Showing 42001 words to 45000 words out of 71894 words

Chapter 15 - YARIMA ASHMAN

19 Oct 2024

58556

yace eh to amma ai can gidanta zan koma Anty...yasmeen tace sai kasaka niya ai..Maryam tayi saurin cewa wai Anty wannan yah Omar din dayazo gida rannan ana yake karatu?"
Yasmeen batayi tunanin komaiba tace ah ah ah yana kasar waye,barima nakirasa nafada masa my Prince bayajin dadi..
Maryam kuwa kuri tayi da ido tana tuna kyakkyawar surar yah Omar.
Yasmeen kuwa tana kira yashiga yadaga tace hellow yah Omar ina wuni dan acan marece ne ,yace lfy lau babyn yarima ..
dariya tayi tace hakama zakace ko?yace eh mana dama inason tambayarki wacece wannan yar farar yarinyar dana samu a part din Ku rannan danaje gidanki?
Murmushi tayi tace oh wai Maryam kanwar my Prince ce....shiru Maryam tayi tana kallon yasmeen azuciyarta tana adduar ALLAH yasa yace sonta yake sbd tunda ta ganshi takasa sukuni...
Yah Omar yace oh to nahakura tafi karfina ni talakkane dariya yasmeen tayi ganin g Maryam agurin saitace mayi maganar da ma my Prince ne bbu lfy nan ta sanar dashi ,salati yyi hade da yima ta jaje yace zai kira yariman...
Adede nan yarima yafito dg toilet din ,su Maryam suka gaodashi dayimasa jaje ya amsa fuska asake bbu kunya ya zauna kusa da yasmeen hade da rike mata hannu yace baby keda waye kike surutu?

"Tace yah Omar ne".

Yace zai kira ka anjima ,ok to shikenan.

Salim yakalli Maryam yace Anty Maryam muje ko ..harara yarima ya aiko masa yace oh yaronnan kazama nah mata ko ko ina tasaka k'afa kana manne da ita ai bari ba wannan year din zakayi SSCE ba Cairo zansaka Abba yakaika duk ahuta da wannan shigewar dakake mata...salim kamar yyi kuka shida Maryam sai hkuri suke bawa yarima,yyi musu banxa hade dayin kwanciyarsa kan cinyar yasmeen....

Ita kuwa yasmeen sai dariya take musu tsaki yarima yyi ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yace dallah malamai kutafi kuncikamun kunne da surutun Ku,asannan yasmeen tayi mgn tace kada kudamu kunji kuna tare ,basuce komaiba suka fita sum sum sum.

" yasmeen ta shafa kan yarima tace oh my Prince kasaka ma yarannan ido ko?"

Murmushi yyi yace baby yarannan akwaisu da ban haushi ji dan ALLAH sai wani manne mata yake da ace kamar ba iyaye daya bane sai ya aureta...

Yasmeen tace to ba kaninta bne."

Yace shekara fa 1 ne yabata ,yace yab ni gsky bazan iya auren K'ANINA ba (littafi na mai fitowa)

Kafin yarima yyi mgn Anty lubnah da hanan dsu munib d muneeba sun shigo room din.

Sai wani yatsina da yan harare harare Anty lubna keyi hade da cin magani.

Munib d muneeba kuwa gefen yasmeen suka tsaya suna mata surutu da gaida ita kota yarima basayi..

Bayan sun gama gaisawa da yarima ,Wanda ke mamakin yaushe twins sukasan yasmeen har sukayi irin wannan shakuwar?

Hanan ta kalli yasmeen tace Anty ina wuni yamai jikin?

Murmushi yasmeen tayi tace inayini mmn twins me jiki yasami sauki.

Hanan tace to Ku sarakan surutu bakuga uncle dinba saita antynku kuke..

"Yasmeen ta kalli lubnah tace Anty ina wuni,kamar adole atakure tace lfy hade da cewa hanan ke sarkin shishshigi kisameni waje gunsu ammi tana fadin hakan fuuuuuuuu ta fice.. ,,,

girgiza kai hanan tayi tace Anty bara muje gunsu ammi ,yasmeen tace to abarmin twins dina nan ,yar dariya hanan tayi ta fice..

Asanman yarima yad'aga cinyar yasmeen yaka kallen yanayin fuskarta kota damu da Anty lubna,saiya bbu alamar komai,saima surutu suke d twins.

" Ahankali yace oh to tunda baza kuyimun mgn ba zandena muku shopping. "

Tsalle sukayi hade da cewa ai ko bakayi manaba Anty tana yimana kota aika mana dashi a gd ,kumafa har karatu ta koyaana tace bbu kyau yin zagi ko k'arya ,kuma maijin maganar iyayansa d'an aljannane ko Anty?

