Showing 57001 words to 60000 words out of 71894 words

Chapter 20 - YARIMA ASHMAN

19 Oct 2024

58477

bed room tasami yarima yagama shirinsa cikin suit dark blue sunan kansa yasha gyara sai wani k'amshi ke fita ajikinsa tuni yasmeen kanta yafasu ganin mijinta yyi kyau kuma ko ina yakai mijin da za'a fita dashi tsara,shikuwa murmushi yyi ganin yadda take kallonsa yasan yyi mata kyau ,bude mata hannunsa yyi b musu tafad'a jikin sa cikin shagwaba ta ce yaya nidai banaso yan mata su kallarmin kai,kaji?"ta fad'a had'e da sakin kukan shagwaba ,cikin dubara d rarrashi yatayata tasaka kayanta fitted gown dark blue tayi rolling ,yo ai shima tuni kishi yataso masa dan inba Wanda yasan yasmeen tanada aureba to bbu Wanda zaiganta yace wai tanada aure sbd tayi kyau ga k'uruciyarta ta fito sak kuma bawai shigar yan mata tayiba dan ta rufe jikinta tafukanta d fuskarta ake gani..

"Shikuwa yarima duk gani yake mazan gun zasuyita kalle masa ita."

,,,hannunta Yakama zaiyi mgn wayarsa tayi k'ara ...bayan yyi sallama naji yace ok to gani nan xuwa yakashe wayar had'e da kallon yasmeen yace baby muje cikin gida kutafi kedasu Maryam nasameku a can ana nemana a office.,,,

Make kafad'a tayi had'e da cewa niban yardaba!

"Hannunta Yakama yace kiyi hkuri nadawo kinji baby nah nemana akeyi ,kuma bansan sadda zan dawoba da sai mutafi tare " ahankali tace to yaya muje ,hancinta yaja yace to mmn baby ,murmushi sukayi atare..

Acikin parlourn ammi suka sami Maryam tana selfie tayi kyau cikin gown purple, duk mutanan dke gun kallon su yasmeen suke gani n kyawun dasuyi d matuk'ar dacewarsu.


Maryam naganinsu tace wow perfect mach,pls yaya bara na selfa Ku ,murmushi sukayi ,adedenan elham ta fito cikin gown maroon sai iyayi take ,idonunta suka haskomata yasmeen d yareema rungume d juna Maryam na musu pics ...

Tsaye ta yi ,can kuma tayi tsaki ta fita, Wanda yasmeen na lura da ita, wayar Maryam tayi k'ara ,dagawa tayi cikin kashe murya tace my heat beat ,eh ganinan xuwa nan takashe kiran tad'ago da niyar mgn taga yarima d salim sunmata k'uri da ido dariya tayi ta na Sosa kai, yarima yace oh wato gabana kike soyewa ko?"

Yasmeen tace hmm my Prince yah Omar ne muje kai katafi gunda zakaje ,mukuma muwuce .

"Fitowa sukayi ,yayinda hannun salim na cikin na Maryam tana masa fada yyi tafiyarsa gun ball sai yanxun yadawo .

guards din yarima suka bude masa mota zai shiga, yahango yah Omar tsaye cikin suit purple yyi kyau nadaukar hankali sai jifar tauraruwarsa yaje da wani killer smile.

" karasowa yyi ,Yasmin tayi ihun murna, wani kallo yarima yyi mata ta nutsu ,gaisawa sukayi da yarima ,yajashi gefe yyimasa gargadin ga big babyn sa d small babyn sa yakula masa dsu kafin yazo."

Yasmeen kuwa mijinta tabi saida yyi mata kisses zafafa yatafi,had'e da Barin guard din da zasu bi yasmeen zuwa gun kamun.

Bayan yarima yatafi ta matsa kusadasu yah Omar d Maryam sai salim dke gefensu.

Murmushi tayi tace to kuxo muje ko!Maryam tace ai my man yazo d motarsa saidai muje d my salim gsky nishi zan bi..

