Showing 24001 words to 27000 words out of 61919 words

Chapter 9 - RUMANA BOOK COMPLETE BY MAMAN KHADY

22 Aug 2025

255

takuma kallo karfe daya da rabi yanzu nadare,Itafa tana cikin tsaka me wuya yanzu ya za ai ta kauda kwadayinta akan haidar tunda gashi yanzu har tunaninshi yafara hanata barci,Gaskiya yakamata tai wani Abu tunda ba hankaline dashiba tasan babu Wanda zai gane to amma ba wannan ne matsalar ba matsalar yanda za ai tasameshi ne tunda ga matarshi agidan.
Gyara kwanciyarta tayi tana kuma bude kafafunta lallai dolene tasamarma kanta mafita kamin sha'awarshi ta kassarata.
Hajiya bilki kenan.




*********


Barci take cike da kwanciyar hankali yayinda shikuma yake zaune ya zubamata ido ya kallonta cike da soyayya lallai Fatima nanan yanda take jiyai kamar yanzune yataba saninta tsabar nishadin dayajishi ciki,Saiwani sakin murmurshi yake musamman dayaga fuskarta hadda hawaye.
Dariya yayi me sauti kamin yace harzu da saurana fa,Nasa amarya kuka.


Dan motsawa tayi danhaka da sauri ya mike ya nufi toilet domin gyara jikinshi fuskarshi cike da farinciki da walwala.
Fatanshi Allah yasa iyakar rigimar kenan Allah yasa ta hakura.

Zama yai gefenta yana kallon fuskarta da danshin ruwa ajikinshi danhaka hannu yasa ya shafi k'aramin bakinta irinna yaronta haidar,Maman haidar tashi in temakamiki ki gyara jikinki ko?


Wata harara ta wurgamishi kamin tace ka temakaminfa kace abban haidar?


"Eh mana ainaga kinyi laushi da yawa ammadai Fatima kin kwareni da yawa wallahi da kika hanani samun farinciki daga gareki wata da watanni Dan Allah kadda kikuma gujemin kinji.


Itadai tashi tayi da alamun kunya tabarshi nan yanata sambatun kauna.
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 18




Koda ta fito yana zaune har lokacin cikin nishadi yake, da kallo ya kureta yana mamakinta har lokacin shifa gani kawai yai kamar ma k'ara yarinta takeyi.

Yana zaune tagama gyara jikinta tasaka kaya sannan ta kalleshi akunyace katashi ka tafi zanje wankin kai.


Komawa yai kusa da ita kamin yace haba Fatima Dan Allah kisaki jikinki dani ninefa alhajinki bawani ba,Kuma Sabida Allah ina zaune amma kina maganar infita zaki unguwa?
Bakinta ta turo gaba kamin tace kajika dawata magana to dacan kasan da zama ne saiwani yanzu ni gaskiya fita zanyi.


Kasancewar lallashi yake danhaka saiyace to shikenan kiyi hakuri kije ki dawo amma gaskiya ni babu inda zani,Ina nan zantsaya injiraki harki dawo.


Kasa fita tayi sabida yanda ya kanainayeta tsohuwar soyayya tatashi.




**************






A 'yan kwanakinnan gaskiya ina gane kurena yanzu sha'awar haidar kullun saita tashi cikin satinnan kullun saina samamishi nutsuwa sannan nake samun nutsuwa Sam beda hakuri ga zuciya nan da nan na fahimci ko a zahiri dawuya idan zaiyi hakuri.
Ciwonshi yadaina tashi Sam ammafa bantabajin ko uhum yaceba kullun da karatun Alkur'ani muke kwana wani lokacin zaita mutsu mutsu sannan yai barci.
Yasaba dani sosai kullun yana biye dani yanzu ko bandaki zanshiga sainayi da gaske sannan zai tsaya inkuwa har ban dageba to lallai saidai mushiga tare.


Yau tunda naimishi wankan maganin yake rawar sanyi kamin wani lokaci zazzabi ya rufeshi.
Rungumeshi nayi ina hawaye domin bansan yanda zanyimishiba musamman danaji har hakoranshi suna haduwa da juna. Najuya naga babu Wanda zai temakamin dagani saishi ko kofarma nadaina budewa sabida yanda nafisa take takuramin da zagi.


