Showing 30001 words to 33000 words out of 71894 words

Chapter 11 - YARIMA ASHMAN

19 Oct 2024

58428

tana fadin hakan ta shige bed room dinta......

Bangaren su yasmeen kuwa...

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

??T55&56


,,6angaren su yasmeen kuwa afusace yarima yajata suka isa bed room d'insa.,
Kan bed yafad'a had'e da kwanciya rigingine yalumshe idonsa yanajin zafin abinda Anty lubnah tayiwa yasmeen.
"yasmeen dke kallonsa dan ta lura ransa yabaci sosai",
Kan k'irjinsa ta kwanta .
" ahankali tace pls kayi hkuri ",hannu yasa yashafi gashinta yace ,bazan taba barin wani ya wulak'antaki ba keda familynki agabana ,inkyale dole nad'au mataki...wayarsa ce tayi ringing
Janye yasmeen yyi dg jikin sa yanufi gun mirror yadauki wayar dan me martaba ne ,jinayi yace yanxun?to ganinan xuwa,kashe wayar yyi yabude sif d'in kayansa yafito da suit bakak'e ,kallon yasmeen yyi yace baby xoki shiryani.
" tasowa tayi fuska bbu walwala tace yaya ina zakaje?"
Kallonta yyi yace abbane yakirani naje governor da shugaban alk'alai nason mgn dani yanxun..
"batace komaiba " saidai sai wani d'aure fuska take tana turo baki gaba, tata yasa yashirya ,tayi saurin juyawa dan tafiya ..da sauri yarima yarik'e hannunta,yajanyota jikinsa.
"Ahankali yace baby nah menene?"
Fad'amun kinji?turo baki tayi,saiga hawaye sharrrrr afuskarta,subhanallahi, yarima yace had'e da janta kan bed ya azata kan cinyarsa ,yanaso su had'a ido amma tak'i yarda.
Murya k'asa k'asa yace pls kifad'amun mekikeso?
"cikin kissa da Jan hankali tace nibanaso katafi kabarni ", kada asaceka.
Murmushi yyi yace oh baby rigima ,insha ALLAH lfy zandawo ai kina mun addua keda amminah kada kidamu kinji babyn yayanta...
Cikin shagwaba ta ce to muje tare.
Ware ido yyi cikin rarrashi yace kizauna gun ammi nadawo akwai maza agun bazai yuyu mujeba...ihun da yasmeen tasaka yasashi yin shiru ,sai kukan shagwaba take ita bazai tafiba,da k'yar yashawo kanta tayi shiru ,yayi mata rollyn da mayafinta yaja hannunta zuwa gun ammi,amma azuciyarsa mamakin kansa yake wai yau yarima shine ke rarrashin mace,shinmeyasa bayasan ganin ta tana kuka?meyasa yakeson abinda takeso,...hannunsa da yasmeen ta girgiza yasashi dawowa tunaninsa wasu tanuna masa sukayi masa jaje,sannan suka Shiga ciki.,,,,

Ammice a parlourn da kuyanginta ,suna ganin su yarima suka fita,murmushi ammi tayi tace oh my son sai ina kuma?

" nan ya sanar da ita gun dazashi "

Yasmeen ta kalla taga kamar tayi kuka,tunawa tayi da abinda lubna tayi msta k'ila shiyasa tayi kuka....muryar yarima ta ji yace ammi ga baby nan ki lallabamun ita nadawo sai koke koke takeyi wai kada asake saceni..

"Murmushi ammi tayi tace oh, xonan y'ata kinji yadawo,ai ALLAH yana tare da shi gakuma adduarki datawa kinji."

Zama yasmeen tayi gefen ammi,shikuwa yarima kasa tafiya yyi ,duk'awa yyi yayiwa yasmeen rad'a jinayi tace da gske yaya? yace eh ,dariya sukayi shida ita,itadai ammi na gefe dan ita aganinta summa manta tana gun ,tashi yasmeen tayi tace muje narakaka yaya...

