Showing 54001 words to 57000 words out of 61919 words
nasaki kamin ince mujedai zuwa malam nima ai da wayau na.
Yamutse fuska nayi sannan na fito kai tsaye na wuce wajan madubi nafara shafa manshi dake dakin domin ni duk ban kwance kayanba.
Ina sane na janye tawul din nai k'asa dashi ina shafama kirjina mai Wanda ya cika sosai sabida shayarwar da nakeyi.
Kasa hakuri yayi yataso sai jinshi kawai nayi ajikina yana sauke numfashi tuni ya zagaye kirjina da hannuwanshi harwani lumshe idanu yakeyi.
Tureshi nayi daga jikina nasaka rigar barcin Dana ciro nakoma gefen gado ina sawa.
"Dan girman Allah kiyi hakuri Rumana komaifa ya wuce damme zaki maido abinda ya wuce?
Cire hannunshi nayi daga jikina Wanda yake lalubata dashi kamin ince" Yo mekuma zaka cemin aini kawai nasan dama baka tausayina shiyasa kullun inbakasani na zubar da hawayeba bakajin dadi yanzu kuma mezakace dankaga na dawo ko?
"Naji na dauki laifina dan Allah kiyi hakuri bazan kumaba kiji tausayina mana wallahi nayi kewarki da yawa kamar zan mutu nakeji fa!
Tuni ya birkice min sabida tsabar zalama jikinshi babu inda be tsuma.
Kwace jikina nayi " Yo mezakayi da abinda kace inje in k'wadashi in cinye ai tuni na cinye abuna.
Matseni yayi jikinshi yana fidda numfashi awahale tsabar yanda ya kwadaitu da yawa"Kidubi girman Allah kibar maganar nan ai nasan kedin tawace abunma nawane sannan babu yanda za ai kicishi dole dai nizan cimikishi ko? Kiyi hakuri na tuba autar mata.
Yanayin yanda yake jagulani yasa wani mugun tsoro darsuwa cikin raina sabida nasan bafa k'aramin gyara nashaba dan akwai wani Abu danai amfani dashi tunban jima da haihuwarba nida kaina saida nai mamakin yanda gabana yayi dan bazakace nai aureba balle ai maganar haihuwa.
Tuni uban tsumi da gyaran danasha yafara aiki bansan lokacinda na biyemishiba.
Ba k'aramin nisa mukaiba mukaji sautin umma nata kwalamin kira sabida yaran na kuka.
Dakyar na samu na yakiceshi daga jikina ina jawo nutsuwata sannan na amsa mata.
Kifewa yayi akan gadon yana matse cinyoyinshi idanunshi sunyi jajir tsabar fitana.
Saida na kintsa sannan nafita wajanta tana daga falo sai naji yana cewa kibarsu can wajanta idan sunsha please.
Kunya kamar zata kasheni haka na k'arasa wajanta na karbesu aiko kamar zasu kasheni duk Wanda ya cafka saiyayi kamar zai shanye nonon dukanshi ummadai na zaune tana kallona.
Cikin tausayawa tace" Kina hadamusu da madara ne?
Kaina na girgiza kamin ince "umma tunda aka haifesu naimishi magana yace be yardaba.
Tsaki taja kamin tace dallah kyaleshi shi wani tsotso yasani shi gobe ai dole a nemomusu inba hakaba shima bazai sami nutsuwar da yake buk'ataba kawosu.
Mikamata su nayi kamin ta mike tabar falon nidai kasa tashi wajan nayi,Saida yaji shirun yai yawa saigashi ya fito dagashi sai gajeran wando,Jinai kawai yai sama dani yana nanata lallaima yarinya nadaiga alamar bakisona yanzu Neman kasheni kawai kikeyi.
Cikin shagwaba na rikeshi nidai kaimin ahankali gaskiya idan ban kashekaba aikai ka kasheni din ko?
Tun kamin tafiya tai nisa nafara gane kurena dan sosai yake gwadamin irin kewar daya kwasa akaina.
Abun mamaki saigani ina kuka tare da rokonshi kadda ya kasheni,Amma shi ina banda sambatu da sakin nishi ai be iya komai.
