Showing 21001 words to 24000 words out of 71894 words

Chapter 8 - YARIMA ASHMAN

19 Oct 2024

58474


"part d'insa yanufa da ita ". atake jikinta yafara rawa dan tasan me kwatarta sai ALLAH.
" ahankali tace pls kayi hkuri wlh nabari!tsaki yyi had'e da makata saman bed yace aidama haka kike cewa kinbari amma gobe ki k'ara garama kinyi shiru dan yau hukuncinki sai na kwana inayin sex dake.
"Kafin tace wani abu ya afka mata yafara romancing d'inta azafafe."
Itakuwa tashiga aikin nata wato turesa da kuka amma bemasan tanayiba.
"Aikinsa kawai yakeyi, haka yyita abinda yaga dama da ita har yasamu nutsuwa ,asannan yalura da yadda take kuka kamar ranta zai fita."
wani zafi yaji axuciyarsa dan yanxun mugun jin haushi yake inxai kusanceta ta rik'a masa irin wannan kukan nata sai kace wadda suka aikata aikin ashsha ne da ita."wata zuciyar tace masa k'ila dan ta tsaneka shiyasa.
"doguwar tsuka yaja had'e da shigewa toilet ," yana shiga ta tashi ta wuce part din ta dan ta jigatu a hannun yarima.
shikuwa rai bace yashirya ya kwanta abinsa har bacci yyi gaba dashi.
"Yasmeen kuwa ta d'auki niyar ramawa amma ta bari sai gobe byan tadawo dg skul dan gobe da safe zata tambayesa taje gidansu tun sadda taxo gidan bata tab'a xuwaba saidai syi waya da ummanta.....


Washe gari bayan tagama shiryawa tasaka nik'ab d'inta ta nufi part dinsa ,gaban mirror tasamesa yana fesa turarukansa ,adak'ile ya amsa sallamar ta ta sbd har yanxun haushinta yake ji.
" ahankali tace damaaa...dama in in ...innadawo dg skul zanje gidanku tunda nazo bantab'a zuwaba."
ayatsine yace kebaki iya gaisuwa ko?kinwani kama cewa dama dama .. Mitt's bakimasan sunanaba ko to inbazaki kira sunana ba kifasa xuwa.cikin marairaicewa tace pls kaji kabarni,tsaki yyi yace bazakijeba.
Ahankali tace innace maka yaya ba laifi?"
"Aitake kansa yawani fasu cikin k'asaita yace inzaki iya ba damuwa yafada had'e da tab'e baki."
Ashek'e yasmeen ta kallesa sama da k'asa tace never wlh nakiraka da hakan har kafara jin dadi ko ta bakasamu, tafad'a had'e da galla masa harara.
Afusace yace to bazakijeba stupid gi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?rl kawai aikece da tura kai kin wani shigomun daki oya get out of my room.
"batace komai ba ta fita ,amma tasha alwashin saitaje kota halin k'ak'a ,part din ammi taje ta fada jikinta tana kukan shagwaba had'e da cewa ai gd takeso xuwa yarima yahanata..
Nan ammi takirasa yana dagawa tace oh waimeke damunka ?,kasakata adamuwa bakaganin bata tab'a zuwa gidansuba tunda taxo.
" ahankali yace ayya ammi wasafa nake mata taje shikenan murmushi tayi tace yauwa ALLAH yyimaka albarka,takashe wayar had'e da kallon yasmeen tace to y'ar ammi kije wasafa yakemiki ainasan bazai hanakiba.
To tace sukayi sallama ta fita.
Yarima kuwa sai sauri yake yaxo part din ammi gaisheta koxaiga yasmeen amma yana zuwa yaga wayam.
"bayan sun gaisa ammi ta kallesa fuska bbu walwala tace wato kai bakasan abinda yadaceba ko?"
"Ahankali yace menayi ammi?
Tace rashin xuwa ka gaido mahaifiyar yasmeen mana.
Shiru yyi bece komaiba,ammi tace to gobe tunda lahadi zan saka sarkin gd yakaika gidan kagaisheda surukartaka dan baban yasmeen din ai yarasu saura mamanta tarage.
" wani tausayin yasmeen yaji ashema ita marai niyace".ahankali yace to ALLAH yakaimu sukayi sallama yafita.,,,,,,


***********

Yasmeen kuwa sai gurin 2:30pm suka gama lectures nan driver yadauketa sai gidansu ,bayan ta fito dg motar tace masa yadawo4:00 pm yad'auketa."""


