Showing 63001 words to 66000 words out of 71894 words

Chapter 22 - YARIMA ASHMAN

19 Oct 2024

58591

zaune kan prayer mat"

Zuwacan dai taji abu nata gaba ,cikin sai juyi yake ga ciwon Mara d k'ugu,zuwa can taji wani ruwa na fitarmaya agaba ,adedenan ammi ta shigo d'akin ganin shiru yasmeen bata fito parlour ba ,kallonta ammi tayi taga ta runtse ido ta dafe ciki kuma ta lura batamasan tashigoba"ahankali ta matsa kusada ita tace yasmeeen lfy?"me kkeji ne?"

Kallon ammi taji cikin jin azaba tace ammi marata ,bayana ,k'uguna ciwo suke mun..

Salati ammi tayi afili tace oh wlh nakudace ,kuma nasan yaron nan ne yatado miki ita mttss,taja tsaki..

Wayarta ta d'auka ta kira Dr tace suhadu acan asibita yanxun zasu kawo yasmeen ta na nakuda...

Bayan sun ida wayar ,ammi ta kalli yasmeen baki bud'e ganin tana addua kuma tana kiran sunan yarima...

Wani irin tausayinta taji dama haihuwar fari sai hakuri sbd baka sababa ,lallai ayau ta jinjina soyayyar dke tsakanin yasmeen d yarima..

Cikin tausayawa ammi ta kira jakkadiya awaya dan tazo su kama yasmeen ,amma me ?"sai yasmeen cewa take akira mata yarimanta...

Cikin tausayi had'e da rarrashi ammi tace kinsan yana masjid baya dawowa sai anyi isha'i muje kinji ,adedenan jakkadiya ta shigo dakin nan suka kama yasmeen ta mike tsaye sai sannu suke Mata ganin tafara galaibaita amma kuma sai daurewa takeyi....kuma tana kiran yarimanta...

Ko taku biyu basuyiba yarima yasjigo d'akin da sauri yesmeen...




mmn fareesa ceA??]Fq?pGn???_AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`


Story &written by mmn fareesa


Wannan page din nakine halak malak my Hafsat kiyi yadda kikeso dashi nagode sosae d yadda kike comment akan wannan novel???i???i


??T109&110

Ko taku biyu basuyiba yarima yashigo d'akin da sauri yasmeen tace yayaaaaaaaaa!azabure yanufeta had'e da cewa ammi lfy ?"meke damun princess d'ina ?"yafad'a had'e da k'okarin taba yasmeen... Tsawar da ammi tayi masa yasashi takatawa,gaba d'aya yarude jin yadda yasmeen ke kiransa bbu tambaya yasan haihuwace zatayi tunda gashi sun rurruk'ota..maganar ammice tadawo dashi tunaninsa inda take cewa zaka matsa kabamu gu ko kuwa?"kake wani tambaya ta ,bakaine katado mata nakudarba.....karar da yasmeen tayi yasaka ammi yin shiru,cikin damuwa kamar zai yi kuka yace pls ammi kubari nadauketa sai muje asibitin wlh ina masjid jikina yabani b lafiya shine nataho plssssss!ammi ,batace komaiba ,tacewa jakkadiya ta karbo kayan haihuwar gun hjy rahama tasamesu a asibitin..yarima kuwa arikice Yakama yasmeen yasureta sai sannu yake mata had'e da cewa pls Princess kiyi addua kinji zaki haihu lfy insha ALLAH.. ammi tabisu abaya da jarkar rubutu ahannunta dan insunje takara bata tasha.
Yasmeen kuwa bewar ALLAH daurewa kawai take ita kad'ai tasan me takeji,duk tayi zufa ,shikuwa yarima ji yake inama ciwon yadawo ajikinsa dama haka mata keshan wahalar haihuwa hmmmm shi yasan dai ana cewa da wahala amma beyi tunanin ta kai hakaba..har cikin lobour room d'in yarima ya shiga ya aza yasmeen akan gadon".idanunsa sunyi jaa kamar yyi kuka k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?allon yasmeen yyi wacce ke rik'e da hannunsa gam sai juyi take sbd azaba ga uban gumi datakeyi...kamar zaiyi kuka yakalli Dr khadijat yace pls kubimun ita a hankali kinji?"ammi ta karbe d cewa to ai saika fita ko ,kajiramu..zaro ido yyi ,kamar zaiyi kuka yace ammi bazan iyaba ina waje yasmeen nanan tana wahala ni wlh bbu inda zani mamata tana cikin wannan halin...k'ara yasmeen tayi had'e da salati dg karshe takira sunan yarima ,rik'e mata hannu yyi yace sannu kinji?"ya jikin?"Dr tace pls zansaka miki hannu ki gyara ,ammi tace abari tasha rubutu ,nan tabata tasha had'e da shafe mata cikin ,aiko kamar an k'ara tado nakudar sai komai yarikice ,shikanshi yarima yyi zufa, sai surutai yake ,ammi data lura ba a hayyacinsa yakeba saita fita tabarshi ,tareda Dr ,bayan tafita Dr tasaka mata hannu..yyinda yarima yajuya sbd tausayi ,bawan ALLAH saiga hawaye..muryar Dr yaji tace insha ALLAH takusa sauka gab take d sauri yarima yace ALLAH yaraba lfy Dr tace ameen.....