Baki bude yasmeen ke kallon Maryam,shikuwa yah Omar murmushi yyi yace yes kuje keda my salim.

Turo baki salim yyi yace nagaji nima soyayya nike so wlh kowane nada burdurwarsa ni banida ita gsky Anty Maryam kiyimun budurwa kinyi?"

"gaba daya sukayi dariya ,yasmeen tace guards din su shiga motar subisu abaya ,sai sushiga motar yah Omar din."

Haka kuwa akayi ,Maryam ta hakimce gidan gaba ,yasmeen d salim gidan baya,saidai yasmeen tayi mamakin ina yah Omar yasamu wannan zuk'ekiyar motar...

Suna isa gun da za'ayi kamun...

Tofa ???i???i


Mmn fareesa ceA??]Fq?pGn???_
AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`


Story &written by mmn fareesa

Wannan page din nakine salma Muhammad kiyi yadda kikeso dashi ina mugun jidake over???i???i

??T99&100

Suna iso gun da za'ayi kamun sukayi parking, yesmeen d salim suka fito suka bar Maryam itada yah Omar dinta..
"Masha ALLAH gurin kamun yyi kyau yasha decoration ", nan guard din suka fito yasmeen tace su tsaya anan ai suna hangenta ."
Salim kuwa yaji haushin barinsa da Maryam tayi ,kallon yasmeen yyi yace Anty muje ciki ko?" Bbu musu ta bisa suna hira suka shige cikin dan akwai mutane amma amarya d ango basu isoba...
Kuri da ido akayiwa yasmeen dan wad'anda basu santaba, sunyi zaton itace amaryar sbd tsabar kyawun datayi"...
Wani iri taji ganin idon jama a akanta ,awasu fararen kujeru salim yace su zauna.zama nta yasa aka gane b amaryar bace ...
gefenta ta kalla taga elham sai cika take tana batsewa yatsina fuska tayi ta cigaba da kallon wasu yan mata dke sanye d ankon kamun."
Nan suka fara fira d salim ,mutane nata shigowa can saiga maryam,ta shigo had'e da nufarsu,murmushi yasmeen tayi tace kungama love d'in? "Ahankali tace ah ah kixo ga amarya can d ango zasu shigo yanxun ,to mune zamu take musu burki kowace mace d partner dinta ke sai my salim yazama partner d'inki tunda yaya bayanan ...tafad'a tana dariyar tsokana,hararanta yasmeen tayi tace kin manta!aiba dauwama zayayiba yanxun zaidawo ,nakirasa yanxun bata shigaba nasan gunda yake bbu network me kyau ...
" tashi sukayi ,ahanyar fita salim yace wato ni ga Wanda bashi akowa zakice nine partner d'in Anty ko?"dariya Maryam tayi tace sorry my salim ayau zanmaka budurwa kada kadamu..itadai yasmeen batace komaiba hankalinta naga jama'a da kuma ango d amarya dan ba karya sun wanku sunyi kyau d sheki ,yah sageer bakin nan yaki rufuwa..
Gefe suka bi,Maryam ta matsa kusada yah Omar dinta yana gefe tana gefe,yasmeen kuwa ganin mazan kurin subsaka mata ido yasa tayi gaba gabdasu yah sageer ta tsaya shikuwa salim ganin yasmeen ta bace masa yasakashi komawa baya dan MC yafara bayani anutsu ,yanxun amarya d ango zasu shiga cin hole din ...
Muntasir wato babban aminin ango saurayi metashe da naira yahadu b laifi ,shine abayansu yah sageer sai aka kirasa a waya ,saiyabar gun yaje yyi wayarsa yagama yanufo gun ,by surprise yaga wata balarabiyar yarinya ko shuwa arap lolx..
gaba daya yasmeen ta tafi da imaninsa dan shi yacika jin kai yana ganin bbu wacce ta kai matsayin dazai kulata agun bikin kawai yaga yasmeen wacce betaba ganin bahausa kyakykwa kamartaba.lolx..
Matsawa yyi gefenta beyi mgn ba yana kallonta akuma lokacin suka fara shiga hole din.. Itadai yasmeen taji k'amshin turare agefenta ,kawai ta juyo suka had'a ido da shi ,yasakarmata murmushi ,saurin kauda kanta tayi gabanta na dukan Tara Tara dan tasan yarima yaga haka akwai rikici dan fashima be raga masaba Balle wannan...
Suna ida shiga tayi maza ta nufi gun kureru ta zauna tana kallon masu shigowa...
Shikuwa muntasir yakudurta zai shigar da kansa gun wannan xuk'ekiyar Budurwar,zama yyi yana hangen duk wani motsi nata.