Da Asuba. Saida yaimin ruwan zafi sannan nasamu nai sallah saidai yana dawowa yakuma yowa kaina ko tausayi babu.
Kuka nakeyi sosai tare da hadashi da Allah yai hakuri nagaji kilama yajimin ciwo amma ina da alama ko jina beyi saidai fadin infa saki jikina da yakeyi kadda ya cutar dani,Yo cutarwa ta nawa kuma mutumin dake Neman mahalakata.
Matseni yayi jikinshi yana jijjiga gamida lallashi yayinda naketa sakin ajiyar zuciya da sheshsheka bansan lokacinda barcin wahala yai gaba daniba.
Wani irin murmushin nishadi yake saki akai-akai yana kuma sumbatar goshina da gashin kaina wata irin nutsuwa yakejin tana saukomishi wadda ya kwana biyu rabonda yaji irinta danhaka saidai yai murmushi tare da kuma shigardani jikinshi,Saima lokacin ya tuno da yaran koya suka kwana oho dan garama su saba koda babu umma beda tsarin kwana da yara haka kawai da anyi motsi yaro yatashi kuma ace sai anbashi nono shikuma me gida yana kwance yana jira kai ina bazai iyaba.
Yana nan rungume dani yaji jikina yafara dumi alamar zazzabi ga barcin da nakeyi da alama banjin dadinshi.
Gyaramin kwanciya yayi sannan ya wuce yai wanka yafita kitchen dan tuni gari ya waye saidai idashe.
Inata barcina shikuma ya hada abunda zamu karya dashi.
Yana zaune afalo yana kwallo hankalinshi kwance saiwani murmushi yake saki akai akai sabida maganar gaskiya ba k'aramin dadi ya kwasaba kai bayan yana tsoron cutar dani to da lallai ya dawwama cikin wannan ni'ima.
Ummace ta shigo da yaran hartai musu wanka ammafa ko wanne sai wawure wawure sukeyi damma umma nata duramusu zamzam Abba na aikin jijjiga.
Gaisheta yayi gwanin kunya dan sai yanzune yaji wata kunya na dabaibayeshi.
Abdurrahaman ya amsa hannunta tare da sakamishi Lib's dinshi cikin baki aiko nan da nan ya karbe tunaninshi ko nono ne.
Basaita tambayaba tunda taga bani falon jikinta yagayamata ya bazar dani.
Kallon shi tai tana kankance ido "to kai ya za ayi da yarannan naga kamar mamarsu bata tashiba kuma yunwa sukeji dan har cikin dare kuka sukaitayi! Kaje ka samo madara adinga hadamusu da nonon yanda zasufi koshi ko?
Wani irin bata fuska yayi yana kallonta.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 55
Washe gari: Yana karyawa yanayima yaran mitar sun hanashi rawar gaban hantsi Sabida mugunta kalar tasu,Nidai inaji saima dariya dayabani.
Hararata yayi kamin yace"Humm karma kifara dariya Dan yau bazan yadda da hakanba,Badai yunwa ke hanasu barciba? To yau insha Allah zan dauki mataki.
Yinin ranar wajan umma na yini nida yaran saida akai sallar Azahar saiga d'an sako daga dadynsu madarace me yawan gaske ta baby ya aiko da ita kuma wai a ajiye bangaren umma.
Ni wallahi ma dariya yabani balle kuma umma wadda taita dariya hadda kwanciya.
Kallona tayi kamin tace"Kinga anyi maganin mijinki ko?Aidama nasan abunda zai tankwarashi kenan,Shima nan alhaji haka yaita faman cewa inje in dauko yara nace a a abarsu can yau sukwana da iyayensu kinga gashi ya siyo madarar yanzu da rana saiki dinga basu nono nikuma saisu dinga kwana wajena sunashan madara kema kindan sami sukuni tunda hidimar da yawa ko?
Murmushin kunya nayi tare da cewa"Nagode umma Allah yasaka da alkhairi,Ubangiji yasa agama da duniya lafiya.
