Showing 39001 words to 42000 words out of 61919 words

Chapter 14 - RUMANA BOOK COMPLETE BY MAMAN KHADY

22 Aug 2025

258

komaiba angayamiki za asamune?Kumama inda kinso ai saiki temaki yarinyar da 'yan dibaru tunda tacika yarinta da yawa ba lallai ace tasan komaiba.


Itadai tsuke bakinta kawai tayi dantasan dama bawai magana zaiyi me kyauba tunda yasan haidar din irin halittarshi gareshi, Gadaishi shekaru sunfara ja amma hakan becanzashi daga yanda yakeba balle kuma haidar Wanda yanzu yake kan ganiyar kuruciyarshi,Saima tatuna lokacinda tana Amarya har addua Takeyi kwananta ya wuce Dan kullun saiya sata kuka gashi taki sabawa da wuri shikuma inyazo dakinta yafi sakin walwalarshi danya sami nutsuwa dantafi sauran kuruciya.
Hummm shine kawai abinda tace.


Dakyar ta kwace jikinta ta mikomishi wayarshi wadda aketa kira babu kakkautawa.


Cike da kasala ya dauki wayar Dan beyi niyyar daukaba.


"Hello Sunana Dr.basher nine likitan dake duba matarka Hajiya saratu idan babu matsala inaso mu hadu dakai.


A jiyar zuciya Abban ya sauke kamin yace to zanzo insha Allah,Ai asbtn da haidar ke aiki kk ko?
" eh hakane"


To zanshigo insha Allah.




Ganin yanayinshi ya sauya yasa umman tambayar lafiya kuwa?


"Uhumm" da saukidai kinsan saratu bata da lafiya to dama inata nacin inji matsalarta taki gayamin shine yanzu likitan dake dubata yace inje yanason ganina Allah yasa ba kanjamau ta daukoba.


"Kai Alhaji wane irin maganace wannan Dan Allah? Allah ya kyauta saikai mata fatan samun sauki amma idan HIV ce ai munshiga uku Dan kowa yasamu kenan
Shidai hummm kawai yace yaja bakinshi yai shiru.
Ammafa yana cike da zullumin abinda zai jiyo.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 43




Yunkurin aman da nakeyi saiya dingajin ai kamar wani tallafi nake bashi nan da nan yakuma gigicewa surutu ko ai koshi baisan abinda yake fadiba.


Saida ya sami nutsuwa sannan ya rungumeni yana maida naumfashi,Banjin zafin danai tunanin zanji ammafa Jikina duk ya bige.
Saida ya tabbatar da na huta sannan ya tashi dani ajikinshi mukai wanka,Idanuna har rufewa sukeyi Sabida barcin da nakeji.

Matseni yayi sosai ajikinshi yana shafar marata lallai dole ya godema Allah domin yaimishi baiwa me tarin yawa.


Da alama tunani yafada me zurfi ammafa ko ya na motsa saiya jijjigani koya shafa bayana koya Dan bubbuga alamar lallashi.
Kamin wani lokaci wani zazzafan zazzabi ya rufeni.
Jiyai hankalinshi yatashi duk da yasan matar dakeda k'aramin ciki babu kalar yanda laulayi be zuwar mata ammadai yanajin tausayin halinda zan kasance.
Yanaso yabani magani amma beson tashina barcin dole ya hakura Sabida beso intashi kilama insakamishi kuka.




Da Asuba.
Saida ya tabbatar da natashi sannan yafita masallaci tare da rufe kofar ta baya Dan yanzu sosai yakejin tsoron barina ni kadai tunkan abinda ya faru.
Ina gama sallar na gyara jikina na koma gado tare da daukar madarar da muka rage da dare.
Koda yashigo harna kusa shanyeta gaisawa mukayi kamin ya amshi kwalin ya ajiye ya maidani cikin jikinshi yana sunsunata,Kirjina kamar zai fito tsoro nakeji kadda yakuma cewa zai lamusheni da asubar nan danna lura yanzu yakoma kamar maye.
Tun Ina jin shi yana tabe tabenshi ajikina har barci ya rinjayeni shi kanshi bansan lokacinda barcin yai gaba dashiba.


