Showing 15001 words to 18000 words out of 71894 words

Chapter 6 - YARIMA ASHMAN

19 Oct 2024

58424

nice fa k'ara ba salimba,da sauri salim yace ah ah nine karami pls Anty Maryam d'agamun cinyata,itadai yasmeen murmushi kawai take ana cikin hakan saiga su ,munib da muneeba twins din hanan (k'anwar yarima) suka shigo nan ammi tace to sarakan b'annah waye yakawoku?

"" cikin yarinta sukace driver ne,had'e da cewa ina uncle dinmu yake?"

Ammi tayi y'ar dariya tace bayanan amma ga antinku nan matarsa.

"" da sauri suka fad'a jikin yasmeen suna cewa lah kece amaryar uncle kinada kyau wlh... dariya yasmeen tayi dan akwaita dason yara dan gidansu bbu yara ,tashi tayi tace kuxo muje kunji yaranah.

Bbu musu suka bita,su Maryam kuwa da salim suka cigaba da tab'atarsu ajikin ammi dan hartasaba da hakan.

Yasmeen kuwa itadasu munib da muniba bed room in ta tashige dasu sukayi ta mata surutu had'e da fira nan tabasu su sweet da drinks da biscuit da chacoolat ,aiko cikin murna sukayi ta ci daman abinda suke so kenan har suka gama sukayita dudumarsu ,acikin yini guda yasmeen ta shak'u da yaran basubar part din ta ba sai dasukaji ance yarima yadawo tukum.

Ita kuwa yasmeen tunawa tayi bata gyra masa d'akin sa dan haka ,anayin la'asar bayan tayi sallah taje ta gyara masa.

Yarima kuwa dayadawo d'azun ganin bata gyaraba da zaisaka akirata sai yafasa yabari yadawo inbata gyaraba tagane kiranta.,,,,,,

"Koda yadawo saiyaga ta gyara sai kawai yashareta."

Yasmeen kuwa dare nayi saita rufe k'ofar ta tacewa kuyanginta injakkadiyya taxo suce tana part din yarima to sukace ,azuciyarta tace dg yau zan faramaka rashin m ba gobe skul zaniba aisaika ganni bare kamun muguntar.


Bangaren yarima kuwa ,tun 8:30 yake jiran yaga ankamasa yasmeen yabiya bukatarsa amma yaji shiru ,kuma girman kai bazai bari yyi mgn ba.

Koda yaga 10:00 pm tayi yacire rai da zuwanta ,haka yayita juyi kan bed dg bisani bacci yyi gaba dashi.

Jakkadiya kuwa koda ammi tace taje ta raka yasmeen gun yarima,taje akace tana can ai,saita koma ta sanar da ammi...

Ita kuwa ammi dad'i taji afili tace to hakan yyi kyau ai ,gara da Sarki yace sufara xama gabanmu dan muga kalar zamansu ,da can dg shi sai itane dasunyi yadda suka gadama ga yarima da zuciya,nan ta wuce ciki sukayi sallama da jakkadiya......


Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

??T29&30

Washe gari tun 8:00am yasmeen tagama shirinta kasancewar takira kubra ta tambayeta wane time zasu fara lectures ?
Tace 10 pm ,tana gamawa tawuce part din ammi tagaidata taxo tayi break ko 10,dinbata idaba driver yakaita skul sai d'adi takeji duka yau 8dsys rabonta da fita amma yau sai wani dadi takeji."su kubra sai tsokanarta take wai tagama boye yarimane mijinta aiyanxun tagane".
Tsaki kawai yasmeen keyi batace komaiba sbd tatsani ayi mata maganarsa.
"Yaya Omar takira tace yazo tana skul su gaisai ," nan yace mata baya gida yanxun haka exam zai rubuta,cikin mamaki tayi masa fatan samun nassara.
Yarima kuwa sarai yasan yasmeen yau xata koma skul ak'agare yashirya dan yaje yaci mata mutunci dan yaji haushin abinda ta masa jiya, amma sai dai yanazuwa fada gaisheda mai martaba ,aiko yatsaidasa yin wani lissafi,"lokacin dayadawo harta tafi.

