Showing 51001 words to 54000 words out of 115646 words
"to shikkenan Alhaji nagode, Allah yakaiku lafiya, Allah yasadamu da alkhairi"
Mutumin ya amsa masa da "Amin" sannan sukai sallama yatafi gidan da'aka kama masa, shikuma mutumin yanufi Airport.
******
Nnamdi Azikiwe International Airport Abuja.
Tsaye yake yana jiran motoci su qaraso daga gida,kasancewar babu wanda yasan da zuwansa, saida ya sauka sannan ya kirasu, Sanye yake cikin Riga da wando, baqin wando, da Riga Ruwan toka me ratsin baqi, Sai glass din Idonsa baqi, dakuma agogo baqi,Wanda yasake haska farar fatarsa, Sai takalmin qafarsa kambos fari, gashin kannan nasa yasha gyara Sai sheqi yake,Bai 6alle botir din gaban rigar tasa duka ba, yabar guda uku a bude, hakan ne yasa ake iya hango lallausan gashin daya kwanta akan faffad'an qirjinsa, hannuwansa zube cikin aljihun wandon sa, Dan qaramin tsaki yasaki Bayan yasake kallon agogon hannunsa, yadubi Alhaji Ibrahim Wanda suka dawo tare yace"Alhaji zaka iya tafiya, gasunan sun qaraso"
Alhaji Ibrahim yabashi wani Kati tareda cewa"to oga, ga wannan katin, number wannan Yaron ne jabir"
Katin ya Kar6a, tareda turashi cikin aljihunsa yayi gaba batareda yasake cewa komai ba, wajan da aka Parker motocinsa ya qarasa, cikin sauri aka bude masa motar yashiga, sannan suka dauki hanyar gida, Kansa ya jinginar a jikin kujera yana jin yanda bugun zuciyarsa yake sauya wa Zuwa faduwar gaba matsananciya.
Bai dauki hakan a matsayin komai ba, tunda yasan mama tana lafiya, munirat ma haka, saide Aisha ce bai saniba, itama Kuma so yake ya qarasa gida yabude wayarsa datake kiransa da'ita Yakirata yaji muryarta ko zai samu ya'iya runtsa wa a Daren yau din.(π)
Suna qarasa wa gidan Kai tsaye yawuce part din mama, tana zaune afalon ita kadai, abinci ne a gabanta tana kokarin hadawa, cikin jin dadi dakuma shagwa6ar daya saba ya rungume ta tabaya yace"mamaaaa.....I miss you"
Mama da batasan da zuwansa ba cikin farinciki da jin dadi tajuyo tace"mahmud?''
Murmushi yake saki kamar bashi ba dayake daure fuska kowanne lokaci, kwanciya yayi akan kujerar tareda dora Kansa akan cinyarta yace"mama nayi kewarki dayawa, nayi kewar cinyarki "
Dogon hancinsa taja, cikin farinciki tace"ai gashinan kadawo, Bari inzuba Maka abinci Dama yanzu nake shirin cin abincin Nima"
Cikin sauri yatashi zaune yana fuskantarta, cikin 6acin rai yace "mama bangane ba? Kece Zaki zuba abincin da kanki? Ina masu aikin suke?"
"masu aiki suna Nan Shahaab, sukam ai sungama aikinsu sabuwar yarinyar datake kula Dani wadda na dauka itace de batazo tabani ba,Kai ni rabona da'ita ma tun Daren jiya, kwata kwata yau bansata a'idona ba, fishi take Dani na babu gaira babu dalili, datage ala dole saita dinga kula Dani ta qarfi da yaji kamar likita ta, yanda kasan kudi ake biyanta idan tanamin fada akan matsa qafafun Nan nawa"
Cikin 6acin rai yace "what...?, fada Kuma? To idan qafar tana miki ciwo sosai fa?"
Ganin yanda ya rikice yasa mama Tace"A a tanada gaskiya ai,yanda take kulawar Dani yasa ma yanzu banajin ciwon qafar sosai "
Badan ya gamsu da maganar tataba yace"to waye yayi miki ayyukanki na yau kenan?"
