Showing 60001 words to 61919 words out of 61919 words

Chapter 21 - RUMANA BOOK COMPLETE BY MAMAN KHADY

22 Aug 2025

271

shigo amma ina kusan karfinshima ya gwadamin saida yasami nutsuwa sannan yabarni yafara saukar da numfashi.
Dan harararshi nayi kamin nace "Yakamata dai asan angirma anfara Tara iyali .


Murmushi kawai yayi tare da Jana muka wuce wanka.


Ahaka muke tafiyar da rayuwarmu koda yaushe cikin Amincin Allah yaradai basu da matsala domin Abba da umma sun tsayamusu koda babu mu tofa bazasu kokaba musamman Abba Wanda inaga son yara dama ajininshi yake.
Nikam dama aikina haihuwa in ajemusu.
Suna rayuwane tsakaninmu basu wajena basu wajan umma amma wani lokacin ma Saina yini bangansuba tunda babu meshan nono cikinsu,Wani lokacin kuma idan sunzo da Kanshi yake jansu ya maidama umman Dan kawai ya murjeni son ranshi.




Matukar ba aiki yajeba to lallai zaka sameshi cikin gida wajan iyalinshi,Bantaba fuskantar wata damuwa daga wajenshiba kamar ta gajiyawa dani kokuma alamun zai nemi wani auren,Saidai tarin kulawa koda yaushe shiyasa nima nakeyin iyakar iyawata danganin yasami nutsuwa daga gareni.


Ga umma koda yaushe burinta ganin kwanciyar hankalinmu duk wani salo da nau'i na gyara ita ke nunaminshi nikuma in mak'ale in daukeshi tsaf cikin kaina.


Na fahimci mijina irin fahimtar data kamata ace kowace mace taima mijinta Dan samun zaman lafiyarsu.


Hankalinmu akwance yake saikace bamune wa inda sukasha waccan gwagwarmayarba ta baya.


"To ai dama haka rayuwar take tabbas idan kasha wahala afarko kasaran samun jin dadi zuwa gaba matukar ka yadda da Allah ne meyi aduk yanda yaso kuma kayi hakurin daukar wannan kaddarar.


To mudai gamu cikin jin dadi da farinciki kamar,Kuma munafatan samun dorewarshi.






Wayyo laifin dadi karewa.


Cikin hukunci na Allah duka duka anan nakawo karshen wannan labari me suna RUMANA inafatan Allah ya gafartamin dukkan abinda yazama kuskurene acikinshi.


Fans nagode sosai bani da kamarmu inafatan Allah yabarmu tare.


Nagode sosai😘😘😘😘
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 59




Kukan banza nasaka bayan tashina saida nagaji sannan na lallashi kaina na wuce na gyara jikina sannan na gyara dakin danai tunanin kuma kwanciya sai kuma naga gara ko hira inje wajan umma.


Da sallama nashiga falon tana zaune gaban yaran sunacin abinci tana kallonsu tana sakin murmushi da alama hakan nishadi yake sata.
Gaidata nayi sannan na zauna ina sauke numfashi jikina babu inda bemin ciwo kai nidai naga randa zan saba da tumurmusar haidar inga nadaina ciwon jiki.


"Lafiya ko rumana naga idanunki sunyi ja?


Wasu hawayen ne suka zubomin nakai hannuna na share amma wasu suka kuma zubowa.


" Subhanillahi yada kuka kuma bari in sallami yarannan ina zuwa.
Jikinsu ta gyaramusu sannan ta sakasu dakin kayan wasansu saita dawo wajena ta zauna hadda rikomin hannuwa,Gayamin meya faru kindansan ba ason me juna biyu da damuwa koda yaushe ko? To gayamin meya hadaku?


Cikin raunin murya nace"Umma yau Alhamis kuma ran juma'a ne bikin dije wai bazan jeba.


"Murmushi tayi sannan tace kuma kawai Dan kina sakarya saiki kama kuka wai yaushe zaki daidaita akan hanya ne?Ke duk kalar dibarun danake gwadamiki har yanzu babu wacce kike ganin zata taimakeki? To bari ingayamiki gaskiya,Duk maza haka suke haidar Nina haifeshi nasan halinshi nakumasan duk kalar takunshi,Amma yakamata yanzu ace kinsan wa innan abubuwa fiye da Sanin da nai mishi!kinsan meyasa?
" Kaina kawai na girgiza"


"To sabida yanzu kece matarshi kece sirrinshi kece farimcikinshi yana sonki fiye da duk yadda zakiyi tunani kawai yana boyewane sabida halinmu mu mata,Yakamata kiyi amfani da damarmakinki na diya mace da Allah yabaki ki dinga gwadamishi abinda yake daidai bawai ki zauna dayaimiki Abu kisaki baki kita kukaba inko ba hakaba wallahi zai iya yankemiki zumunta Dan idan da zamu biyema mazajenmu to da yawansu basan fita sukeyiba danhaka shawara ta rage gareki kodai ki zage ki kankaroma kanki mutunci kokuma ki zauna kitamai kuka yana lallashinki yana guduwa,Dan hakan bazaisa ya gyaraba.