Wayata na kalla wadda take ring amma ban iya daukota sabida haidar yana jikina gashi duk yasaki nauyinshi akaina.
Jin kiran yaki barin shigowa saina jawo jikina yana kaina har lokacin kuka nakeyi,

"Subhanillahi Rumana meya faru?Cewar Abba yanatashi zaune daga kwanciyar da yake gefen umma.


Cikin kuka nace Abba yau tunda naimishi wankan maganin nan jikinshi keta rawa daga baya sai zazzabi nikuma bansan yanda zanyi dashiba.


Sautin muryar umma naji tana cewa sorry Ruma tubemai kayan jikinshi ki gogemishi da ruwa medan dalam dalam saiki bashi maganin zazzabi insha Allah zai sauka.


Muryar Abba naji yana cewa yanzu zan turomiki Harun kinji amma kidaina kuka kadda kanki yayi ciwo kema.




Cikin ikon Allah zuwa yamma zazzabin ya sauka amma kuma sai jikinshi yaiwani irin sanyi ko motsi beson yi inko na motsashi to yanzu zanga yana yamutsa fuska alamar beso.


Harun ne yakawomin maganin da zanbashi duk da zazzabin ya saukama, Sannan na kira malam liman inda yace babu komai nidai indage insha Allah komai yazo karshe.


Washe Gari qalau yatashi musamman danaga yanata kallona duk inda nacire kafata nan yake maida tashi ga rikici kala kala dayakemin kamardai yaro yatashi ciwo.


Tashi nai da niyyar yo tsarki domin yin sallar azahar ya mike shima kallonshi nayi kamin ince kaini ka zauna inyo fitsari.


Bina yai har cikin toilet din naduka domin yin fitsarin tunda bafita zaiyiba,Saidai me ina duk'awa shima ya duka yana leken ta inda fitsarina yake zubowa.
Mikewa nai da sauri ina cewa nabani ni ummu mezaka hanga kuma?
Shima wandonshi ya kwabe kai tsaye yana shafar abun.


Agaggauce na duka tare da runtse idanuba ina nanata wayyo Allah nabani Dan Allah ka maida yau nai mamakin da ya iya tube wandonshi domin komai nice meyimishi.
Dole ahaka nasamu nai fitsarin shima yayi Sannan muka fito kunya kamar zata kasheni ko kallonshi bansan yi,Shiko sai faman leken fuskata yakeyi ni wallahi dariyama yakebani.


Saidai me tunda yaga ya tube wandonshi ya iya shikenan kuma saiyasami aikin yi dankuwa bunu bunu sai inga ya zare yakuma maida ina sallah amma hankalina yana kanshi dole na daina kallonshi Dan inba hakaba lallai bazanyi sallar ba.


Shiko ai yasami aikin yi dankuwa yanzu idan ya kwale wandon har dariya yakeyi da alama jin dadi yakeyi kokuma shayake abun arzikine ahodai.
Nidai ina gama sallar kwanciyata nayi kan abin sallar bansan yadawo kusa daniba saidai Dana motsa najishi cikin jikina.
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 29






Zaune take gurfane gaban bokan da take kira da malami tsabar biyayya saikace wadda tai zaman tahiya,"malam dama akan waccan maganarce na dawo to bama wannan ba yanzu haka ita mamar yaron ta dawo da yake dama kasan ba sakinta yaiba ko?


"Hahhhhha aidama nagayamiki babu saki tsakaninsu duk iyakar lokacinda zasu dauka lallai zasu koma tsakaninsu,Sannan maganar yaro inaso ki sani saura kiris komai ya warware sannan idan har komai ya warware ban tunanin akwai wani Abu dazai kuma tasiri gareshi domin da wuya asamu irin damar da akasamu da farko.


" Wayyo malam garin yaya hakan ta kasance?


"To aidama komai lokacine nasan hakan kema kinsani muna iya cutar da mutunne idan Allah yaso,Tun kwanakin baya aljanun dake tare dashi sukadawo kuma babu yanda banyi dasuba sunki komawa,Kinga ko ai akwai matsala da alama suma iyayenshi sunfara daukar mataki ba kamar farkoba.




" Hummm to yanzu malam menene abun yi?