********
Alh jamilune zaune akatafaren parlourn sa yana hutawa had'e da tunanin yasmeen.
" can yyi tsaki had'e da d'aukar wayarsa yakira bala yace yazo yanason ganinsa",yana fad'amasa yadatse kiran.
Befi minti15 ba ,saiga bala yazo ko gaisawa basuyiba alh jamilu yace ashedai wannan mutsiyacin yaron nan yarima yasmeen ta aura?"
Kawu bala yace eh wlh nima jiya nasani dan ko me d'akina hanata nayi xuwa gun dan iskan bikin saidanayi binkice nasani nima.
"Amme yanxun meye shawara?alh jamilu yace hmmm ai nagama shawara saura aiwatarwa ", kuma ina binkice akan sa ,sbd yasamun ido yanxun haka ancemun yana binkice akaina wlh ,kuma saura2weeks yatafi wata k'asa kaga kafin yadawo saimu shirya.
" Kawu bala yace hakane ,kecewa sukayi da dariya.,,,,

Yasmeen kuwa da dare bayan ta rufe k'ofar ta ,ta kira yah Omar nan yake mata bayani ai scholarship yasamu insha ALLAH da exam d'in dayayi tafito zai tafi kasar Cairo yyi digree d'insa acan .

"Yasmeen taji Dadi sosai nan ta tayasa murna,had'e da tambayarsa shekara nawa zaiyi?"

"Yace biyu"

Amma duk karshen shekara zaizo gd Hutu nan sukayi sallama.

___________________
Hakafa yasmeen tayi ta wa yarima kullum da dare saita rufe k'ofar ta tace ace tana gunsa tun jakkadiya nazuwa harma tadaina xuwa dan duk azatonsu yasmeen ma agunsa take kwana.
"Shikuwa yarima yana cikin bukatuwa amma yaki nuna hakan ga kuma wasan yan buyan dasuke dan bata yarda ta fito waje saibaya gidan", inkuma skul ne tayi tafiyarta ."gyran d'akinsa intadawo takeyinsa.,,
Shikuwa damuwarsa shine buk'atarsa shiyasa yakeso yaje suyi mgn da salma dan gsky yagaji da jiranta.
Anacikin hakan har sati 2ta wuce Yakama gobene yarima xai tafi Jordan".
Kuma sun gama mgn da Sarki akan banda yasmeen zai tafi sbd karatunta.
'Ayanxun haka kwance yake kuma yasha alwashin yau kota halin k'ak'a saiya biya buk'atarsa kafin gobe yatafi sbd 3month zaiyi aigara yarage zafi.""""

Yananan kwance yaji horn da sauri yabud'e window kawai yaganta ta fito dg mota alamar dg skul tadawo ga nik'ab daure a fuskarta.

Aida sauri yanufi part din ta sbd yana keys din yabud'e yashiga yarufe ,yatsaya bayan kyaure.

"" yasmeen kuwa agajiye tadawo ,tana bude bed room d'inta ta shige had'e da rufewa ,kokar??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????in cire nik'ab d'inta ta ke,kawai hancinta yajiyo mata k'amshin turaren yarima."";

Arazane tajuyo taga yarima tsaye ,yana jifarta da shu,umin kallo,cikin yatsina fuska had'e da isa yace kin gama kuje kujen ?nace kingama yafad'a atsawace .

Gaba d'aya jikinta rawa yake sbd tsoro fatanta kawai ALLAH yasa kada yakusanceta,murya na rawa tace yi hkuri,pls ayayinda take ja da baya.

"Tsaki yyi yace keki sanshi hkuri ko,yanxun inga wa ya,isa ya kwaceki a hannuna."