Yarima juyawa yyi had'e da rike mata hannunta "ahankali yace sannu kinji princess d'ina " ahankali tace yaya pls ummanah kakirata mutuwa zanyi pls kayafemun...tafad'a tana hawaye,shima hawayen yake yace bazaki mutuba kinji mamata zaki haihu lfy, akyale umma kinga kada hankalinta yatashi...

Dr kuwa dke tsaye k'uri da ido tayi musu azuciyarta tana yaba irin wannan tsantsar so d k'auna tasu"matsowa tayi ganin yasmeen din na juye juye tace ta yi nishi bbu musu tayi,atake tasaki wata razanan nar k'ara adedenan baby gils ta fad'o had'e da tsantsara kukanta tashaki iskar duniya..

Yarima kuwa cikin farin cikin dabai musaltuwa yyi saurin d'aukar babyn dko cibi ba ayankeba duk jini...d sauri Dr tace pls tsaya mana karbar ta ta yi tayanke mata cibi ...yarima yakalli yasmeen dan yimata mgn yaga tana runtse ido had'e da dafe cikinta ,kafin yyi mgn tayi wani uban nishi atake baby boy yafad'o.

"" wayyo murna atake yarima yad'a ga hannuwansa sama yyiwa ALLAH godiya da wannan babbar kyauta da yayimasa ....itakuwa Dr tana yankewa macen cibi tayankewa mnjin sannan ta ajiyesu ta fita had'e da cewa yarima kada yatab'asu...

Yasmeen kuwa rufe ido tayi tana maida numfashi, cikin farinciki d murna yarima yamatsa gunta "ahankali yace my Princess kingamamun komai aduniya ALLAH yabarmu tare da zuriarmu..bude ido tayi tana murmushi, sai sannu yake mata had'e da tambayarta yajikinta tace lfy takejinta yanxun,murmushi yyi yace mmn twins,itama murmushi tayi tace daddyn twins,matsawa yyi gun yaran yyiwa macen k'uri da ido ganinta sak kamanninta na yasmeen ne ,shikuma nmj kamanninsa ne kafin yace wani abu Dr d ammi had'e da wasu nursing suka shigo dakin nan suka kama gyara yaran yyinda ammi take cike da farinciki,tanata ma yasmeen sannu da tambayarta jikinta,nan Dr tahau kimtsa yasmeen shikuwa yarima kamar yaro d gudu yafita zuwa fada dan sanar da maimartaba.

Ita kuwa ammi waya tayi tace ashirya mata d'aki guda nan yasmeen zata dawo bazata barta a part d'inta ba sbd yareema gara takoma can.