Babu wani Abu daga gareni hajiya saidai kije ki jaraba irin 'yan makirce makircenku na mata domin wani lokacin ma kinsan yafi sihiri tasiri.

Jiki babu kwari tabar wajanshi saidai Sam hakan besa ta hakuraba kai tsaye wani kauyen ta nufa domin batajin zata iya hakura.






Kwance take ta nutsa cikin tunani lallai dama tajima dama tana tuhumar anya yayarta bata kasance muguwaba kai dama tana tunanin tabbas akwai sa hannunta acikin lalurar masoyinta haidar gashiko taga tabbas domin duk Wanda zainemi hanyar kasheka to danya haukatar dakai ba wani Abu bane.
Tasan dama haidar bawani sonta yakeba domin Sam bawani damuwa yayi da itaba to amma itafa har yanzu tanakan bakanta na kaunarshi danhaka ashirye take data temakamishi koda hakan na nufin batawarta da yayar tata to amma taya zata nunamshi hanyar data tace mutumin daba hankaline dashiba,To amma zata jaraba sa'arta zuwa yamma insha Allah.


*********




Fatima tunanin me kikeyi haka?


"Abban haidar hakanan nakejin hankalina be kwanta da samun saukin haidar ba banso yakoma cikin lalurarnan wallahi.


Hannuwanta ya rike kamin yace" Karki damu umman haidar insha Allah babu wata matsala Allah shine ya jarabci haidar da wannan lalurar sannan yabashi lafiya alokacinda yaso danhaka kima daina damuwa, Sannan nayi magana da shi kakan Ruma din yace babu matsala idan Allah ya kaimu ranar juma'a suje gareshi domin daukar mataki Insha Allah babu wata matsala kinji ko?
"Murmushi tayi kamin tace na fahimceka mijina,Amma akwai sauran magana.


" dariya yayi shima yace bamasaikin fadiba nasan maganar ki shirya idan Anyi sallar magriba saimuje mu gaishesu hakan yayimiki ko?


Akunyace ta kauda kai ga barin kallonshi Sam gani takeyi alhajin baya tsufa.




******




Cikin nutsuwa da kwanciyar hankali muka tashi yauma wanka da komai shiyaimin kamar yadda yakuma nanatamin wai lallai saiya rama ma kura aniyarta.
Yinin yau be dameniba domin takardunshi yaketa dubawa da wayarshi wadda Abba ya kawomishi tun safe.
Da alama aikace aikacene suka daukemishi hankali sallah kawai ke tadashi daga gadon ko abinci saidai nakaimishi saman gadon domin ko falo be yadda ya lek'aba.
Ammafa kome yakeyi danashigo saiya kalleni koda bazaicemin komaiba da alama yau miskilan na kusa.


Sai bayan la asar sannan ya canza wanka ya koma falo yakuma gyara fuskarshi sai kamshi yakeyi.
Kallo daya naimishi naga ya dagamin gira daganan bankuma kallonshiba.


"Baby zoki gyaramin farcena mana.


Bakina na turo gaba kamin ince to.




Nafaramishi gyaran kenan mukaji sallama kuma bakowa bace sai nafeesa.
[4/2, 11:15 AM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 31






Kuka nakeyi irin kukan nan na Neman dauki amma ina yai biris dani saima uban sambatu da yake saki kamar Wanda bashi cikin hayyacinshi.
Tun ina kokarin kwatar kaina har jikina ya saki tsabar wahala,Kai gaskiya haidar mugune na bugawa ajarida.


Bansan iyakar lokacin daya daukaba domin tsabar wahala tasa na daina gane awane yanayi nake.



Gefena ya kwanta yana sauke nunfashi yayinda zuciyarshi ta karye shima wani kuka yakeyi me hade da sheshsheka na tsabar jin dadi da godiya ga Allah.
Yanajin yanda kukana ke sukar zuciyarshi amma yakasa koda motsi Sabida nauyin da jikinshi yaimishi.


Nikuma bakin ciki ya idasa kasheni wato yasami biyan bukatarshi yanaji ina kukan wahala amma yaimin shiru to gobe gidanmu zanyi tafiya Dan bazan zauna da mugu ba.


Jin naki daina kukan yasashi tattaro ragowar karfinshi ya jawoni jikinshi.
Yajima beyi maganaba saidai bayana da yake shafawa ahankali alamar lallashi.