Kuma dama inajin haushinki kinmun rashin kunya rannan ban hukuntakiba,ko?

To bari kiji dan nasan kinsan gobe zantafi,kuma ba dauwama zanyi acanba,ko bayan bani nan Kika karayamun dokoki nidakene nadawo,kuma gyara part d'ana farillah agareki,sannan Dana dawo my salma zata shigo gidan nan wato wadda nukeso kixama yar kallo sannan abinda kikak'i badawa dama ni baso nikeba ,ammice ke turoni sbd mace akwai rauni musammun ke dan naga kinada jaraba. Karki fad'a wani yanayi nadaban gara ataimakamiki amma badan wai kinkai ajindazanyi hakan dakeba.

Harara ta galla masa tace mlm ya isheka hakan ,kasani nima bana sonka ko kad'an na yi biyayya ne ga iyayena na aureka amma bawai dan ka isaba dan inada Wanda niko so inkuma batun jarabane aiko bunsuru yasha famaka lfy ta Wannan fannin danban.... Wani wawan mari yarima yyi mata atake tasaki k'ara had'e da dafe gun tana kuka.,,,,

"Cikin kakkausar murya yace ,ke wawiyar inace,da aurena akanki kike zancen wani,hmmmm wlh duk ranar da hakan tasake faruwa saikin gane shayi ruwane,nikike cewa bunsuru ko ?"

,,,,to xannuna nuna miki aikin bunsuranci,yana fadin hakan yashiga zare belt in dke d'aure ak'ugunsa.,,,,

"tana ganin haka ta tashi dan guduwa Aida sauri yafincikota yahaye samanta ,bbu romancing ya afka mata ,sai ihu da kuka take tana kiran ummanta da yah Omar ."

Yarima be sarara mataba Saida yyi yadda yaso da ita tukum dg bisani yasauka ,itakuawa idonta arufe hawaye nabin gefen nik'ab d'inta ,bayan yamaida kayansa ,yakai hannunsa dan cire nik'ab d'inta sbd kawai yatsintsi kansa da son ganin fuskarta.....wayarsa ce ta yi ringing da sauri yajanye hannunsa,ita kuma ta bude idanunta,taga yana waya yana kokarin bud'e k'ofar d'akinyafita,cikin muryar ta ta zahiri tace ALLAH ya isa mugu azzalimi tana fadin hakan tawuce toilet da gudu tarufe.

Kwafa yyi dan kiran uxuri ake masa a office akan tafiyarsa Jordan, amma sak muryar saitamasa kama da muryar wannan marar kunyar,yasoma ganin fuskarta amma kawai yafita.,,,

Itakuwa yasmeen Saida tasha kukanta,tukum ta yi wankan had'e da alwallar magrib.

Bayan yasmeen tayi isha I,taga ankirata da bakuwar number kuma ta k'asar waje ,cikin mamaki ta d'aga by surprise taji muryar yah Omar .

Cikin shagwaba ta ce oh yah Omar shine kayi tafiyarka bakazomin ban kwanaba?

Murmushi yyi yace sorry my baby tafiyarce tazo ,cikin sauri shiyasa amma aiga waya nan ko saimudunga gaisawa ko?"

"Tace eh"

Nan ta sanar da ita ai kud'i n jarinsa yagyara gidansu yasiya ma umma firigin tana Sana'a kuma rannan Sarki yayiwa umma aike da kayan abinci.

Cikin jin dadi tace kai dan ALLAH yace wlh ,shiyasa nike so kiyi biyayya ga yarima baby dan ALLAH kindace da miji da surukai nagari.

"To Yayana zanyi."

Amma jiya munyi waya da Umma bata fad'a munba.

Yace k'ila ta shafa a be ,yasmeen tace gsky naji dad'in gyara gidan nan da akayi wlh.,,,,

Yace eh nayi hakanne yasmeen dan ko yaya kada dangin mijinki su rainaki duk da cewa mu talakawa ne amma munrik'e talaucinmu.