Acikin yan mintina gaba d'aya masarautar suna cikin murna da farin ciki kowa yasani,yarima kuwa waya yacigaba da bugawa na nesa da na kusa ,wannan haihuwa...

Salim kuwa bayanan yana kallon ball ,Maryam ta kirasa yazo tasanar dashi ,ihun murna sukayi had'e da rungume juna suka kama rawa wai sunyi y'a y'a twins oh sudai twins sun karbesu gashi bacin Anty hanan tayi gashi shima yah Ashman yyi,sai murna suke suka nufi part din ammi dan ance kowa yajirasu yanxun zasuxo..


Acan asibiti kuwa bayan angama kimtsa yasmeen da babies ,nan suka nufo part din ammi gaba d'aya, da yasmeen dasu ammi ,hjy rahama ,anan suka sami taslim d yah sageer sai su salim d Maryam,yarima kuwa yana part dinsu yana waya da jamaa dan shi yad'auka anan zatazo besan a part din ammi zata zaunaba...

Koda yaji shiru yakira dr tace ai suna part din ammi ,atake yaji gabansa yafad'i afili yace taf da sake dan bazan yardaba haba yo minene na cewa acan zata zauna ...tashi yyi ya wuce part din ammi, yasamu parlourn tamkam da jam'a wani Dadi yaji ga babies din daya hannun Maryam itada salim sai pics suke mata namijin nagun taslim d yah sageer ,ita kuma yasmeen tana zaune kan pillow aakan carpet ta matse kafafunta bbu kunya yarima yazo yazauna kusada ita had'e da ruk'e hannunta ,murya qasa qasa yace my Princess yajikin ?"murmushi tayi tace da sauki,yace umma nagaidake,kallonsa tayi tace lah yaya Kaine kasanar da ita?"yace eh ..adede nan ammi tashigo ,bayi na bayanta da trays da Kula's samansa had'e flax na ruwan zafi,kallon yarima ammi tayi ta girgiza kai ,akuma sannan wayarsa tayi ringing tashi yyi yafita dg parlourn..

Ammi kuwa da kanta tahadawa yasmeen tea mai kauri tabata had'e da zuba mata farfesun kaji da ruwan semonvita miyar kubewa ,tasaka agaba tace ta cinye ,bbu laifi kuma tasha ta ci tayi kat had'e da hamdala..

Sannan ammi ta kaita dakinta,had'e da cewa ta kwanta kafin yaran su bukaci nono nan ta fice ,yasmeen kuwa wayarta ta janye ta bude data tana hawa online ta dubs status taga salim maryam, kubra,yah Omar,bash duk sun aza pics na twins din a status nan taciga d chat da mutane ,jitayi ankarb'e wayar ,d'agowa tayi ,yarimane ,duk yayi kicin kicin da fuska ya zauna agefenta yaran na hannunsa yyimusu k'uri da ido.

"Ahankali tace daddyn twins meye ne kke fushi" haba nawan ai murna zakayi ko?"ahankali yace wace murna bacin ammi ta rabamu ni daku ,yanxun fa sai ace said kinyi arba'in sannan kikoma part dinmu haba mana nibazanji d'umimin jikinkuba kenan?"

Murmushi tayi jin ba wani abu bane cikin rarrashi tace pls yaya kabari ayi suna tukum sai kawai nasace jiki na bika kawai ko yakace?"(tafad'a ne dan abar maganar)

Murmushi yyi yace yauwa my Princess ,yanxun kibasu nono ko su sha ,nama gani zakiyi kyau da shayarwa ma,turo baki tayi cikin shagwaba tace ni um um da zafi fa!dariya yyi yace lallai princess Ashe ke matsoraciyace to bari na taimaka miki kibasu ..