"waye zaimin tunda d'an Dana Haifa baya Nan bare yamin?" cewar mama
Ransa ne yasake 6aci,yanzu idan me kula da mama batayi mata komai ba hakan yana nufin munirat bazata zo tadinga temaka mataba? Kenan ko Bayan ransa munirat bazata ci gaba da Kula masa da maman saba?
Wayarsa ya d'auka yakira number munirat, bugu uku ta d'auka, tayi tunanin baizo qasar ba, saboda acan dinma da number sa yake kiranta, cikin 6acin rai yace "yau kinje kinga mama ne kinji ko tana buqatar wani abu?"
Munirat tafara kame kame, cikin borin kunya tace "yanzun Nan nake shirin zuwa ingano ta, Allah yasa de bacemaka tayi nayi mata laifi ba"
Baice mata komai ba kawai kashe wayar yayi, yadaga murya cikin fishi da 6acin rai ya kwalawa daya daga cikin masu aiki kira, jin muryar Mahmud Wakili yau da Kansa yana kiran me aiki yasa jikin masu aikin yakama karkarwa
Saboda ba kulasu yake ba,baya shiga shirginsu, idan yazo falon kowa nemansa kake karasa saide dagashi Sai mama, Amma yau gashi yana kira Kuma da alama akusa yake, ransa a6ace yake, cikin sassarfa wata yarinya ta qaraso, ya kalleta yace "jeki kiramin me kula da mama"(ππ»ββοΈ)
Cikin sauri ta juya zuwa Dakin Aisha.
Mama ta kalleshi tace "Aida karabu da'ita, yanzu kana 6ata mata rai zata dinga daure min fuska tana shamin qamshi, nagama lura haushi na takeji saboda Dan sabanin da muka samu rannan,nikuma hakan damuna yake narasa dalili"
'Yar aikin tana zuwa ta ganta cikin blanket, yaye bargon tayi,jikinta na karkarwa muryarta na rawa tace "Aisha kizo inji yalla6ai , yanason ganinki"
Aisha ko bude idonta batayi ba, saboda bayanta dayake mata mugun ciwo, ga ciwon qirji ko dogon numfashi takasa ja, ahankali ta bude Dan qaramin bakinta tace "banda lafiya..., kije kice masa banida lafiya bazan iya tashi ba"
Gaban yarinyar ne yafadi, yaushe zata Iya Kallan idon yalla6ai da Hajiya Mama tace musu Aisha tace bazata iya zuwa ba? To Amma ganin yanayin datake cikin yasa ta juya tafice daga d'akin cikin sanyin jiki, tana zuwa falon ta tsugunna qasa, kanta qasa tace "yalla6ai tana kwance, batada lafiya ne"
Cikin sauri mama tace "subhanallah.... Ashe shiyasa batazo ba"
Duk yanda mama takai da rashin kirki, tana tsoron jinya, bare Kuma Aisha datake bata kulawa yanda ya dace, ta juya ta kalli Shahaab tace"muje kadubamin ita Dan Allah, idan Kuma Asbiti zamuje saimu tafi yanzu"
Tsananin mamaki yakama Shahaab, Wai wacce irin yarinya mama tasamu haka? Yaga fuskar maman ta sauya alamun tausayawa, wacce yarinya ce me sa'ah haka?
Kallan me aikin yayi, har yanzu fuskarsa a daure take, yace"kije kice nace tazo"
Juyawa me aikin tayi cikin sauri Takoma Dakin Aisha, Badon ranta yasoba haka ta daure tatashi, Riga da siket ne ajikinta na atamfa,kayan sunyi mata daidai, hips dinta yayi dass acikin siket din, rigar yar qarama daidai da'ita,dan kwalin kayan yadan Zame alamun kawai dorashi tayi bai gama dauruwa ba, gashin kanta me santsi yafara futowa tagaban goshinta, futowa sukai zuwa falon, Bayan ciwon baya da qirji da takeji harda wata irin faduwar gaba da takeji tun safe.