Wayarshi ta ishemu da ring dole duk muka tashi,Sumbatar goshina yayi kamin yace sorry antasheki ko? Ina zuwa yanzu ummace nasan kila tana waje.


Tashi nai da kyar cinyoyina duk sunyimin nauyi,Wanka nashiga dannasan yana dawowa cewa zaiyi zaimin kadan daga aikinshi kuma nasan wankanshi yanda yake.




"Aliyu kana kallon lokaci kuwa? Halan bazakaje aiki ba? Cewar umma.


Sumarshi yadan shafa kamin yabata hanya" Ummana makara mukayi ne yau shiyasa amma dama sai 9 zanshiga asbtn.


Zama tai kan kujera tare da ajiye kwandon abincin dake hannunta,Tasomin inta induba jikinta nima da wuri zanfita zanje amsar kayan sa ranar diyar hajiya Aisha ne.
Baki ya tabe kamin yace umma wannan kwailar yarinyar harta isa aure?


Harararshi tayi,Kamin tace ai kai sainaga babbar mace kake aure ba kwailar ba.


Dariya yayi ya shige bedroom dinmu koda yashiga dakin ai harna fito ina tsaye ina tsane ruwan jikina.


Rungumeni yayi tare sa sumbatar bakina "Amarya kintashi lafiya ya akaji da dawainiya?
. murmushi kawai nayi tare da kwace jikina dannaga yana nema ya kauce hanya,Shiya temakamin nasaka kaya sannan na sanya hijab na nufi falo wajan umma shikuma yashiga wanka.


Rungumeni tayi kamin tace sannu Ruma ya jikin naki?

Alhamdulillah Umma naji sauki sosai.


" Masha Allah sannu ga abinci kici ki koshi anjima nima fita zanyi.


Marairaicewa nayi kamin nace umma Dan Allah zanbiki daya tafi aiki nikadai za abari fa Dan Allah.


Murmushi takuma kamin tace keda bakijin dadi ruma?
"Naji sauki umma Allah zan iya zuwa.


" To ai shikenan saiki tambayi mijinki idan yabari saimuje.




Yana shigowa zamanshi ya gyara tare da dibar abin karin yanayi yana kallona nikuma kunya ta hanani motsin kirki.

Saida ya kammala sannan nace zanbi umma unguwa ya haidar.


Banza yai dani irin besan da maganarba.


Umma na fita na koma kusa dashi Dan Allah ka temakamin nima yau infita gari Dan Allah.


"Kinga rumanaa banason Neman fitini fa! Taya zakice zaki fita alhalin kinsan bawata lafiyar kirkice dakeba kokuwa so kikeyi kuje a jijjigoki ki dawo ki kwanta?


Wani irin bakin ciki da takaicine ya lullubeni Wannan ma ai wulakancine shikenan ni cikin gida zan dawwama idan lokacinda beda lafiya banje ko inaba yanzu ma babu inda zandinga zuwa kenan,Kumama idan ciwone ai shine yajamin shi tunda da lafiyata lau.


Bankuma kallonshiba na dukunkune cikin hijab dina nacigaba da kukana tunda nasan bazanyimishi dole ba.


Tashi yai ya wuce daki ya gama shirinshi niyyarshi yabarni inta kukana tunda nima na iya Neman rigima acewarshi,Saidai Sam jiyai yakasa fitar ma,Wata zuciyar ke tunamishi rumace haidar tafi karfin wani yasata kuka agabanka ma balle kai kasata.
Dagoni yai jikinshi ya rungume, Haba rumana menene abun kuka kuma daga magana iye?
Cikin sheshsheka nace nima bansaniba amma ni shikenan bazan dinga zuwa ko inaba dole saida lalura? Tunda aka kawoni gidannan bantaba zuwa ko inaba ko gida so daya nabata zuwa shima dakilin maganinba ne sannan koda ka warke banje ko inaba saida banda lafiya yanzukuma umma zanbi bani kadai zanjeba ka hana kumafa kaima aiki zaka ni kadai za abari gidan kenan?