Ajiyesu yyi ,yajanyota jikinsa had'e da zuge xif din gaban rigarta ,aiko duk sunciko suyi girma sosai, k'uri yyi musu d ido ,can yamiko mata mace ,rigima yasmeen tasaka ita nmjin zata faraba ,rarrashinta yyi tukum sannan tayi addua had'e da bissimilla tafara bata ,yar k'ara tasaki,tana cewa wayyo yaya zafi...shafa kanta yyi yace sorry zai bari kinji."bayan ta gama bata yakarbeta had'e da mik'o mata nmjin shikuma ya aza macen akafad'a yana rurrugata hartayi gyatsa tukum .

Zama yyi agefen yasmeen ya aza babyn acinyarsa yyi mata k'uri da ido afili yace yes koda inji....itadai yasmeen batayi mgn ba tanadai kallonsa..

Shikuwa wani tunani ya fad'o masa arai sbd ganin wannan babyn ,abun da dadewa.


Shekaru coma sha Tara dasuka wuce...


mmn fareesa ceA??]Fq?pGn???_AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`


Story & written by mmn fareesa


??T111&112

Shekaru goma sha Tara dasuka wuce...

Alh ismai'l ne wato mahaifin yarima alokacin yana magajin gari bezama Sarki ba,yana rik'e da hannun yarima Wanda alokacin yana dan 14years .
Bayan sun fito dg mota ,yyinda dogarawa nagun motar suna jiransu.
Cikin asibitin suka shiga suna tafiya suna fira a hanya ,office din wani Dr suka nufa abokin abban yarima ne yazo suyi wata shawara gameda rashin lafiyar dayake fama da ita....suna shiga office din suka sami jaririya kwance kan gadon da'ake duba marasa lfy",ai da sauri yarima yanufi gunta yana murmushi yad'auketa had'e da kissing nata.... Abban sa kuwa cikin mamakinsa yake kallonsa har yazauna suka gaisa da Dr din ,suka cigaba da mgn yyinda yarima hankalinsa naga babyn wato yasmeen (alokacin tana jaririya)Abbansa yakallesa yace oh my son bazako zo Ku gaisaba?" dg zuwa said'aukar y'ar mutane kadafa ka kadamusu y'a...murmushi Dr yyi yace oh wannan baby ,yanxun mahaifinta yaje yakarbo allura za'ayimata ta BCG dayake sabuwar haihuwace shine yabarta nan yaje yakarbo allura yadawo in anmata yakaita gun mamanta tana can bin layin ganin likita..yarima ne yakatsesa da cewa pls uncle kubani ita natafi d ita gidammu,murmushi abbansa d Dr sukayi kafin suyi mgn ,baban yasmeen yashigo d sallama abakinsa."
bayan sun amsa yagaida abban yarima cikin girmamawa kasan cewar yasan shine magajin gari...Dr yadubi yarima dketa ma yasmeen wasa yace to ga abbanta nan saika tambayesa inzai baka ita..da sauri yarima yakallesa yana murmushi yagaidashi,ya amsa cike d kulawa had'e da cewa Ashe yasmeen ta sami wani yayan bacin yayanta Omar?"kai duke yarima yace pls kabani ita natafi da ita gidanmu gun ammina!murmushi yyi had'e da dafa kafadarsa yace kayi hkru kaga jaririyace batafi wata2 ba in anyayeta zan kamaka ita har gdnku kaji ....mika masa ita yarima yyi had'e da cewa to kayi alkawari ko?"abbansane yace oh haka kake dama?"aiyace zaikama ita bashikenan ba muje gd ...shiru yyi abban yasmeen dai baiyi mgn ba yamik'awa Dr ita dan ayi mata allura ,shikuwa abban yarima hannu yaba mahaifin yasmeen sukayi sallama had'e da sakamasa kud'i wai na yasmeen ne da yak'i karb'asaida Dr yasa baki tukum yakarb'a yyi godiya... shikuwa yarima saida yaje yasake kallon yasmeen tukum yataho had'e da cewa abbanta saika kamun ita,murmushi yyi yace insha ALLAH yasmeen batada miji sai kai.....nan abbansa yace ALLAH yasa sukayi sallama suka tafi....