,,,kafin yarima yyi mgn ,umman yasmeen tayi sallama da gudu yasmeen taje ta fad'a jikinta tana ihun murna.,,

Murmushi yarima yyi yace oh baby nidai kada kikayarmun da ummanah.

Umma cikin fara'a tace gskiyarka kuwa dan haryanxun tak'i girma..hararan yarima yasmeen tayi ta kalli ammi dkema umma maraba tace ammi kingansa ko yana Jana..

Yar dariya ammi tayi tace ALLAH ka kiyayeni,..murmushi yarima yyi yatsugunnah suka gaisa da Umma tamasa jaje,tukum yatafi...

Umma kuwa bayan sun gama gaisa wa da ammi tamata jaje ,sannan yasmeen tajata wai tazo part dinta su gaisa,datak'i xuwa Saida ammi tasaka baki tukum tabita suka tafi.

Bayan sun sake gaisawa,umma ta fito da na u,rar da yarima yabata (takunna in bala yaje gdnta)

"Yasmeen tace name ne umma?"

Umma tace ki aje in mijinki yadawo kibasa,kinji ki Adana,nan tace to.

Cikin jin dad'in ganin yasmeen tana cikin kwanciyar hankali da zaman lfy da mijinta da danginsa ,taitawa yasmeen nasiha had'e da cemata ai Omar yace gobe zaidawo Nigeria dan ayi komai agaban idonsa.

Yasmeen tace ,aisai yahuta tukum sannan afara shariar,amma umma kina ganin da saka hannun Kawu a mutuwar abbanmu?

Umma tace hmmm yasmeen kenan,inmijinki yadawo kinji tabakinsa Nina tafi,jiki ba kwari tayiwa umma rakkiya tadawo part dinta ta shige bath room dan yin wanka..


***********
bangaren yarima kuwa koda yafita tare da Sarki had'e da security, suka nufi gidan Governor aka tattauna mgnar su waye sukayi kiddinapping dinsa?

Bbu boye boye yarima yyi ma governor da shugaban alk'alai bayanin farkon Shari arsu dakawu bala da alhj jamilu, sbd yasmeen ne,Yakima sanar dasu irin kamun dayyiwa alhj jamilu da yara 2zaisace.
sannan yasanardasu zargin da akewa bala akan shine yakashe mahaifin yasmeen.
"nan aka aje magana tunda suna hannun hukuma to kawai ashiga kotu tunda akwai shedu ayi shara'a akan abinda ake zarginsu."
Maganar kiddinapping akyalesu kawai...sai in anyanke musu hukunci asaka su fito da sauran mutanan da su aikata kiddinapping din tare..
Badan yarima yasoba ya amince da hakan had'e da cewa jibi xa'a fara shariar zuwa gobe zai had'a shaidunsa...
Bayan sun fito ,yarima yacewa Sarki zai wuce police station, nan kowa yyi gun dazashi,dukda yarima bai waniso security suka biyosaba to dan dai Sarki yace subisane shiyasa...

Suna isa dpo yabashi ghanonin da aka kamasu da kud'i aciki,umarni yarima yyi da asaka kudin a boot .

Yarima yace akaisa gun da bash yake,bbu musu ,suka kaisa...

"Hmmmm duk Wanda yaga bash saiya tausaya masa yyi bak'i kirin yarame yafita kamanninsa sbd wahala da horo mai tsanani,ammafa da alama yahorun..

,,yana ganin yarima yazube yana tuba da Neman afuwa yasaka asakesa.,,

" shima yarima yalura da yashiryu yagane rayuwa,dan haka yace asakesa."

dg gun bash ,sell din dasu ahj jamilu suke yarima yanufa..kwance magashiyan yasamesu sunci duka na fitar hankali ,duk fuskokinsu akumbure,dan inba saninsu kayiba bazaka ganesuba,dan duk ancanja musu kamanni da dukan da'aka musu..

""" kalon tsana yarima yabisu dashi had'e da tafa hannuwansa ,yace sannunku masu iya dubara ,Ashe a iyanan wayonku yatsaya hmmmm inaso kusani jibi Ku shirya shiga kotu dan duk inda kukai wadanda kuka kashe kuma zakubisu...bala dan kunya kasa d'aga kansa yyi shikuwa ahj jamilu sai tsinewa bala yake wai shine yasakashi aikata hakan.