Yarima shiru yyi hade da yimusu kuri d ido yanajin dad'in auren yasmeen dayayi arayuwarsa tabbas yasmeenace ce ta gari ,yasan yaransa zasu sami tarbiyya mai kyau agunta ,wani sonta d kaunarta suka sake mamaye masa zuciya.

Sai dai wani gefen na xuciyarsa yana mamakin dalilin dayasa Anty lubna batasan yasmeen ,yasan yasmeen nasan danginsa kuma tna musu alkhairi wani yasani wani baosaniba sai anfada yake sani...

Muryar hanan ce tadawo dashi tunaninsa ,tana yiwa yasmeen sallama hade da Jan hannun twins tace yaya ALLAH yakara suusona.
..

Ameen nagode suka fita ....

Kallon yasmeen yyi yace ni yaushe zaki bani babyn ?

Yafada fuska kalar tausayi, duk sai yasmeen ta ji yabata tausayi dan ta lura yanada son yara ..

Hannuwansa ta rik'e "ahankali tace insha ALLAH zamu sami yara kayi yayanah "
Inta kular maka dasu ko?amma zakatayani rainonsu?

Murmushi farin ciki yyi yace eh mana baby nah ai komai kikeso zan miki...i.. I lo ..ve .u..........

Ammice ta ta murdo k'ofar ta ce yasmeen had 9:pm tyi kixo g driver can zai kaimu gd mu wuce...

da sauri yarima yace ammi inkuma tatafi, wazaiyi jinyata gsky ni abarta anan....yasmeen tace eh ammi ni gunsa zan kwana na kula da shi. .....

Baki bud'e ammi ke kallonsu tana salati hade da cewa son yaushe kazama marar kunya har ka koyarda yasmeen nidai nasan bahaka take ba wlh.

Kallon yasmeen ammi tayi tace srkin gd d guard's dinsa zasu kwana dashi..amamakinta sai taga yasmeen nayin hawaye ,yarima yaruke hannuwanta yace pls ammi kibarta ta kula dni na rokeki kinga kuka take pls yafad'a kamar zai yi kukan shima ..

Kwata kwata ammi basu bata haushiba saima sha'a wa dasuka bata dan bbu abinda yakai soyayya dadi aduniya tayi mamakin wannan soyayya tasu .

Murmushi tayi tace yi hakuri kinji yata tsokanarki nke dama ke zaki tsaya ki kula d mijinki ,sallama nazo yimuku,tana fadin hakan ta fita..

Yarima yarungume yasmeen yana sinsinar wuyanta yace ILOVE U..

Shiru tayi batace komaiba ,arazane yadago ,azuciyarsa yana cewa kaddai ace bata sona.

Baby do you love me, yes or no pls answer me..

Hawaye yasmeen kawai take ,ammafa na farin ciki saidai bata nuna na farin cikin bne,murya na rawa tace ka manta dakace baka sona ka tsaneni bazaka taba sonaba har abada kafi karfin hakan sai yanzun zakace kanasona...

Arikice yarik'e hannunta yace wlh yasmeen yake ki yadda dni ko alokacin bansa ke bace wlh Saida nadawo dg Jordan nasan kece na aura kuma ai dg lokacin ban sake yimki komaiba..

Wlh tun ranar dana fara ganinki a garden din nan nafara sonki,alokacin dana hango Ku keda k'awarki kuna sa insa dukda banajin abinda nike cewa nafahimci musu Luke shine naje na tsokaneki dan alokacin ina jin nauyin furta wata ya mace kalmarso sbd yanda yan mata ke tururuwar cewa suna sons ,alokacin Kika watsamun lemo tabbas naji haushi kuma banyi niyar tafiya dkeba sai ,sai nayi wani tunani bara natafi dke na gwada tarbiyyarki tukum..

Shine naje dke kina kuka ,kina zagina har Muka Shiga ciki Kika fara bni hkuri namai dake gd ,fitar da Kika ga nayi parlour naje nayita dariya ganin yadda Kika tsorata bbu bakin tsiwa da rashin kunya ,shine dubara ta fadomin naje nace sai kin wanke ksyan kitafi ko ki kwana anan.

"" wankewar da kikayi ya tabbatarmun kinada tarbiyya bakisan kwana wani gu matsayinki na budurwa kuma kin tsorata kin dauka Repin dnki zanyi. "

Yaci gaba da cewa bayan kin tafi ,sainaita tunani hanyar fa batada kyau kada wani abu yasamarminke d sauri na zagaya gun d me ba flowers ruwa yake nace yaje d mashin waje yakaiki gd yace kixo zai taimaka miki na fasiltamishi kalar kayan dke jikinki,amma sai nace masa nima ban sankiba ,naga kina bukatar taimakone shiyasa nikuma banasan komawa cikin gari bbu musu yace to yatafi.