,,,,tun a soron gidansu taga canji da irin gyaran da yah Omar yafad'amata yyi,cikin murna tayi sallama ,umma dake d'aki tafito jin muryar autarta da gudu yasmeen taje tayi hugging dinta suna murnar ganin juna suka shige daki....

Nan fa yasmeen tayi ta ma umma fira da shagwarta ,sannan taci abinci ,umma tayita mata nasihar xaman aure da yayi biyayya ga mijinta suna nan akayi kiran sallar la'asar.

Nan yasmeen tayi sallar, umma tabata wani magani kala 3,wai na zafine ta rik'a sha da madara da kuma wani na ruwa a jarka nan yasmeen tace ta gode dan tayarda maganin zafinne.

Nan driver ya aiko taje,sallama sukayi da Umma tabata daddawa,kub,ewa busassa,kuka ,man sharu takaiwa ammi...


"" koda suka isa gida yasmeen part din ta ta wuce taje ta shirya cikin Riga da sket na pink lace tayi masifar yin kyau ga maroon lip stick tashafa sai k'amshi take ta nufi part din ammi..""

Bayan sun gaisa ,ammi sai masha ALLAH take cewa azuciyarta dan bbu karya yasmeen tayi kyau,sakon ummanta taba ammi nan ta karba cikin jindadin kayan tana godiya.

Bbu jima yarima yashigo dan yasha fura ,kawai yasami yasmeen acan,bayan yagaisheda ammi ,yakalli yasmeen cikin pretending yace oh baby shine baza'amun mgn ba ko?wato d'azun nayi laifi ko?to aiyanxun kinje kin gaidota ai,turo baki tayi tace um um niban hakuraba munbata.

Murmushi ammi tayi cikin jin dad'in yadda suka fara son junansu tace nidai bbu ruwana ni y'ar kalloce...shiru tayi sakamakon yaya sageer dayashigo dakin.(dan dakin hjy rahama Wanda ke amerika karatu) hugging din ammi yyi suka gaisa ,yadawo yyi hugging din yarima bayan sun gaisa ya zauna yana tambayar umma su twins din hanan,idanunsa suka hasko masa yasmeen ,wow kawai yace axuciyarsa yakureta da idanu dan shima ba laifi guy d'in yahadu.

"Ahankali yasmeen tace ina wuni yah hanya??" dan ta tsargu da kallonta dayakeyi.

Shikuwa yarima kafesu yyi da ido yanajin wani haushin da besan kiname bane .

Murmushi sageer yyi yace wow she is very beautiful..had'e da kallan ammi yace ina kikasamu wannan babyn?

"Murmushi ammi tayi tayi saurin cewa ai antynkuce yasmeen mstar yarima kasan kanacan akayi auren dan umma ta lura da yadda yanayin yarima yacanxa shiyasa tayi saurin sanar da sageer kowacece yasmeen.

Tashi yarima yyi had'e da dakewa yasaki murmushi had'e da mik'awa yasmeen hannu yace baby xomuje nayi wanka kinji..

,,,,mak'e kafad'a tayi tace um um nidai,girgiza kansa yyi yace inbakixoba bazan sake goyakiba,d'an ware ido tayi kamar gaske tace um um sorry muje amma zaka goyanin kaji ta fad'a cikin muryar shagwabar da batasan tayiba...

Sageer kuwa cike da tsantsar sha'awar su da yadda suka birgeshi yake kallonsu ,yana cewa aransa ALLAH yasa minal dinsa taruka masa haka suna soyewarsu dan bikinsa befi sati3 ba,dan gsky broth dinsa yaga sa'a dayasamu wannan xuk'ekiyar yarinyar.

