya zaka yi masa kasan mayen computer ne masanin hakin da duk wani sur?ulle. Captain ya ce "Where are you hiding?" Ya Waga idanunsa a hankali ya kalli Captain bai ce komai ba kuma ya cigaba da danna wayar, Captain ya saka hannu ya dungure masa kai ya nemi waje ya zauna yana taSa computer shima. Da sauri ya mi?e kuma jin sautin muryarta da yadda take ?o?arin buWe ?ofar ya yi saurin mi?ewa ya nufi ?ofar daidai nan Fiyya ta shigo "Yaya gaskiya yunwa nake ji akwai hadari sosai a gari ina tsoron ruwa"

"Muje"

Ya yi saurin faWa yana kama hannunta tare da rufe ta da jikinsa le?awa take son yi ya saka hannu ya juyar da fuskarta ya jata waje, shima Win dake zaune ya juyo a nutse ganin sun fita ya saka ya cigaba da abin da yake yi.

Cikin dare Fiyya na bacci ta ji ana buga ?ofar parlon kamar za a cire ta, ta mi?e da sauri riga da wando ne jikinta na bacci wandon iya cinya ta saka slipper ta fito, tana mamakin mai ya sa Captain ya kai dare har haka? Ta buWe ?ofar "Yaya ka tashe ni daga musulmin bacci da nake..." Shiru ta yi tana yin baya ganin shi tsaye a bakin ?ofa su Goje da Mangal a bayansa "Kai ne me ka zo yi mini har gidan mijina, matar aure ce ni fa" banko ?ofar Moh ya yi ya shiga yana ?arewa parlon kallo

"Mai dawa Wauke ta mu shige kar a yi ta kwanaki" ta gudu Fiyya ta juya zuwa part Win Captain tana kirin sunansa a tsora ce kafin ta ?arasa Moh ya saka ?afa ya falleta ta faWi ?asan tayal idanunsa ya yi jajur domin ba haka ya zo da su ba, jin ana shirin buWe ?ofar Wakin Captain Moh ya kalli Goje da sauri Goje ya laSe a baya kafin Captain ya fito, cikin sauri ya rufe fuskarsa da ?yalle.

"Safii are you ok? Peanut ihun nan fa wife?" Yana fitowa Goje ya saka gora ya maka masa a ka kasancewar Captain bai shirya ba ya faWi a wajan da sauri kuma Moh ya ce Goje ya Wauki Fiyya ko me ya tuna sai ya saka hannu Waya ya sunkuceta a kafaWa yana Waga wu?a sama suka fice daga gidan...


MUTALLAB.
Book 1, 2 &3
500 Naira
0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385

Zan yi cutting free a shafi na 15 in sha Allah. Wannan shafin >?p?>?p?=?%?=?%?=?%?=?%?ku hanzarta yin payment kafin wannan lokacin yanzu kuma na labarin a rufe yake zuwa gaba za ku ce kun shiga uku ashe haka abin yake=??=??ina ?ara tuna muku ba fa farkon labarin muke a tsakiya muke waya san mene ya faru a farkon? Me kuma zai faru a gaba? Just pay 500 naira only.[10/23, 5:43 PM] Nanameera: *d'
=?%? MUTALLAB d'
=?%?*

Page 13
*Bright pens..2nd batch*

Safiyyerh na dur?ushe a Wan ?aramin Wakin da suka ajjiye ta ciki, warin sigari ya cika Wakin sai yun?urin amai take yi ta kasa, ta shiga tashin hankali da tunanin suwaye waWannan da suka je har gidan mijinta suka dake shi tare da yin kidnapped Winta? Me suke bu?ata a wajanta waya saka su yin hakan? Da alama ba kuWi suke nema ba wani muradi ne a ran su

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login