Kanta yana qasa har suka qaraso kusa da mama, me aikin data kirata ta kalleshi tace "yalla6ai gata" sannan ta juya cikin sauri tabar falon
Hankalinsa yana kan wayarsa yana dannawa, Mama ta kalleta tace "sannu AISHA"
Jin sunan Aisha da'aka kira yasa yadago Kansa cikin sauri, Adede lokacin itama ta d'ago kanta ta kalleshi,(ππ»ββοΈ)
Idonsu ne yasarqe cikin na juna, cikin wata irin faduwar gaba Aisha ta bude bakinta, cikin zuciyarta tace "Shahaab...."
cikin sauri yatashi tsaye haryana wullar da wayar hannunsa.
Mama ta kallashi da tsananin mamaki tace "MAHMUD lafiya?"
Jin sunan da mama takirashi dashi ne yasa gaban Aisha yayi wata irin Fad'uwa,cikin tsananin mamaki ta motsa dan qaramin bakinta cikin sigar rad'a tace "MAHMUD?"
narasa ta cewa yau... ππ»ββοΈπ
Idan kinsan baki Sai Shahaab ba kika karanta, wallahi tallahi ban yafe miki ba, nabarki keda ubangijinki, warana zai mana sakayya
0164549488
Amina muhammad
GTbank
08033300034
Amnahβπ»
ASH~HAB
Kasa Bawa mama amsa yayi, Sai kallon Aisha dayake Idonsa sun furfuto alamun rashin gaskiya, cikin ransa yafara karanta "innalillahi wa inna ilaihirraji'un...."
Jin bai bata amsa ba yasa tasake kallon sa tace "SHAHAAB mekake kallo ne?"
Ahankali Aisha ta sunkuyar da kanta, cikin ranta tasake maimaita sunan SHAHAAB, ta tabbata de shine Mahmud Wakili.
Kansa ya sunkuyar qasa, jiyake kamar qasa ta bude yashige Dan kunya, tun haduwar idonsu na farko ko kadan yakasa hada ido da Aisha, mama ta janyo Aisha kusa da'ita tace "Aisha meyake damunki? Menene yake miki ciwo?" ta qarasa maganar tana Kai hannunta wuyan Aishan ko zataji zazza6i, cikin sauri kuwa ta janye hannunta tace "Subhanallah, aikuwa jikin naki da zafi sosai, zazza6i ne yake damunki?"
Magana takeson yi Amma kuka ne yakeson qwace mata, wani irin qullutun abu takeji ya tsaya mata a maqoshi Shahaab ya cuceta....tana bude baki da nufin magana saita saki wani irin kuka harda shashsheka.
Lokaci daya mama tasake rikicewa, tace"irin wannan kukan Aisha kamar anyi miki mutuwa, kinga muje Asbiti kawai, yafi sauqi"
Cikin tsananin kuka tace"mama Gara kibarni inmutu"
Kansa yana qasa, Amma jin wannan furucin Nata yasa ya runtse Idonsa, yasan cewa Dashi take.
Mama tayi ajiyar zuciya sannan ta sassauta murya tace "fadamin meyake damunki?"
cikin kuka tace "bayana ne yake ciwo, da qirjina, Kuma wani irin abu nakeji aciki"
Mama tasaki salati kamar de yanda Hajja takeyi,ta qare da fadin"innalillahi... "
Tajuya ta kalli Shahaab da Kansa yake qasa har yanzu, saide idanunsa sunyi wani ja kamar me shirin kuka, tace" dubamin ita gani karfa aje ko cancer ce"
Jin sunan jinyar data fada yasa Aisha tasake sakin wani irin kuka, Shikuwa Shahaab Kansa aqasa ya Girgiza wa mama Kai, mama tace"tsoronta kake jine?"
Kafin yabata amsa ta janyo Aisha jikinta, tasaka hannu tayi qasa da zip din rigarta, sannan tayi qasa da rigar, Allah yaso tasaka vest,Amma babu brezia, lokaci daya baqar vest dinta tafuto fili, mama ta kalli Shahaab tace"duba kagani Shahaab"
Runtse Idonsa yayi,πmama taqi tadena Kiran sunansa, magana daya biyu saita kira sunansa, taqi tagane cewa yau bayason Kiran sunan Nan nasa.