Bayan yadawo dg kaiki sai yacemun aike yar anguwarsu ce yasankima.

Nace ALLAH Sarki.

Sadda Kika ganni a skul na Ku tabbas bansanke bace bash yyima haka Saida nadago ki tukum,nima gun wani malami nje abokina bansamesaba,tabbas viju milk din d Kika watsamin naji xafin abun sosai har ga ALLAH da naso sake binkice akan ki ,sainafasa.

Ko a kotu bansanke bace nakare sai bayan naje Jordan nagane hakan sadda nje gaisheda umma.

Kuma alokacin kina raina har a jodan ina tunaki sosai yasmeen kece first love dina kuma ta karshe insha ALLAH.

Salma dakikeji ina fadi wlh bna Santa kawaidai zan auretane sbd tana sona sosai tanamun biyayya kuma zata iyayin komai akaina.

Alokacin d naganki nayi niyar fasa aurenta sauna tuna namata alkawari ,to kuma sai Abba yatareni da cewa alhj tsoho kakana yamin mata shinefa gaba daya nashiga rudani d damuwa .
Mata har ukku sainaji tsanar wacce aka auramin bansankebace...

AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa


??T73&74


Yasmeen tayi ajiyar zuciya"ahankali tace ILOVE U too my Prince ",nima wlh tun ranar da na watsamaka viju milk tun ranar nafara sonka pls kada kaci amanata kaji..
Janyota yyi jikinsa tare da hade bakinsa dnata yahau yimata wani special kiss"
Tallabe kansa tayi tana shafawa suna maida numfashi..knock d'in da akayi yakatsemusu hanzari,murya na rawa yarima yace waye?"
Sarkin gd yace nine,dan matsawa yarima yyi dg kusada yasmeen sannan yabashi izinin shigowa ,baya n yashigo yace dama mai martaba yace azo aji ko suna bukatar wani abu ?"
Yarima yace ah ah sarkin gd yace to hade da fita yasmeen ta tashi ta rufe k'ofar.
Kallonsa tayi tace my Prince ko kana bukatar wani abu? Murmushi yyi yace ah ah my Princess kixo dai mu kwanta shine abinda nike bukata ..
"ahankali tace pls ka kwanta kaga baka lfy kuma gadon yyimana kadan kada nafama maka ciwo zan kwanta k'asa..

"" shiru yyi bece komai ba ya kwanta,da sauri yasmeen ta hau kan bed din ,cikin sanyin murya tace yaya kayi hkuri in ranka ya baci bazan koma ba nadena."
Juyowa yyi da ita gabansa yashafa kanta yace baby nah ke bakya laifi aguna kawai dai ba nason kinamun mus u kinji?"tace to nadena ,addua yyi musu hade da matseta akirjinsa ,atakure bacci yyi gaba dasu...

Washe gari bayan sun yi break har yarima yasha magani aka sake masa dressing hade d cewa yabari sai anjima yyi wanka amma kada yabari ruwa yataba gun ciwon.
"Kallon yasmeen yyi dke gefensa tayi shiru murmushi yyi yace my Princess kije kiyi wanka ko?
Mak'e kafad'a tayi tace um um nibazan iya yin wanka ba sai tare da kai duk sadda katashi nima zanyi..cikin jin dad'in kalaman nata yace to baby nah ai nasan nidake d'aya ne amma banason kifa takura ,murmushi tayi hade da aza kanta gefen kafadarsa cikin shagwaba tace um um bbu takura a tsakanunmu..lumshe ido yyi hade da cewa I'm proud of you.. k'ofar ammice ta bude itada kuyanginta suka shigo ,har kasa yasmeen ta sauka ta gaida ita ,cikin sakin fuska ammi ta amsa tare da tambayar mai jikin...

" tace da sauki".

,,,bayan sun gaisa da yarima yace ammi wai yaushe za'a bani sallama? "tace sai gobe insha ALLAH, yace nidai nafisan yau koda da dare ne,ammi tace to bari mugani.,,,

Kallon yasmeen tayi tace oh y'ata ,kije gd kiyo wanka mana...yarima yakatseta ammi d cewa ah ah ammi ba yanxunba zatayi sai anjima ,tace bn gane sai anjima?"