Cikin wata siririyar murya yafara magana jin jikina harya fara daukar zafi,Gashi sai yunkurin amai nakeyi.
Jijjigani yake pls rumana yi shiru kinji nadaina bazan kumaba yi hakuri kinji? Nine ko? To yi shiru daina kuka bazan kuma cutar dakeba kinji ko. Yauwa babyn Aliyu.
Ajiyar zuciya kawai nake saukewa domin nifa koda naji ana maganar daren farko anashan wuya wallahi banyi zaton abun yakai hakaba toma wai ahaka ne wasu matan Kebin maza kokuwadai nice nasha wuyar? Oho dai amma komadai mene tabbas babu dadi sai tsabar wahala ta tashin hankali.


Muryarshi ashake yace tashi muje kiyi tsarki kadda jikinki yai tsami kinga nima nasha wuya zazzabi nakeji.


Kallon ji karya naimishi kamin nakuma lumshe idanuna.


Ina kallonshi tacikin duhun dakyar yamike ya shige toilet din,Saida yagyara jikinshi saigashi ya dawo kwanciya kawai yayi kusa dani ya rungumoni sai rawar sanyi yakeyi wani mugun zazzabi ya rufeshi.


Nidai bansan lokacinda barci yaigaba daniba baccin wahala.


Atunanina banjima da fara barcinba kawai naji yana shafar fuskata wai intashi gari zai waye,To dama abinka dame zuciya Asama kawai saina sakamishi kuka hadda kiran "Wayyo inna nabani zai kasheni"
Tausayina yakamashi jin yanda naketa nishin zazzabi kamar yadda shima jikinshi yake ringis da zazzabin.


Tawul dinshi ya daura yaje yayo wanka,Saida yai salla sannan yadawo wajena,Kamo hannuna yayi yana kallon idanuna wa inda duk suka kunbure tsabar kuka.
"Sorry Ruma bazan kumaba Dan Allah kiyi hakuri zo in temakamiki da ruwan zafi kinji?

Hannunshi na ture daga jikina kamin ince" Nikasakeni ai zan iya ko"
Wani k'aramin ihu nasaki lokacinda nai niyyar tashi"wayyo Allah shikenan ya kasheni har lahira ban yafeba wallahi kuma kaci wuta bal-bal.

Saida yai dariya duk yanda yakejin jikinshi,Rikeni yai Amma kafafuna kamar basu jikina zafin da wajen yakeyiko bata lokacine fadinshi.
Taku daya biyu nayi jikina ya dauki kyarma hawaye suka fara shatata.
Da kuka da komai yaimin wankan sannan na dauro alwala sallar ma azaune nayita.


Kuma kudundunewa mukayi dagani harshi domin zazzabi har garama jikina da jikinshi domin saiwani nishin wahala yake saukewa.


Jijjigani yake amma yakasa magana shi tsoranshi dayama yanda zai fuskanci umma domin batason wauta shiko yasan ya aikata domin yana tunanin har dinki sai anyimin danyajimin ciwo Wanda besan lokacinda yai hakanba.
" Yi shiru Dan Allah kiyi hakuri bazan kumaba kinji?Allah yaimiki albarka Ruma yanda kika farantamin kema Allah ya farantamiki na fitar da Abu me yawa ajikina Ruma,Ban taba kusantar zinaba nayi kokarin rike kaina Ruma, Shiyasa abin yazomiki da wahala amma bazan kumaba kinji kadda kiji haushina ba laifina bane Ki daina kuka kinga nima banda lafiya ko?


Lallashina yaitayi da kalaman kauna masu matukar zafi da sanyaya rai har bansan lokacinda barci yaigaba dani ba.




**** **** ****




Koda garin Allah yawaye yanaji kuma yana kallo Amma ko motsin kirki yakasa tunanin Wanda zaifara kira yakeyi ga nauyin da jikinshi yaimishi.
Wayarshi ya lalubo wadda ke gefe ya dannama Abba kira domin yasan saiyafi umma sauki.


Abba Wanda ke zaune cikin falonshi yana hada wasu takardu dayake niyyar fita dasu,Yaji sautin wayarshi.
Beyi mamakin ganin haidar dinba domin kalar ring dinshi dama daban yake.
"Abba kazo bangarenmu bamu da lafiya"


"Ah subhanillahi baka da lafiya ko baku da lafiya haidar meya faru?