Ajiyar zuciya yarima yyi a fili yace oh ALLAHU Akbar wato ubangiji ya amsa ,tabbas tunda naga photo na abbanki nasan duk inda nasan shi nasansa,yafad'a had'e da kallon yasmeen...

Cikin rashin fahimta tace oh sai surutu kke kai d'aya kayimun bayani dan infahimta ni yanxun ban gane ina kadosaba?"murmushi yyi yace my Princess wlh kuna kama da yarinyarnan sak kamanninkine tun kina jaririya! Turo baki tayi tace hmmm ni kasanni ne da ina jaririya ne?"ahankali yalabarta mata sadda yaganta a asibiti..murmushi tayi tace oh ikon ALLAH Ashe yan ameen sun karba....kafin yace wani abu ammi ta shigo dakin, tana ganinsa tayi salati had'e da cewa wato kana nan bazaka barta ta hutaba ko ?"to maza ka tashi katafi kafin ran...yasmeen ta katseta da cewa ayya ammi muna sallama ne shiyasa...da sauri yarima yace eh wlh,baki bude ammi ke kallinsu dak'k'uwa tayimusu had'e da kora yarima ,sannan tagyrawa yaran kwanciya had'e cewa yasmeen yanxun zata turo jakkadiya tazo ta kwanadasu ,bata jira amsartaba ta fita...

Yasmeen kuwa kwanciya tayi tana tuna labarin da yarima yabata ,azuciyarta tace oh dama Ashe tun tana jinjirarta yarima ke k'aunarta ,wani irin son mijinta da k'aunarsa suka sake dabaibayeta ako ina nan jikinta ,lallai ta yarda aurensu had'in ALLAH ne gashi har sun fara da haihuwa d'aya yara2 oh to wama yasan iyakar zuriarsu?"sai ALLAH da wannan tunanin bacci yyi gaba da ita.,,,,,

*** **** ****

Washe gari misalin karfe 7:am yasmeen ta farka da adduar tashi dg bacci abakinta ,bude idonta tayi taga jakkadiya nawa macen wanka ,inna atika nayiwa namijin shafa...mamaki take yaushe inna atika ta zo?"muryar ta taji tana cewa yasmeen kintashi?" nan tace eh inna ina kwana?"bayan sun gaisa tace to tashi muje namiki wanka kinji,bbu musu ta tashi ta cire kaya ,nan akace tabasu nono za'a kaisu fada gun maimartaba yagansu...

Bayan ta shayar dasune,suka shige toilet inna atika tayimata wanka sosai ta gasheta ,yasmeen kuwa yaji dad'in jikinta saidaifa taji zafin ruwan zafin hakadai ta fito ta shirya ,sannan tayi break fast mai rai da lafiya..

"" bayan ta idan ne taduba wayarta taga miss call 126na yarima ne 3na yah Omar 3na umma ,umman takira suka gaisa ta tambayeta lafiya dai take ko?"tace eh nan tayita mata nasiha akan taruk'a nuna kawaici akan yaran,sannan banda musu d kowa sannan sukayi sallama nan takira yah Omar shima sukasha fira sannan sukayi sallama..""


Bata aje wayarba yarima yashigo d'akin da sallama fuska asake tashi tayi ta fad'a jikinsa tana kukan kissa da shagwaba"ahankali yace mmn baby lfy me aka miki?"fad'amun kinji tawan,cikin shagwaba tace ba inna atika ce tamun wanka da ruwa masu zafiba !had'e rai yyi yace oh dama wait dole wankan sao anmike?"nifa gsky banaso ayita kalleminke bbu kaya gsky !Amma zancewa ammi arik'a bari ruwan yaf'an sha iska tukum ayimiki kinji?"ahankali tace to yaya, zama sukayi suka gaisa yatambayeta kotana bukatar wani abu ?"tace ah ah ,yaran yatambaya tace suna gun maimartaba afada ,ahankali yace my Princess nakira naji shiru baki d'agaba lfy dai?"tace lfy lau yaya ina wanka alokacin.... Jakkadiya ce ta shigo da yaran Maryam d salim nabiye da ita wai sunxo suyi wasa da fira da yaransu...shidai yarima murmushi yyi ya karbesu yahad'a d yasmeen yacigaba damusu pics ,sai fara'a yake bakin nan yaki rufuwa,yyinda Maryam d salim keta lissafa budurin daza'ayi na suna ,saiga Anty hanan d twins dinta sun shigo..

