Showing 1 words to 3000 words out of 63648 words

Chapter 1 - MUTALLAB

Nimcyluv   

08 Nov 2024

3745

??ࡱ?>??  ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1< 0Table???????? Data
???????????????????? P?N
KSKS?1< ????????rrOc??3?? ? ? ? ? ? ? ? ? $O? *r? ? ? + ?c+ ? c? + c? ? c [10/1, 9:36 PM] Nanameera: *d'
=?%? MUTALLAB d'
=?%?*


Page 1
Nimcyluv

Bright pens.... second batch


*Marubuciyar....d'
=?%?*
*Mijin malama*
*Munafukin miji*
*Moon*
*Idan ba ke*
..... E.t.c and now *MUTALLAB*



*=??for some reasons.... Akwai copywrite kar a haWa mini ducoment, banda YouTube a bar mini kayana ha??ina ne*




Jami'an tsaro ne ta ko'ina cikin kayan kaki ma bambanta, duk da cewa yammacin ranar lahadi ne a watan Fabrairu bai hana ta gane fuskarsa ba. Cikin tashin hankali jikinta na rawa da kyarma ta nufe shi tare da ?o?arin cakomo wuyan babbar rigarsa tana furta cewa "Shi ne, wallahi shi ne, daman na ce zan gano shi" a gigice mutumin dake ?o?arin shiga motarsa da aka buWe masa ya yi baya yana mai ?arewa matar kallo sosai sai dai ya kasa gano ko wace ita? Daga ina me kuma take bu?ata.

"Wace ita?" Ya furta yana tambayar zuciyarsa tare da kallon gefe. "Wallahi shi ne, mugu azzalumi sai ka yi kuka, ka wula?anta " Jin furucinta ya saka ?an'jarida dawowa kan ta, suka fara tambayar "Kin san shine? Mene haWinki da shi?" Kafin ta yi magana wani ya ce "Arrest her, ku kamata"

A hankali ya jingina da jikin motar can ya numfasa yana kallon yaronsa ya ce "Wace ce? Na santa ne? To me ya sa take abu kamar ta sanni?"

"Sir da gaske ta sanka bana jin ko mutuwa ta yi ta dawo zata manta fuskarka, kuma zamanta a raye yana nufin abubuwan da yawa dole a yi wa tufkar hanci, kar a bari ?an'jarida su samu ganawa da ita, even your securites, wannan matsalar kai da kai ce kuma zata shafi kimarka" cike da mamaki ya yi ta kallon yaron nasa na tsayin sacanni da ?yar ya cije leSe ya ce "To ina na santa? Me ya sa zata zama damuwata?"

"Sir ita ce wacce ka saka aka kawo maka ita, wacce ka yi wa fyaWe a lokacin.....,"

"Ya isa!" Ya ce yana jin jiri na neman Wauke shi, ya dubi tarin jama'ar da suke wajan can ya yi murmushi yana Wauke fuska sai kuma ya ?urawa yaron idanu ya juya ya kalli matar ya gyatsine fuska ya ce "kuma ta kasance a raye ya haka? To a yi hanzarin toshe wannan Sarnar ya zama kamar ba a yi ba"

"Amma me ya kamata a yi mata?"

"A yi mata allurar hauka, wacce ake yi duk shekara da wata wata kana a kaita gidan yari, life in prison har ta mutu. Bayan haukan zata mance komai, su ?an?an talakawa wama ya damu da su mutu ko su yi rai bata da wani mai tsaya mata kai mutuwa ma za ta yi" yana faWin hakan ya shige mota. Tana takure a jikin ?ofar Wakin da aka ajjiyeta idanunta ?ur a kan photonsa zuciyarta sai zafi take mata wani abu ya tsaya mata. Da sauri ta juya jin an buWe ?ofa wani mutum ne sanye da farar riga ya rufe fuskarsa hannunsa ri?e da ?aton sirinji iya ruwan allurar da ya yi ja abin tsoro ne, ta fara ja da baya amma a haka ya fincikota tare da yin cilli da ita,ta faWi saman carpet bai tsaya jiran komai ba ya caka mata allurar a ?ashin bayanta wajan spinal cord ihu ta fara da birgima idanunta ya shiga ?a??afewa jikinta na sandarewa ta dinga buga kanta da jikin bango tana buge-buge a hankali jini ya fara fitowa ta cikin hanci da bakinta tabbacin allurar ta amshe ta za kuma ta yi aikin da ake bu?ata a jiki da ?wa?walwarta.