Tsaki yarima yyi yace ai kiddanapping nawa da kukayi shima bazan kyalekuba zan d'auki mataki Ku azatonku ,k'arshenku bazaizoba,hmmm kunyi kuskure.

Nasan kunyi mamakin yadda nagane June kukamun haka,sbd kunsaka safar fuska ko?

To bari kuji ko sau d'aya naji muryar mutum indai mugune to zanganeshi aduk inda naji muryar shi,yana fadin haka ya kalli dpo yace acigaba da azabatardasu su fad'i inda sauran mugayen suke akamosu..

Dpo yace to, nan yarima yyi tafiyarsa.

Bank suka nufa suka mayar da kudin tukum suka dawo gida ,alokacin anata Kiran magrib,masjid ya wuce be fitoba Saida akayi isha'i..

da kansa yaja mota yaje yasiyawa yasmeen nama gashashshe da ice cream, sannan yanufo gd.

bayan ya iso part din yasmeen yaje batacan,nasa yaje canma batanan ledojin dayazo dasu ya aje kan bed yawuce part din ammi.


Tafiya yake azuciyarsa yana jin haushin miyasa bazata jirasaba matsayinsa na mijinta sai dai shi yaje yakirata wato ita bata damu dashiba kenan..

"Tsaki yyi yashige parlourn ammi ,aikuwa tana can ,gaida ammi yyi had'e da cewa yasmeen yauwa,tana cema sannu da xuwa..

Kallon ammi yyi yace Saida safe ya fita..

Tab'e baki yasmeen tayi had'e da mikewa ,sukayi sallama da ammi ,tana tunanin lfy tagansa yana wani shan k'amshi da tunanin ta fita .

Jitayi anrungumeta ta baya,cikin shagwaba ta ce ,nika cikani sai wani d'aure fuska kakemun agaban ammi kana wani basarwa shine yanxun zaka wani r...rufe mata baki yyi da hannunsa yace muje sarkin shagwaba aikece wai bazakijiraniba sainaje natafi dke kin kyauta?

Ji yasmeen tayi batasan Bacon ransa,cikin sanyin murya tace to Yayana nabari,murmushi yyi yace ko kefa har naji dad'i muje ki karbi tsarabarki danamiki,bbu musu tabisa part din sa.

Bed room dinsa suka Shiga....