Ita kuwa yasmeen ta na ganin kowa yazauna ya nutsu tasake kiran yareema cikin sa'a tashiga ,bbu mgn tasakarmasa kukan shagwaba rta me rud'asa ..."ahankali yace sorry mmn baby ganinan ina hanya kinji dena kukan..bbu dai Wanda yatakuraki ko?"yah?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Omar bemiki komaiba?"cikin shagwaba ta ce eh ni kai nakeso kazo yanxun ko wacce da mijinta ko saurayayinta bandani.....

Cikin rarrashi yace ganinan baby nah kinji ?"

"To tace ta katse kiran"

Adedenan kuma MCyabukaci ango d amarya had'e da abokansu d yan'uwa afito fili....

Nan kuwa yah sageer yafito rike d hannun tasleem ,nan aka tashi ana musu Barin kud'i .

Maryam dataga bbu yasmeen ta fito ta zo tajata ,suka shigo filin rawar ,ita kuma ta fito da kudi tanama yasmeen like...kafin yasmeen ta yi mgn taga mutumin d'azun namata lik'i da dollars...

Kokarin fita takeyi dg cikin filin rawar tana juyowa taga yarima yana nufosu ......


Hmmmmmm


Mmn fareesa ceA??]Fq?pGn???_
AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN


Story &written by mmn fareesa

Wannan page din nakune masoya wannan novel naga comments bbu adadi agrps daban daban had'e da fatan alkhairi agareni ,musammun mmn fareesa fans page&mmn fareesa fans club nagode sosae.love u all???b???b??.\??.\


??T101-102


K'okarin fita takeyi dg cikin filin rawar tana juyowa taga yarima yana nufosu..
"Wani mummunan fad'uwar gaba yasmeen ta ji", sbd yadda taga yarima fuskar nan tasa bbu annuri kamar be tab'a dariyaba kallo d'aya zaka masa ka gane ransa abace yake ,idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa sun tashi rad'o rad'o sai hucu yake" domin tunda yashigo hole din idanunsa suka hangomasa wannan guy d'in yanama yesmeen lik'i zuciyarsa ke tafasa wani kishi mai zafi yataso masa..
"Nufarsu kawai yakeyi zuciyarsa na cewa kawai ka kashesa ka huta...
Ita kuwa yasmeen jikin ta sai rawa yakeyi ganin yarima gab dasu..shikuwa muntasir ko ajikinsa dan besan abinda ke faruwaba ,k'okarin fito da wasu dollars yakeyi ganin na hannunsa sun k'are yaji anmasa wata irin fincika d sauri yad'ago kansa yaga yarimane yayan sageer...huci kawai yake kamar mayun wacin zaki yasaka hannuwansa yyiwa muntasir wata muguwar shak'a...cikin tsantsar bacin rai yace kai wawan inane ?" mekake nema agun mamatane?" dakake mata lik'i da dollars ,kokanaso kace banida arzik'in yimata lik'ine ?"iyeeeeee!yafad'a atsawace hakan yasa mutanan dke gabansu kallonsu..
Shikuwa muntasir sbd shak'a ko mgn baya iyawa sai tari yake yanasa hannuwansa dan kwatar k'ansa...
Ita kuwa yasmeen ta tsorata gudunta kada yakashesa ya watsa taron bikin ...muryar salim taji yana cewa pls yaya sakesa kaga bikin d'an uwanka akeyi kada ka lalata masa taro ,in angama kamasa hukunci kaga hankalin jama'a yafara dawowa kanku...yana huci ya hankad'a muntasir har sai da yabige wasu mata dke gefensa,azafafe yaja hannun yasmeen kamar zai tashi sama sukabar hole din....
"Shikuwa yah sageer besan wainar da ake toyawa ba " salim kuwa fita yyi ganin ALLAH yasa yarima beyi bannaba."yanufi gunsu Maryam d yah Omar..