Ammi kuwa cikin kunya takalli yarima ganin zai kama hannun yasmeen tace oh son yanxun kazama marae kunya ko?

Sosa kai yyi yace to ammi kice ta tashi muje ko.

Tashi yasmeen tayi ta ce muje tana murmushi,shikuwa sageer kallon ammi yyi yace bara nashi ga ciki,nan suka fito dasu yarima suna fira kowa yyi gun daya nufa.

" suna shan kwana yasmeen ta kwace hannunta ,bece mata komaiba yajata suka shige part dinsa.

Kayansa yafara kokarin ragewa,tuni yasmeen ta fara zare ido ,cikin tsawa yace dallah mlm kije kihadamun ruwan wanka kin dauka wani abu zanmiki?"

Sum sum ta wuce toilet, bayan tahad'a ta fito fuska asake dan har tatuna muguntar dazata masa.

"" daga shi sai boxer ajikinsa ,kalli d'aya yasmeen tayi masa ta dauke kanta dan bata taba ganin nmj babba ahakaba ko yah Omar agidan kwana yake wanka kuma shima yarima bata tab'a ganin sa bbu kayaba dan duk lokacin da zai kusanceta idonta arufe yake.

Duk saita ji tsoro ,nufota yyi yace shine kikaje Kika had'ani da ammi ko?yafada had'e da matsawa gab da ita kamar zai rungumeta.

Cikin tsoro ta kafe kirjinsa da gashi ke kwance bak'i k'irin tana mamakin ganin jikinsa a murde kuma duk gashi.

"Cikin shagwaba ta ce to bakaibane kak'i barina.hannu yasa ya dan murde mata baki ,yana kallonta dan yau ta masa kyau,fuska adaure yace dg yau nasake ganin kinje part din ammi bbu alkhabba ajikinki nidakene ,yafasa had'e da murde mata kunne,yar k'ara tayi tace to pls sakemun kunne kaji?

"" saketa yyi cikin wani yanayi yafad'a toilet din. "

Yana shiga ta koma part din ta, kitchen ta wuce gun da ake aje kayan miyan gargajiya ta bude had'e da d'akko yaud'o ta fito tana dariyar mugunta cikin wani cup ta xuba hade da xuba ruwa taje dadai toilet din da yarima ke wanka taxuba bakin k'ofar.,,,,

da sauri ta fita had'e da tsayawa abakin k'ofar ta labe ta hangen toilet din ajikin kyauren d'akin.


"Bayan yan mintina yarima yafito d'aure da towel ak'ugunsa ga wani a wuyansa dan goge jiki ,kawai ya aza k'afarsa akan ruwan yaud'on da yasmeen ta xuwa...

Ai wani suuuuuuuuuuuuuuuuuuuuu!!!yayi suka jikake timmmmmmm!k'uru,rummmmm!yarima kansa yabugi gaban gado,wata yar k'arar wahala yasaki had'e da kallon gaban toilet din yaga me ya takane?

"" zaro ido yyi gani yaud'one,atake yagone yasmeen ce tayi hakan.,,,

Yah salam kawai yace had'e da cewa anya yarinyar nan ba kasheni zata yiba..ganin ko ta shi yakasa dan jikinsa yabugu....k'arar bude k'ofar ce yasha yajuyo yasmeen yagani,tana k'yalkyala dariyar mugunta har wushiryarta ta fito ,shagala yyi da kallonta,ji yyi tace oh su yarima amfad'i to ina k'asaitar taka?hmm wlh naso ace a gaban kuyangine da barori su ganka,aidanasani nayi maka video, tafad'a had'e yimasa gwalo..

Yiyayi kamar zai tashi ai da sauri ta arce,dariya yyi dan tabasa dariya dan yalura akwaita tsoro da Jan fad'a.

Afili yace lallai yarinyar nidakene gobe .