"Ameen ya Allah kema Allah ya albarkaci rayuwa data iyali aike cikon faruncikinmuce Ruma dole muyi duk yadda zamuyi Dan ganin kinsami farinciki musamman da kike marainiya babu uwa kuma babu uba.
Inaga dai daga hakan bazance inada wata matsalaba Dan ko girki anan wajan umma nayishi gabadaya Saina dibarmana na darenmu nakai bangarenmu tunda dai bedawo da ranaba nasan sai dare Zai dawo.
Saida Abba yadawo sannan naimusu sallama bayan nagama cikama yaran cikinsu da nono,Dan Abba kai tsaye ya nuna shifa be yadda mudinga kwana dasuba harwani lallashina yakeyi akan inyi hakuri inbarmusu yaran su dinga kwana tare dasu,Bawan Allah besan mungama tsara komai da umma ba.
Wanka nayi da ruwa me zafi naji dadin jikina dan yinin yau da ciwon cinyoyi nayishi.
Ina niyyar hayewa gado saigashi ya shigo yai wani biji biji dashi daga gani yauma agajiye yake,Amma nasan wannan gajiyar bazata hana ya suburbudeniba kamar wasu kayan wanki.
Ruwan wanka na hadamishi bayan naimishi sannu da zuwa yo goma saura bammasan inda ya tsayaba daga wajan aikin.
Saida zai shiga wankan sannan yacemin"Ya yaran yau sunsamu madara shine umma ta daukeso ko?
Ban nuna na san maganarba danhaka sainace tadai daukesu yau.
Kamar kullun yauma saida nai kuka da idanuna sannan nasamu ya sararamin.
Ganin naki daina kukan ne yasashi fara lallashina amma banza nai dashi Sabida yaban haushi wlh.
Bayan munfito wanka ya rungumeni jikinshi yana bubbuga bayana"Shikenan kiyi hakuri akwai zafinne har yanzu?
"Kaina na daga ina sharben hawaye.
Dariya yasaki kamin yafara magana cikin Lallashi" Dan Allah dubeki da girmanki da komai hadda yara amma kinayima wannan 'yar abin kuka, Wannan ai abun kunyane kallifa Dan Allah"
Kauda kaina nai ga barin kallonshi Sam beda kunya wlh jifa abunda yakemin,Kaimishi duka nayi cikin shagwaba nace Ammadai idan katashi cin zalinka ai girma Abun ke k'arayi ko?
Rungumeni yayi yana tausamin cinyoyina"Kedai kawai kincika raki wallahi sannan kinada jiki me kyau irin Wanda ake bukata shiyasa har yanzu baki budeba sannan ni kadai nasan irin dadin da nake kwasa aduk lokacinda nashiga shiyasa nake rudewa afuwan please idan zanyi anjima ahankali zanyi.
Kwanciya kawai nayi balle danaji yana maganar wai anjima ma zai kuma saikace wani cin abinci.
** **** **
Bayan watanni shidda.
Dama ance shekara kwanace ga me yawan rai,Wannan batu haka yake.
Yau tunda natashi nakejin tashin zuciya Shiyasa ma duk aikin da nayi akasalance nayishi damma yaran na wajan umma watansu takwas kenan yanzu amma rarrafe babu inda basu zuwa ga bak'ar barna har kama Abu su mike sukeyi inko sukaga abun banna ai babu magana.
Ina tunanin yanda suka saba da umma da Abba basu saba damuba can suke yini indai ka ganni dasu to nono ya kawosu dasunsha kuma zasu kama gabansu.
Kwance nayi nai lamo cikin kujera Sabida jin yanda cikina keta yamutsawa kamar zanyi amai wlh.
Dagashi sai jallabiya ya shigo falon kasancewar yau yakoma
nasan ba wani waje zashiba,Be zaunaba ya fice wajan umma babu dadewa saigashi da yaran,Yarane masu matukar kyau da shiga rai gasu bul-bul dasu kuma kamarsu daya idan bamuba babu Wanda zai gansu ya iya banbancesu ko Harun dake ganinsu akai akai kusan koda yaushe saiya tambaya ina babban.