******
Cikin sauri suke tafiya a wani Wan dogon lungu mai duhun gaske tsarin wajan gabaWaya a ?untacce yake kamar zunubin gidan yari. Magana suke ?asa-?asa Waya daga cikin su kuma yana duba agogon dake hannunsa tare da duba cikar lokacin fuskarsa a haWe take sosai. Sai da suka kawo ?arshen ginin suka tsaya ya Waga kai a hankali ya dubi saman da kansa ke taSowa ya Wan rusuna sai kuma ya dubi jami'in tsaron dake wajan ya yi masa nuni daya buWe ?ofar. "Yes sir!"
Bayan ya sara ya ?ame ya buWe ?aton kwaWon yana toshe hanci saboda wari da zarnin wajan. SP Gali ya kalli team Win nasa cikin bada umarni ya ce

"Ku jira nan, idan akwai damuwa zan muku alama na san dai he can't do anything, ba zai iya komai ba" gabaWaya suka jinjina masa kai tare da zagaye ?ofar fuskar kowannen su manne da ba?in gilas. A hankali Sp Gali ya tura ?ofar ya shiga yana dur?osawa saboda rashin girman wajan. Tunda kafin su ?arasu wajan ya san da zuwan nasu har aka buWe ?ofar tare da shigowa, yana dur?ushe inda yake ya kifa kansa a ?asa hannunsa dun?ule ya dam?e abu wanda tun kafin a kawo shi gidan abu yake a hannunsa, yin duniya ya?i buWe abun balle a san menene shi.

"Hey you!" Sp Gali ya ce yana saka ?afa tare da buge ?afarsa ganin ya?i motsawa, tamkar gunki haka ya?i motsi ya kuma ?i Wago kansa Sp Gali ya shiga kallon wajan ya rasa wanne irin hali ne da wannan yaron mai ba?ar zuciya da taurin kai ya sauke numfashi cikin kwantar da murya ya ce "Ni idan na ce maka ina da tausayi na yi maka ?arya, amma ka saka zuciyata karaya kana bawa kanka wahala kana bawa jami'anmu wahala. Me zai hana ka sau?a?a mana wahalar nan ka faWa mana gaskiyar abin da ya faru a wannan rana kuma a wannan daren? Me ya sa ka aika abin da ka aikata? Ka kashe matarka, ka kashe ta har lahira kuma ka?i magana shekara uku kenan kana wajanmu ka rainawa hukuma hankali da kotu, kai baka da zuciya ne dame kake ta?ama saboda kana da tsari a jikinka ?arfe ba zai ratsa naman jikinka ba, muna da kalolin azaba nau'i-nau'i amma gaskiya muke bu?ata, ka amsa cewa ka kashe matarka a zaman kotu na yau shikenan sai a yanke maka hukunci daidai da zaluncin da ka aikata"

Har Sp Gali ya kammala maganarsa bai motsa ba, babu alamun zai Wago kai balle ya tanka. Sp ya mi?a hannu zuwa hannun mutumin dake dun?ule da abu zai amsa a firgice ya Wago kansa yana buWe dara-daran idanuwansa akan Sp Gali sai da zuciyarsa Sp ta motsa saboda wani mugun jaa da idanunsa ya yi. Fuska Waure ya yi wa Sp kallon warning har lokacin bai yi magana ba dukkan naman jikinsa rawa yake kamar zai kaiwa Sp dam?a fuskarsa baibaye da gashi kansa ma cunkus yake ba'a gane kamanninsa sosai saboda cikar gashi.

Sp ya duba lokaci sai kuma ya shafa kai ya ce "SCORPIO" nan ma ya sake Wago kai da sauri ya zubawa Sp idanu "Idan ka bari na gano cewa kai ne Scorpio...."