Yasmeen tace hakane aizanje gidan tunda umma taki zuwarmun taganni saidai muyi waya...

Yar dariya yyi nandai sukayi ta gira har suka gama,sukayi sallama.

Yasmeen kuwa dadi kawai takeji ga kuma wannan d'an zafin kan gobe zai tafi ,kai gobe sai tayi party dan murna.afili tace bbu wani part din sa dazan dunga gyarawa kullum kuma ko nik'ab din saizani skul zan saka ....

Haka tayi ta tunaninta har bacci yyi gaba da ita...

Washe gari tun 8:00am yarima yagama shirinsa yyi sallama da kowa har ammi saidatace yyi sallama da yasmeen ,yace eh sunyi bacci matake yanxun,amma yana mamakin sunanta dan saiyau yaji sunan.

Nan yawuce mota akakaisa airport, bbu nata lokaci jirgindu yatashiiiii......

JORDAN.....

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..??o_
(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

DUK ZUCIYA TANA SON ME KYAUTATA MATA,TANA K'IN ME K'UNTATA MATA......inagodiya ga masoyana aduk inda kuke..???j???_???j???_

??T31&32

JORDAN
Yarima nasauka dg jirgi yahau tasi, kai tsaye masaukin salma ya wuce ahanya yakirata har sau biyu bata d'agaba tsaki yyi yana tunanin ina tabar wayar."
sake kira yyi akaro na3 amma bata dagaba"
Itakuwa salma tana can tana masha arta itada wasu turawa su ukku agado d'aya jin anmatsamata da kira yasa tayi tsaki had'e da mik'e wa don taje ta kashe wayar,tana dubawa taga yarima ne.kuma da layin k'asar tasan yana cikin kasar kenan.
"Zaro ido tayi da sauri ta maida kiran Saida takusa tsinkewa yad'aga ,cikin iyayinta tace baby hii kakira ina bacci ne!yarima yawani yatsina fuska yace eh gani akasar gashima yanxun ak'ofar gidan da kike za'a ajiyeni."
Cikin inda inda tace eh.. to aguna zakazo tsaki yyi yace bansaniba to dawa kike tunani zanje gunshi mitts yakashe wayar had'e da biyan me taxi kudinsa yafito yanufi get din gidan.
Salma kuwa tanajin yakashe atsorace tayiwa abukan watsewar bayani ga Wanda zai aureta nan zaixo yanxun sutafi ",to sukace nan suka maida kayansu sukafita.
da sauri salma ta fito parlourn gdn shegiyar fuskannan tata a kod'e taci bleaching ga attachment na gashi anmata Kitso dashi danko wankan safe batayiba bad'alarsu kawai suke aikata.
" suna fita sukayi clashing da yarima ",wani mugun kallo yyi musu dan har cikin zuciyar sa be yarda dasuba."
K'ofar parlour ya murd'a yashiga da gudu salma ta zo ta fad'a jikinsa tana murnar ganinsa.
"Ahankali yajanyeta dg jikin sa suka gaisa takamasa drinks sai kallonta yake dan saiyaga yau duk ta masa muni ,wata zuciyar tace k'ila dan bbu make up afuskarta"
Fuska ba walwala yace su waye wadancan suka fita dg nan?
"cikin rashin gsky tace ai course mate dintane", tsaki yyi yace me sukazo yi a masaukinki? ai sai in a skul ne har zakiyi wata hudda dasu amma aibbu dacewa suxo matsayinki na musulma me kishin addininta."
Yatsina fuska ta yi tace oh bandanjin dadine sukazo dubani,badan ya yardaba yace ok.
Nan suka fara fira sai wani shige masa takeyi tana iyayi.
"Can yace bara ya wuce masaukinsa zasuyi waya anjima,shagwaba tafara yimasa wai anan xai sauka,had'e rai yyi yace kinada hankali kuwa?" Kodan zan aureki ai ke ba maharra mata bace da zan zauna gu d'aya fke harxuwa wani lokaci".
Ahankali tace eh fa baby dadina dakai kana kishin addininka.
Yar dariya yyi yace nixan wuce saimunyi waya.
har bakin get ta rakosa taso yimasa kiss a kumatu to tanagudun yanxun yaji haushi koyafa wa'azinsa.
"Koda ya fito wata taxi yahau ,ya isa masaukinsa ." su ammi yakira yace ya sauka, tayi murna sosai had'e da cewa yakira yasmeen eh kawai yace dan besan aja maganar danshi ko number ta bashida ita.,,,,