Gaba daya kaina sukayo danshan nono niko haka kawai naji raina yabaci,"Haba Dan Allah inafama da kaina zaka kwasosu suzo su tsotseni tas kuma sunemi abinci ko?
"Sorry baby bansan zasu nemi nonon ba Ai tunda naga wasansu suke"
"Hummm tunda suka ganni aikasan saisunsha hankalinsu zai kwanta.
Yana rungumeni dani sunashan nonon sai murjemin jiki suke Dan Sam basu nutsuwa idan sunasha,Dacan daya nakefara ba kamin daya amma tunda sukai wayau basu yadda danafara ba daya ko wasa dayan yake saiyabari yadawo yasha.
" Dady amai fa nakeji wallahi ko naman danaci jiya ne ya batamin ciki?
Wani irin bugu kirjinshi yayi kai karfa hasashen da yakeyi ya zama gaskiya Dan tun wancan satin yake ganin alamomi ammadai ganina qalau yasashi share tunanin.
Da gudu na yakice yaran daga jikina nai toilet nafara shek'a amai tun inayi da k'arfina harsaida na koma kwance,Yana rike dani yanamin sannu Amma bunu bunu zai leka yaran Dan yanzu saisuyi wata ta'asar.
Saida ya wankemin jikina ya watsamin ruwa sannan ya kaini kan gado shikuma yakoma ya gyara wajan kwasar yaran yayi ya maidama umma sannan yadawo ya zauna gefena.
"Babyna Anya ba cikine dakeba kuwa?
Aibansan lokacinda natashi zauneba tsabar tashin hankali.
Rikeni yayi yana fadin bi sannu bari insamo Abu ingwada idan shine sai musan abinyi ko?
Tuni idanuna sunciko da kwalla aiko nabani idan cikine dani wallahi Saidai azubar dashi Dan banga dalilin da zaisa inada wa innan yaranba kuma inkuma haihuwa yanzu kai ina bamafa zai yuwuba toma basainayi jiniba sannan za ai maganar ciki,To tun haihuwarsu haidar da sati biyu ban kuma yiba.[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 57
Cikin sanyin jiki ya zauna gefena hankalinshi yai masifar tashi,Beta tunanin zanyi tunani irin wannan ba musamman yanda yaga duk na gama tashin hankalina.
"Kiyi hakuri Ruma Dan Allah ki rufamana asiri yanzu Sabida Allah Sabida kinada ciki shine zaki tashi hankalinki haka harma da wa inda ke zageye dake? Cewar Abba.
Cikin marairaicewa nace kayi hakuri Abba.
Wata uwar harara abban ya wurgama haidar din kamin ya Dora da fada sosai" Kai yanzu nan da kasan tanada wannan lalurar shine har kake hantararta haka?Meyasa kai idan ranka yabaci kakeyin abinda bedaceba eye?
Shidai shiru yayi sai shashshekar kukana data cika dakin.
"Abbane yafara magana cikin alamun lallashi, Haba rumana Dan Allah kadda kibani kunya mana yakamata ki tausayamana ki duba halin damuke ciki mana na rashin yawa yanzu munata murna Allah yafara baku zuri'ah wadda zamudinga gani munajin dadi kuma shine zaki mana haka?Meyai zafi Dan girman Allah kadda ki nuna bakiso Ruma ko yara nawa zaki haifa munaso kuma zamu rike koda zaki haifi cikin gidannan ne,Danhaka kiyi hakuri dani da ummanku zamu temakamiki da komai da kike bukata nidai fatana kiyi hakuri kibar cikin jikinki Dan Allah munaso kuma muna maraba dakoma menene.
Nasiha sukaitamin tsakanin umma da Abba mecike da lallashi har saida naji zuciyata tafara sanyi amma duk da haka zuciyata acinkushe take Sabida tsabar zullumin wahalar danasha lokacin cikinsu abdul.
*** ***
Sai magriba nakoma bangarena lokacin tuni nagama galabaita da amai Dan saikace abun jira tunda aka gano da cikin shikenan kuma sai ciwace ciwace musamman amai,Ga raina dayake abace har lokacin Sabida Marin da dadynsu yaimin.