Bakinshi ya manne da nashi yana tsotsa harsaida naji yana Neman zurmawa sannan nai saurin dafemishi hannuwa,Idanunshi sun sauya yace naji Ruma nakuma fahimceki kiyi hakuri bazan kumaba kinji? Gidama insha Allah wannan weekend din zamuje kiyi hakuri tashi ki shirya to.
Mikewa nai zuciyata cike da farinciki amma Dan kadda yagane saiban nunaba, Har zan wuce yawani jawoni jikinshi tare da marairaicewa haba mana nafa baki hakuri to kisaki ranki mana,Koso kikeyi idan naje aikin inkasa yi?
Hawayena na share tare da danyin murmushi,Kudi ya damkamin ahannuna gashinan ko zakiga wani Abu dazaiyi miki kinji ko?
Godiya nayimishi sannan yabar gidan ajiyar zuciya na sauke kamin infara taka rawa Dan gaskiya naji dadin barin da yayi koba komai nima yau naga gari kuma ya ganni ai.


Yana tafe yana murmushi kai mata kenan iyayen rikici,Ita ruman da yakeganinta shiru shiru Ashe itama ba kanwar lasa bace kallifa yanzu daga magana amma takoma gefe tasaka kuka.






*** *** ****


Sosai naji dadi fitar da mukai da umma domin takaini gidan danginta da yawa inda sukaita nunamin kauna kamar zasu cinyeni awannan tafiyarnema nafara tunanin anya ba cikine daniba domin addu'ar da duk sukebina da ita alamace ta lallai akwai ciki jikina.
Umma babu wani kunya da kanta take fadin ai ansamu k'aruwama.


Munje gidan kayatattun kawayenta 'yan gayu kamarta nasami abin arziki da yawa musamman kayan gyaran jiki dana oga uban gayya.
Nidai ai iyakata murmushi danni inajin kunyar umma sosai.


Sai yamma likis muka koma gida itama umma taimin siyayyar kayan kwalam sosai acewarta wai duk abinda nakeso inci kawai indai hankalina zai kwanta.


Kwanciyata nayi akan kafet dinta duk da inaji tana fadin lallai kadda inyi barci Sabida magriba tataho amma ina jikina kwanciyar kawai yakeso.


Tsaye tai saman kaina tana sakin murmushi tare da jeromin addu'o,I cikin zuciyarta mamaki takeyi wai haidar dintane yaima mace ciki lallai Allah shine gwanin hikima.
[4/2, 3:09 PM] Re@l💍 K@usy🌹: Rumana 44




Shigowar Abba gidan ya tilastamin tashi domin dama har anfara kiran sallar magriba.
Tashinai zaune ina murje idanuna sannan najawo glass dina na saka na gaidashi.
Be amsa gaisuwarba sai sannu dayaita jeromin kamin yace"Kinbi ummanku yawo aigashinan duk kin gaji ko?


Murmushi kawai nayi tare da sadda kaina k'asa.


"To sannu,Allah yaimuku albarka yabaki juriya da hakuri Ya Albarkaci zuri'arku.
Ahankali na amsa da amin kamin umma ta k'araso wajenmu,Sannu da zuwa taimishi kamin ya wuce dauro alwala cikin d'akinta.
Kallona tai " Tashi kije kema ki shirya kamin yadawo saikuci abinci kinji ko? Idan kuma akwai abunda kike buk'ata saiki gayamin ga tsarabarkinan cikin Leda karki manta.


Saida nai wanka sannan nayo Alwala banda hautsinawar ciki babu abinda ke damuna.
Saida na idar da sallar sannan na zauna lissafin lokacin al'adata,Cikin ikon Allah naga ai duka kwana takwas na kara shine alamun cikin kenan?
Jinai idanuna sunciko da hawaye kenan tun randa haidar yafara kwanciya dani ya zubamin cikin da amincewar Allah, Sai lokacin na tuna abinda yaitacewa wai be shigeniba rakine kawai kalar nawa, toko yina biyune dagayi sai ciki innalillahi yanzunan cikin cikina akwai kwayar halittar mutun? Kenan shiyasa naga su umma sunnunka kulawar da suke bani? Kai ko haidar din kulawar dayake bani yanzu tafi tada nesa ba kusaba.


Idanuna na lumshe inajin yanda cikina da kirjina keta zafi Sabida tashin zuciya.


Da gudu na mike nai bayi aiko nan nafara sheka amai gwanin ban tausayi dama kuma nacika cikin da ruwa danashiga wanka.