" Kadai Shigo Abba.


Da sauri ya mike yana Ikon Allah to Allah ya kawo sauki.


Key din dake hannunshi ya dauka yafice domin dama har lokacin akwai A hannunshi.


Idanuna na bude tunda naji yana wayar, Kunya nakeji bazan iya kallon Abba da wannan ciwonba ai abun kunyanema asan munyi.
Tashi nai da kyar ina tafe ina kuka Sabida zafi ga k'afafuna abude Sabida namakasa hadesu.


Bina yai da kallo harnabar dakin kamin ya sauke ajiyar zuciya,Yasan ina bukatar kulawa sosai Wadda tun dare yakamata ace nasameta to rigima da koke koken danaitayi ya hanashi temakamin ga zazzabi shima daya addabeshi.


Abbanne ya shigo kai tsaye dakin haidar din ya nufa,Tunda yaga zanin gado ak'asa yasan abunda yafaru,Gadon ya nufa daya fahimci haidar dinne kawai agadon.
Budeshi yayi,Wani hucin zazzabi ya taso.
Ahankali ya bude idanunshi wa inda sukai jajir daga gani yanashan wahala.


"Subhanillahi sannu kayi wanka?

" kanshi kawai ya iya dagawa.




Harun Abba ya kira yazo ya duba haidar din domin shima likitane.


Yana nan zaune saiga Harun ya shigo,Gaisawa sukai da abban sannan yabarmusu dakin.

"Haidar ya akai meya faru ne?


Muryarshi bata fita sosai yace nidai kawai ka dubani kaimin abinda yadace Rumana ce tai disvirging dina.


Idanu harun din ya fiddo kamin yace kacedai ka kashemusu yarinya Aliyu,Amma wallahi baka kyautaba kabari saita Dan huta daga dawainiyarka kuma kawai saikawani jawomata jinya,Banza maye kawai,To tana ina ita?


Ta gudu daki harun Dan Allah kafaramin allura tukunna wallahi haka na kwana saika nemomin wacce zata temakamata Dan inaga har dinki sai anyimata.


Wani uban tsaki Harun din yaja kamin yace Saikace kaiba likitaba katashi ka cutar da yarinyar mutane wannan ai iskancine baka da hakuri wallahi,Kuma babu wacce zan kira aiga umma nan tazo taga bannar dakayi yanda zataci ubanka wlh.


Besan meyasa harun yai saurin daukar zafiba.Shidai fatanshi kawai ya duba shi sannan kadda ya kiramishi umma tazo ta cinyeshi danye.

Shiko Harun zuciyarshice ta cika da tausayina domin tare suka taso da haidar yasan halinshi na jaraba duk da Allah yasa betabayin zinaba Amma da bakinshi yake cewa duk ranar dayasami mace yanaga saiya rabata da numfashinta kuma zatasha dinki,Domin saiya juyemata kwantaccen abunshi tas sannan zai barta.


Dole yafita yaje ya hado duk kayan dayasan nida haidar din zamu bukata alokacin Da yadawo Abba harya nufi wajan umma domin tazo ta temakamin itama tunda macece sannan aikintane.


Allurai yaimishi tare da dauramishi drip,Dasun hada ido saiya harareshi shidai haidar iyakacinshi murmushi hankalinshi nakan yanda nake ahanlin yanzu.


Wani irin mummunan faduwar gaba yaji lokacinda yaji salkamar umma bakin kofar, Haidar ne ya amsa sannan ya gaidata yabar dakin yakoma falo wajan Abba.


"Sannu haidar Ashe bakuji dadiba ina ita ruman?
Wani miyau ya hadiye kamin yace tana dakinta umma.


Juyawa tai tana fadin to bari in dubota Allah yasa ba wauta kaimataba dannasanka da sakarci wani lokacinda da garajen tsiya.




Muryarta naji saman kaina tana tashina,Uban zazzabin dake jikina yafara tashin hankalinta,Ruwan zafi taje ta hado da niyyar tatemakamin ingasa jikina tunda tasan meya faru.
Saidai abinda yabata tsoro shine ko motsin kirki kasawa nai Sabida tsamin da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login