Da k'yar yatashi yashirya yawuce masjid bedawoba sai bayan isha,I .

Part din ammi yawuce kodan yaga yasmeen amma bbu alamarta dg bisani sukayi sallama ya wuce part dinsa yaje ya kwanta dan akwai inda yake son xuwa gobe kuma yaje yagaido mahaifiyar yasmeen.

Yasmeen kuwa dayake tasan batada gsky ana yin magrib ta sallami kuayanginta ta gark'e part dinta,tayi kwanciyarta,tana tunanin yadda zasu kwashe gobe da yarima.,,,,

Washe gari...

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(Palace of excitation and pleasant writers)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakune mmn fareesa fans club Kuyi yadda kukeso dashi ina mugun yinku???i???i.

??T41&42

Washe gari da wuri yasmeen ta shirya ,bayan sun gaisa da ammi ta wuce skul.
Yarima kuwa har part din ta yaje kuyanginta sukace bata nan tana skul kwafa yyi had'e da tafiyarsa dan yagaido ammi.
"da misalin karfe 12:yarima yakira sarkin gd suka samesa a office shida driver ," nan suka nufi anguwarsu yasmeen.
"Suna cikin tafiya wayar yarima tayi k'ara ,har yaki d'agawa can kuma yad'aga dan bakuwar number ce,bayan yyi sallama ,me kiran yace ya'llabai pls Kuyi binkice akan alh jamilu bushasha wlh yanxun ina xaune yaransa suka wuce da mota harda yara 2da gudu.
Ahankali yarima yace ok zanbincika yanxun inada wani uxuri ....be rufe bakiba ta glass yahango wata mota ta wuce atsiyace da sauri yacewa driver yabi motar."
Aiko nan suka cigaba da bin motar sukaga tabi wani hanya dabbu mutane sosai da ga nesa yarima sukayi parking.
Kawai yaga alh jamilu yafito dg cikin ciyawu ,yakarbi yara 2 sai kuka da ihu suke kawai yaga haske ya wulla yana d'agowa sukayi 4eyes da yarima.
Cikin rashin gsky had'e da fad'uwar gaba yafara inda inda da cewa wai su mayarda yaran tunda ba'an iyayansuba.
Yarima kuwa kaf yana ganinsu kuma yyi musu pics kala kala da camerarsa.
Alh jamilu yasaki yaran hankali tashe yashige motarsa dan Neman mafita tunda yarima yaganshi.
"Yaran su yarima suka dauka had'e da tambauarsu anguwarsu suka fad'a harcan yarima yakaisu yakarbi number ta iyayansu akan xainemesu suyi mgn yanxun yana saurine.
Acikin motar yakira mutumin d'azun yace yace aiyaga yaran yamaidasu gun iyayensu."
Nan yarima yace yazo gobe anason zaiyi mgn da shi a office insa.
"Nan suka d'auki hanyar gidnsu yasmeen, tun a hanya yarima keyin mamakin ganin anguwa r dan shi azatonsa yasmeen sai a quarters ba irin wannan anguwarba dan yadda yaga tahade da yawa."
bayan sunyi parking, sarkin gd yanuna masa gidan ,yayinda shida driver suka tsaya waje,nan yarima yatura wani yaro yace ga ASHMAN nan mijin yasmeen zaishigo.
"nan yaron yadawo yace yashiga", tun asoro yarima yafara tausayin su axuciyarsa yace oh ashedai talakawa ne amma kuma yasmeen batada son abin duniya.
Nikuwa nace hmm da sadda ba'a gyara gidan bane kaganshifa.
Sallama yyi bbu kowa atsakar gidan, fes tayisd'in wanke kal,axuciyarsa yace aidama yasmeen nada tsabbata Ashe agun ummanta tagado...jin muryar umma yyi tana amsawa had'e da cewa yashigo...