Tundaga falo yakeji kakarina da sunan inna danake kira tsabar wahala,Fatali yai da kayan hannunshi ya nufi inda yakejin sautina da gudu.
Bedamu da yanda nabata jikinaba ya rungumeni jikinshi yana shafar bayana sannu yake jeramin cike da tausayi.


Kuka na sakamishi ina kuma shigewa jikinshi, Dan sosai naji na galabaita dagayin Aman.


Shiiii, Sorry yi hakuri kinji yanzu zakiji dadi tunda kinyi aman kinji sannu.


Rigar ya ciremin ya watsamin ruwa sannan na dauro wata alwalar Sabida isha'i ta k'arato.


Shima wankan yayo bayan ya zaunar dani gefen gado.
Zama yai kusa dani bayan ya fito ya riko hannuna yanadan matsawa "Sannu kinji ina kemiki ciwo yanzu?


Kaina kawai na girgizamishi wasu sabbin hawayen na ziraromin.


Jiyai duk hankalinshi yatashi ko wani mummunan Abu ke damuna,Matseni yayi jikinshi yana shafar bayana,Kiyi hakuri kinji gayamin mezaki yanzu in samomiki kadda dare yayi ko?


Jinai kawai bakina ya furta tuwo zanci shi nakeso.


"Idanunshi ya fiddo kamin ya shafa kaina" Tuwo Ruma?
Cikin shagwaba nace eh ko bazan samuba?


"A a jira insa kayana inje wajan umma nidai wallahi bansan inda zansami tuwoba yanzu ni nama manta da munada nau'in abinci mesunan tuwo jira ina zuwa.


Kwanciya nayi tare da lumshe idanuna,Inajin shi ya sumbaci goshina lokacinda zai fita.



Cikin damuwa ya k'arasa wajan umma.
Zama yai yana sauke numfashi iyayen duk suka bishi da kallon kauna,Kamin umman tace " lafiyarka kuwa?


"Ajiyar zuciya ya sauke kamin yace " Umma ruma tafara amai duktai laushi kuma wai yanzu tuwo zataci.


Wata kabbara Abban ya dauka kamar meshirin kiran salla duk suka bishi da kallo kamin ya kauda kanshi yana murmushi ganin yanda duk suka zubamishi ido.

Jinjina kai umman tayi kamin tace to yanzu ina zamu samu tuwo? Indama inada garine sai inyimata ko?


Shiru sukai kowa da tunanin da yakeyi,Kamin Abban yace bari inje wajan malam habu megadi nasan baza a rasaba tunda ina gani yaranshi na kawomishi wani lokacin.
Bayan fitar Abban sai ya lalubo wayarshi ya dannama harun kira, "Kai ango yane?
Cikin basarwa yace oho maka Dan Allah yau hajiya tayi tuwo?


Wani uban ihu Harun din yayi kamin ya tashi Yakama rawa duk da cewa shine Wanda ya tabbatar da samun cikin amma beyi tunanin za afara wannan artabun da wuriba, Shi kanshi yanason aure to Amma daya tuno irin wahalar da yayunshi kesha wajan laulayi da yanda mazansu ke zarya tsakanin gidansu saiyaji kasala da tsoro Dan kaf yayunshi babu meyin laulayi me sauki watama saidai ta dawo gida.
"Hello kana jina? Cewar haidar jin Harun din shiru.


" Eh inajinka,Aikasan hajiya bata rabo da tuwo bari inkawo yanzu kace babynmu me karfine tunda yafara bukatar tuwo tun yanzu.

Kallon Umma yayi wacce ta zubamishi ido tanajiran taji ansamu kokuwadai tatashi ta saba hijab.
Cikin Dan basarwa yace umma Harun zai kawo yanzu.


Saida me gadi ya idasa addu'anshi Sannan Abban yaimai bayanin abinda ke tafe dashi.
Cikin farinciki malam habu yace Alhamdulillahi,Ashe munsamu k'aruwa to Allah ya inganta yasa arabu lafiya bari inleka gidan nasan baza a rasaba insha Allah.


Godiya Abban yaimishi Sannan yakoma cikin gida bayan yaji megadin ya rufe kofar gidan tabaya.