Ya cije baki yana mi?ewa tsaye ya furta "Zan addabi rayuwarka, gwara ka zauna a iya wanda ya kashe matarsa da dai ka kasance kai ne Scorpio. Mene asalin sunan naka?" Ya tambaya yana juyawa kamar zai fita saukar gurnanin da ya ji ya saka ya yi saurin juyawa idanunsa ya sauka wanda ake zargi da kashe matar tasa yaga ya dafe kai da hannu bibbiyu yana jujjuyawa ya dinga haWa kansa da bango cikin sauri Sp Gali ya ce

"Team" a guje suka shigo hakan ya saka Wan ?aramin Wakin cika fuskar Sp ba wasa ya ce "Ku danne shi a karSo abin hannunsa dole mu san mene babu mamaki zamu samu hujja a ciki" yana cewa haka ya fita yana amsa kira. Ganin sunyo kansa ya yun?ura gabaWaya ya fisu faWin ?irji da damtse amma suka rufar masa sanin cewa sarkin yawa ya fi sarkin ?arfi ya saka shi dam?e hannunsa da kyau yana Soye abun da suka karSa, kokawa suke da shi ya dinga haWa su da bango ya kama hannun Wayan ya karya bisa dole suka fice a wahale. Sp ya saka wasu manyan mutane fito da shi suka Waure shi da ankwa tare da sar?a tun daga ?afa har zuwa kansa.

A harabar Criminal Investigation department CID aka tsaya dashi domin tafiya zuwa kuto a rana ta ?arshe wanda ke nuna ko a sake shi, ko a kashe shi ko kuma ya tafi gidan Wan'kande. Team guda ne masu matu?ar basira da ?warewa akan aikinsu team Win ya haWa da wanda yake Sangaren Legal section, Anti-human trafficking, Medical Staff, Legal services, NDLEA, FID Federal investigation department. GabaWaya idanunsu yana kansa kowanne yana karantar yanayinsa amma shi ko a jikinsa banda faratansa na hannu dana ?afa da aka ciccire wajan gana masa azaba babu wani rauni a tattare da shi sai matsanancin ba?i da ya yi ya zama kamar mahaukaci saboda shekarun daya Wauka a kulle daga kuto zuwa state cid zuwa Fid amma har tsayin shekarun bai buWe baki ya yi magana da kowa ba, babu kuma wanda ya damu daya tsaya masa. Suna ta surutai ?asa-?asa duk yana jinsu har sanda wani yake cewa "Babu hanyar da za a tilasta shi ya yi magana ne? Muna bu?atar muryarsa"

Sp Gali ya ce "Ina zargin wani abu game da matarsa daya kashe"

"Wanne abu? A binciken da mukai a wajan iyayen yarinyar tun farko ita ta nuna tana son shi, shi da ita class mate ne kuma age mate, tun suna shekaru 15 a secondary school suke soyayya. Me ya sa ya zaSi ya kashe ta? Sun Wauki shekaru tare bai taSa yun?urin rabata da duniya ba sai ranar da aka Waura musu aure? This is complicated" C.i.d Research ya jinjina kai ya ce

"Duk binciken da aka yi shine a ruwa, gwajin hannu, yatsun hannu da sahun tafin ?afa da CCTV camera na kan titin unguwar da aka kai amaryar tasa duk bincika shine"

Shiru sukai suna tunanin gabaWaya kansu ya Wauki zafi. Yana da can inda yake ya ja idanunsa ya lumshe yana fesar da iska daga cikin hancin wacce hucinta ya sauka har saman fuskarsa  BESTIE haka ya ji saukar muryarta a kunnensa kamar yanzu ne suke tare da ita. Ya sake lumshe idanunsa yana jin saukar dariyarta sosai ya tuna lokacin yana zaune shi kaWai a cikin class ranar aka dawo hutun makaranta shi kaWai ne zaune ciki yana sanye da farar riga sai wando blue black ya Wora ?afarsa Waya saman benci tare da yin baya.

A hankali ta shigo cikin class Win hannunta ri?e da lunchbox da textbook sai school bag data goya, hijab Winta daidai da ?irjinta ita ce ta fara shigowa da mamaki take kallonsa zuciyarta na bugawa ta je ga zauna inda yake ta zuba masa idanu sai kuma ta ce "Ka yi holiday assignment?"