Share pls

AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`


Story & written by mmn fareesa


??T57&58


,,,bedroom d'in sa suka shiga,kan bed yajata had'e da bude mata ledar ga shashshan naman yatura mata agabanta.,,
Tuni yawunta ya tsinke sbd yadda k'amshi yadaki hancinta"
"Ahankali yaciro yasamata abaki ,takarba had'e da lumshe ido ,sai dai aikin kallonta yake zuwa can taga beda alamar yaci,nanta nuna bata yardaba saidai suci tare.
Haka kuwa akayi sunci sun k'oshidg bisani yasmeen ta gyara gurin ,toilet ta wuce tahad'a masa ruwan wanka tayo brush ta fito.
" dg shi sai dan boxer tasamesa ,"kauda kanta tayi had'e da cewa yaya jekayi wankan kaji?
"Ahankali yace to muje tare zamu yi ai", ware ido tayi tace nifa tuni nayi wanka,yace meyasa bakijiraniba?"
Cikin shagwaba ta ce to bakaine kayitafiyarkaba ni kaje kayi wanka ,bece komai ba yanufi toilet din.
Ita kuwa,vest da wani boxer ta fitomasa dashi ,har zata fita ta tuna da na'urar da Umma tace ta basa,fita tayi taje bed room dinta ta d'akko ,sannan tadawo.
"Tsakiyar bed din sa ta zauna tana jiran yafito tabasa taje ta kwanta."
Bbu jimawa yafito d'aure da towel ak'ugunsa wani kuma saman wuyansa yana tsane
ruwan jikinsa.
gaban mirror yatsaya had'e da cewa baby zo nan!
Tashi tayi ta matsa kusa dashi,fara tayashi shafar,jiyayi wata kasala sakamakon lallausan hannunsa datake shafe masa jiki cikin dauriya yatsaya harta ida masa, ta juya ganin zai cire towel din sa.
Kanbed ta koma ta bashi baya,shidai dan murmushi yyi kawai,bayan yasaka yazo gefenta ya kwanta had'e da rungumota ajikinsa
na'urar dke gefenta ya d'auka had'e da cewa baby ina Kika sami wannan?
Tace yauwa ummace tabani na ajiyemaka,Aida sauri ya kunna ,kafin yasmeen tace wani abu .... Jin muryar Kawu bala sukayi ......kaf Saida suka gamaji,kuka kawai yasmeen keyi ,shikuwa yarima hmdala yyi dan dama abinda yake son samu kenan,tashi yyi yaje ya Adana na'urar yadawo gun yasmeen.
share mata hawayen yyi yace indai ina numfashi to bala zaije gun da Abba yatafi insha ALLAH ,kinji kidena kuka.
"cikin damuwa yasmeen tace oh dama abinda duniya muke ciki kenan cin amana,yazama ruwan dare ,yanxun har d'an uwa zai iya kashe d'an uwansa sbd abin duniya...
Yarima yace hmmm wanima har ubansa yakashe sbd gado ma kinga k'arshe kenan..
Wani tsanar Kawu bala tasakeji yana shigarta,ananma yarima yasanar da ita cewa aishida alh jamilu suka yi kidnapping d'insa..
Kuka yasmeen ta sake barkewa dashi or dama tasanadinsu akayiwa yarima haka ,lallai bazata tab'a mantawa da yarimaba arayuwarta...rungumar da yyi mata ne yasaka ta yin shiru.
" ahankali yarima yazameta dg jikin sa ya kwanta kife yadafe mararsa sbd ciwon datake masa."
Yasmeen dke kok'arin tashi taje ta kwanta, ta kalleshi zatayi mgn taganshi haka,da sauri ta shafa kansa had'e da cewa yaya lfy kobaka jin dadi ne??
cikin karfin hali yace yasmeennnnnnnnnnnnnnnnn!!
Marata pls kibani hakkina wlh komai zai iya faruwa dani pls na rokeki....rufemasa baki tayi tace to yaya amma kada kamun me zafi dan ALLAH.. da sauri yajanyota had'e da komawa samanta yarage hasken d'akin ,bbu bata lokaci yyi fatali da duk wata suturar jikinsu yaja blanket yarufesu...
Hmmm bewar ALLAH yasmeen yarima ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yasha mamakin yau batayi kukaba kota k'amemasa tadai rufe ido,haka yyita romancing dinta har suka Lula babbar harka.
Awannan dare yasmeen ta ji jiki gun yarima be sahirtamataba Saida yasamu gamsuwar dabaitaba samuba da ita Dan jun kwan biyu basu haduba..
gefenta yabaje yana maida numfashi, yarungumota ajikinsa,murya k'asa k'asa yace baby nah nagajiyar dake ko?
Tsintar kanta tayi da b'oyemasa ,dan yanxun haka gabanta zafi yake mata,amma saitace ah ah murmushi yyi yace to anjimama zan kara kinji tawan?
"cikin dauriya tace to ,ahankali yace muyi kwanciyarmu nan,dg yau tare zamu ruka kwana kinji ?kidena guduna pls...
To yasmeen tace, had'e da yin lub ajikinsa ,kayan baccinta take kokarin mayarwa ,amma sai yarima yahana ,wai baida ra'ayin sudunga kwana da sleeping dress..
Haka ta hkura ta fasa ,har bacci yyi gaba da ita suna manne da juna,,,
gab da asuba,taji yarima na lalubarta ,haka ta hakura tabarsa yasake biyan bukatarsa da ita dg bisani yatashi yanufi toilet yahada mata ruwan dumi, yadawo da towel a hannunsa ,janye blanket din yyi yadaura mata towel din ,had'e da mikar da ita tsaye..
wata k'ara tasaki sbd yadda takejin azaba agabanta.
da sauri ta zauna tana cewa yaya zafi gurin bazan iyaba,wani irin tausayi tabasa duk saiyaji bbu dad'i dukda yafiso yasaba mata watarana zata daina jin xafin tasaba dashi....
" kamata yyi yawuce da ita toilet din tana kuka da shagwaba ya gasata had'e da yima ta wanke ,yabarta tayi na wajibi da kanta.
Kwata kwata taki kallansa ,shikuwa bbu kunya wankansa yake hankali kwance bejin komai danta gansa zir bbu kaya...haka ta fito dg toilet din kafafunta aware kamar yaune first night dinsu,dan yarima namijine shi ba kad'anba."
gaban mirror ta tsaya tadan share jikinta da mai shikuma yafito,ahankali tace yaya dakkomun kayana ,nasaka...