Akunyace natashi nabar falon ina murmushi kai umma bata da dama shiyasa har yanzu bata daina birkita Abba ba Dan duk Wanda yasan Abba da to yanzu idan ya ganshi sai yai mamaki sabida nutsuwa da kwanciyar hankalin daya samu yanzu.


Harnakai kofa ta kwalamin kira" Zo inbaki tallabi idan kwalliya tabiya kudin sabulu nima ki sallameni"


Dariya nakeyi sosai da sosai Dan umma akwai barota.

D'akinta ta shige babu dadewa saigata da wani Dan bokiti da k'aramar leda"Ansa nan gumbar dabinoce ki murzata da madara kimata kamar sha uku kamin dare wannan kuma kita zuk'unnonshi daganan har magriba ki maidomin sauran Dan yanda kika sakashi arushi haka kike fiddashi nabada sautin asiyomiki daga India idan Allah yasa ansamu saina baki.
Akunyace nabar falon ina mamakin umma,Gaskiya nayi sa'ar suruka wallahi kodan taga bani da kowane oho dai amma inajin dadin zama da ita ina kaunarta har cikin zuciyata.


Hijab dina kawai na kwale nafara kalkalar falon saida naga ya fara sheki sannan na rufe windunan kaf yai wani duhu me kyau ga sanyayyan k'amshi natashi sannan nashiga kitchen nadai shirya abinda zanyi girki dashi sannan nasha wannan gumba ta umma na hada hardama wasu danake ajiya amma bawai sha na haukaba Dan nasan koma komai akwai ciki jikina,Wannan ma ya zamarmin dolene tunda shirin yaki zanje kuma dole intanaji dukkan makaman yakina.


Bedroom dinshi nashiga nan ma nagyara ko ina duk da babu wani datti Dan munfi amfani da nawa ma akan nashi.
Turaran nakuma tsugunnawa akaro na biyu sannan nabi gado kamin lokacin girki sabida bedawowa da wuri shiyasa nake bari sai bayan azahar sannan in Dora wani lokacin ma sai la'asar indai nasami abinda naci.






***


Sai la'asar sakaliya sannan natashi, Salati nayi atsorace natashi onhi yau wane kalar barci nai haka?
Da sauri na dauro alwala saida nai salla sannan nakuma tsugunnon wannan turaren duk da dai naji gabana yai wani mugun matsewa ga cikowa dayayi.
Agurguje nasha tsumin da yake na kayan lambune Wanda yaji kanunfari da minannas sannan na Dora girki zuciyata sai tashi take amma addu'a nake Allah yasa kadda inyo amansu inyi asara😁.


Kasancewar yamma tariga tayi shiyasa saina Dora farar shinkafa tunda munada ragowar miyar jiya.


Nida kaina nakejin yanayina na sauyawa ga wata irin masifaffar sha'awa dake tasomin kai gaskiya komaima dace domin tabbas maganin mata ma suna yatara kawai ganin anashanshi kamar tsiyane yasa mutane batashi suke saida na banza.
Wani murmushin mugunta nayi hadda kada kaina,Saidai lokaci guda jikina yai sanyi Dan irin gurzar da zansha kawai tafadomin cikin rai.
Lemo na hadamishi sannan na dama fura tunda yanashanta kusan kullun.
Sai bayan magriba sannan na kammala na hada komai turaren nakumayi sannan nashige nai wanka gamida dauro alwala Dan lokacin wani wurinma har anfara kiran sallar isha'i.


Bayan nagama komai na zauna ina gyara jikina da Maya mayai masu kamshi da taushi danhaka kawai nakejina cikin nishadi.




Wata 'yar doguwar Riga nasaka Mara nauyi me matukar kyau da tsari bata wuce guiwataba brown collar ce tai matukar karbar fatar jikina,Gawani kamshi dake tashi jikina.