Yace eh nima ai doctor yace nabari sai anjima nayi shiyasa,shiru ammi tayi dan abun yagirmi tunanin ta ,yasmeen dai batace komaiba ,ammi ta fita bbu jimawa umma yasmeen ta zo itada inna atika suka duba yarima hade d kamasa mutuniyar tasa wato fura da tuwan masara ,aiko yji dadi kuma yaci sosai yasmeen tayi mamakinsa amma bata nunaba itama tasha furar dan mutuniyartace.,,,

********
Saude ce tsaye(yar Kawu bala) tareda saurayinta da ya aiko kiranta Wanda kitowarta kenan tayi masa sallama amma be kalletaba
"Ahankali tace musbahu lfy kaki mgn ?" afusace yace lfyar takawo hakan nazone nasanar dke nafasa aurenki sbd nasami labarin mahaifinki maciyin amana ne yakashe k'aninsa ,ayanxun hakama ankashe babanki ta hanyar rataya akotu...

sbd haka bazan hada zuria da maciya amanaba tunda nima wata ran xaki iya kasheni kigaje abinda nabari tunda mahaifinki nadason abin duniya kema zaki iya gadon hal.....da sauri saude ta katsesa atsawace hade da cewa ya isa hhhhh!cin fuskar yyi yawa,bazakazo har k'ofar gidanmuba kaci mutuncina d na iyayenaba, bazai yuyuba ,batun aure kuma sai me dan kafasa?"

Kaine autan maza ?

Saikayi tafiyarka ALLAH yahad'a kowa d rabonda....tana fadin hakan ta shige gida rai bace ....

"" bash d umman su ta samu a tsakar gd ,cikin kuka tayi musu bayanin abinda yafaru hade da cewa baba yyi mana bak'in fenti dabazai taba gogewaba har abada".

Bash yyi ajiyar zuciya cikin takaici yace nima haka mukayi d wacce nike xuwa gunta ,amma b komai wani ganin g ALLAH baiwane..

Nasiha mahaifiyardu taita musu d kwantarmusu d hankali,dukda ita daurewa kawai take yi dan maganar ta shigeta..


******
Su yarima kuwa haka yan dubiya sukayita zuwa dubasa har xuwa dare tukum akabasa sallama .

Koda suka isa gd part din su suka wuce ,sukayi wanka shida yasmeen sannan sukayi kwanciyarsu..

Washe gari bayan sun gama kimtsawa ,yasmeen na zaune yarima yyi matashi d cinyarta saiga kubra tazo dubasa dan yasmeen ta sanar da ita.

bayan sun gaisa ta yi masa ya jiki ,sai kallonsu take tana tuna farkon haduwarsu ,koba a fada mataba tasan dai yanxun son junansu suke, kokarin tashi kubra keyi dan tafiya ..salis yyi sallama hade da shigowa parlourn.

Yah salam salis ya fada a zuciyarsa sbd arba da yyi d kubra atake yaji kaunarta ta shigewa dan yanasan mace wacce ta keda alaka d yasmeen kodan yasami irin so d kaunar da ake nunawa yarima...yarima kuwa tsab yaharbi jirgin salis ,cikin tsokana yace kai mlm kayi shiru kawani tsaremu d ido ko kayi mgn ko katafi,kubra data tsargu d kallon d salis kemata tace to friend sai anjima...

Tashi yasmeen tayi tadan takamata ,sai zolayarta take wannan ruwan love ai yyi yawa,itadai yasmeen dariya kawai tayi har sukayi sallama tadawo zata shiga ciki danta lura yarima bayason maza na kallonta.

"Salis yace gimbiya nidai gani d kokon barata gsky kawarki tamun pls kishigar dni."

Harararsa yarima yyi yace ni matata ba yar wani aikebace kashigar dakanka..murmushi yasmeen tayi tace g number ta saikashigar d kankan.


Bayan kwana biyu ...

Shin yasmeen ban cancanci kisoniba?

Yasmeen tayi ajiyar zuciya...


Share pls
AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`


Masu min magana ta PC ko ta grps bbu replay kuyi hkuri wlh inada uxuri ,inaduba comments dinku d fatan alkhairi agareni inajin dadi sosai..


??T75&76


Bayan kwana biyu yarima ne kwance kan makeken bed din sa yana jiran yasmeen ta zo su kwanta tana part din ammi zata sha fura."
Tsaki yyi ganin ta jima bata dawoba,afili yace nasan yarannan ne su Maryam suka tsaida ita",sai juyi yake kan bed din dan gsky yau bazai hakuraba dan rabonsa da yyi sex da ita yau 5days jiyake kamar yyi wata gashi kuma ciwonsa ya warke sai d'an abinda ba'a rasaba...
Jin kamshin turaren yasmeen yasakashi waigowa ,suna hada ido da ita tayi murmushi hade da fadawa jikinsa tana kukan shagwaba. "
Shafa kanta yyi yace to sarkin rigima menene ?"turo baki tayi tace basu Maryam bne ...murmushi yyi yace oh Ashe keda kannenki ne to bbu ruwana tsakanunku.
Cikin shagwaba ta ce wai dannace bana so afito da ankon ranar deener na yaya sageer kowa yasaka kayansa wai ah ah...