Ahankali yadago Kansa ya kalli inda take, Idonsa ya sauka akan tsayaiyun qirjinta, tunda yake zuwa garinsu , kullum cikin hijab yake ganinta, baita6a ganin baiwar da Allah yayi mata ta qirjinta ba,kasa janye Idonsa yayi daga kallon su, jiyake kamar ya fusgota jikinsa kozaiji dadin lallashin ta
Daqyar ya Girgiza Kansa yace "babu komai mama,basai na dubaba nasan ba cancer bane"
Mama tace "a a ta6a kaji de, kar naje yar mutane ta gamu da cuta awajena"
Har zuwa wannan lokacin Aisha taqi yarda tasake kallon sa, kwata-kwata jitayi batason ganinsa, ahankali tafara Girgiza wa mama Kai jin furucin datayi, cikin tausaya wa mama tace"bari Aisha,Mahmud likita ne,zai dubaki yanda yakamata, idan mukaje Asbiti ma kina fadar abinda yake damunki kamar yanda kika fadamin yanzu, to suma dole zasu duba, a Asbiti wajan doctor zan tura ki bansan mezai miki ba, Amma shi wannan agabana yake, Kuma akan idona zai dubaki, idan ba cancer bane shikkenan"
Tajuya ta kalleshi tace"dubata"
Ahankali yafara takowa kusa da'ita,wani irin baqin ciki taji yakamata, meyasa mama zata mata haka? Shikkenan daga cewa tanajin abu me zafi a qirjinta Sai ace yazo yaduba ta? To me zai duba? Bata gama tunanin taba taji yad'ora hannunsa akan vest dinta, runtse idonta tasake yi wasu hawaye masu zafi suna sake zubo mata, wani irin kuka tasaki lokacin dataji hannunsa akan boobs dinta.
Shi Kansa hannunsa rawa yake kamar yana ta6a wani abu me shocking, duk da tasaman vest yad'ora hannun nasa, hakan bai hanashi jin wani irin mugun dadi ba, wani irin abu yaji tundaga Kansa har zuwa tafin qafarsa, lokaci daya yanayin sa yafara sauya wa, baisan lokacin daya dora d'ayan hannunsa akan dayan Breast dinba, murzawa yake ahankali yana jin wani irin dadi na fitar Hankali.
Hawaye ne suke zuba daga idonta, gashi mama ta riqeta, tanaji tana Gani mutumin daya cuceta, ya yaudare ta, shine yake ta6a mata nono, idonta a rufe suke taqi yarda ta bude idonta bare ta kalleshi, tabbas tayi Dana sanin mu'amula da mutum mayaudari kamar sa.
Shahaab kuwa gaba daya ya manta mama tana wajan,dede nipples dinta yake murzawa ahankali,duk yanda zuciyar sa take hanashi kwata-kwata yakasa dainawa, jiyake kamar ya fuzgota jikinsa yad'ora bakinsa akansu(ππ»ββοΈπ³)
Adede wannan lokacin munirat ta riskesu, dama tazo duba mama ne saboda Kiran da Shahaab yayi mata awaya yana fada ko taje tagano mama yau?
Gabanta ne yayi wata irin faduwa ganin mama riqeda baquwarta, shikuma hannuwansa duka biyun suna kan qirjin yarinyar yana murzawa, idon yarinyar ta kalla taga idonta a rufe, Amma bata gama tantance wa dadi takeji yasa tarufe idon, kokuma kuka takeyi ba,lokaci d'aya taji ta tsani yarinyar, yanzu me mama take aikata wa haka?