Ya buWe manyan idanunsa bai ce komai ba ta sake ?asa da murya ta ce "Na san bama ka yi ba ka daina haWe mini fuska, ka naso a yi ta faWa da kai da teachers" nan ma bai kula ta ba a hankali taci sautin da cikinsa yake yi sai ta jawo lunchbox Winta ta buWe tare da tura masa gabansa ta ce "Your breakfast, ka ci kafin a shigo na san baka karya ba" sai a lokacin ya buWe idanu ya juya gabaWaya yana kallonta sosai ta yi ?asa da murya kamar zai yi faWa sai kuma a hankali ya ce

"Kuma ga mayunwaci ko?" Ta yi murmushi ta ce "Da ?yar na jure ban biyoka gida ba, na yi kewar ka sosai bestie" ya yi mata shiru sai kuma ya haWe fuska sosai yana janyo abincin yaga dankali ne aka soya da ?wai ya yi Wan tsaki ya ajjiye spoon Win ya dam?a ya kai bakinsa ta yi saurin kama hannunsa ta ce

"Kai baka iya komai bane? Sai a yi maka dariya cin abinci da hannu" ya ware idanu sai kuma ya murtuke fuska ya ture hannunta a hankali duk da muryarsa a kumbure take ya ce "Ki daina kusanta kan ki dani, ni fa ba Wan iska bane"

"Laaa Allah Ya baka ha?uri kai duk abin soyayya baka iya ba" a ta?aice ya ce "Ke kika santa" ta ja baya tana Waga hannu ta ce "Lalala to shikenan ni dai ?addararka ce, na faWa a gida a yi mini aure, ka san me na ce?" Ya girgiza mata kai kawai yana sake dam?o dankalin yana dannawa cikin bakinsa saboda yunwa ko gani baya yi sosai ta buWe gorar ruwa ta mi?a masa a hankali ta ce

"Na ce su yi mini aure wallahi bana son karatun nan, na ji aure nake so kuma na faWa musu kai nake so, amma wai ban isa ba karatu ya zama dole kuma shekaruna sun yi kaWan amma ai ma girma shekararmu 15 years fa, ko kai baka isa aure bane?" Ya yi mata shiru sai ta fashe da kuka sosai ta ce "I love you so much Bestie, don Allah ka aure ni zan zauna dakai a duk yadda kake ka taimakawa rayuwata" ya zame hannunsa tas ta mi?a masa tissue ya goge ya ja baya yana lumshe idanunsa har yanzu students basu fara shigowa ba, ta Wan yi gaba kamar za ta shige masa ya cikin tsawa ya ce "Zan kwaWe ki kuwa"

"But what if i told you i love bestie? You mean the world to me, wallahi aure nake so ba karatu ba" ta faWa tana shasshe?ar kuka sai a lokacin ya kalleta fuska babu walwala ya dubi yadda take kukan sosai ya ce

"Ke, babanki ne ya mutu? Ko uwarki ce?" Ta girgiza masa kai ya sake haWe fuska yana rarraba idanu a cikin ajin kamar mai neman wani abu can ya ce "To kece za ki mutu kenan?" Ta girgiza kai sai kuma ta ce "A'a"

"Kukan fa?"

"Na soyayyarka ne bestie taSa ?irjina ka ji wallahi ni ce ?addararka ba zaka gane hakan a yanzu ba, da ina da ikon cire abin da nake ji a ?irjina da na yi hakan ina jin dama na mutu na huta kuma idan ban aure ka ba zuciyata zata iya bugawa"

"To gwara ta buga na huta da na ci, shekaruna 15 za ki lalata ni da batun aure, ke tashi ki ware daga nan Wauki kwananki kar ki ?ara kawo mini abinci" ta mi?e jiki a sanyaye zata bar wajan ya nuna mata lunchbox Win daya cinye komai "Ko daWi bai yi ba abincin"

Sai a lokacin ta kyalkyale da dariya kamar ba ita ta yi kukan ba, dimples Winta na lomawa ta ajjiye masa 500 ta yi waje tana cewa "You're my darling jarumina, i love you Mai dawa da jeji" ta faWa tana sake yin dariya tare da yin waje.......