Wata matsanciyar sha'awar tuwon ta tasomin jinake kamar idan banciba zan mutu,Hijab dina na sagala na nufi wajan umma ina kuka ko fahimtar haidar din yana ciki banyiba Sabida yanda idanuna suka rufe.

Tuni umman ta mike jikinta har rawa yake haka Abba da haidar, Jikinta nashige ina sauke numfashi.
Lallashina tafara kamin tace menebne?
Cikin sheshsheka nace umma nace zanci tuwo amma har yanzu bedawoba nikuma yunwa nakeji cikina harya fara ciwo.


Kusan atare Abba da haidar din suka mike daalama jin cikina yafara ciwo yasasu rudewa.


Atare suka fice daidai lokacin Megadi yashigo da k'aramar kula hadda hajin jego.
Abban ya karbo sukaimai godiya atare suka dawo falon har lokacin umma na rungume dani tana lallashi bakinta har kunne surukarta tafara laulayi.


Kular Abba ya ajemin tare damin sannu,Ko jiran umma data tafi dauko filet banyiba na bada yajinnan nakama cin tuwon kamar Allah ya aikoni ni kaina bansan inacin tuwo hakaba Dan damacan bawani damuna yaiba.
Hatta 'yan kasusuwan dake ciki saida na taunesu tas Sannan nai gyatsa wani irin sukuni da kwanciyar hankali naji yana saukomin,Bansan lokacinda na lumshe idanuna ina murmushiba.


Sukansu dake kallona ko wanne sai fuskarshi ta cika da murmushi musamman Abba Wanda har wata kwalla ke tarar mishi cikin ido Anya befi haidar son cikinnan ba?


Saida nagama hutuna sannan na bude idanuna aiko wata matsananciyar kunya ta kamani ganin yanda duk suka zubamin ido suna kallona.
Boye kaina nayi cikin cinyoyina ina murmushi saikace banice nagama kukaba.


Harun ne yashigo falon,Duk aka gaisa sannan ya zauna na gaidashi shima bakinshi har kunne yakemin sannu kamin ya ajiye kulolin dake hannunshi.
Tare duk suka fice Sabida sallar isha'i da ake niyyar kabbarata.
Nima anan nayi sallar wajan nakoma na zauna jin cikina nakeyi har kirji Sabida yanda nai cin tsiya to ban sababa ni bammasan nayiwannan mugun cinba saidaga baya danaji cikin yaimin wani hake hake.


Harun wucewa yai gida Abba kuma fita hai haidar ne kawai yadawo kuma nan wajan umman yayi zamanshi bayan yaci abinci suka dasa hira,Nidai inajinsu kawai.


Wani uban nama Abba ya dire agabana sai baza kamshi yakeyi,Yace gashinan Ruma kici ki koshi megadi nabiya Wanda kika cinyemai saina karo miki.
Boye kaina nayi ina dariya,Suma duk dariyar sukeyi.


Haidar ya daukar min ledar da kulolin tuwon da Harun ya kawo mukai bangarenmu.




*** ****




Hanani cin naman yayi wai cikina zaiyi nauyi da yawa Saidai na wanko bakina nazo kusa dashi na kwanta.

Mun kwanta shiru naji babu wani bayani da alama yau yayi niyyar barina sainaji duk babu dadi bansan abinda yahau kainaba naji kawai shinake bukata.
Kirjinshi nafara shafa Ahankali ina lumshe ido aiko nan da nan bugun zuciyarshi ya sauya amma danya tabbatar saiya kama hannuna ya rike.
Kukan shagwaba na sakarmishi tare da murza kafafuna cikin nashi domin dama aharde suke.


Rungumata yayi yana jijjiga tare da furta sorry kinaso ne?


Kuma shigewa nayi jikinshi batare danace komaiba saidai salon danakemishi shiya tabbatar mishi da abukace nake domin bantaba kwatantamishi hakanba.


Idanunshi alumshe yace"Ruma karfa ki amayemu da tuwonnan wlh!!


Nidai banza nai dashi shima dole yai shiru yafara biyamin karatun danakejin shi kadai zangane alokacin.


Saida tafiya tai nisa sannan nasakamishi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login