Yarima kuwa ko kallenta beyiba ,yabude mota yasaka yadawo yashige atsiyace yaja motar d mugun gudu ,guards d'insa suka bisu a baya da sauri ganin irin gudun da yarima keyi...

"tuk'i yakeyi zuciyarsa na masa zafi ,kaddai ace yaronnan son yasmeen yakeyi ", dole yad'auki mataki ,miyasa ma yaji maganar salim?" yakyale muntasir ,doguwar tsuka yaja beyi mgn ba dan kansa kewani irin Sara masa har bibbiyu yake gani,ga wani haushin yasmeen yanaji...

"Ita kuwa ta rakub'e tsoronta kada yahad'a da ita".

Cikin muryar kuka d kissa tace my Prince pls kayi hak...tsawar da yarima yyi mata ne yasakata yin tsit..

Ikon ALLAH ne kawai yakawosu gd yanayin parking yasmeen ta fito ta nufi ciki,shikuwa fita yyi zuwa masjid sbd anata kiran magrib...

Yasmeen kuwa duk taji bbu dad'i dama tasani batajeba ,gashi yarimanta na fushi da ita, jiki asan yaye ta wuce toilet ta yi wanka had'e da alwarla, tazo ta yi sallah,batabar gun ba sai bayan isha'i ..

,,,dukjinta take wata iri ga yunwa tanaji, amma ba abincinne gabantaba burin yarima yasauka dg dokin zuciyar da yahau..tunda tasan shima beci abincinba ,tashi tayi tasaka kayan bacci tafeshe jikinta d turare ta nufi part dinsa .,,,

Shikuwa be dawo gidanba sai bayan isha'i ,saidai zuciyarsa tarage rad'adin datake masa ,amma dai fuskar nan tasa ad'aure ,bath room ya wuce yy wanka ,bayan ya shirya yazo ya kwanta rigingine ya lumshe ido, bbu abinda yake gani azuciyarsa sai muntasir nama princess d'insa lik'i ....karar b'ud'e k'ofar yasakashi bud'e idanunsa yaga yasmeen ce ,maidasu yyi yarufe ,ita kuwa ta na shigowa tafad'a ajikinsa tasaki kukan shagwa...

" yana jinta tsab yyi mata banxa,Wanda yanxun haka wannan shagwabar tata tana tadomasa sha'awa dama yau yasha alwashin karb'an hakkinsa ,wannan abun daya faru yasakashi fasawa "ita kuwa jin yyi shiru ,alamar bazaice komaiba saitakama tarin k'arya da kukan kissa..d sauri yabude idonsa yarik'e mata hannu had'e da cewa menene kikeso?" fad'amun ko baki lfy ne ?"nakira dr, cikin shagwaba tace bakai bane kke fushi dani..

Hannunta yasaki,yajuya mata baya ,koda taga haka ,saita fara yimasa wasu irin abubuwa masu wuyar fad'i ajikinsa ...hmm tuni yasaki layi yabiye mata suka cigaba da romancing din juna dg nan komai yakankama ,Wanda yarima hardasu Sabbatu ,ammafa yasmeen ta ji ajikinta dan yarima nmj ne bakad'anba....

Bayan sun sami nutsuwa ,tana ajikinsa "Ahankali yace my Princess miyasa kikatsaya wannan sakaran yyimiki lik'i ?" Kina matar aure hakan yadace?"

"Cikin ladabi yasmeen ta yi masa bayani tun sadda suka hada ido da shi yyi mata murmushi har zuwa sadda taga yyi mata lik'i."