NIGERIA
Kawu balane tafe kan mashin nasa ,betsaya ko inaba sai gidan su yasmeen dan yasami labarin yah Omar baya k'asar yana waje karatu ,shi azatonsa duk Sarki da yarima ne suka kaisa kuma suna sakarma umma kud'i sosai shine yazo ayi wacce za'ayi ya amshi hakkinshi ,amma a haukansa.
"Tun asoron gidan yaga ansaka tayis ga fenti anyi ancanza k'yaure ,ai afili yace ai dole ma abani kasona wlh dan bazan bar banzaba kokuwa indauki mummunan mataki".
Kutsawa yyi cikin gidan bbu kowa a tsakar gd ai sai kawai yahankad'e labulen yana harare harare.
" umma kuwa itada inna atika da wata mako'ociyarsu suna fira ,kamar dg sama sukaga Kawu bala ."
cikin tsanarsa umma tace mlm lfy zaka shigo gidan matan aure?
kallonta yyi sama da k'asa yace ba musayar kalamai nazo muyi dkeba hakkina nazo kibani a matsayina na ubah ga yasmeen danbake kadai zaki ci dukiyarba nima abani kasona kokuma wlh in...ihun da inna atika ta kurmane yasasa yin shiru jin tana cewa jama'a kukawo agaji kwarto da rana kiriri wayyo ALLAH .... Aisai Kawu yafara zare ido ganin zasu ja masa sharri Aida sauri yana baza babbar Riga yabar gidan yanajin umma nacewa gobe ka amsa kiran alk'ali.
gabansa yaji yafad'i dan ya manta da alkali yahanesa da xuwa gidan nan yaja mashin insa yabar anguwar."""

Inna atika kuwa cikin jin haushin Kawu bala tace to indai anyi bincike to munzama masu shaidar yazo har gidanki yaci mutuncinki agabanmu.(kasancewar umma ta sanar da ita yarima zaizo yasake binkice akan mutuwar mijinta)

"Nan umma tace eh ngd sosae dan ni nama rasa yazance masa ,aigara da Kika masa hakan,nandai sukayi ta tattaunawa akan maganar.",,,,,

Ban garen yasmeen kuwa tasaki jikinta hankalinta kwance tayi kyau da haske batada wata damuwa ,aikin kawai taci ta kwanta sai suwa skul dan ta aje babin yarima acikin dustbin.
Tsakaninta da kowa lfy dan yanxun ta k'ara shakuwa sosai da ammi inkaganta suna fira ko kaganta kan cinyar ammi baka cewa itace .sunshaku sosai wani lokacin agabanta yarima ke kiran ammi su gaisa da ammi tace kota bata saitace aibasu Dade da yin wayaba.

Maryam ,salim munib da muneeba kuwa sun shak'u sosai da yasmeen dan su Maryam da salim ksi tsaye yanxun suke xuwa part dinta su sha fira wani lokacin siyita bata labarin kirkin yarima da kuma yadda yake hukuntasu insunyi laifi agidan. ..
Bata cewa komai saidai tayi murmushi kawai amma azuciyarta tanajin haushinshi sosai.
" wani sa inkuma apart d'in ammi ake firar tare da ammin."

Twins kuwa duk week end hanan ko driver ke kawosu gun yasmeen har ammi na mamakin shakuwarsu da yasmeen......