Kuka ta Fashe dashi, sannan Tajuya tafice da gudu daga falon, mama tabita da kallo ta saki tsaki tace "kishin banza,kishin wofi,inda ace nabarshi yana zuwa asbitin saiki hanashi duba kowacce mace kenan, ni Dana badan iska bane"
Tajuya ta kalli Aisha cikin fada tace "kekuma koki tsaya ko cancer ta kama ki, Dana likita ne badan iska ba"
Tajuya ta kalli Shahaab Wanda kwata kwata baisan ma mama tana magana ba,cikin qaguwa da abinda yake tace "Wai baka gama bane?"(ππ)
Cikin sauri yadan kalleta sannan cikin shaqaqqiyar murya yace "Ina dubawa ne...."(ππ»ββοΈ)
Ahankali yasake kama breast din Gaba dayansa, Saida yasake murzasu sosai, sannan ya janye hannunsa Badon yaso ba, ya kalli mama, cikin wani irin yanayi na kasala da sha'awa yace "ba cancer bane mama, ciwon Bayan ma nafi tunanin mp ne ya janyo haka,zanyi magana akawo mata magunguna"
Yana fadar haka yayi sauri yafice daga falon cikin tashin hankali, yana cikin yanayi, gashi mama tasake sashi yafada cikin yanayin da yafi nada.
Kai tsaye d'akin sa yawuce bai nufi inda munirat take ba, yana shiga ya kulle Dakin tare zubar da duk kayan dayake gaban mirror, shi shi kadai yake watsi da kayan Dakin su fillo da bedsheet din Dakin babu abinda baiyi wurgi dashi ba, cikin tashin hankali ya zauna akan gado tare hargitsa sumar Kansa, cikin wata irin murya kamar zai Fashe da Kuka yace "innalillahi wa inna ilaihirraji'un.... Ya Allah, komai yazo qarshe, na tabbatar tadena yarda Dani...."
Wayarsa yadauka yakira Ramadan, bugu daya ya amsa, cikin rawar murya yace "Ramadan komai ya lalace, yau maaama nagani acikin gidana Ramadan"
Daga can 6angaren Ramadan yace "innalillahi... Garin Yaya? Metazo yi Abuja Kuma?"
Bai iya Bawa Ramadan amsa ba Sai wani abu da yaji me dumi yana sakko wa akan kumatunsa, hannunsa yakai ya goge Hawayen, sannan yace "yarinya tana ganin girmana, kunsa nayi mata qarya, yanzu nasan bazata sake yarda Dani ba, kunyar kallon idonta nake Ramadan, saida nace zan fada mata gaskiya, banga amfanin 6oye mata gaskiya ba, kasani nayi mata qarya"
Cikin kwantar da Hankali Ramadan yace"amma aika gane tana sonka da gaskiya ko?"
Haushi ne yasa Shahaab yakashe wayarsa, kwanciya yayi akan gadon tareda dora hannunsa akan mararsa, wannan masifa Dame tayi kama?(π€)
(idan kinsan baki biyaba kika karanta Allah ya'isa nah, Kuma bazan taba yafe miki ba, tun Bana Allah ya'isa kunsa nafara, duk wadda ta takaranta inde bata biyaba wallahi itada MAHALICCINTA)
******
Har dare, Aisha tana kuka, idonta yayi jajir saboda kukan da Tasha, abincin da aka kawo mata da magungunan ko Sha batayi ba, daqyar ta lalla6a tayi sallah sannan ta rafka uban tagumi hannu biyu, hawaye ne yasake zubo mata lokacin data tuna da Hajja, inda tare Takeda Hajja ko hannunta bazata Bari ata6a mata ba, gashinan yakama Sai murza mata qirji yake gaba daya Sai ciwo suke mata, hartana cewa danta ba dan iska bane Inba Dan iska bane shida akace yata6a yaji menene aciki, to menene zaisa yakai hannunsa kan nipples dinta?.
Hawaye ne suka sake zubo mata, dole zata tafi gida, bazai iyu ta zauna Ana ta6a mata nono ba, gashinan yayi mata da zafi Sai ciwo suke mata, idan taci gaba da zama a gidan tsaf wataran zata masa abinda bai Ta6a zato ba, dama can bada gaskiya yake mu'amulantar taba, hauka da shirme yasa takasa gane cewa me Shahaab zaiyi da yar qauye kamar ta?