,,,ajiyar xuciya yyi yace shikenan dg yanxun nik'ab zaki ruk'a sakawa inzaki fita,sai inmuna tare ne mu fita baki sakaba ,gobe gun deenar kafata kafarki..

Murmushi tayi tace to nawan ,hakan yyi ni nama zata goben bazanje deenar ba..

Hancinta yaja yace to bazakijeba ,itama hancinsa taja tace ai my Prince dina baya mgn biyu ..

"Ahankali tace oh yaya wlhy salim nada hankali ,jiyadda asaukak'e maganar da yyimaka yasaka ka sakesa da kayi d'anyan aiki,ajiyar zuciya yarima yyi yace hmmm hakane gsky yyi kaifin tunani inmaryamce bazata iyaba ,nikaina dg baya nagane gara d nahakura kawai...

Firarsu sukacigaba da yi,kamar bbu abinda yatab'a shiga tsakanunsa ,dg hakan bacci yyi gaba dasu...


** ** ** ** ** **

Washe gari byn sun gama shirinsu ,yasmeen na rike da jikkarsa dan yomasa rakkiya ,suna hanyar zuwa part din ammi saiga Maryam ta fito ,tsayawa tayi ta gaidasu had'e da zolayar yasmeen ta na cewa shine jiya bbu ban kwana to suje ga hjy babba can tazo tace akirasu..

" yasmeen taji gabanta yafad'i amma saita dake".

Yarima kuwa b'ata rai yyi yace my Princess muje kirakani gun mota baza mujeba..da sauri ta katsesa d cewa ah ah yaya muje pls bbu matsala insha ALLAH, kallonta yyi dan dama sbd ita yafasa zuwa ,amma ganin tace suje b musu suka shige parlourn ammi..

Kan kujera suka sami hjy babba zaune ga kayan marmari gabanta da drinks da break fast ,su ammi d hjy rahama agefe d alama sun gama gaisheta..

Fuska bbu yabo bbu fallasa ta amsa sallamar su,nan suka gaisheta amutunce,kallon yasmeen ta yi tace ke zo nan!b musu yasmeen ta je taga me za'a mata ,wata y'ar kwalba tabata tace ungo kirik'a shafawa da dare da safe ko ina ajikinki harda bisa cikin insha ALLAH nmj zaki haifa,tafad'a tana washe baki..

"Kicin kicin d fuska yarima yyi yace oh hjy nidai duk abinda ALLAH yabamu inaso ai albarka akeso ba wani mace ko nmj ba ,ni wlh azab'ina ma nafison tahaifi mace..

Cikin mamaki sa hjy babba,ta yi masa dakkuwa tace karb'i nan gidanku nace ,to nmj zata haifa insha ALLAH.

" su ammi dai basu tankaba ,amma sun San abinda tafad'a be daceba ko a musulunce."

Yarima kuwa tashi yyi yakalli yasmeen yace my honey muje kinji?"tsaki hjy babba tayi tace aikin banza ,ke kuma ki yi abinda nace yar hocin kilbabbu wai hoci!hmmmm"shidai yarima bece komai ba suka ficewarsu sukabar part din...

Da dare kuwa haka yarima d yasmeen suka wanku ,kaya iri daya suka tafi gun deener yana like da abarsa ,kuma har sai da muntasir yazo har gun dasuke zaune yabasu hkuri akan avunda yafaru jiya ,yarima yace bbu komai yawuce ..

Haka aka ci aka sha ango d amarya suma sunsha kyau ,hade da shan pics da video har akatshi.


Washe gari d misalin karfe 11:00am daruruwan jama'a suka shaida d'aurin auren sageer isma'il Khalid d amarya tasleem Ahmed akan sadaki dubu100,taro yatashi lfy.

Hakafa su yasmeen sukayita hidima da jamaa har dare aka kawo wa sageer amaryarsa,yasmeen dg gaisuwa bbu abinda yasake shiga tsakanunta d hjy babba kuma magani yarima yakarb'e yazubar...

Salma ce zaune a bed room dinta...