**********

Yarima ne zaune awani park yana hutawa gabansa wasu turawa ne dg gani masoyane ,mace da nmiji,sai hira suke be auneba yaga wata tazo watsawa saurayin maltinah ajikinsa tanamasa bala I....

"" atake yarima yatuna da marar kunyarnan data watsa masa viju milk ,wato yasmeen danbesan sunantaba marar kunya shine sunan da zuciyar sa take kiranta da shi.,,,,

Tuno dan karamin bakinta yyi Wanda take murgud'awa tana rashin kunya dashi ,afili yace haba ai xankoma gd duk sadda Muka sake had'uwa dke saina fasa bakin tsiwar...

Tashi yyi tsaye dan tafiya,tunawa yyi da rabonsa da ganin sallama yaukusan 10 days jiyayi yanason ganinta..

"Taxsi yahau yawuce can".

Bayan yasallami dan taxsin ya wuce cikin gidan.

Aparlo yaga bbu kowa zama yyi yana tunanin kotana toilet amma shiru yakira wayarta bata shiga..

" tsaki yyi yace to tana ina?"

Mik'e wa yyi don fita wata xuciyar tace kashiga ciki kaduba kasan ko ba lfy in wani abu fa yasameta ,bakowa agdan gashi kai ALLAH yakawoka..

da sauri ta wuce hanyar bed room dinta.

"Yana xuwa ya murd'a k'ofar d'akin...

Salma da ke zir itada abokan masha ar tata akan bed suna aikata bad'alarsu jin anmurdo k'ofar yasata d'agowa da sauri by surprise sukayi ido hudu da yarima...

Share pl


AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

??T33&34

"" salati kawai da inna lillahi wa inna ilaihir raju un kawai yake maimatawa."
saurin juyawa yyi yabasu baya dan besan ganin tsiraici wani.
"cikin rawar jiki had'e da fad'uwa gaba salma tayi saurin zura doguwar Riga ta kori abokanan watsewartata ," da gudu ta fito dan taga yarima yafita a hassale.
dede get tagansa zai bude yafita sai kwala kira take be sauraretaba yabude get zai fita tayi saurin rik'emasa Riga.
Ahassale yajuyo had'e da d'auketa da kyawawan maruka masu rai da lfy yabuge hannunta data rik'esa yanunata da yatsa cikin mugun tsanarta yace inaso ki dauka baki tab'a sanin wani yarimaba arayuwarki ko a hanya Kika nuna kinsanni wlh sainamiki abinda zakiyi nadama na tsaneki bana k'sunarki ko kad'an na kuma godewa ALLAH da yatoni asirinki kafin na aureki ran da bayan na aureki Nagano hakan hmmm sorry for your self wlh.
Cikin kuka tace haba baby kayi hkuri meyayai zafi haka kuskurene kada kamun haka bazan ...tsakin da yyine yasakata yin shiru ,miyau ya tsitta yace wawiya kazama ,shaid'aniya to kimasani Dana aureki wlh gara na tabbata bbu aure arayuwa ta zan miki adduar shiriya inda rabon zaki shiryu,dama ni bawani sonki nikeba Balle kiyiwa xuciyata lahani kekika tura kanki gareni dan haka yarima ba naki bane .
"Ayanxun haka inada mata agd inbaki saniba kisani ."
Sannan dg yau bazaki sake ganinaba agidanki keko wani gunma Kika ganni Kika nuna kinsanni hmmmm kinsan sauran,ayanxun haka sai naje nayiwa jikina wankan tsarki sbd nashigo gidandake da najasa da k'azanta hatta kayan dke jikin innacire su yanxun nida sakasu har abada wlh ,yana kaiwa nan yyi tsaki had'e da ficewa dg gidan.
Itakuwa guiwa sake ta koma ciki saidai tasha alwashin ta koma Nigeria saita binkice akan wacce

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login