Cikin mamaki yashiga axuciyarsa yanacewa kaddai ace wannan ce mahaifiyar yasmeen kuma yasmeen ce yakare a kotu....benuna mamakinba afuska,cikin fara'a yashiga had'e da duk'awa jar k'asa yagaishe da Umma .
Ta amsa cikin kula da k'arayi masa godiya,nan yace ammi da yasmeen nagaida ita tace tana amsawa ai jiya yasmeen dintaxo.
" yace eh Aida tare zasuxo wani aiki yarukesa yafad'a yyinda yake kallon pic d'in yah Omar dake makale da bango,ahankali yace umma wanene wannan?
Murmushi tayi tace Omar ne yayan yasmeen bayanan yana karatu.
Yace masha ALLAH fan yatuna inyasmeen na masa raki shitake kira.
Bayan shiru ya ratsa nan yarima yace umma inason sanin labarin mutuwar baba tundg ana gobe zai rasu xuwa yanxun??"
Umma tace to,yace bayan shariar bala yaxo ?nan ta sanar dashi yadda sukayi da ihun da inna atika tayi masa.
Yarima yace good gara da yaxo sunanan hakanma yazama shaida,amma inason ganin photon baba,to umma tace tashige k'urya bbu jimawa ta fito da photon taba yarima.kure pic din yyi da ido dan tabbas yasan abbansu yasmeen saidai yamanta inda yasanshi kuma yasansa da dadewa.
Nan umma tayi ajiyar zuciya tace ana gobe zai rasu,ina zaune ina tankad'e garin tuwo damarece yashigo cikin wani yanayi kallo d',aya namasa yanagano yana cikin damuwa.
daki na bisa ina tambayarsa meke faruwa ,yace bbu komai....kafin nayi mgn bala yashigo bbu sallama a fusace ,kamar zai tureni nayi saurin bashi hanya yana cewa ina amadun yake? nixaka gayawa mgn sbd nanemi taimakonka ka toxartani cikin mutane.
baba bece komai ba kansa duke,kwafa bala yyi had'e da cewa zakaga abinda zai biyo baya....yana fadin hakan yyi saurin fita dg gidan.
",umma tacigaba da cewa nan natambayesa meyahadasu dan shi mutum ne mai hakuri da juriya bala na kuntata masa amma sai yahkura.
Nan yacemun wai shanuna guda 2danike kiwu xanbashi guda yasiyar yyi aure Wanda koyyi auren yan kwanaki zai saki matar ,shine nanuna masa illar hkan,Aiko yyita masifa aini mijin tace ne shiyasa shanyayye kawai,saina rabu da shi nadawo gd shinefa yabiyoni.
Tace nikuma nace ALLAH yakyauta..
" acikin dare gurin karfe ukku da wani abu naji motsi da kara ,saina fito jin motsin dg d'akinsa sai na nufi can Dede k'ofar natsaya naji abban yasmeen nacewa dakai za'ahada baki amun haka kaci amanar zumunci.....dede iya nan naji ina shiga dakin Muka hade da wasuasa2 fuskarsu aboye subi gefena da gudu suka fits ,nayi saurin karasawa ciki ,kwance nasamesa jikin jini yanason gayamun kosu wanene amma rai nakokarin fita Kalmar shahada nayita maimaitamasa yana amsawa yafad'i rai yyi halinsa...umma tafad'a yyinda hawaye ke xuba a fuskarta dan jitayi mutuwa tadawo mata sabuwa.,,,,,

Yarima ma kuwa yatausayamusu daurewa kawai yyi amma har idanunsa sunyi ja..

Tsaye ya mik'e yana xarya a parlour n.

"" umma tace da safe nida umar mukasanar da makota ,wasu da yawa sunso ayi binkice amma sai bala yaxo yana wani hawaye wai mubari ga ALLAH tunda dai yariga da ya mutu shikenan.badan munsoba nida yarana mukabarwa ALLAH. ""

,,,,,,nan ta sanar da shi gadonsu daya kwace.,,

Ajiyar zuciya yarima yyi yace amma umma ke atunaninki na zuciyarki wakika zarga akan kisan Abba? dukda bakida tabbas amma kinsan xuciya da sak'e sak'e.