Hancinta yaja yace rabu da su kowa kayansa zai saka kedama bazakijeba ,dan kinsanma bazan barkiba ,hauka nake duk ga maza su kalle minke ai bazan iyaba..

"Ihu da koke koke kawai yasmeen keyi Wanda zallar shagwabace kawai,shikuwa duk yawani rikice yanata aikin rarrashi dg nan kuma yafara romancing dinta ,bbu bata lokaci ta biyemishi tana maida mishi murtani... saidai kuma tana fargaba dan indai yarima yawuce 3days basu haduba duk ranar da suka hadu sai ta ji ajikinta..

gaba daya yafita hayyacinsa hanyarsa kawai yake nema bbu bata lokaci yabi,tun yasmeen na jurewa har ta fara yan koke koke tana kokarin janye jikinta anasa ..hmmm ai sai hakan yakara masa karfin gwiwa ya riketa gam yanata aikin sa.,,,,

" sai shure shure take tana cewa pls yaya kamun ahankali zafi nakeji wayyo ummanaaaaaa!bakin ya cafke yahade d nasa daganan tayi shiru".

saida yasami cikakkiyar gamsuwa tukum yasarara mata ,yana maida numfashi... Itadai juyawa tayi ita kadai tasan yadda takeji dan ta gaji..janyota yyi jikinsa hade da azata kan kirjinsa ahankali yashafi kanta yace my Princess kin gaji ko ?wai yaushe zaki saba da abin nan?"
Ahankali tace nibanfa gajiba kawaidai bacci zanyi kara shigar da ita yyi a kirjinsa yace to kiyi baccinki kinji tawan.?
Shiru yyi yana bubbuga bayan ta dan tayi bacci,afili yace ALLAH yyi miki albarka yasmeen yabarmu tare nasan kin gaji sbd bakyasan in damu kikace baki gajiba ,ai nasami gamsuwa baby nah..

Ahankali tace ameen ,yaya muje muyi wanka,bbu musu ya sungumeta sukayi toilet...

Washe gari ,yasmeen ce tsaye gaban mirror tana parking gashinta ,taji anrungumeta t baya murmushi tayi dan tasan yarimane "cikin rada yace baby wai meyasa bakya saka bra?"

Turo baki tayi tace to ba ciwo kirjina keyiba,murmushi yyi hade da saka hannuwansa tasaman rigai yafara shafar na shanunta ,lumshe ido tayi hade da zuge masa xip din ..wani numfashi yasaki hade da cafkarsu yana musu wani irin tsotsa tuni tsayuwa ta gagaresu suka baje kan bed bbu kunya yasmeen ta rinka yiwa yarima wasu sabbin salon data kusa zautar dashi,Wanda yyi mamakinta sosai dg nan suka fada babbar harka....

Bayan sun kimtsa suka nufi part din ammi dan gaisheta ,samu sukayi anata hidima gasu hanan d anty lubnah sunxo,kuyangi d barorin gidan nata shige d fice ,bayan sun gaisa da su hanan,wadda lubnah fuska bbu walwala ta amsa ...yarima na lura da ita amma yasha alwashin xaiyi maganinta..

Hannun yasmeen yaja ,ganin ammi bata parlourn, can cikin parlourn ta na bak'i suka sameta.bayan sun gama gaisawa yarima yace wai ammi hidimar me ake ne?

Yar dariya tayi tace oh na mance banma sanar da kaiba ,hjy babbace zataxo ita da alhj tsoho mijinta su ganka d jiki kuma suyimaka jaje....yatsina fuska yarima yyi dan har ga ALLAH beji wani dad'in cewa zata zoba sbd tsohuwar akwai mita d shishshigi alhj tsoho yafita kirki...hanance tayi sallama hade d cewa ammi aiga hjy babba nan ta iso,amma shi alhj tsoho sai bayan kwana4zaixo sai suwuce...

Tashi ammi tayi dan itama bataso hjy babban ta kwana dan tanada masifa d korafi...kallon su yarima tayi tace son kuje mana Ku gaisa dama batasan yasmeen ba!

Tashi yarima yyi beyi mgn ba Yakama hannun yasmeen

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login