Mmn fareesa ceA??]Fq?pGn???_AWESOME WRITER'S ASSO..??o_

(palace of excitation and pleasant writer's,)


YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`


Story &written by mmn fareesa


??T103&104


Salmace zaune a bed room d'inta ,tayiwa wayarta k'uri da ido ga number bash tanaso ta kira amma kuma tanajin nauyi to inma takirasa tace masa me?"tabbas tasan tanason bash akan wad'annan dalilan",na farko itadai yanxun tasan b budurwa bace tarabu d budurcinta asanadin lesbian ,duk Wanda zai aureta bata da daraja agunsa."
Amma in ta auri bash kar tasan karc e bazai goranta mataba zasu zauna lfy insha ALLAH. "
Saidai me?"ita gsky bazata sake furtawa wani nmj kalmarso ba dasunan tanasonsa sbd taga darasi ayarima.wata zuciyar tace hmmmm to kiyi amfani d damarki ta y'a mace kijanyo hankalin bash mana akan ki."cikin jin dad'i tace yesssss!nan tayi calling din bash....
Bash dke kwance d'akinsa dke soron gidansu kafin yafita gun aiki yaji wayarsa na ringing, dubawa yyi yaga bak'uwar number ",kamar kar ya d'aga sai kuma yad'aga yyi sallama
Jin muryar mace yyi tace slm bash ykk?"
Lumshe ido yyi dan yaji dad'in muryar saidai yasan kowacece tasansa,gabansa yafad'i daya tuna abubuwan dayyi abaya k'ila ma cikin abokan watsewarsane wata ta kirasa...muryar ta ta katsesa d cewa hellow kana jina?"
da sauri yace eh ygd?"amma bangane mai mgn ba?"murmushi tayi tace salmace!cikin mamakin kiranta yace ranki ya dad'e kwana2,tace alhmdllh dama nakirakane nabaka hkuri d kaida yarima akan abunda yafaru pls kace nace yyi hkri wlh natuba nagane rayuwa batada tabbas yanxun lahirata nake nema tayi kyau...ajiyar zuciya bash yyi yace to alhmdllh ALLAH ya yafe mana gaba d'aya, gsky naji dadi kuma insha ALLAH zangaya masa.."ahankali tace ok sai anjima ....d sauri yace wannan number ki ce?"cikin jin dadi tace eh new sim card dinane yace ok to ngd nan sukayi sallama....

Bash kuwa ajiye wayar yyi afili yace oh wlh da yarinyar nan zata soni dana aureta sbd dg ni har itadai munshiryu to inaganin anya zata soni?"dukda ni yanxun baza'a kirani talakaba inada rufin asiri na...ita kuma yar masu kud'i ce"wata zuciyar tace hmmmm saika gwada tukum inbata sonka saika hakura..

"Seving number ta yyi yaduba a what's app yaganta ,amma bata online murmushi yyi yakashe datar."


Itama salma anata bangaren bayan sun gama wayar taduba taga yana what's app,amma baya online ,addu arta ALLAH yasa bukatatta ta biya.,,,,


*** *** *** ***

Yasmeen ce a kitchen tana girkawa yarima tuwo dan yanada son abincin gargajiya ,hartagama komai ,miya zata kad'a sai sauri take sbd yakusa dawowa ,tana cikin kad'a miyar taji anyi hugging d'inta ta baya ....murmushi tayi dan tasan yarimane,kansa ya aza bisa kafad'arta yace mmn baby yunwa nikeji"ahankali tace sorry daddy baby yanxun zakayi lunch shima babynka yunwa yakeji..

Tayata yyi suka kwashe komai suka kai atsakkiyar parlour suka ajiye sbd yasmeen batason zama a dining area.

Serving d'insu tayi ,suka faraci sai santi yakeyi ,tana masa dariya.....turo k'ofar akayi juyowa sukayi hjy babbace ta shigo, haransa tayi tace to shanyayye mijin tace kananan lakafe to ni natafi gd sai inmatar taka ta haihu zanzo

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login