Da zullumin rigimar da zai tadda ya shigo gidan,Wani irin lumshe idanunshi yayi jin wani mayen kamshi daya dabaibaye hancinshi.
Da sallama ya nufi inda yakejin motsina,Wani farinciki ya lullubeshi ganin beganni kwanceba kamar yadda yai tunani.
Cikin wani salo najuya na kalleshi tare da yimishi sannu da zuwa.


K'arasawa yai jikina ya wani rungumeni yana sunsunar wuyana tare da kuma matseni cikin jikinshi wani irin dadi yakeji shikam Allah ya hadashi da alkhairi Mara yankewa tunda yasa Ruma tazama mallakinshi.
Ganin yana nema yai nisane yasani zame jikina na wuce toilet na hadamishi ruwan wanka.
Kaya marasa nauyi na ajemishi na koma falo na shirya abincin AK'asa sabida yaji dadin ci.


Sai wani kallona yakeyi kasa kasa musamman ina sane naiwani irin zama Wanda nasan yana hangen farin pant din dake jikina hardama lema lemar dake tsatsowa tsabar shirin danayi yau ga kuma ni'ima ta ciki.


Adaddafe yagama cin abincin ya kalleni idanunshi harwani lumshewa sukeyi"Zo inbaki wannan naman nasan dai da wuya idan kinci wani abu"

Cikin shagwaba naturo bakina gaba ina fadin nidai nakoshi zuciyata tashi takeyi"


Marairaicewa yayi shima kamin yace"please babyna yi hakuri zo kici kadan idan ma baki iya taunawa zan tauna miki yanda zakiji dadi,Maganar yai tare da jawoni jikinshi,Kusan tilastani cin naman yayi,Ashema inajin yunwar dansaigashi inata ci.



Tare mukaje wanko baki sannan yana rikedani har gado jikinshi harwata rawa-rawa yakeyi kai haidar akwai fitina.


Marairaicewa nayi zanyi kuka cikin shagwaba,Shima marairaicewa yayi muryarshi tai laushi da yawa ya furta pls baby kadda ki fara kinji.
Banwani tsaya Jan ajiba nasaki jikina sosai gareshi tare da temakamishi da abinda nasan zai kuma gigita tunaninshi,Wow mata dole muk'ara godema Allah da baiwar da yayimana mukesa namiji kuka Wanda babu hawaye,Salon da ban tabamishiba yau nafara Dan sosai nake lasarshi da tsotsarshi kamin wani lokaci yagama ficewa hayyacinshi tuni yajima da sakin layi yana sambatu gashi naki bashi damar fara kusantata sonake saiyaje gejin da zai iya sakamin kuka sannan.
Jikinshi na rawa yafara Neman inda zaishiga ya juye abinda ke niyyar zautar dashi.

Rikeshi nai gam ina magiyar kadda yayi jin yanda wajan yawani tsuke gashi cike da danshi,Amma ina jikinshi ko ina rawa yakeyi dakyar yake furta pls,Pls pls Dan Allah.

Wasu kananan ihu muka saki atare lokacinda ya ratsa jikina,,,Ya shige.
Wayyo Allah ai ansha bidiri kam.
Saidanai kuka da hawaye na kamin ya sararamin.




*****




Kusan haka muka raya wannan dare Dan sosai ya likemin ko ya na motsa saiya kuma shigewa jikina,Gabobina kamar ba nawaba aiko da safe saina tsiri fishi babu gaira balle dalili aiko nan da nan ya rude yafara aikin lallashi,Daga karshema saina barmishi dakin.


Bawan Allah Ashe yasan maganar danhaka fitowa yayi da shirinshi ya shigo inda nake"Ki shirya idan an sakko masallaci saina kaiki bakorin hakan yayimiki ko?


Wani irin dadine naji kamar zai kasheni amma Sam afuska ban nunaba,Saidai kawai nadagamishi kai tare damishi adawo lafiya.


Tsalle nabuga nafara dibar shoki cikin dakin kamin inji fitar motarshi Sannan nakwasa da gudu na nufi wajan umma danna fesa mata.


Dariya tafara lokacinda taga nashigo falon,Shigewa nayi jikinta ina murmushin jin kunya,Yayinda itama ta rungumeni sosai tana dariya"Ah lallai diyata komai yayi daidai kenan to kije ki shirya kamin ya canza shawara"


Sumbatar yaran nayi ganin sun makale jikina suma suna dariya.


Ficewa nayi nakoma bangarena domin hada kayana.

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login