"Umma tace wlh bala nazarga."

Yarima yace good nima shina zarga sbd alamomi sun nuna hakan.

Yanxun in son xuwa gidan nala din yanxun akwai wasu tambayoyi da zanmasa Wanda tanan ma zamu kara kafa hujjoji masu k'arfi.

Umma tace to.

Nan takira inna atika tace aturomata Yahaya yanxun in yana gida.

Bayan sun gama wayar takalli yarima tace ga yaro dazai kaika nan xuwa,yace to.

"nan yafito da wata na'ura kamar redio yamik'awa umma ta karba yace duk sadda Kawu bala yaxo gidan nan ki tabbatar kin fito da ita kinsaka a hijan sannan Kuyi mgn yafad'a had'e da nuna mata wani gefe yace nan zata latsa in sun gama ta sake latsawa.

Umma tace to had'e da godiya da saka ma yarima albarka..adedenan Yahaya yashigo.

" nan umma ta sanar dashi gidan Kawu bala zai kai yarima yace to had'e da kai gaosuwarsa gun yarima suka fita sai godiya da saka albarka umma keyi.

Sai bayan sun tafi umma ta lura da radar yan dubu guda2 da yarima ya aje girgiza kai tayi tace basu gajiya da hidima dg shi har iyayansa ,amma da nagani wlh bazan karbaba abun yyi yawa.

Ak'ofar gida kuwa ,yarima yasami sarkin gd da driver sunajiransa nan shida Yahaya suka shige ,Yahaya yadi anguwa r dazsu nufa han suka nufi can.

Sunayin parking agaban gdn Kawu bala ,yarima yace wa Yahaya yaje yyi masa sallama da Kawu bala..

Nan sarkin gd yafito da wata kujera yarima yazauna mutanan anguwar sai kallonsu ake adaidai nan Yahaya da Kawu bala suka fito dg gidan bala.....

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writers)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

story & written by mmn fareesa

??T43&44

Wani mummunan fad'uwar gaba Kawu bala yaji sakamakon ganin yarima hakimce akan kujera agaban gdn sa."
Tambayar kansa yake me yaronnann yazo nema agunsa? wata zuciyar tace kasan ko gaidakai yazoyi matsayinka na sirikinsa."
girgiza kansa yyi yace akwai wata a k'asa ,gun yarima ya isa bbu ko sallama kai tsaye yace yaro lfy me kazo nema aguna?"
Yarima yyi murmushnsa na k'asaita yace ,Niko nazo Neman babban abu kuma muhimmi agunka,ak'agare Kwu bala yace inajinka.
"Yarima yakafesa da ido yana nazartarsa dan haryagano wani abu atare dashi" ahankali yace shekara2 dasuka wuce k'aninka yarasu ko?
atake wata zufa ta yankowa Kawu bala yace eh mene natambaya Wanda yamutu ai yarigada yamutu.
Yarima yad'aga kafad'a yace aganinka kenan dan ni yanxun ma aguna mutuwar sabuwace!
Kawu bala yace to mekake nufine da hakan ai d'an uwanane nike da iko akan komai ,kuma tunda iyalinsa sunce sun bari ga ALLAH bashikenanba.
"Murmushi yarima yyi yace hakanma yyi amma amatsayinsa na d'an k'asa yanada hakkin daza ayi masa bincike agane sanadiyar mutuwarsa.
Afusace bala yace to ni me nawa aciki dazakazo har k'ofar gidana kana gayamun mgn oho kaida mariyar kuka had'a baki kuyimun sharri kuce Nina kasheshi ko me?shiru yarima yyi dan yagama fahimtar abinda yazo fahimta ,tashi yyi yace to tunda baza kabari muyi mgn ba inkaje gaban hukuma kayi bayani.
" wani ihu Kawu bala yyi yace ohni nashi ga ukku dan anganni talaka za'amun sharri ,"ALLAH ya isa tsakanina da Mariya...adedenan bash yazo zai shiga gd

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login