Dama yaudara ce takawo shi, tunda dayazo ma 6oye mata koshi waye yayi, hatta garinsu ce mata yayi shidan maiduguri ne, yace bashida aure ashe yana mata, haka Kuma yaqi yarda yahadu da mahaifinta koda yaushe saide Yakirata mota koda wasa bai ta6a cewa yanaso yaga Abban taba Sai lokacin dayazo yace mata zaiyi tafiya, Shima Dan yasha bakinta ne shiyasa ya shirya mata wannan yaudarar,kaiii yaudarar tayi yawa, tasa hannu ta share Hawayen idonta, Sai yanzu ne takejin haushin kanta, taji ta tsani kanta sakamakon tunawa datayi har bijrewa iyayenta tayi, saboda shi, daga qarshe ga abunda yafaru, dama ance duk Wanda baiji maganar iyayensa ba,to yana tareda matsala, tun kafin taci gaba da ganin wannan matsalar Gara Takoma gida ta roqi iyayenta gafara sannan Kuma tashawo kan inusa, tana zaune tana tunani har qarfe shadaya da rabi na dare yayi batare data Sani ba
Shabiyu daidai yafuto daga d'akin sa, tun Bayan barinsa part din mama daya shiga daki baisake futowa ba Sai yanzu, Kai tsaye d'akin munirat yawuce, tana kwance akan gadonta, ta dora hannunta daya akan goshinta Wanda yake mata barazanar rabewa biyu, idonnan ya kumbura suntum saboda kuka, tanajin shigowar sa Amma tayi masa mursisi ta nuna kamar batason yashigo dakinba, zama yayi akan gadon tareda janyo ta jikinsa, ahankali yabude bakinsa yace "munirat...."
Cikin sauri ta qwace jikinta tareda matsawa can Gefe,
Bai saurare taba yajata jikinsa ya rungume ta, kuka tasaki Mai cin rai, baice mata komai ba Sai bayanta daya Dan bubbuga alamun tayi shiru, daga Nan yajata suka kwanta, tun yana jin kukan ta har yaji tayi shiru jikinta yasaki alamun tayi bacci.
Har qarfe daya saura Idonsa biyu bai runtsa ba, Ada idan yadawo daga tafiya qarfe goma yayi yawa ya kwanta, Amma yau shine har daya saura Idonsa ko alamun bacci babu, inda Dane yadade bai kasance da matarsa ba to kwana biyu ne zuwa uku, idan tashiga hannunsa kuwa saita koka, Amma yanzu shine yayi tafiyar wata daya da 'Yan kwanaki Amma ko kadan baiji yana sha'awar munirat ba, tunanin sa gaba daya yana wajan Aisha,ya dade rabonsa da matarsa, yadawo daga doguwar tafiya Kuma mama ta tarbeshi da wadannan abubuwan na Aisha masu wuyar mantawa.
Ya tabbatar da cewa bazata taba saurarensa ba koda yaje inda take yanzu, Amma Kuma tayaya zai tunkareta yabata haquri agaban mutane da rana? Idan mama ta ganshi ta'ina zai fara yimata bayani? Ahankali yazame munirat daga jikinsa, batareda tunanin komai ba yafice daga d'akin, Kai tsaye yanufi part din mama.
Yana zuwa yaga part din shiru alamun duk sunyi bacci, saida yasake kallon ko'ina ya tabbatar babu wani mahaluqi dayake falon sannan yawuce Dakin da yaga Aisha tafuto daga ciki dazu, kama handle din Dakin yayi yatura, yashiga cikin Dakin sannan ya maida Dakin yarufe, baiyi mamakin ganin ta a zaune akan sallaya ba, kanta yana cikin cinyoyinta, qamshin turaren dataji ne yasa taqi d'ago kanta bare ta kalli inda yake.
Jin gina yayi da jikin qofar Dakin yazuba mata ido yana kallon ta, gabansa faduwa yake yarasa ta'ina zai fara yimata magana? Ahankali yasaki ajiyar zuciya sannan ya qaraso wajan ta ya tsugunna gab da'ita har tanajin yanda hannunsa yake gogar Nata, cikin muryar rad'a yace "ki... kki... kiyi hakuri"
Tana jinsa,