Ya yi saurin dafe kansa jikinsa na rawa yana jin dariyar nata na yi masa amasa kuwwa a kunne kamar yanzu ne take yi jikinsa ya Wauki rawa sosai daidai lokacin aka tura shi cikin motar shiga babu biya, aka nufi kuto. Tun kafin a shigar da shi suka ci karo da wani sa?o daya basu mamaki ainun suka tsaya suna kallon juna sosai cike da tsoro da shakku musamman Sp Gali ya juya ya kalli wanda ake zargin a karo na farko yaga ya yi wani irin murmushin kefen baki wanda ya bada sauti kamat na tsaki yana murza kai gefe.

Cikin sauri Sp Gali ya ce "Amma wane ya yi hakan? Bayan ba a gama bincike an tabbatar da hakan ba, mene matsayin ran yarinyar daya kashe ina matsayin iyayenta" "Sp Ghali ka yi abin da aka ce, kuto ta wanke shi daga zargin da ake yi masa ku sake shi ya tafi gida baku da ikon ri?e shi"

Sp Gali ya girgiza kai cike da damuwa ya ce "Sir kana nufin bashi ya kashe ta ba" cikin tsawa ya ce "Ko shine ya zaka yi? Ka yi abin da ya dace a matsayinka na jami'i Sp Ghali karka matsa" jiki a matu?ar sanyaye Sp Ghali ya kunce shi tas ya ce "Congratulations. Ka sani shari'a saSanin hankali ce" shi dai bai ce komai ba ya ciri biron gaban rigar Sp Gali ya fara yi masa rubutu a tafin hannunsa dam zuciyar Sp ta buga ganin ya rubuta kalmar SCORPIO kafin ya yi magana tuni ya juya ya fara tafiya cikin sauri duk da rashin kuzarin da yake dashi yana jin inda iskar ?anci ke ratsa jikinsa yana sha?a tare da kaiwa hunhunsa.

Kano/Birget
Dambe suke yi a tsakiyar tsakar gidan mata wajan uku ne kowacce da Waurin ?irji ga tukunyar abincin dake saman murhu. Banda sautin hayaniyarsu babu abin da ake ji hatta Malam dake waje da Almajirai yana jin yadda suke aibata juna da zagin juna hakan ya saka ya mi?e ri?e da bulala yana ajjiye allon hannunsu da yake rubutu ya yi cikin gidan.

"Ke har kin isa ki ce za ki hana Mufeederh abinci a gidan nan? Wace ke?" Cikin Wagawa Inna Binta ta ce "Ni Binta matar malam ki faWa mini nawa Mufee ta bayar aka haWa wajan yin abincin nan? Ke uban yaran nan bai bada kuWin abinci ba, ba zai yiwuwa yara su haWa kuWi kuWi a siyo dusar awara a yi dambun nan ki ce wai na zubawa Mufee ba ?ar banzar yarinyar da bata da kunya, kina kallo sauran ?an'uwanta suka fita nemo kuWi ita ta yi kwanciyarta tunda ?ar mai ce ai yanzu sai ta ci hantar ubanta Malam gashi can yana zaman banza ba fuss"

Mama dake ?o?arin ganin ta wafcin dambun a kwano ta ce "DaWin abin dai ba yaranki kawai suka haWa kuWin ba, hadda Saudat ko Zaituna?"

"A'a ba ruwan Zaituna tun jiya nake ganin hazo-hazo a idanuna cikina banda salati ba abin da yake, Saudat da ciwon ciki ta kwana Olser ta buge ta saboda yunwa ki yi ta kan ki kawai wannan rayuwa Allah dai ya fisshe mu, amma yunwa za ta yi ajalin rabin jama'a a wannan zamanin" Mama Zaituna ta faWa tana turo kwanan Saudat da nufin a zuba mata ta Wan tsakura a ciki ta yafa a nata cikin. Inna Binta ta shammafe ce ta yi sama da tukunyar kasancewar ta sharifiya ta ce "Wallahi sai Mufee ta ci abincin nan" Mama Zaituna ta ce "To Allah Ya isa daman kun saba cin kayan Allah Ya isa in sha Allah sai ta yi aman shi"

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login