Bunu-bunu umma taimin sannu kuma ta hana yaran takurani Dan bayan la'asar ma data cika musu ciki da abinci sai Abba ya kwashesu sukai cikin gari.
Ruwan dumi na hadama jikina nai luf ciki har saida aka fito sannan sannan nai wankan nafito daure da Alwala.
Sai bayan sallar isha'i sannan yashigo cikin gidan ko kallon inda yake banyiba balle yasaran sannu da zuwa kamar yadda nasaba.
Girgiza kai yayi sannan ya wuce wanka.
Saida nagama gyara jikina sannan nai kwanciyata duk da inajin yunwa amma bankulada cin abincinba.
Saida yagama shirinshi sannan ya jawo ledar dayashigo da ita ya hawo gadon"Tashi kici abinci"
Ko motsi banyiba balle yasaran zan kulashi.
Cikin tsawa-tsawa yace "Tashi nace kaddafa ki kureni inyimiki abinda banyi niyyaba wallahi"
Bakina atunzure natashi zaune tuni idanuna suncika da kwalla gani nakeyi kamar ya daina sona.
Gadai yunwa inaji amma haka nakeci ina zubar da hawaye,Shiko yawani tsare gida duk da irin tausayina dake kuma narkar da zuciyarshi saidai yasan matukar yace lallabani zaiyi to bazanyi abinda yakesoba.
Saida naci na k'oshi sannan na wanko bakina,Tsaye nayi tsakiyar dakin tare da kin kallon gadon Sabida kaddama in kalli inda yake.
Murmushi yayi kamin ya furta"please babyna yi hakuri kizo kinji?
Wata harara na ballamishi hadda murguda baki Dan jinake kamar na shakeshi inga yadaina motsi.
Ganin dai bazuwa zanyiba yasashi tashi yazo ya jani jikinshi zuwa gadon, Kuka kawai nasakamishi Dan har lokacin banjin dadin zuciyata musamman idan natuna ya fallamin mari kawai Dan nafadi abinda ke raina.
Shiru yayi yana sauraren kukana Wanda ke konemishi zuciya saidai dole yabarni nai kukan ko hakan zai samar min da nutsuwa,Yanadi rungumedani yanadan shafar bayana zuwa dokin wuyana har saida yaji nafara sauke ajiyar zuciya sannan muka kwanta yana rungume dani.
"Kiyi hakuri kinji Ruma nasan nine nabatamiki rai Amma bazan kumaba kinji?
Bakina na turo gaba kamin nace" Ni babu wani hakuri da zanyi gobe wajan inna zanyi tafiyata farawa da iyawa ka mareni inaga nan gaba rufeni da duka zakayi,Gara inkoma wajan innata wadda ke sona.
Dama yasan laifinshi bewuce hakan,Kuma yashirya bayarda hakuri,matseni yayi jikinshiyanadan bubbuga bayana"Shikenan ban kyautaba kuma nabaki hakuri yanzuma ga fuskata idan zaki rama marin da naimiki Amma Dan Allah ki daina maganar zuwa gidan inna idan kikatafi kika barni ya zan kasance?Kiyi hakuri kinji bazan kumaba natuba babyna.
Nidai shiru naimishi.
Tuni yafaramin salonshi Wanda ke matukar gigita tunanina bansan lokacinda nabada kaiba.
Aiko ya murjeni son ranshi tuni nasakamishi Kuka amma yanajina yai biris dani har saida yasami nutsuwa,Sannan ya rungumeni yana dariya.
Da asuba ma haka yaimin lilis sannan yabarni kwance ina sakin numfashi daya daya.
****
Cikin sati biyu nagama fita hayyacina zazzabin dare ya tasoni gaba ga tsotso duk da dai sunacin abinci inasamin sauki ga kuma ciki Wanda laulayinshi ke wahal dani.
Sosai suke tausayamin musamman shi Wanda muke kwana tare daga dare yayi zazzabi ke damuna kuma hakan behana ya kusanceni Sabida abin ya zamemishi kamar ibada sosai nake gane kurena kodan hada gyaran da nakesha ne dominyanzu