Bayan sun gaisa ta musu barka ta karbi yaran twins d'inta kuwa sai murna suke suna surutu wai sunyi kanne dasu zasu tafi gidansu ....wayar yarima tayi ringing yad'aga ganin salis ne murmushi yyi yace ok had'e da datse kiran,yakalli yasmeen yace bars naje da yaran nan ga abokaina can part dinmu su gansu sai na maidosu!tace to nan hanan ta miko masa su ya karba adaidainan kubra ta shigo dakin, tana ihun murna tayi ya'ya koda taga yarima saitayi shiru dan tare da salis suke ya wuce can part dinsu yace ta nufo nan yasmeen tana nan,cikin kunya tagaidashi hade da masa barka murmushi yyi yace babies d'inki sunyi fushi dke sunxo duniya tun jiya sai yau kikazo ganinsu,ware ido kubra tayi tace all yaya ai yanxun bata baciba ina nan har ayi suna tare dasu ,murmushi yyi yace dakin kyauta ,nan yafice ta fada kan bed din suka rungume juna da yasmeen suna farin ciki ,nan suka cigaba da fira dasu hanan d Maryam da salim suna nan kuma saiga salma ta shigo bash ne yakawota yawuce part dinsu yarima dan yakirasa yace sunacan...


Bangaren su yarima kuwa ,suna can fira ta Barker shiga salis dan wasu dg cikin abokan bayan sun ga yaran tafiya sukayi,sukabarsu suda salis .

Salis yakalli yarima yace kai mutumin bbu sauki kowa yaga yaran nan yasan nakane sbd kamarku ,musammun nmjin ,kana bada himma gsky yafad'a hadeda yin dariyar shakiyanci...murmushi yarima yyi yace to yasan ranka ai indai wannan fanninne bana wasa da harka ,kai aigashi duk jarabar taka matar taka bbu ciki ko?"hararansa yyi yace hmm to bars kaji tana da ciki 2month dandai mu namu ba mai laulayi bane ,dan ranar da najefa kwallona araga aranar Muka sami Rabin baby...

Cikin tsokana yarima yace hmmm kayi kokari dan duk yadda nike ganin inada fitina to wlh gara ni dakai ,kodayake ai gudunka tarukayi saida my Princess ta tsorata ta dazaka mata kishiya sannan taba da kai bori yahau,murmushi salis yyi yace eh naji ai dan tanasona ne shiyasa tayi kishina Ashe haka akayi?"yarima yace eh mana hade da labartamasa komai ...


Suna haka su mukhtar da wani kamal abokansu sukazo ganin babies bbu jimawa bash yashigo shima ,nan sukayi ta fira basu maida babies dinba saida ammi ta kirasa tukum yamaidosu sbd jamaa nason ganinsu yan barka...


Yinin ranar yarima be fita ba yana gd shida abokansa suna tayasa murna ,abinci kuwa dg hotel akayi Oder, ana bawa jamaa,shima yarima Maryam ta kaimusu nasu shida tauwagar abokansa.


Hakafa aka cigaba da zaman jego gidan cike d mutane a kullum kubra kuwa saida tayi kwana anan sannan ta koma gdnta 2 washe gari tasake dawowa nan aka cigaba shire shiren suna dan su Maryam har anko akayi kuma a hotel za'ayi taron sunan ..

Ayaune aka kawo kayan yaji na babies d na uwarsu hmmm fadin yawan kayan ko tsadarsu bata lokaci

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login