Murmushi yyi yace hmm bazan dakkoba tunda baza'a kalleniba..

Marairai cewa tayi wai kada lokacin sallah ya wuce ,wadrop ya bude yafito mata da jallabiyarsa tada masa kadan da sabbin inner wears yabata ,toilet taje tasaka tadawo taga hijab da prayer mat, atare sukayi sallar,sannan yajata suka sake komawa bacci...

""" basu suka farkaba sai karfe10:00am itace tafara tashi,k'uri da ido tayi wa yarima ,azuciyar tana cewa masha ALLAH Dan ganin tsantsar kyawunsa ,kokarin tashi take dan tana gudun kada yafarka yace sai sake wani abu da ita."""

hannuwansa ta kalla taga yawani riketa GAM ga k'afafafunshi cikin nata ,kansa agefen wuyanta ,numfashinshi na sauna abisa goshinta..

da gowa tayi ,jitayi kamar tashafi sajensa da ke kwance lub yak'ara masa kyau,hannu ta mika taja karan hancinsa dan itama yana Jan nata..

caraf yarima yarik'e hannunta, runtse ido tayi dan ta ji kunya.

Murmushi yyi yace good morning my baby ,itama murmushi ntayi tamaida masa gaisuwar.

Tashi yyi da ita wai suyi wanka,fafur yasmeen ta juya,Saida taga ransa yab'aci tukum ta bisa toilet din sukayi suka fita.

Hana zuwa part dinta yyi anan tashirya da mayukansa da turarukansa,amamakinta taga yafito masu da kaya sabbi iri d'aya ita gown ce dark blue mai hannun vest sai yar ciki fara..

,,,shikuwa suit ce dark blue ta saman da fara y'ar ciki,kamshi iri d'aya suke sunyi gwanin kyau ko makiyi yagansu yasan sunyi kyau bbu karya duk da bbu make up a fuskarta.

Tayi rolling da mayafi dark blue.

"Ammafa har yanxun tafiyarta ba daidai takeba ,daurewa kawai take,kuma yarima nalura da ita..

Tausayinta yakeji sosai ,wani gefen kuma yanajin nauyin ammi taganta dan yasan xata gane anya summa tafi tare kuwa...

Kallonta yyi yace baby muje muyi break ,amma kihakura da zuwa gun ammin tunda bakyajin dad'in jikinki.

Kuka yasmeen ta saka masa had'e da fudge hannunta daya rike ,tanufi k'ofar fita.

" gabanta yasha yace sorry yar gidan ammi ,nabari muje ,shikenan"

A dining area suka wuce sukayi break fast ,sannan yaja hannunta suka wuce part din ammi...


Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`


Story & written by mmn fareesa


??T59&60


Hannunta cikin nasa suka isa,zaune suka sami ammi kan kujera tana Jan tasbaha kuyanginta na gefenta.
"Tunda suka shigo idonta ke kan yasmeen har suka gaisa", tana tunanin meyasa take irin wannan tafiyar.
Muryar yarimace takatseta yana cewa ammi zanje office in had'a duk wasu shaidu gobe zamushiga kotu..
(kasancewar yyiwa ammi bayanin komai)
Cikin jin dad'in har yanzun yana akan gsky tace to ALLAH yabada sa'a, yakaimu yatsaremun kai aduk inda kake..ameen yace yana murmushi.
" kallon yasmeen yyi yace baby natafi..cikin jin kunya ta ce adawo lfy "fita yyi dukda yaso tarakasa gun mota amma bayaso ammi ta fahimci wani abu.,,,
Bayan yafita ,ammi takalli yasmeen tace oh yau duk kinyi shiru shiru kamar marar lfy, ko wani abu ke damunki ta kafeta da ido,azuciyarta tana cewa ALLAH yasa cikine da ita..
Yasmeen tace ah ah bb komai."
"Ahankali ammi tace jiya wani abu na auratayya yashiga tsakaninki da son?"
Kai aduk'e yasmeen tace eh.
Batace komaiba ta nufi bed room dinta, azuciyarta tana tausayin yasmeen dan tagane cewa yarima yana da fitina,toilet ta shige da kanta ta had'a ruwan dumi had'e da wasu magunguna sannan tazo ta ja hannun yasmeen ,bbu musu tabita..
adede toilet din ammi ta tsaya had'e da cewa yasmeen kishiga aruwan dumin karki fito saisunyi sanyi..
To tace ta shige toilet din.,,,
Ammi kuwa kafin yasmeen ta fito harta had'a mata wasu magunguna da damesu da madara,tana fitowa tabata tace maza shanye kinji y'ata bbu musu ta shanye duka,ammi tace to kwanta kiyi bacci kinji,cikin jin dadi yasmeen tayi kwanciyarta kan bed din ammi me rumfa na gargajiya irin na sarauta,bbu jimawa bacci Yy gaba da ita Dan da ma bata samu bacci sosaiba jiya..

******

Yarima kuwa duk wasu shaidu nasa yarigada yahadasu ,bayan yagama komai yakira umman yasmeen bayan sun gaisa yace mata gobe ne Shari'ar da karfe10:am.
To tace had'e da sanar da shi aiga umar nanma yadawo jiya da dare dan yanaso ayi shara'ar yananan..

Yarima yace umma inbbu damuwa inaso yazo yanxun yasameni a office dina dama bamusan junaba,cikin jin dadi umma tace to ,sukayi sallama..

Yarima befi20 minit dayin waya da ummaba yah Omar yyi knocking,yarima yace yes nan yah Omar yashigo da sallama..

"" cikin sakin fuska yarima yatarbesa ,kallo d'aya yyi masa yagane shi jinin yasmeen ne".

Bayan yah Omar yyiwa yarima jaje nan yasake masa godiya akan k'okarinsa akansu,murmushi yarima yyi yace bbu komai yiwa Kaine.

ahankali yah Omar yace ina yasmeen sarkin shagwaba Nasan kana fama da ita da rigimarta...

Yar dariya yarima yyi yace oh baby Ashe kodai agd ba umma kadai takewa rigimaba harda kai,murmushi yah Omar yyi,azuciyarsa yace shima baby yake cemata kenan.nan yahau basa labarin yasmeen da yadda ya shagwaba.,,,

Ahankali yarima ce Ashe Kaine ka shagwabar da ita kenan,murmushi yah Omar yyi bece komai ba.

"Yarima yakalli agogon dke d'aure atsintsiyar hannunsa yacewa yah Omar muje muyi sallah ko?" Saimutafi gd Ku gaisa da yasmeen dan intaji kazo har office dina bakaje guntaba saitayi kusa kuka.""

Nan suka mik'e ,sai firarsu suke,kamar dama sun San juna bbu wani jida kai ko isa da yarima yanunawa Omar,shikanshi yah Omar din yaji dadi sosai kuma yana mamakin wai shine yau zaishiga gidan Sarki.

********
6angaren yasmeen kuwa ,bata farkaba sai 1:00pm da yan mintina,wasai taji jikinta ga tafiyarta ta daidaita.

"Part dinsu ta wuce tayi sallah ta gyara part din yarima,sannan tayi wanka had'e da yin wata fitinanniyar kwalli tasaka pink

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login